shafa mata goshin duk da bawani ciwo taji ba amma sai wannan abu yakeyi “tasamu dai yadaina tace babu zafi fa yace ina zakuje haka tace anyi discharging baby zamu koma gida yace Alhamdulilah Allah yakara sauki tace Ameen yayi murmushi yace in sha Allah zanzo anjima mu gaisa tayi rolling eyes dinta tace duk wannan gaisawan fa yace no ai wannan a tsayene zamu muyi profer gaisuwa idan nazo tayi murmushi tace tohm husband Allah yakawo ka yace Ameen your highness tayi murmushi tayi gaba yayi mata waving hannu tafiyansa dariya yake sata irin yarda turawa ke tafiya dasauri dasauri shine ma yasa yabigeta yanzu ina saboda mugun saurinsa “ lokacin data karasa ummi har tashiga motan aydarh tayi relaxing head dinta bisa shoulder ummi dr faisal yatayar da mota suka hau hanya, oum na parlor zaune tasha wani hadaddan Holland purple and ash anmata kafta tasha ubansu daure tafito da long hair dinta takasa batayi Parking dinsa basai yayi kaman gashin india “ welcoming dinsu tayi aydarh hanyar upstairs tayi wanda zai kaita dakinta tana tafiya ahankali ahankali “rufaidarh ta taso takamata ganin yanda take tafiya gently suka hau staircases din suna shiga dakin rufaidarh tazaunar da itakan sofa aydarh tazame ta kwanta tana rufe idonta tayi placing hannunta a tummy dinta rufaidarh tadinga kallonta ko kiftawa babu ahankali tace baby aydarh tabude idonta tana kallon rufaidarh,rufaidarh tace didn’t you have sex with your husband?! Wallahi dawani kalan speed aydarh tarufe idonta kaman zata nitse tsaban kunya Wallahi rufaidarh tace dake nake magana aydarh ta girgiza kai kaman zatayi kuka tace Wallahi baiyi komai ba rufaidarh tace nayarda kawai dai naga yanayinki ne aydarh tace zazzabi ne mom kuma daman tunda nazo nakeyi shine ni duk nagaji dayin rashin lapia tafada tana goge hawayen ta rufaidarh tace in sha Allah zai bari fatanmu kawai ubangiji Allah yaraba ku lafiya kinji “Aydarh ta gyada kai rufaidarh tamike tace bara nahada miki warm water sai kiyi wanka kici abinci idan kika sha magani sai ki kwanta ki huta inji ko?tagyada mata kai toilet tashiga tahada mata warm water tasaka bath perfume kafin tafito hannunta rike da towel har toilet taraka ta kafin tace bara takawo mata abinci kafin tafito ‘gidan kaman baiyi hidima ba angyara shi tsaf Wallahi yayi kaman kasan waje everywhere is very clean and tidy “kitchen tashiga tazuba mata hadaddan pepper soup daakayi yanzu cikin wani clean bowl shayi tahada mata wanda yasha kayan shayi mai zafi sosai tasaka zuma don honey bashida wani illa “ a tray tadaura mata kafin tadauki yamballs kwara biyu tadaura a disposable plate tahada dashi saboda tasan aydarh nason yamballs lokacin data koma dakin oum na tsaye rike da bra da pant sai undie duk black ga wani black Cotton gown mai kyau plain aydarh na fitowa rufaidarh takarasa takamota suka zauna kan gado oum tamiko musu cream din aydarh dake nan kan mirror rufaidarh tagoge mata jikinta tass kafin tashafa mata cream din oum tajuya tafita saboda aydarh tasaka kaya rufaidarh tamiko mata oil perfume tace tashafa kadan din tashafa rufaidarh ta dauki towels din taje tayi hanging towels din aydarh tasaka kaya “ wanda tasake cirewan kuma still rufaidarh taje tashanya kafin tafito tace oya bismillah fara ci mugani slowly ta dauki cup din takai baki tarufe ido don shayin yayi mata favorite favour dinta ne “ ajiyewa tayi ta dauki yamballs din sai dataci kaf two din kafin rufaidarh tace oya sha pepper soup din aydarh ta gyada kai sai data dinga juya spoon din cikin bowl din pepper soup din kafin tadauko tafara sha shima ko don yayi dafi yasa tasha ba laifi rufaidarh tamike tadauko bottle water marar sanyi tabude drugs din aydarh tabata duk yanda bata som magani haka Tadaura tasha Ko wannan fever zaya dinga sauka bayan tasha rufaidarh tace good girl tohm tashi muyi exercise kadan sai ki kwanta tagyada kai tace to hannunta tarike suka zagaya dakin zuwa closet din aydarh kafin suka dawo rufaidarh tasake gyara mata pillows din gadon kafin aydarh ta kwanta rufaidarh tasaka duvet tana rufe ta “ rufaidarh tadan zauna kafin few seconds kuma tamike tafita tana rufu mata kofan “ .baba tace sannu asiya ai dagajiya Allah yabada ladan zumunci yashi albarka abby yace Ameen yah Allah inna tace ai ko don saboda kirkin uwar yarinyar sai kayi mata komai kiduba kiga tsaban kara yarinya ta yanki jiki ta fadi jini yaballe mata amma sam haka ganin uwar mijin da duk mu muna nan tace bara tawuce gida Allah yabasu lafiya hajajju tace ai Wallahi habibu dai kam yayi saar mata kai daga asiyar har Fatima duk munyi saar sirikai itafa fatima duk uban kudin ubanta acan sudan din batada girman kai sam tanada hankali uba kudi miji kudi amma sam babu abunda yabata mata hali kaii Allah dai yasaka mata da alkhairi ummi da abby duk suna murmushi kowa yace Ameen yalura yau da inna da hajajjun duk basu jin sokanar yau “maryam tashigo parlor tasaka abaya coffee tayi rolling jersey veil black su Maryam fa duk sun zama yan gayun base sai kyaunta yasake fitowa masha Allah duk da sun fita kyau amma bazaka gane baduk tafisu haske abby yace inkelalan maryam ta turo baki tace Allah yaso ba agaban su auntie hafsa bane dashiknn zasu kama sunan baba tayi dariya tace tau aie har yanzu kinki kidaina kiriniya shiyasa yakasa daina fadan sunan hajajju tace ohh wai har yanzu kana fadan mata inkelalan din maryam tace god nabani abby kaga ga hajiya da inna a wurin nan yanzu sai kowa yaji abby yace afuwan kakata “maryam tace hun na hakura kafin tace yauwa abby daman wai yah anas ne yace na’am tace na gidan wannan fannar ta islamiyanmu a can anguwan abby yace nagane anas na gidan lecturer rights miyayi ne? Maryam tace ita fannar ce takirani wai don Allah ana neman masa aiki a can steel rolling campany abby yace nafahimta yanzu kice mata shi lecturer yakirani sai muyi magana tace tau abby kafin takalli ummi tace ummi dan Allah zan duba auntie aydarh ummi tagirgiza kai tace no maryam kiyi hakuri hutu take abarta tasamu bacci sosai don Allah maryam ta tura baki tace wayyo ummi bafa takura mata zanyi ba hajajju tace tunda yazamar miki jafa’I sai kin fita ki shirya anjima sai ki raka mu dubiya nida inna maryam tace god forbid waye zabiku Allah bazanje ba ban fa manta ba last munje anguwan kusan biyar rana daya gaskia ban sake zuwa da ku anguwa inna tasaki baki tace aaaa tau kin zama abun tsoro du kinda mukaje ina zumunci yakaimu ko ba gaskia ba hajajju tace gaskia fa ai dai kar akyaleka baa fada ma magana bak oh ?iya tace kinga maryam kishirya din sai ki rakasu maryam ta langwabar da kanta tace nidai Allah bazan bisu ba baba tace kinga je ki kiduba auntie daku kaman dai dole fitar tare dasu? Maryam ta zagayo tayi ma baba side hug tafice da gudu don ma kara sake hanata abby yace ina jin suma zuwa gobe in sha Allah zasu dawo gida tunda yaji sauki sosai Alhamdulilah baba tace masha Allah tau ubangiji Allah yakaimu lafiya yabada lafiya yacigaba da tsare mana su yakare gaba kuma duk sukace Ameen.
AFTER A WEEK!
Alhamdulilah jikin malik dasauki sosai yadawo gida yana nan a part dinsa yana jinya tunda yadawo bai fi sau biyu yaga aydarh ba saidai suyi waya Ko vedio call jiyake daman a asibitin suke Wallahi,gobe jirgin su dr usama da rufaidarh zai wuce zuwa American “Wallahi rufaidarh kaman wata yarinyar duk ta tsorata da auran kuma rabuwa da oum ba abu bane mai sauki wajan daga ita har oum sunyi wani kalan sabo ba sabon wasa bas ai faman preparation din tafiyar oum ke masu duk da komai cikin karfin hali takeyinsa amma duk duniya tana tunanin babu wanda yakaita farinciki da auran da rufaidarh tayi domin ganinta haka babu auran abun na mugun tayar mata da hankali bata jin dadi san Wallahi idan taga rufaidarh ahaka “gashi yau sai hidiman yahade musu biyu duk ga saka bikin su dr hafsa duk rana daya akayi fixing date din two months daidai dr hafsa da dr faisal sai aysha da dazzy sai halime da dr umar wanda daman shine MD na asibitin dr usama na abuja so maganar schooling dinta lafiya lau rabiah kuma da nr yasir “dr hafsa rabiah duk Lagos zaa kai su sai halime da aysha ke abuja “ dr hafsa kawai transfer zaayi mata zuwa asibitin su dr faisal din daman kuma abu nasu fadin murna wajan couples din dasu ummi wani aikin ne sun riga da sun zama family domin nan adamawa ma zaa dawo aie bikin jiya su dr hafsa rabiah dr ibrahim hibba da iya suka koma kano sai kuma lokacin biki Wallahi aysha bata so suka tafi buh babu yanda zasuyi watan haihuwan hibba yakama duk tazama wani kala sai dr hafsa ma ke lallashinta shi kansa ibrahim din baya gane kanta sama ita dai aydarh duk ta tsure ganin yanda hibba keyi sun sha zama tare hibba ma ke kwantar mata da hankali don kar ta damu “ Aydarh ce zaune parlor babu kowa daga ita sai maryam ga abaya hannunta oum da rufaidarh sun fita “wai zaa sakewa rufaidarh gyaran gashi gobe 7 flight dinsu zai tashi lallan su baiyi komai tsakanin shekaran jiya jiya zuwa yau rufaidarh har ta galabaita tsaban yanda oum tasake sakamar matar kudi na gyaran jiki har zama wet take shiyasa bata mason suna zama ita dashi gashi shikam yadinga mata abubuwa dake sata jin kunya “Malik yayi sallama maryam ta amsa masa kafin tace lah yayah sannu yace yauwa lily aydarh tadago suka hada ido bata janye ba shima haka fizgarsa take ta isa isa tayi haske fau idonta yayi kaman madara skin dinnan yah rabbil alameen wayyo Allah “ hulanta yazame sai gashin gaban goshinta yayi wani kalan luf luf boobs dinta kaman zasu barka gaban A line gown din jikinta ma wani golden atampha rigan yakama sosai har kana iya hango fatan boobs dinta dakenan kaman tazuba bronze controlling kansa yayi yanzu nan wai bed rest takeyi yarinya tasake cika zaa ce bata da lafiya ahankali tace masa ina wuni yagyada mata kai tace ya jikin tafada tanayin kasa da kai yace Alhamdulilah tamike tace kazauna ya girgiza kai yace muje dakinki akwai wani file dina danasaka cikin box dinki zasun tura details din jikinsa can tace Alright tayi gaba yabita baya sai kallonta yakeyi wani kalan kishi yaji duk da babu namijin dake akwai a gidan maryam tabisu da ido tana murmushi suna shiga dakin yarufe tazauna kan gado shima yazauna kusa da ita yace miyasa kika saka wannan rigan?tace kayi hakuri sir miyayi yace baki ga takama ki ba har kirjinki ana gani tayi kasa kai yace Ki chanza shi yanzu tayi wani kala dafuska kafin tace idan katafi zan chanza yace yanzu nake so Ki chanza tace to ina yanzu anan dagani sai kai kuma idan kaganni kai babu komai and kasan kace nacire zan cire kafin katafi amma for now mu zauna ahaka tafada tawani jawosa jikinta “yasauke wani ajiyan zuciya ahankali yace I missed you tace I do more my Abdool yataba cikin yace what about my baby ya yake aydarh ta turo baki tace Allah duk sai karamun abunda cikin nan naka kemun “yarufe baki yace afuwan yanzu dai ya yake tayi masa wani hararan so tace bagaka gasa ba you can asked him manah malik yasa hannunsa mai lafiya yagyara zaman ta jikinsa kafin yadaura bakinsa anata tayi lamo tasakar masa jiki yacigaba da kissing dinta kaman zai cinye mata baki hannunsa takama ta daura a kirjinta dakenan barakallah “ruda sa yaji zatayi gashi yasan babu yanda zaayi yayi wani abu saboda har yanzu a bed rest take kissing dinsa back ta cigaba dayi suka dinga kissing junan su kafin yalafa kalleta itama shi take kallo yayi murmushi yace ina zamana zaki saka nakama miki nan nidai babu ruwana aydarh tayi wani fari tace nadai taimaka maka yes yace wani taimako banda ba babu abunda kikayi takamu fuskar sa tace what do you want my abdool everything for you is my pleasure dear yayi murmushi yace ohk kaman mai tausan sa tace ohh I should feed you kam yana jira yace yes wife kaman wani yaro tagyara zamanta takwantar dashi takamo kasan tayi kasa da zip dinta tafito da booby tasaka masa dayan abaki Wallahi kaman yana jira yakama sai da rufe idonta yanda taji zafi amma ta daure “tana masa wasa da suma can tace mine yace uhm tace to ita yah mariam fa yace mi?yafada na nishi tace ita bandaita yace tafada miki tanada wanda yake Sonta? Aydarh tace ah’ah bata fada bayace sai Allah yakawo aydarh tace Allah yakawo yace Ameen tace when are we going back?yayi shiru yace sai next week nasan definitely nakarasa jin sauki in sha Allah tace to sir idan hibba tasauka zanyi attending naming din?yace it will be more hardly ga aure nan da two months tayi shiru kafin tace toh yayah yace good girl yasake mayar dakansa wajan tarufe ido saboda zafi kusan two hours suna tare da juna kula da so sai wacce aydarh kawai ta manta bata fada masa ba, sai wani abu yake kaman dan yaro itakuma tana biyesa “ maryam dai har tagaji tayi tafiyanta tana koma gida tarar da dazzy da aysha anan parking space tagaishe da shi yaamsa cike da faraa aysha na tambayar maryam din ya jikin aydarh.
Wallahi kuwa ummi ‘ummi tayi shiru kafin tace tau Allah yakyauta yaushe hutun naku ke karewa ne?halime tace saura two days mu tafi ummi tace ohh shine kuma babu wani shirin dakukeyi?halime tace ummi babu abunda muke bukata komai fa munada shi babu abunda auntie aydarh bata kara siyan Manah ba dasuka zo “ ita da yayah ummi tayi murmushi tace Allah sarki Allah yasaka musu alkhairi yamuku albarka baki daya maryam tace ummi addah na waje halime taballa mata harara tace tau uwar munafukai muna nan a zaune tace zata fita din “ummi dai ta girgiza kai tana shigewa kitchen ta duba ko doyan datake dafawa ya nuna yamballs zata ma aydarh “ oum ta dinga kallon rufaidarh ko kiftawa babu tace haba uktiee duk dan kar nasare miki zuciya fa nake daurewa amma sam kin kasa fahimta kiyi hakuri ko fa ba aure ba dole mutuwa zata rabu kuma this is not the ends of our life fa ina Nigeria ina america ina banda yanzu dakomai yazama online bana good one month banje ba ki kwantar da hankali in sha Allah sai kin gaji da gani na rufaidarh tasake fashewa dawani kukan this time around oum can’t stop herself from crying too “sukayi hugging juna suka dinga kuka kaman wasu yan yara “ knocking tayi kafin ta turo kofan dakin tashigo rufewa tayi ta jingina a kofan watching them kusan five minutes duk kuka suke ita har tagaji da tsayuwa ta girgiza kai takaraso cikin dakin gently tazauna kan sofa oum nakallonta tafara goge hawayen ta saboda tasan halin aydarh yanzu zata hau kuka gashi bawani lafiya ne da ita ba “ Aydarh tace mom “rufaidarh tadago kafin tabude ma aydarh hannu aydarh ta tashi tazauna kusa da ita tana shiga jikinta tace mom you should stop crying ‘ please nahada ki da girman Allah kudaina kukan nan kamata yayi ace you all are happy kuma duk yaushe kuke so you will be seeing each other what about me fa ni na mutu kenan!?da idan ba huta yayi ba bama zuwa and non of you visiteds me a can “kuma nayi hakuri shima uncle will not be happy idan yaga kuna kuka sai yayi tunanin bakwa jin dadi da this union dan Allah ku daina oum tayi murmushi Still hawaye ne a idonta aydarh na ganin haka tamike ta hade rai kaman itace mamansu both tace oya you all should keep shut bana son naji wani kuka kuma again if not ko abba will not rescue you from my punishment “tohm dinku Wallahi duk dariya sukayi suka hada baki wajan cewa munyi shiru mommie don’t beat us “tayi rolling eyes dinta kafin tayi wani smile tace that’s my girls ‘rufaidarh sai binta take da kallo bata tunanin akwai wani hallita datake ma kallan son nan bata tunanin ko haihuwa tayi zata ma iya’yan cikinta wannan son tana matukar masifan son aydarh a rayuwarta yarinyar rayuwan su ce su duka da Allah ya kaddara wani namiji ne mijinta apart from malik za dinga regretting watau shine kawai yayi deserving aydarh shine kawai bacuce baiwan da Allah yayi mata ba ‘ oum tayi smile tace naji kaman ana knocking dakin ki fa aydarh tace maybe mariam ne ummi takirani tace zata bata yamballs takawo mun yanzu oum tace eyyerh tau go and collect akwai wani package na kayan biki kwara uku ne suna closet dina ki bi ahankali kije ki daukawa maryam din ita daya let her share the remaining two for sisters naba su hafsy nasu jiya dazasu tafi aydarh ta gyada kai tajuya suka dinga kallonta har tafice “ oum tace uktiee idan mijin bai hanata saka straight gowns ba ke kiyi stopping dinta rufaidarh tace Wallahi kuwa kinsan da bansan nature yarinyar ba zance wani abu take sha ma jikinta oum tayi murmushi rufaidarh tace shiyasa shima ja’irin miskilin yaron yazauce kanta kaman yayi mi ita ma fa badon bata sonshi ba tadinga masa shan kamshin yanzu kiga ita yaba latest iPhone din shi yarike karaman nata ina laifin yasiyan musu kala daya “oum ta dai yi murmushi kawai uktiee tace ka dan ubanta bazata iya zama mace tayi masa masifa ba tunda shi Allah yazuba masa jaraba yanzu haka a dakin yawuni bakiji tana kamshi apart from nata bad uk da tayi wanka?oum tace shin su suka sani idan suka zubar da cikin nasu ne bana wani ba itakuma aie jikinta ne rufaidarh tace Wallahi duk da haka dai kisaka ido Wallahi bana son damuwa gaskia oum tace in sha Allah duk wani abunda yadace babu wanda oum bata hadawa rufaidarh ba ba abunda tabar rufaidarh ko maids sukayi ita tayi komai ita dai rufaidarh sai binta take da ido oum batayi attending abba bas ai wajan ten na dare she makes sure that everything is in order kafin tabar dakin rufaidarh tace ta kwanta dawuri saboda tun asuba zata tashi baki daya rufaidarh kasa bacci tayi tarasa wani kalan yanayi take ciki Wallahi ga this drugs na neman halakka ta babu yarda dr usama baiyi ba yazo tace nooo sai gobe tana shirya masa surprise ne wajan 11 nadare driver yayi driving dinsu dr faisal dr umar dakuma nr yasir da dazzy dr faisal da nr yasir zasu koma Lagos dazzy da dr umar kuma abuja tare da malik sukaje rakiya babu yanda basuyi dashi ba sun gode yace sai yamusu rakiya “ ahanya suna dawowa yasa driver yayi parking wani katon mall suka shiga tare “ fries ya siyan mata mai yawa dayake Cakestries a gefen mall din yake yashiga babu yadinga siyan mata cakes kala da iri wasu dai duk dan tasa a fridge ne gani yake kaman zata bukaci abubuwa nan “suna tafiya ahanya yatunu dazu ta tambayesa Ko season din garden eggs ne yanzu yace mata eh yace tana sone tace masa hakan nan ta tambaya so definitely yasan tana so bazatayi masa magana ba kawai har yanzu bata taba nuna masa yasiyan mata wani abu ba saidai kawai yayi niyya ya siya shikuma sam baya jin dadin hakan shima yana so kaman sauran ta dunga tambayarsa abu zaifi jin dadi parking sukayi yafita da kanshi yayi pointing fresh ones ‘ yace asaka masa a leda manya cashew yagani suma yace asaka masa mutunmin na gamawa malik yace nawa kenan?mutunmin yace naira dubu dayane yallabai “malik yasa hannunsa mai lafiya yaciro sabon bundle na 100 naira 10k kenan yabasa godiya yadinga masa malik yajuya suka tafi time din dasu koma 11:40 rasa yanda zayayi yashiga gidansu yayi gashi kuma yasan abba na nan kuma yadawo anma rufe gidan wayansa yafito dashi yayi dialing digits dinta yana addua Allah yasa batayi bacci ba lokacin dayakirata tagama saka gown din sleeping dress kenan tana gaba mirror tana shafa white soft glow laps dinta cream “ga gashinta tawarware sa har kugu “ sai yanzu take shirin kwanciya fever take ji sama sama “wayanta na kan gado yafara ringing Siri yakira mata sunan datayi ma malik din saving da mine till death red heart heart with stars double rings ‘wara ido tayi tana turo baki kaman tana gabansa tace sarkin rigima kawai tasowa tayi ta dauki wayan har yakusa tsinkewa tasaka a kunne tayi shiru shima shirun yayi kafin yace hello muryanta very soft and calm slowly tace hello “saida yarufe idonsa kafin yabude yace kinyi bacci ne?tagirgiza kai kafin tace uhm uhm yace why ‘tace yanzu zanyi yayi shiru kafin yace hope you are fine akwai abunda ke miki ciwo tace no “tanajin har ajiyan zuciya yasauke kaiii Wallahi tana son Abdool dinta “wayyo Allah ‘ yace I bought something for you kuma is already late now gently tace keep it for me I will collect it tomorrow yayi shiru yace no ko naba security yaba maids sukawo miki ta girgiza kaiii tace ah’ah yace haba cuddle bug don Allah kizo ki karba pleaseeeeeeee rufe ido tayi kafin tace hold on kashigo gate kabi ta back yard zanfito ta back door ina zuwa “yayi murmushi yace I love you wife tace I love you mine!yace I will be waiting for you tayi murmushi tace I promised to not makes you wait yace afito lafiya tace ashigo lafiya yayi dariya yace Allah yasa hajiya ASSEIYARH ‘kashe wayan tayi tadauki night perfumes tashafa balm tashafa wa cutest lips dinta kafin tadaura rigan sanyi tasaka hijab sabon crocs shoe din daya siyo mata cikin hidiman bikin nan tasaka pink mai haske dariya tayi kuma she appreciate time din daya kawo mata kawai yarasa abunda zai siyo mata ne yasiyo mata su Expensive crocs malan hijab dinta har kasa tadauki wayanta tabude kofan dakin without making any sound daman dai ko da karfi tayi ba lallai aji ba wannan uban villa Allah natuba downstairs tasauka luckly basaka key a door din bayan ba tabude ta fita wasu kalan haddadun flowers ‘ne awajan ga disco lights kaman dai wani club wurin yayi kyau kuma fa bazama akeyi bahakanan dai akayi wajan matsayin bayan gida yana tsaye ga kusan leda uku a hannunsa mai lafiya karasowa tayi kamshinta yamasa sallama murmushi yayi tayi kasa dakai ahankali tace ina wuni yace kinyi kyau tayi murmushi tace thanks “kafin tace miyasa baka saka rigan sanyi ba?yace aie nasaka socks kuma tace socks is different aie sir baka jin sanyin nan tasa hannu cikin hijab tayi zipping zip din sweater jikinta taciro shi sai kallonta yakeyi tace zauna yazauna ahankali kan chairs biyu dake wurin tamatsa kusa dashi kaman wacce zatayi wani laifi hannunta har rawa yakeyi saboda ciwonsa tabi ahankali ahankali tasama hannun mai lafiya kafin tazo wajan mai ciwon shima har cikin ranta takeji da dabara dakomai tasaka masa rigan kafin tasaukan da ajiyan zuciya yayi murmushi yace sannu tace yauwa kafin yace carry it and go sha biyu yakusa idan kika ci wani make sure baki kwanta ba immediately take care of yourself for me and my baby muna sonki tayi masa peack a goshi tace nagode sosai Allah yakara girma nima ina sonku yayi murmushi yana jinjina kai tayi masa waving hannu tajuya camera yashiga yamata vedio tana tafiya bata masan yanayi ba “tashige ta inda tafito kafin shima ya tashi yakoma security yasake bude masa kofa yana masa sai dasafe yafito da kudi yace gashi su raba godiya yayi masa kafin malik din yafita “ har takoma dakinta babu wanda yasani tabude ledojin tana murmushi sai dafita nan dining din dake part dinta tajera cakes din
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 69 Chapter of 83