yau bazan sake kiranka da sunan ba dan Allah ka yafe mun am sorry am critically sorry “Allah bazan sake maka tsawa ba ba zan sake maka musu ba am sorry don girman Allah,Wallahi saida ya juya baya yayi hawaye kafin dasauri yashare ya juyo ya zuba mata ido numfashin ta na wani sama sama ga kyarmar tsoro tanayi ga rashin lafiya she looks very pale and weak “jikinta ko ‘ina rawa yake ga muryanta dawani irin sanyin tana shaking voice din karasawa yayi kusa da ita tasake zabura zata mike yayi saurin sa hannu ya riketa yace shshhh ya isa haka “quiet Allah kaman anyi ruwa an dauke ko tari bata sake yi ba tayi shiru gam sai kirjinta dake bugawa har yana iya hangowa (karamar marar kunya kawai 😂)yace relax breath out tayi numfashi kafin yace breath in tamayar da numfashi “ahankali yace wipe off your tears bana son ganin su dasauri tashiga goge hawayen ta fuskanshi babu yabo babu fallasa sai take ga kaman kallon tsana yake mata yakama hannunta ahankali ya cire mata canular hannunta gentle kaman mai sorry yasa cotton ya goge jinin yana jin yanda jikin ta yayi mugun zafi.
Jikinta yayi mugun zafi sai kyarma take kallonta yake ko kiftawa babu ba dan karamin tausayi tabasa ba da kaganta kasan she is in serious pain “fita yayi yawuce kitchen yabude flasks din ruwan zafin daya zuba yasaka a cup “kafin yabude hadaddan kitchen cabinet din kitchen din dake da kayan tea dasu junk food kaca kaca a ciki kalan nakasan “ wani gari yadauko kaman oat haka yazuba a dan bowl kafin yazuba madara dayawa a ciki sai sugar kadan yazuba ruwan zafin yayi mixing fridge yabude yafito fresh apple green sharr babba yayi slices dinsa kanana ya zuba a ciki kafin yafido grapes shima yazuba a har yafito da strawberry ya tuna bata sha yamayar cikin fridge din “ahankali ya tura kofan dakin yashiga idon a rufe ruff yadinga kallon fuskanta ko dauke ido babu duk da idonta na a rufe but Wallahi zaka ga yanda idonta ya kumbara tsaban kuka sai sauke ajiyan zuciya take a dasauri dasauri “ko baka da imani dole sai tabaka tausai yanda tayi wani kala ya ajiye bowl din kan bedside drawer hannu yakai yataba ta dasauri ta bude idonta daya washe zuwa yanzu babu jan sosai “kamata yayi zai zaunar da ita tafashe dawani kalan kuka mai rauni sam babu kara ko kadan saboda tsaban azaba ma bata da energy yin kukan sosai babu yanda malik bai juya ba amma takasa zama Wallahi kwantar da ita yayi ahankali ya zauna gefenta yana iya jin yanda jikinta yayi mugun zafi a jikinsa yasaka ta nan ma ba karamin kokari aydarh tayi ba wajan zaman tayi kokari bana wasa ita kawai tasan azaban da kasanta da laps dinta keyi mata cikin 100%5% ne kawai yarage na zafin datake ji jikinta ko’ina masifan ciwo yake mata Wallahi ko wanda akayi raping tasan bai kai ta shan wannan zafin ba tana iya kwatanta abunda malik yayi mata da fyade da wannan zafin datake ji daman mutuwa kawai tayi baki daya zai fi mata sauki ala “yanda takeyi ke sa malik jin duk yayi hating kansa Wallahi bai san abunda yashiga kansa ba dadinta yaja yayi mata haka muryansa can kasa very soft and cool yace “open your mouth”sake rufe idonta tayi ruf babu gardama balle wani musu tabude bakin yashiga bata oat din sai daya ga tayi kusan rabi still idonta na rufe kafin yadaina bata ya dauko bottle water yabude kafin ya ciciro drugs din yabada da kyar tasamu ta hadiye “yahada alluran yayi mata ko kusa bata masan yayi ba domin zafin datake ji yaci uban zafin alluran kwantar da ita yayi kafin ya sa duvet ya rufe ta pain reliever yahade da alluran bacci yayi mata “yakai kusan five minutes yana kallonta kafin yashafa kanta ya kwashe abubuwan yafidda yadawo ya zare jallabiyan jikinsa ya kwanta yana sakata a jikinsa bacci yadauke ta “kaman irin yau yafara ganinta moments dinsu yake tunawa yanda ta dinga basa hakuri da duk wani dadin dayaji kaiiiiiiiii he cannot express the dadi yadai san yaji dadin da bai taba jiba a rayuwarsa yashiga paradise din duniya billahi yah rabbil alameen “ko ten minutes ba’ayi ba shima wani kalan bacci mai dadi yayi gaba dashi tunda oum takawo sa duniya bai taba din dadin bacci kaman wannan ba koda asuba alarm ya dinga ringing a wayansa amma ko da wasa bai jiba “kuka take ahankali ahankali tabude idonta dayayi mata wani kalan nauyi jikinta ko’ina yayi wani kalan dayi, kukanta yadinga ji kaman a mafarki sai kuma yabude idonsa dasauri yana tambayanta miya faru “cikin wani shegen shagwababban murya tace zafi”wani yarrrr yaji kafin yace a ‘ina??? Ta nuna kasanta idonsa yakarasa budewa ya diro dasauri yana sauka ya janye duvet dinta kafin yakama gown din jikinta gentle yadage dawani kalan speed yajanye idonsa kirjinsa nawani kala bugawa dasauri dasauri whatttttt ??is that what he did inalilahi waina illahil rajiun yarinyar nan fa tayi kokari sosai ma tears tasamu bana wasa ba wurin yaji mata ciwo sosai kaman irin anyi raping dinta “Wallahi baisan inda tunaninsa yayi ba har yayi mata wannan abun ya yarda shi mai laifi ne kowani kalan hukunci yayi daidai ayi masa yaji ma yarinyar nan ciwo fa rasa ma yarda zaiyi yayi “Wallahi duk hankalinsa bai tashi ba ma sai yanzu kenan kukan tacika dayi marar kara sai sauke wahalallan ajiyan zuciya take ahankali yamike baya jin kowani kalan abu a jinsa kaman anyayi masa wani masifa “Wallahi brain dinsa ma ta toshe kaman bai taba zama aji ba kan case din nan “baisan yazaiyi ba flight dinsu na 5:30Am ne gashi days din holiday dinsa yayi short dayawa baisan adadin days din dazai daukesa a adamawa ba baisan wahalan challenges din dazai daukesa ba a can bayason ya rasa this opportunity wayansa ya dauka yaduba time har 4:10 subhanallah dasauri yawuce toilet sai dayasakan ma kansa ruwa kafin yayi alwalla yafito “bude wardrobe yayi yafiddo wani mad emiratie jallabiya mai azaban kyau black yasaka ya fesa perfume kafin ya shimfida prayer mat ya kabbara sallarh “ kasancewan lokacin sallarh yaja Sosai kawai yahau yin sallan bayan yagama yamike ya nade prayer mat din yazo kusa da ita yanzu idonta bude yake tayi wani irin kyau saboda yanda fuskanta tayi jaaaa fatan ta har wani fizgan sa tsaban yanda jikinta yayi kaman madara sai yaga kaman ma kyaunta nayau an karashi wani irin kaunarta yaji har cikin rayuwarsa wayyo Allah yanda kimanta yakaro a idonsa na yau zai iya bata rayuwarsa saboda wannan kyautan datayi masa toilet yakoma yasake ta ruwan zafi cikin bathtub kafin yafito yadauko liquid drop din daya siyo mata a pharmacy yazuba cikin ruwan “duvet din yacire ahankali yasa hannu yadaga yasauke wani ajiyan zuciya wani kalan ni’ima yaji jinta a jikinsa shi har yama gaji dafadin yanda yake jinta a ransa “suna shiga toilet din yacire mata gown kafin yasaka ta cikin ruwan wani irin yunkuri tayi zata mike saboda zafin dataji yana ratsata har cikin kwakwalwa dasauri ya maida ta cikin ruwan cikin wani kalan tone kaman zaiyi kuka yace it’s okay shshsh zai daina kinji wudd “Aydarh banda kuka ba babu abunda takeyi sai daya Chanza mata ruwa sau uku kafin yacireta yayi mata wanka tsarki yamata alwalla ya naduta cikin towel kaman jaririya yashigo bedroom din da ita ya kwantar da ita kan gado,kafin yabude wardrobe yaciro mata wani gown da hijab yasaka mata yakama ta ya zaunar da itakan prayer mat ta ririke sa da karfi tana fashewa dawani kalan kuka cikin muryanta dabaya fita sosai tace bazan iya zama ba malik yace try and sit baby girl kinji?aydarh ta gyada kai kawai ahaka ta daure amma Wallahi takasa zaman ta gefe ta zauna ma ahaka tayi sallan tana gama ta kwanta nan kan carpet din malik ya buda first aid box dinsa yama rasa abunda zaiyi idan yace suje asibiti yanzu zasuyi missing flight dinsu wand abaya fata tunda dama da kyar yasamu wannan visa yanzu saboda changes din da suke a airports din kaf kasar”amma dole yasamu abunda zai mata tasamu relief kafin su sauka Nigeria yayi mata dinkin a can din “lokaci yaduba 5:00Am daidai rushing yayi yawuce kitchen yahada mata lafiyayan shayi kafin yadawo yasake tayar da ita kaman yanda yayi mata jiya yayi feeding dinta shayin,ko rabi batayi ba tafara wanke su dawani amai kai Wallahi ya tsorota yarinyar nan is sick wayyo Allah shi yaja mata fa duk wannan wahalan kuma duk abunda fa tayi masa shi yaja ta saboda da mace tagansa kuma a yanayi marar kyau “ bathroom yashiga da ita yacire mata rigan yayi mata wanka yasake fitowa da ita allura yayi mata sharp sharp yabude wardrobe yafito dawani sabon farin yard dinki yayi kyau sosai yasaka tabarakallah yafito angonsa tsaf yayi kyau kyau bana wasa kana ganinsa kaga matashi mai ji da kyau gayu illimi dakuma kudi malik yakai namiji Wallahi ko yaron wani babban mai kudin a larabawa ko indiyawa ma zance bazai nuna masa haduwa ba perfume yasa yah arrahamar rahimin yah rabbil alameen da ummi zata ga yaronta ba karamin alfahari zatayi da tazamo silan shi zuwa duniya bako baka kaunar Allah dole malik yashiga ranka “bai saka hula ba sumanshi tayi kaman na indiyawa ga yayi mata wani uban su gyara mai kyau har wani kiba yakara ga yayi fresh da dai kagansa kaga ango sak “wani mad dubai abaya yadauko mata ash sai black kadan a jiki abayan latest ne mai kyau sosai yafido mata ash bra da pant sai undie shima ash box din daya hada mata kaya yabude already yasaka perfumes dinta a ciki yabude yashshafa a jikin kayan kafin yawuce zai yanda yake saka mata kayan kaman yana rainon kwai yana zuwa zai saka mata pant din ta rike sa dasauri tana girgiza masa kai fasa saka mata yayi kawai yasaka mata yayi yasaka mata undie kafin yasaka mata rigan yana kallonta cike da so yace sorry batace masa komai ba domin Wallahi wani bakin haushin sa take ji gakuma tsoro yazaman mata kaman dodo Allah inner kafin dinta yasaka mata daga kwance ya yafa mata veil din kafin ya kwashe kayan da yacire ya ajiye komai daidai yana zuba mata drugs din dayasiyo mata cikin first aid box dinsa yayi switching duk wani electricity wiring na gida yarufe cushions din kafin ya fitar da boxes dinsu waje sai ga mr joe yayi parking wanda yazai kaisu airport dasauri mr joe yafito yazuba boxes din a booth kafin malik ya koma yafito da first aid box dinsa sai wani back bag da MacBook dinsa ke ciki da chargers sai few items dinsa na amfani da kuma luxury hand bag dinta ya ajiye a motan dasauri yashiga ahankali ya ajiye mata wani ubansu flat shoe ash mai kaman silver masu kyau da tsada ahankali yace daure ki gwada tashi aydarh datakasa kallonsa still tana hawaye tace I cannot,malik yayi shiru kafin cikin dubara yakama white legs dinta da suka ji lalle yasauko kasa tafasa masa wani malalacin ihu ga tausai ga dariya ya lura duk ta gurzu amma akwai shagwaba a lamarin nata “fidda imani yayi saboda ya lura lallabatan dayake shiyasa taki sakin jikinta “kuka take masa marar sauti Wallahi badan yana kai zuciya nesa ba dasai yasake second round bisa yarinyar nan bawai daman ya koshi bane “kamata yayi taki sakin kafanta taka sai kuka take masa ahaka yasakata jikinsa suka dinga tafiya har cikin mota yashiga mr joe ya rufe masa.suna isa airport din ko two minutes basu kara ba jirgin ya tashi “tashin jirgin yayi daidai dawani irin rahama da sanyi daya tsarga masa zuciya yah rahaman lumshe idonsa yayi yana shakar kamshin jikinta bacci yasake dauke ta sakamakon alluran da yayi mata dazu da asuban hadda na bacci bayansa tana going through pain din ciwon yayi yawa kallonta yakeyi abubuwa dayawa nazo masa a rai yanzu abba yace zai raba su!what of if idan suka koma taga familyn ta tace bazata dawo auransa ba yazaiyi kenan wani irin harbawa da heart dinsa tayi sai daya dafe “yakai 15mins da tunani kala kala ransa har shima baccin ya daukesa tana jikinsa bashi yafarka bas ai chan dayaji kaman tana so ta tashi gentle yasa hannu yana gyara mata veil dinta yaja Long pointed nose dinta murya can kasa yace Allah yayi miki albarka ASSEIYARH yayi placing hannunsa kan tummy ta dake nan very flat ya dinga shafawa yace ubangiji yasa a yau nayi ajiya wurin nan Allah yasa nayi nasarar saka miki cikin yah hudu a yau kaman taji abunda yace tayi wani kala da fuska dayasa shi yin saurin snapping dinta haka ya dinga musu vedio a cikin flight din tana bacci baisan yanda zaiyi reacting bai dan yau aka ce tana da ciki!!! “Ahankali yataba cheeks dinta bayan flight dinsu yayi landing tabude idonta ahankali yakaranta mata adduan tashi bacci yace sannu ta gyada masa kai kafin tayi saurin janye idonta sai hawaye sharr dafe kansa yayi Wallahi har yagaji da kukan gashi dolene tayi kuka Wallahi ba dan karamin kokari ma take ba duk da rakinta mikewa yayi yana mika mata hannu,hannunta tasaka cikin nasa yace tashi “ta girgiza masa kai tana sa dayan hannunta ta share hawayen ta ajiyan zuciya yasauke ya furzar da iska kadan yasan bazata iya takawa ba kaman hawan stairs din jirgin zaiyi mata wahala sosai yasa shi kawai daukanta ta runtse idonta domin bata son ko kadan ta motsa jikinta ‘bashi ya direta ba har sai dasuka shiga keke shidai mai keken tsoro yakama sa ganin mutane kaman waennan cikin keke Allah Allah kawai yake yasauke su shi bai masan kaddaran data ja shi dauko su ba “tunda kafansa ta sauka cikin adamawa yasa mu kansa da yin shiru yama kasa cigaba da tunanin komai aydarh kam duk da halin datake ciki sai da ta dinga jin mugun bugawan zuciya “bana wasa ba bazata taba manta hanyar anguwar su malik ba nan taga mai keken yabi wani irin tsoro fargaba take ji idan suka koreta fa ita?yazatayi yanzu fa shknn rayuwarta tazama bazawara shknn tasan yau zasu saka yasaketa bayan kuma yakarbi virgin dinta miya sa rayuwa ke juya ta haka miyasa kaddarar ta ke mata kalan wannan wasan bata karasa dayar da hankalinta bas ai da mai keken yayi parking inda malik yace masa “malik yadinga kallon anguwan babu abunda ya chanza sai few gini da aka kara yama kasa fita daga keken Wallahi yama rasa ta ina zai fara “Aydarh dai tayi lamo a jikinsa domin baki daya rabin jikinta na jikinsa saboda yanayin yanda take zaman tana ganin sun tsaya takallesa kafin tasake yin raurau da ido tafashe dawani irin heart touchable kuka “so emotional billahi tabasa tausai daurewa yayi matsayin sa na namiji saboda shi yasan kuka mi take ahankali yace ma mai keken “fitar manah da kayan mu dasauri mutunmin yasauko yafido masa boxes dinsa da first aid box dinsa da back bag dinsa da nata hand bag din malik yasaka hannu cikin aljihu ya kwaso kudi shi bai masan ko nawa bane kasancewan already yanada naira tun sauran nasa ne a kano mutunmin ya dinga godiya kafin malik yazagaya yakama aydarh da bata iya tsayuwa da kyau amma ahaka ta daure tadai rikesa saboda zafin datake ji gakuma wani special fear daya saukan mata “hakanan yake tafiya towards the house amma bai san ta yanayin daza’a karbe su ba koma miye yana fatan Allah yashige masa gaba duk addua da azumin dayake yi don rana irin ta yau Allah ya karba masa yanuna masa iyawar sa kan duk abunda zai faru Wallahi yaran dake zaune kofan gida kasa gane malik sukayi saidai kallon larabawan mutanan ake “ahankali ya cikin muryansa da babu kara Sosai yakira su bawai daman yasan sunan yaran anguwar bane tunda shi baya shiga harkan kowa dasauri suka tataho ya nuna musu kayan ahankali yace ku shigar manah dashi “masu wayon cikin take suka gane malik aka dinga masa sannu da zuwa cike da murna daman yanada farin jinin jama’an kowa na son sa Allah yara da manya “gidan kam kullun yana share tass abby ne zaune kan prayer mat dake wanke tass ga Qurani gabansa sai karamin calabash wanda da alama fura ne a ciki,sai ummi cikin shiganta very decent tana zaune tare da aysha da halime suna gyara zogalan da zasuyi dambu “autarh kuma lalle take sakawa a fingers din left hand dinta anyi mata na right din very neat dasu kallo daya zakayi musu kaga sun hada iri da malik saboda kaman dasuke masha Allah duk da ba kudi ne dasu ba amma Wallahi jikinsa da kayansu tass “ganin yara na shigowa da kaya yasa abby fara amsa sallaman dasukayi ahankali ya kira sunan daya yace “ibrahim lafiya dai ko kayan nan daga ina haka?cike da dauki yaron yana murna yace Wallahi abbyn malik,malik ne yadawo dashi dawata balarabiya shima kaman balaraban kafin ma su ba yaron amsa sai ga sallaman malik ta dake dodon kunnan su!
Ummi dake masa wani irin kallo yanda kasan bata taba ganinsa ba a rayuwa wani kalan yanayi tasamu kanta mai wuyan fassarawa bazata iya cewa ga kalan yanayin dataji ba saidai wani irin abu dataji yana mata yawo a zuciya har zuwa kwalwa “ahankali ta koma ta zauna kan kujeran da tashi dabbas “dawani irin murna wanda yafito tun daga kasan zuciyansu hakika kallonsu kawai zakayi ka tabattar suna cikin wani kala farinciki wanda fuskan su ta nuna atare suka fashe dawani kalan kuka kafin dagudu su duka ukkun suka fada cikin jikinsa malik yasaki hannun aydarh shima hawayen yake yawani hadesu wuri daya yayi hugging yadinga sauke ajiyan zuciya wani irin abu ke masa yawo a rai game dasu hakika yayi missing girls dinsa bai san ba ta yanda zai fara ba sun kai 5mins a jikinsa suna kuka sun rike sa gam kaman irin kar yasake tafiyan nan “ita dai ummi tayi suman wucin gadi saboda zaune take kam babu rai a jikinta sai bin su take da ido abby dai yayi karfin halin sallaman yaran dasuka shigo musu da boxes dinsu kafin cike da karfin hali yakoma ya zauna kana bun sallan yana lumshe idonsa “A kullun sai yayi adduar Allah ya nuna masa ikonsa da isar sa kan lamarin sai gashi a yau yaga dawowar su malik “basai yanayin dazai ce yana ciki ba murna ko akasin haka”Aydarh dai tun bayan da malik yasaki hannunta ta koma gefe jikin bango domin bazata iya tsayuwa ba ta lafe a bangon daka ganta kasan bata da lapia ga kuma alaman tsoro tattare da ita “autah ce ta tsaigata kukanta tana rike malik tace we missed you so much yayah we missed we missed beyond your imagination kullun sai munyi kuka a daki saboda baka nan Ko school bama son zuwa yanzu yayah hope bazaka sake komawa ba yayanmu dan Allah kar kasake tafiya ka barmu dan Allah malik sai kallon sisters din nashi yake murmushi kawai yake ga kuma hawaye is hardly kaga yana kuka amma yau kam he cannot control his heart tayi rauni dayawa “maryam ce da ta tuno da aydarh ta waiwaya tana kallon inda take “cike da kaunar datake mata tayi saurin karasa inda take kawai tafada jikinta nan ma tafashe da kuka tace welcome back auntie aydarh don Allah karku sake tafiya dan Allah ku zauna anan Wallahi we all love you su abby ma sun hakura “Wallahi aydarh zafi taji har wani tsargawa veins dinta sukayi amma ta daure sai yanzu tadan fara samun sauki a ranta ganin wani daga cikin family members dinsa yayi mata magana bata masan abunda zata cewa maryam ba don bata ma iya ba gakuma yanda take ji kaman zata mutu “sai lokacin ummi ta sauke wani ajiyan zuciya kafin tasa hannu ta share hawayenta tass ta mike tsaye ta koma kusa da abby dashima yatashi baki dayansu sun dawo daga shock din dasuka shiga “ummi ta kalli malik fuskan ta babu yabo babu fallasa har cikinta she really missed her boy Wallahi babu daran dazai wuce batayi kukan rashin sa ba saidai addua babu dare ba rana a du kinda yake Allah ya karesa ya taimakesa dashi da iyalansa Allah yasa tafiyar shi shine mafi alkhairi “muryanta da a ko yaushe tayi magana take saka shi jin he his safe yaji tace miya dawo dakai?ko kadawo karasa tusa manah wani sabon bakincikin??????malik dake kallonta idonsa yayi jawur Wallahi dasauri ta dauke idonta saboda kallonsa zai karasa fallasa asirin dayake zuciyanta bazata iya juran wannan kallon ba domin tana iya fashewa da kuka saboda bakaramin tausayi yabata ba Allah na gani dawowar da yayi yau tana iya cewa babu lokacin da ta taba shiga farin ciki irin na yau ba “har zata sake magana abby yasa hannu dasauri ya dakatar da ita ahankali yace ya isa haka Asiya “ummi tayi shiru tana hade wani abu a ranta “can suka ji muryar maryam tace subhanallah are you sick sis?baki da lafiya ne you are running temperature har jikin kayanki ana jin zafin “Aydarh da hawaye yakasa tsaya mata ta gyada mata kai hakanan take jin sisterhood game da maryam din wanda bata taba jinsa ba game da kowa hakanan taji tana tare da yar uwarta wanda tunda ta taso bata tabasa mun this chance ba,jin haka yasa ummi yin saurin karasowa kusa dasu saboda sai yanzu ma Wallahi ta lura da ita “kallon aydarh ummi keyi ko kiftawa babu tana matukar masifan son yarinyar tana jinta a ranta kaman su aysha ko ya mafi son dake masu aysha Wallahi “ahankali tasa hannu takamo hannun aydarh taji zafin jikin nata sosai “dasauri aydarh tayi kokarin dugawa ta gaishe da ummi amma azaban dataji sai taji daman bata zo duniya ba duk da ummi bawai ta fahimta ba tayi saurin riko aydarh tana girgiza mata kai “daurewa aydarh tayi tace in…a…wu.ni…um..mi “ummi bata amsa ba ta rike aydarh kawai suka fara tafiya duk step daya da takeyi har cikin ransa yake ji duk abun nan wllh hankalinsa na kanta babu yanda zaiyi ne amma da asibiti kawai yafara kai ta “itama aydarh bakaramin namijin kokari tayi ba har suka karasa daki ita da ummi maryam ta biyo su baya halime da aysha dai na biye da malik dayaje ya durkusa gaban abby suma duk suka durkusa amma har cikin ransu suke jin aydarh da sun tuno matar yayansu ce sai wani dadi yadinga rotating a zuciyar su,suna shiga dakin ummi ta taimaka mata ta kwanta kan gado kafin ta kalleta for few seconds ummi ba yarinya bace saboda har karatun midwive ma tafara kafin ta bari,tafahimce komai mamaki ne yaki barin zuciyanta duk tsawon shekara dayan nan sai yanzu yakarbi budurcinta?a yarda tasan malik tasan rashin lafiyar sa tayi tunanin kaman yanzu angama komai tayi addua ta gode Allah da yasake wanke yaronta daga zargi Ko lokacin dan babu yanda zatayi ne amma ko ana kasheta bazata taba yarda malik yayi abunda aka ce ya aikata ba “murmushi tayi kadan tasan da manufa malik ya taho da yarinyar nan haka saboda yasake wanke su daga zargi ubangiji Allah yasa mahaifinta yabar wannan auran shine abunda ummi kawai ke fata saboda yanda ta lura kaman rayuwar malik din ta chanza yazama wani babban mutun masha Allah “ta kalli maryam tace bani wuri maryam tace ummi ko na dauko paracetamol ne naga kaman tana fever “ummi tace erh kawo mun daruwa kafin je kitchen ki daura mun ruwan zafi “maryam tace tau ummi “tafita dasauri,bayan autarh ta fita ummi takama hannun aydarh da idonta ke lumshe gabanta nata faduwa ahankali ummi tace tun yaushe baki da lapia? Aydarh ta sake rufe idonta kafin ahankali muryanta cike da girmamawa a dishe tace jiya “ummi tayi shiru kafin tace asibiti kukaje ko shi ya dubaki a gida? Aydarh kunya zata kasheta badai ummi ta fahimce komai ba wayyo Allah hawaye sharr suka sake zubo
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 44 Chapter of 83