da dariyan aikam tafashe masa dawani shagwababan kuka yace kingaa yayi yayi wait miye kuma ‘takai masa duka a chest dinsa tace oh kana sane kenan kake mun duk wannan muguntan don ka dinga mun dariya yayi saurin kama kunnan yace noooo darl mi nayi miki kuma yanzu “?tace ban sani bay ace kiyi hakuri tashi muje ko kin fasa tayi masa wani kallo tace noooo tafiya zamuyi fa kafana kafan ka “.
AFTER A MONTH
Wani mad building ne na mall ginin yayi kyau bana wasa ba kana gani kasan wurin ko can Washington din ba wurin kananun mutane bane “zaune yake kan wani show chair mai kyau ga bottle waya a gabansa “gefensa wasu turawa ne da alama ma a wurin suka hadu yasaka black jeans and T-shirt sai p-cap da sun glasses dukka baki yayi kyau sosai masha Allah waya ne kare a kunnansa yana waya “daga can dr usama yace ai kasan halin mutuniyar fa son “malik yayi murmushi yace uncle kai zaka cigaba da lallashinta mom din ce halinsu daya da yarta yafada yana gumtse dariyar sa’ dr usama yayi murmushi yace babu ruwana wannan kuma so I thinks you should talk with your wife sai muga yanda zaayi kaman yanda kake sirukunta da maman matanka haka nakeyi da ita so I cant confront her with this malik yashafa kansa yace Alright sir in sha Allah hakan zaayi ita ASSEYERH sai suyi magana dr usama yace kafin namanta yaushe zaku wuce Nigeria? Malik yace am nan da kwana biyu in sha Allah dr usama yace Allahu yasha muma sai nan da kwana 6 in sha Allah tunda babu any event “ dazaayi malik yace ohk uncle nima naso ko nan da five days amma tak’I fa ‘ dr usama yayi murmushi yace ai yan rigima ne fa na lura har in law din tamu “malik dai murmushi kawai yayi dr usama yace Alright son sai munyi magana akwai wani general hospital dazaayi lunch a cairo I will attend it sure ‘malik yace Allah yatsare yabada sa,a yace Ameen yah rabbil alameen kuyi magana da ibrahim please kuyi signing contracts din idan kukayi ya isa kawai Allah yayi muku albarka kaman yana gabansa haka malik yayi kasa da kai “yace Ameen dad sai anjima baice komai ba ya kashe wayan “ dr usama yayi dialing number rufaidarh har yakusa tsinkewa kafin tadauka murya can kasa tayi sallama tace ina wuni ranka dade yayi murmushi yace ina wuni hajiyan ranka dade tayi wani prostitued smile tace ya aikin?yace Alhamdulilah saura kwana nawa bikinki?tayi murmushi tace tambayan dazanyi maka kenan nima yace ni saura kwana bakwai aurena tawara ido kam gaske tace ohh wow nima fa hakane rana dayane kenan yadauke fresh apple din gabansa yasake wanke sa bakin tap kafin yadauki toothpick yasa yasake dauraye sa yakai baki “kafin yayi kasa da murya yace nifa balarabiya ce zan aura tace eyyerh nikuma bafulatani ne buh yazauna yaxama bature “dr usama yayi dariya yace you are funny princess tayi murmushi tace you are funny king “yace well tunda bazaki yarda da offer na ba ai nayi karanki wajan yaranki “rufaidarh tasa hannu tana rufe fuskanta tace kaiii oldie miye nafadawa yara wannan maganan?yace oh badole nafada musu ba tunda kina neman mun ciwon kaiii “tace nidai yanzu ina dilki zamuyi magana anjima yanzu bazanyi magana dakai ba bye my heart is always beating for your love “dr usama yayi murmushi yace same dear!ta kashe wayan..malik yayi shiru bayan yagama jin complain dinta “yace miya sa baki fadamun ba tun safe tashare hawayenta tace ai sai nayi niyya kuma namanta ya dinga kallonta ko kiftawa babu tadan fada sai wani uban haske datayi har yanzu bata saba dashi ba kwata kwata tafi jin dadin lokacin dasuke a kano saboda babu abunda ke shiga tsakanin su a lokacin yanzu kam ya matsa mata “Daurewa kawai take amma Wallahi tagaji da this sex gashi kwana biyun nan duk bata jin dadi ma “ahankali yamike yace tashi tau mutafi tadago tace ina yace asibiti sai nayi miki proper checkup a can “ta girgiza kai tace nidai kawai ka siyo mun magana kaji “yace tau hajiya “yazauna gefenta ya dan karya wuya kafin yayi kasa da murya yace eyyerh mamana mi zan samu ta maka masa wani harara tace Allah sir babu ni am tired ma yau din nan “yayi shiru kafin yace tau yallabiya “tamike tabar masa parlor baki daya ma “ tana shiga bedroom din tahau kan gado ta kwanta bai ma dauke ta ko 5 mins ba kaman yar yarinyar “yana shigowa bedroom din yayi tsaye yana kallonta ya lura cikin week din nan tacika yawan bacci ga masifa kaman tana jiransa “girgiza kaii yayi yamatso gently yasa duvet yarufe ta kafin yashafa mata addua yafita daga dakin kitchen yashiga yakwashe few plates din dasuka bata ya wanke ya goge kitchen din kafin yadawo parlor nan ma tagyara sa yasake arranging pillows kafin yasaka fresher yana daidaita room heater parlor kwanan sanyi yakaro sosai shiyasa yake tunanin ko hakan ke saka ta bacci ko kuma gajiya ne don shi kansa yasan yana takura wa yarinyar nan a rana zaya nemi sex wurin sau uku fa kuma baya yi kadan yazama satisfied sai yadau lokaci shiyasa duk tafada shikam ya isa isa yayi wani kiba ga skin dinsa data goga masa kyau a fata “lumshe ido yayi yana murmushi Wallahi yana son aydarh “ bedroom din yadawo daman yasan bata farka ba without making any sound yabude wardrobe yafito dawani blue yard mai kyau yasaka ‘ preparations din tafiya Nigeria suke shiyasa duk tayi musu parking kayansu a box,wajanta yazo ya daukar dakai yayi kissing lips dinta da forehead ya shaki kamshinta na kusan five minutes kafin yamike yadauki wayansa yayi mata sending message “Am out girlie and promise you will feed me if am back “yatura mata yafice ‘ Rufaidarh tace ina jinki fa baby aydarh ta fashe da kuka rufaidarh tace inalilahi waina illahil rajiun ke lafiya miya faru wani abun akayi miki komai?duk ta gigice tana jiran jin abunda aydarh zata fada gwanin ban tausai tace Allah mom nidai am tired Nigeria zan dawo ina kokari amma abun yawuce tunanina nidai nagaji “rufaidarh tace wai ke kam dan ubanki yakike so nayi ne kin ki kimun bayani kina kuka kince zaki dawo Nigeria tau wai bazakiyi bayani bane eh? Aydarh ta tsaya da kukanta tace babu komai indai ya kasheni ai zaya dawo kuma da death body na “rufaidarh tayi wani shekeke tana sauraron aydarh “rufaidarh tace kina jina mun fi son haka ma kinji ko idan yakashe ki ma ko bakomai ance a gidan mijinki kika mutu mutuniyar banza kawai marar kirki “Aydarh dai tayi shiru duk da maganar tayi mata ciwo saboda sam batasan wanda zatayi wa karar malik yadaina ba tayi tunanin rufaidarh zata bi bayanta sai taji itama bata bi ba gashi bata son masa musu yayi mata ta karfi amma ita kam jarabar sa tayi mata yawa “har fargaba take ji idan ta tuna zaya dawo ko kuma taji shigowansa “ ga tausayin dayake bata son dayake yi mata yayi yawa idan tace zata barsa batayi masa adalci ba don Allah kawai yasan irin hali dazaya shiga don irin son kashe kan dayake mata har yayi yawa “ ga tsoron sa datake ko tayi niyyan tayi masa masifa bazata iya ba “har yanzu gata nan dai batasan tana son sa ko bata son sa ba kullun abun nayi mata yawo a rai gawani bakin kishinsa datake ji ko ranar daakayi wani conference a wajan aikinsu baki daya hana sa tayi tashi ko nan da can suna tare saboda da mata ‘ “karan motan mr joe taji tasan shine yadawo tamike ahankali tawuce bedroom tashiga toilet tawanke fuskanta tass ta karamin towel ta tsane fuskan “ tafito gaban mirror ta tsaya tabude face cream dinta tashafa a fuskan kafin tasa kajal a ido kaman batayi kuka ba idonta haka yayi “ ya danna door bell tazo tabude masa yayi murmushi yace Assalam alaikum “ta amsa masa ahankali yasata jikinsa yayi hugging dinta very tight har sai datagaji ta zare shi daga jikinta takama hannunsa suka wuce bedroom “sai dayayi wanka kafin yafito ya chanza kayan data ajiye masa yadawo parlor a kitchen ya isketa tana slicing fruit cikin bowl ‘ yana shiga yasa hannu yadauki slice apple daya yana shay ace gobe zamu tashi in sha Allah da yamma ne flight din ta gyada masa kai kafin yace nawa zakiyi bawa mom gudunmuwa? Tayi shiru kafin tace to”yayah 5m yayi malik yawara ido yace ehh kaman yayi kinga ni sai nahada danawa yacika 15m kenan ta gyada masa kai tace Allah yasaka da Alkhairi yayi cute smile yana jan long pointed nose dinta yayi kalan muryanta yace hun “tayi murmushi yasa hannu yajawota tayi facing dinsa yahada ta da well kafin yasa hannu yaja zip dinta kasa batayi mamaki ba don bay au yafara having dinta ko’ina na gidan ba dauke kanta tayi gabanta ya yanke yafadi kawai yasa hannu cikin bra dinta yana yawo da hannun wurin jikinta very warm kaman tana running temperature tsayan da hannunsa yayi daga yawon da yakeyi dashi yakama fuskan ta yana kallonta yace are you sick dear?tayi raurau da ido tace masa yes “malik yace yah Allah yakama hannunta suka fita daga kitchen din yazaunar daita kan sofa nan parlor kafin shima yazauna yajawota jikinsa yace since when tun na shekaran jiyan nan? Naji miki ciwo ne when sex my love? Kiyi hakuri Wallahi ban sani ba mamana “ mikike ji yanzu? Duk ya daga hankalinsa Wallahi shiyasa yake bata tausayi ‘tayi kasa da murya tace nagaji yace dami kika gaji girlie? Tace can you allow me for even today only?dasauri yagyada kai yace yes love ki dinga fada mun kinji kidaina cutan kanki you know ina sonki aydarh and I respect any of your decisions bazan zama someone very selfish ba har haka kinjini kiyi hakuri ‘ta gyada masa yace tashi nashirya ki lets go to hospital yanzu bana son musu kuma “ta gyada masa kai gwanin ban tausan haka yadinga sauri hijab kawai yadauko mata sai rigan sanyi ita kuma mutuniyar ganin yanata rawan kafa yasa duk tasake shashabewa “ko mr joe bai kira ba yakama matarsa suka samu rickshaw yakai su har asibitin su malik din “baiyi tunanin mata any test ba shima dai kaman ba dr ba kuma ita tahanasa ma saboda tsoro take kaman zaa mata wani injections “ har yahada allura zayayi mata tasa masa kuka shikuma mijin tace din ya biye ta last lasts dai babu wani serious treatment dayayi mata magani kawai tayarda ta karba suka zauna office tayi lamo jikinsa shikam yana ta faman lallashi.
Tamike takama hannunsa tace ka tashi fa mutafi nace malik ya girgiza kai this girl will never allow him to rest yanzu a cikin daran nan takeson su fita siyan fries yau kuma?yarinyar dawani lokacin sai yabata mata rai take cin abinci ganin yaki ya tashi yasa tafashe masa da kuka hadda hawaye whattttt baki a bude yake binta da kallo kaman yaga t.v ganin kukan gaske yakeyi yasa shi mikewa dasauri yana kamota yace shshshsh sorry fave Ai duk bai haka baa bun minene na kuka muje muje Ai duk fa inda yake a fadin Washington dinnan sai ansiyo shine ‘ta tura masa baki tace tau muje wardrobe yabude yaciro musu rigan sanyi da jacket ita hadda hijab ma looking very cute ita dashi din yakama hannunta suka fita daga gidan ya rufe “garin kaman da rana ga haske manyan fitilu masu kyau a ko’ina ga mutane kowa na harkan gabansa dakafa suka dinga takawa tana jansa da surutu shidai sai faman kallonta yake yana murmushi ‘can tace tau wai yayah dazu kacemun uncle yace muyi ma mom magana tanada gaskia fa malik yawara ido kafin yace shima yanada gaskia fa kawai magana zamuyi mata first thing gobe in sha Allah muna isa Nigeria tagyada kai tace Allah yakaimu lapia yace Ameen ‘kafin yace kinga idan mukaje Nigeria part dinmu na nan cikin gidan abby “Aydarh tasaki hannunsa kafin ta tsaya da tafiyan tace kana nufin kenan ba a gida zan zauna ba zan bika gidanku kaman dai wanda bata da kunya?nidai Wallahi ah’ah malik yayi shiru yace Wallahi fa kikace hajiya tabude ido kafin tabata fuska tace Allah nidai zan huta ne shiyasa ma kaga am eager mutafi dan murmushi yayi bata da wayau sam kinga har tafada masa abun yasa take murna har tausai take basa yanzu bata iya masa gardama gashi kuma yana matsa mata kugunta yasake wani irin fitowa likewise her boobs fatanta kuma anyi *3 kan daa ‘saboda yawan sex har idonta yafada ma tazama wani very weak “ tayi tagama amma bazaiyi hakuri ba fa bazai ma iya ba wannan sam sam ‘bakin wani babban café suka tsaya suna shiga taja masa kujera yazauna ita tawuce can tamusu order hot coffee sai fries din tace amata takeaway ‘kaman yanda tafadi haka akayi tafito dakudi ta biya har yafiddo wallet dinsa yafito dakudi saboda yana ganin komai dake dainda yake zaune yaga tayi payment yazauna karasowa datayi dana shi mug din rike a hannu ‘ tana zuwa yamike yasa hannu yakarba kafin tajuya itama ta karbi mug din nata daga hannun waitress din “ zama tayi tafara sipping coffee ahankali yace ina nawa fries din “takallesa kafin tayi murmushi tace kaji mun sir naga kayi rakiya and tsaban how sweet able am I nasiyan maka coffee fries din kuma nawane “ gashi nan ma anyi mun packaging sai naje gida ‘malik yayi murmushi yana girgiza kai bai ce komai ba sai dasuka gama kafin yace yanzu sai ki rakani mall din dake gefe nan nima tace ohk” suna shiga yaje yasiyan musu few things ba don babu ba no yaga yakusa karewa ne, wani babban teddy bea tagani purple jikinsa mai kyau sosai ta tsaya ta dauka “yakalleta ya girgiza kai yace tau nace a dauki teddy ne daga rakiya kuma sai ki dauki abu? Baki ma ga how sweet able am I ba dana siyan miki hair spray dinnan da soaps ?ta bata rai watau ramawa zaiyi kenan ta juyan dakai kaman yar marainiya tace eyyerh sir tau ka aramun ka biya idan yaso muna zuwa gida I will pay yace promised dasauri ta gyada kai yace muje tau “kudin suka biya this time taxi suka samu zuwa gida saboda dare yayi sosai “ .ya dinga kallonta ko kiftawa babu ganin tayi kwance a kasa duk sanyin dake akwai gently ya durkusa kusa da ita yace miya faru mamana baki da lafiya ne?ta tashi zaune tana girgiza masa kai tace no kawai bana jin dadi ne yace subhanallah tashi sai kiyi wanka idan kika shirya zan baki magani tagyada masa kai “bayan sun shirya tsaf yabata magani sai faman lallaba ta yakeyi taki bari kuma yace bata da lapia yabarta ahaka “mr joe daya zo yataimaka wa malik wurin kai luggage dinsu booth, duk tayi wani kala shidai sai faman binta da kallo yake wannan karon ma kaman last time tunda suka tashi take bacci sau biyu tana farkawa shima ruwa kawai take tambaya sai takoma “da yamma sosai sukayi landing ummi da abby kawai suka samu taran su a AirPort din “Aydarh na ganin ummi ta shige jikinta itama ummin yarda take mata kaman kwai sawani faman lallaba ta take shidai malik kaman baa san shi ba “ babu yanda ummi batayi ba aydarh tazauna wajanta abby yace aaa itama gida zata wuce ta huta kuma tunda gidansu ake biki su shirya sosai shidai malik sai faman bakin rai yake “Aydarh na lura dashi ko datace masa sai dasafe bai amsa ta ba ‘bata damu ba tasa kai tayi ficewanta “ .Oum tace uktiee anya kwanciyan yarinyar nan baiyi yawa bakam?rufaidarh me kika gani?oum ta girgiza kai tace naga Ai tunda tazo gidan nan baki daya bata dawani kuzari tun datayi isha fa take kwance rufaidarh ta girgiza kai tace kiji uktiee dawani zance keda kinsan daman haka take miye na damun kanki? Kawai dai Allah yasa lafiya shima mijin ko zama baiyi ba daya zo gaishe mu oum tace kinsan gajiya gashi kuma dan ango da amarya kuma abokin ango busy yake rufaidarh tayi murmushi tace wai abokin ango “ oum tace ehen “ na riga dana tura 20m din na home décordar din yanzu ina ga babu saurin wani kuma rufaidarh tabude ido tace kai uktiee saidai da kika siya waccan din lah ila “ har na 20m na daki uku 90m kenan oum tayi murmushi tace kedai Allah yasa alkhairi yabaku zaman lafiya rufaidarh tashare hawayen takama hannu oum tace Ameen yah Allah “ uktiee nagode sosai Allah yasaka muku da alkhairi bani da bakin muku godiya ‘ oum tagirgiza kai kawai tamike tace bara natashi naje wajan baban amarya nasan yashigo zuwa yanzu rufaidarh tayi dariya tace ai mijinki yanzu na koma kakarsa , oum tace ki rabu dashi mutun nan kawai “ oum na mikewa sai ga sallama malik yasha white jallabiya yayi kyau bana wasa bam asha Allah yakaraso yazauna kan carpet kansa kasa ya gaishe su cike da Fara’a suka amsa shi oum tasake masa ya gajiyar hanya yace Alhamdulilah daya daga cikin maids din dake kitchen din downstairs din takira tasa takawo wa malik ruwa yace Alhamdulilah ‘ rufaidarh tace ka karasa son “tana dakinta malik yashafa kansa yace ohk’kafin yamike yana nufan hanya stairs din “yana shiga dakin yahango ta kwance kan gado duk tabaza pillows tarufe har kanta da duvet ‘yakarasa ahankali yajanye duvet din yana kallonta hannu yakai yataba ta yaji jikinta rau dawani kalan mugun zafi ‘ dasauri ya janye hannunsa kafin ya kira sunanta gently tabude idonta tana kallonsa yakama ta tashi zaune yace sannu mamana baki da lafiya fa “ ta girgiza masa kai tace noo nagaji ne yace tashi muje asibiti ta girgiza masa kai tace ah’ah zan sha magani yayi shiru kawai bai ce komai bat ace zan sha tea ‘yace ina ke da kayan tea din ko naje gidan ummi nayi miki ta girgiza kai tanuna masa wani drawer dake bedside tace akwai a can ga cup nan sai flasks din nan akwai ruwan zafi a ciki yace ohk ma “cikin few seconds yahada mata tea din yazo yasaka ta a jikinsa yafara feeding dinta tea din saidai tayi rabi kafin ta ture jikinta har yanzu dazafi yataba kanta yace yana ciwo?ta girgiza masa kai yace ohk” magani yabata ya duba babu bottle water a dakin yace ta daure tasha da tea din takarba,yace dasafe in sha Allah zamuje asibiti ta gyada masa kai tace Allah yakaimu lapia yace Ameen mi zaki iya ci yanzu ta girgiza kasa kai tace na koshi “banga addah ba bata nan ne? Yace sunje kano ita da inna iya ke bata ji dadi ba sukaje dubata “Aydarh tace eyyerh Allah yabata lapia yace Ameen takallesa tace zaka tafi yanzu ne sir ya gyada kai yace eh daman nashigo ne kawai naduba ki ta jinjina masa kai yace sai dasafe make sure you prayed before sleeping tace in sha Allah yamata waving hannu kafin yafice “Dasafe ma tun bayan datayi salla kasa tashi tayi daga kan prayer mat anan ta kwanta “ jin shiru har kusan 11 yasa oum tashi ta shiga dakin aydarh a kwance taganta kasa idonta a rufe takarasa gabanta tana tabata taji wani irin zafi jikinta hankalinta yatashi tasa hannu ta tasheta ahankali take bude ido har takarasa bude shi tarrr suka hada ido da oum kokarin tashi tayi amma takasa sai cija lips dinta take oum data fahimce haka ta taimaka mata ta tashi kan gado ta daurata kafin tazauna tana tambayanta lafiyan ta aydarh ta girgiza kai ahankali tace fever da ciwon kai nake tafada sai ga hawaye “ oum tace sorry ki daure kiyi wanka sai kisha tea kafin ki sha magani sorry bara nahada miki ruwan tafada cike da so toilet din oum tashiga tahada mata warm water kafin tazuba bath perfumes tafito toilet takawo mata ta daura kafin tashiga wanka sharp sharp oum tagyara shimfidan gadon kafin tabude box dinta tafito mata da wani plain abaya mai brown mai kyau sai brassiere da pant da undie black ‘sai black inner cap “ fita tayi daga dakin tahadu mata shayin tana sauka kasa nan dinning taga rufaidarh zaune tasha riga da zani na wani super wax ash and blue tayi daurin zara buhari gashin nan yasha gyara kamaan dai oum “rufaidarh tasha kwalliya kaman dai yanda amare keyi a week din auransu “ tana ganin oum tace kinga yanzu nake cewa bara naje dakin baby naduba wai lafiya ashe kin rigani “oum tace Wallahi fa uktiee nima naga bata fito ba naje dakin nasameta she is sick Wallahi rufaidarh tace subhanallah mike damunta tafada tana ajiye mug din hannunta tamike tsaye oum tace tau fever dai ce tacemun nace tayi wanka sai takarya tasha magani rufaidarh tace tau shknn uktiee ki hada mata tea din bara naje dakin nata “ oum tace tau “ lokacin da rufaidarh tashiga tafito wanka tana daure da towel ta kwanta bata da karfin shafa cream ko kadan jikinta is very weak kaman wacce aka zare wa lakka “ rufaidarh takaraso tace subhanallah baby abun yakai haka wai sannu Allah yasawwake takaraso tajanye duvet din kafin ta dauke cream din tashafa mata ta taimaka mata tasaka kayan tasa mata hula sai ga oum tashigo da cup din tea sai dayan hannunta da bowl wanda French taste vegetable fry eggs ne a ciki “ takaraso ta ajiye mata tana mata sannu sai faman kallonta takeyi “rufaidarh ta karba tamatso kusa da ita takai shayin bakin kurba daya tayi ta dauki kai ganin bata so ne yasa rufaidarh dauka fork din dake cikin bowl din ta debo kwan tana kai mata baki ai kaman tana jira sai ga yunkurin amai yataho aikam ta dinga kwara shi duk dabawani abinci kirki a ciki hankalinsu oum bakaramin tashi yayi ba ganin yanda take kwara amai kaman zata fitar da kaf kayan cikinta dasauri rufaidarh tarike ta sai faman jera mata sannu suke ‘ga damuwa a fuskan su “sai datagama rufaidarh takamata ta wannke mata ta chanza kai kaya “oum tace tau uktiee yazamuyi da wannan case din asibiti zamu tafi ko nayiwa abba magana rufaidarh tace kin manta yau asubancin tafiya abuja yayi ba?kawai mijin zamu kira oum tace tau shknn ki kirasa “ tana daukan wayar aydarh zata kirasa sai ga kiran ummi yashigo wayan dauka tayi “bayan sun gaisa ummi tace kira nayi mu gaisa da ita nasan bacci gajiya take naji ya jikinta jiya damuka rabu tacemun kanta nadan mata ciwo “rufaidarh tace Wallahi fa yayah yanzu haka ma Abdoolmalik din zan kira yazo mutafi asibiti jikin nata yayi kasa kware Wallahi yanzu haka amai tagama ummi tace inalilahi waina illahil rajiun subhanallah amai kuma ai gashi nan zaune yana kallaci bara mu taho yanzu nan tafadi hakan tana kashe wayan hijab dinta ta warware tasaka yace ummi minene yafaru tace tashi muje jikin baby ne yayi kasa rufaidarh tace amai kawai take ya ajiye slice daya na bread din hannunsa yamike yace amai kuma ummi ? Ummi tace c’mon malam katashi mutafi zaka tsaya kana tambayana “ tashi yayi ummi nagaba yana baya ji yake kaman yabi ta katanga ya dira tsaban yanda yakagu yaje “direct dakin aydarh sukaje sama sama suka gaisa ummi takara so tarike aydarh tace sannu baby “ mike miki ciwo yanzu aydarh da duk ta galabaita tsaban aman datayi girgiza kai tayi shidai malik na baya tea din ummi ta dauka tana lallabata ko zata sha tana kai shi bakinta sai ga amai ‘ ta dinga kwara shi zuwa yanzu ko yatsan ta bata iya dagawa ta jigata hankalinsu duk yatashi malik ya matso yana kokarin ganin yanda zai taimaka mata duk ya rude Wallahi “ rufaidarh tace Ko first aid dinka zaka dako sai kayi treating dinta oum tace eh Abdoolmalik ka nutsu
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 59 Chapter of 83