ya koma bakin aikinsa godiya dr ibrahim yayi masa,kafin securitie yajuya yafita shidai malik tunda suka shigo ya rufe idonsa yana sauraron saka da warwaran da zuciyansa ke masa he thinks this his last hope domin idan yanzu ma bai sam uba baya tunanin yanada rabon yin aiki a rayuwarsa all abby’s effort will go in vain, nan take yaji hankalinsa yatashi brain dinsa yadinga juya masa, dakyar ya iya Calming kansa,Ahankali yabude kofan study room din yafito babban mutun ne tunda zai kai kusan 60 years bafullatanin usuli ne mai dan karamin jiki bazaka taba cewa yakai shekarunsa ba dan gashi yasaka medicated glass, yana sanye da pajamas white sai takalmin kafansa dake nan white,yanda yake tafiya kaman irin baturan nan “dr ibrahim na gani fitowansa yataba malik a tare suka mike “cike da girmamawa, cikin parlor ya shigo kafin yacire takalmin kafan sa ya chanza wani murmushi kan kyakyawar fuskansa daka gansa kaga very decent mutun, dr Ibrahim yayi saurin karasa kansa kasa yana gaishe sa murmushi yayi kafin yakama hannun dr ibrahim yabasa side hug irin na turawan nan exactly,Malik dai na nan inda suke tsaye kansa dai nakasa,dr usama yakarasa da kansa yakamo malik yana bashi side hug kafin yakama hannunsa suka gaisa,dr ibrahim yana murmushi yadawo kusa da malik yatsaya, dr usama ya kalle su cikin pure British English yace have a sit dears,zaman sukayi kafin su sake gaishe sa da turanci ya amsa su,kafin ya dinga bin malik da kallo saboda gani daya yayi masa yaji wani irin kaunar yaron na bin duk wani parts na jikinsa, yanda dr usama ke magana kai kace bature ne, yace dr faisal yamun bayanin komai shiyasa naji I need to see you “yafada idonsa na kan malik, malik yadago ahankali kafin yace yes sir “ dr usama yasake zaman glasses dinsa yace I need to know more about you son, malik yayi shiru kafin cike da illimi yafara magana duk wani words daya fada dr usama na bitan su babu kuskure ko kadan duk bawai yasan malik din bane aaaaa tsaban illimin sa ne yakan fahimce karya da kuma gaskia bayan malik yayi shiru dr usama yace what about your qualification? Malik yace degree ne sir I started my masters but things came out of sudden I have to drop it, dr usama yayi shiru kafin yace it’s alright son “ kafin yakalli dr ibrahim yayi murmushi yace what about you dear? Dr ibrahim yayi murmushi yace yana shafa kansa, yace I finished my bachelor degree 4yrs back am now working in one clinic behind this area ‘ dr usama yayi shiru kafin yace which course did you study?dr ibrahim yace medicine sir “ dr usama yace oh oh ‘it’s fine gobe sai kadawo kaman this time with your credentials son “malik yace yes sir, kafin yamaida dubansa ga dr ibrahim yace kaima I will call you kaji son? Dr Ibrahim na murmushi yace it’s alright sir mungode Allah yakara girma,dr usama yace Ameen kafin yamike ahankali yanufi hanyar kitchen din sai da yasake Chanza takalmi kafin yashiga shidai dr ibrahim sai kallon ikon Allah yake yana shiga yabude pampoo yasaka sanitizer yawanke hannunsa kafin ya dauko wani very clean towel yagoge hannu mug ya dauko ya dauraye sa da warmer water kafin yasa towel ya goge yasake saka tissue kuma ya goge,bude flask din yayi ya zuba coffee din kafin ya rufe yasake wanke hannun ya goge wasu takalman ya chanza kafin yadawo parlor dr ibrahim dai sai kallon ikon Allah yake non stop, coffee din kawai suk asha apple din kam basu wani sha dayawa ba,sukace zasu tafi,har bakin main entrance dr usama yayi escorting dinsu bayan ya chanza takalman sa har bye hug yayi musu,kafin ya juya “sallama sukayi da securitie,kafin suka fito kasancewan anguwa ba a cika samun keke bay asa u dinga takawa har suka fita daga anguwan kafin suka samu keke,sai da aka fara dr ibrahim kafin sukayi sallama malik nasake ma dr ibrahim godiya, bayan mai keken yayi dropping dinsa yasake kara masa 500h kafin yajuya yashige gida, knocking yayi aydarh dake takure,nan jikin bangon parlor bayan tagama wanka ta shirya kaman tayi barin perfume tsaban wani irin kamshi mai sanyi da musulmin dadi ke fita daga jikinta,bude masa tayi kanta akasa tunda kan head dinta har toes yake kallonta, ya hadiye wani yawu kafin yalumshe idonsa,kamshin na gigita sa wani irin pleasures ke bin duk wani corner na jikinsa, he cant stop himself kawai yatura kofan, yasaka key yawani irin jawota yana saka jikinsa firgita tayi tana wara ido, yanda yayi hugging dinta as if his life depends on her kaman irin yaro yajima yana neman mamansa nan bai ganta bas ai yanzu yanda yake ta sauke ajiyan zuciya kaman wanda yayi race competition, Wallahi wani irin zirr taji yanda yayi din sai taji wani tausan sa yakamata “yanda yayi yasata jin wani iri har cikin ranta tayi niyya hanasa amma kawa isai taji yanda yayi din yana bukatan haka kawai yasa ta sa hannunta nata hugging dinsa back “wani irin sauke ajiyan zuciya yayi na pleasure ,kusan 10mins suna ahaka har kafanta yafara rawa alaman tagaji, kamata yayi ya zaunar da ita a laps dinsa yazagayo da kansa yana kallonta, kamshinta na fizgansa, yama rasa abunda zai ji “this gurl is real definition of perfect,Komai nata yayi masa,ahankali tasauka daga kansa kafin tawuce kitchen takawo masa ruwa sake kama hannunta yayi ya daurata kan laps dinsa again yacigaba da kissing neck dinta kusan 5mins ita dai takasa hanasa saboda bata masan abunda zata ce din ba kawai dai tasan bata son tayi spoiling mood dinsa, har kan lips dinsa ya cigaba da kissing passionately lips dinta are very soft and warm kaman wani magic ke kan lips din har wani tongue dinsa yake sakawa cikin bakinta ita dai tabani dashi.
Kusan five minutes yana kissing lips dinta tana jin yanda yake sauke ajiyan zuciya har lips din ma sun fara mata zafi yanda yakeyi da sauri da sauri,ganin bai da niyyar tsayawa ita kuma bazata iya hanasa ba saboda yanda yakeyi din kaman irin wanda zai mutu idan ya daina, duk wani salver na bakinta malik drink it up,gawani iri da jikinta ke mata kaman tanajin sanyi,jikinta very weak bata masan lokacin data cigaba da kissing nashi back ba,malik kam jin aydarh na kissing dinsa back,ai ihu kawai ya rage bai fasa ba,wani irin special rahama ke bin duk wani corner na heart dinsa,ji yayi kaman zai shide kissing dinta yake non stop itama kissing dinsa kawai datake duk da kasan ranta tanaji kaman ba daidai bane amma bazata iya hana kanta kissing dinsa ba, jin hannunsa na yawo a jikinta hankalinta ya dawo jikinta dasauri ta datse lips dinta, jikinta ya hau rawa, malik dai baji bagani ya cigaba da yawo da hannunsa a jikinta she has the best skin in the world skin din very warm and soft kaman irin jikin babys din nan, ga natural skin scent dinta is turning him up ji yake kaman yana touring cikin stars in the sky, bata gigice ba sai dataji hannunsa kan hook din bra dinta gabanta dake ta faduwa kaman zai fito, yasake yankewa ya fadi, tasan dayayi mata unhooking zai ce sha zaiyi ita kuma har yanzu bata son takara experiencing zafin dataji, ahankali tasa hannunta kan nashi kaman wacce ke tsoro tana kokarin baro hannunsa daga wurin,cikin wani irin voice na endless feel yace allow me cuddle bug nayi alkawarin bazan jima ba, yanda yayi kaman sai dataji wani yarr dasauri tasa kanta a chest dinsa tana boye fuskan ta, tace nidai kunya nake ji tafada muryanta cike da tsoro da shegen shagwaba, yace tau muje bedroom ASSEIYARH?duk dan yarabu da ita ta gyada masa kai “yanda ya dauketa kaman irin yarda ake daukan new born babies,yashiga bedroom din da ita ta boye kanta cikin tsakanin armpit dinsa da kamshin ke wani irin tafiya da ita, da kafa yatura kofan dakin kafin yamika hannu yayi switching off din hasken,ahankali ya ajiye ta kan katifan kaman wanda zai ajiye crates din eggs kan tiles,flat ya kwantar da ita kafin yayi mata rumfa “da kirjinsa, bakinsa yasake daurawa kan nata ya cigaba da bata hot hot kisses wanda duk dauriyanta dole ta biye masa hannu yasa yana zipping A-line gown din atamphar dake jikinta zare rigan yayi yadawo da ita daidai kugunta, ahankali ya sauko kansa in between white soft balloons boobs dinta,wanda ke cikin pink lace foam bra ‘ ajiyan zuciya ta sauke da dan karfi ita kam batasan wannan shocking din da jikinta ke mata ba, fuskan shi ya cigaba da juyawa tsakanin pretty twins dinta “ hannu tasa tana zagaye bayansa ahankali yadago yana zare rigan shaddan jikinsa tare da singlet din, skin dinsu yahadu waje daya “yasaki wani nishi,yana sake goga fuskan sa wurin ahankali da kyar yace nasha?wallahi bata masan ta gyada masa kai ba malik yayi wani irin smile kafin hannu yasa yayi kasa da bra din, bakinsa ya kai wajan saida yayi wani dan kara da sai data bude ido ta kallesa kafin ta maida idonta ta lumshe, yanda yake sha din kaman wani baby jikinta kaman ana vibrating wani irin dadi taji kaman kar yadaina bata san lokacin da ta hannunta cikin suman kansa ba,jin tana supporting dinsa yacigaba da abunda yake da zafi zafi yana sauke ajiyan zuciya “kusan 30mins yana abu daya zuwa yanzu kami ta har tagaji wallahi shi kam kaman ma ana kara masa karfi tun tana counting minutes din dazai bari har ta rabu dashi, bacci ya dauke ta shima haka kusan lokaci daya baccin ya dauke su. Kiran sallarh farko ya farkan dashi daga baccin daya daukesa wanda suke mane da juna ahankali yake bude idonsa har yabude su tarr a kanta, bacci take looking very peaceful a jikinsa “kallonta yake ko dauke ido babu ahankali yaja long nose dinta ahankali yafurta sleeping cute “kafin yasa hannu ya mayar mata da boobs dinta a bra yana cigaba da shafasu jin ana taba jikinta yasata bude ido,tana kallonsa dasauri ta maida idonta ta rufe, tana turo baki murmushi yayi baice komai ba ya dauki singlet dinsa yana sakawa, jin yabude kofa yasata bude ido tana kallonsa har yafita baki daya bata dauke idonta ba ta dinga kallon kofan kaman zata fiddo shi daga ciki ahankali ta maida idonta ta rufe moment dinsu na jiya nadawo mata fresh akai wani yarr taji tasake datse idonta da karfi wani irin kunya take ji idan ta tuno yanda ta dinga supporting dinsa yana taba mata jiki, jikinta duk yayi weak daurewa ta ta dauki flask tahada ruwan ko zataji dadi a jikinta,time din daya shigo saka kaya bai ganta ba sai saukan ruwa dayaji a toilet jallabiya yasaka sharp sharp jin anfara salla yawuce masallaci. Yana lura da ita tun da gari ya waye “taki hada ido dashi duk yanda zaiyi ta kallesa takiya shi fa kunyar yarinyar har mamaki take basa ga wani saka hijab datayi tun salla asuba bata cire bas hi dariya ma take basa Wallahi,bayan sungama gyaran gidan as usual ‘suka shiga kitchen hada breakfast, knocking akayi har ta fita zata bude yace come back zan bude “bude kofan yayi yaga inna tsaye tasha mayafi ga wata katuwar jikka kaman wacce zata saka mutun a ciki murmushi yayi yashafa kansa yace sannu da zuwa hajiya inna “inna tace aaaaa tsaya audu ba maganar wani sannu da zuwa ba ashe duk abun nan kana kano matar tahana ka zuwa wajena?malik yayi shiru yana kallon inna kafin tasa kai ta shigo tabar sa tsaye kofan ya rufu kafin shima yadawo parlor yazauna kusa da ita tayi mitsi mitsi da ido tace tau da dai nayi tunani kana tsoron Allah shiyasa ma kaga ina shiga harkan ka amma yanzu na fahimce babu Allah a ranka kwata kwata lamarinka ba gaskiya ahh “malik yayi murmushi yace yanzu dai yaushe kika dawo?inna tayi wani iri da fuska kafin tace tau kuma wani dogon munahukin ne yagaya maka bana nan,tana fadan haka yasan da dr hafsa take,murmushi kawai yayi yace ai naje gidan bakya nan fa”tun shigowan inna taji muryan ta karasa bare cubes din kafin ta wanke hannunta ta fito murmushi tayi looking very good,a hijab din tace oyoyo ga inna “nayi missing dinki inna beyond your imagination “inna dake kallon aydarh baki bude tace nifa bana son firitanden “Aydarh dai cannot hold it but to laugh jin yanda inna tayi pronouncing pretending “ inna ta daure fuska tana kallon malik tace kadai audu kaji tsoron Allah nifa yanzu lamarinka tsoro yake bani “sai yanzu nafahinci abunda ke hanaka fitar”yoo Allah na tuba ba dole ka zauna gida ba ahh tau ai dole ma kau ka dubi yarda yarinyar ke kara wani haske kaman dai tana mai barakallahu giba ma take “sai kuma tayi kasa da murya tace tau wai mi take ci haka “naga kai duk kayi tsawo ma ka fada,malik yayi murmushi yana daga murya yarda aydarh zata ji yace inna ki tambaye ta “ aydarh dai ta zauna kusa da inna kanta kasa tace inna sannu da zuwa ina wuni?inna tace lahiya lau asiya “ashe kuna kano?aydarh tayi murmushi tace erh inna aie muna zuwa bakya nan inna tace haram haramun kar kuyi man sharri,kauye fa naje sai jiya nadawo tau yaushe ma har kuka zo bana nan ni banda kuma dai kun zama irin waccan matar ‘malik yace kinga inna ita fa dr hafsa ba ruwanta ba ita ta gaya mun ba dakaina naje na tarar da gidan a rufe “inna tace wacece kuma haka?malik dai yayi shiru bai sake magana yaga yau innar halin take ji aydarh dai ta mike tashiga kitchen ta sauke noodles din dasuka dafa da boiled eggs kwara uku, a warmer ta juye kafin ta dauko wani clean bowl bayan ta bare eggs din ta saka plate ta dauko kwara uku, da fork tafara kawo wa parlor kafin ta koma ta kwaso sauran ta hado da flask sai cup biyu da kayan shayi ‘inna dai tasaki sai surutu take shima malik din yabiye ta indai kana son kaji surutun sa tau su hadu da inna serve inna tafara yi ta daura mata two eggs kafin ta zuba ruwan Lipton a cup ta hada mata tea ta mika mata gabanta inna ta bi abincin da kallo kafin ta rage murya tace wannan ma sai ace shi yakawo ni da safen nan,malik yace waye zai fada?tace mutanan anguwar nan tunda duk ba Allah a lamarin su malik yayi murmushi yace muyi breakfast inna babu ruwanki dasu, aydarh dai tayi murmushi kafin tacigaba da serving malik murya can kasa tace nahada maka tea?yagyada mata kai tea din tahada masa kafin tasaka indomie kadan a plate ya dinga kallonta kafin yayi kasa da murya yace bazaki sha tea din bak e ?kai kawai ta gyada masa ya cigaba da break din inna dai tayi shiru sai cin noodles dinta take tana hadawa da shayin “can inna tagama tace tau Alhamdulilah “bara kaga daman cewa nayi bara nazo na duba ku, can kurna zani dubiya “malik yace tau muje sai na rakaki ki hau keke inna tace da dai ka barshi naga wannan matar baso take kana fita ba aydarh tayi saurin yin kasa da kai tace lah inna nifa babu ruwana kuyi tafiyan ku “inna tace tau sai anjima har bakin kofan parlor aydarh tarakata kafin tadawo inna da malik suka fita,har suka samu keke har tashiga inna batayi shiru ba, malik yabiya mai keken kudin inna nayi masa godiya, ya juya yawuce “cikin gida har yanzu bata gama cin indomie ba ya dinga kallonta ko dauke ido babu kafin ya zauna yace hala sai na fara miki dura a gidan nan tana turo baki tace zan ci fa yace tau in the next five minutes ki gama cinye noodles din nan. Malik yace zance nake rakasa,aydarh ta dinga kallonsa tace tau ita auntie hibban fa?malik yaware hannu yace nima dai bansani ba, tace uhm “malik yayi murmushi yace sai mun dawo “Aydarh tamike ta bisa baya tace karku je please yace tau shknn kinga ma envelope na dauka café zanje ma aydarh tayi murmushi tace don’t stay long please yace in sha Allah kafin tace sai kadawo yace Alright dear bye yayi mata waving hannu itama tayi masa kafin ya wuce,
Yau ma kaman jiya a parlor suka zauna can sai ga dr usama yafito yauma side hug yabasu “ dr usama nasake gyara gilashin idonsa,ya karbi envelope din dake hannun malik kafin ya bude ya dinga kallon result din malik din yayi loosing words ma bai san abunda ma zai fada ba kan result din kana dawani result din amma kana zama ba aiki,shi ke basa mamaki maida result din yayi yarufe kafin ahankali yakalli malik yace congratulations son this is the first time dana ga irin wannan result din in suchs course kasan for how long muke neman irin masu course dinka?malik ya girgiza kai dr usama yace almost 5yrs back sai yanzu Allah yayi nasameka, what about your parents son? Malik yayi shiru kafin cikin ladabi yace there are all alive there are in adamawa state “dr usama yace masha Allah are you married or you are still single? Malik yashafa kansa yace inada aure sir? Dr usama yayi dariya yace nasani aie handsome guy kaman matan Nigeria baza su barka ba “dr ibrahim yayi murmushi yana kallon malik dr usama yace end of this month zan koma congratulations you are employed in the federal hospital of Washington in United state of America without any interview “ malik tunda ga kafansa har kansa yaji wani irin abu ya tsarga masa lumshe ido yayi don Wallahi yayi mutun zaune he didn’t even know what to say dakyar ya fizgo tasbihi yafara yi kafin yakalli gabas ya sako kasa yayi sujjad yama rasa irin addua da godiyan da zai ma Allah daga dr ibrahim har dr usama kallonsa suke dukkan su da murmushi a fuskan su komawa yayi yazauna kan cushion still idonsa a rufe bayanson bude ido ganin yake kaman all this is a dream kaman ba reality bane “wani irin kwalla yaji ya taru a idonsa he wished abby is present here he wished a gaban abby da ummi komai yafaru a yanzu ahankali yasa hannu yagoge kwallan sa kafin yabude idonshi da har sunyi jaa “yace am speechless sir “I didn’t have any words to say “Allah yasaka maka da gidan aljanna Allah yabiya maka duk wani bukata naka na alkhairi I appreciate sir “kafin yamike yakama hannu dr ibrahim dake kallonsa very emotionally yace ibrahim bansan mi zance maka ba amma “dr ibrahim yayi saurin rufewa malik baki yana girgiza masa kai yace you deserves all this buddy kayi ma abby addua saboda kokarin sa ne har kaga irin wannan ranan “dr usama yakama malik ya zaunar dashi cike da kaunar dayake ma malik din yafara patting bayansa yakasa dauke idonsa daga kan malik he wished yanada diyar dazai ba malik ya aura ‘haka kawai yake jin malik har cikin ransa bakaramin tuna masa da yaronsa daya rasu ba yake tunda matar sukayi fight accident da yaronsa kusan 20yrs back shine har yanzu bai sake aure ba har yanzu bai samu wace zata maye masa gurbinta ba for the first time a rayuwarsa yaji ya yarda dawani for the first time a rayuwarsa ya yabi hankalin wani ‘shi kansa dr usama wani irin dadi yaji ganin yasaka malik din farinciki .one hour later sai da dr usama yagama duk wani cike ciken files kafin yatura komai na malik can asibitin turo mail,kafin yawuce kitchen ya bude fridge fresh juice ne yakawo musu sai few biscuits kan wani karin tray kafin yadawo ya zauna ya kalli dr ibrahim yace son kafin na bar Nigeria sai kayi providing plot wanda zaa gina maka private hospital not longer clinic kuma again you will owned a hospital you will be the MD.
Shidai dr ibrahim kallon dr usama kawai yake amma jiyake kaman irin da wasa nan komai ke faru ashe haka malik yashiga shock da dr usama yayi masa albishir shikam mi zai sakawa dr faisal dashi a rayuwa ,dr usama dai murmushi kawai yake ganin yarda yasa guys din zama speechless domin malik har yanzu abunda nayi masa zagaye a brain gani yake daya fita daga parlor shknn shiyasa yakasa ko kwakwaran motsi “illah shiru kawai dayayi yana sauraron bugun zuciyanshi duk wani tasbihi da yazo bakinsa kawai yakeyi ahankali dr usama yamike yace it’s already late sons,ku wuce gida kar naja muku ace kun tsaya wani waje mata da kishi “sai lokacin dr ibrahim ya sauke wani ajiyan zuciya kafin yace bamu da bakin godiya mungode Allah yakara girma yasa a fi haka, dr usama yace it’s what you all deserves “Wallahi ban tabacin karo da first class in this field bas ai Abdoolmalik “his result makes me remember one of my late friend tare mukayi karatu a Ohio university of America “we are very close the day after we have collected our results,dr usama yayi shiru yana zare medicated glass dinsa “kafin muryansa ciki da rauni “yace that day I can said that sai kuma yasake shiru “kusan 2mins dr ibrahim da malik dai sai kallonsa suke dagani labarin ba karamin taba masa zuciya yayi ba,har yafara kwalla yace gini yayi collapsing yafado a kansa they are even baring the same name he is also abdoolmalik, kaf department dinmu babu wanda yazo da forst class “sai shi amma yarasu,dr ibrahim yace inalilahi waina illahil rajiun Allah yayi masa rahama Allahu akbar “shima malik yace Allah yajiqansa “dr usama yamike ahankali yace sai dasafe in sha Allah we will communicate tomorrow, sai ke godiya sukayi masa kafin suyi sallama su wuce, ko cikin keke dr ibrahim ne kawai ke surutun sa “malik kam kaman ruwa yaci sa wai shine yau yasamu aiki”aikin ma as federal employee ba a Nigeria ba a Washington a Washington din ma babban asibiti kaman peace health Southwest medical center Wallahi mamakin abun ma yahanasa sukuni sai juya lamarin yake,dr ibrahim daya lura da malik har yanzu a shock yake , shi kansa yasha mamaki bana wasa ba har cikin ransa yaji ma malik wani irin dadi bana wasa ba in dollars fa zaa dinga biyansa Allahu akbar ko da suka rabu malik jikinsa babu wani energy dr ibrahim yayi murmushi yace idan shock din yasake mayi celebrating daga baya congratulations buddy ubangiji Allah yataimaka yabaka ikon sauke nauyin da aka daura maka, sai lokacin malik yafito daga cikin keken side din da dr ibrahim yake ya zagaya “without saying a word yawani irin hugging dr ibrahim “ahankali cikin muryansa dake cike da nutsuwa da kwanciyan hankali wanda dakaji kasan malik is a real definition of perfect and decent mutun “ yace you are suchs a brother ibrahim you are more than a friend to me I have no words to show my appreciating “I have no feelings to express how I appreciate may the creator of earth and what earth contains rewards you in abundantly way “ibrahim Allah yasaka da gidan aljanna “dr ibrahim yakama hannun malik yace yallabai duk wannan adduan da godiyan sai da muyi ma juna dakuma su abby ban taba kallonka matsayin aboki ba akullun ina maka kallon dan uwa kayi mun abunda yan uwana suka kasa tunda kanon har kebbi ka rakani aurena duk sauran dangina maza abunda suka kasamun kenan ka dauke kudin daka wahala kana aiki domin cida kanka da matarka ka cika mun kudin sadaki “I will never forget this “tsakanin dakai babu godiya malik said ai mu cigaba da ma su abby addua sai dasafe nasan madam na can tana tunanin inda ka tsaya and we have to take them out tomorrow for celebration “malik yayi murmushi yace in sha Allah kafin yashiga keken mai keken yaja suka wuce, yau ma kaman jiya anan parlor ta zauna tana jiran sa yah rabbil alameen wani plain baby pink material ne a jikinta dinki yayi masifan kyau
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 33 Chapter of 83