tayi tana ya mutsa fuska da alama har yanzu wurin nayi mata zafi zama tayi ta dauke kanta,ledan da ya ajiye “yasa hannu ya dauka kafin ya ciro drugs din ya balla yabata hannun ta ya dinga bi da kallo har yanzu lallan kamar yau akayi sa kullun kara budewa yake yana kyau, maganin ta karba kafin ta rufe ido sai datasha dukka biyun kafin ya mike ya fita binsa tayi da kallo har yafita kafin ta jingina jikin wall din ta sa kanta cikin gwiwa ta fashe da kuka kamar wace aka daka, shi ya tashe ta sallarh yau har yaje masallaci yadawo bata farka basai da ya shiga dakin yasame ta kan carpet tana bacci girgiza kai yayi yace sturbborn bea “long nose dinta yaja tasa hannu ta rike hannunsa, yace tashi kiyi sallarh sallan ta tashi tayi, breakfast yahada kafin ya gyara gidan duk da babu wani dirty dayayi, dakin yashiga yasame ta tana gyaran katifan “bata kallesa ba kanta kasa tace Good morning “shafa kansa yayi kafin yace morning ya jikin yadaina ciwon yandaa yayi mata tambayan cike da kula sai taji wani iri kaman yanda abba ke mata idan bata da lapia kallonsa tayi kafin tayi raurau da ido tace har yanzu da zafi fa,ido yazuba mata kafin ya matsa kusa da ita yace mugani girgiza masa kai tayi kafin dasauri tace ah’ah, bai ce komai ba yasa hannu ahankali ya jawo ta yasata a chest dinsa ya zage ta, hannunsa yasa ya dage rigan “ kafin yabude wurin yayi tunanin akwai ciwo wajan sai daya bude yaga babu wani ciwo red din ma dawurin yayi yawashe sai kadan “ babu wani kumburi wurin “ hannunsa yasa yashafa kadan tasaki wani kara bai ce komai ba ya mayar mata da riganta yasake ta kafin yahade rai yace eyyerh tunda har yanzu ma akwai ciwo wurin sai mu hakura da zuwa can gidan dr ibrahim din wajan hibban dasauri ta rike masa hannu kafin wani kasa da murya kaman zata fashe da kuka tace ah’ah fa zai daina zan sha maganin “malik yamayarda fuskan shi babu yabo babu fallasa yace tau ko na siyo allura ne nayi maki? Dasauri ta girgiza kai tace ah’ah Allah ya daina kadan nake ji, malik yace tau shknn muje ki ci abinci tare suka fita parlor ta zauna yashiga kitchen yafito da breakfast din a tray tea ya hada mata rabin cup sai eggs dayayi frying ‘ yasa mata a plate, ya ajiye mata gabanta ya tura mata bread sai daya hada nashi kusan cup daya kafin yabude bread din yafara ci, ahankali take shan tea din egg din ma kadan taci, yana lura da ita, bata shanye ba ta ajiye bai ce mata komai ba har yagama kafin yace kije ki dauki maganin ki sha kitchen din ta shiga, ta dauki ruwa tawuce dakin. Hibba tace dana ga har two nayi tunani baza ku zo ba,Aydarh tayi murmushi tace ah’ah zamu zo, dr ibrahim yace nasan ai cewa zaiyi baza ku zo ba,malik yace sai gashi munzo nabaka kunya koh? Hibba tace yanzu dai tunda kunzo ka goge laifinka dasai dai ku ganmu malik yace ahh amarya bata fita ai , hibba na kallon dr ibrahim ta gefen ido tace aaa yau fa kwana nan five lafiya lau zan fita dr yace ai ke da fita sai kuma wani year din dariya akayi kafin hibba ta shiga kitchen tayi serving dinsu abinci da chops sai drinks din da dr ibrahim yasiyo saboda zuwansu malik din anan parlor ta ajiye musu nasu kafin ta kai ma aydarh nata bedroom ,hannuta ta kama suka shiga,hibba ta bi aydarh da kallo kafin tace kugun ke ciwo ne naga yarda kike tafiya? Aydarh tace erh faduwa nayi, hibba tace eyyerh sorry aydarh tace yauwa fira suka cigaba da yi kafin tace yawwa aydarh ya maganin nan ni ai wllh kamar.
Kaman zan mutu hannu mutumin can babu kalan rokon da banma Doctor ba amma bai ji bai gani abun har yaso yafi karfina ma “tafada kaman zatayi kuka ,aydarh kanta nakasa tsaf ta fahimce labarin hibba zuwan yanzu yawancin abubuwa tasani ba kaman da,da hausar ma bata fahimta sosai, batace komai ba tayi shiru hibba tayi murmushi tace hala ke har baki so ki tuna nasan nawa mai sauki ne kanki dan Wallahi har tausayin ki nake idan na kallesa “ Aydarh ta dago kai tana kallon hibba kafin tayi kasa da murya tace,korh? Hibba tace Aydarh amma ai tunda kin saba shikenan tunda dai mijinki ne babu yarda zakiyi dashi, aydarh tayi shiru kafin murya cike da rauni tace ,jiya ma dana bige wrist sai kuma tayi sauri tayi shiru kaman wace ta tunu wani abu,hibba ta wara ido tace kikayi shiru ohh jiyan ma duk da ciwon abun nashi ba sauki?aydarh da har hawaye sun fara sako mata ta gyadawa hibba kai,hibba ta girgiza kai tace hakuri zakiyi tunda Allah yasa haka yake daya tafi yana neman wasu a waje fa kinga ai kwara ke ki daure koh?aydarh ta gyada kai kafin tashare hawayenta “tana so ta tambayi hibba wani abu amma kunya da nauyi sun hanata tambayar ta cigaba da wasa da zoben hannunta hibba tace k ici abincin fa kar ya huce naga tun dazu kadan kika ci,aydarh ta girgiza kai tace ah’ah ya isa,hibba ta bita da kallo tace yanzu dan abincin nan dakika ci har ya isa? Hibba tace tau auntie aydarh ko dai ciki ne gareki? Aydarh ta girgiza kai tace Allah ah’ah kawai na koshi, hibba tace tau shknn bara na ajiye chops din su sai nayi maki packaging a leda idan zaku tafi gida sai ki tafi dashi aydarh tace to “nagode “ abinci hibba ta dauka tasanya hijab dinta ta fita suna parlor suna kallon kwallo sannu tayi musu suka amsa ta wuce sai data dawo malik yace madam yarinyar nan bata cin abinci yau cikin ta tun rabin kofin shayi ne ko zaki taimaka kisa taci?hibba tayi murmushi tace Wallahi nagani kadan taci nayi nayi da ita takara tace aaaaa malik ya gyada kai kafin ya juya ya cigaba da kallonsa,dr ibrahim ya kalli matar sa yace tau ko wani abun zaa samu mata ko fura can wajan iya sai nakira rabiah ta miko?malik ya girgiza kai yace ko ankawo bazata Sha ba kawai a rabu da ita “hibba tace aaa yayah malik ko a jaraba karbo mata manah?malik ya sake girgiza kai yace tunda tak’I bazata cin ban e komi aka kawo “dr ibrahim yace tau shknn,hibba dai ta koma bedroom din tana kallon Aydarh kafin tace ohh ni ke kam abinci ne makiyinki tau ana haka mutun yadinga zama da yunwa har kin saba shiyasa ga cikin ki nan kullun kaman babu hanji yanan a shafe very flat, Aydarh tayi murmushi kawai kadan bata ce komai ba,hibba ta zauna tace tau baki da kawa anan kano aydarh ta girgiza kai kafin tace erh auntie hafsa ce kawai muke magana sai inna sai few students a class din mu, hibba tace Allah sarki islamiya? Aydarh ta gyada kai hibba tace ai yafi sauki aydarh naji dadin da baki ma da kawan, amma Banda nan gidan da gidan inna shima bai zuwa ko’ina,aydarh tabude hannu alaman bata sani ba, hibba na kallonta tace baku da saurin sabo da mutane ne kawai “Aydarh ta gyada mata kai,kafin hibba tace idan zaku tafi zan baki wani perfume ki dinga amfani dashi kinji?aydarh ta gyada kai tace to nagode “.malik yayi shiru har sai da dr ibrahim yagama bayani kafin yace kayi kokari ranka ya dade dr ibrahim yace amma fa har tsoro naji nayi tunani ta suma fa Wallahi,malik yawara ido yace kai haba Allah yakare dai Dr ibrahim yace Ameen ni fa har bana son hutun nan yakare na koma clinic Allah,malik yace tau ai sai kadawo gida da zama kabar musu aikin “dr ibrahim yace kai wuyanka bakan magana kaman wani mai nama lallashi na naso kayi malik ya hade rai kafin yace tau sannu ASSEIYARH “dr ibrahim yayi wani kalan dariya yace oh ita kawai zaka iya lallashi kenan malik ya gyada kai bai ce komai ba ya cigaba da kallonsa dr ibrahim yace kai dinnan da shegen masifa har ita din baka wani lallashi hakuri kawai take dakai “Malik ya mike ya zuba hannunsa a aljihu yace tau idan batayi hakuri ba sai tayi hauka tunda duk duniya bayan ni bata dawani mijin aie “dr ibrahim yabisa da kallo har yafice kafin shima yadauki wayansa yabi sa baya,a kofan gida ya gansa yace wai tun yanzu zaka tafi can din?malik ya gyada kai yace tau muje tare “bai ce komai ba suka juya suka tafi,Allh musa yace malik kaji kiran gagawa ko?malik yace ehhh sir ‘Allh musa yace tafiya zanyi na kusan five months abuja “malik yace Allah sarki Allah ya tsare yabada sa’a Allh musa yace Ameen kafin yace malik saidai fa kayi hakuri amma zaa tsaya da aiki “ har sai na dawo sauran works din duk nayi musu bayani a jiya already daman duk karshan shekara ina wannan tafiyan sun sani, kafin nadawo sai kasamu wani dan abun yi saboda ka samu abun rike kanka da mai dakin ka,malik yayi shiru kafin yace Alright sir “Allh musa yatashi ya shiga daki kusan ten minutes kafin yafito hannu 20k ya mikawa malik yace gashi ba yawa Allah yasa maka da alkhairi yabaka abun yi nagari dr ibrahim yace Ameen yallabai sallama sukayi suka fita, dr ibrahim yace yanzu miye abunyi yallabai? Malik yayi shiru yace ni kaina ban sani ba dr ibrahim yace in sha Allah,Allah zai kawo mafita let’s keep praying yafada yana patting shoulder dinsa, ba gida suka wuce bas ai dasu ka biya general hospital zasu duba wani abokin dr ibrahim dake jinya can.
Cikin firan dasukayi yau aydarh kaman wani sabon class ne tashiga domin kau hibba ba ruwanta babu wani abu datake sayawa ko boyewa aydarh komai yazo fada mata shi take abu dayawa mamaki yake bata wai duk shi malik din ke da wannan matsayin? Ikon Allah akwai questions dayawa datake son yiwa hibba amma nauyin ta yahanata duk firan yawanci hibba keyin abun ta, hibba tace duk irin fa wahalan dazaa baka labari baka tunani yakai haka sai kaji da kanka billahi,mudai Allah ya tsallakan damu,aydarh tace mi? Hibba tace shi wajan disvirgin din Aydarh tasauka da kanta kasa gabanta yayi wani irin faduwa batace komai ba tayi shiru hibba tace hmmm ni har bana son tunu zafin Doctor kanshi yaji tausai na shiyasa har yau said ai a tsaya sama sama Amma can kam sai nakara hutawa “duk nasan yau dawuya ya hakura jiya dakyar nasamu yayi bacci fa shima sai da boobs a bakin shi Allah,Aydarh tawara ido bata masan ta maimaita abunda hibban tace ba tana bude manyan idonta tabarakallah,hibba tace Wallahi kinsan dai zafin da ake jib a,ita duk tunaninta aydarh saboda zafin ne ta firgita Ko tausayinta taji,hibba tace Ku ai inda sabo ma kun saba mu ma zamu saba ahankali, aydarh tace eyyerh sorry tafada tana sukunyan da kanta kasa, can hibba tace auntie aydarh kinji dadin jikinki ke kam Allah “Aydarh tace kai haba, hibba tace Wallahi fa kiji ki fa idan ba rashin tsoron Allah na maza ba shikam ya malik mi zai gani ajikin wata Allah natuba billahi ban taba ganin structure mai kyau ba irin naki ban taba ganin skinny mai kyau ba kallan naki ke wllh ban taba ma ganin abu mai kyau ba irin ki, Aydarh tayi wani dariya hibba tasaki baki tana kallonta kafin tasa hannu ta rufe bakinta Still takasa daina dariyan tace you are funny Wallahi auntie hibba, ke kam ai kinada kyau ku kullun kullun sai ku dinga cewa abu daya, tafasa tana rufe fuskanta, tana dariya “hibba tace ai yayah malik nasan a rana sai yafada sau dubu kema haka shima ai yanada kyau da kinga sa kinsan jinin ku guda wannan yaran ku ai said ai ku dinga boyesu billahi saboda baki, aydarh dai batace komai ba can ta mike tace auntie hibba sun fita ne?hibba ya gyada mata kai kafin tace ehhh fita sukayi amma nasan zuwa anjima kadan zaki gansu,aydarh tace eyyerh daman auntie hafsa c eke zazzabi zan mi shi magana muje mu dubata hibba tace Allah sarki Allah yabata lafiya aydarh tace Amen. Sai wajan 5:00pm suka dawo suna dawowa ko shiga ciki malik baiyi ba yace wa dr ibrahim yace ta fito su wuce, hibba ta bata turaran datace kafin ta gaya mata yarda zatayi amfani dasu chops din da bata ci ba, hibba ta zuba mata a Leda kafin tasaka hijab har bakin kofa ta rakota inda malik da dr ibrahim ke tsaye suna jiransu, sallama sukayi malik yasake yiwa hibba godiya aydarh ma haka hibba duk sai taji wani kala kaman kar ta tafi, anan bakin titi suka samu keke,har kofan gida yakawo su malik yabiyasa kudinsa kafin suka shige tana gaba yana baya biye da ita, kofan part din yabude suka shiga bedroom tawuce ta ajiye kayan hannunta pics din dake jiki ba karamin sa ta kunya suke bay au daga labarin dasukayi da hibba sai takara jin girma da nauyin dake kanta na auransa,ya idan yanzu fa shima yace suyi irin wannan rayuwa?da sauri ta girgiza kanta tace bana sonshi shima baya sona to babu abunda ma zai faru dawannan tunani ta tattare su ta jera a wardrobe kafin tawuce toilet flask din ruwan zafin ta bude ta juye a bucket tawuce toilet tayi wanka tareda dauro alwallan magriba, vaseline kawai tashafa sai perfume, tasake gyara parking dinta kafin ta saka inners da gown din atampha, bude kofan tayi yana parlor shima da alama yayi wanka amma bai Chanza kaya ba singlet ce jikinsa sai dogon wandon shadda da karamin towel yana goge suman kanshi da ya wanke wanda tayi kusan na wata macen mai gashi a Nigeria yanda sumansa yake kaman na larabawa kallo daya tayi masa ta dauke ido tashige kitchen dasauri yana kallon duk abunda takeyi bai ce komai basai cigaba da abun yakeyi dayayi , har tashiga kafin ta bude idonta da ta rufe ta kulle kofan dasauri, bata taba ganinsa haka ba, ahankali tace katuwa kai tafada kasa kasa tana harara kofan kitchen din kaman yana jikin kofan, ruwa ta tara a tukunya kafin ta kunna gas, ta daura white rice zatayi kadan sai aci da mai tunda yasiyo yaji tana son shinkafa da mai da yaji sau daya ya tabayi tagani shine zata gwada yau tana daurawa ranar hadda wake,bude ledan da taga wake tayi ,tasa cup din data gani ciki ta auna half kafin ta tsince sa tass duk da babu wani tsinta a ciki,wankewa tayi ta zuba kafin ta mayarda tukunya ta rufe,gently take takowa cikin parlor yana zaune kan carpet ya chanza kaya zuwa black shirt sai black jeans, zama tayi can nesa dashi kafin ta saukan da kanta kasa tana wasa da gefen carpet din kallonta yayi yanda inner cap dinta yaja baya bakaramin kyau yayi mata ba, shiru yayi baice komai bay ana sauraron ta, can dai tace “ kasiyo salad din da cucumber”sai tayi shiru kallonta yake ko dauke ido babu can yayi kasa da murya kafin yace mi za’ayi dashi? Tace white rice and beans zan dafa shiru yayi bai ce komai ba itama bata sake magana ba,ta tashi ta koma kitchen, kusan 20mins sai gashi yashigo kitchen din hannunsa rike da bakin leda kwara biyu ya ajiye ya fita,ledan ta bude salad ne sai tomotoes da cucumber da green pepper dayan ledan ta bude taga five eggs sai gasasshan kifi babba kwara daya, Fido su tayi daga ledan kafin ta wanke shinkafan da ta sa a ruba ta zuba a tukunya salt tasaka sai ajino moto kaman yanda taga yayi ranan, one hour thirty minutes yadauke ta kafin tagama abinci lokacin har ya tafi sallan magrib daki tawuce itama tayi sallarh kafin tadawo kitchen ta gyara shi tass kaman baayi girki ciki ba, knocking akayi tasan shi ne ta bude, parlor ya zauna ta wuce kitchen,yarda yake kallon abinci kaman yau ne first time dayafara ganin irin sa, can yace kinci abinci ta girgiza masa kai tace ah’ah sai mundawo “ya ajiye spoon din hannunsa yace ina zamuje?sai sannan tace ohh auntie ce bata da lapia zamuje dubata hadda ita nayi girkin ma shidai malik bai ce komai ba yacigaba da cin abincin sa ,har sai daya kusa gamawa kafin ta wuce gida,bayan yagama ya kwashe yakai kitchen kafin yawanke bakinsa ya wuce masallaci, tunda tagama sallarh ta fito da warmer nan parlor tana jiran shigowan sa sallama yayi ta amsa kafin ta mike tace muje ? Malik yace aaa.
Tace ah”ah fa kace tafada tana kallonsa,can yayi kasa da murya yace eh aaaa babu inda zamuje kaman zata kuka tace to ai sai natafi ni daya “yace tau shknn sai kindawo har ta dauki warmer tanufi hanyan kofa kafin yasa hannu ya jawota ta dawo baya kaman zata fashe da kuka tace masa “miye haka kikeyi wai? Bai ce komai bay ace miyasa baki tambaye ni tun jiya bas ai yau? Tace ai namanta ne kuma aie shiyasa nace naje ni kawai tunda kai baza kaje ba , malik baice komai ba yasake ta ya dauki warmer din, yayi gaba tana ganin yafita tayi saurin biyo sa rufe kofan yayi suka jera tare suna tafiya, dasauri ta iske su kofan gidan duk irin warnings din shi baya shigan ta tunda ta biyo su Aydarh ke lura da ita shima ya ganta amma sukayi tafiyan su,har sun kusa gidan inna kafin tace yallabai tsayawa malik yayi kafin ya juyu yana kallonta,cike da kilbibi tace ina wuni? Ya aiki malik yace Alhamdulilah ykk?ai yau Ramlah kaman zata mutu tsaban dadi wai malik ne ke ya tambayarta ya take,tawani shagwabe masa kafin tace not fine “yace eyyerh mike damunki? Yah rabbil alameen Aydarh juyawa tayi kawai ta cigaba da tafiya “ bata tsaya sauraron su ba malik nagani ta juya daman saboda gabanta ne yayi haka shima ya bi bayanta saboda bazai iya cigaba da magana da Ramlah ba yau ma sa’a taci kawai akwai abunda yake so yayi ne yasa shi magana da ita,anan zauran inna ya tarar da ita alaman bata shiga ciki ba jiransa take hade rai yayi zai wuce ta sa hannu ta jawo ya dawo kafin ta bata rai ta hau saman wani dan dakali dake nan zauran yanda tsawon ta zai kamo nashi duk da ta hau din bai kamo ba amma ahakan tasa hannu ta kama kunnan sa ta wani ja,ba zafi yaji ba amma sai dayayi yar kara bata saki kunnan ba tace idan ita bata da hankali tasake ma magana a waje “ tasaki kunna kafin tayi wucewan ta ciki ya kusa 5mins nan a tsaye yana maimaita magana “har bai so ta saki kunnan ba shafa kansa yayi yarasa miyasa yarinyan nan bata tsoronsa ba, wani zuciya tace itama ke tsoronka amma sturbborness dinta bai barin ta dinga jin shakkar ka,yanda maza da mata ke shakkansa ke tsoron sa a gida daya shigo kowa zai nutsu haka ma mutanan waje ko a kanon ma sosai mutane ke girmama sa saboda kwarjini dayake musu amma ita aydarh rashin kunya sai wace ta manta ke bata yi masa (kaji karya😂😂) binta yayi cikin gidan inna na zaune tsakan gida sai faman wanke zogale take,malik ya duga kusa da ita ya ajiye warmer kafin yace innana ni kadai “inna ta washe baki tace audu ashe hadda kai nayi tunani ita ce kawai ya girgiza kai yace waya na tsaya amsawa,inna tace oho ‘malik yace ina wuni inna ya gida?ya mai jiki kuma? Inna tace ah lafiya lau yakuke? Malik yace alhamdulilah inna ta rage murya tace nidai baa haka dani Wallahi malik yace tau mi yafaru? Inna tace ban sa fa tana ciwonta ba sai dai naji takira shi saurayin nata likita ne shima ai na baka labarin sa ko? Malik yace ki gaya mun wannan wanda yake da mata ko? Inna tace eh shi,can babba asibiti yake aiki ai malik yace oh oh Allah sarki,sai fa kawai naji ance tazo can asibitin kar taje tasu wai ayi maidical chakof, malik yace a ina zaayi mata medical checkups din? Inna tace can babbar asibiti fa malik yace tau ai hakan yafi kila ba malaria bace kawai maybe ma hadda stress na wajan aiki inna dai tayi shiru bata sake magana ba ta cigaba da wankin zogalenta malik yace suna parlor?inna ta gyada kai yace tau bara nashiga na dubata warmer yasake dauka yashiga parlor dr hafsa na kwance kan three siter sai aydarh dake zaune kan one sallama yayi ya ajiye warmer dr hafsa ta tashi zaune kallo daya zakayi mata kasan bata da lafiya duk da taji sauki amma tadan fada, gaishe sa tayi ya amsa yana yi mata ya jiki ta amsa nan kujeran da aydarh take ya zauna duk one siter yasan bazata ishe su ba amma neman rigima yasa shi zama,dr hafsa na gani ta janye ido “ Aydarh kam wani kallo tayi masa kaman zatayi kuka tana nuna mashi direction din dr hafsa kaman ma bai gani ba yasa hannunsa ta cikin hijab dinta yana kama wrist dinta yarike gam,Wallahi kaman zatayi fitsari saboda zafin dataji har sai datayi kwalla amma ta daure,duk abunda yake dr hafsa na kallo ta fuske tana godiyan abinci bata iya amsa taba saboda kunyar datake ji kaman zata nutse a wurin dr hafsa ta mike tace bara, na juye daman dazu nagama ce ma inna tayi mana ta dinga fada wai dambu za tayi malik da kaman bai san miyayi ba yace, sannu dr kinsan halin yan kayanmu ai,dr hafsa na murmushi tafita mamakinsa ya cikata,a rai take fadin “maza fa basu da kunya daman wannan yarinya yarda take ai tabani dashi ko da kau cikin mutane ne, dr hafsa na fita tasa hannu tana kokarin ciro hannunsa dake hijab dinta hawaye nabin cheeks dinta tace what’s all this sir? Malik yaware ido yace what? Wani abu akayi ne? Still hannunsa na a hijab dinta yana shafa bayanta,tace ka cire idan auntie tayi tunanin wani abu fa? Yace tau hala ita auntie batasan ni mijinki bane? Aydarh tace amma aie babu kyau , yace minene babu kyau kuma? Tace abunda kakeyi din, yace eyyerh na daina tau yafada yana fito da hannunsa daga hijab dinta tace to ka Chanza wuri yace right now ma yamike yafita daga dakin baki daya yana komawa wajan inna, dr hafsa tadawo aydarh tak’I daga ido ta kalleta dr hafsa ta girgiza kai tana murmushi kafin tace kwantar da hankalinki babysis su fa maza babu ruwansu ki daina damuwa ma,sai sannan aydarh tasa hannu ta goge hawayenta tass kafin tace auntie kiyi masa magana “dr hafsa tawaro ido tace maganan mi? Aydarh tana wasa da hannunta tace matan nan kullun sai tayi masa magana hadda ma abinci tayi masa dr hafsa na kallon aydarh ko dauke ido babu yarda take magana cike da yarinta zaka san bawai kishi bane aaaaa kawai tsantsar shagwaba ne bata saba sharing abu da mutane ba tun asali, komai nata nata ita daya “ shiyasa bata son yana magana da Ramlah, dr hafsa tace kiyi hakuri idan naji sauki sai nagaya maki abunda zaayi, bani ce zanyi masa magana ba, ke ce zakiyi masa kinji koh?aydarh ta gyada kai tace na fa yi masa auntie amma bayaji har fa tambayanta yakeyi ya take?tafada tana bude ido tareda turo baki dr hafsa ta kwashe da dariya, tace tofa,aydarh tabata fuska tace shine kike dariya auntie?dr hafsa tace ai ke ce da ban dariya kinsan miyasa bai daina ba?aydarh ta girgiza kai dr hafsa tace kiji yanda kike masa magana in a childish manner kinsan idan kina masa warning haka har wani dadi yakeji,Aydarh tace Wallahi ranan har abinci na hana sa sai daya bani tausayi kawai nabasa kuma shima sai dayace nabasa saboda umminsa, dr hafsa duk da bakaramin dariya abun yabata ba amma ta daure tace
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 23 Chapter of 83