kalan material din kaman don jikinta akayi sa black barima ne mai shegen kyau a duk hujin kunnanta uku,ta gyara gashinta tasaka black inner cap hadda powder da kajal tasaka ,tasaka pink gloss a bakinta dake very attractive and mini,lashes dinta kam dasukayi wani irin kyau saboda massacaran datasaka Allahu bareek billahi zakayi tunanin ita tayi kanta yau din nan turaranta har yaso yafi na kullun “tun tana jiran shigowansa har bacci yadauke ta anan parlor “ahankali yake knocking din kofan har pass ten na dare yanzu “dayake bata da nauyin bacci bude ido tayi ahankali walking very slow and unique kaman irin wacce ke yanga haka take takawa “ ahankali cikin yar voice dinta tace who is there? Malik jin voice dinta yasa shi kara jin wani irin dadi “cike da shagwaba kaman wani irin baby boy yace mijin cuddle bug ne “yanda yayi maganan yasata hade rai ala dole fushi yatake yi dashi,hannu tasa tabude kofan hada ido sukayi tunda kansa har kafansa saida yaji wani irin abu,kyan datayi yayi wani irin fizgan hankalinsa,har kullun bazai fasa wannan kalmar ba bai taba ganin abu mai kyau a duniya ba sama da ita “ juya masa baya tayi ahankali yashigo parlor ji yake kaman yahade ta tsaban so,dafin sonta nabin duk wani jijiya na jikinsa “ gani tana tura baki yasan fushi takeyi dashi billahi gani yayi kaman ansake kara mata kyau “rigan jikinta wanda da hannunsa yasiyo shi kasa gane rigan yayi saboda yasan kudi kadan yasa yasiya rigan amma yarda tayi fitting dinta zakai tunani wani millions aka saka wajan siyanshi,ganin yakasa cewa mata komai kawai taji zuciyanta yamata badadi ahankali tawuce tashige bedroom tayi buga kofan da karfi ‘wani irin murmushi yayi yashafa kansa kitchen yawuce yasha ruwa kafin yafito yawuce wani dan corner dake nan cikin parlor wanda yayi kaman corridor guitar sa dake wurin ya dauka kafin yawuce bedroom din yana tafiya kaman sai sando,har yakarasa kan carpet din dasauri tajuya masa baya tana rufe idonta tayi pretending as if she is sleeping yasan ba bacci take ba “kawai ya girgiza kai yakai kusan five minutes yana kallonta kaman ya maidata ciki ya huta yakeji “her beautie is heaven sent!! Ahankali yafara playing guitar hannunsa , har cikin zuciyanta sautin ke ratsawa Still taki bude idonta cikin wani irin tone kaman na lallashi “yafara waka*when I saw you in that dress looking so beautiful I didn’t deserves this darling you are perfect to night*yanda yake wakan billahi yafi ma muryan asalin mai wakan dadi muryansa kaman ansa mata wani extra sweet a ciki “billahi yanda take kallonsa yasa jin wani irin weaknesses kaman zai fashe da kuka kallon datake masa yasa jin kaman duk duniya baida wani sauran bakin ciki daya rage masa “idonta suna dawani irin magic mai firgita imani, ita kanta bata masan tanayi masa irin kallon ba kallon junansu suke kusan 5mins kafin ahankali tayi wani irin smile tana saukowa da kan katifan tasa hannu tana kamo nasa”kallonta yake ko kiftawa babu Still fuskan ta da murmushi “duk duniya yana tunanin bayan ummi babu macan dayake jin kololuwar kauna irin aydarh “ yarda take masa murmushi jiyayi kaman a aljannar duniya yake “ahankali ta tallabi cheeks dinsa still smiling tace you have the best voice ever “murmushi yayi yace you have the cute face ever tayi murmushi tasa hannu tarufe fuska tace idan zakayi waka zamu zama billionaire ,malik dai sai kallonta yake ko dauke ido babu yace really tace sure “yace kinyi kyau “tayi murmushi tace thank you sir “yace rings din hannunki are diamonds right?ta gyada masa kai kawai tana jiran jin abunda zai fada “yace suna da kallo sosai kinsan yarda diamonds ke shining right?still kai kawai ta gyada masa yace you fine past diamonds past jewels you are an angel “Aydarh tayi saurin kasa da kanta don da ake fadan tanada kyau baa taba gaya mata taji dadi ba irin yau da malik ke gaya mata “idonta tadago ahankali kafin tace “nagode “malik yayi murmushi yana wara ido kaman irin yayi magana ya manta wani abu yace and your voice yafi nawa haduwa ma “Aydarh batasan lokacin da tayi dariya ba tace kai din dake da katon murya “yayi dariya kadan yace yanzu fa kikagama hyping murya na, aydarh tace to yi hausa song sai naji yanda ya shagala da kallonta yayi shiru bai masan irin wakan dazaiyi ba “ saboda bawai iya hausa song din ba,yace wait bara natuna zuwa safe sai nayi maki ta bata fuska tace nidai yanzu nakeso pleaseeeeeeee “ yanda yaja please din kaman zai suma dan dadi ahankali ya rufe idonsa kafin yasa hannu ya daurata kan laps dinsa, tayi lamo ta kwanta a jikinsa kaman yar mage “ cikin wannan hadaddan husky voice dinsa yace kadan na iya fa tace sai kayi duk da haka “shiru yayi for few seconds kafin yafara “*bari kiji kece hasken ganin idona dani dake bazancan yin fada da juna zamuje ko domin masu tsangwama na tunda ke ce sanadin doka tambura na an’ayabuk kece ado na qalbi ba dare bar ana ke kadai kwa zan bi kinada kyau musamman inkin sako hijabi nake ne ni tamkar ruwa a qulbi *duk bawai tawani fahimta sosai ba, amma wakan yayi mata dadi Sosai lumshe ido tayi tana sake shigewa cikin jikinsa kaman za a kwace mata shi, malik ma murmushi yayi,yana shafa kansa yayi tunanin duk abun nan zata fahimci wani abu amma sam tunaninta bai zo ba ahankali yazare ta daga jikinsa, Still idonsa kanta yace kinci abinci ta gyada masa kai yace kin daina fushin yanzu nan ma ta gyada masa kai tana turo baki “yanda ta turo baki kawai he cannot hold it bakinsa kawai yakai kan nata yana kissing dinta with so much authority ‘few seconds dafara kissing dinta itama ta cigaba da kissing dinsa back sai da sukayi kissing junansu kaman zasu cinye juna sai wajan 11 kafin ya chanza kai yajata jikinsa yasaka masa duvet sai bacci wajan two ya farka,toilet yashiga ya dauro alwalla kafin yafito yashimfida prayer mat yana so ya raya daran yana addua yana so ya nuna godiya ga Allah da duk ni’iman dayayi masa cikin abunda bai fi 6months ba, hakika Aydarh Alkhairi ce a rayuwarsa tun bayan auransu da ita yake haduwa da alkhairi wanda a yau yakara tabbatar da haka. Ya dinga kallonta ganin tun dazu taki kallonsa “yayi murmushi yace tau bazaki kalleni bay au ko mi? Aydarh tarufe fuska da hijab dinta tace ai na kalleka yace ban yarda ba so nake kisake mun kalan kallon jiya “dasauri ta tashi da gudu tashige daki tana dariya shima dariya yayi kafin ya mike “yana girgiza kai takalmansa dake nan bakin kofa yasaka yafice, walking very majestical yafita daga gida dr hafsa dake nan kofan gidan hannunta rike da lab coat sai hand bag dinta alaman wajan aiki zataje tun dasafe dr ibrahim yakirata yasanar mata dakomai sosai tayi murna bana wasa ba daman gidan zata shiga tayi congratulating malik, sai gashi sun hade a kofan gida fuskanta da murmushi ta gaishe sa ya amsa “ kafin tace congratulations yallabai ubangiji yataya riko malik yayi murmushi yace thank you dr nagode Allah yabar zumunci “dr hafsa tace babu komai ina Aydarh?malik yayi murmushi yace tana ciki bazaki shiga ba? Dr hafsa tace aaaa yallabai idan nadawo sai nashiga mu gaisa nayi mata murna malik yace tau badamuwa.yace shima dr ibrahim din haka yafada, aydarh tace kai haba?hadda auntie hibban? Malik yace eh tare zamu tafi yace tau ina zamuje?malik yace inda kafa ke zuwa tayi dariya batace komai ba ta mike tashiga kitchen ‘ girkin takarasa kafin tafara gyara kitchen din, shigowa yayi kafin yakarbi towel din hannunta ya cigaba da goge inda take gogewan, babu mai magana cikinsu har suka gama kafin ya saka musu a plate daya yakamu hannunta suka dawo parlor nan suka zauna kan carpet din ganin spoon daya yadauko sam batayi tunanin tare zasu ci ba, ahankali yasa spoon din yadebo abincin yakai bakinta sai data kallesa kafin ta bude bakin yafara feeding dinta,yana yi yana ci shima har suk agama ci ruwa takawo masa yakarba kafin yadauke plate din yakai kitchen, Ta dinga kallonsa bayan sun shirya abayan ta tasaka look very cute shima yard yasaka black sai black shoe da black shade dinsa a ido sunyi kyau bana wasa ba sunyi kyau kaman ka dauketa ka gudu, kafin yace kidaina kallona haka fa madam “tadauke kanta dasauri tana fidgeting fingers dinta dake very clean and long “ yace muje tau “ suna fitowa bakin kofan gida dr ibrahim ne cikin 406ash sai hibba dake nan front sit tasaka white abaya mai black stones sai dr ibrahim daya saka farin yarda “murmushi hibba tayi ganin irin kyaun da aydarh da malik din ahankali ta kalli dr Ibrahim tace perfect combo kenan dr ibrahim yayi murmushi yace Allahumma bareek hibba tace Ameen.
Hibba tayi murmushi bayan sun sauka bakin wani haddadan café bata mayi tunanin a kano akwai wuri irin haka ba,aydarh dai kanta nakasa “kasancewan Black kaya suka saka ita da malik sai hankalin mutane yafi dawo wa kansu saboda sunyi kyau bana wasa ba gashin gabanta kanta dake nan luf har goshinta,yafa veil din kawai tayi bata saka hula ba “dr ibrahim yakama hannun hibba daka gansu kaga asalin couple dan jikinta daidai misali shiyasa idan suka jera ita dashi yake shanya tsawonta gaba sukayi “Aydarh da malik a baya,malik dake kallon aydarh non stop yayi kasa da murya yace yanzu nan fa sai kiga nayi budurwa dasauri ta daga ido tana kallonsa kafin ta hade rai ta juya taga babu mai kallonsu tasa hannu tana jan suman kansa dake nan kaman na indiyawa “murya cike da tsiwa tace duk wacce ka kalla anan sai natafi adamawa gobe ehen “Wallahi ta kashesa kasa magana yayi shi fa indai zatayi koda motsi ne ji yake duniyar namasa wani irin shawagi “ganin ya tsaya yana kallonta yasata kama hannunsa taja sa suka bi bayansu dr ibrahim anan café din dai mutane harda masu daukan su hoto sai da aka samu “dr ibrahim dayayi musu booking vip bude musu akayi suka shiga,sits hudu ne kawai ga wurin yayi wani irin azaban kyau yanda hasken wurin yake sai ka rantse a wani babban café kake a new york city “hibba tayi murmushi kafin tayi kasa da murya tace yallabai fa ya jawa kansa wani rigiman kalli kaga kallon da ake masa dr ibrahim yadauki cup din coffee sa yayi kasa da kai yana dariya ciki ciki,yace maybe maganan budurwa yayi mata kinsanta da kishi fa,Hibba tace shi yaja aie “ malik dai sai kallonta yake ganin taki daukan komai “ahankali ya dauki red velvet din aka ajiye musu ya balli kadan ya kai saitin bakinta sai da kallesa kuma taki bude bakin’ala dole ita kunyarsu dr ibrahim takeji “tura mata cake din yayi ba arziki tabude bakin yasaka mata “hibba tayi murmushi tace “congratulations yallabai Allah yasa albarka “malik yayi murmushi yace Ameen Ameen amarya ngd sosai “Aydarh dai sai kallonsa take non stop taji ana congratulating dinsa “kaman zatayi magana sai kuma tayi shiru “dr ibrahim yace ai munyi magana dasafe da dr faisal malik yace eyyerh naso nakira sa but zuwa safe in sha Allah zan kirasa, dr ibrahim yace ohk “ kafin yace “yace mun karshan watan nan zaku wuce so just arranged everything that you will need kawai tunda maganan tafiyan su zasuyi muku Komai malik ya jinjina kai yana cigaba da siping coffee gabansa “ dr ibrahim yace zuwa dasafe sai kayi escorting dina yallabai muje mu duba wani plot can hotoro nasamu text din dr usama yace ayi billing kaf amount din yana so yabada kafin yabar kasar “malik yace tau masha Allah,Allah yasa albarka hibba tace Ameen “kafin ta kalli aydarh tace auntie aydarh kodai laifi akayi maki ne? Aydarh ta girgiza kai kafin tace ah’ah fa auntie ba komai malik yayi murmushi yana kamo hannunta yace kinga fa amarya kawai don nace zanyi budurwa anan shine duk take wannan fushin fa “ai bata masan ta dago ido ta balla masa harara ba ganin abunda tayi dinne yasa dr ibrahim da hibba suka hade kansu suna dariya malik dai yayi murmushi kawai yana dauke kai “ Aydarh tace kinji sa ko auntie ai sai yawuce can inada mata suke “ cikin café din malik yayi shiru yana kallonta kafin yamike yace Doctor bara naje naga ko nayi kasuwa kafin ending month din nan nima nasake shiga daga ciki,dr ibrahim yace yauwa yallabai Allah yabada saa “malik yayi hanyar exit din ai dawani irin speed aydarh ta mike tasa hannu tana dawowa dashi baya “tawani irin hade fuska tajawo hannunsa suka dawo kan sit dinsu,shidai murmushi kawai yake su hibba haka “Aydarh batace masa komai ba ta cigaba da rikon hannunsa “dr ibrahim yace kabada hakuri ayi maka afuwa naga fushi ake dakai Hibba tayiwa dr ibrahim hararan wasa tace tunda kai ka saka dole zakace haka Allah ku daina yi manah haka tau din auntie aydarh ki rabu dasu su kansu matan ma idan suka ganki sai sun firgita sun san zaran ba kalan yard din bane ai da kin bar sa ma yafita duk garinan ba wacce zai gani ba garin nan kadai ba kaf duniya ba wacce zai gani bayanke “malik yayi murmushi yana kallon aydarh kafin yasa hannu yacire shade din idonsa “ yace yanzu dai duk naji na hakura for now “Aydarh ta kallesa kafin tace or for now ma?ya gyada kai yace yeah for now,batace komai ba tayi shiru “waiter yashigo yayi playing speakers din dake cikin vip “ dr ibrahim yace hadda rawa kenan ake son muyi? Hibba tayi murmushi tace tau nidai kaga babu ni a wannan harkan ban dai sani bako auntie aydarh tafada tana kallon aydarh “aydarh tayi murmushi tana kallon malik shima ita yake kallo yana murmushi ganin haka yasa dr ibrahim mikewa yace tunda dai na lura anfara bukatan privacy dewy let’s go yafada yana kama hannu hibba mikewa tayi “tana murmushi tace mu ma muje dayan side kaga wani abu daga haka su hibban suka fita suka shiga dayan building din yarage daga aydarh sai malik a vip din “hasken globs din wurin sun kara mata wani irin kyau mai daukan hankali fitan perfume din jikinta baya missing duk wani oxygen da carbon dioxide daya fitarwa da mayarwa,murmushi yayi yace kinyi kyau “sai sannan itama ta kallesa tace kaima kayi kyau “yace ko muyi hoto? Ta kallesa kafin tace to ina wayan?yafiddo normal 7 dinsa daga aljihu yamika mata yana murmushi yana jiran jin abunda zatace gani yake kaman zatace wayan tayi karama “ amma sai yaga akasin haka karba tayi batace komai duk da a ranta tana mamakin yanda ma zasuyi hoto a normal 7 yace babu Face ID fa wannan ba kalan naku bane da home botton ake unlocking tayi murmushi kawai tace to press it yana pressing kam ta bude duk da wayan ya jima dan tun yana school yake da ita amma har yanzu wayan Still looks good kaman sabuwa tunda ba wani amfani ya cika yi da ita ba “snap din tashiga ya girgiza mata yace normal camera please yafada yana langwabar da kai murmushi kawai tayi tashiga normal cam din tajuyo camera front zatayi musu selfie “ ahankali ta kwantar da kanta a kafadar shi yah Rabbil alameen billahi bakaramin kyau sukayi ba ahaka ji yake ina ma su dawama ahaka ina ma kar su bar wannan yanayin kallonta yayi kafin ya karbi wayan yasa hannu yana zagayo wrist dinta kallonsa tayi sai kuma tayi saurin dauke ido,kanta yayi placing a chest dinsa kafin yace oya smile kiddie murmushi tayi very clean white teeth dinta suka fito wanda hakorin gold dinta na makka yakara musu kyau sai shine shine yake “ shima murmushi yayi kadan kafin ya dauke su tabarakallah yafada bayan yagama “ita dai tashi tayi tana karban wayan tace zakayi editing?ya girgiza kai yace no nafi son su ahaka (kunsan maza da rashin son editing 😂) batace komai ba tafita daga photos din “ tashiga contacts dinsa “ kafin tayi searching sunan Ramlah shidai malik sai kallonta yake hannunta dake operating wayan na mugun tafiya da imaninsa aikam sai ga sunan Ramlah yayi appearing haka nan yakarbi number ta bai taba kiranta ba tun lokacin plan dinsu da dr ibrahim yasamu number ta ‘dago kai tayi ta kallesa kafin tayi blocking number tayi deleting bai ce komai bas ai karamin murmushi dayake yi “tadinga kallon contact dinsa bata sake ganin wani number na mace ba kuma bayan inna da dr hafsa “ yace tunda kinga babu ai sai ki ajiye ba? Ta kashe wayan tana ajiye ta gefenta “ta kamo hannunsa kafin tace ehen tell me what the congratulations is for? Yayi shiru kafin yace mata nasamu aiki ta bude ido kafin tayi murmushi tace woaw are you for real? Yace mata yes wife tabata fuska tace shine zaka gayawa kowa ni bazaka gayamun ba ka kyauta kenan sir?ya girgiza kai kafin ya rike kannunansa yace pardon me ma “I just wanted to surprise you tace surprise kuma?tace kasan kullun idan nayi sallarh tun bayan dana ga result dinka sai nayi maka addua yayi murmushi yace adduan ki kuma ta karbo ASSEIYARH “ tun bayan aurena nadake nake ta haduwa da abubuwan alkhairi wanda adaa ban same su ba “tayi shiru dai tana kallonsa kafin yahade forehead dinsu long long noses dinsu na haduwa dana juna “yace it’s our destiny to be in one place ASSEIYARH it’s our destiny to be husband and wife ASSEIYARH nasan bakya sona ko yanzu muka koma yola zaki barni yafada kaman mai shirrin yin kuka “ Still goshinsu a hade yace nasan kinyi kokari zama a inda baki taba tunanin zakiyi rayuwa ba “ ASSEIYARH promise me please ko bayan mun koma gida you will continue seeing me as your own biological brother tunda bakiyi accepting auranmu ba “har cikin brain dinta take jin maganarsa tone din yake maganan bakaramin ratsa ta yayi ba shiru yayi taji lema na sauka a fuskanta tana dagowa taga kuka yake “sai taji wani irin rauni da tashin hankali at same time “ bata son ganin wani na kuka balle shi wanda a yanzu duk duniya bata dakowa bayan shi ahankali tasaka gefen veil dinta tana goge masa hawayan sa itama kaman zatayi kuka batasan dalilin kukansa ba amma har cikin ranta taji yanzu bata son rabuwa dashi bata taba zama so free tayi magana dawani a rayuwanta ba kaman shi bayan oum rufaidarh babu wanda yasan wani abu da yashafeta sai shi “yasan dariyanta yasan kukanta yasan jikinta yasan adadin cin abincin ta yasan adadin shan ruwanta yasan adadin kwananki mp dinta alluran dayake mata har yafi na dr khaleel ma bata taba jin ta damu wani a rayuwarta ba kaman shi hakanan kawai she cares about him “ganin duk tazama so disturb da maganganun sa da kuma hawayan sa yasa shi yin murmushi yajawo ta jikinsa tayi lamo shima lamo din yayi kowa na sauraron bugun zuciyar dayan “,Dr ibrahim yace kinga muje dare nayi hibba tace tau kar mu katse musu soyayyya kuma, dr ibrahim yace rabu dasu sun karasa a gida “ tura kofan yayi aydarh tayi kokarin tashi daga jikin malik amma yaki bata dama ahankali malik ya daga idonsa yana kallon hibba da dr ibrahim kafin yace mu wuce right?dr ibrahim yayi murmushi yace ehhh sai a karasa soyayyan a gida kama hannunta yayi yasata a jikinsa sosai har kofan gidan dr ibrahim yakawo su kafin suyi sallama “kofan part din ya bude suka shiga fitan su kaman wani wutan soyayyan Aydarh aka kara masa ita kuma wani irin tausayin sa taji “duk motsin dayayi sai ta bisa da ido duk yana lura da ita “lokacin da ta fito daga wanka baya bedroom din vaseline din tashafa sama sama kafin tasaka wata gown marar nauyi tashafa perfume sama sama hula tasaka kafin ta kwanta kan gadon tana rufe har kanta da duvet “ ahankali yaturo kofan dakin yashigo kashe hasken yayi kafin walking very slow yakarasa kan katifan kusa da ita yakwanta kafin yajawo ta jikinsa yasauke wani ajiyan zuciya “itama lamo tayi a jikinsa tana jin wani irin nutsuwa duk lokacin datake jikinsa ko da kau tana jin tsoro sai taji kaman she is safe “ shiru shiru tana jiran taji ko zaiyi mata wani abu sai kuma yaji shiru,har bacci ya dauke ta shima baccin ya daukesa zuciyarsa na tayi mata azalzala dafin sonta na mamaye masa zuciya. Yace ko zaki je gidan dr ibrahim din?dasauri ta gyada masa kai yace tau je ki shirya ina jiranki kan carpet din yazauna itakuma tawuce bedroom din da sauri “can sai gata tafito tasaka doguwan riga tayafa veil akanta yama kasa dauke ido a kanta wallahi shidai sai kallonta,yamike yace go back and put on your hijab cuddle bug langwabar da kai tayi kaman zatayi kuka tace pleaseeeeeeeeeee muje ahaka lumshe ido yayi yana girgiza kai yace zan tafi nabarki fa “turo baki tayi kafin ta juya tasaka hijab din hadda nikkab ma ta dauko gani yayi ma Wallahi tafi yin kyau da hijabin “batace komai ta mika masa nikkab din tana turo baki murmushi yayi aranshi yace na tabo rigima fa nikkab din ya daura mata kafin yayi kissing goshinta yakama hannunta “suka fita rufe kofan yayi kafin suka fita bakin kofan gidan zasu samu keke “wani irin bacce ranta yayi ganin Ramlah she forgets when last da ta ganta kawai hannu malik kawai takama sukayi gaba kafin ma Ramlah takaraso “ganin tajasa yasa sa dinga kallonta har sukayi nisa kafin yace naga dai acan muke samun keke yau ko dai ance miki babu keke a can?aydarh ta hade rai duk da a cikin nikkab ne sai daya lura kafin tace ai wannan yarinya nasan data karaso sai tayi maka magana nikuma bana son Allah, malik ya dinga rike dariyar sa amma sai data fito kafin yace kinga yi hakuri nifa babu ruwana da ita ke kadai ce kanwata kawai kinji?ta dinga kallonsa kafin dai takasa hakura tace kuma ni kadai ce matarka “baki bude yake kallonta shi mamakin kishinta yake ya lura akan kishi zata iya komai, murmushi yayi ransa yace Allah nagode maka zanyi amfani da wannan hanyar ganin yanata murmushi tace the smile is for? Ya girgiza kai yace no finest batace komai ba har suka samu keke “malik yafada masa inda zasuje suka shiga “yakalleta yace ke da wakike kama? Oum ko abba?tawara ido tace both of them yayi murmushi yace bangane ba kaman ya both of them fa? Tace to ni ai bansan ma da wanda nake kama ba “yace nidai da abby na nake kama tace ai kasa kallonsa nayi to bazan ce ga kaman sa ba yayi murmushi kafin ya riko hannunta yasa ana shi yacigaba da kallon titi “can tadago tace ehen aiki wani kala sir?yace as a medical doctor tace congratulations sir all your hard work has finally paid off am so excited for you! Ya jinjina kansa yace thank you my priority “tayi murmushi tana dage nikkab tace did you just said am your priority?ya girgiza kansa yace sure batace komai ta maida nikkab dinta tana murmushi, kofan gidan su dr ibrahim din aka ajiye su yabiya mai keken kudinsa “ suka wuce cikin zauran gidan suka ci karo da rabiah “ai yau ko damar gaishe da malik aydarh bata ,bata taja hannunsa suka wuce sai da suka shiga bangaran iya suka gaisa tayi masa murna kafin suka wuce bangaran dr ibrahim din “hibba ba karamin murna tayi ba ganin aydarh batayi tunanin tare zasu zo ba dayake dr ibrahim din ma already yashirya malik yake jira suje duba plot din ko zama basu yi dr ibrahim da malik suka wuce addua hibba tayi musu har sun fita kafin malik yadawo yarada ma aydarh yace karki ga bana nan ki kince bazaki ci abincin ba kinjini? Ta gyada masa kai tana murmushi sai kuma yace
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 34 Chapter of 83