pant din ma tasan bak alar company data ke using bane domin wannan yayi mata wani kala ( ai pah yanzu maganar company yakare 😂😭) ganin damuwar datake ciki and yanzu ba ma ta wannan take ba so take tasan su waye waennan mutane hajajju kawai tasani a cikinsu amma dazo kafin hankalinta ya gushe taji abba nace yan uwa wannan shine damuwar ta dakuma sanin dalilin salma da Doctor ashraff nayi mata haka, bata san amsar duk tambayoyin ta bah akan yasa ta zame ta kwanta ta rufe ido. Hajajju tace wai ibrahin wane gari zaka kadasu wannan rashin tsoron Allah har ina? Abby yace rashin tsoron Allah hajiya rashin tsoron Allah fa kuka ce tau hajiya shi bai ji tsoron Allah ba ya aikata abunda yake so sa ini ne zan ji tsoron Allah wajen hukunta shi duk garin daza shi ma yatafi ban damu ba hajiya shi yaja ma kanshi! Hajajju takalli ummi da kanta ke kasa sannan tace kuma fa da gaskiar ka ibrahin tunda bai ji kunyar dauko ma magana ba kaima karka ji kunyar hukunta shi kwara suyi nesa damu idan hankalin kowa ya kwanta sai su dawo still ummi batayi magana ba domin bata da abun cewa komai akayi ma malik din a ganin ta daidai ne domin shi yaja wa kanshi! Abby yayi gyaran murya yace gobe zasu bar garin su tafi duk idan yayi masu daga ya tashi ya fice daga gidan, hajajju kalli ummi tace ahhh asiya wai daman haka ibrahin din yazama ko dai duk talaucin ne ahtau talauci manah dan ka daka haifa kake kora kamar wani kare daga shaidan yayi mai kirari anya ibrahin mai taamalli da kwayoyi da ko kuma dai kila yana bankar wiwi? Ummi dai batace komai ta tashiga ta wuce kitchen ta turo kofar so take tayi ma aydarh abu mai ruwa wa wanda zai mata dadi a baki yakuma gasa mata ciki already akwai grind groundnut a wani clean white bocket dauko shi tayi ta daura ruwan zafi a kan murhun gawayin da ke kunne, jin ta a kitchen yasa aysha shigowa kitchen din tace ummi ki kawo bara nakarasa maki aaa ummi tace zatayi da kanta basa jayayya ko musu da ummi abby dakuma malik hakan yasata bar ma ummi aikin tacigaba da tsayuwa dai so take ta yi magana da ummi ganin yanayin ummin yasata jan bakinta tayi shiru.40mins ta dauka wajan yi ma aydarh kunun gyadar da yaji madara mai kyau ta garri yayi haske da kyau sosai kasancewar ummin ba baya bace wajan iya girki a flasks ta juye shi saboda tasan ko ta kaiwa aydarh yanzu bazata iya sha ba, a cup ta zuba ta mikawa aysha tace ta kai ma hajajju, sannan ta turo maryam da halime su karbo mata cat fish,
Wani irin sanyanya kamshi ke fita daga jikinta wata simple Turkish abaya ce white a jikinta ta cusa sumar kanta dake nata kamshin dinaar oily tasks a cikin siririn mayafin abayar babu komai a fuskar ta sai Expensive powder da take amfani sai kajal da lips shinner wallahi baza ka taba cewa oum tayi 30 yrs ba balle ka kira mata 39 dayake shekarunta idan ana neman real definition of gayu aji,tsari” tau oum ce shiyasa babu abunda aydarh tabaro daga gayun oum sai ma karawa datayi, Ahankali ta tura kofar bedroom din kamshin ta kawai ya saukar mashi da nutsuwa kuma yasanar mashi da iso warta waya yake amsawa kuma still ganinta bai hanashi cigaba da magana a wayar ba kusan 10mins da shigowar ta bai aje wayar ba kuma alamu sun nuna mata kamar wani horo yake mata ta hakan tasan ranshi a bace yake shiyasa zatayi duk yarda zatayi ta boye ta ta damuwar tayi maganin tashi,kasa cigaba da juriya tayi idonta yakawo kwalla,fadawa jikinshi tayi tareda zare wayar ta kashe tafashe wani irin kuka ta kankameshi kamar wani zai kwace mata abban shima hakan ne wani sanyi yaji da rahama yakasa yin komai yakasa lallashin ta kanta kawai ya iya shafawa duk girman laifi ko abunda oum zatayi mashi bai ga ranar da zai iya yin fushin da zai kasa kallonta ba hade.
Hade bakinsu oum tayi ta bashi wani irin passionately kiss he can’t hold it but to kisses her back kusan 3mins suna ahaka kafin yadago ya rike fuskanta yace zarah! Dan faduwa gabanta yayi cikin sanyin jiki ta dago kai ta zuba mashi raunanin idonta hannunta yakama yace zarah! Miyasa kika zabi yi mun haka? miyasa kika zabi boye mun komai zarah why?? Zarah kina ina abubuwa duk suka faru ahaka zarah kina ina har aka samu wani ya ketare iyaka kina ina har wani ya ci zarafin aydarh? Hawaye ke zuba a idon oum ba karamin tausayin abba taji ba ko ita da tashirya komai gabanta yankewa yake yana faduwa duk sanda ta tuno faruwar alamarin! Kayi hakuri zawjjjjjj kayi hakuri yah roohi am critical sorry ABBANARH ban san tayarda zan fara kare kaina ba bansan ta inda zan fara ma bayani ba “shiru tayi tana mashi wani irin kallo har cikin veins din shi yake jin kallon “lumshe idonshi yayi ya bude yace zarah ya akaiyi aydarh tasan yaron can ya akaiyi iyalan ibrahim suka dawo rayuwar mu bayan shekara 22 da barin su rayuwarmu,tafiyar wata biyu kawai nayi abubuwa suka dame haka ;ciki fa aydarh kuma inalilahi waina illahil rajiun hawaye abban keyi ,bakaramin tashi hankalin oum yayi abunda bata saba gani bane gamai da abban kwantar da kanshi yayi a kirjin oum yanda yakeji a ranshi tamkar an zare mashi wani hope na rayuwa ya tsora ta da dunia ya tsorata da rayuwa ashe babu karyar dake dadewa a rufe ashe duk iyakar ginin da aka ginawa gaskia guguwar kaddara na iya rushe shi , Allah shine masanin daidai Allah shi ke iko da zartar da komai a duk yarda yaso hakika sai yau yake ganin iya kuskuran dayayi a rayuwa babu abunda oum bata gaya mashi kan abunda ya aikata tayi kukan tayi rokon tayi fushin amma sam abba yayi kunnan uwar shegu da ita,tun kan halin aydarh oum ke fama dashi amma sam bai taba kawo wa oum gaskia take gaya mashi ba,cikin su babu wanda ke da abun fada kowa da abunda yake sakawa a ranshi.still yana kan kirjinta shafa mashi kai take har bacci yasamu nasarar daukanshi jin yanayin ajiyan zuciyarshi ta sauya yasa oum fahimtar bacci yadauke shi,ahankali ta kwantar dashi kan gadon tareda rufe shi da duvet zuba masa ido tayi tana kallonshi ko zatayi karya kan komai banda soyayyar dake wa habib wani irin so take mashi wanda ita kanta basan adadin shi ba , har yanzu kallon yarinya yake mata ko dawasa bai taba hada ta dawata mace ba a rayuwarshi duk girman kai izza wulakanci dakuma isa ta abba idan yana gabanta komawa yake tamkar yaro ganin yarda yake bacci da alama sam baya jin dadin shi yasata zare veil din da ta daure kanta ta ajiye kwanciya tayi saman gadon itama ta shigewa jikin shi.
7:35 daidai ummi ta kammala pepperoni catfish din da kewa aydarh yaji kayan kamshi sosai sai kamshi yake a warmer ta juye mata shi ta kwashe sauran a plate ta hada da bread aka mikawa hajajju, hajajju dai sai kallon ikon Allah take can takalli aysha dake warware mata ledar bread din tayi kasa da murya tace ahhh gaskia a Lamarin asiya akwai gyara mamadin ta tayi ma ita yarinyar horon yunwa shine ta dage ta rasa inda zata tsoma rayuwarta tun dazo ta daura waccan ta sauke waccan an mayarda gida kamar rastaurans Ahh tau mu dai ba ruwanmu iyaka a dafa a debar manah namu rabon ahtau aysha batace komai ba har tagama warware mata bread din ta ajiye ta tashi bin bayan aysha da harara hajajju tayi tana kallon maryam,tace duk cikin su naga ke kadai ce kawai ba tababba ba ,hala a mutanan gidan akwai mai sasirikat din hauka Allah natuba bai dan ba zararru ba kana magana kowa ya dinga ma shiru, dariya kawai maryam keyi batace komai ba tace tau minene wani sasirikat? Certificate fa ake cewa kuma ma naga ke ina ruwanki ba an dafa an baki kinci ba miye wani abun complain ? Hajajju dai abunda ke gabanta tacigaba da ci bata sake bin ta kan maryam ba. Ummi tace zauna ahankali ASEEYA ki daure ki ci ko kadan ne bayan spaghetti din nan dakikayi cokali biyar babu abunda fa kika ci aydarh dai kanta na kasa bata sha’awar cin komai domin cikinta ma cunkushe yake can ummi tabude flasks din ta tsiyaya kunun a cup tamikawa aydarh karba aydarh tayi Still bata sha ba sai kallon kunun take ummi tace daure ki sha zaki ji dadin jikin ki, ahankali ta kafa cup din a bakinta tayi sipping kunun har cikin ranta taji zafin kunun yayi mata dadi Sosai a baki ba i ta ta ajiye ba har sai da tasha rabin cup kafin ta ture sannu ummi tayi mata tareda mika mata bowl din da ta zuba mata pepperoni a ciki shima dai bata ci dayawa ba ta ture, kallonta ummi keyi ko kiftawa babu da alama dai halinta ne na kin abinci bata takura mata ba da dole sa ta cinye ta rabu da ita, so take suyi magana so take ta fahimce wani abu daga bakin aydarh amma bata san taya ba a ganinta yakamata a bar aydarh ta huta da taso mata maganar amma idan tayi shiru kila wannan ne dama nakarshe dazata sake samun irin wannan lokacin ita da aydarh hakan yasa ummi fara magana cikin hikima da dattako tace ASEEYA! Aydarh bata dago ba kanta na kasa kuma bata amsa ba ummi na lura da ita a wunin dasukayi tare ta fuskance abubuwa da dama daga halin aydarh, “”hakan yasa ummi cigaba da magana “” bansan kaddarar da ke sake bibiyar rayuwarmu ba basan ta yarda komai yafaru ba a wannan karon kila wannan ce hanyar da muka jima muna addua akai,a kullun adduar mu shine daidaito da kuma gyaruwar tarwatsewar da ahalinmu yayi ,sai sannan aydarh ta dago kai ta kalli oum dasauri kuma ta mayar da kanta kasa wani irin nauyi da kunyar ummin take ji,ganin abunda datayi yasa ummi kamo hannunta tace Allah shike kaddara duk abunda zai faru da bawa tun kafin fitowar shi daga cikin-cikin mahaifiyar shi duk abunda yafaru yau da ma wanda zai faru har abada yana cikin littafin rayuwarmu,wani birkitacan alamari ne mai wuyar fassarawa nayarda da kaddara nasan cewa wannan wani hanyar ce Allah ya billo manah dashi domin mu karyata tunaninmu da kanmu domin ya nuna manah iyakar mu akan zunubin da mahaifinki ya saka mu,mukuma mu kabada hadin kai wajan aiwatar dashi ZUMUNCI ba abun wasa bane amma ahaka muka sa kafa muka ruguza mafarkin kakanin ku! Hawaye ke zuba a idon ummi,share su tayi tacigaba dacewa ASEEYA nasan baki san suwaye mu ba a cikin mu bayan ABDOOLMALIK sai hajajju kawai kika sani, ni nice mahaifiyar ABDOOLMALIK Wanda kika ganmu tare shine mahaifin shi kuma yayan naki mahaifin uwa daya uba daya wani irin zabura aydarh tayi tareda mikewa tsaye hankali tashi tace yayan abbana kuma? Daman abbana ba da wani dan uwa? Zaunar da ita ummi tayi tace ki kwantar da hankalinki ASEEYA yanzu ba lokacin sanin komai bane na fada maki wannan maganar ne domin kinsan waye malik a wurinki domin ki san su waye mu, aydarh was shock and speechless at thesame time iyakar abubuwan da zasu firgita mata tunani ba wanda bata gani ba a yau har zuciyarta ma ta kai da bushewa ta riga da ta sallama komai na rayuwa a yau din nan shiru tayi kawai tana cigaba da sauraron ummi. Malik yayi shiru yana sauraron hajajju har takai aya tace tau sai kayi hakuri ka rungume kaddara ka yafe man amma kaji duk yarda akaiyi sannan ta fashe da kuka tace tau bacin ma ba kaunar Allah ni miye laifina dan matan can sun gaya man abunda kayi nikuma na gayawa ubanka an daura muku aure da yarinyar sai kuma tayi kasa da murya tace wai kau kaga kenn yarinyar da zaka dinga bakin rai kana irin wannan mugun abu dan Allah yataimake ka na shige maka gaba an baka auranta ? Yanzu taimako daya zanyi ma nagaya maka garin dazaka ku dinga istigifari Allah ya yafe muku,tashi yayi ya fita domin bazai iya cigaba da sauraron hajajju ba “daidai zai shiga daki yaga ummi tafito rike da hannun aydarh wace ke tafi ahankali tamkar bata son taka kasa, yarasa miya aiko ta cikin rayuwarshi ya rasa hadin kaddara da yahada shi da ita kalmar ciki yamaimaita a ranshi wai yayi mata ciki har ya zube an kuma daura masu aure a yanzu haka wai fa matar shi ce !! Da sauri yashige daki ganin ummi na kokarin juyuwa abunda bai sani ba shine tunda yafara kallon su ummi ta lura da shi . Shiga sukayi dakin hajajju tamike tsaye ta dafa kirji tace wacece wannan? Ummi dai tayi shiru ahankali ta zaunar da aydarh kan cushion din dake cikin dakin tace barka da dare , hajajju tayi shiru tayi kamar bataji ba tace tau waennan rubbbun dasuka samu gaba suna kwala manah idanun kamar larabawan daji bazaki sallamai su ba ki kirawo ibrahin da audul din ba? Fita su halime sukayi kafin ma ummi tayi masu magana malik tasa aysha takira mata sannan ta tafi dakanta kiran abby, tsaye yayi kamm bakin kofa ya sukunyar da kanshi kasa, can sai ga ummi tashigo abby na biye da ita duk zama sukayi abby nama hajajju barka da dare fuskar nan tashi babu yabo babu fallasa kallo daya yayiwa aydarh yadauke ido takure take zaune a dakin kamar wata baby ta lafe jikin cushion din alamar zazzabi da kuma tasowar asthma dinta take ji daurewa kawai take amma ita kadai tasan halin da take ciki,hajajju takalli malik da kauda kai still a tsaye yake bai zauna bas ai kanshi da har yanzu na akasa “Tace ibrahin akwai wani bawan Allah can a kano a rimin auxunawa yake aikin gini yake shine nake rokon alfarma ka taimaka kabar audul ya dauke matar tashi su tafi can kano din yabashi aiki da dan kuturun gida su zauna suyi rayuwar su a can babu wanda yaji babu wanda yagani sai kuma tayi kasa da murya tace saidai ayi mai wonin kafin su tafi kar aje can yarabu da yar mutane a shiga uku saboda gaskia habibu ba yarda zaiyi ba wannan karon dai nasamu na tankwara shi ya hakuri da yanzu duk muna can muna zance da karkata kai a caji opus,bayan abby yagama sauraron hajajju tass sannan yace tau ba laifi hajiya ko 5 seconds bai kara ba ya tashi ya fita,hajajju ummi ta bishi da kallo , tarin da aydarh keyi ahankali yasa shi dagowa ya zuba mata lion eyes dinsa ko kiftawa babu wannan ne karon farko da ya tsaya yana kare mata kallo dasauri ummi ta nufeta tana mata sannu domin ganin yarda take rike kirjinta, hajajju tace tau nan daka tsaya kamar dan karota kana kare mata kallo baza ka iya taimaka manah da komai ba ko duk abunda kuka yi bai.
So babyn habeebe’kuna neman uniques turaran wuta,turaran dana kaya baki daya? Tau faduwa tazo daidai dazama 💃🏻come one come all to real scent ,haddadun mata,manya mata,yan mata da zawarawa baki daya kuzo mu hadaku ku dinga musulmin kamshi,kamshi marar tadda hankali kamshi mai kwantar da hankalin bawa and munada room fresheners masu kamshin oud just dm me and purchased urs ❤
Duk abunda kukayi bai ishe ku ba sai ka dinga zuba mata ido kana kallo shidai bai ce komai ba ya juya ya fita daga dakin, sannu ummi ke ta jera ma ta ba karamin tausayin ta ummin ke jib a tasan tunda take bata taba shiga irin wannan yanayin ba “taga kokarin yarinyar sosai, har tarin ya lafa hajajju na gefe tana wurga ido,can tace tau wai wannan wani irin tari ne ko daman bayan anyi bari tari na biyo baya? Ummi dai batace komai still tana kan aydarh ta jata jikinta tana shafa mata baya kusan 7mins kafin ummi takama hannunta suka koma dakin ummi, sannu ASEEYA kinada asthma ne? Gyada kai aydarh tayi batare da ta amsa ummin ba,gyara mata kwanciya ummi tayi still tana kallonta, addua tashafa mata kafin tashiga toilet ta dauro alwalla. Kiran sallarh asuba yasa ta bude idonta ahankali tana bin fuskar abba da kallo,yatsanta daya ta daura kan lips dinshi tana zagayewa ahankali shima yake buda idonshi har sai da ya bude su tarr a kanta wani irin cute smile tayi mashi shima ya mayar mata,batace mashi komai ba tayi hanyar toilet shima toilet din yashiga,tare sukayi wanka tareda dauro alwalla,sharp sharp oum tashirya shi cikin light blue jallabi zubin kasar sudan turare ta fesa mashi tareda da daukar pray mat ta bashi murmushi yayi yace Allah yasaka maki da alhamdulilah zarah , 3mins yakaishi mosque din dake cikin gidan “Bayan fitar abba cikin sauri oum ta gyara gadon dakin tareda daidai hasken dakin ,fita tayi zuwa dakinta na Part din abban towel din jikinta ta zare ta shafa cream din da take amfani dashi duk san da abba ke kasar few minutes ta dauka kafin ta saka hijabi ta kalle alkibila, tunda ta hau abun sallarh tunanin aydarh ya hanata sakat takasa sukuni tunanin halin da aydarh ta ke ciki kawai takeyi tasan babu abunda zai faru da ita ta hango tsananin sonta a idon ummi taga tsananin kaunarta a idon ummi da abby baki daya iya zaman da sukayi da ummi tana mutuniyar kirki ce tasan in sha Allah zata samu abunda take so daga wurin ummi da malik in sha Allah wannan shine silar kawo karshan komai bata san iyakar adadin kwanakin ba batasan iyakar adadin watannin ba batasan iyakar adadin shekarun ba amma tasan in sha Allah komai zai daidaitu in sha Allah. Hajajju ta matse kwala tace”yanzu ibrahin dama dai dagaske kake sai ka kada yaran nan sun bar garin? Abby dai na tsaye shigowar shi kenan daga masallaci yace ma ummi tasa aydarh ta shirya yanzu zasu tafi malik dai na tsaye kanshi a kasa he is out of control, he is out of mine bai san abunyi ba zuciyarshi ta dake ganin komai yake tamkar a mafarki bai san tunanin dazaiyi bai idan ma yace zaiyi tunanin wani abun zuciyarshi na iya fashewa.ummi ta kalli aydarh da ta fito wanka yanzu tace “ya kike jin jikin yanzu? Cikin sanyi murya tace Da sauki amma kaina na ciwo ta karasa muryarta na karyewa alamar kuka take son yi, ummi ta mike tsaye tafita daga dakin, tana fitowa hajajju ta bita da kallo ganin ta shiga kitchen yasa ta shiga kitchen din itama,har kasa ummi ta durkusa ta gaisheta, hajajju tace niba wannan ba yarinya nan haka zaa kadasu babu kaya babu ko tabarma kwanciya ke baki ga abun yayi Kamar ba kan gado ba? Ummi tace aaa ai naga idan yaje can aiki zaiyi sai ya siyan masu, ta maida hankalin ta kan tea din da take hadawa aydarh, hajajju dai ta juya ta fita tana magana kasa kasa, ummi tace sha sai ki sha maganin ,Kusan rabin cup tasha ummi ta kalli tace har ya isheki kuma naga baki ci bread din ba,”goge kwallarta tayi tace na koshi,maganin ummi ta ballar mata taba ta tasha.bude wardrobe ummi tayi tafido wata sabuwar hijab baby pink da sabon tirmin atampha tasaka cikin wata jikka tareda dayan pant din da malik ya siyo mata sai sauran pads dinta daya rage ta maida bag din ta rufe. Aysha tace ummi anya batayi mata kadan ba ummi dai batace komai tacigaba da daga atamphar chiganvy ce sabowa dal dinki yayi masifar kyau free straight ce atamphar red anyi mata leafs da grey dinki aysha ne da akayi mata na saukar su da zaayi, grey din hijabi ta hada shima sabuwa na saukar taso,Maryam tace ummi wannan kayan pa sunyi mata kadan tafi adda jiki fita ummi tayi ta koma daki duk kansu suka bita da ido,halime tace ni wllh yah malik tausayi yake bani duk yazama wani kala,aysha ta sauki ajiyar zuciya tace ni kaina tausayin shi nake sosai yama kasa ko cin abinci pa ,Maryam na tsaye dai bata ce komai bas ai can tace adda wai ita wannan din nan bata magana ne komai? Aysha tace wai ke miye ruwanki da ita ne haba duk kin dame mu da ita zan bata maki rai fa maryam haba kibar mu,muji da abunda ke damun mu haba,halime tayi kasa da murya tace adda nima da haka zan ci maki wallahi ni so nake nafita muyi bankwana da ita tana birgeni sosai,aysha dai baki bude take kallonsu.Allahumma bareek shine kalmar da yafito daga bakin ummi lokacin da aydarh ta saka rigar tayi kyau sosai rigan yayi mugun karban ta cuteness body ta yafida shape cikin rigan, babu breast’s cuff a rigar amma boobs dinta sun cure wuri daya masha Allah,”tadan fada kadan sai wani haske datayi sosai mai milky milky “karba hijabin tayi tasaka har yanzu jikinta babu kwari sam, Maryam tashigo ta kalli aydarh tace good morning auntie “ aydarh kanta nakasa ta dago kadan tace morning “ ummi ta kalli maryam tace linke wannan rigan ga kallabinta nan a gado rigar da tazo da ita ummi tasa maryam din linkewa tasaka a cikin bag din da ummi ta zubawa aydarh kayan.
Babu yabo babu fallasa ummi ta amsawa malik gaisuwar da yake mata ya risina kasa yace ummi nasa ko zan dafa Qurani taba yarda da babu abunda na aikata ba Amma ummi ina roqanki wannan alfarma ummi kar ki bari natafi batare da kin yafe man ummi babban musifa ce fushi gareni, tau nan dakikayi shiru kina kallonshi bazaki ce mashi komai ba? Abby da tuni domin yasan bazai iya jurar bankwana tsakanin su ba komai yake cikin karfin hali yakeyin shi kudi yadauka 20k yace hajajju ta ba malik din. “” ummi tace babu yafe tsakanina da kai abunda kayi! ABDOOLMALIK ga ASEEYA nan duniya da lahira batada kowa bayan kai a yanzu kai ne komai na rayuwarta duk ranar da ka zalince ta Allah ya isa ban yafe duk ranar dakayi tunanin rabuwa da ita kasa ma ranka baka da wata mahaifiya a duniyar nan girman amanar nan ,dana baka shine ticket din yafiyar da zanyi maka, ummi tajawo aydarh tace Allah yayi maki albarka ASEEYA , batasan dalili ba batasan ya akayi ba kawai tasamu kanta da fashewa da kukan da tarike na awa 24 har cikin ranshi yaji kuka yasa shi dago ido yazuba mata ganin yarda take kuka jikin ummi itama ummin hawaye ke bin kuncinta yasa shi shagala yana kallon su sosai aydarh ke kuka kamar zata shide dakyar ummi ta lallashe ta,hajajju dai na gefe da katuwar jikkarta sai raba ido take tana kallonsu can tace Aaa gaskia asiya baki kaunar Allah ahtau bacin haka miye wani abun kama yarinya kuna ta wasu koke koke kamar wani ya mutu miye wani abun kama sirika kuna kuka kamar dai wasu marar sa alkibila nipah bana son wannan abun yaran kar su rasa mota a tasha ina jiya ibrahin yace duk abunda ake karfe bakwai su tarkata su tafi inda zasu , shine kika wani tsaya akansu kina wani zuba mashi umarni kamar dai wani yaro ita kuma bazakiyi mata nasihar ba tayi biyayyar aure? Ummi tayi shiru tana kallon hajajju, hajajju ta bude jikkarta ta fido kudin da abby yabata da wayarta tace tau ga wannan inji ibrahin, wannan kuma waya tace zaka ga ansa isah magini ka kwafi number kuna sauka kano ka kirashi kace kun sauka zamuyi waya dashi nayi mashi bayanin komai karba malik yayi ,yayi yarda hajajju tace masa, Maryam ta mika masa jikkarta da ummi
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 6 Chapter of 83