da Ramlah keyi ahaka bakaramin firgita ta yayi ba sunyi wani irin azaban kyau atare, aydarh tace “this should be the first and the last time da zaki sake kawo kafanki nan “get out! Shidai malik kaman wani sakarai haka yayi tsaye yakasa cewa komai Ramlah kau haukacewa ne kawai ke batayi ba amma yarda aydarh tayi mata magana bakaramin sosa mata zuciya yayi ba,cike da raini izza wulakanci tayi mata maganar, bata jira ganin tafiyan Ramlah ba tasa hannu taja sa suka shiga Parlor ta maido kofan ta rufe da mugun karfi kafin ta murza key ko kallonsa batayi ba ta juya tayi hanyar bedroom yarda take tafiya kamar wata princess yanda wrist dinta ke kadawa kamar da gayya take tana tafiya kaman bata son taka tiles da carpet din dakin ta shige bedroom,nan tabarshi tsaye bude da baki kamar wani status haka ya tsaya, tana shiga bedroom din ta zauna kan katifan ta rike kanta she didn’t know why she didn’t know the reason but she hates Ramlah to the essence that words can express, kusan 5mins yana tsaye kafin walking majestically yabi bayanta zuwa bedroom din kan katifan yasame ta zaune ta rufe ido yadinga binta da kallo yarda numfashin ta ke fita ahankali ahankali ta jinginan da kanta jikin pillow, tana jin alama da motsin shigowan shi amma tak’I bude ido can yayi gyara murya kafin yace “hey” nan ma bata bude ido ba ganin abunda tayi din sai ransa yabace cikin dan daga murya yace open your eyes and sit “yarda yayi maganan in a serious tone yasata bude ido kafin ta tashi ta zauna gently, bai zauna ba ya mayarda hannunshi cikin aljihu,kusan 2mins babu wanda yayi magana “kafin yace “what’s your problem with her? Kamar irin tana jiransa ko kuma wace ke jiran tambayar ta mike tsaye cike da tsiwa kafin tayi nesa da shi,tace “you just ask what’s my problem with her are you asking or you are trying to explain my problem with her sir? Malik yadinga kallonta ko kiftawa babu hannunta ta daga kafin ta nuna direction din kofa tace go and ask her what’s her problem with me first kafin ni kazo ka tambayeni,I passed this to you time without number sir,nace kace tafita harkana ,malik dai dayaki dauke ido kanta yama rasa abunda zai ce mata wallahi, can ganin tayi shiru Still kuma tana a tsaye kaman yarda shima yake a tsaye,yayi kasa da murya yace “kin riga kin bada amsan ai kince ta fita a harkanki naga ko datazo ai wajena tazo tau I see no reason dazaki yi mata wulakanci ba right? Aydarh ta juya kafin tasake juyuwa ta kallesa tace miyasa tazo wajanka din?kamar yana jiranta yace because she is my girl idan kuma kishi kike sai fada naji,wani irin smile tayi kafin tace kishi kishi miye hakan,I just hate the girl kuma I want her to stop going your way malik yayi shiru kafin yace if not?Aydarh tace said ai ka zaba ko ni ko ita din,malik yayi shiru ya dinga kallonta kaman yarda take kallonsa kafin ta janye idonta tayi kasa da kai juyawa yayi yafita daga dakin,komawa tayi ta zauna kan katifa tarasa dalilin dayasa tayi wani mugun tsanar Ramlah,bata so tanayi masa magana, wata zuciya tace ina ruwanki idan tana masa magana tunda ke ai batayi maki? Girgiza kai tayi kafin tace he is your brother and your husband as well,Husband no idan mijin naki ne miya hada ki dashi baki son sa shim abaya sonki miye zai dameki dashi, zama tayi kan katifan kafin ta kwanta,ahaka ahaka har bacci yayi gaba da ita. Da tunanin abun ya kwana a rai yarasa yarda zai juya lamarin, sai day agama duk wani aikin gida irish yake so ya koya mata yanda ake frying amma bai son yi mata magana ganin kaman tana fushi dashi this is the first a rayuwarsa dayaji yayi mahaukacin damuwa dawani bayan su abby ummi aysha halime da kuma maryam duk duniya bayan su babu wanda yake ji aransa amma yau sai gashi tunaninta yahana shi sakat what does that mean?ko dan tana yar uwarsa shiyasa ko dan tana amana a wurinsa shiyasa?ko daraja girma da martaban ummi kesa sa jinta a ranshi? Ko dan darajar igiyoyin auransa dake kanta, iya zaman su ya fahimce abubuwa dayawa game da ita, saurin kuka,kunya,shagwaba,yarinta, tsoro ga saurin daukar duk wani abu da aka koya mata, maganan tsabta da neatness kamun kanta nutsuwanta is killing him, yarda take magana kawai ya isa kasan how calm she is ga bata son raini rashin son mutane kuma asali yasamu daga home training amma hakan ba halinta bane, sometimes idan yana tuno drama dinta har dariya abun ke basa,wata zuciya tace malik be a man duk yarda kake da rauni kanta try and control your self teach her how you wanted her to be,da wannan yatashi yayi hanyar bedroom din har tayi wanka dakin sai kamshin ta yakeyi ta gyara katifan koi na tass sallama yayi ta amsa kafin straightly yace muje sauri nake yau Monday bata ce komai ba kanta akasa ta bi bayansa har kitchen,bai sha wahala ba ya koya mata kafin yazuba wanda yayi frying a plate yaci yasha sauran oat din jiya kadan kafin yace na fita,shiru tayi har yafita kafin takarasa frying irish din ta kwashe tass ta wanke abunda suka bata kafin ta gyara kitchen din sai da tayi sweeping da mopping bedroom din kafin tadawo parlor tayi Breakfast, ta dauko books dinta tana dubawa,anan parlor bacci yayi gaba data ita ga books din nan kusa da ita.
Kofan bude take bata saka key ba sallama yayi yashigo nan ya ganta kwance parlor, kallonta yake kaman irin yau yafara ganin ta da alama ta jima tana bacci anan din books din ya kwashe ya mayar cikin bag din kafin ya kai bag din bedroom ya fito ahankali ya matsa kusa da ita kafin yakai hannunta gently saman cheeks dinta bude ido tayi suka hada ido kafin ahankali ta tashi zaune yace yamma yayi babu kyau baccin yamma,mikewa tayi tsaye tawuce bedroom shima wanka yayi kafin yashiga kitchen din yabude tukunya first yaga babu alaman tayi girki sai kuma ya bude warmer din irish din ne tun nasafe har yanzu a warmer din that’s means bata mayi girki ba kenan bata ci abinci ba kenan? Girgiza kai yayi yana mamakin halinta na rashin son abinci tun safe daya fita yau wuni sukayi yawo shida dr ibrahim don ganin sun hada komai na tafiyan su gobe shiyasa bai dawo darana ba ganin akwai cefane yayi tunani zatayi girki, yunwa yakeji yasa shi daukan sauran irish din yadawo parlor yaci kafin yakoma kitchen din flask yaduba yaga akwai ruwan zafi a cup ya zuba yasaka mata sauran madara da sugar din daya rage ya dama mata oat,sallama yayi ta amsa masa har tayi wanka tana zaune,ya ajiye cup din oat din kafin yayi kasa da murya yace “you are fat and u are not use to food “ aydarh ta ware ido kafin tawani Hade rai tace nidai am not fat Allah,malik yace is a lie baki ga yarda kike bane hala baki kallon Mirror? Aydarh ta juyan dakai murya can kasa tace saidai kaine kato bani ba Allah, malik yace waye katon?bata dauka zai ji ba amma dayake snake ears garesa sai daya jita, tace kai manah,yahade rai yace naga ya maki yarda kike ko na barki,dasauri ta gyara zamanta tace erh fada ina ji, malik ya matso kusa da ita yace your tummy is flat and sai kuma yayi shiru ,tace and what tafada kamar zatayi kuka,yace and the rest of your body is very nan ma yayi shiru ,this time har wani kwallan shagwaba yafara taruwa a idonta tace very whatttttt? Shiru yayi Still idonshi na kanta, ko daukewa babu kafin ahankali yace nothing”tahade rai kafin ta juyan da kanta gefe malik yamike ahankali yace ki sha oat din bara nayi girki har yakai kofan tace “sir” sunan datakira shi dashi sai yaji duk wani kala tun jiya yaji takira sa haka sai bai maida hankali kansunan ba sai yanzu datasake kira,juyuwa yayi baice komai basai kuma ta mike tsaye hannunta rike da cup din oat din daya kawo mata kafin tayi kasa da kai tace nima zanyi girkin murmushi yayi he loves how she behaves childish yanzu miye abun jan maganan daga tace zatayi joining dinsa suyi girki bai ce komai ba yafita tabisa da kallo, kafin ta bi bayan sa danwaken flour yake tana tsaye a kitchen din tana kallonsa Still hannunta rike da cup din oat din ta duk abunda yakeyi tana kallonsa tsaf yarda yake jefa dan waken yake burgeta,cup din ajiye kafin tace nima zanyi murmushi yayi kafin yace zaki iya yi? Ta gyada masa kai yace alright sit yanuna mata dayan karamin kujeran dake nan kitchen din kusa da shi hannunta ta wanke kamar yarda tagani yanayi kafin tafara diban kwabin tanayi exactly yarda yakeyi cikin few minutes suk agama jefawa, kafin malik yace yanzu bari zamu sai ya juya sau uku kafin.
Saboda tun dasafe zasu tafi yasa ya siyo mata duk wani abunda zatayi amfani dashi yasan ba lalle ta dinga girki ba ko cin abinci, yasa shi siyo mata chocolates sai cornflakes hadda cabin ma sai madara da sugar yayo cefane kafin ya dauki 5k ya ajiye cikin kayanta, ta dinga kallonsa har ya zuge zip din bag din kafin yace tunda asuba zamu fita shiyasa batace komai ba dai ta dinga kallonsa har ya tashi zai fita sai kuma ya dawo ya zauna yana kallonta yace ko zaki je ki zauna dasu inna ne? Ta girgiza kai kafin murya can ciki tace ah’ah yayi shiru sai kuma yace ko nayi ma dr hafsa magana sai tazo ku dinga kwana tunda inna bata nan tayi tafiya?aydarh ta gyada kai ahankali kafin tace erh “yace tau sa hijab dink isai muje gidan inna yanzu nayiwa dr hafsa din magana yanzu,ta mike tsaye kafin ta bude wardrobe ta fito da well iron hijab dinta har kasa kafin yayi gaba ta bisa abaya, sai da yarufe kofan part din kafin su fita, kasancewan dare kusan past 9 gidan tsit sai hasken globs tarr ko ina anan zaure suka hadu da Ramlah da,dawowan take nan, ta dinga bin malik da kallo shikam ko lura da ita ma baiyi ba aydarh kam tagan ta amma tayi kaman bata ganta ba wani irin shegen harara Ramlah tabi bayan aydarh dashi kafin tayi kwafa tawuce cikin gida.Dr hafsa tayi murmushi tace Allah sarki babu komai yallabai Allah yadawo daku lafiya, malik yace Ameen dr hafsa tayi murmushi tace ai nayi tunanin ma atare zaku tafi malik ya girgiza kai yace no akwai nisa kwara ta zauna tunda kwana hudu ne kawai zamuyi,dr hafsa tace Allah sarki “ malik yamike yace tau dr mungode sosai Allah yasaka sai da safe aydarh ma tamike tace thanks auntie “ dr hafsa tayi murmushi tace don’t mention aydarh Allah yadawo dasu lafiya sallama sukayi ma dr hafsa,suna fitowa nan kofan gida malik ya kalli wurin daake siyan da nama ga fruits a gefe yakalleta kafin yace tsaya ni anan ina zuwa,ta gyada masa kai kafin ya juya ya tafi wajan masu siyan da fruits din sai daya siya kafin ya siyan musu balango mai kyau , few minutes yayi yadawo ya tarar da ita tazauna kan dakallin dake wajan tana kallon yarda abun hawa ke wucewa, yace “muje”tashi tayi tabisa gida suka shiga har yanzu Ramlah na tsakar gida tana jiran dawowan su duk kansu babu wanda ya kalli inda take sai ita da ta dinga binsu da kallo kamar idonta zai fado waje har suka shige kafin ta dauke idonta ta mike tashige dakinsu. Ya wanke fruits din kafin ya yanka ya jera a plate naman ma a plate yajuye sa ya zuba mata nata shima ya dauki nashi bedroom yakai mata har tayi shirin bacci zaman yayi ya ajiye mata kafin yace, zaki iya zuwa dakanki can din?bata gane abunda yake nufi fa shiyasa tace ina? Yace can islamiyan kafin ta gyada kai tace erh “sai kuma tace bak ace ranan sat zaku dawo ba kuma? Yace ehhh amma maybe aie sai dare,aydarh tayi shiru bata ce komai ba tashi yayi yafita kafin ta sauko kan carpet tafara shan fruits din kafin taci naman kusan yanka 6 kafin ta shiga toilet ta wanke hannunta ta fita da plates din kitchen,shima naman yake ci yabita da kallo har ta fito kafin ya dauke ido.wajan five daidai yagama wankan shi da komai a gida yayi sallan asuba kafin yashiga bedroom din ahankali without making any sound yayi tunanin bacci take sai yaganta zaune sanye da hijab kan katifa kallonta yayi itama shi take kallo kafin murya can ciki tace Good morning yace morning are you alright? Tace yes yace tau miya hanaki bacci ta girgiza kai tace “babu” bude wardrobe din yayi yafito da bag dinsa, kafin yakalleta yace mun tafi, Ta mike tsaye ta bias har bakin kofa batace masa komai ba shima haka baiyi mata magana ba har sai daya kai wajan kofa kafin ya daga mata hannu yace till we came back,hannu tadaga masa tace Allah yatsare yace Ameen bai tafi ba har sai data koma cikin gida ta rufe kofan part din kafin yawuce yana fito yaga dr ibrahim zaune da uban kaya cikin keke daman shi suke jira “dr ibrahim yayi kasa da murya yace hala dakyar ka iya rabuwa da ita malik yayi shiru bai ce komai ba, dr ibrahim yace hala kewan ne yasaka ciwon rashin magana ko hala ka kurumce ma?sai sannan malik yace ko dai na koma tunda naga kamar baka shirya tafiyan yanzu ba,dr ibrahim yayi shiru bai ce masa komai ba ,ya kalli mai keken kafin yace muje kafin wannan ya koma gida tunda naga bai so yataho yabar matar ba , motor park sukaje basu wani jima sosai ba, moton ta cika suka tashi ,har sai dasuka dauki hanya kafin dr ibrahim ya dauki wayarsa ake ta kira hibba ce matar dazai auran waya su ka dinga yi kamar irin bayana kan hanya zasu inda take din,shidai malik yayi shiru yarasa miyasa yakasa cire tunaninta a ranshi duk wani mins Ko seconds sai ya dinga tuna nata abun kamar magic ma duk iya kkr wajan ganin yadaina kasawa yayi, gari yayi haske sai datagyara koi na kafin tayi breakfast hadda dr hafsa ta hada da niyyar idan tazo sai su ci tare kawai.
Dr hafsa tace kunyi waya ba? Aydarh ta girgiza kai kafin dr hafsa tayi shiru tana kallon aydarh can tace yanzu fa nasan sun isa kuma kice bakuyi waya ba , aydarh tace ai babu waya a hannuna yanzu, dr hafsa tace tau ko na kira sa ai inada numbersa, Aydarh ta girgiza kai tace ah’ah dr hafsa tayi shiru bata sake cewa komai ba kafin ta mike tace clinic babu kowa dr saratu ce kawai tunda dr ibrahim bayanan anjima idan nadawo zan shigo wajan isha’I Aydarh tace to sai kindawo, dr hafsa tace ngd” breakfast din yayi dadi aydarh tayi wani cute smile ,har bakin kofa taraka ta, kafin tadawo kitchen ta koma taciga da wanke abubuwan data bata kafin tafito ta wuce bedroom din hakanan take jin gida duk ba dadi duk da daman tasaba zama ita kadai amma yau duk sai taji shiru, toilet din bedroom ta shiga ta wanke duk da babu wani dirty dayayi kafin ta wanke inners dinta tayi wanka, batasan lokaci yaja haka ba kiran sallarh kawai taji, kafin tadawo nan parlor hannunta rike da jikkan islamiyan ta tacigaba da bude books dinta tana dubawa Sosai karatun ya zauna akanta kusan 2hrs tabata ahaka, tun breakfast din dasukayi dasafe shine a cikinta duk da kadan taji bawani dayawa amma har yanzu batajin yunwa,tunuwa da abunda yace tayi sai kuma tayi murmushi kadan kwashe books din tayi ta wuce bedroom wardrobe din ta bude kafin ta dinga bin chocolates din da kallo kwara daya ta dauka sai biscuit fab! Shima daya tadawo parlor ta ajiye su kan carpet kafin ta shiga kitchen apple daya ta dauka cikin basket din dayake zuba su,wanke shi tayi kafin ta daura knife kan plate tareda apple din tadawo parlor,chocolate din tabare tafara ci ahankali kamar bata son taunawa, tass ta cinye leda daya kafin tafara slicing apple din tana sha kusan 40mins ta bata wajan shan apple da cin biscuit da chocolate daya, kafin ta dauke ledan da plate din ta mayar kitchen hulan kanta tasake gyarawa kafin tasaka slippers dinsa wanda ke nan bakin kofa ta dauki tsintsiya tafito nan ventilation dinsu tafara sharewa kaman yarda yakeyi, Ramlah ta hango ta da ragan building dinsu daya zagaye part din nasu, tayi tunanin a tare suke da malik din shiyasa tak’I dauke idonta daga kallon wajan ahankali take sharan har ta share wajan tass kasancewan babu dust tiles din saboda asthma, tana gamawa time din la’asar tayi ta koma bedroom ta fito da kayanta zata cire su daga cikin jikka ta mayarda su a wardrobe, tana fitowa dasu sai ga kudi tagani ta dinga juya kudin tarasa ta inda suka shigo ,can ta tuno maybe ko shi yasaka ta tabe baki ta mayarda su cikin bag din ta ajiye,kitchen din tashiga girki take son yi ko dan saboda da dr hafsa, cefane tafara gyarawa cikin nutsuwa take komai har tagama jallof din macaroni wanda ta juye sauran balangon jiya dasuka siyo wanda yazuba a tukunya kasancewan akwai sanyi babu abunda yayi yanka vegetables din a hadaddan shapes tasaka spices bakaramin kyau macaroni yayi ba lokacin datagama har an kira isha’I , sharp sharp ta karasa kafin ta kwaso fruits din dake nan cikin basket apple sai watermelon orange da banana ba dayawa ba,ta yanka su kanana kaman yarda ya koya mata fruits salad sugar ta zuba kadan kafin ta mayar ta rufe ranan hadda ice block suka saka yau kam batasan inda zata samun block ba tunda baya nan, kawai ta dauki tin daya na madara dayasiyo mata ta daya murufin ta juyesa tass a cikin saida tagama tass kafin tayi murmushi,bakaramin dadi take jib a yarda take girkin yanzu, saida tagama komai kafin ta shiga bedroom tayi wanka tafito vaseline kawai tashafa sai perfume tasaka riga ta chanza inner cap baby pink duk da babu komai a fuskan ta Allahumma bareek tayi kyau sosai masha Allah “ dakin da gidan baki daya ma yakama scent din jikinta kamshin mai sirin dadi, knocking kofan akeyi,walking slowly ta isa bakin kofan kafin tace “waye?daga can dr hafsa tace nice budewa tayi dr hafsa tsaye sanye da doguwan hijab sai handbag dinta a hannu, aydarh tayi murmushi tace welcome auntie ki shigo nan parlor suka zauna dr hafsa tace kingani sai yanzu ko?Aydarh ta gyada kai dr hafsat ace aikin ne yayi manah yawa yau shiyasa,Aydarh tace eyyerh sorry kafin ta mike tashiga kitchen din tafito da warmer sai plate da spoon da serving spoon ta ajiye kafin ta sake komawa tafito da container data zuba fruit salad din sai cup biyu da spoon biyu tasake komawa ta daura pure water biyu a plate ta ajiye gaban dr hafsa,dr hafsa ta dinga kallon kayan abinci kafin ta kalli aydarh tasauke ajiyan zuciya tace sannu aydarh,Aydarh ta gyada kai dr hafsa tace duk da mai gidan baya nan sai dakikayi wahalan girki? Aydarh batace komai bad ai kanta nakasa ta cigaba da serving dr hafsa, sai data cika mata cup da fruit salad din kafin itama ta saka half cup,daidai da yanayin cin abinci ta abun sha’awa ne dr hafsa ta fada a ranta , can dr hafsa takalleta tace ke bazaki cin abincin ba naga fruit salad kawai kika sha,aydarh tayi murmushi kafin tace zan ci “ dr hafsa tace tau shknn “ tass ta cinye abinci da fruit din tasha ruwa kafin ta kalli aydarh tace yayi dadi sosai “aydarh batace komai ba amma har cikin ranta taji dadi yabon da dr hafsa din tayi ma abinci, bata karasa shanye fruit salad din ba ta ajiye cup din ta dauke plate ta zuba macaroni kadan dr hafsa dai na binta da ido ganin dan abincin data zuba, duk tana lura da ita almost 15mins yadauke ta cin abincin time din dr hafsa har ta manta ma data ci hankalinta na kan waya tana kallo a ig, can dr hafsa ta dinga kallon hoton tana kallon aydarh har wani zooming take tana kara haske kusan five minutes tana haka, aydarh sam bata lura da abunda takeyi ba saboda hankalinta na kan abinci datake ci ahankali ahankali,can dr hafsa ta kira sunanta ido ta dago dr hafsa tace Wallahi ke ce anan aydarh,aydarh tawara ido kafin tace a ina auntie? Dr hafsa ta mikawa aydarh wayar ko karba batayi gabanta yayi wani irin faduwa tasan ita din ce da kanta kuma a Cyprus wurin wani hadaddan beach take tsaye,tasha wata mad turkey abaya tayi rolling veil din gawani hadaddan Expensive dark shade a idonta zaune tsaye take ta hada rai abba ma ne ya dauke ta photo tayi wani irin kyau marar misali kaman wata jewel, ta dai san bata posting a Instagram page dinta ma private ne, likewise oum bata posting pics dinta abba ma haka daga kai tayi taga sunan mai page din taga an rubuta “salmerh malami” daman tasan salman ce kawai ke posting din pictures dinta a ig duk , shiru tayi kafin ta dauke kai ta mikawa dr hafsa wayar, dr hafsa tace Wallahi ke ce Ko aydarh nayi kwana biyu ban shiga page dinta ba ,shiyasa ganin farko danayi muku sai narasa ina nasanki nan ma aydarh tayi shiru dr hafsa ta cigaba da kallon posts din duk da anyi kusan 6 months dayin post din, wasu a Cyprus wasu a umra wasu kuma tareda abba a nan gidansu adamawa, dr hafsa dai tsoron Allah yakamata batasan kaddarar data kawo su nan din ba daman zuciyanta yajima dabata su wasu ne a kasar nan dr hafsa takasa hakuri ta nuna ma Aydarh wani photon ta ita da oum sai abba a new York cikin wani hadaddan restaurant duk san sha black jacket kana ganin su kasan uwa da diya da baba ne,wani extraordinarie kyau da gayu da kudi kawai magana a photo, dr hafsa da tambayoyi dayawa suka isa a rai tace your parents? Aydarh ta gyada kai sai tasake zooming abba kafin tace wannan amma baban yallabai ne? Aydarh ta girgiza kai kanta kasa tace babana ne, dr hafsa tayi shiru tace amma babanki da babansa gidansu daya ko ? Aydarh ta gyada kai kafin tace erh, dr hafsa ta cigaba da kallon pictures din aydarh wani wuri hadda salmerh duk basu kama amma hakan bai hana tacewa aydarh is she your sister?aydarh tace no she is my only friend, dr hafsa tayi shiru bata sake cewa komai ba ta cigaba da kallon pictures din aydarh ta mike tsaye ta kwashe plates din takai kitchen kafin ta jingina jikin kofan kitchen tasa hannunta duk biyun a bakinta tafashe dawani irin kuka,kuka take sosai har idonta sai dayayi ja fuskan ta ma haka,babu abunda take tunawa irin ranan da abba yayi chasing dinta out duk yarda abba ke sonta amma haka yayi mata haka kan abunda bata sani ba kuka take har tana buga kanta,jin shiru yayi yawa yasa dr hafsa tashi tanufi hanyar kitchen din har yanzu tunani aydarh da malik fal a ranta ,knocking kofan tayi dasauri aydarh ta goge idonta kafin ta matsa kusa da sink ta bude tap ta wanke fuskanta tass kafin tasa veil dinta ta goge ruwan fuskan ta tabude, murmushi tayi wanda iyakar sa kan lips dinta dr hafsa dai tayi shiru ta dinga binta da kallo batace mata komai ba amma kallo daya tayi mata tagane kuka tayi,girgiza kai dr hafsa tayi wani irin tausayinta taji ahankali ta kama hannunta suka zauna kan carpet kan aydarh nakasa kafin dr hafsa tace bansan su waye ku ba amma lokaci daya naji kun
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 19 Chapter of 83