ne kice bahaka ba, aydarh tayi murmushi tace ah’ah fa Allah ai muje ance bahaka bane,tafada tare da yin saurin shigewa kitchen,hibba ta girgiza kai ita har mamakin Aydarh ma take wannan wani irin kunya ne har haka,bakaramin kyau bubu gown din jikin Aydarh tayi ma hibba bad uk da ansaka mata itama sai colors din ba daya ba,hibba tace daman yazaayi ka dinga hadda kanka da ita Allah natuba,kafin kuma ta cigaba da bin parlor da kallo tana mamaki yarda akayi ba furnitures girgiza kai tayi wani zuciya nace mata ke ina ruwanki, aydarh ta fito hannunta rike da tray ta jera da abinci a sama,gaban hibba ta ajiye hibba ta dinga bin tray din da kallo fried rice sai coslow sai fruits da akayi slices kanana an zuba madaran ruwa kuma ba fruits salad bane, hibba tayi murmushi tace wannan irin lunch sannu da kokari aydarh ta koma kitchen ta fito da plate din ruwa ta ajiye kafin ta zauna tace auntie hibba kici manah,hibba na murmushi tace yanzu kuwa, hibba tafara cin abinci yayi dadi sosai tana ci kadan kadan suna labari, sai da ta kusa cinyewa kafin ta ture tafara shan fruits din,can hibba tace daga masallacin fa basu dawo ba, aydarh tace erh maybe ko sunje wani wuri ne hibba ta gyada kai tace ai kwara su barmu muyi fira wani class nashiga abun baa cewa komai Aydarh tace kai haba?mi ake koya a ciki? Hibba tace bara dai kigani tafada tana unlocking wayanta tashiga Whatsapp, aydarh ta dinga bin wayan da kallo normal iPhone X dashi auntie rufaidarh ke amfani har aydarh na mata dariya wai ai bawaya bane, rufaidarh nace mata Erh ba komai da ita dake iphone 15 din da ita dake iPhone X din duk dai ai sunansu iPhone, hibba ta dinga nuna ma aydarh lectures din group din duk kunya ma wani abun ke bata ita dai tama kasa kallo da kyau itakam hibba sai faman zuba sharhi take tace kinga wannan Allah yau ki ruda yayah malik dashi zaki gani,nifa jiya Doctor hadda su kukansa da kyar nasamu muka fito saboda yace yau ba fita Aydarh ta sukunyan da kanta, tana wasa da yatsun hannunta, hibba tace tau ai nan fa kullun sai an chanza salo kala kala kullun da style din daake koya manah Wallahi,Aydarh tace waii hibba tace wai kau kin tambayesa abunda ke tsakaninsu da yarinyar nan rabiah kau? Aydarh ta girgiza kai tace ah’ah “hibba taware ido tace dan Allah wai?aydarh ta gyada kai tace mantawa ma fa nayi amma zan tambayesa yau hibba tace kwara dai tun wuri mu sani saboda ba hankali ned asu ba kawatan ma miye sunanta bilki naga tana wani shigewa Doctor tau ni daga shi har ita baraga musu zanyi ba domin bazan iya sharing likitana da kowa ba “Aydarh tayi dariya tace ah’ah fa auntie hibba kishin yayi yawa, tau ita wacce kika fada din sonsa take ko miye? Hibba tace bandai sani ba tunda shi dai daga amsa gaisuwa baya kara ko kallonta kawai dai ita naga duk wani take taken ta ,Aydarh tace I didn’t know exactly what wrongs with others girls head,you should be a girl with mind a lady with class and a woman with attitude manah,hibba tace Wallahi kau kedae bari, ke dakika cika mace ke kika san wannan su ai basu sani ba,Aydarh tayi shiru kafin tace su suka sani aie,hibba tace Wallahi.dr ibrahim yayi shiru har malik yakara kafin yace kana nufin ita bata sonka komai? Malik ya girgiza kai yace I didn’t know what’s in her mind amma nidai san tunda akayi manah aure bata taba cewa tana sona ba kuma bata taba cewa bata sona kawa isai naga kaman soyayyyan yan uwanta take mun, kawai dr ibrahim yace tau ya akayi aka hada ku auran?auran hadi kenan komai? Malik ya girgiza kai baya son yafada wa wani sirrin su yace aaaaaa ni nasamu ummina da maganan ita kuma tagayawa abban mu shi kuma yace ayi manah aure kawai, dr ibrahim yace ita da aka gaya mata batace komai ba kuma? Malik ya bude hannu yace bata ce ba, dr ibrahim yace ko kuka ko wani abu irin alaman ta bata sonka,malik yace tayi kuka dai amma nafi tunanin na rabuwa da gidan e , dr ibrahim yace tau dakaje mata da bukatan mu’amulan aure ta yarda?malik ya gyada kai baya son ya nunawa dr ibrahim din ba abunda ya shiga tsakanin su, dr ibrahim yace kace idan taga kuna magana da Ramlah take ko wa tana fushi malik ya gyada kai yace eh dr ibrahim yayi murmushi yace tau ga sauki nan malik yace kaman ya?dr ibrahim yace kayi amfani da Ramlah wajan gano tana sonka malik yahade rai yace ban fa gane ba, dr ibrahim yace kayi kokari ko yayane kana nunawa ramla soyayyya ka nuna soyayya kuke kai da ita har waya ku dinga yi ko a gabanta ma ka dinga nuna zaka aure Ramlah ya dinga yabonta kana nuna irin yarda take sonka, cikin few weeks zaka fahimce abunda nake nufi and you will Appreciate my idea malik yayi shiru kafin can yace kana ganin wannan hanya zaiyi aiki kam? Dr ibrahim ya gyada kai yace in sha Allah just try and see malik yashafa kanshi yace tau shknn but I deep inside bana son naga fushinta fa dr ibrahim yace nasani kawai ka daure a na yan weeks ne kawai malik yace tau shknn mu wuce yanzu gidan mu ci abinci sai mu fita ai sai dare zaku koma ba? Dr ibrahim yace eh gidan suka wuce anan parlor suka zauna aydarh tayi serving dinsu abinci kafin aka cigaba da fira ita dai Aydarh batace komai sai dan smile datake sai kuma Erh ko ah’ah ko uhm can malik ya kalleta yace hajiya abinci fa? Tace naci hibba tace aaa fa auntie aydarh baki ci ba fa, malik bai ce komai ba ya zuba abinci a plate ya tura mata gabanta yace eat batace komai ba tayi kasa da kai ta dauki spoon din tafara ci kadan kadan rabi taci ta ajiye ya dago yana kallonta kafin yace finished it all kaman zatayi kuka tace na koshi basake magana ba yasaka mata fruits din ya mika mata yace wannan kam sai kin shanye shi tass, su dr ibrahim dai sai kallon ikon Allah suke.
Suke abinci take ci duk a takure saboda bakaramin yawa yayi mata ba dr ibrahim yace wannan ma har kasa ta kware ai,malik yashafa kansa yayi shiru bai ce komai ba, hibba tace ohh Doctor,komai sai kayi magana fada tana dariya giransa ya dage mata yace ai dole yasa yarinya gaba da kallo ai sai ta kware ma wannan, aydarh tawani langaban da kai tana kallonsa kafin murya can ciki tace nakoshi fa bai ce komai ba yasa hannu ya dauki plate din yahade dana su wanda suk agama ya kai kitchen warmer ta dauka da bowl din ta bi bayansa,tana shiga ta ajiye kafin tace fita zakayi sir?yace Erh ko mu zauna ta girgiza kai tace ah’ah fa har kwara ku fita yace daman mu ma bamu ce zamu zauna ba ‘har yayi hanyan fita ta jawo sa yana kallonta ko kiftawa babu yace mi kuma? Tana hade rai tace to kaganta?yabude ido yace wa? Tace ita wannan din ya girgiza kai yace aaa ban ganta ba,munyi waya dai tace mun zataje lalle,Aydarh tace lalle fa kace ohh har digits dinka ma ne da ita yace eh mana yarinyar da zan aura yazaayi tarasa digits dina Aydarh ta tabe baki tace Allah ya kyauta kam,yace Ameen yafita ta kusan five minutes kafin ta bi bayansa dr ibrahim har yadawo kusa da hibbansa yana nuna mata abun a waya malik nafitowa ta dan bada distance tsakaninsu,malik dai yazauna inda ya tashi can aydarh tafito,malik yamike yana zuba hannunsa a pocket yace ma dr ibrahim ai sai kayi mata sallama love wins mu tafita koh,dr ibrahim yace ai sallaman nake mata ka fito, malik yakalli aydarh kafin yace anything before I go? Ta girgiza kai ba kallesa ba tana kallon wani direction daban,murmushi yayi kafin yace amarya mu mun fita hibba tace Allah yatsare ga amanar Doctor nan banda kallon mata please duk macen da ta kallesa kayi making sure yayah malik ya dinga istigifari kenan har ku dawo, malik yayi murmushi yace alright madam “ angama in sha Allah,dr ibrahim yabude baki har sai data gama kafin yarufe yace ai ni duk duniya bayan ke da iya bana ma sauran kallon mata kin sani ai, hibba tayi wani murmushi tace yes my Doctor ,dr ibrahim yakalli aydarh yace madam ke bazaki bani amanan ba?Aydarh ta girgiza kai murya can kasa ta kalli malik tace “Aji tsoron Allah “ malik mamakinta yakashe sa yasan inda magananta ya dosa “baice komai ba yafita dr ibrahim yabi bayansa yana masa dariya ,hibba tace amma kin bani dariya wai aji tsoron Allah duk kishine haka? Aydarh ta sukunyan da kanta bata ce komai ba.suna fita dr ibrahim yace kai mi kafada mata yanzu? Malik yace cewa nayi wajan lalle zan tarar da yarinya shine ta bata rai fa,dr ibrahim yayi murmushi yace ahankali ahankali komai zai daidaita in sha Allah yauwa maganar aikin har yanzu shiru wai? Malik yace tau yace nabashi time amma har yanzu bawani feedback dr ibrahim yasauke ajiyan zuciya yace Allah yabamu mafita malik yace dr ibrahim yace tunda muke tare yallabai baka taba bani labarin course din dakayi ba,malik yayi murmushi kafin yace ranka dade ai kaine baka tambaya ba so I even thinks you didn’t want to know,dr ibrahim yace kawai dai zancan ne bai zo bas ai yanzu,malik yasauke ajiyan zuciya kafin yafara ba dr ibrahim labarin schooling dinsa tunda yafara dr ibrahim ke kallonsa har sai dayakarasa kafin ya mike yayi saluting dinsa yace due to all respect sir I saluted you,for your field and I saluted for your result yace da dan karfi and I saluted you for remark yallabai kafin ya ba malik side hug sukayi hand shake dr ibrahim yakasa dauke idonsa kan malik mamakinsa na neman kashe sa,yayi wannan babban course din amma ya tsallake yazo yana aikin gini ba karamin tausayin malik din yaji a yau ba ,har wani irin girman malik din yaaji yakaru a ransa cikin da respect dr ibrahim yace yallabai amma da irin wannan result din kake haka? A kasan nan kasan baku da yawa kam? Anfiye tafiya can waje ayi shi kuma asamu aiki can nan Nigeria munyi lacking irin wannan field din can kwananki anguwarmu akwai wani babban likita a can cairo nasamu labarin yazo yana karban credential din mutane duk masu degree a medicine kaman mu,mun kai amma saidai ba abunda yake bukata ke nan ba, yanzu gashi Allah yakawo amma malik ya koma yanzu fa gashi bansan hanyar da zaa same sa ba, malik dake kallon dr ibrahim ko kiftawa babu yace kaga ibrahim zauna dr ibrahim yazauna kusa da malik still idonsa na kanshi yace ka kwantar da hankalinka this my seventh year of graduating, babu aiki kasan anan sai idaan kasan wani,wani yasanka kafin kasamu offer lets keep praying buddy in sha Allah komai zai wuce dr ibrahim yace hakane yallabai amma sai idan babban macuce za ka kai wannan takardun naka yak’I daukan ka aiki, kafi karfin aiki a clinic yallabai da sai nabi duk hanyan da zan bi wajan ganin nayi ma Doctor magana “malik ya girgiza kai yace don’t mind ibrahim komai zai wuce yeah,dr ibrahim yace sure “ malik yace kasan miye babban abunda ke damuna? Dr ibrahim ya girgiza kai yace karatun yarinyar nan ban taba jin tausayin kaina ba sai yanzu ibrahim ashe akwai ranar da nauyin wani zai hau kaina dole dole “dr ibrahim ya dinga kallonsa kafin yace mi karatun nata yayi malik yace,nayi alkawarin sai ta karasa karatun ta in sha Allah kullun saka nake da warwara amma har yanzu I have no way out ibrahim,dr ibrahim yayi shiru kafin yace mi take karanta ita din? Malik yace pharmacy and technicals dr ibrahim yace eyyerh ina ga akanon nan ma akwai university da akeyin sa? Malik yace ni kai ina tunani course din baiyi yawa haka ba, bako ina aike yinsa ba dr ibrahim yace kwananki muna labari da Doctor yake gayamun zasuje polytechnic can katsina za’ayi introducing course din I thinks can anayi amma diploma ne, malik yayi shiru yace ibrahim idan so samu ne nafi son tayi degree ko ta karasa can inda tafara dr ibrahim yace in sha Allah yallabai da wannan karatun naka you will faithful all your ambitions and you will remember my words malik yayi murmushi bai ce komai ba tunani kala kala ransa “he wish he could see his family ko sau dayane a wannan halin lumshe idonsa yayi kafin yabude ya tsinci kananun dutsi,yana jefawa kusa da ruwan dasuke, dr ibrahim yana kallonsa tausayin sa har yayi masa yawa he wished zaiyi iya yin wani abu amma in sha Allah sai yasan yarda yayi yasamu labarin Doctor usama,can malik ya jefa last stone din dake hannunsa ya kalli dr ibrahim yace ibrahim dr ina zan samu guitar please dr ibrahim yaware ido yace jita jita dai wacce nasani malik yashafa kansa Still idonsa kan dr ibrahim yace eh ita dai a ina zan samu dr ibrahim yace kai kam mi zakayi dashi ko kana waka ?malik ya girgiza kai yace aaaa waka kuma,ko waka daya ma na masu waka ban iya ba balle ni nayi kawai dai I likes playing guitar ne dr ibrahim yace tau tashi muje wajan saeed he is one of my friends nasan yana waka kuma yana business irin haka so definitely nasan zamu samu a wajansa bama sai kasiya ba kawai zan karbar maka saboda yanzu nasan yayi tsada ma ,malik yayi shiru kafin yace muje tau a keke? Dr ibrahim ya ce babu nisa daga nan zuwa studio dinsa so we can treak by our foots malik yace “okay” daga haka suka wuce,cikin few minutes suka karaso babban studio dialing number sa dr ibrahim yayi yace yana bakin studio dinsa ,guy ne dogo bakin yayi styling hair dinsa irin na yan wankan nan welcoming dinsu yayi tareda yi musu iso suka shiga ciki sai da suka gaisa sosai kafin dr ibrahim yayi masa bayanin abunda yakawo su saeed yayi murmushi yace aikam akwai kasan baa rasa nono a riga wani haddadan karamin guitar saeed ya dauko yamikawa, malik karba yayi yana binsa da kallo kusan irin nasa na gida, sai dasuka sha fira kafin malik yasake godiya suka wuce, dr ibrahim ya kalli malik yace to yallabai ai sai kayi playing naji ko,malik yayi murmushi kafin yafara playing jitan kadan kadan ahankali,kidan mai siring dadi babu wani kara sai sound din mai kwantar da hankali ,kusan 10 mins yana playing kafin dr ibrahim yace ya isa haka ai nayi tunanin irin fa nasu yan wankan hausan nan ne ashen aka na yan gayu ne wannan ai kace mutun yayi bacci ma kawai malik yayi murmushi yace kaga magrib yayi mu tsaya masallaci muyi sallarh kafin mu je gidan sai ku wuce ai yau kam sun sha fira,na ASSEIYARH ai tana sakewa da hibba yanda bata fa da sabo ko kadan amma naga ita sun saba dr ibrahim yayi murmushi yace ai wifey magana ba kaya ba a wajan malik yace ai ta kyauta, sallan sukayi kafin su wuce gida suna shigowa ana dawowa da nepa wanda basu ma cika dauke shi ba,sunan parlor zaune da alaman sallarh suk agama ,shigowa sukayi aydarh tasake gaishe su hibba ma tana yi musu barka da dawowa “dr ibrahim yace tau kin taso mu tafi haka nan ko na barki nan ne sai zuwa jibi? Hibba ta hade rai tace aaa sati zanyi anan katafi kace ma iyana ina gaisheta malik yayi murmushi yace tau ka tafi tace ta na nan dr ibrahim yayi shiru yana kallonsu kafin ya kalli aydarh yace kina fa jinsu ko?aydarh ta gyada kai tace erh please ta zauna bana son ta tafi nima dr ibrahim yarike baki yace tau badani ba kar a makan ta mun mata kwara natafi da abuna gaskia bazan bar ta ba, hibba tayi dare kafin ta kalli aydarh datayi da fuska kaman zatayi kuka tace kinga sorry in sha Allah ai zan sake dawowa sai anjima,aydarh tace thank you auntie hibba we really appreciate,hibba tace don’t mention auntie aydarh Allah yabar zumunci sai nazo ankarasa koya mun fried rice aydarh tayi murmushi tana boye fuskanta a hijab har bakin kofan compound din suka rakasu,kafin su dawo suna shigowa parlor malik ya kalleta yana dan yin kalan tausayi yace hajiya zan sha shayi “tawani hade rai tace a can ba kasha ba?malik ya ware ido yace ina? Tayi masa banza shidai kallonta yake ko kiftawa babu yace wai ina? Aydarh tasake bata rai tace can wajan gurl din taka dafada cike da tsiwa malik yayi murmushi yasha bread dinsa kafin yayi kasa da murya yace nasha fa kawai yanzu so nake nakara sha, kuma ma duk ta gaji bana son bata wahala ne yasa nace idan nadawo sai ke kiyi mun sharp sharp yafada yana danne dariyansa ganin yarda take kallonsa,tace to baza kasha shanyin ba yarinyar data kawo kifi,duk koi na yadauki odor,ba fish din kawai ba har ita babe din naka bad odor take fitanwa kindly inform her about unique perfumes please akwai marar sa tsada daidai na local champions irin ta, amma there are unique,ba kalan nata masu bada very bad scent,malik da tunda tafara magana yayi mutuwan tsaye yana kallonta kaman t.v idan baayi wasa ba zai hadiye yarinyar nan duk a huta she is killing him duk wani bits dinta ji yake yana tafiya da imaninsa he can lie or deny anything,he likes every bits of her, he can deny it he loves how beautiful she is “ she is real definition of beautie , tana gama maganan tayi shiru ganin kaman ma bai ji ta ba yasata cewa kafin ayi isha a gama kawuce mosque fa sai lokacin yadawo hayacinsa yabi ta da kallo ta juya har yakai bakin kofa kuma yadawo yace shayin dan Allah batace komai ba tayi shigewan ta daki ,masallaci yawuce har yanzu yakasa daina tunanin yanda take magana cike da tsiwa ahankali ya furta yah rabbil alameen mike shirin faruwa dani ni kama yasamu kansa da tambayar kansa, sai wajan nine yashigo bai tsaya koi na ba yawuce bedroom din zaune take a katifa tana karatu tanajin sallamansa ta amsa tacigaba da abunda takeyi bata ko dago ba zama yayi kan katifan kusa da ita yana kallon littafin datake dubawa, littafin ta rufe kafin ta dago tace yau kace babu ball but you stay long a waje ‘’malik yace ai nashigo gida aydarh tace amma ai baka parlor yace ohh ai ba parlor bai na can tareda da Ramlah aydarh ta dauke kanta batace komai ba tana sake bude book dinta,yace ina shanyin tayi masa banza ganin kaman idan ya cigaba da mata zatayi masa kuka yasa shin yin shiru kafin yace ina shanyin ? Batace komai ba tayi shiru kaman bazata ce komai ba can tace ina nagaya maka kaje tayi maka shayi kuma tunda baka jin maganata duk ranar danaga umminka sai na gayan mata ,malik yaware ido jin abunda tace yace kai haba?mi zaki ce mata tau?tawani hade rai tace ai tace tabakani amana right?malik ya gyada kai yace ehh amma bai kowa yasan ban ci amanan bak oh ?aydarh ta girgiza kai tace zance mata baka jin maganata idan nace kada kay isai kayi kuma babu ma ruwanka dani ka fita am sleepy,tafada tareda zamewa zata da kwanta yayi maza yajawo ta jikin yace yau sai na maki proving nine mijinki yau sai kinsan you are not longer a child kema macen aure ne dawani irin speed take kallonsa chest dinta na over racing saboda yarda taga yayi.
Ganin yarda yarike ta din, yace sai kin gayamun,miyasa kika ce “Aji tsoron Allah !gabanta yafadi tawaro ido tace ni nace haka? Ya girgiza kai yace aaaaaa ni nace,tayi wani iri da fuska tace eyyerh ni fa haka kawai nace kuma ba ma sake tuna ma nayi ba?malik yayi shiru yana kallonta yace mikika sake tuna mun? Yafada ya saasssuta rikon dayayi mata ba komai fa “yace ohh naji tsoron Allah kar naci amanan ki naje wajan Ramlah ko?tayi kasa da kanta batace komai ba,malik yace magana fa nake dake tace Erh “yace tau miyasa idan naje yazama rashin tsoron Allah? Tace ai ba matarka bace malik yace amma ai budurwata ce ko? Tayi shiru tana sauraron sa Still kanta nakasa tak’I dagowa ta kallesa , yace kinsa yarda nake sonta kuwa itama take sona kam? Aydarh tayi saurin rufe masa baki da duk hannunta biyun tace ban sani ba and I did want to know,kuma ni dan Allah ma sai dasafe bacci zanyi kafin ta dauke hannunta daga bakinsa yace kwanta tau nima anan din zan kwana yafada ya nuna mata gefenta tawani ware ido tace Allah bazaka kwana anan ba “malik yayi murmushi yashafa kansa yace akwai rana yana fadin haka yafita yabar ta da kallonsa baki bude har yafita,yana fita tamike tasaka wa kofan key kafin ta kwashe books dinta ta mayar jikka tadawo ta zauna kan katifan, tayi tagumi “tunda suka baro gida sai yanzu take tunanin karatun ta, ganin tunani na neman zautar da ita kawai yasa ta zame ta kwanta tana sauraron bugun zuciyanta,miyasa tayi saurin sabo dashi sabon da bayan abba da salmerh babu wanda take iya zama suyi fira har tayi dariya sai shi wani zuciya tace mata ai dole tunda yanzu baki da kowa sai shi ,tau idan dagaske yake fa idan yayi kudin zai je ayi musu auran d ita fa? Tawani tabe baki tace tau sai mi sai araba auran tunda daman ai bakwa son juna,kowa sai ya koma gidansu kawai lokacin su abba duk sun bar fushin amma kuma ai ko an raba zaki cigaba da ganinsa tunda yanzu you are families! Maida hulanta tayi kafin ta dauko pillow tayi hugging kafin ta yafa duvet ta cure waje daya har bacci yayi gaba da ita. As usual bayan sun gama gyaran gida suka daura breakfast shayi kawai suka dafa yasiyo musu bread sai eggs dasukayi frying kwana biyun nan malik duk yaji sa wani kala kaman baya bata abincin daya Kamata aljihunsa yafara yin kasa ga har yanzu bai sai mu aikin ba daman 10k ne dashi sai yahada da 20k din da Allh musa yabasa making 30k dashi ne yasiyan musu kayan abinci those days Ko fruits din ma baya wani siyan musu dayawa na kudi kadan yake siya he is just managing the situation kafin yasamu wani aikin, kamar ko yaushe shayin rabin cup ta zuba sai madaran kadan sugar kam baa magana tana son sugar sosai bournvita ma haka kallonta yake ko kiftawa babu yarda take motsa tea spoon dagani kasan hankalinta ba wajan yake ba , yace what is wrong ko bakya son shayin ne?ta girgiza kai tace ah’ah yace tau tunanin miki ke? Tace babu komai yayi shiru kafin yace tau yi break din ki ya atare zamuyi wanka to kawai tace masa ta cigaba da shan shanyin haka nan babu bread shima kallacinsa yake can takarasa sha shanyin ta sa fork tayi cutting egg din kadan takai baki sai da taci kusan rabi kafin ta ajiye zata tashi bako dago bay ace come back here and finished it all waza ki bar mawa? Kamar bazata dawo din bas ai kuma ta dawo don tasan yanzu sai yace zai dauke ta itama wannan tabatan dayake na mugun daga mata hankali ganin take har yanzun fa babu kyau kawai dai suna fada ne wannan ai mugun iskanci ne ba kaman wani lectures da tagani a wayan hibba,zama tayi Ahankali take cin kwan sai daya dauke ta kusan 25mins tana cikin waina daya na kwai time din har yagama ya kwashe nasa kayan yakai kitchen
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 25 Chapter of 83