masu kudi har haka shikam bai san iyakar hukuncin dazaa masa ba kila ma suce daga nan ayi prison dashi ganin babu sark isai Allah yadinga istigifari yasamu yafice daga asibitin dasauri car key din malik ya ajiye motar yayi damage buh yana tashi dashi ma suka zo asibitin “ can sai ga wata nurse tafito rasa ma wanda yafara tashi cikinsu za kayi wani irin zabura suka kaman zasu cinye ta ganin hakan yasa tayi dan murmushi tana girgiza kaii abby yayi karfin halin cewa lafiya take ita da abunda ke cikinta ba? Wallahi ummi ji tayi har zuciyarta zata fito saboda rashin sanin abunda zaa ce yafaru da cikin nurse din tace where is her husband dr usama yamike yadaka mata wani tsawa yace what the hell are you doing “what’s your business with her husband? Can’t you talk ma’am ganin yanda yake magana with so much anger idonsa kaman zaiyi aman wuta yazare medicated glasses dinshi ahankali rufaidarh tasa hannu tarike hannunsa tana girgiza mashi kai shiru yayi kawai dazzy shima da nurse din tabashi haushi yayi magana sounding so pissed up yace kinga malama kimana magana ki fada manah ya jikinta wani mijin bayan waccan dake kwance yayi hadari duk waenda ke nan bazaki fada ma halin da take ciki bas ai mijinta kinsan abunda kike kam do you know your job anya “dr hafsa tace kiji malama idan baza ki fadamana ba zan shiga what nonsense is this familyn patient nason sanin halin datake ciki kina mana zancan miji bayan gashi a kwance ba lafiya “Wallahi duk maganar nan babu abun fada amma dayake kowa ranshi babu dadi shine zaa sauke kan nurse din ta fahimce su tayi musu uzuri hajajju tayi mitsi mitsi da ido tace ko dai bata da isasassar lahiya ne wannan kiyi manah kin kama baki kin rufe daman su nas din nan babu abunda suka sani ran oum yasake bace kasa magana kawai tayi don bakin haushi ya isheta ma billahi “ nurse din tagyara tsayuwanta tace kuyi hakuri dan Allah ku kwantar da hankalinku in sha Allah he will fine and itama Alhamdulilah cikin bai fita ba yananan kawai ta tsorata ne and mahaifanta bashi da kwari so bed rest muka bata saboda ko yaushe wani abu zai iya faru marar dadi wanda baa fata yanzu mu maida ta postnatal ward anjima kadan zata koma amenity jikinta Alhamdulilah kaman a tare oum da ummi suka sauke wani irin ajiyan zuciya har kana iya ji rufaidarh ma Zama tayi tana fadin Alhamdulilah abby ya jinjina kai yayi ma nurse din godiya kafin shima yazauna din har yanzu tsugunne bata kare musu ba har sai sunji halin da malik din yake kasa hakuri dr usama yayi yajuya yana nufar hanyar x ray room din dasuka nufa da malik abba yaga yanayin sa kawai yasa shi jawo hannunsa yace am sorry Doctor ka kwantar da hankali idan ma abun yafi karfin su zasu fada kuma nan there’re good in sha Allah zasuyi komai abby yace in sha Allah ummi tace tau ni yanzu dan Allah arakani wajan babyn baba tace kiyi hakuri ta huta din kaman yanda nurse din tafada ummi ta girgiza kai tace dan Allah baba kuyi hakuri ba wai gardama zanyi daku ba amma dan Allah ataimaka abarni naje na dubata “ baba ta gyada kai dr hafsa takama hannu ummi suka tafi bakin kofan wajan ga cleaner dake tsaye wajan tana hana shiga wai ba time din shiga bane ana medication ga wasu bayin Allah tsaye anyi ma yar uwarsu cs tahana su shiga su ganta kuma ta farka sai wulakanci take musu “daga dr hafsa har ummi babu wanda ya bi takanta ba dr hafsa tawani hade rai tabude kofan gently suka shige itama cleaner ko yunkurin hana su batayi ba domin taga bama wurin da zata attitude din nasu na cleaners bane “ domin wata fuskar tafi gaban mari (Allah kayi manah arziki 🙏🏼) suna shiga tana can building din karshe dassuri ummi takarasa wajan da aydarh take an yafa mata zanin asibiti ga karin ruwa ana mata ta dan yamutse fuska bacci kawai take ummi ta zauna gefen gadon ahankali takama hannu aydarh wanda babu cannula kallonta take ko kiftawa babu cike da tausai a cikin malik ma ta taba haka bakaramin wahala tasha ba ahankali ummi tarufe ido tace ubangiji Allah yaba mijinki lafiya yabaki lafiya yarabaki da abunda kika dauka lafiya Allah yayi muku albarka tasa hannu tashare hawayenta dr hafsa tace Ameen kafin itama kwalla cike a idonta tace dan Allah ummi kukan ya isa haka kuyi hakuri in sha Allah duk zasuji sauki ummi ta gyada kai shiru sukayi daga ita har dr hafsa din fuskan su cike da jimami ga sauran patients duk a kwance wasu ga babies nan a gefensu waenda suka haihu akayi ma cs kenan .sai da suka hada result din duk wasu tests da aka ma malik din kafin sukayi ma su abby bayani “Wallahi tunda abun yafaru basu dan samu peace of mind basai yanzu da aka fada musu halin dayake ciki dr usama ya gyara tsayuwar sa kafin yace bayan frakcer da injury daya samu a kai babu wani abu bayan nan?dr din yace yes sir sai kuma chest hit daya samu wanda Alhamdulilah shi babu wani matsala right now ma he is breathing normal “ dr usama ya gyada kai kafin yakalli dr faisal da dr ibrahim yace well done sons “abby yace tau Alhamdulilah duk sai kowa hankalinsa ya nutsu tunda ba wani babban abu bane yafaru dashi din abba yace aaaa yayah ciwo dai ciwo ne saidai fatan Allah yabashi lafiya oum ta jinjina kai sai yanzu ta dawo hayacinta dr usama yamaida glasses dinsa yana kallon dr ibrahim yace can we cheaks on him Doctor?dr ibrahim ya jinjina kai yace sure sir dr usama yakalli abby yace muje amma dan Allah ku hakura da kukan nan haka nan zamu shiga wurinsa baya son hayaniya kuyi hakuri dan Allah baki daya suka shiga amenity room ne sun cika sa faa su dr umar dasu nurse yasir ma a waje suka tsaya saboda babu wurin daza su tsaya a dakin addua sukayi masa abby yace duk su fita fita sukayi banda abba dakuma dr usama su suna nan aka barsu tare dashi abby yaduba agogon hannunsa ganin karfe 12 saura yace yakamata suje gida sai abar wanda zai kwana wurinshi da kuma wurin aydarh “dr faisal da dr ibrahim aka bari babu yanda rufaidarh batayi ba ummi ta tafi gida zasu zauna ita da dr hafsa wurin aydarh cewa tayi aaaa bazaayi rashin hankalin nan ba amarya ce ita abby yace kwarai dagaske da ummi da dr hafsa aka bari sauran suka tafi maryam har yanzu taki daina hawaye “ dazzy ne da dr umar suka dawo suka kawo yan asibitin duk wani abunda zaa bukata kafin su koma “su ummi na zaune sun kasa sun tsare ita da dr hafsa tsakanin dakin da malik yake kwance da inda aydarh take ummi tayi zarya yakai sau goma bayan tafiyar su abba takasa zama duk yanda dr ibrahim yace ta hakura ta zauna amma inaaaaa bata jiba kuma daga aydarh har malik din babu wanda ya farka “wajan karfe daya da rabi nadare aydarh tafara bude idonta ahankali ahankali kanta ciwo yake ga idon sun mata nauyi celling din dakin tabi dakallo kafin ahankali tarufe idonta tana recalling yanayin dataga malik kafin tayi fainting wani kalan zabura tayi oh my goodness ‘ta tashi zaune dasauri ummi tarungume ta aydarh tafashe dawani irin kuka wanda dole kabata tausayi kira take ummi where is he?ina sir yake you should answer me please miyafaru dashi miya samesa inalilahi waina illahil rajiun nabani nashiga uku ku taimaka kuce masa kar yayi ciwo he should pity me Wallahi ba wasa nake masa ba I love him dagaske am done nabani kwalla suka cika ma ummi ido tasa aydarh sosai a jikinta aydarh kam sai kuka take kaman ranta zaya fita gashi bata da karfi gawani irin zafi datake ji a maranta “ummi tafara patting bayanta tace ya isa haka baby ya isa kiyi hakuri baki da lafiya fa kidaina wannan kukan stop shaking yourself har haka baby baki da lafiya kina bukatar hutu aydarh tasake fashewa da kuka tace a fadamun miyasamesa dan Allah auntie dasauri dr hafsa takama hannun aydarh tace ki nutsu first idan baki nutsu ba babu wanda zai fada miki dasauri tabar jikin ummi tafizge cannula hannunta ummi tarufe ido ganin abunda aydarh tayi Wallahi ji tayi har cikin ranta ita kawai tasan halin datake ciki gawannan ciwon ga tashin hankali dasauri tasa hannu tana share hawayenta tace to na nutsu Wallahi nayi shiru nadai ki fadamun dr hafsat ace he has an accident but not that much serious yadan samu injury a kansa kawai yanzu haka ma bai jima da fita daga dakin nan ba yazo kina bacci tau shima yagaji hidiman nan gashi anyi masa allurar bacci ya kwanta “kema ki kwantar da hankalinki ki huta idan Allah yakaimu gobe sai kiduba sa nama san shi zai fara zuwa duba ki in sha Allah aydarh tasake fashewa da kuka tace why not now auntie dan Allah nidai a kaini na duba shi he is all what I have shima nasan he wanted to see me Ina so nafada masa kar yasake ciwo bana so ‘ dr hafsa tace yanzu fa nafada miki yace ki huta shima zaiyi bacci dasafe kwa hadu sai yafi ma tunda yanzu anyi masa allura idan kuma bakya son yayi baccin ya warke shknn aie ki tashi muje ta girgiza kai tana goge hawayenta tace no nahakura auntie kar yace banji maganar sa ba ai dasafen zai shigo koh?dr hafsa ta gyada kai tace yes in sha Allah baki daya aydarh tamanta da ummi dake wajan baki daya hankalinta da kanta da zuciyarta suna kan malik dr hafsa ta lallaba ta mayar mata da cannula “kafin ummi ta kwantar da ita ta rufa mata new expensive duvets din da rufaidarh tadako kala daya kwara biyu tabasu dazzy suka kawo ita kasancewan alluran baccin da akayi mata bai saketa ba yasata komawa baccin ‘ ummi tayi murmushi tana goge hawayen ta tace Allah yacigaba da baku zaman lafiya dr hafsa tace Ameen Ameen ummi “ ta bangaran malik kuma bakaramin hutawa daman ake bukatar yayi ba shiyasa har yanzu bai farka bas ai ajiyan zuciya yake saukewa ahankali ahankali dr faisal yakalli dr ibrahim yace Allah mai yarda yaso yanzu yanzu idan yaga dama sai yadauki ranka baki daya Allah yasa mucika da kyau da imani kaduba fa kwata kwata da fitarsa da faruwar hakan bai fi 30mins ba ,dr ibrahim yace Ameen Ameen kafin ya maida dubansa akan malik din yana kallonsa ya tausaya mashi ba tausan wasa bayana daukar malik kaman uwa dayauba daya suka hada bawai abokantaka ba “ CMD dakansa yashigo dakin yanzu yaduba Komai kafin yarubuta wani magani yabasu “yace dasafe a siyo su sake duba daurin da akayi mashi ganin komai yayi Alhamdulilah.
Kiran sallan farko yasaka sa motsa hannunsa kadan kan idon dr ibrahim ahankali yabude manya manya idonsa dasukayi ja sosai yafara tari ciki ciki dasauri dr ibrahim yamike yakarasa gaban gadon ganin idonsa a bude yasa shi yamishi murmushi yace sannu yallabai “malik ya jinjina kai cike da karfin hali tsaf yasan abunda yafaru dashi domin karan keyyyyyyyyyyyy din nan nadawo masa a kunne duba drip din dr ibrahim yayi ganin yama kare yasa shi cire masa ‘ganin lokacin salla ma yayi kokarin tashi zaune yake dr ibrahim yace hold on yallabai relax first malik ya kwanta yadaina attempting tashi sai kallon hannunsa dake nade yake ga uban bandage kuma kai “ dr faisal yabude idonsa don bacci ne ya dauke sa daga zaunan dayake a kujera yamike zaune yace Alhamdulilah Doctor ka farka malik ya jinjina kai kafin dr faisal yace how are you feeling now?ahankali ya motsa bakinsa yace Alhamdulilah atare suka hada baki wurin fadin Masha Allah dr faisal yace Allah yatashi kafadunka “malik ya gyada kai alaman Ameen ‘knocking sukaji a bakin kofa malik yazuba kofan ido magana yake son yamusu amma kwata kwata wahala take mashi definitely yasan ummi tashiga wani hali lokacin da taji bashida lafiya tau what about his wife duk suna ina?dr faisal ne yabude ganin ummi tsaye bakin kofa da alama kwata kwata batayi bacci ba shigowa tayi dr faisal yarufe suka dinga jera mata sannu dr ibrahim yace ummi da ankai ki gida su yaran sai su zauna tunda jikinsu Alhamdulilah dasauki ummi tayi murmushin karfin hali tace babu komai yan albarka kafin takarasa gaban gadon ta zauna very close to him hannu tadaura tarike hannunsa marar ciwo tayi shiru addua take tofa masa kusan 15 mins kafin tabude baki tace ya jikinsa dr ibrahim yace ah jiki Alhamdulilah ummi dasauki sosai ummi tamaida kallonta ga malik tace ya jikinka yayi murmushin dayayi masa kyau sosai yace Alhamdulilah ummi ummi tace Allah yamaka albarka yace Ameen dr ibrahim naso ya jikin aydarh so baya son yayi magana malik ya fahimce abunda yafaru da ita “ ummi ta mike tace ibrahim ku shiga dashi ayi masa alwalla kuje masallaci zan dawo yanzu dr faisal yamike yana bude mata kofa Yace in sha Allah “fita tayi takoma dakin da aka mayar da aydarh domin ummi cewa tayi baza su kwana wurin ba saboda ita yarinyar “ amenity aka mayar dasu lokacin da tashiga aydarh tafarka dr hafsa ta jinginar da pillow ta mata relaxing kanta sama idon a rufe ta daura hannunta a cikinta while her eyes are close, ummi tace sannu hafsa ‘dr hafsa dake kan pray mat tace yauwa sannunku ummi idan sun zo anjima sai a mayar dake gida ki huta “ummi tace lafiya lau anan din ma hafsa, takarasa kusa da aydarh tace sannu baby aydarh tabude idonta tayi kasa da kai ahankali tace dasauki ummi muryanta can kasa irin na wanda dai yashiga wahalar ciwo “ummi tace Allah yasawwake toilet ummi ta wuce tayi alwalla tazo ta tayar da salla. Kaman kwai haka ta dinga treating aydarh saboda bed rest ko da zataje toilet dr hafsa ta kaita har suka fito lokacin gari yafara haske sai ga nurse din tashigo hannunta rike da bp box “gaisawa sukayi da su ummi tanayi masu ya mai jiki suka amsa ta karasawa tayi kusa da aydarh sai kallonta take ko dauke ido babu ai yarinyar nan ce da mijinta dasuka dinga trending inda yayi mata waka wajan kamu sai yanzu ma tagane su aie jiya hadda amaryar sake shiga hankalinta tayi ganin su a asibitin ta sake kallon aydarh wacce idonta ke rufe tace sannu ya jikinki aydarh tabude idonta kadan tana jinjina kai tace fine ‘nurse din tace Allah yabaki lafiya aydarh ta jinjina kaii “bp dinta ta auna kafin ta waiwayo takalli ummi tace dan Allah idan gari ya waye a samar mata tea mai zafi tasha ummi tace Alright anan ma ankawo kettle da kayan shayin let me makes it for her yanzu ‘nurse din ta jinjina kai tace tau hakan ma yayi aranta take mamakin komai na masu kudi yan bako is different Allahu akbar! Dasauri ummi tamike ta bude bottle water tasake dauraye kettle din kafin tazuba bottle biyu a ciki ta jona kettle din strawberry lipton tasaka sai liquid ginger dake cikin wani classy rubber na campany “ few seconds sukayi cup din daaka kawo ummi ta dauraye kafin tazuba ruwan zafin a ciki tarufe saboda yadan sha kadan brush din aydarh tadauko dasu dr umar suka kawo ta saka Tooth cleaner sama takama ta dr hafsa tace dan Allah ummi kibari zan kaita please ummi ta gyada kai tana murmushi kadan dr hafsa takama aydarh gently suka karasa bayin tayi mata brush din suka fito sai sannu suke mata zata kwanta ummi tace daure baby ki zauna sai ki sha shayin ki gasa cikinki “ Aydarh tace ah’ah ummi nakoshi tafada ahankali kwalla cike a idonta ummi ta girgiza kai tace aaaaa baby daure ki sha mai ciki baya zama da yunwa kaman kaman ke yanzu a stage din dakike kai we all have to be very careful kinji baby aydarh tayi kasa dakai ahankali tace to”Ummi da kanta tayi feeding aydarh shayin dakyar aka samu tasha half cup shima tanayi tana goge hawayenta “ummi takama hannunta tace sannu baby kukan nan ya isa haka kidaina kukan bana so aydarh tashare sauran hawayen tace in sha Allah “ knocking akayi dr hafsa tabude dr faisal ne tsaye yasa hannu a aljihu kansa kasa kaman wani marar gaskia Allah “ kasa tayi da kanta ahankali tace ina kwana yace ya mai jiki tace Alhamdulilah tafada tana bashi hanya yashigo yasake gaishe da ummi kafin yama. Aydarh ya jiki tace Alhamdulilah dr faisal yashafa kansa kafin yace ummi Ko Doctor zata raka tane wajan shi? Ummi tayi shiru kafin tace tau faisal juyawa yayi ya tafi hijab dr hafsa tasaka mata “ ummi tace abi hankali baby don’t rush hafsa ki nuna mata tafiyan dan Allah dr hafsa tace in sha Allahu ummi duk zan mata bayani ita dai aydarh kanta akasa ‘dr hafsa takama ta gently suka fita dakin da malik yake hafsa tayi knocking dr ibrahim yabude suka shiga ciki yana zaune ga mug a dayan hannunsa tunda tashigo yake kallonta ko kiftawa babu itama shi take kallo ahankali dr hafsa takaraso da ita kusa dashi ta zaunan da ita gefen gadon dr ibrahim yace bara mu basu wuri dr hafsa ta gyada kai “ fita sukayi dr faisal yarufu musu kofan suna fita aydarh ta matsa kusa dashi tafashe da kuka mug din hannunsa ya ajiye yasa hannu yakamo ta jikinsa yasaka ta “ya kwantar da kanta a board chest dinsa yace shshshsh ya isa stop crying tadago tace miyasa zakayi ciwo dasauri yasa hannu yarufe mata baki yace karki sabu baby girl kinga am fine ta girgiza kai tace you are not fine sir kaga ga bandage a kanka ga shi a hannunka “yace duk babu zafi kiyi shiru bakida lafiya ne naga hafsa ta kamaki are you sick? Tace dana kanka ne in suchs condition shine nayi fainting “ malik yayi shiru wani irin tausayinta yaji gabansa yafadi tayi fainting da karamin ciki inalilahi waina illahil rajiun zuciyarsa ta tsinke shi mijine kuma uban ne baya son yabar bad think din dayake zuciyarsa yayi tasiri muryarsa na shaking yace mamana tadago ido ahankali yace what about the baby aydarh tarufe ido tace ummi tace sun bani bed rest sauke ajiyan zuciya yayi Alhamdulilah hakan na nufin cikin na nan! Yace are you feeling pain har yanzu? Tagyada kai tace amma nidai bana son kana ciwo dan Allah yace in sha Allah I promise you I will be fine yafada yana murmushi ahankali tace I LOVE YOU MINE TILL DEATH!wallahi idan tafada haka jiyake anyi masa wani irin zabura a zuciyarsa yace I LOVE YOU TOO EVE CWRY kadan tace shine ka tambayi your baby bandani aransa yace sarkin kishi kenan ! Yace kiyi hakuri tau ai duk dayane you all are my babies you know ai tace uhm yace bana son rigima baby kinga am sick kema haka zaki kara mun ciwo ne?tagirgiza kai dasauri yace tau stop it idan bahaka ba ummi prison zatayi reporting dina ace an baki bed rest kumaa dasauri tarufe masa baki tace stop it yayi murmushi tayi lamo a kirjinsa “wajan 8 daidai su aysha suka zo da breakfast abby ne yace dan Allah ayi hakuri adaina cika asibitin saboda hankalin mutane duk kansu yake dawowa kuma kasancewan abba is very popular bazaa barsu su huta ba bakin mutane ya isa koda suka je kai breakfast kawai sukayi suka juyo gida dr usama ne sai rufaidarh kawai aka bari “ still kuma waenda suka kwana jiya na nan Tunda aka daura auran su jiya babu wani magana sosai daya shiga tsakanin su yanzun ma fitowa rufaidarh tayi zata shiga dakin da aydarh take zata dauki spoon “ dr usama na nan tsaye a reception yana making call yana ganinta yayi murmushi tasaka farin abaya dal mai flower gold jiki lallan hannuta yasake duhu ga bangles na zinari da rings dasukayi ma hannun kyau bata saka inner cap ba tayi rolling veil din hijab din “tana zuwa tayi kasa da kai zata wuce sa dasauri yasa hannu yajawota tafirgeta Don batayi tunani ba sam ‘ kama hannunta yayi yashige da ita wani office da aka shimfida carpet da alama ma manya staffs ke hutawa a wajan the place is very quiet and clean hadda kamshin gbc “ yarufu kofan tabude ido tana kallonsa a rude tace minene haka zan kai spoon fa uncle tafada tana marairaicewa “ yace I just wanted to congratulates you andaura aure Allah yasa alkhairi yakawo yara nagari rufaidarh ta mishi wani kala da ido tace awwww thank you and same to you dear yace anyway baza mu tafi yanxu ba in sha Allah sai after anyi discharging dinsu daga asibiti rufaidarh tayi kasa da kai tace Allah yakaimu lafiya yace Ameen yace kinyi kyau tarufe fuska tace thank you yace you’re always welcome my darh tace can I go? Ya girgiza kai yace ai bamu gaisa ba tace bayan na gaishe ka ka manta yace is this how to greet your husband? Tayi kasa da kaii tana turo baki tace tau ai ni ban san yanda zanyi bayace oya yafada yana bude mata hannu alaman tayi hugging dinsa “ tace oh no yace sai fa kinyi tagirgiza masa kai tace no please sir not now dan Allah likita yace wannan umarni ne from your husband batada wani way out but to hugs him gently ta shiga jikinsa Allahu akbar tunda Allah ya halicce ta this is the first time da wani da namiji ya rungumeta wani irin pleasure taji tunda cikin brain dinta har kafanta tasauke ajiyan zuciya murmushi yayi shima dr usama har ya manta when last dayayi hugging mace tun kafin matarsa ta rasu “ sai yau ji tayi kafanta yakasa daukanta yalura da hakan yasa shi kamata suka zauna bisa carpet din gently yayi grabbing lips dinta yafara mata wani french kiss ji tayi kaman zatayi mi Allahu! Wallahi kaman wata yar yarinya tafashe masa da kuka “ganin yafara shafo boobs din a rude yasake ta shi kansa bai san abunda yazo kansa ba she cannot control his urge kanta yayi mistake cus here is not the right time to do suchs kukan take yace shshsh am sorry princess kiyi hakuri kinji tagyada mashi kai yafito da wani clean handkerchief yashare mata kukan yace kiyi shiru kinji bazan sake ba “ta girgiza masa kai tace kayi hakuri please ka yafemun tahada both her two hands alaman yayi hakuri ya girgiza kai yace no love kin fi ni gaskia yakama hannunta suka fita dakin da aydarh take suka shiga itace kawai wurin tana bacc isai ummi dake toilet tana wanke ma aydarh kayan data cire dr usama yaduba yanayin saukan drip din da breath dinta kafin yakalli rufaidarh yace zaki dauki abu ne? Tace eh yace dauka naraka ki spoon din tadauka sai bottle water suka fita “.YACE ai kene kawai yakamata ki ganni bas uba tayi kasa da kai tace to “yace zaki iya kamani?ta gyada mai kai yamika mata hannunsa tarike da taimakon ta duk dabawani karfin kirki bane da ita ta kamasa “tasa hannunsa a shoulder dinsa suka shiga toilet din “ ta zaunar dashi kan sit “ kafin ta tara ruwan zafi a bucket shidai sai kallonta yake gani yake kaman bai kyauta ba itama fa bata da lafiya daurewa kawai take shikuma baya son yayi loosing wannan moment din “ sai binta yake da kallo yace bayan tagama tayi kasa dakai kafin tasa hannu ahankali tadauki towel tafara goge masa jiki har cikin ransa yake jin dadi banda saka mata albarka babu abunda yakeyi a ransa tagama tadauki brush dinsa tayi masa brush bata lura ba tadan shafi hannunsa mai ciwon yace ashhhhh dasauri
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 67 Chapter of 83