mun “ummi tace Allah yasa muji alkhairi dai abby yace Ameen amma dan naki ned ai yace bazaiyi sakin ba ummi tace marar kunyar karya kawai abby yayi dan murmushi yace muje yaran can sun gama girkin dare nayi itama baba taso ta tafi gida daman hajiya tazo ummi tace ohk “maryam dake tsaye tsakan gida tasaka jalbab blue yayi mata kyau sosai tabarakallah, takalli ummi tace dan Allah ummi zan biyo I want to see her har ummi zatayi magana abby yace muje aysha halime ku kula baza mu jima ba “aysha tace tau abby a gaishe da mai jikin dasafe za muzo muma ummi “ummi tace tau Allah yakaimu lapia ‘,hajajju ce zaune a reception din sai baba da ta shimfida prayer mat da alama anan tayi sallarh ummi ce agaba sai abby maryam a baya “ ummi ta sukunya har kasa ta gaishe su tana tambayar su ya mai jikin baba tace dasauki alhamdulilah “hajajju tagyara mayafinta tace shi fa karya kowa yasan babu kyau a musulunce ma Wallahi “ahtau wani sauki yarinya dai angama nakasata saboda har yanzu ko dan farkawa batayi ba sai dai ta dan motsa baki ko ta taba fuska “baiwar Allah ina ma dalili, Maryam tace ina wuni hajajju “hajajju tace lahiya lau anmairo ya gidan?maryam tace fine ya jikin auntie aydarh? Hajajju tace wacece kuma haka? Maryam tayi shiru tace nidai nuna mun dakin nakai kayan hannuna hajajju tayi mitsi mitsi da ido tace tau daga gidan Habib abinci ne na larabawa kaca kaca a ciki dana turawa baki daya duk an jibge a ciki yanzu ba jimawa ma suka tafi abby dai yayi gaba maryam tabi shi a baya suka shige “ummi ma tashiga malik na zaune gaban gadon ya kura mata ido kaman kalan yasamu t.v dinnan ahankali ya amsa sallamar su tareda gaishe da abby da ummi kafin ya amsa gaisuwan da maryam ke masa tana tambayar sa ya mai jiki “ummi da taki kallonsa saboda bata son yaga rahama a idonta kowani taji tausayin sa saboda bakaramin bata mata rai yayi ba abunda yayi ma yarinyar nan tace ta farka? Yace ah’ah tayi shiru batace masa komai ba,abby yace kaci abinci ne?ya girgiza kai yace taso muje gida kayi wanka sai kaci abinci dasafe sai kadawo malik yayi shiru kaman zaiyi kuka bai so tafiya ba amma babu yanda zaiyi “maryam ta matso gaban gadon tana kallon aydarh for few seconds kafin tayi ma ummi sai dasafe ta fita ahaka malik yabi bayan abby kaman yafashe da kuka tsaban haushi,abby na fitowa baba tamike tace bara nayiwa asiya sallama ‘sallama sukayi saida abby yafara ajiye baba kafin suka wuce gida a hanya ya tsaya ya siye duk wani abunda zasu bukata wajan making breakfast.tunda hajajju taci ta koshi ta kwanta kan carpet din take bacci ummi kau na nan kan plastic chair kaf hankalinta na kan yarinyar “ahankali take bude idonta da kadan kadan ta dinga kallon celling din dakin tunda ta farka ummi tamike tsayi yunkurin tashi tayi kawai tafashe da kuka billahi tasa mutuwa tayi ba suma ba ummi a rude takama ta tana mata sannu har tasamu kukan ya lafa kafin ahankali ta kwantar da ita ta mike ta dauki flasks din data zuba ruwan zafi ta cikin bathtub din toilet din tahada ruwan zafin sai dayayi daidai daidai yanda zatayi mata sit bath kafin ta fito cikin dabara ta shiga toilet din data ita “duk wani kunya ummi ciresa tayi ta mata sit bath taji tausan yarinyar sosai saboda duk yanda zaa gaya maka bazaka gane kalan wuyan data sha a wajan sa ba,ummi tace sai na rama mata fita tayi tabar aydarh tayi wanka kafin tashiga tasaka mata towel ta kamo ta suka fito wani plain gown ta dauko ta cotton mai kyau tasaka mata yanda take mata kaman kwai tea tahada mata da kyar tasamu ta karba kafin tabata magani Wallahi wani kalan kunyar ummi aydarh ke ji bana wasa ba “komawa tayi ta kwanta “ummi tace baby ko na kira dr dai akwai inda ke miki ciwo?aydarh ta girgiza kai tace ah’ah,ummi tace sannu aydarh ta gyada mata kai “ko baccin kirki ummi batayi ba saboda aydarh ko motsi tay isai ummi tayi mata sannu wani irin jin ummi take har cikin ranta,karshe ma ummi komawa tayi kan gadon ta kwantar da kan aydarh kan laps dinta itama aydarh wani abun ma da gangan takeyi ga masifan kunya datake ji.
Har kusan asubah ummi batayi bacci ba duk da aydarh kam data gama yan koke koken nata bacci tayi ita kam ummi idonta biyu hajajju daman tunda tafara bacci ko farkawa ma batayi ba kaman wacce bata da rai “ ana kiran sallarh ahankali ummi ta zare kan aydarh dake bisa cinyanta “ ta daura kan pillow “ tamike tashiga toilet alwala ta dauro ta shimfida prayer mat ta kabbara sallarh “har tagama hajajju bata farka ba daman tasan aydarh zaiyi wuya ta farka tunda bata wani jima da fara baccin ba “matsawa tayi kusa da carpet din da hajajju ke kwance tace hajiya ku tashi anyi sallarh hajajju tabuda ido tace kai kwanan asibiti kam da wuya Wallahi “tunda dare yayi na kwanta anan ko baccin sakwan banyi ba tunanin halin da yarinyar nan ke ciki yahana ni sakat billahi abun duk ya daman duk ina jin motsin ku kasa tashi nayi karmu gallabi sauran al’ummar dake kwance rai a hannun Allah sauran dakunan “tunda hajajju tafara magana ummi ke kallonta da mamaki,bacci fa tayi kaman an yanka ta shine zata ce haka yanzu ummi bata ce komai ba ta mike ta koma jikin gadon tana tunani ta tayar da aydarh tayi salla ko ta qyaleta tunda bata jima da samun baccin ba “ Ahankali yaturo kofan kaman wani marar gaskiya yashigo without making any sound “daidai hajajju nafitowa daga toilet din tayi alwala jikin kofan bayin ta tsaya ta dafe kirji tace yau naga jaraba daga ina aka aiko wannan kuma ?? Sai lokacin ummi ta juyo suka hada ido da malik yayi saurin sunkuyan da kansa ummi ta dauke idonta ta cigaba da gyara wa aydarh duvet din da ta rufeta “yashigo yace ina kwana yafada yana kallon hajajju,hajajju tace lahiya lau hala a can risefshon din ka kwana?malik ya girgiza kai yace ah’ah a gida na kwana yanzu na fito hajajju tace bala’I dai yasameka kai kam “yoo wannan ai har sai a dinga jin tsoron lamarinka “malik bai ce komai ba yakarasa gaban ummi yaki yarda su hada ido yace ina kwana ummi?ummi tace Alhamdulilah tafada bata ko dago ta kallesa ba ‘yakai five minutes a wurin bai sake cewa komai ba ummi tacigaba da lazimin ta hajajju dake salla tagama tace tau ko aikin gadi kasamu malam?malik dai bai ce komai ba tace tau idan bahaka ba ka taimaka ka wuce ka samu gu kazauna dan sonka da manzon rahama “malik dai Still bai ce komai ba kuma bai da alamar matsawa hajajju tace tau ai shknn tafada tana sake komawa kan carpet din data tashi tasake kwanciya ko 10 seconds bata kara ba bacci ya kwasheta ganin babu sark isai Allah kuma ummi taki ko da kallonsa yasa shi jawo plastic chair din kusa dashi ya zauna “ya dago kansa ya daura kan cinya ummi kallonsa tayi don mamaki yabata duk da tasan zai iya amma batayi tunanin hakan ba a yanzu “ kaman ta dauke kansa a wurin sai kuma taji bazata iya ba ta kasa,wani irin sanyi taji a jikinta ganin su biyun kusa da ita is turning her up “rufe idonsa yayi yana jin wani reliefs a all his body part cikin few seconds bacci ya daukesa jin yanayin saukan numfashin sa ya sa tagane cewa yayi bacci rufe idonta tay isai kwalla suka cika mata ido Wallahi tausan danta take ji har cikin ranta take iya jin kalan wahalan dazai shiga idan aka ce yasaki yarinyar nan saboda ko baka tsoron Allah kana iya hango tsananin kauna da son dayake mata a idonsa .Bude idonta datayi da yanzu ya rage mata nauyi kanta ma ya rage ciwon sosai saidai kadan kadan but still tana jin jikinta kaman irin bana ta ba, adduan tashi tayi daga bacci tana bin dakin da kallo kafin ta juyo tana kallon ummi da har yanzu kan malik na bisa cinyanta kallon sa datake da mamaki batasan ya akayi ba taji wani kala murmushi tayi kadan kafin ta turo baki tana harararsa ita fa bata sonsa,daman can kawai tasan he is all what she has “shiyasa amma yanzu dayayi mata wannan mugunta taji she didn’t like him anymore ta bata dashi ma wllh “kishin yanda ya kwantar da kansa a cinyan ummi taji yasata kama hannun ummi muryanta a mugun shagwabe tace ummiiii zanyi fitsari dasauri ummi tabude ido tace sannu baby kin farka sannu kinji “Ummi ta kalli malik kafin tasa hannu ta tayar dashi yana tashi ta mike tana kama aydarh sai faman jera mata sannun take shi kam kaman zai cinyeta tsaban kallo ko kallonsa batayi bai ta kam ahankali ummi ta saukan mata da kafanta “ummi a ranta tace barakallah ganin lallan kafan aydarh, ummi tasaka ta jikinta suna tafiya har toilet malik na biye dasu har kofan bayin kafin ummi ta juyo tace fita “ta karasa shigewa da aydarh cikin bayin “shikam anan kofan ya tsaya kaman wani dan yaro yana bata rai “Wallahi aydarh tsoron sit bath din take ga kuma kunyar dake taji “ummi ta tara ruwa a bathtub din kafin ta fito ta bude handbag dinta ta dauki ledan wani fresh sassake na icce wanda pure maganin gyara ne ta koma toilet din tasaka cikin bathtub din yauma dai kaman jiya batareda an cire rigan bad uk yarda taso ta daure yau kasawa tay isai datayi kuka ummi dai sai hakuri take bata yarinyar tariga da tagama wahala ne Wallahi fita ummi tayi bayan ta chanza mata ruwa tasa ta yin wanka da alwala “malik na nan tsaye bakin kofa tausai yabata batace komai ba ta fice daga dakin ta bar shi yanata tsayuwa reception ta zauna da tunani kala kala ranta .kusan 20 mins yana nan zaune can yaji cikin cute baby voice dinta takira sunan ummi “dasauri yabude yashiga tana ganin shine duk taji ta tsorota matsawa yayi kusa da ita yana kallonta ko kiftawa babu kaman zai hadeta tsaban so kyaunta na fizgarsa body structure dinta nakai sa cloud 7 ji yake kaman yayi hauka saboda ita kaiii Wallahi he loves ASSEIYARH murya very slow and calm yace cuddle bug rufe idonta tayi yanda yafadi sunan har tsikan jikinta sai daya tashi “wani masifan kunya da tsoronsa take ji “ita yanzu bayan shi a duniya babu wani abunda ya zamar mata kaya a rayuwar nan “a dan tsorace tama rasa abunda zatayi kawai murya na shaking tace in..a..kwa..na? Malik bai amsa ba yacigaba da kallonta rigan asibiti blue gown din yayi mata kyau bana wasa ba kallo daya yayi mata yasan jikinta babu bra yasan daman ai babu pant daga nan tsayen da take ta dinga Jan kafanta duk da azaban zafin datake ji har takarasa karshen bango ta rufe ido gabanta nawani kalan dukan uku uku kaman zai fito ta rufe idonta gam sai rawa jikinta keyi ta riga tagama sallamawa duk a tunanin ta yanzu shknn daya ga daga ita sai shi a wuri he will sex her muryanta babu kara ta dishe balle ta kira ummi ko hajajju azo a taimaketa daga wajansa “matsawa yayi jikinta kaman zai koma cikinta har musayan breath suke kamshinsa dana ta suka hade wuri daya suna bata wani extraordinarie aroma mai sirin dadi “kasa yayi kneeling kafin yasa hannu ya yaye yar gown din jikinta tasake rufe ido tana dafe wall numfashin ta na sama sama yabude wurin stitches yana kallon dinki yayi sosai yagama duba wurin duk da bai taba ba yasauke mata rigan “yana sauke ajiyan zuciya kaman wanda yayi wasan gudu “ ummi dake bakin kofa mamaki ya isheta tau mi yake nufi daya bi yarinyar nan toilet bai da kan gado ko mi ko bai da kunya ma baki daya yanzu abun hajajju ta farka yau kam duk an shiga uku “knocking toilet din tayi malik ya waiwaya gabansa yafadi baiyi tunanin zata dawo ba yanzu,daidaita kasan yayi kafin yabude kofan ummi tayi masa wani kallo yayi saurin kawar da kansa yafice daga dakin baki daya dasauri ta karasa wurin da aydarh take tsaye duk da tasan is more hardly ace yayi mata wani abu amma ai baida tabbas kama aydarh tayi duk hankalinta ya tashe tace miya faru mi yayi miki baby?aydarh ta girgiza kai tana mayar da kwallan ta kanta akasa ummi ta fito da ita tana rayawa a ranta yarda zatayi maganin this fool boy tunda shi bashi da hankali kaman ba karatun likita yayi bak o akace masa so hauka ne sam yazama marar kunya,riga ummi ta chanza mata kafin tasaka mata perfume kadan tasaka mata hijab bazata iya salla daga tsaye ba saidai a zaune nan saman gadon tayi salla “ummi ta bude bottle din pure yougurt ta zuba wani magani kadan aciki takafawa aydarh a baki bata janye bas ai da taga tayi rabi kafin ta dauke ta kwantar da ita kan gado “ tana rufeta da duvet din tashafa kanta kafin tasaka mata inner cap tana mata addua “ahankali tace mike miki ciwo yanzu? Aydarh ta girgiza kai tace wurin ciwon kuma ina jin fever sosai ummi tace subhanallah bara na kira raudarh yanzu aydarh ta gyada kai ummi ta juya tafita yana nan zaune a reception kan waiting chair duk yayi wani kalan abun tausai ummi ta dauke ido without saying a words to him “ ta wuce ofis din dakta raudarh “dr naganin ummi tace ah sannu aunt ya jikinta? Ummi tace alhamdulilah ya aikin? Dr tace alhamdulilah ina kwana ummi tace lafiya lau yauwa tace mun fever take ji kuma wurin nayi mata zafi “dr tace ai yarinyar ma nada kokari gaskia da juriya amma ai da bahaka ba yanzu ummi tace Wallahi ga hakuri da kunya kam yanzu muje ko akwai abunda zaa iya bata please dr raudarh tace tau bismillah muje aunt a tare suka jera har bakin kofan dakin dr ta kalli malik tace sannu Doctor ya mai jiki kuma malik yayi kasa da kanshi yace Alhamdulilah dr tayi dan murmushi kafin tashiga ummi tabi bayanta yana so ya shiga amma dai kunya yakeji bana wasa ba hakuri yayi kawai ya zauna wajan amma hankalinsa kaf nakanta “ . Aysha dake kallon aydarh tace ina wuni auntie ya jikin aydarh dai kanta nakasa ita har sisters dinsa ma kunyar su takeji maryam ce kawai zatace tana iya magana da ita ahankali aydarh tace Alhamdulilah “halime dai sai kallon aydarh take ko dauke ido babu maryam kau na wajan basket ala dole sai aydarh tace pepper chicken din datayi mata “babu kowa a dakin sai su hudun da malik na nan kuma yafita zai siyo wa aydarh favorite dinta ganin takasa cin abinci gashi ma ya lura kaman wani sabon tsoron sa take takasa sakin jiki dasu “ummi da abby sai baba kulu da hajajju sai su abba da oum da rufaidarh na gida ta sanadiyyar meeting din dazasuyi wanda taso ace duk hada su malik da aydarh amma babu lokacin batawa kwara suje su ji matsaya “halime tace auntie kinada kyau Wallahi aydarh tayi murmushi batace komai ba “Maryam tagama serving pepper chicken din ta kawo mata “aydarh tayi murmushi ahankali tace thank you “maryam tace auntie sannu kici ko kadan dan Allah aydarh tace to “ahankali tasaka spoon din ta debe pieces kadan na kazan takai bakinta duk da bakinta babu wani appetite haka tacigaba da cikin nama saida taci kusan 3 pieces kafin ahankali tace yayah aysarh ruwa “aysha tamike dasauri tace tau auntie bottle water ta kawo mata tabude kafin tabata dukkansu suna ta faman jera mata sannu kafin ta koma ta kwanta “halime sai faman labari take basu maryam na biyeta ta lura sun iya drama aysha kam shiru shiru itama miskilace kaman malik tama fi kama dashi a cikinsu “tayi shiru batace komai balle aydarh daba ma magana take ba kuma ta kanta ma take ita yanzu “turo kofan yayi da sallama idonsa na kan matarsa dake kwance idonta a rufe maroon gown din jikinta tayi mata kyau ga gashinta da akayi parking a tsakiyan kanta kaman wata baindiya tabarakallah “ gani yayi tasake wani haske fauu saidai ta rame ga kyau a fuskanta kaman andai kara mata “yana shigowa suka fara welcoming dinsa duk da ba bacci take ba amma taki bude ido tayi pretending as if she is asleep amsa sisters dinsa yayi kafin ahankali yakalli aysha yace auntie naku bacci take ne? Maryam tayi karaf tace eh yayah bacci tayi jikinta kam akwai zazzabi ne “halime tace gashi jikin ma babu kwari Allah sai lokacin aysha tace inaga bacci take amma yaran nan ma bazasu bari tayi baccin da kyau ba malik ya kallesu fuskansa babu alaman wasa yace musu out ku zauna a reception yanzu zaku koma gida ma “bude ido tayi da sauri kaman zatayi kuka tace please yah aysharh you should stay har ummi tadawo kunji don Allah tafada tana share hawayen daya fito mata ta gefen ido.
Malik sai kallonta yake ko kiftawa babu yayi shiru “aysha ta kalli malik tace tau yayah kabari su dawo din tunda haka take so please, malik yawuce gaban gado ya ajiye ledan hannunsa tayi saurin rufe idonta gam bayan ya ajiye yasamu gefen ta ya zauna “ya cigaba da kallonta ko dauke ido babu su halime dai sun fita reception badon ransu yaso ba amma sun san halin yayan nasu “aysha tace nasaka maka abinci yayah?malik ya girgiza kai yace bani tea ya isa aysha tayi shiru kafin tace rabonka dawani abincin kirki maybe tun kafin kazo adamawa ‘tunda kazo baka ci Abinci ba kadaure kaci ko kadan “duk abun nan aydarh najin su ta rufe idonta dai “malik yace zan ci ki bani tea din yanzu aysha tace ohk “tea tahada masa yace ta zuba sugar kadan duk ba wani dayawa tahada masa ba amma kasa shanyewa yayi wallahi “ maryam ta turo kofan tashigo ahankali tace yayah tau mu shigo dan Allah malik bai kalleta ba yace itama addarh biyoku zatayi yanzu yafada yana kallon aysha ita dai batace komai ba tayi hanyar kofan ta rufo musu malik yakama hannun aydarh kusan 2mins bai ce komai ba kafin ahankali yace am very sorry wife kiyi hakuri kinji I didn’t mean to hurt you this much ki yafe mani “seeing you in this condition is making me to feel hopeless “kiyi hakuri babaygal and banson the kinds of words da zanyi amfani dashi wajan appreciating naki ba all what I have to say shine ubangiji sammai da kassai yayi miki albarka Allah yayi miki albarka Allah yabani ikon sauke nauyin dayake kaina naki “I love you ASSEIYARH kaf maganan dayake tanajin sa tass amma takasa bude ido don Wallahi tsoronsa take bana wasa ba gakuma wani masifan kunyansa datake ji “ahankali ya kwantar dakansa gefen cikinta har yana gogan boobs dinta yasauke ajiyan zuciya yana jin sanyi all over his body murya kaman zaiyi kuka kaman dan yaro cike da rauni da fargaba wanda dole yabaka tausai “yace soul “what of abba yace I should divorce you!duk da batasan mazaunin dazata saka maganarsa ba amma sai taji zuciyanta ya buga da karfi ta sake rumtse idonta “ahankali ya cigaba dacewa idan suka tambayeki kina sona zaki amsa su??yafada yana dagowa daga cikinta yana hawa gadon da kyau yasaka ta jikinsa yasake maimata maganan saa Still aydarh takasa gane abunda yake nufi yace talk to me pleaseeeeeee yaja please din kaman mai shirin yin kuka still taki magana “sake kamata yayi ya rungume sosai a jikinsa yace cuddle bug I cannot divorce you billahi,idan suka tambayeki just tell me you love me yafada muryarsa very serious gyada masa kai kawai tayi tana goge hawayanta “knocking kofan akayi malik ya kwantar da ita ya tashi “sai ga aysha rike da prayer mat tace sorry for disturbing you yayah alwala zanyi malik yace ankira salla ne?aysha ta ce masa erh toilet tawuce tayi alwala kafin yamike shima ya kalleta taki bude ido yace zaki iya yin sallan da kanki ko naje mosque nadawo sai nasaka ki kiyi? Murya can kasa kamar wacce aka saka dole tayi magana kuma idonta a rufe tace yayah aysha zata kamani “sai da ya kalleta na few seconds kafin yafita daga dakin “duk salla sukayi banda maryam dake off “aysha tace auntie kodai bari zakiyi yadawo yayan?aydarh ta girgiza kai ahankali tace ki kamani zan iya “cike da tausai maryam ke kallonta tace wai auntie faduwa ce ko miye ko ciwon kafan ne haka nan?aydarh ta saukan da kanta kasa tama kasa magana aysha tayi mata wani kallo tace bafa nason surutu kinsani kuma “maryam taja bakinta tayi shiru aysha takama aydarh da kyar suka shiga toilet din,halime da ta sallame sallarh tace muje waje nafada miki yarinya maryam tawaro manyan idonta tace dan Allah yah halime?halime tace da banyi niyya ba da har nace muje waje “fita sukayi reception Maryam tabaza kunnuwa tana sauraron halime “halime tayi kasa da murya tace ina ganin fa miscarriage tayi shine take ta wannan jinyar “maryam tace eyyerh wayyo Allah amma naji tausayinta tasha wahala Allah “da kyar fa take tafiya daman haka akeyi?halime tace nikaina ban sani ba maybe ko twins ne shiyasa tasha wahala hakan nan “maryam tace Wallahi yah halime ina sonta kaman yanda nake son yayah “halime tace nima haka maryam tace kuma har tafi yayah kyau ma fa “harta mamanta tafita kyau,halime tace ai ni ban taba ganin kyau kalan nata ba ga gayu fa “sosai yar gayu ce bana wasa ba maryam tace ina son scent dinta kiga rigan datasaka yau din nan “halime ta rage murya tace ke banza bakiga ma kaman tana fushi da yayan ba maybe fada sukayi ko yayi mata wani laifin maryam tace eh fa nagani ko ba bacci take ba daya shigo ne sai kiga ta rufe idonta “halime tace kinsa rahama kebani wani labari maybe suma hakan tafaru maryam tace namiye?halime tace maybe wajan wannan abun cikin ya zube kila da karfi yayi mata shiyasa take fushin fa “maryam tawara ido tace kai haba nidai yah halime ba ruwana Allah kedaman kin iya suchs magana “yanzu sai nafadawa addah fa halime tace tau dan ubanki bismillah idan kin fasa “maryam ta turo baki tace ita dai yar baiwar Allah sai kunya ni daman yayah yace na shirya su tafi dani can Washington din billahi halime tace you are sick gaskia maryam tayi wani kala da fuska cike da masifa tace ban gane am sick ba saboda miye?halime tace maybe ma fa zaki iya bata shekara daya Allah yarinya ce kawai saboda she is full package and well shaped shiyasa zaki ga haka kuma dai baby face gareta maryam tace nasani manah ai dai naga har addarh ma tafi hankali shiyasa nutsuwa gareta ga bata son hayaniya saidai ta dinga wannan cute smile din nata ga hakorin makka “halime tace kinsan ma yayah bazai yarda ba ummi ma haka har kwara abby ma “Maryam tace wai ma ina ruwanki sai anbarni din halime tace lallai yarinyar nan baki da saiti kin raina ni bara na saba miki jiki a asibitin nan marar kunyar yarinya halime tayi kaman zata bigeta da sauri Maryam ta juya ta bude dakin tashige da gudu malik na daidai shigowa girgiza kai yayi ganin har yanzu basu daina behaving kaman tom and jerry ba “sun manta asibiti ne nan din kuma yana nan shiyasa maryam na shiga dakin da gudu saboda tasan tsaf halime zata jibgeta tayi bayan aydarh da niyyar ta boye bayan tagama salla bata koma ta kwanta ba ta gaji da kwanciyan yasata kama karfen gadon ta rike tana gwada tsayuwar “Ko hijab dinta bata cire ba,red hijab ne yayi mata
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 47 Chapter of 83