magana cikin nutsuwa Alhaji ayi hakuri I didn’t wish abubuwa su zo ahaka I have no other option but to spared the truth a min afuwa cikin tsawa abba yace doctor just talk “daidai ta nutsuwar shi doctor ashraff yayi yace last week nayi ma aydarh medical checkups abunda nagani ba karamin daga mun hankali yayi ba nasamu salma nayi mata bayanin komai duk cikinmu babu wanda yasan abun yi yasa muka sami hajia rufaidarh da maganar da kuma ita oum, will you just go straight to the point doctor shiru doctor yayi can yace am sorry sir but I found out aydarh is pregnant for almost two months wani irin zabura aydarh tayi kanta nawani irin juyewa tasan abunda yake nufi tasan mi kalmar ke nufi da yare kala kala da turanci hausa larabci da kuma fulanci,malik kau tsaki yayi a ranshi daman yasan wannan yarinya salihan cin karya take ( nikau nace kabari rabo yazo kanka) Ummi ta rike ta sosai ganin yarda tayi din. Da wani irin mugun speed abba ya mike tsaye yayi ma doctor ashraff wani irin mugun kallo yace did you know what you just said doctor kasan abunda ka fadi kuwa? Baby? This is serious ina tunanin baka san waka ke magana kai ba girgiza kai doctor ashraff yayi yace nasan abunda nake fadi ga result din ma ka duba sir yafada yana fiddo paper daga pocket din suit dinshi ya mikawa abba hannu na rawa abba yakarbi takardar ya bude kallo daya yayi ma paper ya maida ta kan kujera banda yana namiji yanada karfin zuciya da tuni zuciyarshi ta buga maganar da hajajju tayi yasa shi dawowa daga shock din daya shiga “tace tau ai komai yazo da sauki tunda cikin ba rayayye bane Allah yakarbi abinshi yanzu haka ibrahin kafin mu zo gidan naka daga asibiti muke nida yarinya dashi uban cikin audul gashi nan zaune ya sadda kai kamar wani waliyye alhalin shine mai laifin, da wani irin duba ummi ta kalli hajajju domin bata ma gane abunda take fadi ba malik uban dan as how? Ganin haka yasa hajajju cewa kwarai da gaske asiya audul shine uban cikin dan ya gantalle yau kuma ga shaida nan naga ke ma kika rike yarinyar kamar kinsan danki yacuce ta ya zalinceta! da zaa auna jinin ummi kila yakai trillion 100 wannan wacce irin kaddara ce wannan wani sabon bala’In ne ya kunno kai inalilahi waina illahil rajiun adduar samun sauki daga wurin ubangiji kawai ummi ke domin dakin juya mata take komai biyu biyu take gani and still yanda take rike da aydarh bata sake taba duk da yanzu kusan hali daya suka shiga ita da aydarh ,kokowa aydarh tashiga yi da numfashin ta alamar asthma ta ke nima tashi “ tunda yazo dunia bai taba shiga tashin hankalin da yashiga yau ba bai masan yanayin dazai fassara kanshi ba shidai yasan rabi rai rabi mutuwa haka yake ji, wasu irin hawaye masu zafi ke sauka daga.
Idon abby bai taba tunani faruwar komai ta haka ba bai taba kawo ma ranshi malik zai aikata abu irin haka bai san adadin lokacin da ya dauka ba zuciya sa na juya zancan hankalin sa ya gaza auna lamarin ji yake kamar mafarki ko almara ABDOOLMALIK ne yayi ma wata ciki watan ma diyar dan uwanshi uwa daya uba daya wanda duk duniya su biyu iyayansu kawai suka haifa “son zuciya da kuma son duniya irin na dan uwan nasa yaraba su da juna tsawan shekara ashirin da biyu wannan wacce irin kaddara ce mike shirin faruwa da rayuwar su? Oum kau wani irin ajiyar zuciya ta sauke rufe idonta tayi ruf tana jiran ji karashan zaman, ummi da har yanzu bata dawo daidai ba ji take kamar duk duniya babu wanda ake jarabta kamar ita ashe kuka rahama ne ashe,ashe wani lokaci dadi ke sa ayi kuka . Hajajju tace tau nan da kuke ta wani yan kuke kuke abunda dai yafaru ya riga faru kuma dai iyakar yamu yamu kawai muka sani kunga kwara asan yarda zaayi kafin wasu rubabbun su sani su samu a bakin duniya yanzu ma fita day ace tattara su a hadasu “AURE”kalmar auran da tafito daga bakin hajajju sai yazamo tamkar wani miki ne ta famo a azuciyar ummi harbawa zuciyar tayi tana barazanar fitowa waje bazata zamo marar aldaci ba bazata so kanta da zuciyarta ba ko itace a wannan matsayin da wani yayi wa yar ciki karshan hukunci da zata yanke mashi kenan shiyasa taji wani kalar yanayi farin ciki ko bakin ciki ( bakin cikin dai 🙄)ba karamin karfin hali abba yayi ba wajan sauraran maganganun su bai taba tunanin abu mai haka da wannan ba zai faru a rayuwarshi ashe duk wayon ka duk dabarar ka Sai Allah ya jarabceka mutanan dayayi nisa dasu mutanan dayayi kaura daga rayuwarsu mutanan daya binne gaskiar dangantaka tsakanin su ashe zanan gudun kaddara su atare suke ashe gudun kaddara guzirin iske ta ne inalilahi waina illahil rajiun zufar dake keto masa tamkar yana cikin oven tamkar bai taba shiga inuwa ba,aydarh dake ma salma wani irin kallo hawaye ke zuba a idonta sosai ko da bata taba tunanin salma da doctor ashraff zasuyi mata abu irin haka ba kuma da wanda ma batasan ko waye ba kuka take sosai a jikin ummi, oum tamike ta nufi abba ta durkusa ta rike kafanshi cikin kuka “tace abban aydarh kar son zuciya ya rude ka kasa zatar da hunkunci ka dubi rayuwar ka ka dubi rayuwarmu ka yi abunda musulunci yace tunda har bataji kunyar yi manah haka nima a matsayin mahaifiyarta na yafe ta wani irin kuka ta fashe dashi ,dasauri hajajju ta mike tace aaa zara’u yoo Allah natuba babu katon da ya isa hana wannan mutuman auran yarinyar nan sai kuma tayi kasa da murya tace tau tunda bai ji kunyar taba masu diya ba mu ma ai bamu jin kunyar aurar masa da ita,malik ya mike tsaye yana girgiza kai yace enough hajajju ya isa haka mi nayi maki dakike kokari bata rayuwa ta mi nayi maki da kika zabi yi mun wannan sharrin ?’wani wawan mari abby ya dauke shi dashi kamar jira ummi take ta taro shi ta dayan side din cikin kuka ummi tace wallahi duk duniya idan gatanka ne sai ka aure yarinyar nan mugu azzalumi marar tsoron Allah indai ni ce mahaifiyarka sai ka aure yarinyar dabas ta zauna kasa ta fara wani irin kuka,zuwa yanzu aydarh mutuwar ta kawai take jira ciki! Aure! Kalaman da suka zautar da tunaninta bin kowa take da kallo domin batasan abun fadi bakoo abun yi sauraran yanda numfashi ta ke fita da yarda zuciyarta ke over racing kawai take.Baaba tace kuyi hakuri shi daman duk yanda bawa ke kokarin gujewa kaddararshi sai ta riski shi wannan wani ikon ne daga Allah wayau ko dabarar bazata iya kwatar mu ba daga rubutatciyar kaddara ba “Don haka a matsayi na na babba a kaf ahalin nan nake umartar ku da kuyi hakuri ku hadda auran yaran nan ya yanzu kuma a take! Abba daya lula duniyar tunani sai yanzu ya dago kai ya zubawa aydarh ido kallonta yake irin kallon kin ban kunya kinbani mamaki,aydarh da bata fahimtar komai batasan ma irin kallon da abban ke mata ba,Abby yayi gyaran murya yace habib ina neman alfarma ka yafewa abdool abunda yayi na biyu ka yarda mu hada auran su suyi nesa damu domin ganin su a kusa damu ba karamin ciwo zai jawa zuciyoyin mu ba musamman kai abby ya karasa maganar yana Kafe abba da waennan manya idanun nashi,har ga Allah lokaci daya abba yaji ba aure ba komai ya cancanci yayiwa aydarh bai taba tunanin zatayi mashi wannan tabon ba kuma ma a mutanan daya dauka mafi kaskantatu a rayuwar shi mutanan daya guda saboda a ganinshi abun kunyarshi ne yayi kudi kuma mutane su sam asalinshi talaka bane tsawon shekara 22 ba taba tunanin akwai ranar da zasu dawo rayuwarshi ba,mikewa tsaye yayi yace ni Alhaji habib nabawa yaron wurinka auran Aseeyarh akan sadaki mafi kankanci sannan matsayi na mahaifinta na yafe ta har…. Dasauri baaba tace aaa habibu kar ka karasa hakan ma ya isa zasuyi nesa daga gareku in sha Allah har sai zuciyoyin ku sunyi sanyi,Abby ya fiddo 20k daga aljihun shi ya mikawa rufaidarh yace taba aydarh sadakin ta ne sannan ta kira limamin massalacin gidan yazama waliyyin aydarh! .cikin yan mutunan liman yakara so aka farad uk wani abunda musulunci ya shar’anta kafin daurin aure gaban duk wanda ke parlor aka daura auran ABDOOLMALIK IBRAHIM MAIDO DA ASEEYA HABIB MAIDO kan sadaki naira dubu ashirin wani irin sanyayan ajiyar zuciya oum tasauke bata taba tunanin abun zai faru duk yanda suka shirya ba hajajju kau wani irin arna smile tayi irin boss din nan rufaidarh kau ga farin ciki ga tausai dukka sun hade mata ,salma dai kanta na kasa.Doctor ashraff yayi bankwana yatafi abba bai jira komai ba ya mike yanufi part dinshi oum ta bishi da ido tasan yau akwai aikin lallashi koma miye mai sauki ne tasan yarda zata saita mijinta abby ma godiya yayi wa oum ya sake bata hakuri kan abunda yafaru yayi mata sallama yafita,ahankali ummi tamike ta rike hannu aydarh da still takasa tsayawa tsaye tace mungode fatima Allah yayi albarka oum itama godia tayiwa ummi ta bisu da ido zuciyarta na tsinkewa aydarh kau da batasan duk abunda ke faruwa ba sai bin su take kamar status da sauri rufaidarh ta mara musu baya domin yi musu rakiya hajajju ma jikkarta ta diba tana cewa oum zuwa gobe zata zo ta karasa hutun nata anan,wata irin faduwa aydarh da jiri ke kwasarta tayi daidai kofar fita parlor oum na ganin haka ta juya dasauri tay hanyar part dinta kukan dake cin ranta na kufcewa dasauri ummi tayi kanta ganin yarda ta fadi kamar ba rai tsawa tayi wa malik tace yadauke su tafi “kamar bazai tabata ba ya dai daure ya dauke ta yanufi hanyar waje hajajju ta gwalo ido ta kalli rufaidarh tace anya kau ba mutuwa tayi ba?rufaidarh tashare hawayenta tace aa hajajju ina tunani rudun da tashiga ne in sha Allah zata tashi tau Allah yasa dai mudai bara mutafi sai kuma tayi kasa da murya tace yau dan dole kawai zai sa na kwana wannan kuturun gida na ibrahin gashi audul din dake siyo man abubuwan da bazaa rasaba yau ko bindiga aka bashi ni zai harba yoo Allah natuba daga taimako sai abu yadawo kai na shi hwa taimakon shi nayi dana sa aka bashi yarinyar ita dai rufaidarh kallon hajajju kawai take batayi magana ba dasauri hajajju ta bi bayan ummi. Babu yarda rufaidarh batayi ba su bari driver ya mayar dasu abby yace babu komai sun gode zasu samu dan sahu, hajajju da bata so haka ba tayi mitsi mitsi da ido tace kai kuji tababbe tau a ina kaga alamar dan sahu anan anguwar salon aganmu cikin dan sahu kamar wasu yan iska ace manah mayu yan kwakwa munzo maula kamar wasu zararru ina dalili da kyar dai aka shawo kan hajajju suka samu napep suka tafi ummi da abby suka shiga daya Malik dake dauke da aydarh kamar baby a kirji wanda riqe ta dayayi yanayin shi ya chanza bai fahimce komai abun dunia ya taru yayi mashi yawa tare suka shiga da hajajju,fuskar nan tashi kamar hadari dinki tsab idonshi kamar zaiyi aman wuta turaranta ya takurawa rayuwar shi. Assalam babyn habeebe’s 💖nace bara na gaya muku ina yan mata? Ina haddadun mata?ina manya mata?ina yan gayu? Da zawarawa baki daya 🥳💖nesa ta zo kusa kina neman musulmin turare mai kamshin rahama turare mai musulmin kamshi💖💃🏻👌wanda zai sa duk idan kikaje a kalli ki domin kamshin shi cikin nutsuwa yake fita 💃🏻tau nesa tazo kusa come one ☝️ come all to real scent perfumes💃🏻nake gaya muku karshan kamshi ake magana just dm me and purchased yours 😉💖muna da air fresheners masu kamshin oud 👌💃🏻
Turaranta ya takurawa rayuwar shi, hajajju ta kauda fuska tace uhm “ tau banda ma neman bala’I irin na ibrahin mi yayi zafi daga wannan dan abun sai ya danna maka auran yarinya “tayi kasa da murya tace tau wai da kake ta wani daura fuska kamar wani afta mi zakayi aure ne an riga an cuce ka an Baka ma yarinya ,ga yarinya kuma ba lafiyaya ba , Allah na tuba ita kuma asiya ta dauka da zafi tasaka gaba da masifa kamar wani dan iska shidai malik bai ce komai ba domin bai ma da abun cewa , hajajju tace ohh dan ka daukeni zararra ina ta magana kayi shiru kana ta bina da ido kamar wata tababba Still malik was quite da tasan yanda yakeji da bata dameshi da wannan surutun nata ba marar kan gado ba da tasan yarda yake ji datayi shiru, har suka sauka gida hajajju na mashi masifa wai tana magana yayi mata shiru, suka sukayi abby ya biya masu keken kudinsu ko gida bai shiga ba ya wuce masallaci ba lokacin sallarh bane amma yana bukatar dayaje ko yasamu nutsuwa ‘ko kallon shi ummi batayi batace ya wuce ya kai aydarh dakinta aysha da su halime kallon ikon Allah kawai suke sun rasa abunda ke faruwa Yarinyar da suka zo dazo da hajajju ce tau ya akayi yayansu ya dauke ta miye hadani su da ita dazo ta shigo da kafanta yanzu kuma an kawo ta? Basu san wanda zasu tambaya ba hakan ya sa suka zubawa ikon Allah ido , ummi da still idonta ke jawur ta kalli aysha tace daura man ruwan zafi yanzu ta sa kai tashiga dakin kan gado ya kwantar da aydarh har yanzu kuma bata bude ido ba! Ummi ta cire hijabinta ta linke ajiyar zuciya ta sauke har yanzu bata gama dawowa daga shock din da ta shiga ba abu ne wanda ya faru tamkar a flim lalle Allah abun tsoro ne shike juya alamari a duk yarda ya so ,ahankali taje kusa da aydarh tana kare mata kallo batasan sanda murmushi ya kufce mata ba hawaye ke zuba a idonta tana kallon yarinya wani irin kaunar ta ke bin duk wani sashen jikin ummin bata so hukunci ya kasance hadda na nesa dasu da abby yace ba amma babu yarda zatayi dole tabari a nuna masu kuskuran su dole taba zuciyarta hakuri a hukunta malik din. Ahankali take buda idonta kanta yayi mata nauyi sosai jikinta kamar ba nata ba zuwa yanzu tafara jin sassaucin ciwon da maran ke mata,wata irin ajiyar zuciya tasauke tana tuno yarda komai yafaru gata kuma a wani daki na daban wani irin azababban kuka tafashe dashi da sauri ummi ta riketa kallonta take batasan ta inda zata fara mata magana shiru tayi tana kallonta , kuka kawai take har sai da ummi ta lura da yarda take wahalar da kanta ga numfashin ta na janyewa yasa ta fara lallashinta yau ne karo na farko da ta zauna da wata mace babba bayan oum da rufaidarh kuma yau ne karo na farko dataji tanajin masifar nauyi da kuma kunyar wata hallitta batasan miyasa ba batasan ya akayi ba yi shiru kawai da ummi ta ce mata sai taji kamar wani abu aka hura mata a zuciya. Zuwa yanzu tagama saddakar da kanta tagama sallama ma rayuwa bata dawani saurin gata ba abbanta ba oum ba auntie rufaidarh babu salma Komai kallonshi take bako a rayuwarta duk yanda tak’I gidajan talakawa duk yarda take kyamar gidaje irin haka wannan sam bataji komai game dashi bata ma da nutsuwar fahimtar komai , da sallama aysha tashigo tana kallon aydarh ita dai aydarh ko sanin shigowar aysha ma batayi ba,aysha tace ummi nagama “ ki zuba a bocket ki kawo shi toilet din dakin nan da to aysha ta amsa sannan ta fita. Ummi ta taimaka mata tayi wanka domin sam jikinta ba kwari bata da kayan da zata chanza kuma ka’idan ta ne idan tayi wanka ba ta mayar da kayan da ta cire ,ummi takalle ta tace al’ada kike? Sunkuyar da kanta kasa tayi domin bata fahimce abunda ummi tace ba ganin hakan yasa ummi cewa mp kike ? Ahankali ta gyadawa ummi kai batareda da tace komai ba ta share hawayan dake zuba a idonta, mamaki ne yakama ummi period kuma? Mi zai kawo mata period yanzu a halinta da take ciki wannan wani alamari ne mai wuyar ganewa? Duk iya tunani ummi takasa gane komai hakan yasa ta mikewa ta fita. Hajajju tayi shiru tace wllh kun dai ji tau Allah na tuba ai daman abunda yadace ayi masu kenan a kori yan banza daga cikin mu baki daya nan da shekara hamsin haka sai su dawo,aysha was so confused the three of them are speechless kallon hajajju kawai suke babu ko dauke ido can halime tamike tace yanzu hajajju kun yarda duk anyi hakan gaskia yayah bazai wannan abun ba,hajajju ta kankace ido tace minene kuma yayah tau shi audul din wanene zaayi mashi sharri kai kuji wata rubabba nan tau dan uwwaki haka akayi yanzu haka anbaka masu aure kuma ance su kwasa subar cikin mu,Allah sarki audul ko wacce duniyar zai kwashe ta su shiga oho ta karasa maganar tana tafa hannu,ni tsorona Allah tsorona karsu shiga cikin mutane ayi tunanin daga wata kasar aka watsu su ahtau yara kamar su aka tara ma kenn dunia to kila daga ni sai su dai akayi ma wannan kyautar , Maryam dai so take kawai taje wajan aydarh bakaramin dadi taji bai to amma taga su aysha da halime duk sun wani damu duk da babu dadi amma ai ance cikin ya bare kuma ma har an daura masu aure babu wanda yasan ma da zancan cikin haushin ta daya da akace wai zasu tafi subar Adamawa tau ina zasu,daga haka babu wanda yasake magana cikinsu hajajju kwanciya tayi taba su baya “ummi tace tau tsayawa zanyi jiranki bazakiyi sauri ki kira shi ba? Da sauri halime tayi hanyar dakin malik,shiga tayi ta iske shi kwance idonshi a rufe ahankali tace yayah yayah yayah har sai da takira shi sau uku sannan ya bude runanni idonshi ya zuba mata su sai data tsorata ganin shi ahaka sannan tace ummi nakira ka bata jira amsar shi tafita domin tasan bazai ma amsa din ba. Da sallama yashiga dakin kasa hada ido yayi da ummi itama ummin bata kalleshi ba kallo daya yayi ma aydarh dake kwance cikin bargo ta nade kamar wata baby tsaki yayi ya dauke ido still ummi bata kalleshi ba kuma batayi mashi magana ba “can tace bakin layi zakaje kasiyo mata pants biyu da sanitary guda daya kasan maganin daya dace da ita ai daga haka bata sake kallon inda yake ba ta dauke ido domin wani irin zafi da quna take ji da har wai ta haifi dan dazai iya cin zarafin mace inalilahi waina illahil rajiun! Har yanzu maganar na mata yawo a kai babu wani adalci ko rahama da malik din yacancanta daga gareta shiyasa har kagara take gari yawaye ya dauke aydarh su tafi ko taji sauki da sassauci har ga Allah har cikin ranta take son yarinya har cikin ranta take tausayinta ba karamin mamaki abun ke bata daga malik din har aydarh babu wanda yayi kama da abunda akace sun aikata din amma miye dalilin waenda suka bada shaida akan abun nayi musu sharri bata ga dalilin yin hakan ba shiyasa ko tana so ko bata so sai ta amince ko kadan bata ga laifin aydarh batasan babu abunda ya isa yayi forcing malik ya aikata abunda baiyi niyya babu kudi ko mutanan dasuka isa su sa shi yin abunda baiyi niyya ba, wani irin haushi da daci take ji kan abunda malik din yayi.shagon yashiga suka gaisa sama sama daman kuma wannan halinshi ne sam bai dasakin fuska saboda baya son raini 2k ne kaf kudin shi bai san nawa kayan suke ba hakan yasa shi yin shiru yana nazari kafin yace Malam musa dan Allah pants nake so na mata guda biyu sai sanitary pad kwara daya shi kanshi wani irin nauyi da kunya yaji sadda yayi maganar shidai kam yaga rayuwa baya siyin irin waennan abubuwan ,, su aysha na tambayar shi kudi sometimes idan yana da shi zai basu da kansu su fito bakin layin su siya yana iya cewa tun dayayi wayau bai taba,taba pants ko pad na mata ba ,washe baki malam musa yayi yace tau malam abdul yanzu kam in sha Allah amma sai naga kamar wani abu nadamunka ko ,cikin tsare gida malik ya girgiza kai yace babu komai sauri nake packing malam musa yayi mashi ya lissafa mashi kudin 1500 ne daidai 2k yamika mashi yabashi chanjin 500h sai da yatsaya chemist nan ma tunani yafara yi wani magani zai siyan mata hasashe yayi kawai yafadi wanda zaa bashi yasiya yafito. Yana shiga ya iske hajajju da abby zaune a tabarma da alama magana suke suna ganinshi sukayi shiru kanshi na kasa ya wuce dakin shi maryam ce a dakin ta na gyara mika mata ledar yayi yace takai ma ummi amsa tayi ta wuce dakin ummin,”sadda tashiga ummi na toilet sai aydarh kawai da yanzu a zaune take ta jingina bayan ta da karfen gado kallonta maryam tayi,tayi murmushi tace mata hello tayi tana mata waving hannu ,ahankali aydarh ta daga ido komai ciwo yake mata a jikinta bata masan abunda take ji yanzu haka bai dan aka cemata zuciyarta ta goce daga kirjinta bazatayi gardama ba cikin sanyin murya dakuma muryar da taci kuka tace mata hey , batayi niyyar amsawa ba domin bama halinta bane magana da mutane amma sai taji sam bazata iya kyale maryam din ba can kasa da murya maryam tace you are damn cute sis ‘ kalma ce wanda bayau bane ba farko bata masan ranar da za’a daina gaya mata hakan ba murmushi tayi kadan wanda bai nuna ba domin bazaka iya gane cewa baki ya motsa ba a murmushin, Maryam tace ina ummi? Shiru aydarh tayi yanzu domin tagaji da surutun maryam din kafin tasake wata tambayar ummi tafito daga toilet , ummi gashi inji yayah yace na kawo maki amsa tayi batareda tace komai ba “”maryam tace ummi anan zata zauna? Wani irin kallo ummi tayi wa Maryam daya sata fita da sauri daga dakin ( masu sunan mu pah Akwai tambaya 🤣da surutu🤦🏻♀) ASEEYA tashi ki shiga sai kin chanza bara na kawo maki Abinci karba aydarh tayi kanta na kasa ta wuce toilet din fess yake bawani dirty white broken tiles ne a toilet din aydarh dai sai kallon karamin toilet din take tana mamaki sai data bata 30 mins a bayin tana sake gyara jikinta zuwa yanzu jirin da take ji ya ragu saidai abunda baa rasa ba, ummi tashigo rike da plate din abinci da pure water biyu a plate ta ajeye gaban aydarh tace mata bismillah kici abinci sai ki sha magani ki kwanta, kallon abincin da ummi ta miko mata tayi spaghetti ce da kifi sai ganye sai kamshi abinci yake karba tayi ta ajeye domin bata jin zata iya ci ba wai saboda abinci ba aaa saboda halin datake ciki ne. Fita ummi tayi har tadawo dakin abincin na yarda yake , aydarh kuma yanzu a kwance take wani side daban take kallo da alamar har yanzu bata hayacinta wani irin tausan ta yakama ummi har ruwan kwalla ya taru a idonta dasauri tashare, cikin dattako tace ASEEYA kitashi kici abincin sai ki sha magani Nakoshi aydarh tace,”aaaa Aseeya ki daure ki ci sai ki sha magani kinji; ummi ta taimaka mata tazauna ko five spoons batayi ta ture tace ma ummi ta koshi amai zatayi idan ta sake ci kuma, hakan ma yayi ummi tace tareda ballar mata maganin ta bata.Duk wani kala take ji domin da pant din har pad bata san su ba batasan company pad din ba ( daman yazaki sanshi irin namu ne na yaku bayi🙄)
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 5 Chapter of 83