babu yace ina naki? Ta dauke kai tace Alhamdulilah malik yayi shiru bai ce komai kafin yayi folding hannunsa a kirji yace nima Alhamdulilah dasauri ta dago ido tana kallonsa wannan karon shima kallonta yake babu wanda ya janye idonsa kan dan uwansa shi shagala yayi da kallonta ita kuma kallon nan take mashi na karasa yanda zakayi da mutun ganin kusan five minutes bai ce abincin ba yasata mikewa tsaya tace kana jib a?ya gyada mata kai tace to baka isa ba!ahhh yanda tayi magana cikin ruwan sanyi kuma da alama cikin masifa taso fadan maganan sai kawai yaji wani yarrr a jikinsa “ hannunsa takama tasa spoon din tafara debo abinci tana kai masa baki shima idan yakai sai yakai mata bakaramin dadi hakan keyi masa ba gashi abincin ma har yagaji da haduwa “har suka ci all abincin nan kafin ta zuba masa carrot juice din “yabi hadaddan glass cup din da kallo ya girgiza kai yace wannan carrot juice ne?ta gyada mashi kai ya yamutsa fuska yace no bana using komai na carrot “da mamaki take kallonsa kafin tace to ya zanyi da juice din kenan Doctor? Yashafa kansa yace ki bayar k oki sha ke hararan sa tayi tace kaidin ma samu fa kayi danayi this dinner banda Ko lapia amma kullun sai nayi maka girki takarasa zatayi masa kuka Wallahi fashewa yayi da dariya saboda shi mamakin shi kuka bai mata Wahala “ganin yana dariya abun yasake kona mata rai “juyawa tayi koi na kaman irin mai tsoron kar wani ya ganta din nan “ ta dauki cup din shidai sai kallonta yake ita din nan da abun mamaki take duk fa tunaninsa ita zata sha “hannu tasa kawai takamo kansa ta tura bakinsa a nata tajuye masa carrot juice din ai Ko second baa kara ba yashanye shi tasss ai yamanta da baya shan wani abu na carrot “baki daya ma sai yazama kaman wani status “sake sha tayi tajuye masa a baki a na ukun ne yakamata yarike tana kokarin kwacewa yadaga ta tsaf ya daura in his laps “ yakamo bakinta ya cigaba da bata wani irin deepest kiss yah Allahu kasa rike kanta tayi maganin da rufaidarh ke bata na chanza mata jiki ga wani irin tight datake sake jin tazama kasanta yasake rufewa “boobs dinta kaman zasuyi magana tsab yanda suka cika “naturally hakan fatan wurin ke da mugun glowing “ jin his girl is kissing him back yah rabbil alameen aie har ji yayi kansa na karar generator tsaban tsuma dayake yi kissing juna suke babu wani bata lokaci kafin yakoma ya dinga sakan mata kisses a duk wani gap na fatan fuskanta har kunne yanda yarike ta kaman zai karya ta ita kam tasakar masa jiki kaman yar mage kamshin ta ke sa shi jin wani irin abu a kanta he cannot control his urge anymore ai yayi hakurin hakan (Mugu duh 🙄) daukanta yayi kaman yar baby “yashige dakinta da ita key yasaka yarufe dakin yakai hannunsa a switch yakashe hasken dakin “kamshi dakin dana ta yana sa sa jin nutsuwa marar misali indai haka kaddara take tau shi ga kaddarar shi baki daya bayaji baya gani bayan aydarh babu abunda yafi ganewa a rayuwarsa yana mata son mutuwa !!kaman paper ko kwai haka aka kwantar da ita a gadon yasa hannu kuma yayi switching bedside lamp din yabita flat yana kwanciya a jikinta bai sakan mata nauyi ba ta hanci take numfashin zuciyanta na over racing baki daya tasakar masa jikinta yah Allahu!! Kissing din juna suka cigaba kafin yagangaro a neck dinta yacigaba da kissing wurin passionately wani irin tura masa jikinta takeyi without knowing she is doings suchs “ hankali yasa hannu ya bude maballin gaban rigan ta boobs dinta dake cikin ash lace foam brassiere yafito har wani numfashi wurin keyi kwalla yataru a idonsa kawai sai saukan su taji a fatan nononta ‘ dasauri ta bude idonta tana kallonsa tausayin sa take ji Wallahi duk lokacin data gansa cikin irin wannan halin kuma bazata taba manta wahalan datasha a hannunsa ba “ wannan yazauna mata a brain “ ahankali tasa hannunta cikin suman shi yasauke wani ajiyan zuciya kaman wanda yayi gudu “ murya na rawa yace feed me cuddle bug zan mu…..bata barshi yakara sa ba tasa hannu tafito da right boobs dinsa yawani bude baki ya chafka sai da lumshe ido tsaban yanda taji zafi bana wasa ba “ kaman wani dan maraya haka ya ding asha da sauri dasauri yakai hannunsa dayan yana kokarin cire bata bra “Wallahi zafi take ji gashi har wani taunawa yake yana tossing dayan ahaka ta daure da zafin da komai sai cije lips take bai masan anyi ba sha kawai yakeyi “ fuskan sa yakai in between boobs din yasakan mata wani deep breath ya Allahu wani zabura tayi tana sake saka kanshi a wurin “ kusan five minutes yadauka haka, hannunsa yacigaba da wasa dashi a wajan ‘ ko kadan batayi kokarin hana sa ba, Ahankali yasa hannu yakai kasan maranta yana yawo da hannun a wajan “ yanda fatan ta yake da laushi wayyo Allah nah!! Badawo cikin hayyacinta bas ai dataji yana kokarin cire mata wandon kayan baccin dake jikinta “dasauri ta sa hannu ta rike masa hannu tana girgiza masa kai kaman wanda bai san abunda take nufi ba ma haka yacire wandon tass yakai hannu kan pant din yana murzawa “ muryan ta na rawa kaman zatayi kuka tace masa noo no please ‘kar kamun dan Allah kayi hakuri dan Allah sir har yanzu akwai ciwo am critical sorry don Allah “ tafada tana fashewa da kuka shikam malik bai ma gane abunda take nufi ba yacigaba da abunda yakeyi pant din yacire mata wayyo Allah “kamshin daya gigita sa kaman wani vanilla cake haka yaji kamshin wurin dawani kalan speed ya tura kansa baki daya wajan tafashe masa dakuka Wallahi gaban faduwa yake tayi regretting sakan masa jiki datayi baki daya yau “hannunsa yakai wajan tasaki kara jin wurin yayi yasake tsuke yakoma yanda yake! Baki yakai yana wasa da wurin hankalinta idan yayi dubu ya tashi Wallahi kuka kawai take kirjinta na bugawa dasauri idan yace zai koma fa itakam ai mutuwa zatayi gashi cikin gidansu a dakinta shikam ko kunya baya ji ma “sai da malik yakai karshe wajan abunda yake so yayi kafin aydarh tasamu tahada sa da girman Allah yayi hakuri shima yaso hakan saboda idan yakoma mata yanzu zaa ga rashin hankalinsa “ sakin ta yayi yajawo duvet yana rufa musu yayi lamo a jikinta yana iya jin yanda kirjinta ke over racing ahankali ya dinga shafa kanta har yasamu tahakura “ wayansa ya duba ganin kusan 11:45 “yanzu yayi mamakin yanda lokaci ya ja har haka gently yazare jikin sa daga nata ya saka jallabiyansa back yamike yana rike kansa “ dake neman faduwa “ binsa tayi da kallo har yabude dakin yafice yana rufe mata ‘.Abba yayi murmushi yace yayah tunda tafi son anan ina we should allow her oum tace erh dan Allah abby yayi murmushi yace tau ai babu komai tayi zamanta anan ita dai dr hafsa hakan ma dadi yayi mata kwara innar ta zauna nan din “Abby yace kaga daman baba itama zata dawo nan din “Abba yace Allah sarki hakan ma yayi ‘ nima zan fi so a barmun uwa a nan ‘dr ibrahim yace yanzu kenan tana nan din yafada yana boye dariyar sa “inna tayi mitsi mitsi da ido tace ah gaskia kai kam kazama abun tsoro ina ganin a gaban kowa aka fadi zancan nan ko bahaka ba audu?malik yace hakane fa ranki dade hajiyan bana in sha Allah ‘Abba yace kusan Allah sons ku daina tsokanar mun iyaye abby yace talks to them dai Habib naga alaman don duk sunada mata ne shine basu auran da iyayana “dr ibrahim yashafa kasan yace afuwan Daddy’s “malik ma yafada same abu ummi tayi murmushi tace yanzu dai muyi break fast din naga har 7:30 yanzu kuma flight din 8 ne ba oum tace erh haka “ ummi tajuyo tana kallon rufaidarh tace namanta uktiee banyi congratulating dinki ba ubangiji Allah yasa albarka yakaimu lapia yanuna manah lafiya “rufaidarh dai batace komai basai oum da malik da dr ibrahim ne suka amsa kowa sai dayayi congratulating dinta dr hafsa nafadin cannot wait duk akayi dariya Abby yace banga daughter ba rufaidarh tace tana gida yayah suma flight din 11:30 zasu bi so tana karasa shiryawa abby yace masha Allah atare sukayi breakfast din idan kagansu bazaka taba cewa sun kwashi uban shekaru basa tare ba their looks more than happy atare “ ga inna dr ibrahim hibba dakuma dr hafsa dasuka karo a familyn har sun fito parking spaces zasuyi musu rakiya kusan mota biyu sai ga aydarh tashigo tasha wani black abaya mai matukar masifan kyau yah Allahu malik Wallahi ji yayi kaman kar tabi su ganin irin yanda tayi kyau ummi ta lumshe ido tace Allahu akbar “hajajju tasaki murfin mota tayi kasa da murya tace kai wannan yarinyar kaman dai ana kara mata kyau “baba tace Tabarakallah hajiya “hajajju takama bakinta tayi shiru ‘ganin kowa a parking space din tayi kasa da kai takaraso har gaban abby ta durkusa “tace ina kwana Abba,abby yayi murmushi yace lafiya lau mamana ya jikin ki tasake kasa dakai tace Alhamdulilah “yace tashi tashi abba na murmushi yace delay delay girl kinyi break fast? Tagyada kai ‘kafin takarasa wurin ummi har zata durkusa ummi takamata tace good morning ummi “ummi tace kin tashi lapia dota?aydarh tace Alhamdulilah duk gaishe dasu hajajju tayi da inna duk suka amsa ana ta mata ya jiki “da abby da abba sai ummi da oum da rufaidarh suka shiga motan abby “inna da baba sai hajajju driver yadauke su “malik kuma yayi driving da dr ibrahim da hibba sai aydarh da duk hafsa a mota daya Wallahi bini bin isai yajuyo ya kalleta ta cikin glass din gaban motan yanda take magana cike da aji kawai nakara masa sonta wayyo Allah! Dr hafsa tace kinsan Allah haske kika kara ma fa aydarh tayi murmushi tace ko don nasaka bakin kaya?hibba tace day before yesterday ma ai bakin kayan kika saka amma bai kai yau ba “ dr hafsa tayi kasa da murya yanda su malik bazasu jib a tace “ ko duk murna ce zaku tafi yau?hibba kau ta kwashe da dariya tace eh fa auntie kin gano ta daman jiya nakamata tana ta shan magani duk dan ta ruda mun waa kiji tsoron Allah Wallahi aydarh tarufe fuskan ta shidai malik bayajin abunda ake fada ganin tayi dariya ne yasa shi shima yin dariyan kaman wani shashasha “ dr ibrahim yadinga kallonsa ko kiftawa bayayi kafin yayi gyaran murya yace roohi hibba tace na’am zawjisalihi” Yace na kau fada miki yallabai zai kara aure December ending malik yajuyo dasauri yana kallon dr ibrahim da mamaki hibba kau da muryanta har sarkewa yake tace wanene kuma haka dr hafsa tace bafa nasan wannan wasan dr “Aydarh dai sai kallon su take kaman bata ganewa “malik yace kayi ma girman Allah kabari karka jamun ina lallabawa da rayuwana “yau kaja ace anfasa bina dan Allah kace wasa kake dr ibrahim ya dinga dariya yace oh haba tau ayi hakuri Wallahi wasa nake hada ido sukayi ta cikin glass tamaka masa harara yajanye idonsa yana shafa kai ‘babu bata lokacin jirginsu yatashi bayan uban tsaran da ummi da oum suka cika su dashi abba ma kudi yabada yace akai ma iya “hugging juna sukayi hibba da dr hafsa da aydarh hadda dan hawayan su itama aysha haka tayi ma dr hafsa alkawarin zata so malik yakalli dr ibrahim yace Allah yasaka da alkhairi buddy “dr ibrahim yabashi side hug yace sai wani lokacin malik yace maybe mu danan sai auran dr usama kuma which is in end of this December lokacin zai samu hutu buh yau friends dinsa dawani tsohon lecturer dinsa dake can sudan din zasuje neman masa auran in sha Allah dr ibrahim yace tau Alhamdulilah ehen nima zanyi magana da dr faisal din idan dagaske yake yazo ayi magana in sha Allah hafsa ba matsala bace zata amince malik yace da yarda Allah “sai da flight dinsu yatashi suka baro airport din this time around daga malik sa aydarh a motan ahankali yace kinga wani box?ta saukan dakai kasa tace “Erh”yace naki ne ta dan dago ta kallesa yagyada mata kai alaman erh,tace nagode sosai Allah yasaka da alkhairi yayi kyau malik yayi murmushi yakama hannunta yana murzawa. Ummi tace maganar makarantar ta fa? Malik yayi shiru kafin yace tace bazata karasa ba aydarh ta dago kai takallesa kafin tayi saurin dukewa “duk ummi na kallo haka ma oum “ummi takalli aydarh tace wai haka baby?aydarh tagyada kai ahankali tace erh ummi wani dadi malik yaji ganin tace hakane “ummi dai bata yarda ba tace kin tabbata oum tace c’mon yayah tunda kikaji yafadi hakan haka ma ne din ummi tace tau Allah yasa haka dinne daman ai gani nayi kaman kwara takarasa karatun “malik yace nidai ummi tunda tace ai shknn sai na bude mata boutique a can din ummi tace Allah ya amince oum takalli Expensive wrist watch din hannunta wanda tayi ma hannun bala’In kyau tace gashi suma lokacin flight din nasu yakusa ‘ummi tace Abdoolmalik ina so kaji tsoron Allah kana ji ka kara idan har ka cuce yarinyar nan ka tabbatar ni ka cuta idan har yarinyar nan tayi kuka da hawayen ta kan ka bata mata rai ni nayi wannan kukan kuma hakikanin gaskia zanyi fushin da ban tabayi dakai ba abaya ka rike amana yanzu ina son ka kara kazamar mata uwa uba miji na nuna wa duniya Allah yayi muku albarka Allah yabaku zaman lafiya da zurria ya dayyiba malik dai kanshi a kasa oum ce ke amsawa aydarh kau sai datayi kokari sosai wajan rike hawayanta “oum ta mike tsaye tace tau yayah bara muje takarasa shirin kafin lokacin yakarasa ummi tace tau badamuwa “dota ayi sauri dai kar arike hannu dan Allah aydarh kai kawai ta gyada don idan tace zatayi magana fashewa zatayi da kuka a wurin nan “ Wallahi oum kasa tsayawa tayi tama aydarh proper nasiha “don kuka ma tafara abba ma kasawa yayi rufaidarh tayi mata Komai takarasa hada mata kayan da duk sauran maganin ta “wanka tasake yi oum takawo mata wani irin Turkish abaya golden “ Wallahi tayi kyau ba irin kyaun wasa basai tafito kaman amarya “ abba dai cewa yayi bazai iya zuwa airport din ba addua yayi musu sosai kafin yasaka over 50m a acct din aydarh wanda yanzu tadauki wani abu nata na amfani hadda tsohon wayanta dasu MacBook da systems “ Abby ma kudi yasaka mata a account yayi musu nasiha sosai ummi takawo wani necklace wanda tajima tana boyewa aydarh shi tun tafiyan su na farko tafara saving kudi don ta siyan ma aydarh daman bata fidda rai ga sake dawowan su ba abby yayi driving dinsu again su airport tsoffin a gida aka bar su bayan sun sha kuke wai missing dinsu daza suyi “ baba ce kawai ke musu nasiha “ da oum sai ummi da rufaidarh aka tafi “a airport din da kyar aka samu aydarh tabar jikin oum kuka sukayi bana wasa ba kaman irin bazasu sake ganin juna dinnan ba “ummi ma sai goge hawayen ta take “ abby ne yayi musu magana su bar kukan hakanan “har suka hau stairs din flight din suna musu waving hannu Wallahi malik da aydarh are real definitions of perfect combo sun hadu har sun gaji “a cikin flight din yadinga lallashinta yana share mata hawaye “ ita fa Allah duk haushin sa take”bata taba jin tana son adamawa ba kaman yau “su abby suka shiga mota suka koma “flight dinsu yayi landing a airport din a abuja cab suka samu yakai su wani hadaddan hotel a asokoro “ har yanzu taki sakin jikinta ruwan wanka yahada mata sukayi wanka da salla kafin yayi musu order abinci a waje rigimanta yasa tace bata son na hotel din shikam lallabawa yake yaga rigima take ji Wallahi ‘har sai daya bata panadol saboda ciwon da kanta ke mata “kwantar da ita yayi a gadon yasa duvet yana rufe ta ya daidai gudun ac din tace masa tanajin sanyi “Ko good ten minutes baayi ba tayi bacci shima baccin ya daukesa sa “sai daakayi la’asar kafin su farka yarigata tashi shi ya tashe ta “ wanka suka sake yi kafin sukayi salla “yace zaki ci wani abu? Ta girgiza kai yace tau mu shirya mutafi yanzu ?tayi kasa da murya tace ina?yace can hostel dinsu mariam “ta gyada mashi kai har cikin ranta taji dadi koba komai zata gansu “yace kinzo da hijab?tadaure fuska tace maybe dakai nayi salla yayi wani cute smile yace oh oh sorry hakane tau ki shirya amma hijab zaki saka sai mutafi tadauki kai kafin tace ohk”.
Ya dinga kallonta ko kiftawa babu bayan tagama shirin “ganin irin kallon dayake mata yasa ta wara ido “kafin tabude hannu tace what again?girgiza kai yayi yasa hannu ya goge guntun tears din dasuka sauko masa wanda sam bata ma lura dasu ba kawai yakara so gabanta yabata wani warmest hug yana sauke ajiyan zuciya kaman wanda yayi racing batayi hugging dinsa back ba “daman bata cika yi bane amma yanzu dai don har da mamakin daya bata “yakusa five minutes ahaka kafin ahankali tazare jikinta takama masa hannu ta zaunar dashi “kallonsa tayi for few seconds kafin tayi kasa da kai “tace are you sick?ya girgiza kai tace are you missing home?ya girgiza kai dago idonta tayi suka hada ido dasauri ta janye kafin tace what is wrong with you?ya ja numfashi kafin yakama hannunta yace thank you for all!i appreciate your did mamana kin mun abunda ba zan taba mantawa ba “da baki yarda mu koma ba bazan dawo ba!!and I will not be good boy again I will become a womanizer zan zama dan shaye-shaye I will makes sure I spoil my life!dasauri tarufe masa baki tana girgiza masa kai don bata son ya cigaba Wallahi ‘tace ka tashi mutafi kaga akwai sanyi kar muyi dare a can ya gyada mata kai kafin yamike yakama hannunta suka fita daga dakin ya rufe “ cab yasamun musu suka shiga super market yafara ajiye su duk da babu abunda su maryam din basu dashi amma sai da aydarh ta kwasan musu uban shopping shidai sai bin love of his life dinsa da kallo yake ji yake kaman ya hadiyeta “wani glasses tagani mai kyau na maza ahankali tasa hannu ta dauko glasses din tana kallo kudin glasses din takalla ganin bawani tsada ta mayar “karasawa tayi dayan side din taga wani watch sai cuffs links anyi packaging dinsu cikin wani karamin box as in jay gifts dai kudin sa ta kalla ganin 500k dauka tayi kafin tajuyo tace am done yayi murmushi yace Alright muje “wurin biyan kudin suka karasa yafito da atm dinsa ya mika mata karba tayi tasaka cikin wallet din hannunta ta fito danata sai kallonta yake ko kiftawa babu “bai da ice mata komai ba kusan 800k akayi withdrawing kafin aka musu packaging kayan shidai malik mamaki tabasa ita zata biya kenan box din dabai ga abunda ke ciki ba kuma yayi masa kama da na maza yake bi da kallo wani cab din yasake samun musu kafin yayi dialing number pro umar wanda shi ya bawa amanar su halimen addresse din hostel din yabasa aka kai su can “yana zuwa yafito da kayan dasukayi shopping ta rike wasu a hannu “ahankali yace ki kira maryam ko halimatu sai su fito tace ohk”maryam takira babu bata lokaci ta daga aydarh tayi murmushi tace best student ever “maryam tayi murmushi tace my very own in law “Aydarh tace ku fito za’a baku sako “maryam tawara ido tace sako kuma nami?aydarh ta shagwabe fuska tace c’mon yah mariam kinsan fa delivery man baya son jira just ku fito kawai maryam tace Alright auntie “maryam takalli halime tace kinga auntie aydarh ce tace mu fita ga mai delivery can da sako a waje “ halime tace tau muje takalli wacce ke gefen su tace yusra ki raka mu please yarinyar da bata wuce sa’an halime ba baka mai kyau masha Allah tasaka hijab dinta daka ganta kasan Rich’s kids din abuja ne “fita sukayi inda aydarh tafada musu daga nesa suka hango su aikam da gudu suka ruga suka fada jikin aydarh suka dinga juya ta suna ihu Wallahi she is very happy ganin suna irin wannan murnar dasuka ganta shidai malik na baya yana kallonsu sai smile yake yusra kam ganin larabawan matan da mijin tayi kasa da murya tace ina wunin ku? Sai lokacin ma aydarh ta lura da yusra tace hey ya school?yusra tace Alhamdulilah sannunku da zuwa “malik yayi gyaran murya yace ohk ni banzo ba kenan?maryam ta juyan da ido tace nooooooo my baby ykkkkk love halime tace sannu yayan mu ‘mamaki fa mukayi da ganinku “takamo hannun yusra tace lemme introduce my friend to you “maryam tace yayah wai kaji yah halime tau your friend ko our friend daii aydarh tayi murmushi tace muje let’s get sitted kafin ku fara fadan kuma anan maryam tayi dariya tace aaaa fa auntie ki tambayi yusra kiji bamuyi fada bak o sau daya Allah malik yakalli yusra yace wai haka?yusra tayi dare tace eh basuyi ba “Aydarh tace ohh baka yarda ba da?ya girgiza kai yace muje mu zauna a can kafin visiting hours din sukare “wani waiting chairs suka samu suka zauna a wurin”firan flight suka dinga musu aydarh na dan taya su shidai malik baki daya babu abunda yakeyi banda kallon aydarh Wallahi bakaramin burge yusra sukayi ba sunada kyau sosai gasu yan gayu duk da hijab aydarh aydarh tasaka tayi kyau bana wasa ba hijab nayi mata kyau “maryam tace yayah yaushe zaku wuce can din?malik yayi shiru yace wani abu?maryam ta girgiza kai tace I just wanted to know ne ‘yace gobe in sha Allah halime tawara ido tace kai haba yayah sai kuma yaushe zaku sake dawowa Wallahi bama son mu daina ganin auntie aydarh we are very very happy dakuka zo yau ‘malik yayi dan murmushi kafin yace sai nan da two years aydarh tayi sauri ta juya tana kallonsa ya rufe mata ido daya irin na bad boys din nan yana murmushi dasauri ta dauke idonta daga kallonsa shi baya jin kunyan yin abubuwa gaban kowa hun “ maryam tace amma dai yayah you are kidding ko?yace am serious halime tayi shiru tace ko da ta haihu baza ku zo ba?aydarh najin abunda halime tafada ta durkar da kanta yana kallonta yayi murmushi a ranshi yace ita da kunya 5&6Allahu “duk don a cigaba da labarin saboda har cikin ransa yaji dadin abunda halimar tafada “yace ai ku sai kuzo idan ta haihu din “ maryam tawashe baki tace dan Allah yayah dagaske haka ma zaayi Wallahi halime ta harareta tace kinsan dai sai idan muna holiday idan bahaka ba saidai ace su adda su tafi maryam tabata fuska tace tau billahi ko ma miye sai naje ina a gaban kowa auntie tace zata mun Nameceey “malik ya dago ido suka hada ido da aydarh yayi wani bad smile Wallahi ban ga su halime wallet din hannunta zatayi stoning dinsa dashi “ malik yace Alright girls bara mu tafi it’s already time zamu waya zuwa dare idan akwai wani abu kuma here is your things your aunt shop it for you “maryam ta dinga kallon uban ledojin tace auntie sai dakika kara siyan wani abu kuma an fa siyan manah Komai har ma sunyi yawa “halime tace Allah auntie daba ki siya ba “Aydarh tace no ai kunada friends sai kuyi sharing ma friends dinku “maryam tace in sha Allah kam mungode sosai Auntie Allah yaraba lapia aydarh tayi kasa da kai don mamakin maryam take hala wani yace mata she is pregnant tasan
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 57 Chapter of 83