Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
“suna passengers line “ Aydarh na tsaye rike da baby bag a hannunta sai baby backer ta goya sulty tayi wani kalan masifan kyau tazama wata irin classy mama irin hadaddun larabawan omen dinnan tasaka black abaya sai silver lace anyi designing hannun abayan dashi tasaka ubansu sun glasses duk da barana ake a kasar ba malik ke tsaye bayansa yarike naff da adam black jacket yasaka yasha black shade yaran sun kara wayau da girma Sosai sunada kyau wallahi sunyi kyau sosai bana wasa ba masha Allah nonon mamar su nada kyau sosai sunyi saurin girma rabon Aydarh da nigeria tun cikin yan uku na 6 months sai yau mom ce tasauka an samu bouncing baby boy jibi ake suna a nigeria ta haihu wajan oum “dr usama zai tafi canada wani seminar tace bazata bi shi ba a gida zata haihu babu yanda dr usama baiyi da ita ba su tafi tare “tasa masa kuka tace a nigeria zata haihu babu yanda ya iya yabarta shi tare suka je nigeria ya tabbatar da ta sauka safe and sound anyi suna kafin su tafi malik dake kallon Aydarh dauke fuskanshi yayi dariya ta cikin glasses take kallonsa yana mata dariya tamaka masa wani harara tarasa miyasa all this days yake kallonta yayi dariya yace tayi kiba dayawa wai while gani take dashi da yaranta sun raman da ita “ tace kanaji yayah yace ina ji pina cola tadaure fuska tace Allah babu ruwanka dani he is still smiling yace in sha Allah ranki dade muje duk ansaka trolley dinsu a cikin flight shiga passengers keyi lokacin tafiyar yakarasa a vip suka zauna Aydarh yacika kiriniya girmansa da wayonsa sai ka rantse kace yafi 5 months ya iya rashin ji ga rigima naff kam tun yanzu yanuna miskili ne sulty ma haka ko kuka batayi bata umm ba ummm umm ‘ga keuya sunayi wanda shi adam ba ruwansa dakowa yarda yake malik kam baya son hakan yaso ace shima yanada keuya kaman sauran yan uwansa “yanzun ma aza musu kuka yayi a cikin flight din yaki bacci sauran kam baccin su suke Aydarh tabata fuska tace yayah yaron nan fa barin ma ummi shi zanyi gaskia “bazan iya ba malik yace oh dan Allah tace gaskia ni zan cire sa anono nabata shi duk kaine kaja yaron nan yake rigima saboda haka kama ummi “malik yayi dariya yace kedai aie zamuje nigeria yau in sha Allah sai na tambaya bazan manta ban asan Allah kawai yasan iyakar adadin rigiman dakikayi kedin nan wanda har yanzu baki gama rigiman ba Aydarh ta tura masa baki tace ni babu wani rigiman danayi Allah saidai idan kaii “malik yace maji ma gani aie Allah yasauke mu lafiya “ tace erh din Ameen “ Flight dinsu karfe 6 daidai yayi landing a nigeria driver company abby yakira yakaisa gidansa babu yanda Aydarh ta iya yace sai gobe zasuje can gida “haka ta dinga tura masa baki tana bakin rai har suka karasa gida security da matarsa sun gyara ko’ina yayi kyau sosai welcoming dinsu sukayi suka ma Aydarh barka daga security har matansa sai dasuka dauke triplet yanda mata tamayar da yaron kaman t.v har mamaki taba Aydarh “Aydarh tagaji tace maman musa miya faruk o wani abu ned asu tayi tambayar cike da damuwa duk tunaninta wani abu yasame su malik na can dakin maman musa ta girgiza kaii tanemi wuri kan carpet tazauna tace babu komai hajiya halittar Allah kawai nake kallo warnnan yaran bazan baki shawarar kifita dasuba saboda baki Allah yayi musu baiwar kyau hajiya tabarakallah masha Allah lafiyayu kosashi ba kalan yaranmu ba barka barka hajiya ubangiji Allah yaraya su Allah yayi musu albarka yakawo kannan su lafiya “dasauri Aydarh takalleta tace kannin su fa kikace tab ba yanzu ba god forbid ni dasake haihuwa saidai idan anyi a lahira buh a duniya daii nagama in sha Allah babansu ma yasani “ maman musa ta kwashe da dariya tace kwarai kam hajiya aie kinyi kokari nakudar yara uk uba wasa ba rainon sa kanshi kinyi kokari azo wajan shayarwa bakaramin aiki bane gaki da kanannun shekaru kin mayi kokari wallahi Aydarh tayi murmushi tana kasa da kai tace thank you maman musa “maman musa tace tunda an musu wanka bara nadauki babana adam da yar budurwa Aydarh tayi smile tace ohh ni babana bazaki je dashi ba maman musa tace afuwan hajiya kar alhaji yaji “ Aydarh tace kije dasu bara namasa tea maman musa tace idan kingama sai ki kirani nadawo dasu Aydarh tace ohk “ fita tayi dasu Aydarh ta kwantar da naff ta tashi kitchen tawuce ta daura ruwan shayi….Duk su aysha sun iso har yanzu rabiah ce kawai bata da ciki har dr hafsa tasake yin wani cikin rabiah nata hutunta cikin halime yafi nakowa cikinsu tsofa “wallahi dr hafsa taxama irin hadaddun ig dinnan aji da gayun yasake karuwa dan karamin ciki gareta “ yau daran suna duk sun riga Aydarh dake garin isowa “ can da yamma sai gata “ har angama ma kowa lalle ana tamata tsiya “ ita dai sinnar dakai kawai take sulty na goye abaya sai su naff dake hannun malik oum tadinga ma malik sannu dazuwa hannu tasa ta karbi naff daga hannunsa kan carpet ya zauna suka gaisa da duk mutanan parlor baba ce ta karbi adam “ tana masa wasa “ ummi tayi hugging Aydarh itama Aydarh tayi hugging dinta back tace oyoyo ummi tazame ta durkusa tace ina wuni ummi mun sameku lapia?tace Alhamdulilah baby ya yaran Aydarh ta sinnar da kai tace Alhamdulilah ta kwanto sulty ummi ta karbeta bata ga mom ahankali tace ummi mom fa?ummi tace tana can dakin oum stairs tahau tashige dakin oum su dr hafsa na dakin Hugging juna sukayi dr hafsa tace ina triplet dan Allah ?aydarh tayi kasa da kai tace suna kasa sauka dr hafsa tayi halime dake kwance kan sofa tasamu ta tashi da kyar “ tace ina wuni auntie ina triplet Aydarh tace ina wuni yah halime ya jiki ahankali halime tace dasauki Aydarh ta lura halime bata son ma ko magana tamata sannu takarasa ta bude baby net din taciro baby tace hey lil bro welcomed to the world of islam Allah yaraya mun kai “ daidai rufaidarh nafitowa daga toilet tace ahh ku sai yau?aydarh tace wallahi mom adam ne ke ciwon ciki mom tace eyyerh subhanallah kun kai shi asibiti Aydarh ta gyada kai tace sunje shi yaduba sa mom tace yana ina tace wajan baba mom tace baban nashi fa? Aydarh tayi kasa da kai tace tare muke mom tayi murmushi tace ke lallen fa? Aydarh tagirgiza kai tace yace salon zanyi banda lalle mom tace tau shknnn kinga anjima sai yamika ki amiki Aydarh tace ayi nayi jiya “ rufaidarh tace tau madallah Aydarh tace ansa masa suna mom?aydarh tace he is Muhammad shuraim Aydarh tace tabarakallah yayi kama da uncle rufaidarh tace shima haka yake fada kun hadu a waje? Aydarh ta girgiza kai tace lahh bamu gansa ba mom tace aikau yanzunan yafita nasa kun hadu tace bamu haduba . Suna mai sunan suna akayi wanda baki daya adamawa sai datasan anyi suna abunda dr usama yayi ranan sunan baki bai ya fada sunyi kokari an kashe kudi saidai muce Allah yaraya Muhammad shuraim yau baki daya Banda shan nono babu abunda ke kawo yaran wajanta “ sai taji kaman kar su koma wallahi “kowa sai ji yake da yaran ummi tamusu dinki suna wani super vilisco ce red and blue an ma ummi riga da zani ita kuma Aydarh an mata hijab boubou da straight skirt dayama ta kyau mariam ce takai musu dinki ita da sulty wani babies showroom takaima yar sultana dinki a abuja whattt wani kalan kyau yarinyar tayi duk inda mariam zata bata ajiye sulty wani kalan son yarinyar take har kama suke ma yi “ itama mariam gobe ake baikon ta da dakin deputy governor na adamawa baa son shi farko sai da aysha takai karanta wajan aydarh waya suke tana lallabanta ita daii dakyar aka samu ta amince cikin abunda bai fi one month bay asa mata wani kalan sonshi “ Alhamdulilah koina na a halin suna cikin farinciki kowa yana samun abunda yake so oum da mom kaya kala daya suka na suna sai karasa ma dan waye cikinsu indai ba tararwa kayi rufaidarh na basa nono sai kace dan oum ne “ . Kamshin soyen nama duk yacika compound din adam sai kuka yake Aydarh na jijigasa oum sai fada take mata tabashi nono kokari take tashiga daki tabasa sai masifa oum ke mata tunda tashi yau kanta kewani kalan ciwo ga fever datake ji har jiri debanta yakeyi daurewa kawai take wani kalan tashi zuciyanta yayi kamshin naman yayi mata wani kala da adam din ahannunta ta yunkura sai ga amai dasauri ummi ta karbesa tamikawa dr hafsa shi tayi kan Aydarh duk su rabiah da hibba suka taso suna mata sannu wani kalan amai take kaman zata karar da yan hanjinta “duk ahankali ummi yatashi fita tayi malik nawaje saman mota shida dr Ibraheem sai dr faisal naff ne hannun dr faisal sai shi malik yadauke junior dr ibrahim yadauki sulty “ummi ta leko takwalla masa kira gani yanayin ummi yasan ba lafiya dasauri yakaraso tace masa yakawo junior yazo su je da Aydarh asibiti tun gida take cemasa kanta na ciwo yabata paracetamol shiga sukayi yakama Aydarh nan gida suka bar triplet dashi da ita sai dr hafsa suka wuce asibiti “kafin su isa ma sai da Aydarh tayi amai gwajin farko aka tabbatar musu da cewa Aydarh badauke da ciki har na tsawon sati hudu “wani kalan farinciki da malik yashiga sai ka rantse wannan ne karo na farko dazai fara samun haihuwa dr hafsa kanta taji dadi amma kuma tawani bangaran tausayin Aydarh take tasha wahalan cikin triplet haihuwan ma haka har yanzu cikin aikinsu take ciki da goyo babu dadi suma yaran da tausayi kwata kwata five months “ ai Aydarh najin tana da ciki tamike dasauri ido cikin ido takalli malik “tafasa kuka kallonta yake ko kiftawa babu tace kana ji kaji ciki ne dani yayah tazauna kasa tadaura hannu akai tace nashiga uku auntie wayyo Allah yayah kayi ma Allah da annabi kafitar yayah ka ciromun dan girman Allah bazan iya ba tun suna Washington yaga alaman shigar ciki shiyasa yawanci yake kallonta yayi dariya daman yasan rana kalan haka zata zo “dakyar dr hafsa ta lallabata suka koma gida “aie wannan cikin sai daya hada gagarimin rikice wanda har sai da aka zauna sharia shi da ita da abby hadda abba da baba tace bazata haifa ba cirewa zatayi tadinga masa tijara da masifa har yaran tashafa ko kula su batayi batada aiki sai na kuka ko abinci bataci ballet asha magani ko alluranta “wannan karon ma laulayi take “sosai ita kanta oum sai dataji tausayin yarinyar amma yazatayi kara tahana tayi magana this time fitar da kunya tayi tadauki mota taje gidan Aydarh malik na parlor sai fama yake da yan uku sulty da naff sun karbe madara adam kuma yakiya “gashi Aydarh tama rufe daki banda amai da kuka babu abunda takeyi malik naganin oum yayi hamdala gaisheta yayi tasa hannu ta karbe adam tace ina maman malik yayi kasa kai yace tana dakinta da oum taje tayi knocking tasa shine tunda taji kukan adam tace tun wuri kadauke sa kubar nan don wallahi bazan bude ba saida nace kamun allura kace lapia lau babu komai na yarda dakai ko tausayina bakaji yayah duk wahalan danasha har yanzu ina cikin sha don ba jikinka bane oum ta girgiza kaii jin dakyar ma Aydarh ke magana tsaban tasha wahala ma wallahi “ oum tace bude nice dewy open the door muryan oum taji yasa ahankali tabude dakin aikam tafada jikin oum tafashe dakuka zaunar da ita tayi kan gado tana kallonta dasuka zo Aydarh tayi wani irin fresh kyau amma yanzu sai uban haske da glow duk tafada tsaban kuka da laulayi “oum takai kusan five hours tana ba Aydarh baki tana kula da ita da adam ta tafi ta lura duk yafi rigima dolene a ciro su daga nono aie “a ranar ma ko sauraran shi batayi washe gari tashirya dasafe takai karansa wajan abby “sharia aka musu aka bata hakuri aka lallashi ta “bata da yarda zatayi haka tayi hakuri “ .Decorating dakin yayi da balloons blue and white dashi da yan uku yakai polo center aka musu riga blue anyi rubutu da white kala daya cake din ma blue ne and white sai candle dan karami ne cake din anyi designing dinshi kalan imojin kuka “a jikin tasa rigan a baya anrubuta ASMAL a gaban kuma anrubuta* Anger is ugly,forgiveness is sexiness darh*a na adam an rubuta *dad is sorry momma* da imojin kuka na naff an rubuta *your four babies need your forgiveness*an sultana an rubuta *dad isn’t mean to hurt you momma* zama yayi yajera su a gado sun iya zama sunyi saurin koyo yazauna a tsakiyar sa yasaka favorite music dinta in a slow tone wakan ke tashi can kasa “dakin zata shiga tana budewa tagansu zaune a gadon kasa juyawa tayi takoma kuma batashigo dakin bas ai binsu da kallo take tana karanta abunda ke jikin rigan “malik yataso gently yakaraso gabanta yakamo hannunta yashigo da ita dakin ahankali yafara mata wanka kwalla yacika idonsa yafara-listening in it your favorite song when I saw you in that dress looking so beautiful I didn’t deserves this darling are perfect tonight! Zuciyanta taji yawani karye sharr hawaye suka zubo mata tawani kalan shiga jikinsa tafashe da kuka yayi murmushi shima kwallan yayi yana son Aydarh baisan ko zaku fahimce kalan son yarinyar dayake ba amma tana da wasu qualitys dayake tunanin bayan ita babu mace mai su in this duniya her tausayi Allahu ‘ yace shhshh tace am sorry Abdool am badly sorry abbu adam am sorry for giving you attitude I cannot control my heart I cannot hold myself yace ya isa mamana you are right I now what you are going through out Allah shi ke son muda rahamar shi karki damu kinji in sha Allah bazaki wahala kaman waccan ba tagyada masa kaii aranar komai yawuce “a nigeria suka bar triplet wajan su oum da ummi suna komawa takoma school Alhamdulilah this time har mancewa take tana da ciki saboda babu wani laulayi school dinta takeyi wanni 10000000000 xxxx trillion so da malik ke mata Alhamdulilah ,anyi auran mariam anan adamawa aka ajiye su aysha duk sun haihu aysha da dr hafsa mace sai halime tahaifi hassan da ussaini aka saka musu sunan abba da abby “rabiah keda tsohon ciki duk Aydarh tazo suna yan uku gani tayi sun zama manya barakallah sai ba gaban kowa ba tasamu tadaukesu “wajan aikin su malik yatashi daga MD da taimakon CEO shima yayi asibiti anan Washington duk da akwai wahala dakuma sai anbi hanyoyi amma CEO da dr usama sun tsaya masa “nine months daidai Aydarh tasauka tasamu yan biyu duk mata wannan karon time din yayi daidai da hutun school dasuka samu a nigeria ta haihu this time akayi sunan “ayreen da ayraah “yaran babu abunda suka mance na Aydarh “ Alhamdulilah rayuwa tazamu ma malik wani babban shafin darasi “ ga Aydarh kuma wani babban aji ne rayuwa tamata takoyar da ita kuma tadauke ta matsayin maaikaciya tafahimce abubuwa da dama a rayuwan nan tayi rayuwa a farkon tasowar ta cikin wani kalan yanayi narashin sanin daidai shigowar Abdoolmalik cikin rayuwarta yayi silar gyaruwa dakuma tarbiyanta da ita “ a yanzu yazamana cewa babu wanda ka iya rayuwa daga malik har Aydarh idan ba da juna ba sun zama kaman wani magnet ga juna sunfi chewing gum mannewa juna a nuna soyayya fili malik yafi amma kowa na tunanin a zuciya Aydarh tafi idan akwai wanda malik ya sallamawa ransa rohinsa da ma rayuwarsa Aydarh ce yamata so na halak yamata so na asali yamata so nagaskiya yamata so irin so mai matukar wahalan baruwa saidai mutuwa a duk hajji da umran sh isai yayi adduar Allah yadauki ransu atare baya fatar yamutu yabarta kota mutu tabarsa a yanzu kaf yaran su biyar na hannunsu yan ukku sun shiga school naff ne sak malik harta jin kan da rashin son maganar da ustazancin sulty kau Aydarh ce irin copy and paste dinnan boss adam kam wayyo Allah sojan abby kenan “shekara daya Aydarh takarasa karatun ta tazama cikakkan PHARH ASSEIYERH da first class results tafito masha Allah the whole family gathered in Washington and celebrate “babban pharmacy da technician dep malik yabude mata yayi branch a nigeria dama kuma niger sai nan Washington inda suke zaune tako ta ina Alhamdulilah yanzu top ten young richest in the world idan malik bai zo biyu ba tau yazo na uku yayi kudi kudi sun so shi har yazo yafi abba kansa ma shida matarsa sai ka rantse basa jin hausa dama kuma yaran su “hibba ma ciki gareta a yanzu dr ibrahim ma Alhamdulilah a nigeria dai a matasa wajan importing da exporting kaya yayi suna biyu yahada ga likitanci ga kasuwanci “ran da mariam tasan tanada ciki Aydarh tafara kira duk tarude tana fada mata Aydarh was like minene yah mariam just celebrate kaii amma am very happy for you Allahumma yainganta yaraba lafiya (su aydarh anyi hankalin😂) cikin kasa kasa babu wacce Aydarh da malik dayaransu basuje ba kullun kuma sai yace honeymoon suke tafiya “ Yau Aydarh shekaranta 25 daidai wanda yayi daidai da ranar anniversary dinsu na 3yrs da aure a cikin USA suka tafi sukayi celebrating daga hibba sai dr Ibrahim da junior suka samu zuwa cikin hibba yagirma “ atare sukayi celebrating da malik yakashe kudi over 500m dollars iya tsadan wurin mane haka sai abincin daaka ci “babu wanda yafi jin dadin auran nan kaman oum da ummi a cikinsu sai karasa wanda yafi jin dadin auran nan followed by mom shirye shirye tafiya umrah suke kaff familyn can zasuyi azumi da sallarh “ acan zasu hadu dasu Aydarh da malik dasu adam “sai rufaidarh da dr usama da shuraim “ Alhamdulilah takalli malik tace rufe idonka yace what ?tace bazaka rufe na yace narufe mamana yarufe idonsa “ ahankali tace yau zan cika alkawari ya jinjina kai ya alkawarin mi ?tace kaidai karka bude yace tohm ahankali tafara “ Da kaunarka nake kwana nake tashi ina so kaji tausai na!jiki da jini zafin ciwon so ya daara kunar garwashi ka auna zan so ka tuna jiki da jini wani irin cute smile yayi ya jinjina kansa yabude idonsa yayi murmushi bai taba jin muryan da waka suit ba kaman na Aydarh yana jin yaune farko a rayuwan sa data cika masa wannan alkawari datayi na zatayi masa waka “murmushi yayi yagyara zamashi holdings her hands yace nagode da kulawarki garan mai sona yanda kikai mun yasa naji sanyi har raina zamanmu dake yasaka fahimtar ki a raina ni zannnnnn rayu dake!Itama tace ni zannn rayu dakai!! Yayi murmushi yace sannan in mutu dake!!! Tace ni zana mutu dakai!!!! Bude mata hannu yayi tafada jikinsa yabata wani warm hug yace Allah yasaka miki da gidan aljanna cuddle bug ✍ PEN OFF ALHAMDULILAH!! If I to start I didn’t know where to stop ✋ Amma abunda nasani shine banida baki gode muku ubangiji Allah yasaka muku da mafificin alkhairi Allah yashirya zuri’a Allah yahadamu da aljanna billahi naga so naga kauna bansan da bakin da zance na gode ba! ko da DA SO KAMANE na kudine sai na mayar dashi kyauta kun soni kun so rubutuna you support me ! Sometimes you dua’s towards me break my hearts I always feel like crying, Rabinarh damsel Allah yasaka miki da alkhairi uwargida kuma amarya gidan mai yar chivita Ummaima nah awwww kawar arziki colorful result my jellybean Expensive Allahu Akbar Allah ne kawai zai biyaki Feeridorh my auntie Allah yaraya aseem Auntie hapsy matar lifeline ina kaunarki matan yayana Uwar anbiyu ❤duk nagodee My fatieeeeeee thanks for your support adam’s favorite❤and owner to be in sha Allah Thank you fatikanam and the rest Allah yasaka da alkhairi my Asmeey umma dama sauran baki daya thank you all Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah dayabani daman karasa wannan littafin na DA SO KAMANE duk wani korakoran dake ciki Allah ka yafe manah duk wani darasin dake ciki Allah kabamun ikon dauka Alhamdulilah ❤! Up up I’am ready am set to refresh your brain and cool your heart with FADIMARH can your sacrifice your happiness your ambitions for someone else that you didn’t even like or love??? In your age of seventeen’to 18? Tau ku biyoni kuji yanda FADIMARH tama ADAM babban sadaukarwa a rayuwanta ❤ Nanah maryama ✍ An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 83 of 83