aie babu mai rike ka malik yace kasan ranar Tuesday zan koma dr ibrahim yace ita matar fa? Malik yace ummi tace wai bazata bini ba dr ibrahim yace kaii haba nasan dai idan akace bazata bika ba kaima bazaka koma ba “malik dai yayi shiru bai ce komai ba ya cigaba da cire links dinsa ‘ yawuce toilet yayi wanka coffee kawai yasha yagaji wallahi yadawo ya kwanta har yafara bacci saiga kiran aydarh murmushi yayi kafin yadaga yace matan tace mijin tace ya hanya?yace hanya Alhamdulilah mamana yakk tace lapia lau yayah bacci zakayi yace mata eh in sha Allah kefa tace uhm yace uhm mi tace zan kwanta yace ashe su lily sun zo aydarh tace erh sun zo yace amma kinsan dazuwan su ba?tace wallahi yayah ah’ah sunyi surprising kowa ma yace tau aie shknnnn tace yanzu dai sleep sai dasafe yace I love you tace I love you too my baby “ kashe wayanta tayi taja duvet tun dazu hafsa tayi bacci ansha gajaniya ta aikin daran suna duk da maids sukayi Komai amma dole sune suka nuna abunda zaayi ita dai aydarh ummi hanata fita tayi kuma ma mijin ta tun safe yace kar tasake tayi wani aiki ko kadan. Milk din vowel dr ibrahim yasaka dinkin half jamper wanda yayi matukar yi masa kyau tabarakallah sai yayi kaman wani ango yariga malik shiryawa “ lokacin da malik yasaka kaya agogo ibrahim ke daurawa a hannunsa shima malik black cotton yard yasaka ‘’mai azaban kyau da tsada “same dinki ne da dr ibrahim sam sai malik ya dishe dr ibrahim din duk shima yanda yayi kyau abun kallone “wallahi malik yahadu wasu slippers yasaka black sunyi ma kafan kyau sosai ga agogo rolex black yagyara sumansa yau hadda hula sai yayi looking damn sexy barakallah “ ibrahim yakalli malik malik din ma ibrahim yake kallo “ dr ibrahim yace here are the latests fathers of the year Alhamdulilah malik yabashi side hug yace congratulations to us buddy “ fita sukayi daga hotel room din ibrahim yayi driving dinsu har gidan lokacin dasuka je babu wanda bai shirya ba kana kallon kowa zaka ga kyau kudi gayu hutu kwanciyan hankali da wayewa da ya zauna jikin kowa aysha da halime da maryam kaya kala daya suka saka chiganvy gold ce suka saka purple and maroon sai golden din oum da rufaidarh suka saka cotton lace white sai touches din maroon sunyi kyau sun fito asalin classy big hajiyoyin su ummi kam super aka sha brown and ash da expensive veil dinta wallahi ummi ta iya kwalliya very decent shiga ‘ hajjaju da inna da baba daman ibrahim yadinka musu leshin su mai kyau rabiah ma lace ta dinka “iya ma lace ne “ lokacin da aka gamawa hibba makeup su dr ibrahim suka iso complete purple tayi sai yaron yasha farin kaya da abun dauka dakomai masha Allah they looks very adorable “ kaman ka dauke su ka gudu sai gaisawa akeyi “ malik dai sai baza ido yake yaga ta ina matarshi zata fito dr hafsa na lura dashi tayi murmushi tashi tayi tanufi hanyar part dinta tana shiga ta dinga kallon aydarh ko kiftawa babu Allah na halitta tsarki ya tabbata ga ubangiji Allah wanda yayi wannan halittar watau aydarh is extremely beautiful she is fine she fine yah rabbil alameen straight gown tasaka nawani swiss lace black sai touches din orange yayi kyau irin kyau dinnan mai daukan hankali masha Allah gashinta tama parking din keya tayi folding dinshi tayi daurin zara buhari chantili veil ne original din na gaske gaske ake magana tayafa babba ne yarufe mata jiki ko ina dinki yayi fitting jikinta bana wasa ba Allah “ kokarin saka earring take tafito tasaka sarkan ya kwanta mata a wuya diamond necklace ne last tsaraban da abba yakawo mata tura kofa akayi tajuyo dasauri jin kamshin perfume dinsa.
We are about to done with this shuuuuu!!!
And baza na tsaya ba babu zancan wasa I’am set am ready to refresh your brains to cool your heart with my next novel ✍
# FADIMARH#
Kallonta yake ko kiftawa babu “kallo daya tayi masa tayi saurin saukan da kanta yayi mata wani kalan kyau dr hafsa naganin haka tasamu tafice tabar musu dakin tarufu musu “ tsaye tayi inda take tana wasa da yatsun hannunta takowa yayi ya karaso har gabanta ya tsaya baki daya yashanye tsawonta “hannun yasa duka biyun yakama nata gently tadago suka hada ido tace ina kwana sir?yayi murmushi yace Alhamdulilah”ya kano tace fine kayi kyau yace kema kinyi kyau sosai yazare shade din idonsa yana bin ta da kallo flat tummy ta yake bi da kallo wai ciki gareta nan amma cikinta kaman zaya hade da baya jikinta yayi bi yamata wani ubansu shaping masha Allah kwantar da kanta tayi a chest dinsa duk da hills ne a kafanta “ amma iyakan tsawonta a iya kirjinta ya tsaya “ he badly missed her scent wayyo Allah! Hannu yasa ya zagayo waist dinta yafito da wayanshi daga aljihu “ yashiga normal camera zaiyi snapping dinsu “ ta tura mai baki “tace ni fa bana son Normal camera faaaa yace aie shi snap din dakike so filter yana rage miki kyau tayi wani dariya tace oh really this is very very serious yayah well filter dake karawa kowa kyau ni ragemun yake ma kenan? Yagyada kai batace komai ba yace oya smile prettiest murmushi tayi yayi snapping dinsu “yakama hannunta suka zauna a gado yace kinga gobe Tuesday shine ranan tafiyanmu tace kwananki yayi gudu ya marairaice fuska yace kuma ummi fa tace bazaki bi niba! Aydarh tadago dasaurii takallesa ya gyada mata kai alaman erh tayi shiru kafin tace sai kace miye?yace shiru kawai nayi buh definitely nima bazan tafi ba indai babu ke “ hannunsa takama tace dan Allah yayah zan bika yace hold on gurl kinsan halin ummi dai kuma gani take kina yawwan laulayi wai zakiyi wahala acan “ I promised her that I will takes care of you ko a can din ma amma taki maida hankali sam aydarh duk sai taji kaman zatayi kuka tana son tazauna din yes but shifa tasan idan bata can bazaya ji dadi ba maybe ma damuwa zai hanasa sukuni ga waccan banziyar baturiyan yarinyar linda idan taga basa tare zata cigaba da shigowa rayuwarsa bawai tace zaya biye ta bak o tana zargin sa she is hundreds percent sure of her husband tayi asalin yarda dashi takuma yarda da kanta duk da bawani abu dayawa tasani game da so bak o mutun ba but taga asalin kaunarta a idonsa taga asalin son ta inside his eyes “kaman yanda yafada tayarda yace ita kadai yake kallo a mace in the whole world “ tasan halin mijinta one week dakyar yakeyin sa without sex balle all this months daake nufin tabar shi yakoma shi daya itakuma tazauna har sai tahaihu wani irin abu taji ya dakar mata zuciya wani masifan kishi taji datake ranta yabace wallahi saidai suyi hakuri amma guduwa zatayi and followed her husband bazata basa yatafi har wani kasa batare da ita ba a yanda yake nan a yanda mata ke crushing dinsa mikewa tayi kaman an tsinkuleta dasauri “ yabi ta da kallo taja hannunsa tace tashi muje ma wajan and put it at the back of your mind gaskia bazaka barni ba “tafada idonta na cika da kwalla “dasauri shima yamike yace shshsh ya isa bana son kuka “billahi his aydarh makes him proud ahh “ yasan yanda take ita komai nata na yarinta ne yasan dagaske takeyi murmushi yayi kadan finally finally zata ajiye kunya tayi abunda zayasa shi farin ciki baice komai ba yabita a baya har sai dasuka kusa shiga main parlor inda ake ta hidiman sunan kafin tayi realizing hannunsa “ shidai murmushi kawai yake yarinyar nan is killing him with silent love shuuuuu komai nata a natse take soyayyan ma a aji ake mai karasa shiga sukayi parlor tana gaba yana baya “ dr ibrahim ne rike da babyn sai hibba gasu iya dasu ummi duk ansaka su a tsakiya ana pictures bakin inna sun cika gidan sai hidima ake a basket aka sasaka musu amincin reception dinsu aka kai mota zasu tafi can gidan dr usama ayi reception din acan dasu da few friends din dr ibrahim sai doctors da nurses din asibitin su maza tunda malik yafada mata chanza ance yatafi yabarta duk tazama wani kala duk da sun haka take amma shiru shiru din yafi na kullun sai fa da maryam kawai take labari shima maryam dince mai surutun tana dai biyeta ne sama sama “ duk inda tayi sai oum tabita da kallo ganin yanayinta tayi tunanin ko jikin ne tana ganin tashiga daki tamike kaman zata amsa waya tabita a baya zama tayi kan sofa inda aydarh ke zaune tacire waya kenan daga kunnanta “oum tace mike damunki aydarh ta girgiza kai tace babu komai “oum tayi shiru kafin tace kinci abinci? Aydarh tagyada kai oum tace drugs dinki fa aydarh tace nasha Allah “ oum tace sannu aydarh tagyada kai rufaidarh ta turo kofan dakin tashigo kan gado ta zauna tana kallonsu tace uktie ashe kina nan daman baby ce naga duk tayi wani kala nayi tunanin ko jikinki ne oum tace nima abunda nake tambayarta kenan tacemun babu komai rufaidarh tace babu komai fa baby? Kinga ki fada muji baa son masu ciki nadamuwa aydarh ta tashi daga kan sofa tadawo kusa da rufaidarh tayi kasa da kanta sai ga hawaye sharrr rufaidarh tace subhanallah minene wai baby ki manah bayani mana miya faru dake mi akayi kike kuka iy? Oum dai tayi shiru tana sauraron daga rufaidarh har aydarh ma mamaki suke bata rufaidarh tace tsaya manah baby Abdoolmalik din yamiki wani abu fada ya hada ku dashi wai minene ke Dan ubanki bazakiyi magana ba kin samu agaba kina kuka “ oum tace shine aie still tana kukan tace nidai dan Allah mom zan bisa tare zamu koma “rufaidarh tasaki baki tana kallon aydarh likewise oum sai kallon ikon Allah suke rufaidarh taga dai kukan ba mai karewa bane tace wai wanene zaki bi ita dai oum tun farkon fara maganar aydarh tafahimce chanza “ aydarh tace shi zan bisa billahi mom akwai silly doctor dake masa magana acan wallahi kula sa zata dinga yi idan taga ina nan nidai dan Allah zani bisa wallahi oum kasa rikewa sai data dukar da kanta tayi dariya rufaidarh kam kwashewa tayi da daria aydarh ta tsaya da kukanta tana kallon rufaidarh dake mata dariya to what is funny anan kuma da duk zasuyi mata dariya rufaidarh tace yanzu fisabillahi shine abun damuwa yanzu idan kikace zaki bi mijinki wa zaiyi stopping dinki baby? Aydarh dai tayi shiru kanta akasa rufaidarh tace tau wanene zaya hanaki binsa? Aydarh tayi shiru kafin murya can kasa tace ummi rufaidarh tace kinga daina kuka zanyi magana da ummin kinga ita ummi aie batasan yanada approaches a Washington ba gaskia ah ina dalili kam ahana mata bin mijinta har wata tara alhalin kuma akwai matan dake son sa a kasar “ aydarh tayi shiru oum tamike tace tau Allah yashirya manah tafice tabar musu dakin “rufaidarh tace ki kwantar da hankalinki babu wanda zaya hanaki binsa in sha Allah goben atare zaku tafi kinga yau duk zamu bi flight to adamawa su halime ma na abuja zasu bi su koma school daga ita sai dangin ta na nasarawa zaa bari suma gobe zasu juya aydarh tace thank you mom ajikinta rufaidarh tasata tacigaba da Patting bayanta haka aka cigaba da suna har lokacin tafiyansu yayi sam su iya sun so sai gobe zasu tafi ummi tace aaaa ayi hakuri dai su koma yau din hibba tarungume aydarh daki suka tafi sukayi proper bankwana tabata shawara in brief yanda zata cigaba da kula da kanta “ Babu yanda ummi ta iya tanaji tana gani atare da ita ma aka raka su har airport kasancewan flight din ten zasu bi ummi sai bankawa malik harara take shidai sai sinsinar da kai kasa yakeyi” aydarh kam takasa hada ido da ummi ko datayi ma ummi sallama kasa hada ido tayi da ummi “babu inda hankalin ummi ya kwanta sai tunuwa datayi nan da one week zasu hadu a makka aie “ oum dai sai data matsa suka shirya da rufaidarh sukaje asibiti test din farko na ciki daakayi aka ga positive zo kuka murna wajan oum kaman zata goya rufaidarh har wani rike mata hannu take tana kamata take tafara sharing masu ummi labarin “bari tayi su aydarh su sauka takira tafada mata wannan good news din take dr usama yama rufaidarh kyautar 200m dawani babban gidan gona dayake dashi a kano babu abunda bashi dashi na gidan gona a gidan gonan “ ita rufaidarh ma kasa cewa komai tayi kwalla duk ya cika mata ido ganin yanda dr usama da oum keyi sai tama kasa yin komai “ kusan 30 mins tana rungume jikinsa wani special kauna da tarairaya special one daga wurin dr usama yau har tausayi ma yafara bata he really loves kids oh wow!tafiya umrah ma cewa yayi bazatayi basai bayan tahaihu babu yarda ta iya haka tahada suka koma.
Kaman koyaushe yauma mr joe ne yadauko su daga airport duk ta galabaita ko motsi tay isai yayi mata sannu “suna shigowa gidan a parlor yazauna shi kuma yawuce da boxes dinsu bedroom zanin gadon yafara cirewa yasaka a laundry basket kafin yadauko wani white clean bedsheet dayama gadon kyau ya shimfida toilet din yashiga as usually tass tass dashi gawanin sha’awa detergents yasaka yawanke bayin fess yafito still tana kwance akan three sitter tayi lamo so yake yafara gyara bedroom din tasamu tayi wanka ko ta kwanta ta huta acan binsa tayi da kallo har yashiga kitchen yafito da broom da parker dakuma mopper bucket yawuce bedroom din tass yagyara koi na yasaka freshener kafin yadaidaita room heater yashiga toilet din yatara mata ruwan zafi a bathtub dawowa bedroom din yayi yaciro mata da kayan wanka daga box dinta yakoma toilet din yakai parlor yadawo gently yakaraso gabanta yasa hannu yadafa goshin ta jin jikinta dazafi amma bawani sosai ba murya can kasa yace sannu tagyada masa kai yace tashi muje sai kiyi wanka ki huta ta gyada masa kai kafin tafara kokarin mikewa kallonta yake cike daso kaman ya hadiye ta haka yake ji ganin kaman tafiyan wahala zaya bata yasashi rankwafawa yasa hannu yadauke ta kaman wata yar baby bude baki tayi tana kallonsa sai kuma tayi murmushi tana boye fuskanta a kirjin shi shima murmushi yayi yana girgiza kai sai da ya direta kan gado kafin yabude toilet yadauko towel yazo dakanshi yatayata cire kayan jikinta shikam zaya so yaga ranar da aydarh zata daina kunyar shi har yanzu kunyarshi take baidamu ba yadaura mata towel din tashiga toilet din shikuma yawuce parlor yasan wanka na taking dinta much of time shiyasa sharp ya gyara kitchen din da har yanzu yake kaman sabo ruwa yadaura a gas kafin yadawo parlor nan ma ya gyara kitchen din yakoma yajuye ruwan a cup bude kitchen cabinet din yayi dake nan cike da kayan shayi kaca kaca yafito da oat sai madara da sugar awani glass bowl yazuba oat din yasaka madara dayawa sai sugar kadan yazuba ruwan zafin yahada mata oat din kafin yarufe yafito bedroom din yawuce yana shiga yaganta kan gado har tashafa cream tayi parking gashin ta tamayar da towel din daidai kugun ta tana hooking hook din bra dinta bin bayanta yayi da kallo black lace foam din bra din ta zauna daram a jikinta gawani cremy cremy da fatan bayanta keyi yanda take sakawa kaman irin tagaji ko yana mata wahala karasawa yayi yadaura hannunsa anata tasan sh isai tasauke ajiyan zuciya kaman kwai haka yakarasa saka mata bra din tajuyo kanta akasa tace thank you yayi murmushi yace Anytime my girl taja long hancinsa tace you should go and refresh kaima ka gaji yace Alright kisaka kaya na miki making oat ki fara sha I have ordered food tagyada masa kai yajuya yashiga “wani pencil jeans ne tasaka irin na turkish yamata kyau sosai bana wasa ba dark blue ne zo kaga inda jeans ke zama zo kaga inda jeans ke kyau tabarakallah kaman da gangan take tafiya kuma normal tafiyanta take ass dinta nawani shaking kaman tewerking wani black cotton long sleeves t-shirt tasaka yatsaya daidai waist dinta balm kawai tashafa lips dinta kafin ta goga ma bayan kunnanta da wuyanta oil perfume ta dauki wayanta tafita kitchen tashiga with cute smile on her face Allah sarki mijinta yagyara ko’ina wallahi she loves Abdoolmalik beyond imagination tana son sir ba son wasa bai dan akace ya kula wata zuciyarta zata iya bugawa kai ko wata takama yana kallo sai Bp dinta yahau spoon tadaura kan murfin bowl din tadauka tafito nan parlor zafin yayi daidai daidai switching on din t.v tayi duk da kallo is not her type bata damu dashi ba amma anan dole ta koya yanda take shan oat din kaman bata so nan kau bakaramin dadi yamata a baki ba “ shima daya fito wanka blue jallabiya kawai yasaka bayan yashafa Vaseline yayi combing hair dinsa perfume yasaka kafin yabude box dinsa yadauki socks da jacket haka nan jikinsa yabasa bata saka socks ba balle jacket yasan halinta sarai bude mata box din yayi yabi jackets din da kallo ganin duk suna nan yasa hannu yadaukar mata kalan na jikinsa kafin yadauki socks yafice har yanzu tana shan oat kasancewa kadan kadan take sha kallonta yayi for few seconds sai ya matsa yazauna kusa da ita yace ashe zaki saka?tawara ido tace mine? Yanuna mata jeans din jikinta ta sinnar da kai tayi murmushi tace uhm yace nayi tunanin kunya fa zakiji ki ki sakawa ta girgiza kai yace kuma da kaina nayi ordering dinsa aka saka “ta kallesa sai ta ajiye cup din hannunta ta gyara zaman ta da kyau tace ordering a ina bangane kayi ordering ba “wurin mace a ina ma kagani wai?tau fa hala yajawo wa kansa wajan shegen surutun sa “ yace tsaya fa kiji nagani ne ana posting kuma namiji mane ke siyarwa a abuja ma yake ta train yasaka mun naje na karba “ shine nake fadawa aysha is hardly ma kisaka datace nabata kwara daya nace mata aaaaa “tasauke ajiyan zuciya tana masa wani kallo kafin ta tura maki tace miyasa bazan saka ba ‘yace nazata ma zaki ce kunya kikeji kuma bayan babu abun kunya ko ballons din daake hiding in side shirt additional with big bra nagani booby girl kawai tarufe fuskan ta tace nooo please yace you didn’t want me to be naught?tagyada kai yace kema ki daina wannan kunya tace ni aie bana wani kunya yace is normal kiji kunyan kowa but except me! Tace bana jin wani kunyanka aie yace I can see shine idan zan miki wani abu zaki dinga zara ido right tace nadaina baice komai ba saboda karan door bell dayayi ringing “ tashi yayi yabude daman yayi tunanin delivery guy din restaurant din dayayi ordering abinci ne karban littafin yayi ‘yayi signing kafin yakarbi ledan yakoma ciki kitchen yashiga ya juye abinci da light food ne a plate kafin yasaka spoon yadawo shi da kansa yayi feeding dinsu suna cin rabi tace ya isa haka kyaleta yayi ganin tasha oat yatashi yadauko ledan drugs dinta sai da yafara hada alluran yayi mata da kyar da kuka dakomai yana lallashinta kafin yabata drugs din haka suka wuni duk motsin datayi yana lura wallahi he gives her his full attention and care yanda yake mata kaman jaririya watau idan akace malik can kill him self because of aydarh you all should just agreed itama munafukar tana sonshi said ai soyayyan miskilancin nan ne soyayyan aji wanda yakamata mata su dinga yi ba soyayyan rakaka ba ‘ idan kaga zallan son shi datake ya bayana sai when it comes to ladies shine zaka ga fuskanta har wani pink take idon kau har wani zaiba zaiba kaman anzuba ruwa “har sai datayi bacci tana ajikinsa shikam aiki yake a system saboda gobe zayayi resuming office “bai tashe ta ba yasa hannu yamata daukan jaririya yakai ta bedroom din ya kwantar da ita boturan t-shirt dinta yabude yana kallon soft white clean skinta dinta sai yau ya lura da dan tashin da kasan maranta yayi murmushi yayi gently yayi kissing wajan kafin yakoma yayi kissing boobs dinta ya fizgar dawani iska kamshin wurin is very amazing “ unhooking bra din ta yayi yacire shi tana jinsa don tafarka buh tarufe idonta tasan bai karasa aikinsa ba tasan sleeping dress zai saka mata jeans din yacire shima kafin yabude drawer yaciro mata kayan bacci masu nauyi saboda sanyin dake akwai saka mata yayi kafin yasa mata hula yachanza mata safa yarufa mata duvet hasken yakashe kafin yafita “shima karasa aikin dayakeyi yayi ya dauki system din da wayoyinsu saida ya kashe hasken parlor dakoina kafin yakoma bedroom din shima kayan bacci yasaka ya kwanta matsuwa tayi tashiga jikinsa yayi hugging dinta kafin shima baccin yadauke sa. 9:00am daidai yagama shirin office din tsaf itama shiryawa tayi saboda yanzu atare zasu dinga tafiya bazai iya barinta gida ba “ mr joe ne yazo yadauke su yakai su office din yau kam aydarh tayi bakin gani haliltar datafi hating a rayuwar ta dr linda ce tsaye sanye dawata crazy gown ko gwiwa bata kai ba ga ubansu takalmi mai uban tsini sai labcoat dinta a hannu half of her boobs are out tana ganin malik tawani juyo tana kallonsa aydarh ta kalleshi ganin ba ita yake kallo ba aydarh tawani hade rai takama hannunsa duk sai gaishe sa ake ana basa hanya yawuce dasauri yakalleta yaga ranta hade yasan akwai wani abu tayi kasa da murya kaman baita ke magana ba tace banda wannan hanyan ina ake bi aje office dinka yace gawani can minene kama hannunsa tayi suka bi hanyar sai kallonta yake ko kiftawa babu karasawa sukai office din suka shiga ta ajiye hand bag dint akan sofa ta ja kujeran office din ta zauna shima zama yayi yatsa tasa ta nuna sa tawani daure fuska tace kana jina sir ina kaina MD in this hospital ba?yagyada mata kai tace kayi signing oh no kayi gaggawan yima yarinyan can transfer to wani department ko wani asibiti tafada irin boss din nan nashi tana basa umarni ma “he is confuse ma wallahi bai fahimce ta bay ace wait wakike nufi? Tasake hade rai tace linda or whatever she is I didn’t even care with her name “ malik yaso yayi murmushi amma yatuna abunda murmushin zaya jawo “ yadaure yace Are you talking about Dr linda the daughter of CEO tace yeah yace tau yanzu cuddle bug fisabillah bakisan mijin naki karkashin babanta yake ba? Tayi shiru yace kinga babu laifin datayi first secondly kuma ko don asibitin na babanta ne sai taci wannan alfarmar yana karasawa ta janye kai tace ohk “ tace tau duk wani aiki indai atare zakayi da ita kai ka fasa kuma nasan dayawa akwai kalan field dinta a doctors din dake nan ka dingayi tare dasu don wallahi idan tasake kuka sake hada hanya da ita zan fita namata dan iskan duka “wallahi this time around he cannot holds it anymore but to laugh dariya yakama yi itakam ta dinga kallonsa baki bude yacika wallahi kaman zata fashe aikam tamike fuuuu takoma kan sofa tana kallonsa yagama yace yanzu dai kiyi hakuri kingani rabon da naganta ma Allah since last time damuka hadu da ita a waccan café din na la’berris tace yau din damuka ganta atare fa?yace kinsan Allah ke kika ganta amma sam ban ganta ba am sorry wife nifa har nagaji da maimaita same magana mamana baki yarda dani bane? Tayi shiru kafin ta tashi tazo kan laps dinsa ta zauna tace yayahhhhhhhhhhh har cikin kasan zuciyar sa yaji yace yes
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 74 Chapter of 83