abba yace ohk “sharp sharp ta taya sa shiryawa cikin yard anyi masa half jampa “ bakaramin kyau yayi ba ga zati “sai yanzu ma naga tsananin kamar sa da malik “fita sukayi yana stepping cikin parlor ya tsaya wai Allah ai aydarh na ganin abby Wallahi mantawa ma tayi da komai tamike da gudu zata nufesa aiko taki daya batayi ba tafadi kasa sumama.
Atare ummi da malik suka karasa wajan da aydarh ke kwance a sume babu hankalin wanda bai tashi ba a parlor oum kau dukar da kanta tayi bata motsa bak o kadan “abba ma tsayawa yayi ya jingina da karfen stairs saboda bai masan ta ina zai fara ba after ranan da aka sanar masa aydarh na dauke da cikin malik har sun zubar dashi aka daura musu aure sai yau ne seconds time daya shiga mugun shock saboda mutuwan tsaye kawai ma yayi agun “malik daya fi kowa firgicewa a wurin mantawa ma yayi da inda suke kawai ya daura Kanta a cinyarsa yabude bakinta ya daura nasa ya dinga mata numfashin “ummi da idan hankalinta yayi trillion ya tashi ‘tawani daka wa malik tsawa tace ka daukar mun yarinya muje asibiti !tafada tana zuwa gaban abby tasa hannu kawai ta karbe key din hannunsa malik kau daff ya dauketa jikinta yayi mugun zafi gashi tayi weak dayawa “Wallahi yasan dalilin dayasa “har cikin ransa yakejin wani irin tausayin yarinyar da abunda yayi mata akan gaskiyarta saboda wani zafin zuciyar banza da wofi he regrets his actions towards her Wallahi “yana isa yabude back sit ya kwantar da ita ummi ta mika masa key din kafin tashiga itama ta daura kan aydarh bisa laps dinta “malik dabai masan abunda yake ba ya kunna mota yawani fizgeta kaman zai tashi sama su kansu security’s din sai da abun ya basu mamaki “gudu kawai yake kan hanya hankalinsa yayi bala’In tashi ummi tayi dialing number a wayanta takira bugu biyu aka daga “ko gaisuwan da ake mata daga cikin wayan bata tsaya amsawa bata ce sister kina asibiti ne amsa aka bata takashe wayar sai bin aydarh take da kallo tau miyasa yarinyar ta sume da alama ba shock bane ba kuma tsorata tayi ba gashi yanda take running temperature abun har yabaka tsoro wai mike damunta inalilahi waina illahil rajiun “billahi malik gudu yake amma bawai yana driving din da kyau bane karfin hali kawai yake duk bayan seconds sai ya juyo ya kalleta “ko bayan fitansu parlor babu wani wanda yayi motsin kirk isai abby daya mike ahankali ya kalli hajajju da yace hajiya ina ganin mu bisu asibitin sai mu bar yaran nan hajajju tamike da dasauri tace Wallahi ibrahin rudewa nayi har nakasa magana mudai babu ranar da zaa zauna lafiya kaf famelin mu kullun da jafa’In daza’a aiko manah baba kulu tajuya ta kalli abba tace habib ka dauki matarka da rufaidarh sai mu shiga motar ibrahin mu duk mu bisu baya “hajajju tayi ma baba wani kallo tace ah ban fa fahimta ina anan aka sameni da har za’a wani dinga fidda ni daga lamarin cikin gidan “abby ya girgiza kai kawai yace bah aka zaayi ba baba itama hajiya tabi habib din n isai na dauke ki kawai “maryam tamike tace please abby nima zan bika ‘abby ya girgiza kai yace no you should stay here baza mu jima ba a can abba yajuya dasauri ya dauko key dinsa,rufaidarh takira daya daga cikin maids din dake aiki a kitchen din tasanar da ita ta kula dasu aysha su fita zasuyi “ haka akayi abby da baba kulu a motar shisai rufaidarh da hajajju a bayan motar abba sai abba dake driving yau dakaran kansa wanda har ya mance rabon dayayi haka sai idan oum ce ta matsa masa kuma shima sai idan basu kasar oum dake front sit tarufe idonta tana sauraron bugun zuciyanta dake beating fast fast “ shiru ake a motar sai hajajju tayi breaking silent din tace Allah sarki aida ‘Wallahi yaran yau ba dan karamin tausayi suka bani bad uk sai naji na gigice da abunda yafaru yau ‘kafin tayi kasa da murya tace ma rufaidarh ina ganin fa cikine Wallahi baki ga yarda tasake wani jaa ba kyau kam kamar ankara mata shi “ko anyi mata aikin kyau a asibiti tau gaskia dai cikine wannan ta sake yin kasa da murya tace tunda an aura mata basamude dole laulayi ya dinga saka ta suma “yoo Allah natuba yanzu haka shegiyar jaraba ce wajanta yasaka zai lalata dan cikin da ma kuma yarinyar bawata cikaken lafiya gareta bahakanan aka cuce sa aka buga masa ita Ahtau eh mana ba asuma ke gareta ba shikuma da bai da tsoron Allah ya dinga wujigaga mata rayuwa ko dayake ma ai laifinta ne yarinya tacika fizga da daukar idon da namiji Al’qurani ita dai rufaidarh batace komai tayi shiru saidai sauraron hajajju “hankalinta na can kan aydarh da tunanin mi yasameta bata cika suma ba ko da kuwa bata da lapia “ Abby yace muyi fatan dai bawani babban ciwon bane baba “baba kulu tace bawani ciwo bane na daban in sha Allah “nasan bazai wuce laulayi ba,abby yayi shiru yace ubangiji yabata lapia amma ina tunanin dakyar ne habib yabar wannan auran baba “baba kulu tayi shiru tace tau ibrahim miye mafita idan tana sonshi shima yana sonta babu yanda Habib ya iya dole ya bar auran kuma ma idan Allah yayi auran na har abada ne ga kuma rabo idan shi habib din ya matsa sai ga Allah ya dauki rayuwarsa wanda bama fata ma sam abby da motor dasu malik ke ciki ta bace masa yayi dialing number ummi bugu daya ta dauka ta sanar dashi asibitin dasuka je kasancewan suma sun kusa isa sai ya rage gudun dayake har abba ya taddo sa.A tare suka nufi reception din malik da ummi na tsaye dr da ummi takira tun kafin su iso ta ajiye wheelchair amma malik bai ma bari aka daura ta sama bas hi yakarasa da ita har kan gadon office dinta da kyar aka samu yafito don sai da ummi tayi masa jan ido dr ta fito bayan sun gaisa da su abby sun tambaye ta ya mai jiki tabasu amsa da sauki ta kira ummi a tare suka shigo office din da dr ta zare glasses din idonta tace wai aunt asiya fyade akayi mata ko this is her first night??ummi tayi shiru kafin tace saidai first night din raudarh lafiya dai ko???ummi tafada duk ta firgice dr tace dasauki dai aunt asiya who is the husband please?da kaman ummi bazatayi magana ba tace Abdoolmalik “ dr tace asha kam son yayi wannan aikin subhanallah ummi tace dan Allah raudarh ki sanar dani what is wrong miye matsalan dan Allah dr tace don matsala kam ansamu amma Allah yataimaka ma dai bata samu fistula urine ba godiyan Allah kenan amma ta wahala a hannunsa bana wasa ba gaskia saboda sabon shiga ce kuma is she pure virgin again sai takara kuma da maganin mata mai double virgin wanda shi ba’a baa mare sai waenda suka jima a aure gaskia shiyasa ta zama double virgin gashi her Vijay is very small and tight irin yan baiwan nan wanda basu da yawa a cikin mata she can’t contain him all sai ahankali ahankali “ummi tayi shiru bakaramin tausayin yarinyar taji ba wanda dawani ne yayi wannan aikin babu abunda zai hana ayi karansa Wallahi amma bazata taba barin kowa yasan wahalan yakai haka ba kaman oum saboda kowa bazai so ayiwa dansa haka bashi kansa malik bazata qyale sa sai yasan yayi ba daidai ba “ahankali ummi tace yanzu ya jikin nata? Dr tace dasauki alhamdulilah angama duk wani abunda yadace saboda har yan akwai stain na jini a jikinta so dinki akayi mata yanzu tana resting room anyi mata alluran bacci da sauran drips sai zuwa anjima amma please aunt asiya a dinga mata sit bath ki taimaka ,ummi ta jinjina kai tace in sha Allah dr tayi murmushi tace amma my aunt yarinyar nan yar uwarsa ce koh? Ummi ta gyada kai tace diyar kannin babansa ce dr tace tabarakallah ai dole ma son yayi barna yarinya sai kace hurul aini “wai yaushe ma akayi auran babana ban sani ba aunt?ummi tace kiyi hakuri rauda auran ne yazo duk ba ashirya ba “dr tayi yar dariya tace Wallahi ba komai amaryar da har tazama mace ai komai yakare shima zan ja masa kunne ja’irin ashe wannan miskilanci da abunda ya shirya “ya rabu da ita har tsawan month ta warke baiwar Allah ta wahala Wallahi ‘ ummi tace ai shima likita ne shashashan “ sai kiyi masa magana ummi nafadi ta na mikewa’fita tayi daga office din suna nan zaune reception malik yamike dasauri looking so disturb yace ummi ya jikin mi suka fadi mi suk ace ???hajajju tayi wani kala da fuska tace yau naga masifa a rayuwar nan “yoo wai ko ba dake yake ba asiya jikin matarsa fa yake tambaya kin kama baki kinyi shiru kaman mai ciwon baki anya lafiyar ki lau?? Baba kulu tace sannu asiya ya mai jikin ummi tace dasauki alhamdulilah baba tasamu bacci ma zuwa anjima sai mu shiga mu dubata “ Abby yace mike damunta ne?? Ummi bata bata amsa ba sai ga dr tafito hajajju ta gyara tsayuwanta tace alhamdulilah ga daftan nan ma tafito “ dr tace jikinta alhamdulilah hajajju tace sai faman kiran dasauki kuke jama’a nan duk famelin ta ne wannan doguwan balaraben dakike gani mijinta ne auransu kusan shekara daya kenan baa nan a kasar ma suke ba billahi balle ace wani mugun abun yakamata kinsan banda cuta babu abunda ke akwai a kasar nan “wannan kuma masha Allah gashin nan ubanta ne babba ne a kasasahen waje kowa yasan sa kinga kama yake da mijin shi kuma wannan farin bafullatanin mahaifinsa ne yayan mahaifinta ne uwa daya uba daya tanuna oum tace wannan kuma basai an fada ba kinsan uwar ce “ga kama nan kyau kaman yayi magana a fuskan su,ga kuma kanwar uwar sai wannan matar dake kusa da uban mijin kuma kakarsa ce uwarmu daya ubanmu daya da ita sai kuma kowa data sa sabgar ko ba gaskiya ba? Dr raudarh tayi murmushi cus duk all this bayanin hajajju she didn’t ask for it fa amma take bata the old woman is very funny “dr raudarh tace gaskia kam tace hajiya muje daga ciki sai nayi miki bayanin abunda ke damunta kaman ummi tace ah’ah sai kuma tayi shiru don bata so raudarh tafadi ma hajajjun ba yanzu zata zo tayi exposing komai “ hajajju tace tau mu shiga Allah yasa muji alkhairi,office din suka shiga tare hajajju ta dinga bin office din da kallo dr raudarh tace samu wuri ki zauna hajiya hajajju ta zauna tana kallon dr ‘dr raudarh tayi ma hajajju narrating komai daya faru amma tayi skipping abubuwa bata fada ma hajajju yawancin abubuwan data fada wa ummi hajajju tamike tsaye batayi branching ko’ina ba sai cikin reception ganin yarda hajajju tafito a fujajan yasa su abby mikewa duk akayi kanta “babu wanda tayi wa magana cikinsu banda salati babu abunda take yi “abby da duk ya rude yace lafiya hajiya kiyi mun bayani dan Allah miya faru mi yasameta sai lokacin abba dayake kallon malik ko kiftawa babu yamike shima ya nufi hajajju “data dafe kai malik kau har ji yake baya ma gani dakyau tsaban tashin hankali duk tunaninsa wani abu ne yafaru da ita Wallahi bazai yafewa kansa ba “oum ma dai kasa hakuri tay isai ta matso kusa da hajajju ‘rufaidarh ma haka ita dai ummi ta daukar da kanta baba kulu ma dai rike mayafinta tayi tana sauraron hajajju tasan bawani kan gado yar uwar tata ta cika ba “hajajju ta kalli abba tace Habibu ka yafe man fatima kema haka kafin naji kunya asiri ya tonu kwara na fadi duk abunda yafaru Wallahi “ummi dai tayi shiru tana kallon hajajju,hajajju tafara bada labarin tunda ga farkon zuwan gidansu oum da rufaidarh gidan baba kulu da duk yarda ta shirya plan din da komai har zuwa yanzu bayanin da dr raudarh tayi mata Wallahi abba da abby harda ummi ma ji sukayi kaman anwanke musu wani ciwo daya jima a ransu kaman an zare musu wani nauyi dayayi mugun rika a zuciyar su “ummi daman a kullun ranta na bata rana irin haka zata zo ranan da komai zai bayana a gaban kowa shikam abba he is very speechless Wallahi yama rasa abunda zaice “ abby kaman magaganun da hajajju ta cigaba dayi kawai yasa shi bin hanya yafita “ malik kam fakaitar idon kowa yayi ya wuce ta dakin daya ga sun shiga da aydarh “aikam karam kan idon hajajju ta rafka wani salati tace dawo nan mugu dawo nan marar tsoron Allah ina zakaje zuwa zakayi ka karasa abunda baka gama ba audul?ashe duk wannan tafiyar dakayi da yarinya babu abunda yashiga tsakanin ku sai yanzu zaka cuceta kadawo da ita a jigace?saboda tsaban rashin kaunar manzon Allah SAW tau dawo maza dawo kai kaga sama da kasa kaga ruwan kyau shine ka rude ka manta da yarda Allah yayo ka ‘ka dinga sukuwa kan yar yarinyar nan ahtau yarinya manah banda girman nono da duwawu babu abunda yasa ma za kaganta da wannan girman basamude dakai ko kunya babu ka haye yar yarinya fisabillahi baba kulu dai dataga abun hajajju ba mai karewa bane gashi baa gida take duk wannan magaganun ba Allah ya taimaka wurin dasuke a asibitin kaman vip ne babu mutane tace dan Allah Amina kiyi man shiru hakanan koma miye matarsa ce zaki dinga magana a wurin nan ba kai ba kugu haba “daga ummi har oum kowa kunya ta rufesa abba mamaki ne zalla a fuskan sa kaman komai a dream yake ganin sa malik dai yashige dakin don bai ko tsaya sauraron hajajju ba domin bama ta ita yake ba ahankali ya tura kofan dakin yashiga without making any sound yana kallonta ko dauke ido babu kaman irin yau din nan yafara ganinta sosai tayi wani kalan haske saidai tadan fada kadan “kana ganinta kasan she is very sick ga blue gown din asibiti a jikinta dakin mai kyau yakarasa kusa da ita ya zauna gentle yayi placing goshin sa anata yahade longs pointed hancin su wurin daya wani wutan sonta na ruruwa a zuciyansa whatttttt yana son yarinya ahankali yasa hannu yana taba gashin gaban goshinta yana kallonta tayi wani irin kyau gown din tayi mata kyau bana wasa hannunta dake da canular yakama “yarike yakai bakinsa kan hannu yabata wani irin very light kiss muah “ kafin ya dage gown din yana bin long white laps dinta da skin din kewani glowing wurin very fresh ga natural skin scent dinta dayahade da kamshin shower gel dinta da perfume din datake ma skin dinta amfani yah rabbil alameen wani kalan feel yaji from noway kaman yayi mata naked a wurin a and have her kaman wanda his life depends on her laps haka ya dinga shafawa kafin can yakarasa dage rigan yana kallon inda akayi mata stitches wurin very tiny and small sai wani jaaa dayayi alaman tasha wahala tausan yarinyar yaji bana wasa ba yamayar mata da rigan kafin ya cigaba da rikon hannunta yana jin wani kalan magnetic game da ita wai shi kam what is wrong with him ??
Yayi shiru yana jin wani kala duk jikinsa yayi sanyi ya dinga murza hannunta kadan kadan sun kai kusan 15mins a haka kafin aturo kofan dakin ummi tashigo dasauri yasaki hannu aydarh amma bai gyara zaman shi ba kallonshi tayi kawai ta dauke ido can sai ga oum tashigo sai sannan ya dan matsa ahankali yace barka da zuwa oum “oum tace barka son ya mai jiki malik yace Alhamdulilah yafada yana yin kasa da kai don wani irin nauyi da girman oum yakeji bana wasa ba “zama tayi jimm kafin ta mike takalli ummi tace tau yayah zamu wuce gida Allah yasawwake ummi dake kallon oum da mamaki tace tafiya fa kikace oum tace erh tafiya zamuyi zamu dawo in sha Allah Allah yabata lapia tafada tana nufar hanyar kofa ita dai ummi mamaki halin matar take diyarta ce fa bata da lapia kuma ta damu damuwa bana wasa ba kallo daya zakayi mata ka fahimce hakan amma ta daure ta dake tsaban kara kayi kusan shekara daya batare da yaro ba yadawo kuma yana cikin wannan halin kara tabari yasa kace zaka tafi sai takara jin wani girman oum a ranta soyayyar aydarh tasake shiga ranta sosai reception tafito duk suna tsaye banda baba kulu dake zaune hajajju kau ba maganar zama wai ita ala dole patient dinsu na cikin critical condition “rufaidarh ta kalli oum tace uktiee ya jikin nata oum ta gyada kai tace Alhamdulilah uktiee mu wuce gida ummi tace ai da kun hakura fatima sai ta farka “oum ta girgiza kai tace ah’ah babu komai fa zamu dawo in sha Allah ita dai rufaidarh bata so haka ba amma babu yanda zatayi batasan manufar oum ba kan hakan “oum ta kama hannu abba dake nan tsaye yayi shiru yama rasa mi zai yi next murna zaiyi ko akasin haka shidai yasan last abunda zaiyi a duniya kenan yabar wannan auran “mikewa yayi Still hannunsa na cikin na oum har suka fita daga asibitin abby na jingine jikin motarsa abba dai yadauke ido murya can ciki yace Allah yabata lapia zamu wuce abby yace Ameen Ameen “sai anjiman ku fatima oum tace sai anjima yayah ,motar suka shiga suka wuce abby yakai five minutes tsaye a wurin bayan tafiyarsu kafin yashiga cikin asibitin anan reception yatarar da hajajju wacce fitowar ta kenan daga office din dr raudarh ta iske su oum sun tafi zama tayi ta buga tagumi ita daya a reception din kasancewan baba kulu da ummi da malik din duk suna cikin dakin da aydarh ke kwance wanda har yanzu ma bata farka ba “abby ya karaso ya zauna kusada hajajju yace sannu hajiya “hajajju tayi mitsi mitsi da ido tace bayan rashin kaunar Allah hala habib da wannan larabawan matan sun fara bankar wiwi da sauran su?abby yace subhanallah miya faru har haka hajiya tace ahtau daga shigata ofis din dafta ramda,magana fa kawai naje muyi da ita asan yanda zaa taimaki yarinyar nan daga hannun mutunmin can shine na fito suk ace daukarmu inda kika aje mu shegiya “ abby yace ayi hakuri kila wani uzurin zasuje suyi su dawo hajajju tace uzurin banza dana wofi har yafi lafiyar diyarsu “tsaban rashin kan gado mudai muna haduwa da jarabawa kala kala a famelin mu daga wannan jafa’I sai wannan bala’I kaman dai mun zage sama haba ina dalilin rashin lissafi da rashin kan gado abby yace ayi hakuri dai yanzu ya mai jikin ta farka? Hajajju tayi kasa da murya tace Wallahi ibrahin akwai firoblem ‘abby yace nami hajiya hajajju tasake yin kasa da murya tace dakyar idan habibu bazai saka ya sakar masa yarinya ba saboda kasan shidai bawai hankali yacika ba sam bashi da lissafi ahaka wai turai yake zuwa haba “abby yayi shiru yace saboda mi hajiya hajajju tace ga babban dalili nan baya son zumuncin yafi so a rabu abby yace idan hakan shine alkhairi sai muyi fatan Allah ya tabbatar idan kuma bashi bane Allah yahana faruwan hakan “hajajju tayii wani kala da baki tace taso dai muma mu shiga kar ma daftan taga mu bamu da matsayi a wurin su an shanya mu nan kaman dai wasu yan hau abby ya girgiza kai kawai yabi bayan hajiya suka shiga hajajju ta rafka sallama baba da ummi suka amsa mata shidai malik ganin su ummi bai sa ya dauke idonsa daga kanta b abaya son yayi missing daidai second daya wurin kallonta son ta zai mishi illa Wallahi bai san abunda kaddara ta tanadar mishi ba nan gaba amma koma miye yana son abarshi da ita a duniya har ma can kiyama ‘yaga jarabawa kala kala a rayuwarsa yaga abubuwa da yawa a duniya kuma duk ya dauke abu dayane yasan zai zamo datsewar numfashin sa shine rashintw don dafin sonta ya mamaye duk wani parts na jikinsa tazamo jini da jikinsa “daya bayan daya yake recalling duk wani moments dinsu na waccan daran hakika tayi mishi kyautar da duk duniya babu wanda ya taba masa tayi masa sillar da duk duniya babu wanda yayi masa “yana jin duk duniya baya ummi babu mace mai matukar daraja da girman a idonsa da ma zuciyarsa kamanta yana sonta yana kaunarta zaiyi mata bauta ta har karshan rayuwarta zai yazo mata miji irin mijin nunawa a duniya da kuma lahira , hajajju tace anbani ibrahin ji bi wannan kalar abu tau wai audul kodai dan banza kazama duk ba asani ba? Shidai abby yayi shiru malik kam ko alaman ma yasan tanayi bai nuna ba shidai hankalinsa na kan matarsa baba kulu ta kalli abby tace kuje da asiya gida sai ta dauko duk abunda yadace tunda inaga ai nan zaa kwana suma yaran sai ka biya ka dauko su ka mayar dasu gida “kafin kuma in sha Allah yarinyar taji sauki sai a tafi gida duk ayi maganar “ abby yace tau shknn ba damuwa,hajajju tace nima muje ka saukeni a gidan habib zuwa anjima sai mu dawo don anan zan kwana “abby yace tau bismillah hajiya muje ummi takarasa gaban aydarh gentle take shafa mata fuska kafin ahankali tayi mata pecky a goshi “tayi addua tana shafa mata malik yakalli ummi yayi wani kala da fuska kaman irin dan yaron nan ummi tayi masa wani kallo tana maka masa harara ta wuce tace baba in sha Allah bazamu jima bas ai kema kije gida ki huta “baba tace tau asiya sai kun dawo fita sukayi ya rage daga baba sai malik a dakin “ahankali baba tace dawo nan abdulmalik ‘cike da so baba tayi masa maganar tashi yayi yana sakin hannun aydarh sai dayayi mata addua kafin ya gyara mata duvet din daaka rufeta na asibitin kafin yaxauna kusada baba kasan carpet “ kusan 2mins baba na kallonsa ahankali tace abdul kazama babban mutun sai kamanin ka da habib suka sake bayana “murmushi yayi kadan yace itama haka take fada baba tadan bude ido tace ita wa? Malik yashafa kansa yace ASSEIYARH baba tarike baki tana murmushi tace tau yanzu nan da larabci ko da turanci ka fadi sunanta malik yayi shiru yana dan murmushi yace both “baba tayi yar dariya tace kai kasan wannan bani ba, yace kema din kinsani “baba tayi shiru kafin murya cikin ruwan sanyi wanda ko da akwai wani dakin daga ita sai malik zasuji maganar saboda kar aydarh tafarka tace kana son matarka!?malik da kaman jira yake yace Wallahi baba Bayan ummi babu abunda nakeso sama da yarinyar nan baba tayi shiru tana karantu gaskiyar abunda yake fada daga cikin idonsa zallar gaskiya yake fada kuma irin mugun son nan yake mata ga dukkan alamu baba tace naji bayan barin ku adamawa sai kuka nufi ina?malik ya fesar da numfashi kafin cike da nutsuwa yafara bawa baba labari tunda ga farkon tafiyan su har dawowar su yau kaman yanda yabawa abby bayan yayi shiru kawaisai kwalla yacika idon baba tayi kabbara “ ta zuba ma waje daya ido ko kiftawa babu, malik ya dinga kallon baba kafin yace baba tau kina ganin abban zai barmun ita? Baba tayi murmushi underneath her breath tace in sha Allah tunda kuna son juna babu wanda zai rabaku da yardar Allah malik yakama hannun baba yace kinga nagaya miki kwana bakwai kawai zanyi dan Allah kiyi kokari nidai kar su rabani da ita Wallahi bazan iya sakin ta ba nidai ina son mata ta Allah “baba tace ja’iri kenan tunda kayi aika aika ai dole kafadi haka,malik yashafa kansa yayi shiru baba tayi murmushi ta girgiza kai.Abby dake kallon ummi bayan tagama linke hijab dinta tasaka cikin yar jakka data saka kayan aydarh “yace tau haka dai baba tace
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 46 Chapter of 83