kaci abinci yace ohk your majesty yamballs din yahau ci bakin daya hankalinsa na kanta sai kallonta yakeyi ta cikin abaya yake hango yanda waist dinta ke kadawa “ kunun yakara a cup din yafara sha “ lokacin data gama ta dawo ta zauna kan gadon yakusa cinye yamballs din ta dinga kallon warmer ganin wanda yayi saura bai fi three ba hannu tasa ta karba tadauki murfin kula tarufe tasa hannu ta ciro tissue ta goge masa gefen bakinsa da hannunsa kafin ta tashi tawuce takarasa bakin dustbin din dake corridor ta jefar tana dawowa yace closed the door ranki dade tayi shiru sai kuma tayi abunda yafada din “tadawo “yajuyo yana kallonta ahankali yace namiji ne wanda ke measuring clothes din? Ta gyada masa kai yayi shiru kafin yace su shagon dinki babu mata masu auna mata tabude hannu ahankali tace gaskia dai ban sani ba “yace tau idan mukaje sai su gwada mun yanda zanyi a jikin wata sai na auna ki lemme warn you ko batare da ni ba ban yarda namiji yayi measuring dinki bai dan bahaka ba ban yafe ba tayi kasa da kai tace in sha Allah “yace yauwa kafin yakasa hakuri yace shi wannan zip din lalacewa yayi cuddle bug da bazaa zage shi da kyau ba “ta girgiza kai tace lapian sa lau “yace tau nayi miki zipping dinsa ta gyada masa kai “yasa hannu yasake jan zip din kasa daman tasan ba zagewan bane wani abu yake son yayi “kuma Allah ya shirya mata shi “ ta dauke kanta yasa hannu yana yawo dashi ta cikin bra dinta yau zafin jikinta dasauki compared to yesterday ‘ yadinga mata wasa da hannu a boobs muryansa very soft and slow yace zan sha mamana “daman tasani aie amma duk masifan shi Wallahi bazata yarda yayi sexing dinta yanzu ba bata da wannan karfin ita ayanda tasani just 5 to 6 kai har 10 minutes ma shine ake sex shi kam bai ma iya yin ko 40mins sai 2 hrs “ yasake marairaice way ace please wife “tausai yabata kawai ta gyada masa kai yazame yana kwantar da kanshi a cinyar ta yasa hannu yayi kasa da bra din her prettiest balloons boobs suka fito ga bronze skin din wurin yana kara sheki “ ahankali yakai tongue dinsa ya lasa “kaman dan mayye “ idonsa har ruwa sukeyi “ kafin yayi wani irin chafka darufe ido dasauri saboda taji zafi tayi wani yar kara “yacigaba da mata dasauri dasauri “ duk da tanajin zafi yau bata sam miyasa ba tunda har yazamar mata jiki sha mata boobs dayakeyi amma sai taji zafi yau “ sai ta dauka ba don bata da lapia ne “ hannu tasaka tana rike kansa “sai yasake bashi proper assess wurin shan nonon “har wani biting dinta yake “daurewa kawai take “ya chanza dayan shima sai data rufe ido daya ja “haka yacigaba da sha ita kuma tana caressing head dinsa “ kaman dan yaro ahankali tace yayah yace uhm “tace idan angama biki kai kawai zaka koma “boobs dinta daya a bakinsa yace why?tace kaga banda lapia kuma can dagani sai kai kwara na zauna anan din idan yaso sai ka dinga zuwa kana ganina “sakin boobs din yayi yana daura kansa bisa su yana kallonta itama shi take kallo tana wasa da hannunta a suman kansa “yace waya ce ki fadamun haka tayi shiru kafin yasake cewa magana nake dake “gently tace Allah babu kowa kawai ni ne nace maka haka “ya girgiza kai yace ban yarda ba “idon yayi raurau ta gyada kawai tace to”murmushi yayi na gefen baki yana jin kaman yahade yarinyar nan wani lokacin kawai yahuta da masifan sonta daya dami zuciyan sa “ yace oya feed me yourself ta gyada masa kai tasa hannu tana kama kansa sosai kaman yanda yakoya mata tasaita boobs din sosai a bakinsa tasaka masa yaja ta cija lips yana wasa da daya yana shan daya kanta na mata ciwo kadan kadan dasauki bisa ga jiya datayi tunanin ma lokacin rasuwar ta ne yayi “ tashi yayi zaune yasa hannu ya mayar mata cikin bra kafin yaja zip din yakai lips dinsa kan nata yabata wani very light kiss “kafin yakwanta yasata jikinsa yaja musu duvet tashige jikinsa kaman yar mage wannan perfume din nasa yana sata jin peace of mind shima yaron kaman yasan ubansa ne yazo sai taji ciwon nata ma yayi mata sauki Wallahi “ duk datake shagwababiya “Wallahi tana daurewa tana kokari da jarabar malik duk uban girmansa haka take dauke sa tsaf “shi kansa yasan yarinyar na kokari tana hakuri kuma dashi saboda kwata kwata ita bata da jaraba “sai daya tuno maganar ummi lokacin da aka daura musu aure zasu tafi kano tace jikinta nabata yasamu matar rufin asiri hakika aydarh matar rufin asiri ce a wurinsa da wata maccan ce “bazata taba juri wannan jarabar tasa ba idan ita bahaka take ba amma ita tana hakuri dashi “bacci daman take ji tariga sa yin bacci kafin shima yayi. Karfe sha daya daidai jirginsu dr ibrahim ya sauka a adamawa tare suka taho da dr hafsa,inna hibba,aysha dasuka tafi tareda inna sai iya da rabiah “inna sai wannan abu take a airport ita ga wacce tasaba shiga flight malik ne yazo daukan su sai karin driver daya da atare zasu taho da aydarh kuma yace ta hakura tazauna gida kar gajiyan yayi mata yawa “dr ibrahim natayi masa tsiya dr hafsa na taya sa wai yazama wani Alhaji guda yakara kiba Washington ba karamin ansar sa tayi ba “dr hafsa tace ina kanwar tawa malik yace tana gida tana jiransu hibba dai zuwa yanzu ga ciki nan tar tayi nauyi sosai “lura yayi da yarda rabiah kew ani sinne kai yayi murmushi yace yau ga rabi a jirgi hope bakiyi kuka ba?rabiah ta bata fuska tana turo baki tace kaiii yayah malik kaman wata yar kauye dai iya taceke ja can yarinyar dakika kasa bacci jiya saura kadan nace anfasa zuwa bikin dake aie inna tace daya fi sauki Wallahi “yanzu haka aka bar wasu lami mai aiki gida suyi kaca kaca da kayan shayin duk sai sun gayyace famelinsu na babban layi anzo anci ansha Wallahi dana wulakanta mutun na koma bansan lalurin kazanta banda ibrahin dayace idan ma muka koma sai ya sa a chanza kayan gidan da bazan bari ba Wallahi abaro su malik yace idan ki kayi hakuri ma ranki dade kwata kwata yau saura sati biyu fa ki wuce umra miyayi ruwanki dasu inna tasake gyara yafi mayafinta tace Wallahi kuwa dan albarka “iya dai sai faman murmushi take daman akwai wannan surukuntar tsakanin su da inna innar ce dai ba ruwanta aysha tace yayah su halime fa?yace suma anjima kadan zaki gansu dr hafsa tayi murmushi tace yau zaayi kwanan drama kenan drama princesses are back “malik yadafe kai yace aie yaran nan ciwon kaine “hibba tace ba kaman my maryam “dr ibrahim yace ina ruwan auta ita dai rabiah babu wanda tasani cikin halime Ko maryam aysha cewa kawai da yanzu har sun saba dan satin dasukayi ita da inna a kano duk da aysha bata fiye magana ba amma tanada shegen kirki har tafi mata dr hafsa kirki ma “ suna isa mai gadi yabude musu security’s suka taimaka musu wajan shiga da boxes dinsu ummi farin ciki kaman zata taka kan babies saboda ganinsu “ zasu zo ages da iya “da taimakon maids biyu na oum ummi tashirya musu abinci “ su dr hafsa ma da hibba sai rabiah da aysha kasa jira sukayi a gaisa da kyau suka wuce gidansu aydarh suna shiga parlor oum ce zaune sai rufaidarh sun asha dogun rigan laces zanan kala daya saidai bambamcin kala ko ranar wunin bikin sukayi wannan shigan yayi manyan mata ne friends din su oum zaune taro dasu a parlor ga wedding planner na nuna musu yanda deco din wunin bikin zaya kasance duk sai da rufaidarh tayi hugging dinsu hadda rabiah da bata sani ba amma tasan sister dr ibrahim ce daga gani “oum tayi welcoming dinsu duk suna ma hibba sannu ganin yarinyar tayi nauyi suna gama gaisawa oum tace su huta anjima driver yakai su shagon dinki ayi measuring dinsu godiya sukayi Sosai kafin sukayi hanyar dakin aydarh.suna shiga lokacin tafito daga wanka “tasaka wani baby pink abaya sabo dal anyi masa kwalliya da laces golden kadan kadan ajiki tayi kyau bana wasa ba tana drying gashinta data wanke sa haka nan duk da gobe zasuje salon amma ji tayi har gashin ya dameta “daure kawai take amma sam bata jin dadi “tana ganin su ta tashi tsaye baki daya suka hade sukayi oyoyo rabiah dai na gefe sai faman murmushi take aydarh tajuya ta kalleta tawara ido irin alaman mamakin nan tace Rabiatu hadda ke welcome sis ta nufeta itama tabata side hug Wallahi rabiah har cikin ranta taji wani dadi ganin yanda aydarh tayi mata sai yau tasake ganin haukanta nason yin kishi da aydarh “ zama sukayi cike da wayewa suka gaisa “ dr hafsa dai sai kallon aydarh take haka hibba ko dauke ido babu kallo daya sukayi mata suka gane she is pregnant “ wani kalan dadi dr hafsa taji har kasan ranta “Aydarh is pregnant kaiii woaw “kasa hakuri hibba tayi tayi gyaran murya tace nikam aunty sai naga kaman masu ciki sun karo a wurinnan dr hafsa tayi murmushi tace nima naso nafahimce hakan “Aydarh tamike dasauri kaman wata marar gaskia tace ina zuwa duk suka bita da kallo suna murmushi banda aysha da rabiah da bawani fahimta sukayi ba hibba da dr hafsa suka kwashe da dariya hadda tafa hannu tana fita ta zauna dining din nan corridor tadafe kanta duk kunya takama ta ita kam sir yagama da ita “kusan five minutes tayi anan kafin ta daure ta koma cikin dakin.
Tazauna ahankali gefensu kanta a kasa tana jan fingers dinta “dr hafsa tayi murmushi tace matan Doctor ‘aydarh bata ce komai ba Hibba tace sannu auntie aydarh ance baki da lafiya? Aydarh tace uhm nagode dr hafsat ace subhanallah asha kam mike damunki aydarh ta dan yamutsa fuska tace mura ne sai fever “ dr hafsa tayi murmushi tace eyyerh sorry ahankali aydarh tace aunty duk kunci abinci? Dr hafsa tace no nan kawai mukayo aydarh tace lah ai da kun ci abinci first bara nasa a kawo tafada tana mikewa walking very slow irin na marar lafiya tayi hanyar kofan “daidai zai shigo zai bude yaji ana budewa yatsaya budewa tayi bata lura dashi ba aikam sukayi karo dasauri ta dafe goshinta tace ouch wayyo oum kamata yayi yajawo kofan a rikice yake shafa mata goshin “yace shshsh sorry baby girl Allah ban san kina nan ba trust me kinji ta balla mai harara tace shine bara kajira nabude ba kaji kuma alaman zan bude ba?yace tau yanzu dai ayi hakuri dan Allah “ ta marairaice fuska tace eyyerh sir kaga har su aunty ma sun gane am pregnant ‘malik yawara ido kaman irin gasken nan yace subhanallah yanzu yazaayi? Tace Wallahi nima dai ban sani ba “yace kinga karki damu itama matan ibrahim ba kinga tanada ciki ba?ita bata boyewa babu ruwanta tunda tasan is normal kawai dai ki daure ki dinga cin abinci idan kika samu karfi babu wanda zai gane ma kinada ciki ta gyada mai kai yace tau yanzu ke ina zakiji “tace abinci zan saka akawo musu basu ci ba “malik yace nima abincin nazo mu ci nan din “bara nashiga nace musu ummi tace nakira su “Aydarh tace kai sir miyasa yace babu komai ina zuwa tarike hannunsa tace nidai dan Allah ka kyalesu su ci abincin su anan yace sai fa sun tafi cuddle bug kedai tsaya anan “tayi raurau da ido zatayi masa kuka yayi murmushi kawai yashiga dakin sallama yayi suka amsa kafin fuska ba wasa yace hafsa ummi na kiranku “and anjima bana son bata lokaci zamu fita dr hafsa tace ohk yallabai “fita yayi ‘dr hafsa takallesu tace mu tashi mu tafi mikewa sukayi duk suka fito suna nan corridor yana tsaye cikin karfen stairs aydarh na gefensa magana yake mata tana sauraron sa “dr hafsa tace Aydarh bara muje wajan ummi anjima mayi magana “Aydarh tace to auntie suna juyawa yakama hannunta suka shiga dakin yace anjima zasu tafi sai nasa driver yadauke su “tace miyasa bara mutafi tare dasu ba yace driver dai nace zai kai su tace Alright “ yace mi aka dafa yau?tace nikam ban sani ba ‘yace tau mi zaki ci ta girgiza kai tace ai bana jin yunwa yanzu anjima zan ci tace fadamun have you eating?yagirgiza kai yace aaaa tace zauna ina zuwa ‘ tafada tana mikewa “kasa tasauka ganin su oum basa nan sai uban souvenirs din da aka gama packaging “ta nufi hanyar kitchen din tana shiga maids din suka juyo suna gaishe ta ta amsa su ahankali kafin ta matsu tana bude warmers din fried rice ne sai pepper chicken da beef sauce kwata kwata aroma abinci baiyi mata ba “batace komai ba tafice daga kitchen din “duk suka bita da kallo upstairs tahau tashiga kitchen din sama maids daya ce a ciki tana diluting mayonnaise “ ahankali ta amsa gaisuwan datake mata kafin takarasa tabude warmer abinci abba “ white rice ce sai curry soup da salad “plate ta dauka tazuba rice din daidai yanda tasan yana ci kafin tasa soup din gefe sai salad spoon ta daura kafin ta dauki wani plate din ta kifa kai ta fita “yana zaune a wurin data bar sa wayanta a hannunsa ko mi yake gani a wayan oho “ karasawa tayi gefen gadon ta zauna tabude abinci kafin gently ta sa hannu ta karbi wayan ta daura mai plate din a laps tamike tayi takoma kan sofa ta zauna yadage gira Yace you “bazaki ci bane?ta girgiza kai tace zan ci anjima yace look wife dole fa sai kina cin abinci zaki samu karfi kuma kinga you are not only one now ‘you have to be cared karki je kuma wani ciwon yazo “let’s eat please duk bata so haka ta dawo kusa dashi yajuya abinci ahankali yakai mata a baki sosai abinci yamata dadi shima yaci ahaka yacigaba da feeding dinsu can tamike tace ta koshi ganin taci dayawa yasa shi barin ta fridge din corridor tanufa “ ta dauko masa bottle water da glass cup anan kan dining tadawo ruwan tabasa kafin yace where your drugs? Tanuna masa bedside drawer ledan drugs din yajawo yabude ya ciciro yabata tana daure fuska dai ahaka takarba “yace good batayi niyyan smile ba amma sai datayi yace gobe su uncle zasu zo so I thinks I will be much busy mamana dan Allah Ki kula da kanki ki sha magani kici abinci I know bakya son hayaniya so don’t stress yourself for my sake dan Allah “ tagyada masa kai ya shafa kanta yace and anjima sai mu ma mom transfer kudin ko zamu bawa oum tabata ne?aydarh tagirgiza masa kai tace kawai mubata sir yace ohk princess now am leaving ibrahim najirana zamu karbi dinkin uncle na daurin aure “gyada tace shine zaka koran mun yan fira while kaima tafiya zakayi yace pardon me ranki dade abunda ko 1hr bazan kai ba zandawo mu fita ma “did you start caring about me like that tajuya masa kai tace sai kadawo yayi murmushi kawai kafin ahankali yace yaushe zaki ce kina sona dan Allah?yafada kaman mai shirin kuka tace sirrrrrrrrr dawani irin tone dayaji from head to toe dinsa na neman fara waka-waka yah rabbil alameen “tace kaje kar ya gaji da jira bye “yayi gathering courage dinsa yace ohk dear I love you yafada yana mata blowing kiss “tace take care yace tau darl “fita yayi tabishi da kallo tana girgiza kai kawai mikewa tayi takarasa gaban mirror tana kallonta kanta mamakin yanda tayi wani fau tagani cream dinta dai shine take using har yanzu “dazu data na drying gashinta bata tsaya ta kalli kanta da kyau basai yanzu daman can haka shape din yake buh yanzu saidai taga kaman irin tasha magani kalan irin kara budewa datayi said ai tafada a ido da fuska kana kallonta kasan she is sick manya kuma kallo daya zasuyi mata su fahimce ciki ne kaman irin yana jiran ace akwai shi saiduk wata alama tayi showing gently tayi placing white clean soft hannunta a cikin bakaramin kyau diamond rings dinta ke kara wa hannun ba “ ta lumshe ido bata san ya akai yi ba jitayi she is feeling the baby ma a cikin kusan five minutes tana tsaye a wurin tana kallon kanta wai yau ita ne keda aure kuma hadda ciki “maganar sa ke mata yawo a kunne yana dawo mata fresh a brain “ when zaki ci kina sona?dole tafada ma kanta gaskiya ita kanta bata san abunda takeji ba akan malik itadai tasan ko dawasa bata son ganin wata a wajan shi “ idan ta wuni baya nan ko bata ganshi ba tunanin sa ke hanata sakat yana mata kyau idan yayi kwalliya duk da by nature Allah yadaura mata tausayi amma tausayin datake wa malik na daban ne “ko da zata wahala bazata taba bari taga yana ciwo bako gajiya yayi daga wurin aiki zataji duk abun ya dameta “when it comes to sex bata so bata so amma idan ta tuna zai iya yin rashin lafiya bata iya hanasa ko da tagaji tana daurewa “idan suna tare zataji ta very safe!to mi hakan ke nufi tana sonsa ne?dasauri ta girgiza kai wata zuciya nace mata keda baki san so ba “komawa tayi tazauna kan gadon ta rike kanta tunani na neman zauta ta salama ta samar ma kanta tacire tunanin a zuciyanta idan ma bata son sa ya zatayi?tunda ko zata mutu tasan babu wanda zai ce yarabu da ita bama zancan rabuwa Ai a yanzu “kawaii dan shine kaddaranta shikenan ta karba Allah ya cigaba dabasu zaman lapia that’s it,tunda a da ne tayi tunanin yasaketa amma a yanzu kwata kwata bata ma son kalman ko tunawa ne tayi “ita wa zata tambaya akan abunda take ji kansa ko dai shine son? Ko ta tambayesa tunda duk duniya bayan shi babu wanda zata iya sakin jiki suyi labari ko magana sosai a daa dai sai salma!sai yanzu ma zuciyanta yatuna mata da salma ta ina ne ta daina zuwa gidan ne ko dawasa daga oum har mom babu wanda yamata maganar salma yau kam taji tana son taji labarin salman “a da ko bindiga aka bata akace wa take son ta kashe zata iya cewa salman amma yanzu kiyayyar datake mata ragu sosai batasan miyasa ba “wayanta tadauka ganin inda ya shiga yana kallo kai kawai ta girgiza tana murmushi wayan ta ajiye tamike tashiga toilet bata jima dayin wanka ba amma wani zata kara saboda ji take jikin duk babu dadi (nikam nace su cuddle bug ai hakuri ake) . Driver ne ya dauko halime da Maryam daga airport sun isa isa sun zama classy yan gayun abuja cikin abunda bai fi one month ba sunyi kyau “kyansu yasake fitowa ankara zama yan mata duk suna zaune parlor lokacin dasuka shigo ai maryam bata tsaya wata wata ba da gudu tafada jikin ummi tafara kukan shagwaba ummi ta ture ta tana murmushi tace ohh bazaki chanza bake koh? Maryam tace ai missing dinki fa nayi ummi tabude hannu suka shiga jikinta both halimen da maryam din tace I missed you to yaran kirki “dr hafsa tasaki baki tana binsu da kallo ta ajiye mug din hannunta tace wai wa nake gani haka kunga yanda kuka zama irin yan gayun Twitter din nan yah Allahu tau oyoyo tafada tana bude musu hannu hugging juna sukayi tana tambayar su ya school suk ace Alhamdulilah aysha dai sai kallon su take batasan haka tayi missing Lil sisters dinta bas ai yanzu data gansu “ihu sukayi suna nufar ta halime tace oyoyo addarhnmu “aysha tawashe baki tace oyoyo freshers ya school din halime tace not fine my aysha we missed tace I missed you more than words yaran ummi “ halime takalli hibba tarike baki tace shine bara kiyi manah magana ba saidai kiyi murmushi Ko auntie hibba ? Hibba dai tasake murmushin tace tau kuzo halime tafada jikin hibba tace ina wuni aunty ya jikinki hibba tace Alhamdulilah “ girlies ya school din? Maryam tace ina yayanmu ina auntie aydarh ummi tace sun fita shida ibrahim “ baby kuma na gida “ halime tace ina my loves ina hajajju da inna ina babata kuma?aysha tace inna sun fita da hajajju baba kuma na ciki tayi baki ku shiga kuyi wanka ku ci abinci sai ku duba baby da jiki “maryam tace eyyerh ummi dan Allah nidai zanfara ganin auntie kafin nan ummi tayi shiru kafin aysha tace aaaa fa Maryam yayah nadawowa fita zamuyi gaba daya fa Wallahi “ dr hafsa tace nooo kibarta taje Ai mu duk mun shirya basai a jirata ba halime tace tau kije ke daya kawai ni idan zamu fita zan mata ya jiki “maryam ta dau wayanta tafice duk suka bita da kallo kowa na murmushi halime takalli hibba tace auntie bangane wannan ba ta nuna rabiah dasuka gaisa wacce tafito yanzu hibba tayi murmushi tace she is my sister “halime tace kai haba Masha Allah kuma Wallahi sunyi kama da yayah ibrahim aysha tace idiot tau ai kanwar sa ce she is his only sister dayake dashi “ halime tace wow barakallah mai kyau da ita itama tana murmushi tasake ma rabiah waving hannu tace hey sis sannunki miye sunanta ayshat ace she is rabiah halime tace nice to meets you rabi “ rabiah tayi murmushi tace nice to meets you too sissy “halime da daman sun fi shiri da hibba maryam kuma dr hafsa “halime tace aunty hibba bara nayi wanka nafito ke kawai nayowa tsaraba sai yayah ibrahim aysha tace ohh wow daman ansaba nuna manah wariya itama aunty hibba ko yayah ibrahim din yasiyo abu saidai ta bawa halime babu komai ummi na murmushi tace tau ina ruwanku dr hafsa tace nima dai shi nagani ummi aysha ce da bata gajiya aie “rabiah Wallahi abun birgeta yake ashe rayuwar rashin kunya da rashin bin nagaba ba wayewa bane ba birgewa bane “rayuwar wayewa shine jan mutane a jiki bawa babba girmansa dakuma kunya shiyasa har yanzu dr hafsa bata wani sakin jiki da ita sosai duk saboda halinta nada “,Lokacin da maryam tashigo gidan su oum sun dawo duk suna zaune a parlor da oum da rufaidarh sai aydarh dake zaune da MacBook din wedding planner a hannu tana duba deco daaka chanza.
Maryam tace Assalam alaikum “Aydarh tadago ido suka hada ido da maryam tayi cute smile tace ahhh ga yan base oyoyo “maryam na murmushi tace oyoyo auntie ‘takara so parlor zata zauna kan carpet oum tace no tazauna a kujera gaishe su tayi ita da rufaidarh suna tambayanta ya school din tace Alhamdulilah oum tace yan mata duk antaho biki Ko maryam tagyada kai tana murmushi rufaidarh tace masha Allah uktiee kiga kuma maryam yacce takara zama Allahumma bareek oum tace Ameen “Aydarh dai sai murmushi take taji dadin ganin maryam din gently ta tashi tana mikawa matar MacBook din tagama hannun maryam suka wuce sama can dakinta “zaunar da ita aydarh tayi a sofa itama tazauna kusa da ita tace welcome back my yah mariam ya school ya flight? Amma baku jima da landing ba right?maryam tace Alhamdulilah auntie ina wuni?ya karfin jiki?aydarh tace Alhamdulilah “ maryam tayi wani kala da fuska tace masha Allah auntie kinyi kyau aydarh tayi dan murmushi kawai batace komai ba, kafin maryam tace kuma aie sai nan da two weeks zaku koma right aydarh tace erh fa in sha Allah “ tace banga yayah ba auntie ko ya fita? Aydarh tace Erh yace zasu fita “maryam tace eyyerh Allah sarki “ kafin tace ni auntie sai naga kin kara yin kyau amma kin fada ma aydarh
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 62 Chapter of 83