cikin fridge tadauki wanda zata ci yanzu kitchen tashiga ta wanke garden egg fari daya data dauka da cashew daya tadaura a bowl tasaka knife tayi slicing din garden egg din kafin tafito takoma daki zama tayi kan sofa sai ga Whatsapp vedio call yakirata dauka tayi tacire hijab din “yayi murmushi baki daya gaban rigan net ne rigan yayi kyau bana wasa ba “ tadauki cup din p cake din tana ci sai kallonta yake tadage mai gira tace minene yace rowa kawai tayi murmushi tana turo masa baki tace and idan kai baka ci ba yaronka yace idan kasan kana son muna sharing abu da tun farko baka kamani kamun ciki ba tafada a wani kalan shagwabe har zabura yayi kafin yayi wani dariya yace sau nawa zan fada miki am not at fault ina da kanki kika ce dole sai nayi having dinki takife wayan tace stopppppp yadinga dariya tace Allah kadaina yace nima kidaina mun sharrin namiki ciki “tace kuma sai nayi reporting dinka to the office nace ummi na tabaka amana na shine kaje dani can wani kasa ka dinga yin abu dani ko tafada kaman gaske tana raurau da ido yace eyyerh gaskia ban kyauta ba amma wait wajan cp zaki kai reports ko ig tace ig din dai baki daya “yace tau nikuma zanyi reporting dinki wajansa na cika kyau dakuma fizgana dakikayi “tarufe kunnata tace you are bad yayi murmushi yace kema aie you are bad tarufe fuskanta tace I love you shifa yanzu kiran I love you dinnan datake masa is killing him baki daya idan baiyi dagaske ba hankalinsa zai tashi daga kan komai da kowa yazamana kanta baki daya miye yarinyar nan kemasa dayake jin wannan irin son na gaske kanta Allahu! Idan suka cigaba da wayan nan ji zaiyi kaman yajawota ahankali yace karki matan don’t sleep immediately after eat walk around ko na five minutes ne my pharm tace sure tana kashewa tace wani pharm bayan kahanani karatun abun bazata ce yamata dadi ba ko akasin haka kawai dai zatayi masa biyayya ne babu yanda zatayi idan ma tace zata ja case din ranta ne zai bace don tasan his no means no his yes means yes kuma ma oum kasheta zatayi idan taji tana dragging wannan case din “na schooling hankali kwance taci abubuwan data zubo yanzu kaman yanda yasata haka tay isai datayi exercise kafin tazo ta kwanta.Tunda asuba oum tashiga dakin rufaidarh tasameta zaune kan prayer mat alaman tagama sallarh tana lazumi “sallama oum tayi ta amsa mata kafin tace uktiee anya kinyi bacci kam jiya rufaidarh tace lah mikikagani nayi bacci kam sosai oum tace tau madallah kinga yanzu tashi zakiyi bara nahada miki ruwan wanka ina zuwa kicire kayan rufaidarh tace tau uktiee oum tashiga toilet din ta tara ruwan zafi cikin bathtub din kafin tasaka duk wasu tradition magani na kasan su masu kyau sosai da perfumes tafito tace tashiga shiga rufaidarh tayi oum takoma dakinta tadauko sabon embolish grand super latest 2025 ivory print mai kyau sosai green da grey dinkin riga da zani anyi musu kabbasa tun shekaran jiya ake tsuma su “ dauko su tayi Still rufaidarh bata fito wanka ba sabon mayafin kayan oum tadauko da jewelries marar sa girma masu kyau English gold da bangles da bracelet dinsu dakomai wanda kyautar oum ne Ko rufaidarh batasan das uba tsaban kudi oum tasaka wajan hada kayan daidai da inner wears din an musu kamshin wannan sai a zauta manah uncle usama aiee lokacin da rufaidarh tafito oum tafita rufaidarh dai tadinga bin kayan dake kan gadon da kallo tagirgiza kai wani kalan tears din pleasure suka zubu mata tayi saurin goge su tashafa cream dinta kafin tabi duk wani parts na jikinta tasha perfume aka turo kofan oum tashigo rike da tray a hannunta light breakfast ne tahada mata tace yaakayi baki saka kaya ba uktiee rufaidarh kawai tafada jikin oum oum tagane abunda yasa tace kinga uktiee karkiyi kuka duk abunda kikagani you deserves more than it kisaka kaya kiyi break din lokaci na kurewa kayan tasaka tayi kyau tafito asalin amarya sosai “Masha Allah dole kasake kallonta wajan six thirty duk aka tafi airport malik da aydarh a mota daya sai aysha da halime da maryam tare dasu “abba da abby a same car sai dr usama ummi da rufaidarh da oum a mota daya sai hajajju baba inna a dayar motar nasiha babu irin wacce basuyi mata ba suka dinga koke koke hajajju da inna suka sa rufaidarh ma kuka “kasa daurewa oum tayi da aydarh suma duk sai dasukayi kukan bana wasa bako a airport din kasa shiru rufaidarh tayi dakyar aka rabasu da oum da rufaidarh gabansu suka shige flight dr usama dai sai lallashin matarsa yake ko cikin motar oum da aydarh basu daina hawaye ba sabo mugun abu ne throughout ranan oum a daki tawuni gashi har yanzu bata jiran rufaidarh ba shima abba yana da meeting a Cyprus zaiyi signing contract a can wajan five zai tafi oum kawai tayi driving dinsa airport yacigaba da bata hakuri shima two weeks zaiyi yadawo daga can zai wuce Australia “ gidansu malik oum tashiga domin bazata iya zaman gidan ita daya ba aydarh na dakinta tareda maryam daman can bawani fira sukeyi da aydarh ba da oum ummi na parlor sai aysha da halime dake ta gyara zogale su hajajju kam anfita gaisuwa “ sai baba dake can dining tare da malik tana fada masa labarin marayun makwabtan su zaayi ma yara biyu aure sai dagawa akeyi babu kayan daki ya dinga salati yace in sha Allah duk zaayi musu komai oum nashigo su halime suka gaisheta Wallahi matar tayi she looks very smart and classy tanada kyau Wallahi bazaka taba cewa takai 39 to 40 ba tsaban haduwanta barakallah amsa su tayi tana musu sannu da aiki karasawa tayi tagaishe da baba malik yagaisheta tana masa ya jiki yace dasauki alhamdulilah parlor tadawo suka gaisa da ummi ummi tace ya yan tafiya? Oum tace Alhamdulilah inaga dai har yanzu basuje masauki ba don bamuyi waya ba ummi tace Allah sarki Allah yakaisu lafiya basu zaman lafiya yasa ace kwara daakayi oum tace Ameen Ameen yah Allah “kafin tace su inna fa ummi tace kinsan su anfita oum tace eyyerh tafada tana murmushi kafin ta debe moringa itama tayi joining dinsu aysha tace lah oum dakin barshi oum tace babu komai zatayi “cigaba sukayi da ciran zogalan suna fira sama sama oum tace in sha Allah zuwa karshen month dinnan zanje Dubai sai ayi ma kaf four brides din visa mu tafi tare duk kowa tazabi furnitures dinsa aysha da halime suka hada ido kafin dasauri duk sukayi kasa dakai wayyo Allah dubai fa ummi tace wai wai har can oum su “oum tace erh man ummi Ai kwara dasu gani a waya kwara su ganshi a zahiri sai yafi ummi tace amma aie abun sai yayi yawa oum tagirgiza kai tace babu komai ummi “malik da baba dai najinsu baba tace ubangiji Allah yasaka muku da alkhairi yakaimu lafiya Ameen duk suka amsata.
Ahankali oum ta turo kofan dakin time din tana ninke pray mat itama oum hijab ce a jikinta alaman tana gama salla kenan aydarh na ganin oum taajiye pray mat din tace good morning mama oum tace good morning yarinya kintashi lapia?aydarh tace Alhamdulilah oum tace uktiee fa kunyi waya aydarh ta gyada kai tace erh fa munyi vedio call kuma takirani Whatsapp audio call oum tace masha Allah daman abunda yasa bata kira suna landing ba bari tayi su kammala komai kuma ashe an manta da sim dinta can so they have to registered another one “Aydarh tace eyyerh oum tace to Ki komai ki kwanta “Aydarh tace oum abba fa? Oum tace bai kira ki bane?aydarh tagirgiza kai tace yakirani yatura mun 100m capital nafara business ni ban ma san zai tura ba Allah oum “oum tayi murmushi tace Allah yasaka da alkhairi sai ki fadawa mijin naki yayi masa godiya aydarh tagyada kai “gani take malik ma bawani business din dazai barta tafara Wallahi wannan mai bakin kishin tasan bazai taba yarda ba yahanata school ma balle business wanda maza da mata dole tayi magana dasu from differents countries za dai tafada masa so that he should thanks abba amma tasan bara tayi wani business ita kanta ba tada interest a nan layin sam duk abunda zai saka da yawan stress da magana ba so take ba kawai zata bawa malik din kudin sai yakara a apple store dinsa na can Washington din ahaka tabar ma zuciyanta oum tajuya tafita ita kuma takoma ta kwanta tana rufe jikinta da duvet kaman wacce ake tsinkula taje taci garden egg da cakes din dayakawo mata har ji take kaman babyn na motsi “Wallahi gently ta tashi tasauka daga gadon ta fita daga dakin kitchen tafara shiga na nan part din tadauki clean bowl da karamin knife tafito dashi ta ajiye kan dining fridge din tabude duk sunyi sanyi “tafito da garden egg daya sai cashew daya tasaka a bowl din ji tayi tana son tasha su da sanyin haka har sun fara ice ma “takuma tuna idan tasha zata iya yin mura kuma fadane zaayi mata na kan mi zata sha hakura tayi ta ajiye kawai yahuce shidai p cake din da sanyin sa dakomai tasha shi bayi ice ba nan kan dining tabaje kayan kaman wata rugiya tana ci “ still kuma bataji daidai she wished akwai yamballs kuma na ummi kawai takeso taci ita kam yazatayi turo baki tayi kwalla na turuwan mata a ido gently tayi placing hannunta kan cikin kaman zata fashe da kuka duk shi ke sata jin wannan abun idan tana son abu idan bata ci ba ji take har fever take yanzu nan duk wannan abun dake kan table cakes garden egg cashew fries bai isheta basai taci yamballs rasa yanda zatayi tayi kawai tayi kwafa ta tashi dasauri tabude dakinta tashiga wayanta na bedside karasawa tayi tadauka tasake fitowa nan dinning din tazauna tana dialing digits dinsa yafara ringing shiru bai dauka ba kawai taji ranta yabaci Kwallan yasake kawowa idonta tasake dialing yana fara ringing taji ya tsinke ahhh “bacci yake komai tasan by now bai iya azkar ba ta cika tacika kaman zata fashe kunsan dai mai ciki if she is in need of something “ bata gaji ba tasake dialing luckly ya dauka yace hello jin muryansa kaman yana bacci abun yakawo ta wuya watau bacci ma yakeyi kenan (ji masifa kar yayi bacci komai?)aikau tafashe masa da kuka dasauri yamike daga kan pray mat din yace subhanallah minene miya faru wait cuddle bug what’s wrong with you are sick? Mike damunki mike ciwo am coming kiyi hakuri “ cikin tsiwa tace nima bansani ba tasake fashe masa dawani shagwababban kuka dakaji kasan tsabar sakata ne da jin dadi dayayi ma mutun yawa gefen gadon yazauna yace oh my goodness! Yau da rigima ta tashi kenan shidai yasan babu wata macan daya gani tau ko a ig taga wata tayi masa comment ko wani abu shidai iyakan sanin shi babu laifin dayayi mata yasan yanda zaiyi his voice sounds very serious yace kina jina tayi shiru yace ki nutsu and tells what’s wrong kafin na bata miki rai mamana “shiru tayi kaman anyi ruwa andauke yayi murmushi gefen baki yace aransa yace sai tsoro “tayi shiru yace talks Malama”tayi kasa da murya tana turo baki tace ba kai bane yace bani bane miye mi namiki ?tace dana kiraka baka dauka ba kuma second time din kayi canceling saboda kana bacci yayi murmushi yace kindai san by this time niba bacci nakeyi ba kuma ko da ina bacci kinsan definitely zan farka nadauki kiranki kidai kawai rigima ne kalan naku masu ciki ta turo baki tace erh din “ yace minene tau why do you call now ko nazo ne my baby need me tayi rolling eyes dinta tace saidai maman babyn “tafada tana sa hannu daya tana rufe fuskata yayi murmushi yace seriously? Tace sure yace gani nan zuwa right now kisaka kayan sanyi da dogon hijab ki biyo ta kofan baya “tace wait yace tau tace idan kanaso kafara karbamun yamballs wajan ummi yayi shiru yace da asuban nan tace dan Allah sir Wallahi har fever nakeji idan ban ci ba yayi shiru kafin yace Alright bara nafadawa ummin aydarh tawara ido tace nooo dan Allah karka ce injini kace kai zaka ci sai tayi maka sai ka kawo mun “malik yace kin manta bana son yamballs aydarh tace huu yanzu yazaayi amma nidai gaskia am shy idan kace nice bansan yanda zanyi da kunya ummi ba “yace noo ummi bazata ce komai ba tace yayah ummi bazata ga mun sakata aiki ba tunda tanayi da kanta yace babu wani aiki idan ummi batayi manah abu ba waye zai manah daga ummi sai oum muke dashi yanzu mom tayi mana nisa hun “tace sure kafin tayi kasa dakai kaman tana gabansa tace idan kafito anjima akwai abunda zan fada ma “yace yes wife tace yanzu kaba yah mariam takawo mun can anjima darana sai kazo karka zo yanzu yace why yace oum na nan faa kuma kaga all eyes a kanmu nidai kunya nakeji yace ohk “amma kinsanmi anjima kice zaki zo wajan ummi sai kifara branching part dina kafin ki shiga wajan su ummin kinga babu wanda zai san kinzo ba “tagyada kai tace zan kashe wayana airtime dina ne shiyasa kake ta labari malik yayi wani dariya yace broke girl tace kammm nine broke girl kasan over how much billion be a acct dina yace ehh shiyasa naga kina complain kan kati “ tace bara kaga bara nama sending airtime “yace yes this is a game muga wanda yafi badawa dayawa shine yafi kudi cikin tace yay let’s go tayi ending call din ta bank tashiga tayi masa sending airtime na 500k daidai yana shiga shima nashi yashigo na 200k tayi wani kalan dariya da har maids din dake kitchen din part dinta masu gyaran safe taleko “ ganin wai aydarh ke dariya haka murmushi tayi tana girgiza kai takoma bakin aikinta Wallahi suna son aydarh dukkan su “yarinyar is real definition of perfect “ malik na ganin airtime din 500k shikuma yatura mata na 200k yaware ido yace shknnn am done yadaura hannunsa mai lafiya akai tacikin suman shi itakam dariya ma yahanata takira sh isai da ta tsaya da dariyan “ kafin takira shi yarufe ido ala dole yayi loosing yadauka tace did you see nace kaga how rich am I yace bawani nan cuta ne ban yarda ba takwashe da dariya tace wait wait baka yarda dami ba bangane ba this thing is very cleared nafika kudi kamun sending 200k airtime namaka 500k kaga nice MD din bakai ba malik kaman wani yaro yace Wallahi pharm asisi ban yarda ba wannan cuce ne while mistake mane aka samu ni 800k nayi dialing sai 2 tashiga this time around dariyan datayi hadda hawaye tace kasan miye stop pretending kawai kamun biyayya kaci kudi malan tausayi ma kake bani fa malik yayi dariya yace yarinya tau muyi na acct money bana airtime ba tace erh ayi din zaka sha mamaki “yayi murmushin gefen baki yace lets goo girl tace ohk boy tace buh banda acct number yace lemme text it for now kinga har kin tsorata ma tace hmm turamun kawai kashe wayan yayi ko 2 seconds bai kara ba yatura mata Wallahi kaman wani magic kudin acct dinta baki daya tura mashi 150m ne daidai yana shiga nashi yashigo 300m ya kara mata half kenan wara ido tayi tana turo baki wannan karon shi yakira yana wani mugun dariya yace eyyerh baiwan Allah sorry girl nima Allah ban yarda bayace kinajina kawai kiyi hakuri abar wannan game din yafada yana kwashewa da dariya tace Allah bawani yace bawani miye?hajiya mamana mai 150m eyyerh kiyi hakuri yace haka kace yace erh “ tace kuma bazan dawo dasu ba yace ahhh 419 kenan lah ilah this is very serious watau daman da biyu kikayi kenan haha zaki dawomun da kudina ne yarinya yace yauwa waya saka miki 100m while nasan acct balance din is 50m sai wani change da bai 1m bat ace shine nace maka zamuyi magana anjima yace ohk wife tace yanzu idan kagama rinton sai kaje wajan ummin please ni dashi zanyi breakfast yace bayan wanda kikayi tace nidai dan Allah kaje yayah yace right now cuddle bug . Da sallama yashiga dakin ummi tana zaune ga aysha tsaye tana jera mata kaya a wardrobe ummi tace tabari gari yawaye tace kwara tayi yanzu ummi ta amsa shi aysha tace ina kwana yayah yace jiki yace Alhamdulilah ykk tace am fine yakalli ummi yace good morning ma’am tace morning abdool yajikin?yace Alhamdulilah tace yaushe zaa kwance ne?yace zuwa jibi in sha Allah tace Allah yakaimu lafiya yace Ameen tace can wurin aiki fa yace sun sani in sha Allah zuwa next week zamu koma ummi tayi shiru kafin tace kai dawa?ya shafa kansa yace da ita “ummi ta girgiza kai tace aaa kabar yarinya tayi goyon ciki cikin gata kaga dai yacce take wahala anan din ma balle can da bakuda kowa sai Allah duk da kana likita amma aie aikinka kake fita ita tana gida zaman kadaici kawai ya isheta kuma mai ciki baa son tana zama babu mai debe mata kewa kawai ayi hakuri abarta din shidai malik yayi shiru amma zuciyarsa har rawa take kaman yayi ihu Wallahi shima bai komawa din kenan “bazai iya barinta ba kuma bazai ki bin maganar ummi ba amma gaskia shima zai zauna nan din idan yaso idan ta haihu sai su koma can kuma zai dauki leave gaskia ummi tace kayi shiru kuma yace in sha Allah ummi ‘ummi tace Yauwa Allah yayi albarka yace Ameen Ameen “tace akwai abunda kake bukata ne ya girgiza kai kafin yayi kasa dakai yasa hannunsa mai lafiya yana shafa suman shi ummi dai sai kallonsa take aysha dai tacigaba da aikin dake gabanta na jera kaya “ malik yasake gyara tsayuwansa ahankali yace daman daman ummi yamballs zaayi?wallahi ummi bata fahimta ba tace bangane ba aie yace eh yamballs tace nafada muku zata ci ummi tayi murmushi watau shine dayazo yaketa wani yan sinne sinne ‘tau aie shknn ummi tayi murmushi tamike tace muje tau “aysha dai dariya yayan nasu yabata suka hada ido yadalla mata harara aikam ta kwashe da dariya “ummi na lura dasu batace komai ba tayi gaba malik na bayanta tashiga kitchen shima yashiga daman time din daura breakfast yayi tace jeka ka taso mun su halime “hanyar part dinsu yayi yana zuwa yayi knocking kofan dakin halime data farka yanzu tace wai addarh munyi salla fa “malik yace malamai kufito ummi nakira nan da 3mins ku je idan bahaka zan dawo ne halime dace Wallahi yayanmu yanzu zamu taho maryam tamaida hijab dinta tabude dakin tace ina kwana yayah ya hannun?yace Alhamdulilah lily idan angama yamballs din ki kai mata maryam tace waa? Yace auntie aydarh maryam tayi murmushi tace in sha Allah “yagyada kai yayi gaba suka bisa a baya yafita daga part din nasu baki daya su kuma suka shiga kitchen ummi kawai tayi aikin yamballs din aydarh ummin ke bata so atayata sukuma suka hau general breakfast irish kawai sukayi da egg sai shayi da zuma da bread aysha ta daurawa hajajju spaghetti da fish wanda daman ita idan shayi ne da irish baya isarta sai an mata spaghetti ko shape pasta ko kuma noodles ummi nakusa gamawa tace maryam taje tayi wanka time din dazata shirya tagama sai tazo takai mata idan yaso idan tadawo tayi breakfast din wanka tayi tashirya tana zuwa gobe tagama sai kamshi yake tsaban kayan hadi daya ji ga kunun gyada mai kyau tayi mata tasaka a flask cikin wani dan basket aka ummi tahada mata warm da flask maryam tadauka duk sukace a gaisheta “ maryam din tajuya dafita “as usual yauma gidan kaman kasan waje koina tsaf tsaf sai maids dake faman hadahadar su a parlor kasa gaisawa sukayi maryam tahaye sama part din aydarh daidai tagama saka wani luxury abaya golden mai azaban kyau tayi parking gashinta can kasan keya kaman gashin indiya gashi baki wulik sai shining yake alaman yaji Expensive kayan gyara gasu nan kala kala kan mirror dinta tasaka Bluetooth kwara daya a right ear dinta lallanta yasake duhu wayanta rike a hannunta dayan hannun kuma tarike da kwalbar body splash tana fesawa dakin yana wani musulmin kamshi gashi fes agyara sai hasken wasu kalan show room globs masu dan karan haske said akin yayi kaman show room a dubai ga aydarh dake tsaye gaban mirror takarawa dakin kyau maryam tayi sallama aydarh ta amsa mata tana juyuwa suka hada ido tace lahh yah mariam good morning “maryam tayi murmushi tace good morning auntie aydarh ‘ya karfin jiki?aydarh tayi kasa da kai tace Alhamdulilah am feeling better maryam tace masha Allah Allah yakara afuwa “ yajikin yayah kuma aydarh tayi dan murmushi tace jikinsa da sauki maryam tace Allah yasawwake aydarh tace Ameen kafin aydarh tace ki zauna yah mariam zama tayi kan sofa “Aydarh tace yasu ummi dasu yah aysha maryam tace sunce duk a gaishe ki suna miki ya jiki aydarh tace ina amsawa when zaku koma school?maryam tace Am jibi fa idan Allah yakaimu aydarh tace kai haba Allah yakaimu lapia kun sha hutu fa maryam tace wani hutu gani nayi yayi saurin karewa aydarh tayi murmushi tace aie kwanankin n eke gudu maryam tace Wallahi Allah dai yasa mu cika da kyau da Imani aydarh tace Ameen yah rabbi “maryam tace oum fa? Aydarh tace tafita ba jimawa akwai kayan dazata sauke “maryam tace Allah sarki Allah yadawo da ita lafiya aydarh tace Ameen maryam tace bara kiga nawuce Ko breakfast banyi ba aydarh tace ki zauna sai kiyi anan maryam ta girgiza kai dasauri tace aa auntie muna hada kayane kinga idan nazauna nan bansan in tafi ba “ Aydarh tace to yah mariam angode Allah yasaka da alkhairi kice wa ummi ina mata sannu da aiki maryam tayi murmushi tace in sha Allah auntienmu har kofan dakin tarakata kafin tadawo already a basket din akwai cup da spoon hadda plate da fork ga sabon tissue dal na kwali kaman tana jira tazuba yamballs din kusan five kafin tasa kunnun half cup yasha madara da zuma sai kamshin sabon gyada yakeyi ahankali tasha har sai datarufe idonta yayi dadi sosai da sosai yamballs din hau ci sai datacinye wanda tazuba tass kafin tasa tissue ta goge bakinta tadauki bottle water da drugs dinta tadinga rufe ido tana sha tana gamawa ta fitar dashi parlor tazauna tana duba chart dinta da babu komai sai mgn dashi “ yanzu ma hibba ce tagani tamata magana ta tsaya cus she is not use to Whatsapp sam “gaisawa sukayi Hibba tace ya jiki Aunty aydarh aydarh tace dasauki yajikinki auntie hibba Hibba tace ahh Alhamdulilah mu ai rana kawai muke jira aydarh tace Allah yaraba ku lapia Hibba tace Ameen ya jikin yallabai tace shima dasauki naji yace jibi zasu cire bandage din Hibba tace eyyerh Allah yabashi lafiya aydarh tace Ameen thank you auntie hibba tace bakomai auntie aydarh idan muka sauka saura kuma aydarh tace Wallahi hibba tace in sha Allah Allah duk zai rabu mu lafiya aydarh tace in sha Allah sama sama hibba ke mata firan auran su dr hafsa sai ga kiran malik vedio call dauka tayi yace kinci yamballs din ko tagyada mai kai yace tau wajan sha biyu kizo tace in sha Allah yace Allahumma yasha tace Ameen mine “yace ina wakana tace waka waka wani wakan yace kaiii kin manta ashe ban ace kiyi alkawari zaki koyi waka kiyi mun ba na hausa tace yanzu haka baka airport a kunne na ba ?yace yess tabata fuska tace shine naketa koya naga wanda kake so din and nakasa yayi dariya yace tau ni ya akayi
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 70 Chapter of 83