a pot kafin ta daura kan camping gas din tafito nan parlor ta zauna,ana gama sallarh ta koma kitchen din aroma pasta har yanzu bai chanza ba gwanin dadi kaman irin yanzu nan akeyin sa, kusan 10mins dataji angama sallarh kuma shiru bai shigo ba gas din ta kashe ta juye pasta, a warmer kafin tawuce bedroom wardrobe tabude ta dauki well ironed hijab har kasa , slippers dinsa dake nan bakin kofan black wanda sai akasa irin kafanta uku dan shi kansa malik yayi masa yawa balle ita wani irin kyau kuma sukayi ma kafan kawai tayi switching globs din tafita kofan tajawo tasaka key kafin tacire key din ta rike kawai ta nufi hanya fita kaf matan gidan na nan zaune suna sanaar surutun aikam kaman zasu cinyeta da kallo duk sukayi shiru suna kallonta ko numfasawa babu “kasa tayi da kanta ganin irin kallon dasukeyi mata kaman wasu mayu, fita tayi daga gida har lokacin basu daina kallonta ba tana fita,maman Ramlah tace ikon Allah ni fa bayin Allahn na fara tsorata dasu farida,farida tace ga har yanzu bawani infamishan kansu maman Ramlah tace ga wannan fitinaniyar yarinyar Ramlah ta like masa wai tana son sa farida tasaki baki tana kallon maman Ramlah tace ita fa Ramlah bata da kan gado Wallahi baki son daga wacce kasar mutun yake bak ice kina sonsa banda rashin lissafi? Maman Ramlah tadaure fuska tace kiji faarida dawani zance tau ke ina ruwanki tunda taji tagani ina ruwanki ke ko bakin cikine da aka saba? Farida ta tabe baki tace Allah ya kyauta duk tsutsun daya ja ruwa ai shi ruwa kan duka ni nayi nan tafada tana mikewa “ .bakin kofan gidan ta tare sa tace dan girman Allah yallabai kabani dama muyi magana please ranka ya dade malik yayi folding hannunsa a chest yanayi mata wani kallo kafin yace yi magananki da sauri I have something to do, Ramlah tace magana nake so kawai kabani dama mu dinga yi ko da sau biyu a sati ne,tunda aydarh tafito ta gansu nan tsaye bakin kofan ta rike wrist tana kallonsu babu wanda yaganta cikinsu saboda duk sun juya mata “ malik ya dinga ji kaman scent dinta kadan kadan sai yayi tunanin taba mata ne dayayi tuno warning dinta yasa shi juyawa zai koma cikin gidan, ganinta yayi batace masa komai ba tayi ma Ramlah wani irin kallo kafin tasa hannu kawai taja sa suka wuce cikin gidan bata sake sa ba sai da suka isa kofan part din su kafin tasa key ta bude kofan taja sa suka shiga tasa hannu tayi up din switch din tana cire takalmansa da tasaka, yadinga binta da kallo batace komai ba,tawuce kitchen ta debo masa abincin ta hado da ruwa, ta tura masa tawuce bedroom ta maida kofan ta rufe da karfi, yarda tayi banging door din har cikin ransa yaji, yarda ta buga kofan her silence is killing him ko tsiwan ne yaso tayi masa bai so tayi shiru ba, yaso tayi masa masifan,ya dinga kallon abincin ko kiftawa babu mikewa yayi yashiga kitchen din ya dauko fork daya yakara ruwa daya kan plate din yawuce bedroom din, tayi kwance lamo kan katifan ya dinga bin fine legs dinta da kallo dake very clean kaman ka zuba ice cream kasha awajan ahankali yake tafiya har yakarasa kusa da katifan nan gefen carpet ya ajiye kayan hannunsa, kafin yasa hannu ya dago ta kaman jira take tafashe masa da kuka rike kansa yayi “Wallahi jijiyan kansa wani harbawa take, baya son kukanta daga masa hankali yake “kusan 2mins kafin yadago ta yazauna akatifan kafin yasata jikinsa ya kwantar da kanta a chest dinsa yana shafa gashinta dake cikin hula, ta dinga sauke ajiyan zuciya yace ya isa haka, bana son wannan kukan yana mun ciwo “ta dago kanta ta zuba masa ido “kafin gently tasa bayan hannunta tana goge fuskan ta, tace ina son zan tafi adamawa “ya dinga kallonta ko kiftawa babu yace ki koma adamawa kuma? Tace erh kawai ka mayar dani gida nagaji nagaji,my patient is almost over,my heart can’t take it anymore yanda take maganan “ har cikin ransa yakeji, yayi shiru kafin yace ASSEIYARH zaki koma adamawa fa adamawa ina?cike da tsiwa gidanmu my fathers house,baki sake yake binta da kallo shidai yayi shiru ta cigaba cewa bazan sake zama anan ba tunda you didn’t value baka daukan maganata,I told you I hate her time without number ka kasa fahimta zan koma gida zan gaya musu karyane ban taba saninka ba sai ranar daka zo gidanmu kamun sharri ban taba ganin ka ba sai ranan daka sa aka mun abunda bazan taba mantawa ba,magana ciki it’s a lie,ni babu wani abunda yahadani da kai sai ta mike tsaye ta kuma sake fashewa da kuka tace sai kuma abba yanemo ka,muje court ayi manah sharri’an taba mun jiki da kai!!yanda take mai magana da fada da tsawa duk bai ji zafi sai last statement dinta wani irin tsawa ya daka mata har sai data firgita idonshi dasukayi kaman garwashi har kyamar jikinsa keyi yace enough,am not your mate kika ce zaayi Shari’a dani saboda nataba ki? Tau bara na tabaki da hujja sai ayi shari’a dani kan nataba matata,yawani irin fizgota, tayi wata kara saboda yanda taji zafi ranshi yayi mugun baci, yafizgi zip din gabanta riganta tun daga sama har kasa yasa hannu ya dire rigan duk duniya bata taba experiencing tashin hankali irin na yau ba, yanda taga yanayi kaman irin lion din jijiyan jikinshi duk sun tashi nan ta fahimce magananta bakaramin bata mashi rai tayi “yanda gabanta ke faduwa kai kace fitowa waje zaiyi, ta gigice tadinga rokansa ai bai ji bai gani har ya fige mata bra da fizga daya yayi mata har sai da hooks din suka bude, ai wani irin kara tayi tace dan girman Allah kayi hakuri ka taimaka ka rufan asiri kayi hakuri billahi bazan sake ba ummi tace kar ka cuceni sir,raping dina fa zakayi is a sin sir kasani aie,wayyo Allah nashiga uku “nabani ummi kizo ki taimake ni wayyo Allahna oum zai kashe ni kayi hakuri dan girman Allah, tasa hannu tana kare kirjinta,malik bai ma san abunda take cewa ba fizgan ta yayi ya wurga kan katifa,knocking kofan take kusan five minutes taji shiru mamaki yakamata ganin yanzu aka gama isha’I bai isa ace ko sunyi bacci ba sake bugawa tayi shiru,tasa hannunta ta gwada murda handle din aikam a bude kofan take parlor tashiga ta dinga sallama ba a amsa,tayi tunanin malik din bai nan sai aydarh tayi murmushi kawai tana girgiza kai tace miskila sarkin sarauta,ahankali taje kofan bedroom din tayi knocking kafin tadawo kan carpet tazauna tana jiran fitowan aydarh, jin anyi knocking yasa malik tashi daga kanta wanda har yayi mata naked, kuka ba irin wanda batayi ba roko kau sai wanda ta manta kawai ke batayi masa ba, mikewa yayi tsaye jikinshi a mugun mace yagyara boturin shirt dinsa yafito pillow walking very majestic fuskan nan babu alaman rahama ko wasa yayi wani irin ja alaman ranshi a bace yake, dr hafsa na ganin yafito,tamike da sauri tace eyyerh yallabai ai bansan kana gida ba inna ce ta matsa Wallahi sai nakawo maka kwado,bai ce komai bay ace sannu dr yafada kawai yana fita daga parlor baki daya bata taba ganin mood dinsa haka ba,Allah yasa dai lafiya ko wani abu ya hadasa da aydarh? Inalilahi waina illahil rajiun dr hafsa ta dinga maimaitawa domin ganin sa a yanayi haka kawai sai yasata fitsari tsaban tsoro inga wanda yayi mashi laifin , ta kasa nutsuwa jira take kawai aydarh tafito taga awani hali take,domin bazata iya shiga bedroom dinsu,shiru shiru kusan 10mins takasa zaune takasa tsaye duk ta rude gashi shiru aydarh bata fito bak o motsinta ma bata ji,dasauri ta nufi bedroom din tasake knocking da karfi kafin tace bude aydarh auntie hafsa bude ki fito,ai aydarh najin murya dr hafsa dawani irin speed har yanzu jikinta kyamar yake undie ta dake nan kasa kawai ta iya sakawa kafin ta jawo hijab dinta har kasa a wardrobe tasaka,har zata fita sai kuma tadawo tasaka bra da asalin abayan dake jikinta,dasuka zo kanon saboda dr hafsa zata bi gobe first abunda zatayi shine tasa ta kaita tasha ta koma adamawa domin tunda take Allah bai taba daura mata tsoron wata hallita irin malik ba a yau sai taji wani irin tsoron sa yashige ta ,abayan tasa ta maida hijab din ta bude ta fito dr hafsa nan tsaye bakin kofan tana jiran fitowanta ai tana ganin dr hafsa,tawani irin fashe da kuka ta fada jikinta,dasauri dr hafsa ta rike ta rungumeta,a rude take tambayar ta miya faru, hankalin ta yatashi sosai ganin bata da niyyar cewa mata komai sai kuka kawai datake kaman ranta zai fita yasa dr hafsa kamata suka zauna kan carpet ta ruda kanta a shoulder dr hafsa din ta cigaba da kuka,dr hafsa na patting bayanta tana tofa mata addua tana lallashinta har tasamu ta tsagaita da kukan,kafin dr hafsa tace aydarh kin daga mun hankali tunda naga yanayin yallabai hankalina bakaramin tashi yayi kin fito kina mun kuka kuma ina tambayarki miya faru kin kiyi mun magana sai kuka kike miya hadu ku dashi mi kikayi masa? Kinga kau yarda ranshi ke bace kuwa aydarh?kinsan mijinki nada irin wannan bakar zuciyar kuma kikeyi masa laifi aydarh? Aydarh da har yanzu kuka take tace Wallahi auntie banyi masa komai ba magana kawai na………sai kuma tayi shiru tana sake dasa sabon kuka “ dr hafsa tayi shiru tana kallonta tace Aydarh ya isa kiyi hakuri basai kin fada mun abunda ke tsakaninki da mijinki bak o abunda yayi causing fadan daman is normal thing fada tsakanin miji da mata ansaba,amma ba kowane lokaci yake da dadi ba,aydarh tace auntie dan girman Allah mu tafi gidan inna na kwana acan, dasafe ki kaini tasha dr hafsa tace tasha kuma aydarh kije ina?aydarh tasake fashewa da kuka tace adamawa zan koma auntie “dr hafsa tace shi yallaban yace ki tafi?ta girgiza kai,dr hafsa ta sauke ajiyan zuciya ta girgiza kai tace babu inda zaki Aydarh baki da inda yafiye maki gidan mijinki duk duniya yanzu baki da kowa sai shi dan haka dole kiyi hakuri Komai yafaru tsakaninku bai kamata kiyi tunanin tafiya ba, yanzu kiyi hakuri bara nakira shi,aydarh ta girgiza kai tace karki kira auntie dan Allah karki kirasa,dr hafsa tace dole na kirasa,nabashi hakuri bazan iya barinku ahaka ba, dr hafsa tayi dialing number malik sai data kira kusan sau hudu cikon na biyar din har ya kusa tsinkewa ya dauka,sallama tayi ya amsa mata can ciki,kafin ahankali tace yallabai dan Allah kayi hakuri ban so nashiga abunda bai shafe nib a amma dole ne yanda na dauke ku kaman familyn na, malik yayi shiru yana sauraron dr hafsa bai ce komai ba,tace kayi hakuri yallabai mata rauni ned amu komai yafaru bai kamata ayi fushi har haka ba,kuma kasani nasani har yanzu akwai yarinta tattare da yarinyar nan, ba komai idan tayi zaa maida kai ba,amana ce wurinka yallabai ko bakayi don ita ba ,sai kayi kodan iyayanku,bata da kowa a fadin kanon nan sai kai,kaima haka yallabai,kayi hakuri ka dawo matarka ce ku daidaita tsakaninku dan Allah,malik yayi shiru bai ce komai ba amma har ga Allah maganan “ dr hafsa tashige sa kashe wayan yayi yasa a aljihunsa yacigaba da tilla dutsin hannunsa a wani ruwa da yataru,tun yana yaro indai ranshi a bace yake daman haka yakeyi, dr hafsa kalli aydarh datayi shiru tayi lamo a bango sai sauke ajiyan zuciya take,tace kiyi hakuri kinji aydarh ki tashi ki wanke fuskan ki idan yadawo ki basa hakuri kinji ko ?aydarh ta gyada kai tana sake share hawayen dasuka zubo mata yanzu,dr hafsa tace daga yau kar ku sake samun sabani da mijinki k ice zaki tafi gida kinji ni koh?aydarh da muryanta ke rawa tace erh dr hafsa tayi murmushi tace good gurl ki wanke fuskanki kije ki kwanta idan yadawo sai ki bashi hakuri kuce kwadon tare kinji aydarh?aydarh ta gyada kai kafin tace thank you auntie,dr hafsa babu komai aydarh a cigaba da hakuri please,sallama sukayi kafin dr hafsa tawuce Aydarh kuma ta wuce bedroom kaman yanda dr hafsa tafada haka tayi, sai da tashiga toilet tasa soap ta wanke fuskan ta tass tasa karamin towel ta goge kafin ta dawo bedroom din ta dinga bin dakin da kallo, yanda kayan ke pieces duk ya barka,bubu gown din daya dire har kasa ta dauka da bra din sai pant tasaka a wardrobe din datake saka kayan dirty, kafin ta gyara bedsheet din ta kwanta tayi shige jikin pillow as if her life depends on the pillow,hawaye na bin ta gefen idonta ahaka har bacci yayi nasaran dauke ta sai ajiyan zuciya take alaman tayi kuka har ta gaji.
Sai wajan nine yashigo ahankali yasa key ya rufe kofan part din kafin walking very slow yashiga toilet din nan parlor, ruwa yasakan ma jikinsa kusan 15mins kafin yafito kitchen shiga ya dinga bin kitchen din da kallo da warmer din,yabude yana kallon abincin yadebe sa haka yake bata sake tabawa ba, maida kulan yayi ya rufe “ yafito ya zauna nan parlor kan carpet idonshi yakai kan samiran da dr hafsa tace inna tabata takawo masa budewa yayi yaga zogale ne yasha kayan hadi har yagaji, ahankali yarufe ya cigaba da zama anan amma Wallahi hankalinsa duk yana duk bayan seconds sai yaji tunaninta a rai yana son halin da take ciki yasan ko abinci bata ci ba ga yarda tayi kuka yau dakyar idan asthma bai taso ba,yayi shiru tunaninta dai yakasa bakarin rashin gathering courage dinsa kawai yamike walking very majestic yanufi bedroom din kusan 1min da tsayuwan shi wurin amma yakasa tura kofan yashiga can dai ya sauke ajiyan zuciya kawai yabude kofan ta kashe switch din babu haske ko kadan wayansa ya kunna duk da akwai nepa amma bai kunna glob ba, yadinga kallonta ko dauke ido babu “ yarda ta rufe har kanta da duvet tayi lamo yasan ba bacci take ba ,wani irin tausan ta yaji kaman mi har cikin zuciyan sa, sai yaji abunda yayi bai kyauta ba amma for once yana son ta dinga jin tsoron ko shakkan ko dashi dayane a rayuwanta ahankali yake tafiya towards har ya isa kusa da ita yazauna hannu yasa ya janye duvet din “tayi saurin tashi tana gyara hijab din, ya dinga kallonta tayi saurin yin kasa da kanta “muryar ta har rawa take dan wani irin masifan tsoron shi taji “murya very sweet and calm kaman zatayi kuka kuma da alaman tsoro tace sannu da zuwa “bara na kawo maka abincin wannan yayi sanyi,yanda tayi maganan sai yaji kaman zaiyi mata kuka yasan duk ta tsorata shi domin jikinta har rawa yake while talking to him,ta mike tana kokarin dauke plate din pasta da yazubo musu dazu dana ruwan baice mata Komai ba har ta kwashe “tafice ya bita da kallo kaman idonshi zai fadu lumshe ido yayi yana saukan da ajiyan zuciya kafin ahankali ya mayar da suman shi baya yakwantar da kanshi kan pillow din data tashi yana shaqan scent dinta, kitchen din tashiga har yanzu gabanta na faduwa kaman irin wanda ke palpitation sake warming taliyan tayi kafin ta zuba a plate ta dauki fork ta daura sama sai wani plate din ta dauko ta daura ruwa akai, har tafito parlor idonta yasaukan kan kwadon da dr hafsa ta kawo masa ta dauke ido gently take tafiya kaman irin wacce ke counting steps dinta tashiga, murya very calm mai kwantar da hankali tayi sallama ya amsa mata ta ajiye kayan hannunta Still taki yarda ta kallesa, tajuya zata fita,yace ina zakije Still idonshi a rufe “ahankali tana fidgeting fingers dinta tace zan kawo zogalan ne tafada with due respect, yayi shiru ita juya ta fita few seconds ta dawo hannunta dauke da samiran sai normal spoon ta ajiye a gabansa kafin ta zagaya ta zauna dayan side din can karshan katifan,zaune yatashi kafin yace kin ci abincin ne? Ta girgiza kai kafin ahankali tace ah’ah nakoshi baice komai ba ya dauki plate din ya koma inda take a ajiye,kafin yatashi yafita ta bi bayansa da kallo kitchen ya shiga ya dauko wani fork din yadawo,ya mika mata fork din hannunta na shaking ta karba, bai ce komai ba yafara cin pasta ganin haka itama sai ta sa fork din ba tawani ci dayawa ba ta ajiye cokalin, baice mata komai baduk da yalura,ya cigaba da cin abincin har yakarasa kafin ya jawo samiran shima bawani dayawa taci ba,ya mika mata ruwa yarda bai kalleta ba itama bata kallesa ba sai hannu kawai data sa ta karba ya lura duk a tsorace take dashi,yanda takeyi din yasa shi yin murmushi iya lips yana cije lip dinsa na kasa, yamike ya dauki plates din ya fidda yana fita ta mike itama ta shiga toilet pad ta chanza kafin tayi brush tafito, ganin bai shigo dakin sai taji hankalinta ya kwanta har wani ajiyan zuciya ta sauke Still jikinta da hijab bata cire ba,ta kwanta ahaka tarufe har kanta da duvet,shiru shiru bai shigo bas ai taji hankalinta yakarasa kwanciya,rufe ido tayi ahankali sai bacci, turo kofan dakin yayi without making any sound yarufe,ahankali yatako har tsakiyan dakin kafin ya dinga kallonta, kusan 2mins yana a tsaya kafin yayi switching hasken ya shimfida bargonsa can kusada wardrobe ya kwanta yasa bedsheet yayi rufa wasa wasa har kusan one yakasa bacc isai juye juye yake kadan kadan marar sa ke masa ciwo daman yasan zaa rina din shiyasa ya tsaya pharmacy ya karbo drug “jin dai maran na neman matsa mashi kawai ya mike ya fita kitchen ya tsaya ya dauki ruwa anan yasha maganin kafin ya dawo Still dai ta rike masa din jin ba sarki sai Allah kawai yasa shi shiga toilet yayi alwalla yafito duk abun nan dayake bata jiba saboda baccin ta dayayi nisa,prayer mat dinta ya shimfida ya kabbara sallarh har sai wajan two ya idar jin alaman yana jin bacci,jallabiyansa ya zare yabari daga sh isai white clean singlet dinsa dake nan kaman chest dinta zai fasa ta bakaramin kyau tayi masa ba sai dogon wando pajamas, kan katifan ya hau kafin yagyara mata kwanciya yasata a jikinsa,kallon fuskan ta yayi ganin tawani turo baki tana ya mutsa fuska,yakasa dauke idonshi daga kallonta,ahankali yashafa suman shi yace damn cute “ sake shigewa jikinsa yayi har chest din su na goga dana juna yaji wani irin yarrrr tunda ga brain har toes, wani irin juyawa maransa tayi masa da har sai da yasa hannunsa yarike, duk yanda tayi motsi a jikinsa sai marar sa ta motsa, gash isai tura jikinsa take a nata tsaban son jiki kaman mage duk abunan bata sani ba saboda bacci take ita, babu irin adduar dabaiyi ba dan yaji saukin yanayin dayake ji a jikinsa amma ina kaman ma ana kara masa, hannunta yakama yayi placing daidai maransa ya rabbi har ji yayi kaman zai shide tsaban wani pleasure daya ratsa sa, hannunta very soft and warm ga kyau, hannunsa ya daura kan nata wani irin electric shock yayi masa zazo a jiki sai daya sauke wani irin ajiyan zuciya dawani karan pleasure,ahankali take bude idonta taji ta a jikinsa “wani irin zabura tayi tana dauke hannunta gabanta nawani irin faduwa,hannu yasake rikowa yana girgiza mata kai har tears sun cika masa ido,jin jikinsa da zafi yasa ta rudewa cike da kula tace are you sick?what is wrong with you sir?daman baka da lafiya ne you are running temperature, bai ce komai bas ai lumshe idonshi da yayi, yasake damke hannunta,ta yunkura zata mike tace bara na kawo maka drug da ruwa akwai paracetamol jawota yayi tafada jikinsa kafin yasa hannu ya zagayo da hannunsa a wrist dinta ya matse ta kaman zai ballata dan kara tasake kafin cikin rawan murya tace magani zan kawo maka fa,ya girgiza mata kai tace fever fa kakeyi allow me to get drugs for you please sir yanda taja please din da sir din ji yayi yakusa loosing,yayi gathering courage dinsa “yace cikina ke ciwo cuddle bug “tayi shiru kafin tace erh akwai maganin ai ya girgiza kai yace nasha,ki zauna ahaka zan ji sauki in sha Allah ta gyada masa kai duk da she is not comfortable seeing her a jikinsa, kusan five minutes suna ahaka har yanajin yanda kirjinta ke bugawa, cikin few seconds yafara yawo da hannunsa a jikinta tana son hanasa amma tana tsoro ahankali yabude magana murya can cikin throat Yace cuddle bug tayi shiru bata amsa sa ba,can yasake cewa cuddle bug kafin ahankali tace uhm “ ya sake kasa da murya ya daga hannu yana pointing boobs dinta yace zan sha Wani irin faduwa gabanta yayi Wallahi har cikin ranta take tsoron yasha din amma ba yanda zatayi, jin tayi shiru yasake cewa ba zan miki da zafi ba kinji?ahankali ta gyada masa kai ai kaman yana jira “ cikin zafin nama yafara balle bra din jikinta ta rufe idon gam sai faduwa gabanta yake, tana jin lokacin da yayi wurgi da bara din yasa bakin sa a wurin yau ma kaman ranan dayan hannunsa ya sa yana wasa da dayan itama wannan wani irin abu ne Wallahi kunya take ji har cikin ranta bata so, yau kam kusan 2hrs yana abu daya duk da yauma taji zafi saboda har yafi na ranan amma batayi masa complain ba hawayenta datake ta kokarin kar suka sauko ne suka zubu shi bai masan tanayi ba da zafin da komai bacci ya dauketa,shikam bata masan lokacin da baccin yayi gaba dashi ba, kiran sallan farko yafarkar dashi daga hadaddan baccin daya dauke sa ji yake kaman an yaye masa wani ciwo dayake fama dashi har wani irin rahama ke shiga jikinsa, kallonta yake dauke ido babu kafin yakalli lips dinta dayake masifan so kawai ya daura nashi yahade bakin su yana bata wani irin deep passionate kiss,yana goga mata bread dinsa tunda yafara kissing lips dinta,tafarka Wallahi ko ina na jikinta ciwo yake kaman boobs da su kansu lips din su ji labari , shiru tayi “tayi lamo tana jinsa sai dayaji ana kokarin kiran salla kafin yabarta yana kallonta yasan ba bacci take ba kunya yasa ta kasa bude idonta “yaja long nose dinta kafin yabata peck a forehead yana murmushi yace wake up adorable still taki bude idonta she is eager yafita shi bai sani ba ganin yana bata lokaci kawai yasa shi mikewa yawuce parlor sharp sharp yayi wanka ya daura alwalla ya dawo yasaka kaya da perfume kadan yawuce masallaci,yana fita tayi saurin bude idonta ta dinga bin jikinta da kallo yanda yadinga ya mutsa mata jiki ta tuna sai taji wani irin yarr, tayi saurin cure jikinta waje daya kafin ta mike tashiga toilet maranta ke dan mata ciwo tayi tunanin daukewan period dinta ne shiyasa bata maida kai ba,tayi wanka kafin ta Chanza pant da towel jikinta kawai tadawo ta kwanta tana jan duvet bakaramin bacci take ji ba aikam tana kwanciya bacci ya dauketa,zuwa yanzu boobs din sun rage haka ma lips din sai dan abunda baa rasa ba. Yamma lis suna zaune a parlo tayi shiru shima shirun yayi dan ya lura yau yan mulkinta take ji wayanshi yake dannawa,this without number kenan yana dago kai yana satan kallonta “ can yakalle ta kafin yace what will you prepare for dinner hajiya? Ta girgiza kai ya lura yanzu ko kallonsa batayi kafin tace kafadi abunda zaa girka bai ce komai ba yace tau idan nadawo isha’I sai nafada maki tace to “ har aka kira magrib kafin ya tashi ya wuce masallaci itama bedroom ta shiga tagama mp din tayi wanka ta fito daure da towel,vaseline tashafa kafin ta dauko turaran da Hibba tabata, kamshin su bana wasa ba sunyi mata kamshi sosai ta dinga bin duk wani corner na jikinta tana shafawa kamshin ya hade da natural skin
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 31 Chapter of 83