be a good girl “yayi mata waving hannu ita dai hibba sai kallonsu take “yana fita hibba tace ohni auntie aydarh wannan tsaban so har ina?aydarh tace kai auntie tafada tana cire nikkab dinta hibba ta dinga kallonta tace Wallahi auntie aydarh da sirrin dakike boye mun kan wannan glow din naki kodai wani lotion kike amfani dashi ko kuma yallabai yayi ajiya “Aydarh tayi dariya tace ba wata fa ajiyan dayayi auntie hibba yace bama yanzu ba nikuma I support my husband “hibba ta rike bacci tace ahh yayi masoya watau har yanzu ba a gama cin amarcin ba kenan tau Allah dai yasa adawo daga Washington ba a zo manah da triplets ba “Aydarh dai tayi dariya duk da bata fahimce maganar hibba ba tace “yace am still a baby fa tafada tana rufe ido hibba tace kid ai ce shi zai fara shanye milk din kafin babies din aydarh tayi saurin rufe fuskan ta da hijab tana dariya “kafin tace auntie kenan a da fa nafi haka Hibba tace wai lokacin da kina budurwa? Aydarh ta gyada kai tace wai shi yallabai soyayya kuke ko haka kawai aka hada ku “Aydarh tayi shiru bata son fada mata abunda yafaru gani take wannan sirrinsu ne “can tace shine fa yace yana sona kawai akayi manah aure Hibba tace Wallahi yayi daidai Allah yakara bada zaman lafiya yakawo cutest masu kama daku aydarh tayi kasa da kanta “Hibba tace kwana biyun nan daurewa kawai nake amma sai na dinga tashin zuciya shima ya lura kawai dai sai nace masa ba komai, aydarh tace eyyerh auntie ko fever ne?ki fada masa sai yayi miki test ba “Hibba ta girgiza kai tace kema dai auntie aydarh ina tunanin kawai har nayi gamo “ Aydarh tayi shiru tace like?don bata fahimta bah ibba tace ina jin kaman inda ciki ne.
Aydarh tace congratulations auntie Allah yasauke ki lapia “Hibba tayi murmushi tace Ameen Ameen aydarh banda tabbaci sai dai anyi test din aydarh tace to auntie idan yadawo sai ki gaya masa ayi test din,Hibba tace in sha Allah ya islamiyan?aydarh tace Alhamdulilah muna ta fama fa exams zamu fara next week “hibba tace Allah yataimaka kila ma daga wannan week din bazaki sake zuwa ba idan kun tafi aydarh tace ana karatu Sosai amma kin sami auntie?hibba ta girgiza kai aydarh tace classmates din nawa sai ahankula kullun komai nasu a fade komai na gidansu sai sunyi sharing a islamiya kuma which is not good at all “hibba ta jinjina kai tace kinsan wasu matan kaman basu da hankali ko mi ma zance “ace baki da sirri komai na gidan ki sai kin gayawa kowa sai kowa yasani “ aydarh tace shine fa auntie “Hibba tace Allah yasa su gane aydarh tace Ameen kafin ta mike tace auntie bara nayi sallarh hibba tace tau shknn shiga nima banyi sallan ba aydarh tace ina ma da alwalla fa hibba tace tau shigo bedroom din “ Aydarh ta girgiza kai tace kibani prayer mat zanyi anan kawai hibba tace tau shknn abun salla takawo mata kafin ta wuce bedroom din ita sai datayi alwalla kafin tayi sallan “har ta fito aydarh na zaune kan prayer mat zama hibba tayi kan kujera tana kallon aydarh tace auntie aydarh ko muyi wainan flour shi nake son ci? Aydarh ta gyada kai tace tau shknn auntie hibba tace tau yallabai yana ci ne? Aydarh ta girgiza kai tace erh yana ci amma ba sosai ba gaskia ranan auntie hafsa ta yi manah amma bai ci ko biyu ba nidai kam ina so sosai, hibba tace dr kam na so Sosai ko sai ki girka masa ko jallof din macaroni? Aydarh tace ah’ah auntie kawai ayi wainan idan mukaje gida nayi masa girkin “hibba tace aaaaa aydarh kar nasake ji kar ki sake barin mijinki yawuce lokacin cin abinci bai ci ba saidai idan baya nan yanzu kinsan sai sun kwaso yunwa ga rana kafin su dawo kuma har sai kunje gida kafin kiyi masa girki?aydarh dai tayi shiru tana wasa da rings din hannunta bata ce komai ba Hibba tace muje sai kiyi greating kayan miyan akwai vegetables ma hadda kifi sai ki saka masa “Aydarh dai tace thank you auntie kitchen din suka shiga Hibba ta ba aydarh duk wani ingredients din da zata masa girkin “ kafin ta cigaba da harkan wainan flour ta “Hibba dai takasa dauke idonta daga kallon aydarh ganin yarda take girkin komai tsaf komai cikin kwanciyan hankali, sunayi suna fira aydarh dai sai kokarin rike numfashin ta take saboda kamshin wainan flour dake damun ta “can dai tafara jin numfashin ta na seizing ta dai daure tayi shiru hibba kam sam bata ma lura da abunda aydarh keyi ba labari kawai take bata cikin kwanciyan hankali duk da aydarh bata amsata tacigaba da labarin daman tasan haka aydarh keyi “ can dai tafara tari ahankali ahankali hibba tace sannu auntie aydarh mura neba?aydarh ta girgiza kai tana cigaba da tarin ta hibba tamike ganin yarda aydarh ta rike chest tana tari non stop ga zufa dayafara keto mata dasauri takashe camping gas din datake suyan wainan flour daman takusa gamawa,karasawa tayi kusa da Aydarh tana tambayar lafiya ko sarkewa tayi cike da karfin hali aydarh ta girgiza kai idonta yayi ja tana jan numfashin ta dakyar “har tama kasa breathing din da kyau hibba data gama rudewa tace aydarh ko dai kinada asthma??????da kyar aydarh ta gyada mata kai aikau dasauri hibba takama ta suka shiga parlor banda inalilahi waina illahil rajiun babu abunda hibba ke fada sai jera ma aydarh sannu take tama rasa yarda zatayi ita Wallahi ganin yarda aydarh ke fighting da numfashin ta yasa hankalin hibba karasa tashi kama aydarh tayi tana kara gudun fanka kafin ta sake ta duk ta rude tana dage curtains din parlor da wani irin speed tashiga daki tayi dialing number dr ibrahim bugu daya ya dauke “yawani langwabar da murya yace did you just started missing me roohi?a rude tace dr kuyi sauri ku dawo Wallahi banyi tunanin aydarh is asthmatic patient ba kaurin wainan flour yasa asthma tashi dan girman Allah ku dawo “kashe wayan tayi ta koma parlor tacigaba da jera ma aydarh sannu Wallahi iyakan tashin hankali Hibba ahankalin ta yatashi bata masan taya zata taimaka mata ba kafin su iso duk ta gigice “ addua tacigaba da tofa mata “ .wallahi malik gani yake mai keken baya sauri du kinda hankalinsa yayi dubu yatashi dr ibrahim ke ta basa karfin gwiwa yayi hakuri ba abunda zai faru da ita amma ina bayaji sai ruwan masifa yake zubawa mai keken “shidai bawan Allah sai iyakan bakin kokarinsa yake daga mai keken har dr ibrahim sun masa uzuri saboda ganin duk yarda ya gigice “sunata basa magana “ ai suna isa kofan gidan dr ibrahim ko jiran mai keken ya tsaya bai yi ba ya dire “cike da sarfafa yake tafiya daga kansa kaga cikaken karfafan namiji mai ji da karfi gashin kansa har kwantowa yakeyi “sallama yayi yashiga aydarh na rungumai jikin hibba duk ta gama galabaita, tana ganinsa “kwalla yasauka idonta ai hannu yasa kawai yayi sama da ita kafin hibba ta mike ta zira mata hijab dinta “kaman baby haka ya fita da ita rike hannu dr ibrahim da bai sallami mai keken ba yabasa hanya shiga da ita rike a hannunsa duk ya rude ya gigice dr ibrahim yashiga gaban keken ,mai keken ya tayar suka wuce clinic”dr ibrahim yakira hibba yace ta rufo gida tasamu keke ya kawota clinic kafin kashe wayan “ Wallahi malik kaman ma ba dr ba don yakasa yin komai ma kallonta yake kawai har suka isa clinic din yafito da ita 2k dr ibrahim yafito ya mikawa mai keken yayi masa godiya da adduan Allah yabata lafiya dr ibrahim ya amsa masa kafin ya rufawa malik baya ,emergency room din malik yashiga ya kwantar da aydarh kan gado hawayen dake fita a idonta da yanda take fighting da breath dinta yasa jin wani irin rauni kawa isai hawaye sharrr Wallahi dr ibrahim kasa boye mamakinsa yayi malik kuma kuka?ganin malik bai ma da niyyar yin komai don dr ibrahim ya fahimce malik yamance waye shi yasa kiran nr saratu dake nan reception dr hafsa bata kai da zuwa ba,bai ce wa malik Komai yabarsa nan rike da hannuta yayi kasa da kansa itama ta rike hannunsa sosai kaman zaa kwace mata shi, dasauri dr ibrahim da taimakon nr saratu sukayi kokarin daidaita numfashin aydarh cikin few minutes sukayi mata allura cikin abunda bai fi ten minutes bacci ya dauketa ahankali tafara ajiyan zuciya a wahale kadan kadan sai lokacin malik da idonsa yayi jawur ya dago kai,yana kallonta ko dauke ido babu hannunsa yasa yagoge mata hawayen dake nan a fuskan ta kafin shima yadago hannunta yarike yadinga goge hawayen fuskan sa da hannunta “ sai kallonta yake wani irin kyau tayi masa mai daukan hankali lashes dinta sun tattare wuri daya wanda ruwan hawaye ya jikasu, dr ibrahim daya shigo dakin ya kalli malik yace katashi muje masallaci in sha Allah she will be alright yallabai ai kasani dai malik kaman bazai tashi ba dan kona second daya baiyi missing kallon fuskanta ba ahankali yasaki hannunta kafin yasaka Hijab dinta ya rufe mata jikinta dr ibrahim dai sai kallonsa yake, ahankali yake bin bayan dr ibrahim duk yayi wani kala a bakin kofan clinic suka hadu da hibba dauke da basket din Abinci gaishe su tayi kafin fuskanta cike da damuwa ta tambaye su ya jikinta dr ibrahim ne ya amsa mata da sauki kafin ya nuna mata dakin yace tana ciki ta samu bacci hibba tace musu tau kafin da sauri ta nufi hanyar dakin dr ibrahim yabi ta baya yana karban basket din hannunta shidai malik yayi shiru ya lumshe ido,sai da yakai mata basket din kafin yadawo ya tarar da malik nan inda yabar sa suka wuce masallacin magrib,hibba na shiga ta zauna kan plastic chair din dake dakin tayi shiru Wallahi duk tadamu sai taga kaman ita tasaka ta cikin wannan halin gani take kaman ita taja mata duk wahalan,basu suka dawo bas ai da aka gama Isha’I ,hibba nayi musu sannu da zuwa dr ibrahim kawai ya amsata yana tambayar ta ya mai jikin ta farka?hibba ta girgiza kai tace aaaaa bata farka ba fa bacci kawai take dr ibrahim yace tau masha Allah Allah yakara lafiya Hibba tace Ameen kafin tace bara nasaka muku abincin dr ibrahim yace bara muje office nan kar motsin mu ya tayar da ita, yakalli malik yace yallabai muje office “sai sannan malik yadago ya girgiza kai yace kuje ibrahim zan zauna da ita zanci abincin anjima in sha Allah dr ibrahim yayi shiru yace tau shknn yallabai Allah yabata lafiya, malik yace Ameen hibba ma addua tayi masa kafin ta dauki warmer wainan flour da plate sai rubber yaji tabar dayan warmer shape pasta dasauran plates din tabi bayan dr ibrahim bayan fitarsu malik ya kwantar da kansa bisa gadon ya lumshe ido ,har wajan ten bata farka ba lokacin har dr hafsa ta iso “dr ibrahim yayi masa sallama yace zasu tafi in sha Allah gobe daga masallacin asuba zai shigo ya sallamesu ya mikawa malik sauran drip da alluran ta na daran tunda in sha Allah da angama dosage din suke nan hibba ta kalli malik kafin tace am sorry yallabai bada gangan nayi ba,malik yayi murmushi yace ba komai amarya mungode sosai Allah yasaka da alkhairi hibba tace babu komai yallabai Wallahi duk anzama daya.
Sai wajan karfe sha biyun dare aydarh tafara bude ido ahankali kanta yayi mata masifan nauyi “ahankali tasauke idonta kansa hannunsa rike da hannunta dake da karin ruwa,ya kifar da kansa kan gadon hannunta ta dago wanda babu karin ruwa ta taba fuskan sa da sauri ya dago kansa “kana ganinsa kasan bai da kwanciyan hankali dasauri yakara rike hannunta yana jera mata sannu ita dai ganin duk ya gigice yasa ta dinga kallonsa da idonta dasukayi laushi kallo daya zakayi mata kasan ta wahala a yau din nan “ahankali tabude baki tace zanyi fitsari tafada tana kallon drip din dake sa mata mikewa yayi dasauri yakama hannunta “kaman mai tsoro ji mata ciwo ahankali ya cire mata drip din kafin yasa hannu ya dakata jikinta babu karfi ko guda, ya dinga jera mata sannu kafin yasa hannu ya dauke ta daf yayi hanyar toilet da ita toilet din dake wanke very neat “ya daura ta kan sit kafin ya dage mata riga zai taimaka mata “dasauri ta rike masa hannu tana girgiza kai kafin ahankali tace zanyi ka fita, malik bai ce komai ba ya juya yafita yana jiranta bakin toilet din bayan tagama tace naga ahankali dasauri yashiga toilet din ya daukota kaman yarda yashiga da ita ya kwantar da ita kan gado kaman wanda zai ajiye kwai “ita dai takasa daina kallonshi “drip din ya mayar mata tadan runtse ido kadan alaman taji zafi a rude yashafa kanta yace sorry jewel it will not you anymore cuddle bug sannu kinji ita tausai ma yabata ganin duk yayi wani kala batace komai bat asa hannunta kan nashi kafin tamaida idonta tarufe tana sauke numfashin kadan kadan “ ahankali malik yace mi zaki ci?ta girgiza masa kai tace babu,malik yayi shiru kafin yace bara nakira hafsa ta zauna dake akwai wani eatery anan kusa sai nasiyo maki ko irish ba?ta girgiza kai kuma tace nakoshi zan sha ruwa Malik da kaman zaiyi kuka bai ce komai ba ya dauko ruwan dake cikin basket din da hibba ta kawo masa sai lokacin ma ya tuna da abincin yasan ma bazata iya ci ba shima bazai ci tunda ya huce bottle water ya dauko mata kafin ya koma sai daya tayar da ita zaune yasata ajikinsa,kafin yafara bata ruwan kusan rabin roban tasha kafin ta kwantar da kanta a chest dinsa tayi lamo tana sauraron bugun zuciyansa shima shiru yayi yana patting bayanta “ tari tayi kadan tasake mayar da kanta ta kwanta sannu yayi mata ahankali kuma yayi placing hannunsa a kirjinta kusan ten minutes suna ahaka har bacci ma yafara daukanta ahankali akayi knocking malik yace yes “still bai saketa ba kuma bai dauke hannunsa daga kirjinta bai ta kuma bata ma da energy tashin duk data so hakan dr hafsa tayi sallama tashigo tana maidan kofan ta rufe “ta dauke kanta har takaraso kusa da gadon kafin ta kalli aydarh data sake rufe idonta ala dole bacci take dr hafsa kuma tasan kunya ce aydarh keji ita har mamakin kunyar yarinyar nan take “ tayi murmushi kadan tace naga ta samu bacci ma? Malik ya gyada mata kai kawai duk da yasan aydarh ba bacci take ba kafin yace yauwa dr ki zauna please zanje eatery din nan baya nasamu mata abincin bana tunanin tun breakfast tasake cin komai ba dr hafsa tace tau shknn yallabai sai kadawo naga kusan pass 12 yanzu ko zaa samu?malik yace erh nasan zaa samu in sha Allah dr hafsa tace tau sai kadawo malik ya mike ahankali ya daura kanta bisa pillow kafin yamike ya fice,bayan fitan malik dr hafsa tace sannu aydarh aydarh dai tayi shiru ala dole bacci take dr hafsa tayi murmushi tana girgiza kai bata ce komai ba ta cigaba da zama anan “ can ta bude ido jin kaman tana sake jin kishirwa “kafin tace auntie zan ruwa dasauri dr hafsa tamiko mata sauran ruwan da malik yabata yanzu tasha kafin ta zauna tana jinginar da kanta da kan gadon dr hafsa tace bara dai nasaka maki pillow ai karfan ba dadi aydarh ta tace to “pillow tasaka mata kafin tasake yi mata sannu ta amsa Still taki bari su hada ido ganin hakan yasa dr hafsa ta rabuwa da ita tadawo tayi zamanta “ahankali malik yaturo kofan yashigo hannunsa rike da ledoji dr hafsa ta amsa mashi sallama kafin ta mike tace sannu da zuwa yallabai kasamu kenan?malik yace ehh dr suna nan ya jikin nata?dr hafsa takalli aydarh dake kallonsu tace ah dasauki alhamdulilah “malik yace nagode dr yafada yana mika mata leda daya daga cikin ledojin hannunsa dr hafsa tayi sauri cewa aaaa fa nagode yallabai kabarsa malik yace no naki ne ai “Dr hafsa tasa hannu ta karba kafin tasake masa godiya ta fice “tana rufu kofan ahankali yake tafiya har yakarasa gaban gadon ya ajiye ledojin kan drugs drawer,yace mata sannu kai kawai ta gyada masa tana binsa da ido juyawa yayi yadauko plate daya cikin basket din sai dayashiga toilet din dauraye sa duk da bawani amfani akayi dashi ba kafin ya fito yazuba mata lafiyayan chips din daya ji ketchup ansuya kwai baba sai pepper chicken kadan agefe dayan ledan kuma fruits ne aciki ahankali ya mika da ita kaman dazu haka yasake sakata ajikinsa “ yashafa kanta yace kadan zaki ci sai nayi miki allura “kinga dasafe zamu wuce gida kwara ki ji sauki baki daya jibi Saturday islamiya right?ahankali ta gyada masa kafin yadauko chips din yafara bata ta bude baki yanda take chewing ahankali ahankali bakaramin shaawa tabashi bah akan yasa sa shagala da kallonta “ba laifi taci Sosai don ko kazan taci kusan two pieces kananu” kafin ta dauke kanta ruwa yabude yakai bakinta tasha kafin yace ki Kara abincin ko kadan ta girgiza masa kai yace please cuddle bug har kwalla yafara taruwa a idonta “tace amai zanyi idan nasake ci kuma yana bani wahala “ai dasauri malik ya ajiye chips din yana dauko wani plate yarufe sa “ita dai sai kallonsa take yadauko injections din da sauran kwara biyu kuma waje daya zaa hade yahade kafin ya matso kusa da ita gabanta dai sai faduwa yake kaman tace bata so duk bashi da zafin allura ko dan amma tsoron alluran take ji, ahankali yazo kusa da ita kafin yasa hannu yadage riganta ai take white soft laps dinta suka bayana dake nan very soft and creamy har wani dan banza glow glow suke har saida zuciyansa ta motsa dasauri ya dauke kai jin yana neman loosing “ita dai ta kankame pillow tarufe idonta da bugun karfi gabanta tana faduwa “kadan yasa hannu ya janya black pant din jikinta yayi mata alluran “yazare syringe yasa hannu yana luliya wajan har sai dayafara luliya mata kafin tabude ido sai sannan tasan yayi mata Amma ko kadan bata ji zafi ba,tun tana sauraron yacire hannunsa amma sai taji shiru daga luliyan wa yacigaba da shafa wajan wanda take jin tsikan jikinta nawani iri “ ya dinga sauke ajiyan zuciya yana zagaye hannunsa gabanta kau ya yanke yafadi cikin karfin hali tasa hannu tarike nasa ahankali ta tashi zaune tana kallonsa shima ita yake kallo da idonshi dayayi wani iri, Tace kaci abincin kai?ya girgiza mata kai still his eyes on her tace to kaci ai kaima tun breakfast baka sake cin komai bay ace mata zanci tace ban yarda ba carry the food I will feed you “dasauri yakalleta kafin yace really?ta gyada kai tana wani cute smile tace sure abincin yadaura kan laps dinta yana kallonta cheeks dinsa ta tallafa looking so cute tafara bashi abincin “aikam sai lokacin yasan yana jin yunwar feeding dinsa take shikuma sai kallonta yake ko dan kiftawa babu fuskan ta sharr looking so pale and sick “ har ya kusa cinyewa kafin ahankali ta bude bottle water takafa masa baki tana basa tass ya shanye ruwa tass ya cinye abincin kafin tayi murmushi tace daman you are hungry sir “malik yayi murmushi kafin yadauke plate din yasaka a basket din yashiga toilet yadauro alwalla kafin yacire rigansa daga shi sai singlet yasa hannu yayi switching din hasken dakin ita dai sai kallonsa take “gadon ya hauro yasata jikinsa kafin yagyara mata hulan kanta yasaka duvet ya rufe su shigewa jikinsa tayi sosai ya cigaba dashafa bayanta ahaka har bacci ya dauketa rungume dashi shima baccin ya daukesa “kiran sallarh farko yafarkan dashi bakinsa dauke da addua ya bude ido yana kallonta ko dauke ido babu bacci take very peaceful a jikinsa ahankali ya zareta daga jikinsa Still bata farka ba, yawuce toilet alwalla yayi kafin yafito ya shimfida prayer mat din da dr hafsa takawo masu ya tayarda salla motsin sa ya tayarda ita tayi lamo kan gadon tana kallonsa har ya idar da sallan kafin yayi azkar yataso yadawo gaban gadon da niyyar tayar da ita yaga har ta farka ma” bai ce mata komai ba yataimaka mata tayi alwalla ta fito anan kan carpet din tayi sallarh kafin ahankali cikin voice dinta dake very calm and sweet tace ina kwana? Yace lafiya lau cuddle bug ya jikin?ta gyada masa kai ahankali tace dasauki yace da sauki sosai ta gyada masa kai yace tau Allah yasawwake yabaki lafiya tace Ameen “tayi shiru shima bai sake cewa komai ba “dr hafsa tayi knocking tashigo,ta gaishe da malik kafin ta amsa gaisuwan da aydarh ke mata cike da fara”a dr hafsa tace how your body?aydarh tace so much better auntie “dr hafsa tace tau masha Allah Allah yakara afuwa “ zuwa anjima nasan dr Ibrahim zai shigo ko rufe baki batayi basai ga dr Ibrahim din yaturo kofan yashigo da sallama malik da dr hafsa suka ams asa dr hafsa tace dan halak kenan yanzu fa muke chanza ka,dr Ibrahim yashafa kansa yace Allah dai yasa ba gulmana ake ba?malik yace ai sai abunda dr hafsa kawai ta manta ke bata fada kanka ba,dr hafsa tarufe baki tace lah kai yallabai aydarh dai tayi murmushi tana kallon malik tayi masa hararan wasa dasauri yawara hannunsa alaman ba ruwansa “fa yasa hannu yana kama bakinsa aydarh tace Doctor babu fa abunda auntie tace kashigo dr Ibrahim yace nasani ai kinsan maybe shi yafadi ma wani abun dr Ibrahim yafada yana dariya “kafin yaba malik hannu suka gaisa yana tambayarsa ya mai jikin?malik yace alhamdulilah dasauki jiki ya warware “ yafada yana kallon aydarh,dr hafsa ta gaishe sa ya amsa yana mata sannu da aiki kafin aydarh ma tagaishe say ace ya jikin amarya?aydarh tace dasauki alhamdulilah kanta a kasa “dr Ibrahim yace ai idan gari ma yakarasa wayewa sai ku tafi gida yallabai,malik ya gyada kai yace tau in sha Allah kafin malik yace ka koma manah Ibrahim babu komai Wallahi kabaro amarya ita kadai “dr Ibrahim yace ai kwara nazo naga ya jikin tunda jiya dakyar aka samu ka daina kuka duk ka daga manah hankali malik yayi shiru kafin yace ehh ai babu komai tunda dai kuka kawai nayi dr hafsa tayi murmushi tace ohhni yallabai kuka fa? Dr Ibrahim yace kuka fa nake gaya miki na sosai din nan “ aydarh dai tayi kasa da kanta jin ance yayi kuka jiya sai tayi murmushi kadan “ dr Ibrahim yace idan kun wuce zan kawo roohin gida idan garin yakarasa wayewa malik yace tau shknn abokina Allah yasaka yabar zumunci dr Ibrahim yace Ameen Ameen har bakin clinic malik yarakasa kafin yadawo, itama dr hafsa office ta koma tana hada kayanta tana jiran zuwan nr saratu itama tawuce gida. Wajan 7:00am suka shigo gidan tun kofan gida sukayi sallama da dr hafsa malik yasake mata godiya “ bedroom ta wuce ta kwanta kan katifan tana maida ajiyan zuciya tana lumshe ido, kitchen yashiga yadaura mata ruwan wanka kafin yadawo parlor yazauna kan carpet kusan15 mins kafin yakoma yadauko bucket yahada mata ruwan wanka “yamatsa kusa da ita murya cike da lallashi yace tashi sai kiyi wanka kafin nan nadafa miki shayi sai ki sha ki sha magani ki kwanta “Aydarh ta gyada masa kai kafin yajuya yafita ita kuma ta tashi tawuce toilet din wankan tayi tass, kafin tafito daure da towel tasaka hijab ta rakube kan katifan sai data goge jikinta tafara shafa vaseline din kafin tagama pant kawai tasaka tashafa perfume kafin tasaka plain gown marar nauyi ash tasaka hula “daidai lokacin yashigo da cup rike hannunsa wanda yahada mata shayin yashigo yana kallonta ko dauke ido babu kaman zai hadiyeta tsaban kyaun daya gani tayi masa cup din yamika mata yace sha
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 35 Chapter of 83