tarr kan fuskanta datayi ja tsaban kuka lips din sunyi pink yarr sun bushe yarda yake kissing dinsu jiya yadawo masa, ahankali yakai bakinsa ya daura yabata wani light kiss har sai dayabada sautin muah, bude ido tayi tagansa gabanta yasake faduwa ahankali tace sallarh fa ake kira bai ce komai ba ya tashi yafita,flask din ruwan zafi ya dauka sai dayayi wanka kafin yayi alwalla yadawo bedroom din tana a kwance kan katifa duk tayi yaushi shi da ba wani abu yayi mata ba inga yayi mata din kila sai ta kwanta asibiti jallabiya kawai yasaka ya fesa perfume kadan yafita,kasancewan bata sallarh yasata yin lamo cikin pillow har yanzu tana jin zugin da breast dinta ke mata,da bakinta ahankali takai hannunta kan lips dinta ta shafa gently tana tuno moment dinsu na jiya kunya abun ke sata kawai tarufe idonta daman bacci takeji jiya bai barsu sunyi bacci ba,bacci takoma “bedroom din yatura without making sound yashiga bacci yaga tana yi ya girgiza kai kawai kafin shima ya koma kan shimfidarsa ya kwanta har ya mance rabonsa da irin wannan baccin sai yau,sai suka farka ba har sai da gari yayi haske kafin ta bude ido ,idonta yasauka kan kyakyawar face dinsa dake nan kaman an zana bacci yakeyi bai farka ba ahankali tamike yau sun makara gashi zataje islamiya bathroom tashiga ta sirka ruwa tayi wanka har bata son sponge din yashafi boobs dinta wani kalan zafi takeji ahaka ta daure tayi wanka ta wanke inners dinta ta daura towel ta saka hijab dinta tafito dakin pads da panta ta dauka takoma bathroom din ta saka kafin ta fito duk abunda take ahankali take yinsa don kar ya farka, abunda bata sani ba shine tunda ta tashi shima ya farka duk wani motsi nata yana sane dashi kawai lamo yayi cream ta dauka ta koma can dayan side din tashafa kafin ta dauko bra sai undie da perfume sai rigan islamiyan ta,kaman kart asa bra din Amma bazata iya fita ahankali tasaka Still wurin dazafi perfume tasaka da undie sai rigan, kafin ta cire hijab din ta linke, tana gyara parking dinta har zata fita taga yatashi ta kunyar da kanta kasa kaman munafuka, tace ina kwana? Bai amsa bay ace yadaina zafin ta gyada masa kai tanayin kasa da kai yace sannu tayi shiru kafin ta juya ta fita bayanta ya dinga bi da kallo kafin ya fita parlor yashiga bedroom dinshi sai dayasake wanka kafin yafito tana kitchen ta daura ruwan zafin tea. Suna fitowa bakin kofan gida zasu samu keke yakaita islamiya suka hadu da dr hafsa itama zata wuce clinic gaisawa sukayi da Malik ,kafin aydarh dake bayansa tana wani sunne kai ita fa ganin take kaman ansan abunda yafaru tsakaninsu jiya shiyasa taji wani kala,dr hafsa tayi murmushi tace mun tashi lafiya aydarh?aydarh tace Alhamdulilah atare suka dinga treaking har suka samu keke dr hafsa ma ta samu,Ko cikin keke duk a takure take ta matsa can karshe tayi kasa da kanta bai keke ya sallama suka fita tashi islamiyan yana mata addua kafin tayi masa waving hannu ahankali, tana shiga aji har anfara karatu sit dinta ta zauna “malamin ya cigaba da karatun dayake,da koya abubuwa exactly yarda malik yayi mata jiya haka yau ma malamin ya maimaita tsakanin mata da miji kasa tayi da kanta jin kaman ma da ita ake ,hankalin kowa nakasan duk suna sauraron abunda yake cewa ita dai kanta kasa bakaramin kunya takeji bai dan ana wannan karatun anan taji irin hukunci daake wa matar da duk tahana mijinta jikinta “ da kuma irin ladan daake badawa “ ita dai abun nakasheta da mamaki,su maman noor daman abun nema yasamu, ta dinga kora bayani tana taya malamin, kafin period dinsa takare yafita,free period ne Malaman tayi tafiya,su maman noor aka mike ana cigaba da kora lectures aydarh dai kanta nakasa tayi kaman tana kallon littafin ta while hankalinta baki daya yana wajan maman noor domin ita tafi malamin bude komai sai examples take bayarwa,ai kaman jira suke kowa ta dinga tofa albarkacin bakinta,bakaramin haushi suka bata bag ani take ai kaman sirrinsu ne suke fadi,can maman baffa ta kalleta tace ohhni Aydarh kaman bata matan aure ba ke bakya sakin jiki ayi labari kowa na zayana irin kaunar dasu sha da mai gida,amma ke kinyi shiru”Aydarh tayi murmushi Still bata dage nikkab dinta ba batace komai, nan suka dinga labarib da ba kai ba kugu har malan yashigo kafin kowa ya nutsu aka fiddo Qurani yafara karban hadda . Kamar kullun yau ma anan bakin bishiyar ya jirata tana fitowa ta hangosa ,kallonta yake ko dauke ido babu da ya tuna ita matarsa ce sai yaji wani irin sanyi na bin ruhinsa “cike da kulawa yace sannu,ahankali tace thank you yace gidan Doctor zamu wuce ki zauna can akwai inda zamuje ni dashi,murmushi tayi kadan har cikin ranta taji sanyi ahankali tace “to” keke suka shiga suka wuce yana sallaman mai keken tayi gaba “ganin sai murna take kawai yayi dariya,a cikin zauran ya tarar da ita, ya rike hannunta, yace tau fidda nikkab din nagani tace “to idan naje cike zan cire yace no cire anan tace to ahankali tasa hannu tana kwancewa, yamatsa kusa da ita yasa hannu yakarasa warware mata har suna gogan juna ko ya wani abu yashafi boobs dinta sai taji zafi yanzu ma yar kara tasaki yayi saurin yin baya yakama hannunta yace sorry nine ko yi hakuri kinji,ta gyada masa kai yace akwai ciwo ne naji miki ciwo ne? Ta girgiza kai tace ah’ah , hannunta cikin nashi suka shiga gidan suna shiga daidai rabiah zata fito daga bangaran su dr ibrahim din suka ci karo!wani irin harbawa zuciyarta tayi amma tayi controlling kanta kaman irin sun saba dinnan tace “yayah malik kenan sai yau? Aydarh tawani hade rai tana kallonta rabiah na lura da ita,tace ina wuni? Fuska ba yabo ba fallasa yace lafiya yakuke? Tace lafiya lau Wallahi ganin bata da alaman tafiya kawai yasa aydarh kallonsa tawani shagwabe fuska tace sirrrrrrr yarda taja sunan har sai da rabiah tawani juyo shi kanshi malik din kaman zaiyi loosing ,ta kwantar da kanta kan cinya hannunsa tace ai nagaji fa,rabiah dai kaman idonta zai fado ta dinga kallonsu,Wallahi kaman wani yaro,haka yazama taja hannunsa suka wuce, suka bar Rabiah nan tsaye kaman status “sallama sukayi dr ibrahim ya amsa musu yana welcoming dinsu, aydarh ta gaishe sa yana amsawa ko zama malik baiyi bay ace ma dr ibrahim su wuce dr ibrahim yace kadai bari ku gaisa da hibban ko? Malik ya girgiza kai yace idan mun dawo sai mu gaisa,yakalli aydarh kafin ya sukunya yace k ici abinci kinji ta gyada masa duk kunya dr ibrahim take ji Doctor yayi murmushi yace tau yanzu mu wuce yanzu zata fito ta sameta kaya take sakawa,fita sukayi,hibba tafito daga bedroom bayan tagama sa kayan murna ganin aydarh kawai take itama aydarh murmushi tayi ganin hibban,hibba takarasa tayi hugging aydarh tana cewa oyoyo duk da ta dauree amma sai datayi kwalla saboda taji zafi duk dabawani hadda jiki sukayi ba,hibba takalleta har tama gane abunda take ma kwallan,zama tayi ta kama hannun Aydarh tace sorry ai ban sani ba auntie aydarh kiyi hakuri kinji,aydarh ta gyada kai kafin tacire hijab dinta hibba ta dinga bin gashin aydarh da kallo ganin yarda yake,takasa hakuri tace salon kika je? Aydarh ta girgiza kai,hibba tace masha Allah Aydarh tace ina wuni auntie ya gida ya Doctor? Hibba tayi murmushi tace lafiya lau alhamdulilah auntie aydarh ya islamiyan tace Alhamdulilah, kafin hibba ta wuce kitchen ta kawo mata abinci hadda drink,tace ko zakiyi sallah?aydarh ta girgiza kai tace am off, hibba tace eyyerh tau k ici abinci ahankali take cin white rice da stew din sai salad tana ci hibba na mata fira sama sama,aydarh dai sai dan murmushi kawai take, can hibba tace wai auntie aydarh laifi kikayi yayi miki hukunci ko daman haka kike fama,aydarh tayi kasa da kanta,tace ah’ah hibba tayi shiru kafin tace tau sannu tace thanks auntie,hibba tace wani lokacin fa fidda imani sukeyi sai kayi hakuri ,ba kaman ke din nan auntie Aydarh dole yallabai ya dinga mance duniya dayake,Aydarh tayi shiru tayi kasa da kanta kawai tana ture abincin dan ta koshi hibba tace ya dahaka kin koshi ne?aydarh ta gyada mata kai tace tau sha lemun “Aydarh tace ah’ah auntie bana shan gas drink hibba tace eyyerh bara nakoma maki ruwa,ruwan takawo mata tasha kafin ta kalli hibba da damuwa a fuskan ta tace auntie kinga rabiah nan ma tana kulasa.
Hibba tace wai yanzu dazaku shigo din? Aydarh ta gyada kai tace erh fa,hibba tace tashin hankali Wallahi yaran nan basu da kunya watau gabanki ma zatayi masa magana kenan? Tau sai yace mata mi auntie aydarh? Aydarh tace kinsan sa baya dariya kawai ya amsa gaisuwan and he even asked ya take “kuma ta tare manah hanya taki bari mu wuce, nikuma najawo sa kawai “hibba tace da kyau Wallahi da kyau auntie Aydarh kin mun daidai “su fa ke haukan banzar su shi yallabai bata su yake ba Aydarh tajuyo tana kallon hibba tace hmm auntie hibba kinsan me? Hibba ta girgiza kai tace cewa fa yakeyi zai aure Ramlah kuma Wallahi bazan yarda ba daya aureta kwara ya aure wata “hibba ta gyara zama tana kallon aydarh baki bude tace aaaaa gaskia kina da bukatan addua yanzu bama wai bazaki bari yayi auran baki daya ba aaaa wai har gara ya aure wata,wata wa?rabiah kowa? Aydarh tace Ni banda ita itama ni kar ma yayi auran Allah auntie, hibba tace kawata na rasa yarintar dake damunki yanzu fa ke ba yarinya bace yi hakuri amma kaman bakya kishin yallabai Allah,aydarh tayi shiru tana kallon hibba “hibba tacigaba da cewa ni danice Wallahi sai nadauke ta da mari, shashashar yarinyar marar hankali ma banda rashin kan gado kiga mutun da matarsa ki tari gabansa ki mai magana “bacin suna yan raini,Aydarh tace to auntie ni ya zanyi? Nidai fa bana son yayi auran ma baki daya,hibba tace kema dai auntie aydarh Wallahi Allah na tuba yarda kike nan ai Wallahi idan nice bai isa ma yakalli wata ba balle yaji shaawar auran wata ki dube ki fa auntie aydarh billahi ko su larabawan karyar su a samu irinki balle a nan Nigeria,Nigeria ma wai wata Ramlah Allah natuba ,aydarh tayi shiru tana kallon hibba ko kiftawa babu tace Allah auntie kullun sai nace masa ma kar ya aure ta amma bayaji,hibba tasaki baki tana kallon aydarh kafin tace ohh da fatar baki zaki gaya masa kenan?ai aikace akeyi yarda yallabai ke sonki duk fa miskilanci sa kiduba kiga yarda yake kallonki kaman zai hadiye ki a cikin jamaa tsaban so ko ba komai dan uwanki ne soyayyyan biyu tahade maki ga ta yan uwantaka ga na aure, kema haka din ne amma Wallahi kina wasa da damanki kawata “ yanzu kinsan nabaki shawara? Aydarh ta gyada kai muryanta very calm tace erh auntie ina ji, hibba tace ba a fatan baki kawai zaki hanasa auranta ba aaaaaa ki nuna a aikace,kina nuna masa ehhh lallai you owned him kece mai shi dan ke kawai akayi sa Aydarh tayi shiru tana sauraron hibba kafin tace bangane ba auntie,hibba tace yanzu ai zanyi maki bayani “ tare kuke kwana tare kuke tashi daidai da waya wannan kar kisake bashi opportunity din yi da ita,sunanta ma kisa yafi abakin sa cikin ruwan sanyi zakiyi komai kawata “ Aydarh tace to taya auntie? Hibba tace idan yadawo gida ki mai hankalinshi baki daya kanki ki mai dashi baji bagani sai ke kawai ai ko wayan yadauko ki san yarda zakiyi seizing dinta daga hannunshi ke sunanta ma idan yakira hade bakin ki dana sa Wallahi ki kayi haka sai yamance da farkon harafin sunanta “ Aydarh dai tayi shiru batace komai ba, hibba tace ai ni Doctor gabana har mance sunayan mata yakeyi babu fada ba tashin hankali cikin kwanciyan hankali nake ruda masa tunani,ni fa ko sunan abokinyar aikinsa bana son naji yana kira shiyasa ma har yasaba tun kafin muyi aure duk duniya bayan mahaifiyarsa da kanwarsa baya ma ko wace mace kallon mace sai ni, Aydarh tayi smile tace awwww “hibba tayi dariya tace Wallahi fa nake gaya maki ki kwada abunda nace maki kigani kuma kinsan can bangaran Wallahi bana gaji sai dai yaji tausayina ya kyaleni dan kanshi amma Wallahi babu wacce bazan iya daurewa ba yanzu jiya fa throughout yana gida sai dai sallarh kawai ke tayar dashi kaina har nasaba ma idan muna tare ko dayaushe hannunsa na jikina ni kaina idan bai tab ani din bas ai naji duk wani kala shiyasa I have special positions in his heart duk wani girman bukatan shi ina daukewa na jure “daga baya nayi jinyar kaina “Aydarh dai tunda hibba tafara magana tayi kasa da kanta dan ta fahimce abunda take nufi kunya maganan ke sata shiyasa tayi kasa da kanta,tana tuno moment dinsu na jiya indai haka zaa cigaba kuma ace sai ta cigaba da daurewa duk da jiya bakaramin dauriya tayi ba saboda ita kadai tasan masifan zafin da boobs dinta suke mata a jiyan kuma yace zai kwanta ahakan ta bashi dama yanzu haka ji take kaman tayi unhooking bra din daurewa kawai take sai yanzu tasamu lips din ta suka bar zafi tunda take a rayuwa babu wanda ya taba ganin mata boobs sai shi tunda da takai 7years Allah yazuba mata kunya shiyasa oum bata damu da shigan mata personal life ba, amma shi jiya hadda sha tayi tunani yara kawai ke sha ashe hadda su manya ita shi keyi amma ita ke jin kunya “yanzu haka kuma sai yaba dr ibrahim labari ai tuno hakan ma datayi yasata jin ta gigice hankalinta yayi masifan tashi duk sai ta rude tama rasa yanda zatayi addua kawai take Allah yasa kar yafada masa, Hibba na lura da ita,tace miyafaru kuma? Aydarh ta girgiza kai tace babu komai fa, hibba tace kid ai daure kina shan abun nan idan bahaka ba gaskia da wahala ai Aydarh tace zan sha in sha Allah kafin tace ina su kaje?hibba tace nikaina ban sani bay ace mun dai yanzu zasuje su dawo aydarh tayi shiru bata ce komai ba,hibba tace naga 2:30yayi bara na kunna mbc akwai wani fave na dasuke yi maybe kin san,aydarh tayi wani cute smile tace ai bana kallo ni auntie ko a gida ma bana yi “hibba tawara ido tace lallai agaisheki ni actor din ma kama yake mun da mijinki ,aydarh tabude ido tace kai haba? Hibba tace Wallahi ba wasa ba bara na kunna kuma kigani,t.v takunna ana daidai fara series flim din ana nunu sa hibba tace ki kalla fa,Aydarh ta dinga kallonsa ko kiftawa babu kafin tace tsayin right sai complex din ba? Hibba tayi murmushi tace da miskilanci ba tafada tana dariya tace halinku daya keda mijinki akwai miskilanci sometimes har kwara shi ke kam kaman kuna gaba da magana bakya son magana ko kadan aydarh tayi murmushi tace ina magana fa Allah Hibba tace bawani nan fira sukeyi sama sama suna watching series din Aydarh she forgot when last tayi kallo ko a gida ma ba kallo take balle nan da babu t.v din. Space tabasa yawuce ciki kafin itama tadawo tace sannu da zuwa sir sai yanzu? Yace sannu hajiya eh yau Sunday café din basa nan sai da suka dawo church tace eyyerh shiru babu wanda yasake magana, cikin su kafin can tace printing kayi ne?ya girgiza kai yace wani abu nayi tayi shiru batace komai ba “ kafin yayi kasa da murya yace yadaina zafin? Ta gyada masa kai kafin tayi kasa da kai yace kinci abinci ta girgiza kai yace why? Tace nasha sauran candies din yace ai su ba abinci bane yafada yana mikewa tsaye kitchen ya shiga yafito hannunsa rike da plate wanda ya zuba jallof pasta da ta dafa sai fork biyu a sama, gabanta ya ajiye kafin ya mika mata daya yace let’s eat “ fork din ta amsa “ahankali suke cin abincin babu wanda ke magana cikinsu mikewa tayi tsaye yabi ta da kallo kitchen tashiga ta dawo da ruwa a hannu ta ajiye masa kafin tajuya zata shige bedroom,yace har kin gama?ta gyada kai yayi shiru bai ce komai ba tashige wanta, karasa cin abincin yayi yasha ruwan kafin yakai kitchen throughout yau basu zauna ba suna café shida dr ibrahim printing credentials dinsa sukayi, saboda zuwan dr usama ranar laraba “bakaramin gajiya yayi ba har wanka yake son yayi kuma babu ruwan zafi ga baya son yace ta dafa masa kar ya takura ta “yagama juye juyensa kawai yawuce bathroom din nan parlor yayi wanka sa da ruwan sanyi yana fitowa yawuce bedroom din tana zaune kan katifa tana duba littafinta, da aka basu assignment kallonta yayi for few seconds kafin ya dauke idonsa ya bude wardrobe yafito da kayan shi vaseline ya dauka sai perfume da comb ya koma parlor shiryawa yayi tsaf kafin yashiga toilet wanke jeans and t -shirt din daya cire backyard din ya zaga ya shanya ya dawo anan bakin ventilations dinsa suka hadu da Ramlah tana tsaye sai kallonsa take ko dauke ido babu, cike da duniyan ci ta kallesa tace ina wuni yallabai? Ya kwana biyu rashin lafiya nayi fa amma ko irin kace zaka dubani ko? Malik yace Allah yasawwake yafada yanayi gaba yabarta nan sake da baki yana bude ido yace karo da ita tayi tsaye tana kallonsu ta window yana shigo tahade can cikin throat take amsa masa sallaman shi kafin ta juya ta bar wurin ya bita da kallo har tashige bedroom kafin ya shafa kansa ya bi bayanta “ zaune take kan katifa fuskan nan jirin jirin babu alaman wasa ya tsaya bakin kofa kusan 2mins bata dago ba shima baice komai ba kafin ahankali yakaraso kan carpet yazauna ya tankwashe kafa yasa hannunshi dukka biyun ya tallabi cheeks dinsa, yayi shiru ganin ma baya da alaman ce mata komai yasata juyuwa tace ai nayi tunanin tare zaku shigo din tafada cike da tsiwa ya dinga kallonta, kafin yace fita zatayi shine tazo muyi sallama aydarh takallesa tace ohh ah tunda kaga wanda ya ajiyeta dole zata maka sallama “ yace ehhh ai tambayana tayi izini “Aydarh tayi masa wani kallo tace hala ma ka aureta din? Malik yace nakusa dai amma tana valuing dina shiyasa bazata iya fita bas ai ta tambayeni, Aydarh tayi shiru saboda tasan datayi magana fashewa ma zatayi da kuka, shiyasa tayi shiru kafin yasa hannu yajawo ta jikinsa cike da lallashi yace sorry magana fa kawai mukayi tunda bakya so shikenan,ta fashe masa da kuka “ yayi shiru yana kallonta ta dinga kukanta kusan five minutes kafin yace ya isa haka mi kuma akayi yanzu?har yanzu wurin da zafi ?ta girgiza kai kafin tasake yin lamo a kirjinsa kaman wata yar baby tace kar kasake yi mata magana nidai yace tau naji bazan sake ba kiyi hakuri tayi shiru tana sauke ajiyan zuciya, ta ma manta da inda take shima ba karamin enjoying zamanta yakeyi ba a jikinsa, yashiga da shafa bayanta bai masan lokacin da suka dauka ahaka ba, sai ajiyan zuciyanta dayaji ya sauya alaman tayi bacci yayi murmushi ya girgiza kai ahankali yayi pecky goshinta, kafin gently ya kwantar da ita a katifa ya rufa mata duvet iya chest din ahankali yayi mata light kiss lips kafin yasha fa kanta yace sturbborn bea yana murmushi yarda take bacci bakaramin birgesa tayi zama yayi kusa da kanta yadinga kallonta kafin ya cigaba da shafa kanta da kamshin gashin ke masifan fizgan shi “ dan motsa baki kadan tana turo shi yatsan sa yakai yana shafa lips din tayi kaman zata bude ido yayi saurin dauke yatsan, kafin ahankali yamie ya koma parlor yashiga Whatsapp yana duba informations din da dr ibrahim ya tura masa kusan thirty minutes yana dubawa kafin yagama yayi dialing digits din dr Ibrahim din, tana fara ringing yadaga malik yace na duba yanzu iyakan shi kenan? Dr ibrahim yayi shiru kafin yace ehh iyakan wanda ya tura mun kenan amma akwai abunda babu ne?malik yace sure sosai akwai abunda ke babu ciki, malik yace abunda zaayi yanzu kawai bara na tura maka number dr Faisal din zafi kuyi magana dashi domin field dinku ne manya likitoci yafada yana dariya malik yace,see you yanzu ka tura mun digits nasa sai muyi magana Dr ibrahim yace your wish is my command yallabai angama kashe wayan yayi ko 10seconds baayi ba sai ga notification yashigo wayansa number ce dr ibrahim ya tura masa sai daya fara Saving kafin yayi dialing, har ta tsinke bai daga ba,har zai sake sai ga kiran dr faisal din yashigo dauka yayi suka gaisa kafin malik yayi masa bayani daga can dr faisal yace nagane ka Doctor already ibrahim yatura mun number ka naso kiranka sai gashi ka kirani, malik yayi murmushi yace Allah sarki sake gaisawa sukayi “kafin malik yayi masa bayani exactly yanda yayiwa dr ibrahim,dr faisal yayi shiru kafin yace gaskia Doctor ni kaina na duba amma dayake kasan ba bangare na bane saidai ko kayi cross checking amma gaskia bana ce ba, Amma Doctor wannan tambaya yayi mun tsauri yafada yana yar dariya yace kawai kabari dai sai kun hadu dashi babban likitan kaman naku illimin zai fi zuwa daya,malik yayi murmushi yace Alright Doctor till we talk next nagode sosai dr faisal yace babu komai Doctor sai munyi maganan,kashe wayan malik yayi kafin yakoma Whatsapp din ya cigaba da duba informations din he his even eager labaran tazo su hadu da dr usaman bai san ko zai samu aikin ba amma ko ba komai burinsa zai cika wata rana sau daya yana ganin gyara sosai wajan Doctors dayawa wani lokacin dama Allah bai ba mai wuka nama malik amma in sha Allah illimin ka bazai tashi abanza ba ita ce maganar da kusan ko yaushe ummi keyi masa, kashe wayan yayi ya ajiye tunani kala kala a ransa babu sallarh dazaiyi bai roki Allah ba kan cikan ambition dinsa,idan abunda suke nema yasamu shi kam a duniya bai san abunda zai sakawa dr ibrahim dashi ba.
Walking majestically ya tura kofan bedroom din yashiga without making any sound karasawa yayi har gabanta ya zauna starting at her ko kiftwa babu, hannu yasa ahankali yaja long pointed nose dinta dake dawani irin kyau ta dan motsa fuska kadan tana turo bakinta, murmushi yayi kafin ya maida hannunsa kan idonta yana zagayewa kadan kadan right hand dinta ta daga tana saukan da hannun nasa, tayi tunanin wani abu n eke hawanta ganin yana jan lokaci ga shi ankusa magrib kawai yasa hannu yayi patting cheeks dinta,ahankali tabude idonta har tabude su tarr kan shi, ganin irin kallon dayake mata kaman zaiyi kuka yasata yin wani cute smile “ taja long nose din sa,kafin tace you really look alike with my abba,yayi murmushi yace dan Allah yarinyan abba ta gyada kai kafin tamike zaune tace ehen why don’t you wake me up ai is already late kuma kabarni nayi bacci “ya dage shoulder yace saboda I want to rest kuma idan bakya bacci you will disturb me you sturbborness will not allow me to rest,you can disturb for the whole africa,aydarh ta shagwabe fuska tace nifa am not sturbborn kawai dai kaine baka jin maganata,yayi murmushi yace naji tau hajiya tashi yanzu magrib yayi bara na wuce masallaci tamike zaune tana mayarda inner cap dinta tace to don’t stay long idan naga ka jima I will follow to check abunda kakeyi din “ yayi shiru yana murmushi kafin yashafa sajansa,baice komai ba ya fita tabi bayansa da kallo kafin tamike tashiga toilet “ pad ta chanza kafin ta wanke fuskanta da soap, tayi brush ta fito, katifan ta gyara kafin ta wuce parlor nan ma babu wani dirty kawai tawuce kitchen tabude warmer su taga Still akwai sauran pasta din datayi musu jallof na rana ahankali ta juyesa
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 30 Chapter of 83