kai haba? Aydarh tace Wallahi,dr hafsa tace daga yau kar nasake jin kin hanasa abincin the worst part ma ki hanasa jikinki kinji Aseeya? Gabanta yawani irin fadi saboda statement din dr hafsa na karshe,batace komai ba ta sunkuyar da kanta kasa, dr hafsa tace kinga last time har sai daya kwana asibiti duk laifin da zai maki karki na hana kanki kinji Ko aydarh idan bahaka ma malikun rahama zasuyi fushi dake,and abinci ma ki dinga basa kinji babysis? Aydarh duk da Hankalin ta yatashi ta daure tace “to”dr hafsa tace promise me bazaki sake ba Aydarh da kaman zata fashe da kuka can cikin throat tace I promise “dr hafsa tayi murmushi tace yauwa yar albarka Allah yabaku zaman lafiya yakawo cutes twins masu kama da ku,aydarh dai tayi shiru tana sauraron yanda gabanta ke faduwa har sai wajan ten suka tafi time din inna tagama kwada zogalan ta sawa malik a warmer suka tafi dashi.
Tace sai fa nayi contacting world health organization,malik yace tau ko na ma baki aron wayana ki kira can din yanzu? Aydarh tace you thinks am kidding you ba? Malik yace no Aydarh tace to Wallahi dana kirasu nayi karanka kayimun allura while kai ba likita ba ba nurse bas ai sun ji miyasa,malik yace kai haba hala tunda nayi miki alluran baki cigaba da tafiya ba? Aydarh tawara ido tace kusan ten days fa kenan jira nayi ayi two weeks idan naji wani abu to,malik dai kamar yayi dariya he likes how she behaves he likes every bits of her manners,yarda take magana is killing him deeper, yana son yar muryan nan nata,kadan kadan take magana kuma cikin ruwan sanyi, tace tsaya miyasa kayi mun allura ma?sai yanzu ta tuna kenan yasamu kansa da tambayar kansa,kafin yace sa’a kawai na gwada aydarh tawara ido tana sake gyara zamanta kan katifan tace, this is really bad sir ‘malik ohh haba ni ai bansani ba,aydarh ta marairaici fuska,tace what did you study please malik yadauke idonsa daga kallonta yace computer science, tace kuma shine kayi mun? Yace ayi nayi tunanin kowa fa zai iya yin allura shiyasa am sorry yafada yana kama kunnan sa ita dai aydarh bata ce komai ba tayi shiru,amma sam bataji dadin alluran bad uk da babu zafi Ko kadan har ta mance ma sai yau ta tuno kuma batasan yafita waje yau din a tunaninta zai iya haduwa da Ramlah, kuma bata son haka mikewa yayi ya bude wardrobe dinsa yafito da credential dinsa ya daura mata kan laps dinta bude envelope din tayi kafin ta dinga takadan da kallo ko dauke ido babu kusan ten minutes tashiga shock kafin ta bude ido tana kallonsa tace this result belongs to who? Malik yace hala baki da ido ? Sake kallo paper tayi hoton sa ne da kuma sunansa,batasan time din tace first class a wannan uni din?kuma medicine fa?tafada duk mamaki ya cika ta,ya kwashe credential dinsa ya mayar kafin yadawo yace yanzu kinga sai ki kira yan world health organization din ko ? Aydarh dai har yanzu mamaki yaki barinta first class fa a wannan university,can tace tau miyasa baka aiki while gashi nan you are a qualified doctor fa sir yace no am not tace you are practitioner a legally licensed physician surgeon,duly registered and practsing within the scope of your license pursuant to the laws of the country fa sir right now you deserves to be working in a medical field kasan a Nigeria baku dayawa masu irin wannan qualifications din,kallonta yake ko kiftawa babu kafin yace sure ASSEIYARH amma ai ban samu aikin ba,mamaki take tana kallonsa tace why,ya girgiza kai yace nothing tace this unavailable I could remember a school dinmu akwai wani mai irin haka lecturer ne amma right yana working a babban asibiti a can USA malik yayi murmushi yana shafa kansa yace, ai shi yanada hanya ne aydarh tayi shiru tana kallonsa ganin duk tashiga mamaki yasa malik cewa ehen ke fa? Ko can world health organization din kike aiki,yarda yayi maganan kawai taji dariya wani cute dariya take daya sa shi kasa dauke ido kanta kafin tace ai ni ban gama ba yace kai haba why dandanan idonta ya kawo tears tace kai kaja ai,malik yace nikuma ASSEIYARH? Tace erh,yace how tace saura two days na koma hutu shine kazo akayi manah aure tafada kukan na kwace mata kallonta yake ko dauke ido babu , tace and this is my final year,malik yace stop crying tells talk ina ne school din?tace Cyprus university of technology,malik ya jinjina kai yace mi kike studying?tace pharmacy and technicials Malik yayi shiru bai ce komai ba amma yarasa ma wani tunani zaiyi kukanta take yayi shiru bai ce mata komai ba amma bakaramin tausayi ta bashi ba can yace am sorry lil sis I didn’t wished things to come this way but I promise you will be come a qualified technicians aydarh da hawaye still a idonta take kallonsa hannunsa yasa yayi wiping mata hawayen kafin yamikar da ita yabude toilet kafin ya kunna tap yafito yace wash your face and pray let’s prepared lunch yafada yana nufar hanyar fita masallaci yawuce kasancewan lokacin azahar ne.wajan mai cefane ya tsaya yasiya nama da kayan miya tunanin conversation dinsu yakasa barin kansa bai taba jin tausayin kansa ba irin yau a yau ne yayi mata kallon su aysha a yau ne yasan akwai babban nauyin ta akansa a yau ne yasan zuciyansa tayi karya a baya amma mi DA SO KAMANE da ba zai.
Da babu shi tsakanin nida ke ! Wani iri yaji dasauri yayi hanyar gida domin baya ma son maganan sam, lokacin daya shiga Ramlah na nan bakin kofan tana jiran dawowan sa yana shigo tayi maza ta tashi tace barka da dawo yallabai “babu yabo ba fallasa yace yawwa yafada yana wuce ta bin sa tayi da kallo har yashige ciki kafin ta dauke idonta heart dinta nawani masifan melting, knocking yayi tazo ta bude masa “ ledan hannunsa ya mika mata ta karba kafin yace muje sai muyi white rice da stew ga salad nan batace komai tayi gaba ya bit abaya kitchen din kayan miyan yafara gyarawa ita kuma ta daura ruwan farin shinkafan, can yace ko asaka wake ne? Ta girgiza kai tace ah’ah basai ansa ba zan yanka green pepper a ciki kuma yakare ma aie,malik yace eh namanta dashi kikayi ma dr hafsa girki jiya “tabude ido tace kai baka ci ba ko? Yarda tayi magana yasa shi yin smile yace tau ai nasan ita kikayi wa bani ba,tace da banda kai ai bazan baka ba ‘yayi murmushi yace abunda girkin ma sai ahankali daurewa kawai fa nake ruwan dake hannunta a cikin cup zata kara cikin tukunya ta sa left hand dinta tadeba ta watsa masa kadan a kai da fuska,dasauri ya mike baki bude yake kallonta kafin tawani hade rai tace kasan I can cooks more than you “yayi kasa da murya yace naki wasa ne yarinya wanda jiya ma dakyar na iya cin wannan abinci dakika girka, kuma dakika watsa mun ruwa zan rama ne ai! Batace masa komai ba ta juya salad din tafito daga leda mai kyau green shar da tomotoes din manya a robber ta juye kafin ta kuna pampoo tana wankewa duk wani motsi datake yana lura da ita ta gefen ido he didn’t know why idan suna tare baya son dauke ido kanta har yau yakasa gani abu daya wanda tayi lacking tanada komai idan akace komai ana nufi komai da komai kasan yashafa kafin ya mike yace am done with this wash it, karba tayi ta wanke zufa kadan a kan goshinta da hancinta, kallonta yakeyi yanda takeyi da fuska irin aiki yasha maka kan nan yace she is more than cute and she is more than finest,she is an angel tana gamawa ta mika masa robber kaman wani yaronta tace blende it,hannu yasa kafin yace right now ma’am , cikin few seconds yayi blending din sama-sama yana gama wa ya kashe ya dauraye blender, ta mika masa salad din tace ka yanka wannan shima kallonta yake ganin yanzu tazama kaman ita ke koya masa girkin ma da kau sai abunda yace a kitchen din, hannu yasa ya karba itakuma tacigaba da bare cubes, kaman daga sama yaji tace “ita wannan bata schooling or? Malik yace wacece,aydarh tawani bude shoulder tace I can’t even remember name,yace tau idan kin tuna you can ask daga haka yayi shiru kusan five minutes babu wanda yasake magana cikinsu, tace wadda apartment dinsu ke farkon shigowa farh,tun dazu yagane wace take nufin he just pretend kafin yace oh oh babe? Tace wace haka? Yace ita wace kika manta sunan nata, tace Ramlah ne babe? Ta fada cike da mamaki “malik yace eh ita fa, tace miye ma sunan state din nan? Malik yace kano tace ehen Kano duk fadin kanon nan karasa waye babe dinka ko what did you even use to called her before ewwa gurl , sai ita are you for real? Wannan tayi kama da mace ma first? Duk dayaji dariya tazo masa amma ya daure yace “yes” Aydarh tace “this is serious “ yace kinga danayi kudi sai muje can adamawa a daura manah aure da ita, aydarh ta dinga binsa da kallo kafin tace to Wallahi ummi bazata yarda ba, yayi kasa da murya yace saboda ina auranki ke bazata yarda bako ? Aydarh tawani bude shoulder tace babu ruwanta da wannan can’t you see how local and disrespectful she is?she is mannerless she didn’t deserves to be a ladie at all,malik yayi shiru bai ce komai ba yacigaba da yanka salad dinshi,can even your sisters will not allowed you to do suchs, malik yayi dariya kafin yace tau so ina ruwansu?ai nin e yayansu duk abunda nayi wajan su daidai ne,Aydarh tace komai fa kace?ya gyada kai yace sure tace sunyi kokarin kam,can tace what is their names? Yace aysha,halime sannan yace maryama autarh “yana fadin autarh ya girgiza kai yayi tare yace she is very sturbborn but you are sturbborn more than her,Aydarh tace nine sturbborn? Yace aaaa ai ke you are more than sturbborn I didn’t even know what to call you ma,Aydarh ta hade rai tace kaima ai daka ke daga mana shoulder,kai din ma ai you are more than sturbborn tunda nace kaidaina kula wannan matan,ka ki “ yayi murmushi kafin yace how olds are you now? Tace nima bansani ba yashafa kansa yace gayamun kaman bazata ce komai ba tace 22 yace ohh kinga maryam autarh ma ta fiki , tace ni din yace eh kinga autan gidanmu ma ta girmeki, tace kai shekaranka nawa?yace 35 aydarh ta ware ido tace 15 years ke tsakanin mu? Malik yace ehhh time din da aka haifeki,I finished my junior secondary school, kuma duk da haka sai da na zama babba kafin, nashiga school, Aydarh batace komai ba ta cigaba da abunda takeyi,dandanan suk agama hadaddan white rice da stew din da salad din malik yayi gwanin sha’awa sai da suka gyara kitchen din, kafin yawuce parlor ta fito da abinci tayi serving din sa,itama ta zuba kadan sai salad din da ta zuba sosai kallon abinci yayi bai ce komai bay asa serving spoon yabude warmer farin shinkafan ya kara mata, ta dinga binsa da kallo kafin tace nin ace zan ci dayawa ‘yahade rai yace ni nace kuma dole sai kin cinye, kaman zatayi kuka tayi kasa da murya tace amma sir ka duba yayi yawwa fa, malik yace I know just it you can finished it all bana son rashin cin abincin nan, tace so kake nima nazama katuwa kaman kai yabude ido yace daman ni kato ne ai ban sani ba, taware ido tace hala baka duba mirror ne ma? Yace aaa bana dubawa amma indai na kaiki na yarda ni kato ne, tace Wallahi ni am not fat kowa ma yasani aie, malik yace kema bakya kallon mirror, aydarh na kallonsa tace ina kallo manah, yace dubi nan king ani gashi babba yafada yana nuna direction din boobs din ganin inda yake nunawa tayi maza tayi kasa da kanta kafin ta dauki plate din abincin ta mike kaman zata tashi sama ta wuce bedroom har tafara hawaye, malik yabita da kallo har tashige kafin ya girgiza kai yacigaba da cin abincin sa.
Yace tau shi malamin ne yace ba daidai bane tace ah’ah shi fa bahaka yace ba cewa yayi nakara daga yarda yabani din waye ya koyamun malik yace sai kika ce waye tau?tayi shiru tana wasa da nails dinta tace cewa nayi kaine yace so nake ki maimaita mun yarda kikace masa tace cewa nayi yayarh na ya koyamun shine yace bani da aure ne?nace ah’ah,malik yace kinyi shiru ki cigaba, tace ce masa fa nayi kaine yace nine wa? Tayi kasa da murya tace mijina malik yayi wani cute smile yana shafa sajansa yace tau ai kinyi kokari Sosai tace Dan Allah fa ?ya girgiza kai yace sure tace nagode kaga gobe Sunday akwai kuma wani littafin zamu bayar goben yace tau bara nadawo masallaci sai muyi tayi shiru kafin tace yau baza kaje wajan kallon kwallon ba? Yace aaaaa shima dr ibrahim din mura yakeyi bazai je ba aydarh tace eyyerh har ya kusa fita kafin tace sir yajuyo yace ma ta rage murya tace yaushe zamuje wajan auntie hibban?malik yace can din mi akeyi? Ta girgiza kai tace babu kawai I wanted to see her,malik yace barana is there turn now ai mune mu kaje last kibari idan sun zo kinganta,batace komai ba ta juya tafita shima yawuce masallaci jin har an tayarda da sallarh, itama daki ta wuce tayi sallarh anan saman prayer mat take bata tashi ba har yadawo,littafin ta dauko suka fara karatun, basu jima suna yi ba, ta haddace ya zauna akanta har mamaki yakeyi idan yana koya mata abun sharp sharp take rikewa, murmushi yayi yace sake yi naji,babu wani mistake ta sake biya karatun dayayi mata kafin yace that’s my gurl ki cigaba da yi har time din dazakiyi bacci zanje na kalli ball din online a waya yanzu tace alright yace sai da safe yace sleep like a new born baby,wani cute smile tayi tace I will, kofan ya rufe ya fita. dasafe ma ruwan tea kawai suk asha sai irish zuwa yanzu tayi noticing baya zuwa aiki tana so ta tambayesa amma bata san abunda zatace masa ba,har bakin gate yarakata yau a kafa sukaje duk da bawani nisa sosai amma sai sannu yake mata yasan bata taba tafiya irin haka ba da kafa, a bakin gate din suka tsaya baya barin tayi late shiyasa time din dasuka iso lokacin sauran students ke ta zuwa “kallonshi take da farin idonta dayasha kajal dake cikin nikkab kafin tace sir wajan aiki zakaje,ya girgiza kai yace no tace tau miyasa? Yace ai mutunmin yayi tafiya batace komai ba tayi shiru kafin yace idan antashi kaman jiya sai nazo mudawo tace alright, har zai tafi sai gasu maman noor da maman baffa,jiya yafara ganin su din da haka bai wani gane su ba hade baki sukayi wajan gaishe sa,ba yabo ba fallasa yace lafiya “yafada yana ce mata sai nadawo ayi karatu yafada yana mata waving hannu shima tayi masa su maman noor baki bude suke kallon su kaman zasu hadiye su tsaban kyau da haduwan dasuka yi tareda da Aydarh su ka shiga class din sit din datafara zama ranar daaka kawo ta shine har yanzu yama zama permanent sit dinta ita kawai ke zama front sit din , maman noor ta zauna a sit dinsu tana kallon maman baffa tace Wallahi fa lamarin yafara firgitani maman baffa tace mi kawata? Maman noor tac eke mutanan nan fa ba kananan masu kudi bane Wallahi Maman baffa ta sauke ajiyan zuciya tace gashi duk irin bugun cikin da zamuyi ma yarinyarta can bata bamu amsa “ ni fa abun nan na daure mun kai kiji haduwan mijinta fa Kamar irin bai saba da rana ba kullun rayuwarsa cikin a,c yake kuma sau dayawa a keke fa zuwa balle nace ko yanada mota Wallahi bashi da mota,maman baffa tace ai shine kawata kodai tun tabayin kudi suka talauce ne? Maman noor tace aaaaa gaskia ke kam baki da id oki duba fa har yanzu skin dinsu na nuna alaman kudi da hutu bugu da kari wani irin nutsuwa kamewa da kuma aji, ki dubi fa flat shoe din datake sakawa na islamiya ma ta mayarda su naga kullun dasu take zuwa kunsan 38k fa suke, kuma ma a kanon nan bazaki samesa ba sai dai kiyi order lagos kuma ki sake bata kudin shipping ga kudin shipping yafi na products din,’maman baffa tace eh fa kawata yanzu ta miye abun yi maman noor tace Allah kabashe maman baffa tace Ameen Ameen, sun dai kasa dauke ido kanta sai faman kallonta suke ,itace ta farko wajan bayarda da hadda,malamin yace kinyi kokari malama Aseeya a sake dagawe ALLAH YAYI albarka tace Ameen , line by line aka bi har yagama karba kafin ya koya saboda lokacin tashi daya gabato Kamar kullun ma yau tun anan ta iya larabcin hausan shine ke fassara mata shi.
Yau ma kaman kullun tun kafin lokacin tashi yayi yakara so anan office din headmaster yazauna har sha biyun yakarasa,bakin gate ya koma ya tsaya kasan wani bishiya yana jiran ta,tare da su maman noor suka fito sai faman labarin da ba kai ba kugu suke hadda cewa ai zasu zo gidanta ita dai aydarh batace komai bat ace Allah yakawo ku lafiya can ta hangosa kanshi kasa yana taba wayarsa,ahankali tace masu maman noor sai anjima “maman baffa ta washe baki tace yar gata ai shi can na hango ohhni bazai ma iya bari ki koma da kanki ba tsaban soyayya, maman noor tace kedai bari kawata amma ki jira nan da anfara yara duk sai abun yaja ba,ita dai batace musu komai batayi gaba tana amsa bankwanan dasuke mata sai kuma next week, tana karasowa gabansa ta dauke nikkab din duk tayi sweat a forehead handkerchief yafido daga aljihunsa yana goge mata kadan kadan tareda hura mata iskan bakin sa,lumshe ido tayi sosai take jin kunya saboda har yanzu baa karasa watsewa ba a bakin gate din dasauran few students wanda cikin su hadda su Maman noor waenda daman ladan su anan suke zubar da rabi da quarter saboda sai an tsaya gulma kafin a tafiya,yarda ta lumshe idon lashes dinta “kaman irin an kara sun kwanta sosai yarda shape din idonta yake yana tafiya da imaninsa kusan 3mins suna ahaka kafin ya dauke,itama ta bude ido tana sukunyan da kanta kasa, keke ya tarar musu sai dasuka tsaya yasiya few ingredients din dabasu dashi kafin suka wuce gida, a kofan part dinsu suka tarar da rabiah zaune hannunta rike da warmer tasha wani shadda duk yaji ruwa ga ubansu dauri da calaban attach blue da green tayi kaman irin karuwan nan,tana taunar chewing gum “ Aydarh ta tsaya tareda kare mata kallo,ledan dake hannunta ta mika masa “kaman wani yaronta haka yasa hannu ya karba, cikin wani irin tone, tace you are stupid and you most be stupid ma,I thinks I have passed this to you time without numbers you should start out of him, and you refused ta dawo daidai side dinta tana kallonta cike da raini kaman taka abun kyama tace , idan kina neman sa kibari yafita kar na kara ganin waennan kafan naki a apartment din nan “Ramlah ta dankaro wani uban zagi ta maka wa Aydarh,duk zagin da hausan yayi girma amma ba karamin ciwo abun yayi mata “cikin wani Irin voice kaman Asad (na cikin auran ajiya) ya kira sunanta ranshi yayi masifan baci ba Ramlah ba hatta Aydarh sai da gabanta yawani fadi ganin yarda cikin few seconds yakoma haka kaman lion, idonsa har wani wuta wuta yake alaman ran maza ya baci ( Nagode mijin ASSEIYERH ) yace how dare you! Do you know who is she ?kinsan abunda kikayi yanzu kam,idan baki bar gurinan ba I can remove out the stupidity out of your head “Wallahi Ramlah har kyammar take ta gudu ta kwashe warmer dinta ta fice ya kalli aydarh kafin yasa hannu zai riko nata hannu ta kwashe tayi baya tareda fashewa dawani kuka cike da shagwaba, har wani Jan lumfashi take alaman ranta ya baci, kaman zai yi hauka haka yakara matsowa kusa da ita tasake zillewa,ahaka Allah yabashi daman ya cafko ta yariketa gam kafin yasa key yabude kofan suka shiga ya rufe anan ya ajiye abubuwan hannunsa still kukan take wanda yake jin sa har cikin ransa, bag dinta yasa hannu yacire kafin yakarasa cire nikkab din, hannunsa yasa ya kwashe hijab din, yau batasa hula bas ai hadddan gashin kanta nan tayi parking can keya tare mashi wani style a ribbon, camisole din uniform din ce jikinta sai black lace foam bra dake jikinta wuyan ba babba babe shiyasa baka iya hango bra din said ai hannunta ,ta shoulder dinta kama ta yayi suka zauna, Still kuka take tak’I yarda su hadda ido,shi bai masan abunda zai ce mata ba can yace kiyi shiru bana son kuka, batayi shiru ba ta cigaba,yasake cewa kije kiyi wanka ki fito muyi girki nan ma batace komai ba shima shiru yayi yana kallonta can yace mi kike so kuma?sai sannnan tayi magana kaman wata yarinya tace to ni sai karama mun “yarda tayi maganan yasa shi jikin zaiyi loosing control daf ya daurata kan laps dinsa yace mi zan rama maki? Ta tasake fashe masa dawani kukan tace hala bakaji ta zageni ba? Malik da hannunsa ke kan shoulder din bayan yagama jin ta yace shknn abunda kike so? Ta gyada masa kai yace tau shknn anjima idan nafita sai na rama maki,tayi sauri rike hannunsa dayake mata tafiya dashi a shoulder tace saidai mutafi tare ka rama mun gabana yace mata tau shknn yanzu tashi kije kiyi wanka tace to”har tamike zata tashi daman she is not comfortable zaman datake a laps dinsa ,yayi sauri yadawo da ita bayanta ya dage chest dinsa tayi yar kara duk da shi yakamata yaji zafi,tana wani zaro ido take kallonsa hannunshi yasa yana kokarin sauke mata rigan ta sama gabanta ya yanke yafadi tana wani irin kyamar take hanashi ga magana malamin su da kuma auntie hafsa na mata yawo a brain da kums ears dinta, kyamar take kaman mai jin sanyi shikam yayi alkawarin sai yasake kallo yau din nan, gently yake sauke hannun camisole din dake nan kaman na vest, kaman mai tsoro yake saukewan har yagama ta kulle idonta gam tana sauraron ikon Allah, duk yabude yake kallo ko dauke ido babu,kaman zai hadiye ta saboda kallo, har yana iya jin yarda gabanta ke faduwa,dasauri dasauri,cike da dauriya da karfin hali ta tashi ta banka daki da gudu ko bag din da hijab bata tsaya dauka ba, tana shiga tasa key tasake fashewa da kuka kaman wace aka daka, kusan 10mins tana nan tana kuka,kafin can tayi gathering courage din ta mike tashiga toilet din sai datayi wanka fess kafin ta dauro alwalla kasancewan azahar tayi, saidai ta shirya kafin ta saka hijab ta tayarda sallarh time din data gama ta bude kofa ahankali tasan bai dawo daga masallaci ba dasauri ta wuce parlor ta dauko bag din da hijab ta gudu ta dawo bedroom ta rufe.
Hibba ta dinga kallonta kafin tace shi yayah malik din bazaki yi masa magana ya baki ki rani ba?aydarh tace ah’ah fa ai daman yace mun Doctor yace zaku zo, hibba tace nima dayayi fixing ranar ji nayi kaman na jawo ta Wallahi ganin nayi Wednesday din nan taki zuwa, aydarh tayi murmushi tace sai gashi tazo, Aydarh tamike zata shiga kitchen hibba ta bita da kallo tace amarya amarya “Aydarh tawara ido kafin ta juyu tana kallon hibba tace ai ke ce amaryan bani ba ,hibba tace aaaa har yanzu fa naga kina wani glowing kalan na amare,kuma idan nace ciki
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 24 Chapter of 83