ba wasa yace ki mayar akai sai data dauko ta kallesa kafin ahankali ta yafa akai,gaba yayi tabisa baya kafin ta harari bayansa tace mugu Allah ranta ‘bakin kofan part din suka fita kaf yan gidan na nan zaune a compound,malik ya mika mata hulan shi dake rike ahannunsa zai rufe part din karba tayi ta rike tana juyo suka ido hudu da Ramlah dakamar zata zauce wajan kallonsu, ba ta sake kallonta ba har yagama rufewa ya juyu yasa hannu zai karbi hulan tak’I basa ya kalleta kafin yace bani hulan manah tayi shiru sai yace ko kadana sa ne?ta gyada kai batare da tayi magana ba yace tau shknn mu tafi fito sukayi yarda suke kallonsu kamar sun samu t.v yarda malik ya Hade rai babu rahama a fuskan sa kawai zai saka shakkar shi,aydarh kau kanta nakasa saboda ta tsani wannan kallon nasu,a kofan gida suka samu keke.
Dr hafsa ta kalli aydarh tace ashe zaki zo baki gaya mun ba ai,aydarh tace sai yanzu yace zamu zo bansani ba,dr hafsa tace eyyerh,kafin ta kalli aydarh tace kinga yarda kikayi kyau kam?aydarh tayi murmushi batace komai ba kafin tace naga ma anko kukayi ai aydarh tayi shiru kanta kasa dr hafsa tayi murmushi tace shy shy wannan kunya har tayi yawa ai kafin aydarh tace komai sai ga inna tashigo hannunta rike da plate din shinkafa sai sobo “ ta kalle tace yoo ni asiya ai nayi tunanin baki zuwa, mutane sun cika gida yunwa ta ishe su sun cinye komai ina ma amfani mata ku kwaso yara ku taho wajan hidima saboda kawai a ci abinci kamar jikokin kamtaka ina ma dalili aydarh batace komai ba sai murmushi kawai takeyi dr hafsa ta kalli inna tace tau ke miyayi ruwanki ba ina gayyatar su akayi? Inna tace yau naga jafa’I daga ina kike kuma? Dr hafsa tamike tace aydarh sai kin fito bara naje naga nr saratu tashigo yanzu aydarh tace to inna tabi bayan dr hafsa da kallo tawani tabe .
Inna tasake baki tana kallonsa kafin tace aaa kai kau audu baka da tsoron Allah taya ma zakace taje su gaisa dawata katuwa Bayan zuwan ta kenan yanzu Ko abincin bikin ma bata ci ba banda ma Allah yataimaka jarababbun da aka gayyata nayi kokarin samo abincin basu karasa cinyewa ba, malik yayi shiru kafin yace aa inna zata ci a can dakin ma “inna tayi mitsi mitsi da ido kafin ta kalli aydarh tace, kodai bai gane abunda nake nufi ba?aydarh girgiza kai tayi murmushi tace ah’ah fa inna ki ajiye zan ci anan,inna ta tabe baki tace ku dai kukasani ai ni bana kaunar wahala shiyasa ta dinga yawo ana biki kuma ga ciki kasan mai ciki ba’ason tana zama da yunwa Allah, aydarh tayi kasa da kai malik ya dinga kallonta ko kiftawa babu,inna ta mike tace ahh nikam bara nafita naga alamarin naka kaf babu kaunar ma’aiki a ciki miye wani kaman zaka fadawa yarinya, shidai malik bai ce komai ba wani irin kunya yaji kamar zai ruga Allah ya taimaka ma ba kowa,har inna tafice kafin yayi kasa da murya yace Hala daukanki zanyi ?bazaki taso ba,batace komai ba ta mike tsaye tana gyara yafin veil dinta wanda ta mayar a shoulder sai kallonta yake bai ce komai ba yayi gaba ta bisa abaya ,rabiah zuciyanta fitowa kawai ke batayi ba amma yanda take bugu kaman zata fito bilki kau idonta har bushewa yayi wajan kallon aydarh already sun ga malik har sai da rabiah tadawo daga nata shock din tasa hannu ta bugu bilki,kafin bilki tace bala’In nan kawata Allah yayi hallita a wajan nan ke kiji sequences a jikinta kuma fa babbar kalli shantili dan manzon Allah kawata ji wannan uban gashi shi kansa ture kaga tsiyan ji fa yarda tawani kifan dashi a kanta yoo wai wannan yana ma ganin wata bayan ita kam?rabiah ta banka mata wata shegen harara tace uban haka ai Wallahi banga wani abunda tafi wani ba,bilki ta gwalo ido tace ke kau bakin ciki ne aljalinki Wallahi,rabiah tayi tsaki tace zaki tashi mu bisa da abincin har can bangaran yayah ibrahim din gabanta ko nayi tafiyata?bilki ta mike tace aa Wallahi kawata gabana zaayi komai ni wallahi tsoronsa ma fa nake rabiah tayi dariya tace ai babe fuskan nan ba wasa bilki tace waye haka? Rabiah tace shi yayah malik din bilki tace owoo na fahimta, ahankali suke tafiya har suka isa bangaran amarya wanda aka cikin gidansu dr ibrahim din ne aka deba akayi mata gida daidai mai kyau furnitures din ta daidai karfin su masu kyau bangaran tsit shiru babu kowa sai kamshi sabon paint da sabon furnitures dr ibrahim ne tsaye yana waya bakin parlor malik ya dinga binsa da kallo kafin ya kashe wayan,dr ibrahim ya kalli aydarh yana murmushi kafin yace ina wuni madam?ya gida kuma?aydarh ta dago tace ina wuni Doctor Allah yasa alkhairi Dr ibrahim yace lafiya lau Ameen Ameen nagode sosai,malik yace kuma bazaka iya wucewa daga nan ba sai ka nuna halinka? Dr ibrahim yace yanzu fa nazo nan din kuma yougurt ma nakawo mata bata ci abinci ba, malik ya kalli Aydarh kafin yace ki shiga tana ciki batace komai ba tawuce sallama tayi ahankali daga can hibba ta amsa mata har bedroom din tashiga kafin hibba ta fito da kanta daga cikin hijab din da ta rufe jikinta pink sai lace din jikinta ash mai touches din kasancewan ta fara yasa tayi kyau masha Allah ga idonta ya bushe alaman tayi kuka,tayi murmushi kafin aydarh ta zauna kan gado hibba ta gyara zamanta tace Aydarh ko? Aydarh ta gyada kai kafin tace sannu amarya ina wuni? Hibba tace Alhamdulilah yakike? Tace alhamdulilah hibba dai sai kallon aydarh take yau dai sai ta tambayi dr ko dai larabawa ne mutanan hibba idonta Still akan aydarh tace ah dole yayah malik ya dinga daukewa mata kai a can ashe yasan abunda ya ajiye a gida tabarakallah aydarh na murmushi kafin tace ah’ah fa,hibba taji dadin shigowan aydarh daman tun dazu ita kadai ce har wani sanyi taji da dr ibrahim yace mata yanzu aydarh zata zo,tace amma daga qatar kuke ko saudiyya ba? Aydarh ta girgiza kai tace ah’ah a Adamawa muke,hibba tace kai haba har ina cewa sai na tambayi Doctor yau,aydarh tayi murmushi tace basai kin tambaye sa ba tafada tana dariya,hibba dai sai kallonta take bakaramin burgeta tayi ba nan hibba taja aydarh da fira kaman irin sun saba din nan itama aydarh sai taji tafi sakewa da ita more than dr hafsa duk da ita hibba ta girmeta amma bazai fi da shekara biyu ba kawai,duk da hibba ke kawo labarin tana da saurin sabo sai labari take kaman ba itace amaryan ba,can ta kalli aydarh tace nikam wannan turare naki tunda kika zauna naji kamshin sa yayi mun dan Allah anan ake siyarwa?aydarh tace ah’ah shi yasiyo ma,amma idan kina so sai nabasa yakawo miki hibba ta rike baki kafin tace aaa ah gaishe ki yasiyo abun dan ki dinga sawa sai ki bayar aaaa gaskia,aydarh taware ido tace babu komai fa shi baya ma magana bazai ce komai ba Allah hibba tace aaa dai kawai ki gaya man sunan sa sai Doctor yasiyo mun wannan ai dole yallabai ya dinga lallibe Ko cikin jama’a ne tafada tana dariya aydarh dai batace komai sai murmushi da tayi dan bata fahimce hibban ba. Dr ibrahim yace tau mu shiga sai ka fada mata said aran zaka zo ku tafi lokacin mun dawo ko?malik yace tau muje har bedroom din suka shiga malik yasake gaisawa da hibba tana mashi tsiyar wannan hurul ‘in haka shiyasa yaki yanmatan garinsu kenan dr ibrahim nataya ta shidai malik murmushi yake kawai kafin yace nafahimce mijin da matar halinku guda Allah ya yaye muku tau, dr ibrahim yace ba Ameen ba da karfi duk akayi dariya ita dai aydarh kanta na kasa sai faman smile take, rabiah dake tafiya kaman irin fashionista din nan ansha straight gown ta lace maroon da coffee wanda sukayi irin daya da bilki na wunin bikin ga uban parking gel anja kallabi baya makeup dinsu duk tayi melting saboda zufa,rabiah tafara shigowa dakin sannan bilki sunata wani kamshi mai karfi irin na karamin perfume din nan dan robber dr ibrahim dake magana da hibba yabi su da kallo malik kau bai dago ba haka ma aydarh da duk ya takura mata yanayin zaman kaman zai shige cikinta ko kunya baya ji ma, rabiah tace ina wuni auntie hibba ya gajiyan hanya bilki ma tace haka hibban na murmushi take amsa su kafin ta mayarda dubanta kansu malik har sai da gabanta yafadi kafin ta daure bilki dai tayi tsaye tana kallonsu ko kiftawa babu,rabiah tawani karyar da murya tace am yayah malik abinci daka ce din yazama ready naga baka kirani ba shiyasa nace bara nazo nafada maka yarda tayi maganar kaman irin sun saba wayar nan ko kuma shi yasaka ta girkin “aydarh kam tunda tafara maganar take sauraron ta said ai ko daga kai batayi ba,shi malik din dai ne ya mayarda wayar hannunsa daya ke latsawa a aljihu kafin yadago ido yakalleta shima dr ibrahim din ita yake kallo haka ma hibba da mamakin yarinyar ya cikata yace zata ma mutun magana haka a gaban matarsa, bai ce komai ba dan shi ta daure masa kai ma,shiru yayi kafin yakalli aydarh sannan ya maida dubansa ga rabiah yace “ok yana fadin hakan dr ibrahim yace kuje, kamar suna jira sukayi waje hibba ta bisu da kallon mamaki “ sannan ta maida dubanta ga dr ibrahim tana mashi alama ta ido tana nuna masa aydarh kafin ta gyada irin alaman ba dadi fa, dr ibrahim bai ce komai ba kafin yace ma malik tashi muwuce tau sai sannan ya kalli aydarh kafin yayi kasa da murya yace are comfortable here?ko na mayarda ke gida?ta girgiza kai tace zan zauna anan bai ce komai ba ya mike suka fita dr ibrahim nawa amaryar sa bellowing kisses ta iska tasa hannu takarba tana placing a chest dinta malik na lura dasu said ai yayi murmushi ya fice.
Suna fita hibba tace aydarh daman rabiah budurwar yayah malik ce? Aydarh ta dago kai kafin tace wacece kuma haka?hibba tace rabiah wannan wadda suka fita yanzu mana tanan gidan kanwar dr,aydarh oh nikam bansani ba maybe “hibba taware ido tace yayah malik mijinki ko baki gane ba aydarh tayi shiru tana kallon hibba kafin tace erh shi fa hibba na girgiza kai tace ah eh agaishe ki kema,aydarh ta ware ido tace ,Allah bansani ba fa hibba tace tau shknn kafin suka cigaba da labarin su,can hibba ta kalli aydarh tace hayaniya yarage ko duk sun tafi?aydarh ta gyada kai tace maybe sun wuce hibba ta tashi ta bude wani trolley kafin ta fito dawasu containers masu murfi ta ajiye kusa da aydarh kafin ta bude sai datasha kusan rabi kafin ta mikawa aydarh, Aydarh ta girgiza kai tace ah’ah Alhamdulilah “hibba tayi murmushi tace aaa sai kinsha kinga wannan ai kin rigani sanin amfaninsa n isai yanzu ne zan sani ma “Aydarh tace miye wannan din shi? Hibba tayi wani murmushi kafin tac eke aydarh kar fa ki mayarda yarinya nasan kin sani ai aydarh ta girgiza kai tace Allah bansani ba “hibba ta jinjina kai tace tau wanda fresh milk ce da sauran kayan hade indai kika sha wannan yau tau ina gaya miki yayah malik tunuwa zai yi da first day bazai ma fita ba Allah aydarh tayi shiru tana kallon hibba kafin tace as in?i didn’t get you hibba ta gyara zama tace kai aydarh wanda yakamata ace ke zakiyi mun bayani tau bara kiji waennan magunguna ne idan kina shan su Wallahi yayah malik duk sauran mata bazai ma kallesu ba balle ayi maganan ya hadaki da wata,aydarh dai tayi shiru tana sauraron hibba har tagama batace komai ba hibba ta c’mon take it all zakiga aiki da cikawa aydarh dai ba dan taso ba ta sa baki ta rufe ido tana shan abun sai datafara sha kafin taji yayi mata dadi sosai a bakin hibba bata bari ta ajiye bas ai data shanye tass kafin , hibba tayi murmushi tace yau sai kinga chanji dan na lura kaman bakya shan waennan abubuwan aydarh ta gyada kai kafin tace erh yaune nafara sha, hibba tace ahh sannu aydarh amma kina wahala aydarh dai tayi shiru saboda zuwa yanzu tafara fahimtan abunda hibban ke nufi a zuwanta ukun nan islamiya duk tanaji firan da maman noor keyi dasauran kuma throughout yau islamiya abunda malamin ya koya kenan,hibba tace kina tare dani kam ba fashi sha dole ne, sallama akayi suka amsa dr hafsa tashigo tare da nr saratu aydarh tayi murmushi kafin tace auntie shine kika tafi dr tayi murmushi tace aaa muna waje muna gaisawa da mutane cike da kirki suka gaisa kafin nr saratu tace daman tafiya zatayi tazo suyi sallama da amarya sai kuma sun sake dawowa godiya hibba tayi mata dr hafsa ta raka tace itama clinic zata wuce ba kowa can din bankwana sukayi da aydarh tace sai sun dawo. Sai bayan magrib suka dawo lokacin ba kowa gidan kowa yatafi sai yan gidan kawai rabiah da har tagaji da jiransa bai zo ba abinci ma har yafara chanzawa sai dasuka gaisa da iya da inna dake hada kayanta zata tafi kafin suka shiga bangaran dr ibrahim din koi na akwai haske aydarh ce a nan parlor tana sallarh hibba ta bata sabon hijab ash tana sallarh dashi dr ibrahim yawuce bedroom din shikuma yazauna nan kan cushion yana jiran ta karasa sai datagama kafin ta juyu ta kallesa kafin ta mike tana kokarin cire hijab din tace ina wuni bai amsa bas ai hijab din daya rike yana girgiza kai yace kada ki cire,ta tsaya tana kallonsa kafin tace ba nawa bane “yace nasani dare yayi bazaki using veil ba akwai iska a keke ki bari dasafe sai nadawo da hijab din batace komai ba ta zauna nan kan dayan kujeran dake facing nashi veil dinta yasa hannu ya linke kafin ya rike shi,tare suka fito dr ibrahim nagaba hibba na bayanshi malik yace amarya aro zaki bamu akwai sanyi a keke shiyasa nace tabar hijab din dasafe sai nadawo dashi hibba na murmushi tace kai aydarh cewa fa nayi nata,dr ibrahim yayi murmushi yace ai nata hijab din basai andawo dashi ba malik yashafa kansa yace no bazaayi haka ba nadawo dashi dai, dr ibrahim yace tau ai saidai ka kai wani wurin amma not here hibba tace yes “murmushi yayi kafin yace ohh kun hade mun kai kenan tau badamuwa mungode Allah yabada zaman lafiya yakawo yara masu albarka Dr ibrahim yace Ameen abokina sai munyi magana “zaku dawo Wednesday din ba? Malik ya gyada kai side hug hibba taba aydarh kafin tace mungode sosai Aydarh Allah ya huta gajiya aydarh tace Ameen Kafin tace thanks auntie hibba har bakin kofan parlor suka musu rakiya kafin malik yace su kuma ta wajan iya suyi sallama “ sosai iya tayi ma malik godiyan hidiman dayayi kafin ta dauko fura da fresh nono tamika masa sai man shanu dasu kuka,masu wanda aka zo mata dasu daga can nasarawa, godiya malik yayi suka wuce.
Malik yace wacece haka?kafin tace ita gurl din taka, dakyar ya rike dariyansa ya wani hade rai yace ita takawo maki?tawani hade rai tace nima bansani you can go and Asked her aie malik yayi shiru kafin yadinga binta da kallo yace tau Allah yabaki hakuri ita kulawa ce fa take nuna wa mijinki taga ke har yanzu baki ma nuna ko kinada aure shiyasa kinga ita idan na auro ta ai zata dinga mun duk wani abunda mata kew a miji “Aydarh tayi masa wani kallo kafin tace tau miyasa baka auro ta din ba? Malik yace dana samu kudi zan auro ta ai tunda tana sona nima kuma ina sonta, aydarh tayi shiru batace komai ba kafin ta mike ta nufi hanyan kitchen ta sa key din ta rufe kafin ta cire daga jikin kofan tayi kasa da murya tace “aie sai kaje can wajan ta tabaka abincin data girka nikam baza kaci nawa ba yau tawuce bedroom kallonta yake ko kiftawa babu har tashiga sannan yasaki wani irin smile yamike tsaye yayi hanyan fita kafin yabude warmer da Ramlah ta ajiye a kofan wai abinci ta girka masa “budewa yayi yaga pepper soup din catfish ne sai karni yake da alaman ba a sa masa kayan kamshi ba, rufewa yayi kafin ya dauke warmer din yafita kofan gida inda ke da almajirai ya tsaya su uku ke zaune yabude ya zuba musu a robber su kafin ya rufe ya koma gidan nan bakin kofan part dinsu ya ajiye mata warmer yayi wucewan sa, yana shiga toilet yawuce yasa detergent da warm water ya wanke hannunsa tass kafin yasa karamin towel ya tsane ruwan hannun sa yafito kofan kitchen din yakalla still a rufe yake murmushi yayi yashafa kansa he enjoyed every bits of her sturbborn ness irin rigimamun yaran masu kudin nan ne ga tsiwa sai masifan tsoro tunuwa yayi da abunda yayi mata ranan dasuka dawo daga nasarawa yarda ta rude kaman ranta zai fita dan tsoro ,ahankali ya tura kofan bedroom din, kanta babu hula tayi parking gashinta can keya, babu gown din ce jikinta ta Chanza daga atamphar books din islamyan ta take dubawa “ zaman yayi can karshan carpet din yayi wani kalan tausai a fuska “ kafin murya can kasa yace am sorry ma ki taimaka Ko fruits ki bani am hungry, bata ce komai ba ta kallesa ta dauke kai ta cigaba da abunda takeyi yasake matsowa, yunwa fa nake ji Ina ummi tace tabaki ni amana bakya tausai na ke ,ta kallesa kafin ta rufe books din ta mike tsaye tayi gaba kafin tace follow me ‘yanda yayi magana kaman wata boss ladie baisan lokacin da murmushi ya kwace masa ba yayi saurin mai da fuskan shi yarda take kafin ya bi bayanta a kofan kitchen din ya tsaya, tashiga ciki vegetable pasta din datayi ta zuba masa a plate ta daura fork kafin ta dauki plate tayi masa slicing din kankana shima ta daura fork “fitowa tayi da plate biyu a hannu ta mika masa take,tafada fuska a daure tana wani dauke ido kaman wani kiddo yasa hannu yayi maza ya karba yace thank you ma “ with seriousness a face din takallesa kafin tace this should be the last time da wannan abun zata cigaba da kawo abu nan gida idan bahaka bazan sake pardoning dinka ba Allah,tayi folding hannunta a kirji tace miye ma ruwanka da ita da har zata dinga yin girki tana baka? Ya ajiye plates din hannunsa yayi yadaga hannunsa alaman yayi surrounder yace nikam har nagaji ma dafada miki waye ita batace komai ba ta wuce cikin parlor har ta kai bakin kofa zata fita haka babu kallabi, dawani irin speed yajawo ta har sai data tsorata tana kallonsa yace Ko bakinsa kanki babu kallabi ba? Batace komai bay ace da ina zakije haka? Tace fita zanyi na ga warmer din ko tazo ta dauka “sakin baki yayi yana kallonta kafin yace tau dawo ta dauka ma tun dazu “ ya dinga binta da kallo har ta kusa shiga bedroom yace gobe Wednesday da yamma zamuje gidan dr ibrahim “tace “to”kawai kafin ta shige ciki abinci ya zauna sai daya cinye tass sosai yake mamakin yarda ta iya girki har idan yana cin girkinta yana tunuwa da ummi babu sallan dazaiyi ba rok’I Allah ba ya mayarda su wajan familyn sau dayawa yana tunanin komawa amma yasan har yanzu abby bai huce bay asan har yanzu da tabon abun a ransa ahankali ya furta I prayed for the best and I want to prove the best inshaAllah “ kitchen yashiga ya wanke few plates da tukunya datayi girki kafin ya share kitchen din duk da ba dirty yasake mopping,bedroom din yashiga ya iske tana toilet “wankin toilet din take yadinga bin kofan data bari bude da kallo daga waje yace kibani aron bucket dinki zanyi wanki batace komai ba ta karasa wankin bayin kafin ta fito hannunta rike da bucket din sai detergent missing step tayi suddenly ta fadi dabbas akasa, wani irin kara ta yi hankalinsa yayi mugun tashi dasauri ya karasa yadaga ta sai faman kuka take a rude yake tambayan ta taji ciwo ita kam tayi masa banza sai faman rike wrist dinta tana kuka daf ya dauke ta bai sauke ta ko’ina ba sai saman katifa yakai hannunsa inda nata hannun yake kara tasaki saboda yanda yakama wurin da dan karfi hakan yasa shi gane nan ke mata ciwo, dasauri ya mike yabude wardrobe dinsa yafito da man zafi wand abaya rabuwa dashi ko a gida “ dawowa yayi kafin gently yasa hannu yafara dage rigan duk dana jin zafi hakan bai hanata rike masa hannu ba tana girgiza kai ko sauraron ta baiyi ba yakarasa daga riga very irin hadaddan scent ya dage hancinsa kamshi mai sirin dadi very clean undie ta yabi da kallo white, ta runtse idonta sosae gabanta na wani irin faduwa kamar zai fito ta kirjinta,yarda ya taune lips dinsa kaman zai fasa har wani irin zufa yake daurewa tayi har ya kwashe rigan yana kallon inda ta fadin wurin har yayi wani irin red ahankali yabude man zafin yafara shafa mata wani irin ajiyan zuciya ta sauke kafin kuma ta fashe dawani rigimaman kuka zufa ahancinta da gaban goshinta yarda yake shafawa kamar irin yana mata susa amma tsaban rigima take masa irin wannan kukan kusan 25 mins yadaukesa yana abu guda tun tana kukan har tayi shiru Still idonta a rufe gam tana sauraron ikon Allah, har sai daya gama da kansa yamayarda rigan kafin ya mike ahankali yace sannu zai bari,fita yayi daga dakin ya koma parlor kan carpet ya kwanta yana sauraron bugun zuciyarsa dayake ji Kaman an kara sa lumshe idonsa yana karanto addua har sai dayaji bugun zuciyansa ya daidai anan ya dinga zama,sai can ta bude idonta kafin tasa hannu ta goge sauran hawayen kafin tayi lamo tana kifta ido kaman wace tayi wa sarki karya,yaga sama yaga kasa inalilahi waina illahil rajiun sai wani hawayen yasake balle mata duk duniya bayan ita babu wanda yataba ganin mata boobs sai shi ko oum bata taba sai shi gashi yau kuma yaganin mata laps kadan kadan take kukanta har aka kira magrib tana nan kwance,kiran sallarh dayaji yasa ya farka daga baccin daya dauke sa “ahankali yake motsa bakin yana tasbihi mikewa yayi yashiga toilet sai daya sakar ma jikinsa ruwa kafin yayi alwalla yafito bedroom din yawuce yabi katifan da kallo bata sa karan ruwa yaji alaman tana toilet bude wardrobe dinsa yayi ya saka jallabiya kafin ya saka perfume har zai fita sai gashi ta fito daga bathroom din fuskanta da ruwa alamun tayi alwalla kallo daya tayi masa ta dauke ido, tayi kasa da kansa shima bai kalleta ba yakarasa abunda yakeyi ya wuce masallaci ,ba laifi wrist din yasaki amma har yanzu akwai pain din, samu tayi tai sallarh, ta zauna nan kan prayer mat din bata tashi ba “ ,Da sallama yashigo bedroom din hannunsa rike da leda ya ajiye bai ce komai ba yafita,ledan ta dinga bi da kallo kafin tasa hannu gently ta dauko drugs ne a ciki ‘ sai manya chocolates biyu sai perfume designer kwara daya ta dinga bin ledan da kallo kafin ta ture ledan ta tashi tana bin bango ahankali ta koma ta kwanta kan katifa har kundundune cikin hijab dinta.
Sai wajan nine yashigo da pure water a hannunsa, ya dinga binta da kallo kwance take kan prayer mat bacci take da alama tunda tayi isha’I bata tashi ba, Ahankali ya zauna wajan kanta kafin yasa hannu ya shafa cheeks din ta,yasan bata da nauyin bacci,shiyasa bude idonta tayi ahankali ta daura kan fuskan shi,murya can kasa yace wake up tashi
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 22 Chapter of 83