tace kai yah mariam kinci Abinci kam maryam tagirgiza kai tace kingani nan babu abunda nayi isowan mu kenan nace wajan ki zanzo aydarh tace Hun nagode sosai bara nahada miki ruwa sai kiyi wanka kafin nan sai akawo miki lunch maryam tace lah aaaa auntie zan mayi a gida yazaayi nayi miki wanka a bayi ahh ba ruwana aydarh tawara ido tace shine miye yah mariam ai toilet dina ne kuma nin ace ki shiga babu komai fa “ maryam tace idan yayah yashigo fa yayi fada nazo natakura ki aydarh tayi kasa dakai tace bazaya ce komai fa yah mariam nidai kawai kiyi don Allah kinga bayace fita zaayi ba and you know baya son jira yazo yadinga manah masifa yanda aydarh tayi magana yasa maryam takwashe da dariya tace nidai babu ruwana kun fi kusa amma kibarshi basai kin hadamun ruwan wanka ba auntie naga yanayin ki sai ahankali I will do it by myself Allah aydarh tace to shknn kije “ mikewa maryam tayi tashiga toilet din sai bin toilet din take da kallo “ganin set set na shower gels kala kala ga set din baths perfumes da liquid dollber kala kala “bin hanger towels din dakeyi da kallo kafin taciro daya tadaura tafara wanka “ kaiiiii dole ma ne Wallahi auntie aydarh tayi kamshi don Allah ji ta yanzu yanda take kamshi balle ita auntie aydarh dake amfani dasu ko yaushe wow! Fitowa tayi taga aydarh bata dakin sai wata silver abaya mai mugun kyau sabowa dal da sabon pant da bra hadda undie duk sabbi ne “ murmushi kawai tayi Wallahi tana son auntie aydarh tana da mugun kirki ‘ tana tsaye bakin mirror tana bin kayan sama da kallo tarasa wanda ma zatayi amfani dashi itakam so take ma taje Washington taga dakin auntie aydarh yanzu fa nan ba gidanta bane gidansu ne kuma zuwa take a yanzu “ amma ji wannan uban kayan “bude dakin akayi aydarh tashigo da waya kare a hannu da alama waya take kuma kaman da yayansu ne sai ga maids a bayanta da tray anjera abincin a kai “ aydarh tanuna wa matar idan zata ajiye abincin akai tana ajiyewa kanta kasa ta gaishe da maryam maryam ta amsa mata matar tajuya tafita “Aydarh ta zauna gefen gadon tayi shiru kafin tace kayi hakuri to “daga can yace shknn ku shirya din yanzu zamu taho tace ohk “takashe wayan maryam tace auntie wane zan shafa aydarh takalli mirror tace kowane yah mariam akwai wanda kike amfani dashi anan? Maryam tabude baki tana girgiza kai tace ni banma taba ganinsu basai dazamu tafi base kika siyan manah shigen su aydarh ta mike tadauki wani strawberry fields lotion tamikawa maryam tace use this maryam takarba tana budewa taji zallan kamshin strawberry fara shafawa tayi aydarh dai sai juya abunda malik yafada mata arai anya uncle din dr usama baiyi wa auntie hafsa tsufa ba taya ma zaayi ace bama friend dinsa ba uncle dinsa ita dai saidai sir yayi fushin amma sai tasake masa maganar ai kwara dr faisal din “maryam nagama wa tashafa perfumes the scent is different ouuuuu “maryam tace auntie Allah perfumes dinki akwai abunda kike karawa “ Aydarh tayi smile tace nope babu fa komai Allah idan kina so ma zaki iya dauka ma maryam tagirgiza kai tace aaaaa auntie aydarh tace ba wasa ba fa “maryam tace zan dai dauka amma wannan “tanuna wani dan karamin oil perfume designer “Aydarh tadauki abayan dake kan gadon tamikawa maryam din tace gasshi sai ki shiga closet din ki saka maryam takarba tana murmushi tace thank you my auntie Allah yasaka da alkhairi yakawo manah pikin’s masu albarka “aydarh tayi kasa da kai batace komai ba “maryam tashiga tasaka abayan yayi kyau sosai masha Allah “ fitowa tayi aydarh tace ga abinci nan maryam tace tau auntie nagode aydarh tayi murmushi kawai “ fried rice ne da chicken sai chivita da bottle water ga glass cup a gefe maryam tace yanzu haka fa baki ci ba ke? Aydarh tagirgiza kai tace naci fa “ maryam tace Allah yasa abincin take ci sai faman surutu take wa aydarh duk labarin school ne dawani HOD din department dinsu dayace yana son halime amma tana masa fizge fizge “ Aydarh tayi murmushi tace zatayi wa halime magana “maryam nagama wa tamike da tray din ahannu tace bara takai kitchen aydarh tace no bara mayi magana da auntie hibba sai tayi mata magana naga aie they’re friends “maryam tayi dariya tace nasan sai tace ni nayi gulman aydarh tace bafa gulma bane “suna cikin haka wayan aydarh tayi ringing tana dubawa taga malik ne dauka tayi tayi shiru yace ki iskeni gidan ummi suma sun shirya sai mutafi ahankali tace ohk sir “takalli maryam tace yace suna jiranmu maryam tamike tace muje tohm “ bude wardrobe tayi tadauko veil din abayan ta already akwai inner cap a kanta tayafa barakallah “ maryam tace kinyi kyau Aunty aydarh tace thank you “ fita sukayi atare suka wa su oum bankwana a Parking space suka tarar dasu a tsaye malik ya Chanza kaya zuwa wani black yard mai shegen kyau “dinki ma yayi masa kyau ga black shade a idonsa duk su Hibba da dr hafsa suna nan tsaye ana jiran su maryam da aydarh din “ ayshat ace muje ko? Aydarh tayi kasa da kai tace bara na gaishe da ummi malik dai yabita da kallo ganin tayi kaman batasan dashi ba “a parlor ta rar da ummi din mai aikinta nayi mata tsifa ummi kaman shekaru basu ja ba har yanzu long hair dinta na nan “ babu furfura ko kadan a ciki “ durkusawa tayi dan nisa kadan da ummi ummi naganinta tayi murmushi tace sannu baby “tayi kasa da kai tace ina wuni ummi ummi tace lafiya lau Alhamdulilah baby ya karfin jiki?aydarh tasake kasa da kai tace Alhamdulilah “tace tashi ku tafi kinsan mai gidan naki halinsa sai shi “ kar yayi fada, aydarh tamike tace sai mun dawo ummi addua ummi tayi musu aydarh tafita suna dai tsaye wurin databar su “malik yakira driver “ dr hafsa tashiga gaba sai aysha da halime da maryam da rabiah suka shiga back sit dr ibrahim dayan motar yashiga da hibba malik kuma yadauki wacce yasiya da sunan ummi suka shiga da aydarh (abun yar son kai ce 😂) ya dinga kallonta kafin tajuyo tace kana ji karfa kaja a daki motar ummi Allah “ yace saboda mi tace to hala baka ga titi bane sai kallona kake yace kinci abinci kam?tayi shiru tasan halinsa yana ganewa idan anyi masa karya ta girgiza kai tace zanci if we are back yace no said ai suyi gaba mu tsaya a siya wani abu “ tagirgiza kai ta kamo soft clean hannunsa ta kama tace no sir please kabari sai idan muna dawowa yace Alright amma you promise?tagyada masa kai tace I promise to eat “yayi murmushi wani hadaddan plaza ne kaman irin a abujan nan wurin har yagaji da kyau baki daya plaza shagunan dinki ne kuma duk suna daya alaman na mutun dayane “ fitowa sukayi daga motan dr ibrahim yana kallon hibba yace nadai fada miki aie boubou gown nakeso ayi miki kar ayi miki style din dake kama jiki ahtau idan bahaka ba bazaki fita wurin wunin ba ta marairaice fuska tace ohk yah roohi tau smile ayi baa bun fada bane bayace ai naga kina shirin fara masifa saboda dinki “ yace Alright fita muje kafin hafsa tace wani abu kinsanta aie hibba tayi murmushi tace Wallahi kuwa “ fita sukayi suma su dr hafsa sun fito “ana jiran malik da aydarh bafa magana suke ba amma yaki unlocking motor balle tafito kusan five minutes kafin tace sir,yace uhm tace kaga fa suna jiranmu yace ai nayi tunanin hutawa kike tayi masa wani kallo ta juyan dakai kawai batace masa komai ba “yayi wani murmushin gefen baki “yabude motar itama tabude tafito dr ibrahim yace aie nayi tunanin kasa bude motar kayi har nafara tunanin nakira jamaa a taimaka manah aydarh tayi murmushi malik yace sai sa ido kawai dr hafsa tace yanzu dai mushiga ko nan zamu cigaba da tsayuwa kaman yan assembly “ hibba tace aikam shiga sukayi shagon ‘wanda yafi duk sauran girma shi kansa kofan shagon abun kallo ne kaman kana kasan turai yah Allahu “ suna shiga aka fara welcoming dinsu wata classy mama ce irin manya masu kudin nan dasuka saba zaman turai “ tana ganin aydarh tayi murmushi tayi hugging dinta tace oyoyo dota Masha Allah ina sirikina anan dr hafsa ta nuna mata malik yazare glass dinsa yace good evening “ matar tace evening dear ya aiki masha Allah ya made a beautiful couples Allah yasa albarka aydarh tayi kasa da kai tace ina wuni mom ya aiki matan tace Alhamdulilah dear ya kwana biyu tace Alhamdulilah “tace dota kinsake zama kaman balarabiya Masha Allah ko ma you are pregnant yanda kika sake zama dinnan aydarh dai tayi shiru don mugun kunya ma taji Wallahi gani take kaman kowa yana ganewa “kan wasu Expensive chairs suka zauna aydarh na zama malik yazo yazauna a gefenta tayi masa wani kallo kafin tadauke kai ko kunya baya ji shi “dr ibrahim yaga abunda yafaru murmushi kawai yayi “duk suka zauna aka kawo musu ruwa da drinks hadda milky donut “matan takira tailor din dake measurement “ yana zuwa ya gaishe su malik yace hold on mr man yafada baya ma ko kallon direction din da mutun din yake mata tayi tsaye tana kallonsa kowa ma cikin su hankalinsa yamaida kan malik din “Aydarh kam kasa kawai tayi dakai cus tasan abunda mijin nata zai fada “ yace babu macen da zatayi musu “matan tayi murmushi tace sure sir da akwai yace Alright a kira ta “kiranta tasa first tailor din dayaxo yayi tazao duk tayi measuring dinsu ana zuwa kan hibba wacce itace last dr ibrahim yace ba kalan nasu ba ayi mata free boubou gown kawai dr hafsa tayi murmushi tace Allahu akbar “ matan tace in sha Allah son ita kam zaayi mata kaman maternity gown kenan zamuyi mata shi in a unique design amma kaman mutun daya ya karu right?tafada tana kallon aydarh aydarh tace erh mom tanuna rabiah tace she is the one “matan tace oh oh tau we will talk with hajiya rufaidarh about her own fabric akwai exactly kalan naku amma price dinsa yakara gaskiya aydarh tace ohk nawane yanzu tafada tana unlocking wayanta matan tace yan yakai two hundred and 20 thousand kinga yakara ten thousand kenan aydarh tace Alright kafin tamika mata wayan tace your digits mom matan tawara ido tace lahh lafiya lau fa zanyi magana da ita aydarh tace no I will pay badamuwa “ malik yace aaaa bara zai biya kawai “Aydarh tayi kasa da murya tace yanda daga shi sai ita zasuji “tace idan kuma kace zaka biya bani ba Allah I will not ittt tafada tana tura baki yace sorry tau nasan zaki iya aie biya tau “matan tasaka acct number aydarh tayi payment din har sun mike “ taga malik bai tashi bad uk sunyi gaba sai ita takallesa tace bara mutafi ba kana nan kenan Sai mutafi mu barka “yace abu zanyi kafin ta tambayesa taji yama matan magana yace nawane bill din dinki matan tayi shiru tace kowa kala uku ne so munyi magana da ita Hajiya rufaidarh tace zata saka anjima malik yace aaa zan biya nawane?tace 500k ne yasa hannu a aljihun rigansa yafito da bundle na 1k 1k kwara six yamika mata tace ai kayi adding daya yayi murmushi yace mom matana zaayi ma special one dr hafsa tarike baki tace inyeee nagode dai abun yar son kai ce kenan maryam tace kai yayah ya harare ta tayi shiru “Aydarh dai kanta nakasa she is still smiling tana wasa da yatsun hannunta sallama sukayi har bakin motar matar tayi musu rakiya tana godiya kafin ta juya takoma ciki “malik ya daga murya yace oya kuje gida zamu je anguwa mu dr hafsa na shigewa mota tace bye bye my couples “ dr ibrahim yace mu ma fita zamuyi ahtau baku ne kawai masu fitan ba “ malik yace tau lafiya lau hey ku fadawa ummi mun fita aysha tace bye sir “ maryam tace auntie karki manta ni aydarh tace to dear “halime ta balla mata harara maryam kafin tajuya tana kallon hibba tace my mom unborn don Allah tsaraba hibba tace sure my sister maryam tayiwa aydarh gwalo driver yatayar da mota suka wuce “kowa hanyarsa yayi cikin su dr ibrahim dai yawo kawai suka hau titi sunayi sai can tace masa zata ci cake suka wuce Cakestries “ ….babu inda yayi branching sai bakin wani hadaddan restaurants kaman irin Bosporus Turkish cusine din nan na dubai “ wayyo Allah suna zuwa taga yakashe mota ta tura baki “yace tau ranki dade what again?tace to nina ce yanzu zan ci yayi shiru yana kallonta kafin yafita yazagayo side dinta yace idan bazaki sauko ba tajuyan dakai sai faman turo baki take hannu yasa yaciro ta daga cikin mota tawara ido tana kokarin sauka Allah yataimake ta ma babu kowa a wurin “har cikin restaurant din yashiga da ita ahaka kafin.
Kafin tarasa mima zatayi ya ajiye ta saboda cikin restaurant din da jamaa ba kaman wajan “cikin wani dan iskan voice kaiiiii yarinyar nan ta iya bariki “ hannu tasa daidai maranta tace wayyo sir cikinaaaaaaaa tana fashewa dawani kalan kuka na zallan shagwaba “ai a rude ya ajiyeta yajawo kujera yana daurata still takama ciki tadafe dayake hawaye ba wahalar zuwa suke mata ba hadda hawaye kaman dagaske she is in pain dinnan yace minene mamana is everything alright mikike ji acikin tashi mutafi asibiti dan Allah sorry darl “ so take tayi dariya ganin kaman zai mata kuka duk yarude ita bata taba ganin wanda ke nuna mata tausayi idan bata da lapia ba bayan Abba sai shi “kawai yana mugun tausanta buh banda when it cames to bed bayaji baya gani “girgiza masa kai tayi tace bazanje ba “yace tau sannu mi kike ji yanzu tace aie yabari ma “tasa hannu tana goge fuskanta ta tashi tana kallonsa shima ita yake kallo kafin ita tayi kasa da kai tana tura mashi baki “tace to ni muje zanci abincin yanzu yayi murmushi kawai yana girgiza kai baisan when babe dinsa zata daina behaving kaman yar baby idan akaga wata rana ya zare definitely son aydarh ya zarar dashi Wallahi he really badly loves everything nata komai nata yayi masa hundred percent the kunya the shagwaba the miskilanci the beauryyyyyy god “the neatness the calmness kai Wallahi komai na rayuwarta yayi masa babu abunda ke bashi mamaki kalan ganin duk yarda ta taso da yanda aka cuceta aka ki barin tasan komai na rayuwa apart from western studie gata kudi “amma tasan hakkinsa tana mugun valuing dinsa kuma tanajin maganar sa yarinyar she real definition of wife material Allahu shiyasa kullun wutar sonta ke ruruwa a ransa “(indeed “kunsan yanda kunya da shagwaba ke saka ayi winning zuciyar namiji shi kunya zaya saka yasan yes kina da kamon kai and kinsan kanki matsayin ki na diya mace “and then shagwaba wayyo Allah shi namiji har kullun yafi son kwanciyar hankali ko abu kike so wajan miji idan kina masa shagwaba warabul ka’abah sai yafi yi miki cus ina amfanin tijara kaman wasu zaman tashi shi fa duk abunda arziki bayi ba there is no way da tsiya zatayi shi ahtau “abunda kuma hakuri baiyi ba rashinsa bayayi “those of you wasu few a cikinku cus basu kai five ba dake complain aie aydarh tacika kunya aydarh kaza kaza idan baki karanta mun novel daga farko ba don Allah kidaina mun maganar kaza kaza ku karanta daga farko zaku fahimce yanda labarin ya kusan fact “yanzu wannan likitan ta labarina ku duba ku ga fadin I love you ne kawai amma har sai data dukar dakai tasa hannu a fuska don kunya kuma duk cikin salo ne na kwace miji ki zauna nan ke kaman dai wata abu “bakya shagwaba da kunya) yace Alright tashi let’s orders something very special tarage murya tace sir yace cuddle bug ta marairaice tace please muje ta dayan side din tafada tana nuna masa da hannu cus main side din mata ne kusan su six suna order abinci yayi murmushi yagane dalilin amma sai dayace amma miyasa tabata fuska tana turo baki tace kuma fa can din kaga duk matane ba?yabude hannu yace ni banma lura ba tayi masa wani kallo kafin tayi saurin dauke ido tace yanzu na nuna maka aie ganin yaran suna juyowa kai tasa hannunta ana shi tanufi dayan side din a ransa yake fadin data san duk duniya bayan ummi itace second female daya dauka a mace dabatayi masa zancan was uba yarinyar dai nada mugun kishi “basu sha rada bakam cikinsu babu wacce bata sha jinin jikinta ba saboda kallon malik da aydarh “kaman irin sun samu television dinnan aydarh kam tasake hade rai tana rike sa sosai kaman zai gudu shi Ko kallo ma basu ishe shi ba cus yanda yakeyi kaman babu wani mai rai a wajan suna isa waiter ya tarbe su malik ya gyara shade din idonsa yana sake saka ta a gefen sa aydarh ma nada tsawo daidai misali amma kwata kwata bata wuce kasan shoulder dinsa ba “ yace mi zaki ci tayi sauri kafin tayi wani kala da fuska taga kai tana kallonsa kafin tace curry soup yayi sai white spaghetti “yace ohk ma’am what of meat beef or chicken tace masa bana so shima malik kalan abunda tace yace zaya ci “ kafin yace a vip zaa kai musu “vip suka shiga wurin har yagaji da kyau babu kowa a wurin sai disco light kala kala ga waka kadan na tashi a speakers din dake wurin wani waka kaman na yan Jordan “wakan yayi dadi sosai yakamata tazauna kafin cike dasu yana kallonta yace sannu ta gyada masa kai yace ki daure k ici abincin har yanzu you are weak yarinya “ta gyada masa kai waiter ne yashigo yaturo abincin a serving table ga tin drinks kala da iri duk yajera musu kafin yajuya “Aydarh tace sir yau zan sha popsicle din “yayi shiru kafin yace amma mamana kaman tana jira tace to ni Allah bara kacemun no ba idan kuma kasan yaranka zasu hanani shan wani abu you should better collect your babies kasan bana son damuwa yanda take magana kaii kaman yahadiye ta yahuta kaman yacinye yarinyar nan yasamu sauki a azuciyar sa (ikon sai Allah jewel 😂) yace ba no zance ba mamana babu kyau fa mace mai ciki tana shan abun sanyi it will affect the baby and secondly you are asmathic patient gashi ana sanyi yanzu kinsan ko babu cikin nan bakya shan abun sanyi balle yanzu illa biyu zakiyi wa kanki so kinsan bana son gardama “kiyi hakuri ranar ma kawai babu yanda zanyi ne shiyasa “gently ta gyada masa kai ‘yayi shiru kawai baice komai ba ganin kaman yayi fushi ta marairaice voice tace Brose yace wife tace are you angry?yagirgiza kai tace am sorry dan Allah Ai nace to “yayi murmushi yakama hannunta yace Allah yayi miki albarka Allah yarabaki dasu lafiya in sha Allah twins duk da bata son kiran yanbiyun nan dayake “ahaka tadaure tace yashaullah “ spoon yasaka yafara feeding dinta abinci idan yabata shima sai yace sosai taci abinci Wallahi mamaki yakamasa itace taci abinci mai yawa haka addua kawai yake abincin yazauna a cikin kuma tacigaba da ci kullun kaman yawan haka Allah Ameen saida abincin yakusa karewa kafin tace takoshi duk da haka taci kuma yaji dadi bana wasa ba multi fruits juice yabude yabata “shikam energy drink din yasha kafin yawarwari tissue duk yagoge musu baki “ yakalli ta yayi yar dariya kallonsa take taji dariyan na miye? Ahankali yace kinyi kyau buh kinfada shima rashin cin abinci ne amma nan yasake girma yafada yana nuna mata boobs dinta “dasauri ta dauke kai tace sirrrrrrr yace ba wasa ba tace mutafi “yace babu inda zamuje muna nan tace eyyerh kaga akwai abunda zamuyi da mom gobe wanda zatayi manah lalle zatazo then yamma muje salon kaga we have to finished with all the preparations today yayi shiru kafin yace yanzu gurl duk da baki da lafiya bara ki zauna ba most you stress your self and the babies tayi shiru kafin tace auran mom ne fa Doctor dole nadaure ko da banda lapia yace it’s alright waye wanda zayayi lallan tace she is from sudan “malik yawara ido yace kice yar kasar su ce tace ma aie yar kasan mu ce yayi wani kala da fuska yace eyyerh cuddle bug banda da dai kalan yan kasa kene yar sudan din? Su oum dai yan sudan ne kekam yar Nigeria ce tace erh naji bakomai ahaka kuma ka mutu a kaina ba “Wallahi bakaramin dariya tabasa ba yadinga dariya yarinyar nan yaushe taji hausa har haka “waye ya mutu a kanta “yace waya fada miki na mutu a kanki tayi masa wani harara dayasa heart dinsa yafara melting yah rabb!ahankali tace your actions shows everything kuma kayi mun musu ya girgiza kai yace ni na isa muje tau tamike takamo hannunsa “suka fita kudin yabiya kafin su shiga shop rite din dake kusa da restaurant din “yasiyan mata chocolate da fries dayawa kafin sufito su dau hanyar gida sai yamma sosai suka dawo time din su dr ibrahim sun jima da dawowa gidansu yakaita kafin yashigo gida duk suna zaune parlor hibba da halime ne kawai a dining zaune suna shan oat ummi kuma bata nan sunje salon ita da dr hafsa da rabiah tun yau zasuyi sa saboda idan akace kowa sai gobe hidiman yawa zatayi ma kowa “dr ibrahim yace miji ga aseeyarh ango ga aydarh kuma baban unborn twins in sha Allah “ I salute you free “ malik yayi murmushi yace yes my guy namaka kyautan zuciyan hibba da kewayansa baki daya “kafin malik yasa hannu aljihu yafito dasauran cash dinsa yamikawa dr ibrahim din baki daya karba yayi kafin shima yafito danashi yabawa malik “kowa yama kowa kyautan kirari kenan Wallahi abun nasu dole ya birge kowa kaiiii “dariya duk sukayi kowa na parlor ma haka hibba dai murmushi take tana girgiza kai abunda basu sani ba shine tunda suka fara maryam ke musu vedio “ kafin malik yace hutu fa bai ganmu ba tashi zakayi flight din baqin remains 20mins yayi landing airport zamuje mujira su daga can munyi magana da Abba gidajen dazasu sauka duk a can GRA suke dr ibrahim yace ohk yallabai muje koh?sallama sukayi musu kowa yamusu Allah yatsare suna fita maryam tace yesssss addah nayi musu vedio fa aysha tace dan Allah fa halime tace dan Allah baby sis drop it to me hibba ma tace haka maryam tace noo sai na fara nunawa auntie aydarh first followed by you guys “ aysha tace wai maryam bazaki barta suyi hidiman gabansu ba kije ki dinga matsa mata bikin nan fa nasu ne “maryam tace tau addah drop duk tayi musu sai ga sallaman baba da inna sai hajajju daga baya tana waya da abby daga gidan Abba suke yanzu din aysha tayi musu sannu dazuwa sauran ma duk sukayi musu “inna tace wuuu bara dai nazauna amma yau naga ruwan lefe masha Allahu “ kaman zaa bude shago aysha tace kai haba inna Allah yasa alkhairi “baba tace Ameen Ameen “hajajju tagama wayan tace ina audul din? Maryam tace sun fita shida yah ibrahim hajajju tace yanzu fa suka dawo shida matar kuma sun sake fita aysha tace ehh zasu dauko baki ne hajajju tayi shiru kafin tace tau mu dakika dauki dinki kika ba kawarki har yau fa bata kawo manah muyi magana ace bama son a zauna lafiya “ aysha tace idan kikayi hakuri ma gobe zata kawo muku “hajajju tace ko dana
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 63 Chapter of 83