ce abude ba mariam da rabiah suka dinga bude mata inna har tagaji dagani tace ya isa haka abarshi zuwa safe sai a karasa “ yau yan abuja suka koma banda mariam dasunyi hutun school tace tana nan sai tare da ummi zata koma idan anyi fourthy barinta sukayi da dr faisal da nurse yasir sai rabiah flight din dazai sauka lagos suka bi “ dr ibrahim ne yatafi dasu inna da baba da iya da hajjaju sai matarsa da dansa dr usama da rufaidarh kam sai gobe daman akwai meeting din dayake dashi anan kasar din gidan yarage daga mom sai ummi da Mariam “yau adam wuni yayi kuka ga ummi tasha magani ta kwanta low bp take hadda stress kuma tana kokari wallahi gashi lokacin tafiyansu rufaidarh yayi daga mariam sai Aydarh yarage duk sun rasa yanda zasuyi dashi wallah isai kuka yake mariam ta goya naff sultana kuma baccinta take baiwar Allah sarkin hakuri yana hannun Aydarh yarda yarudata ma babu wani kunyar mariam taciro nono tabasa yaki kamawa sai wani kalan tsala kuka yake duk ta rude itama wallahi tsaban batasan abun yi ba tafashe da kuka sai hankalin mariam yakarasa tashi tace minene auntie wai miyasame?aydarh na kuka tace ban sani ba yah mariam kinga fa nabasa bai karba ni bansan yarda zan masa ba mariam tace ki cigaba da gwadawa ko naje nataso ummi dasauri Aydarh ta girgiza kai tace dan Allah allow her to rest mariam tace tau ki kira babanshi dasauri tahau dube duben wayanta tadauka tayi dialing number shi bugu biyu yadauka yace yummy mummy “still tana kuka tace yayah adam is crying baya karban nono na jijigasa yaki shiru yah mariam ta karbesa har yanzu yakiyin shiru “malik yace wait ki saurara ki basa nono tace wai yayah idan ban basa ba zance na basa yayah bai karba ba fa yace ki chanza masa dayan kaman tafasa ihu tace na chanza masa faaa “ yace ina ummi fa Aydarh tace tasha magani ta kwanta yace ko bashida lafiya ne? Aydarh tace bansani ba tayi maganar very pissed off wallahi ba don dokansa bane bata kashe waya ba saidai shi yakashe daya kashe wallahi “ tsaban yanda tambayarsa ke bata haushi bayan tasan ko by mistake ta karya masa doka tasan sauran zare wayanta tayi akunnata ta matsa kusa da adam da wayan malik najin kukan adam din “yakashe wayan dasauri yafito daga asibitin “motar yashiga wanda CEO yaba triplet ita as gift dashi yazo asibitin “ dawani kalan speed yahau titi yakama hanyar gida “ yana isa ko Parking din kirki bai tsaya ba “ yabude motar yashige gidan “ a parlor ya tarar dasu hadda ummi dataji kukan nashi yayi yawa karbansa yayi daga hannun ummi “Yana duba sa arude yakalli Aydarh yace dauko hijab dinki mu tafi asibiti “yakalli ummi yace muna zuwa bedroom takoma tadauko hijab dinta da wayanta da handbag dinta hadda dan goyensa da feeder tafito har yafita ummi tarakata tashiga motar kafin tadawo ta dauki naff mariam tagoya sultana “ dake bacci ummi tazauna tace Allah yasa dai lafiyansa lau mariam tace Ameen ummi bawan Allah bakiga fa bak o nono baya karba “ ummi tace miyasa kuka kasa tashina tace itace tace sai nabarki kin huta “ ummi tace wallahi dayake baccin yayi nauyi banjiba sai da abun yayi tsananin ummi tace kuma kiji ban bisu ba mariam tace ahh ummi kwara dakika bar su sukaje “ in sha Allah bawani damuwa bane kila ma rigimansa ne ‘ummi tace Allah yasa tafada tamike tana shigewa daki da naff tagoyasa. Office din Dr jazz suka yi direct shi ya daukesa Aydarh a baya”dasauri dr jazz yakarbesa daga hannun malik yace what is wrong doctor is he alright malik yasauke ajiyan zuciya yace I didn’t know what exactly is the problem dr jazz yakalli Aydarh yace what is wrong with him mrs MD Aydarh tagirgiza kai tace he is crying since morning “ and he is ruining temperature “ dr jazz yakalli malik yace am coming fita yayi da adam a hannu malik yace kuma bai fadi ba? Aydarh ta girgiza kai dasauri tace wallahi Allah yayah bai fadi bay ace ko lily bata kayarda shi bat ace tunda kafita yake kuka tun kafin mom ta tafi yafara kukan nayi tunani nono yake su nabasa kuma he refused to collect malik yayi shiru kafin yamike tsaye yana zagayan office din ita dai Aydarh gabanta sai bugawa yakeyi dasauri dasauri karfa ace baida lafiya tayi shiru shi kuma malik yakasa zaune yakasa tsaye kusan thirty minutes baice komai bay ana jiran zuwan dr jazz sai gashi yaturo kofan yashigo “dasauri malik yamike Aydarh ta kallesu dr jazz yace have a sit sir zama malik yayi dr jazz yace the sickness is not that much sir I thinks he is having ear pain that cause the fever that is the reason why he is running out of temperature “malik yace where is he now?dr jazz yace relax MD he is fine “ come with me binsa yayi sukabar Aydarh a office din “ maganinsa yaba malik yanuna masa yanda zaa basa har yayi bacci dayake an masa allura malik yadauke sa dr jazz yace yayi clearing bills din godiya malik yayi masa yakoma office din rike da adam dake bacci a hannu “shi kuma dr jazz yawuce yayi attending wasu marar sa lafiyan “yana shiga yace tashi sai ki goya sa mutafi ga drugs dinsa nan “dr jazz has already cleared the bills ma Aydarh tace angode sosai tashi tayi ta janye hijab din tace ban iya daurawa ba shimfida mata peonlim din yayi a baya kafin yadaura adam din yasa mata zani tadaure tarufe sa tadauko hand bag da wayanta dakuma feeder dinsa suka fita “ shi yarike maganin har cikin mota dr mac taraka su tace a gaishe mata dasauran suna hawan hanya tace they’re all very nice “ malik yajinjina kai yace kaman yanda kike ba tawara idonta tace hahaha thank you dad triplet yace anytime sis, yace yanzu ki fadi abunda kike so nayi miki duk duniyar nan indai bai fi karfina ba zanyi miki in sha Allah takallesa suka hada ido yajinjina mata kaii yace dagaske ki fada tadauke kanta tana kallon window kafin tajuyo tace kayi alkawari yagyada kai dasauri yace nayi wallahi tace kayi mun alkawari bayan ni babu wata mace a rayuwarka malik yakashe motar yatsaya yabude yafita tana kallonsa ya zagayo yabude ta side dinta titin babu kowa wuri ne mai mugun kyau yadauka yadaura both hannunsa a kneels dinta ya kalleta yace nayi miki alkawari mamana bayanke babu wata sauran yamace a rayuwa ta you occupy all the places in my heart kice duk matsayin hudun mata tagari Aydarh tagyada masa kaii yace bayan wannan in sha Allah kinayi arbain zaki cigaba da school kuma sun baki daga inda kika tsaya, sai aneman masu damsel Nannie ta dinga taimaka maki kallonsa take yagyada mata kai tace thank you abbu adam Allah yakara girma Allah yasaka da alkhairi yace Ameen yah rabbil alameen “ kin canci fiye da haka ma ranki ya dade “ yace muje?tagyada mashi kai komawa yayi yashiga motar yatayar yace shopping? Tagirgiza masa kai tayi kasa da murya tace patient is sleeping muje gida yarage murya yace nima aie patient dinki ne rass tagane shi tayi murmushi tace nasani aie “ yace kiyi tani please tace kadai tsaya kagani “yayi murmushi yace kinada kyau “ tace ahh yace ina sonki tarufe fuska tace nima haka “ yace kinga tummy dinki kaman da uku bai kwanta ba tayi murmushi”yace your scent the best tace awwww yace kina kure dadina mamana tasa hijab tarufe fuska tace kaima kanada kyau my hot porn “ yayi murmushi yace shey you can be bad like this “ tayi rolling eyes dinta tace kaima kafi haka aie yace aha ahh “yace akwai textiles company dake yanzu so naki ne use a name idan kuma baki sani ba you should thinks about zuwa gobe sai kifada kallonsa ta dinga yi ko kiftawa babu kullun da abunda zai bata ko yaba yaransa Abun har yayi yawa “kasa tayi da kanta tace ASMAL world can work?yagyada kai yace but the ASMAL is from? yayi murmushi yace ohh wow that’s MALIk and ASSEIYERH kuma yayi dadi daga yau jikin all my polo shirt and jerseys zan cigaba dasa ASMAL “tayi murmushi har suka isa gida ahaka suna shiga su ummi na nan najiran su suna shigowa ummi tace sannun ina adam din miyasa mesa malik yayi murmushi yace ku kwantar da hankalinku ummi kunnansa n eke ciwo har anbasa magani ba yayi bacci dasauki sosai Alhamdulilah Aydarh takaraso ta durkusa kusa da ummi tace sannunku ummi ina wuni ummi tace Alhamdulilah baby yajikin nasa tasake kasa dakai tace Alhamdulilah ummi tace je ki kwantar dashi ko kikawo na kwantar shi mariam takai maki abinci daki kinji sannu kema Allah yabasa lafiya sannu “ Aydarh tagyada kai tace nagode ummi daki tawuce duk suka bita da kallo cike daso.
Aydarh tazauna kusa dashi “bayan taciro kayansu naff daga babie hanger “tana linkewa sultana na bacci shima naff haka ta goya sh isai adam dake hannun malik “tace kayi waya dasu ummi yayah “yagyada kai tace Allah sarki ummi duk sai naji gidan babu dadi yayi murmushi yace abby yazo yadauki matar sa tayi kokari aie kwananta 45 fa Aydarh ta jinjina kai “ yace nayi tunanin oum zata kwanar manah “Aydarh na kallonsa tace umm oum fa daman nasan bazata kwana ba “yace munyi waya har sun sauka tace umm abba yakirani “adam dake hannun malik idonsa biyu yaran sun zama kaman yaran larabawa sunyi lukutaye “sun kara kyau “naff da sulty sam basuda rigima zuwa yanzu nannie yake Neman mata next week zata fara zuwa school “ adam ne kawai ciwon kanta yafi zama mai rigima ko wanka da ummi ta koya mata sh isai malik yakama saboda karfe ke garesa kar taje tasakar masa yaro “ yaron kallonta yayi kuri “tamai murmushi tace hey adam “ya wangale baki malik yace sarki mai dariya Aydarh tace sarki mai kuka daii tashi tayi zata kwaso sauran kaman yana jira yakau tsala kuka inalilahi dafe kanta dake ciwo tayi Saboda rashin bacci rainon yaran nan is not easy “banda daurewa babu abunda take amma wallahi she is sick Kota fara bacci zasu tashi su saka kuka sometimes tana jin su zata kyale malik ya dinga masifa idan tayi masa banza daman idan yana fada bata cewa Komai tasan hali “hannu yake sawa yaciro booby yaba ma yaran “ shiru tayi tana kallonsa malik na jijiga shi wallahi tsoron tsotsa take “idan suna kukan duk ta tsore “ hankalinta yatashi “ malik yace karbaarsa maybe yunwa yakeji shi baya karban madaran har yanzu “batace komai bat asa hannu takarbe kaman zata fashe da kuka “ nono taciro tabashi yawani jaa da karfi tace washhhh tana yarfe hannu tausayi taba malik yace sorry momma tagyada mai kai kusan ten minutes yaron na abu daya “gajiya tayi tazare sa yatsala inyaaa “ inalilahi tashi tayi tamika ma malik shi yakarba ta kwashe kayan data linke tawuce tayi hanyar dakin tashi yayi dashi yana jijiga shi ko bai kaunar Allah bazai mata fada bay asan tana kokari bana wasa ba dole yanzu ta koyi cin abinci saboda tsotsan adam kawai ya isheta “tana cikin jera musu kaya a babies drawer sulty tafarka da dan muryanta tafara inyaa kallonta Aydarh tayi ta ajiye kayan sai ga kwalla sharrr “a idonta tace wayyo Allahna Cigaba da kukan tayi malik har yajiyu duk da yarinyar bata kuka da karfi “yashigo dakin yasamu adam yayi shiru yaga Aydarh tahade kanta da wardrobe dinsu tana kallon sulty dake kwance a gadonta “malik yace ahah cuddle bug inace baki dakin baki ga damsel na kuka ba”Aydarh tace nagani mi suke so dani fisabillahi yayah?yazanyi? Malik yace yanda zakiyi kenan tunda kin haife su shiru tayi tagoge hawayenta taciro yarinyar daga cikin gadon tazo tagabansa ta wuce dakin su tashiga tazauna a sofa ahankali take shafa kan yarinyar itama wani kalan bacci ne a idonta ga ciwon kai tanayi na side daya shafa kan bazai mata sai databata nono “rainon yara uku is not easy tana mugun kokari shayar dasu kawai ya isa “.Malik bai samu nannie da ta dace ba kowa yadauko sai ga kaman bazata iya ba shidai wallahi don yazama dole wani lokaci ko suna hannun Aydarh sukayi kuka sai yatambayi dalili “balle ace nannie ke kula dasu “ tana zaune a parlor yashigo aikin yan uku baima barta kwata kwata tafara shirin school ba gashi har week yazagayo “ baiwar Allah “ zama yayi yaja long pointed nose dinta yace ina wuni hajiya tace lapia baban adam sannu da dawowa yace su adam fa tadafe kai tace ansamu sunyi bacci after all the rigima tace congratulations tace thank you shaa “ yace maganar school tayi shiru tace kaga baa samu nanny ba kuma rainon yaran nan ga school bazan iya hadawa ba kawai abarshi koi dan sun kara girma sun isa sakawa school nakarasa yayi shiru gani yake kaman bai mata aldaci ba babu yanda ya iya haka yace tau shknnn mamana Allah yayi miki albarka Allah yasa sulty tabiyo masu sunan ku tama murmushi tace Ameen yakashe mata ido yace are you ready for today?tadan dago sai tsoke kanta tajinjina masa kai “yayi murmushi yace you didn’t have to cooks anything tonight we are going for a family dinner tace da this rigimanmun yaranka?yace yes naah tace ummm yace you should get them ready bara nashiga wanka idan kikayi musu wanka sa ini na shirya su kema sai kishiga wanka yes?tace to “tashi yayi wuce bedroom dinsu itama dakin yaran tashiga baccinsu suke hankali kwance lallabawa tayi daya bayan daya tashiyar su don kar ma su farka baki daya suma ta rigima har tagama basu tashi ba tamayar dasu ta kwantar tana shiga dakin yagama shiri yana daura Rolex watch black tahau tsintsiyar hannun dake cike dam yayi wani kalan official kyau mai daukan hankali cotton yard yasaka blue black dinki jamper yayi matukar karban sa yayi combing hair dinsa looking very decent and rich yana gama saka agogon yasa shade yace kin shirya su tagyada mai kai yace tau ten mins muka baki kiyi sauri ki shirya nasan halinki pina cola tace bazan jima bayace tau har yakai kofa tace baka jiba yajiyu tayi kasa da kai ahankali tace you looks damn hot and sexy my Abdool yayi wani murmushi that melt her heart yayi crossing two fingers yace you are the reason behind my hot and sexy mamana “impact you are the reason behind my survived “ tayi murmushi tace I love you jellybean!yace I love you too cuddle bug “yace we will be waiting for you “tace I promised not to keep my four pikins waiting “yayi dariya yace really tace sure yace list your four babies am all ears tayi wani smile tasake kasa da kanta the adam,naff ,sulty and the smallest little Abdoolmalik “kasa fita yayisai dayakarasa yabata wani warmest hug yace we love you momma Allah yasaka miki da alkhairi for always being the reason behinds our smiles our joy our survival and all!tace Don’t mention doctor it’s my dutie to do suchs tacire shi daga jikinta tace kaje ina zuwa har yafita kofan yana tafiya da bay abaya yana kallonta itama bata shiga toilet din bas ai daya fita tana murmushi jama ta kofan yay isai daya zauna kan sofa yayi shiru yana sauraron bugun zuciyar shi “daba a basa Aydarh ba dayana tunanin yanzu bashi da rai da bata zama matarsa ba da bazaiyi aure ba “hakanan yake zama ya dinga tuna zamansu tare zamansu a kano shine best moment a rayuwan shi his colorful season his worthy victory shine a Washington dinnan bazai taba iya mance wannan gidan ba this house means a lot to him ashe SO BA KAMA BANE “DA SO KAMANE bazai taba jin zaya so wata a rayuwarsa ba “ gashi yanzu yayi masa mugun kamun son Aydarh circulating yake masa a jiki “ a jini dama kuma jijiya “ sonta kaman yana tafiya da fita da shigan numfashinsa ‘gently yasa hannu ya wargaza suman kansa “ kafin yamike yanufi dakin triplet they are still asleep basu farka ba zama yayi yana lila gadon da sulty take yarinyar kaman tasan yazo tabude ido suna hada ido ta wangale masa baki har beautie point dinta da ko kuka take sai yafito yabayana “wani kalan dadi malik yaji shima yamata murmushi yaciro ta daga gadon yamata adduan tashi bacci yana kallonta Aydarh ta iya musu kwalliya ta iya musu gayu suma yaran suna taimaka ma gayun saboda kyan uwa da uba duk sun dauko tabarakallah daga tayi yayi tadinga dariya ta wangale masa dadashi “ yace hey damsel kin farka “do you know what?we are going out for a dinner “bana son rikice one “secondly banda kuka “saboda kar momma tafito booby tabayar a waje kinji sultana? Yarinyar sai binsa take da kallo tana kallonsa yayi murmushi yace kinyi kyau the purple suit you mamana “ camera tashiga yafara musu hoto shi da sulty din “ sunyi kyau bana wasa bamasha Allah “fitowa yayi rike da ita ahannu yakashe wutan kitchen dakuma corridor yakashe t.v parlor yakoma dakin su naff yana shiga shima naff ya farka sai daga kafa yake cikin gadon amma ba kuka yake ba lekasa malik yayi yamasa addua yana ganin baban ya dinga kallonsa da dayan hannu yaciro sa daga gadon yace tau taho sarkin kishi nadauki damsel shine zakamun kuka baa “ yaduba watch din hannunsa yace nasan momma sai tawuce ten minuets this girl “yace dayi kwalliya da kar tayi she always looks good yana shigan haka tabude kofan kamshinta yafara karasowa kafin ita “kallonta yayi har kashe masa ido tayi tasaka sabo dal din abaya blue black kaman exact yard din jikinsa plain abaya ne yadin mai wani irin kyau gashinta yawani kwanta gashi baki tayi parking din kasa ga hand bag da wayanta a hannunta “wasu kalan siraran bangles black tayi ma both hands dinta using ko’ina kwara two as usually rings dinta masu masifan kyau a yatsun ta “ ga veil din abayan tarike bata yafa ba daga daki daya kalleta sai dayace tabarakallah watau Allah yayi halitta shi fa a duniya dai ansallameshi saura lahira wanda in sha Allah shida ita till infinity till jannah bi izinillah “karasowa tayi cikin dakin ta ajiye hand bag din tayafa veil din kaman kasace su ka gudu da adam da naff tasaka musu sky blue kaya sai sultana purple “malik yace ko zakisaka musu extra sweater akwai sanyi sosai yau dinnan tace ciki nasaka vest dakuma overroll yace adai saka masu bude drawer dinsu tayi taciro sweater sabone ma baa fasa ba acikin kwali yake kwara uku biyu sky blue din sai purple wanda zata sakawa sultana saka musu tayi yataya ta sama naff “bayan motar yasaka su yasama su sit belt murmushi Aydarh tayi ganin yanda yake ta faman jera su kaman wasu manya kwanan su 46 yau a duniya gaban motan tashiga shima yashiga yatayar suka hau hanya wani classy restaurant mai skyscraper building mai dan balain kyau “ shi yadauki biyu tadauki sultana suka shiga “vip suka shiga saidai malik ya tabbatar sun zauna kan baby sitter yataho musu dashi “kafin ya zauna tabude baby bag dinsu tafito da feeder don ta lura adam yafara tabe fuska tau kuka zaiyi bazaiji komai ba yaruda su a wurin nan da kuka “duk da vip ne babu kowa a wurin daga shisai ita sai yaran amma bataji zata iya fito da nono a waje tayi feeding dinsa feeder tamikawa malik yasa masa a baki kafin tasama naff da sulty baby sucker suma “ waiter yashigo da menu list a hannu Aydarh ce ta karba tamasu ordering abinci aka kawo musu yau da kanta tamusu vedio yanda malik din ke tafaman sama adam dake kan baby sit wurin yakarbi feeder “dakyar yasamu yagama yakarba “yadawo kan table din “ Aydarh tayi saving vedio kafin tamatsa kusa da malik ta kwantar da kanta a board chest dinsa tamusu hoto murmushi malik yayi yace ni bansan when kika kara this kyau ba tawara masa ido tace ko rai bai so ba yayi dariya yace rai yaso manah tace kaci abinci daii “ shi yayi feeding dinsu ita dashi “yau triplet sai sun burgeku kaman sunji fadan da baban yayi musu ko kadan har adam sarkin kuka yau baiyi ba “ko da suka tafi kafin suje gida sai da suka tsaya mall yasiyan musu abubuwa kala kaya yasiyan musu ita dai Aydarh sai binsa da ido take kayan wallahi yayi yawa kulun da abunda yake siyan musu “Ajiye suka koma gida zata sake musu wanka yace akwai sanyi tarabu dasu kaya kawai ta chanza musu suma duk sunyi bacci lallabawa tayi tazare naff daga nono “ ta kwantar dashi cikin nashi gadon “ malik yakalleta yace sultana fa?tace nabata idan kuma tafarka cikin dare sai ta sha ya gyada kai “ Aydarh tazare ribbon dinta ta tako gently har gabansa kan gadon bayan takashe hasken tabar hasken bedside lamp kallonta yake har idonsa na ruwa her nightie is very sexy yamata kyau wallah isai ka rantse yarinyar budurwa ce danya sharr her structure is well packaged matansa tayi oh wow “ baza gashin tayi gawani mugun turare da mom tabata “ita kanta she cannot control her urge in this night saboda yanda matar nan mai lalle ta sudan “ tazo mata dawani uban magani “kullun sai tayi amfani dashi “ zama tayi gently gefen sa tayi kasa da kanta hannu yasa yajawo ta tafada jikinsa “yace I badly miss you wifey “tasa hannu tarufe fuskanta tace umm yace kiyi magana tasa hannu ta rufe masa baki tace kayi ahankali idan yaran can suka farka is non of my business “ ta kashe masa ido dasauri yayi zipping bakinsa “ gently tayi grabbing lips dinsa ashhh his and her lips are magical pleasure bakinta kaman wani wet cotton da aka jika da ruwa mai sanyin kaman irin kazan turawan nan daya dahu luguf yah rabbil alameen “ wani kalan french kiss take masa zata kashe sa da dadi har neck dinsa ta gangaro tana kissing that’s too much ohh wow “ kasa daurewa yayi saida ya burgita ta kasa yahau sama ya cigaba da wasa jiyayi yana neman tsinkewa “ dasauri yaye gown din jikinta yafara work “sai da Aydarh tasan yayi almost 47 days without sex today daga baya sai datazo tana begging dinsa let him stop ta gaji yayi hakuri sex yayi da ita mai suna sex saida ta dinga rufe masa baki tsaban surutun dayake yi da ihu saboda yaran ma “all his wealth and his property babu wanda bakinsa ya manta bai mallakawa Aydarh ba tsaban dadi wayyo Allah har kusan asuba ana abu daya sai data ga babu sark isai Allah tafasa masa kuka ga yaransa sun taimaka mashi babu dayan daya farka balle yayi kuka “bacci yadauke su still yana cikinta bai fita ba alarm din wayarsa yafarkar dashi daga baccin daya dauke sa “ ahankali yabude idonsa yana kallonta she is sleeping very innocently lips dinta yayi pink yarr gashin gaban kanta yayi luff luff gwanin shaawa “ long hancinta yaja yayi murmushi yace Allah miki albarka mamana “zarewa yayi tadan yamutsa fuska yayi murmushi yatashi yashiga toilet wanka yayi yayi alwalla sharp sharp yashirya cikin wani sabon Emirati jallabiya white yasaka wannan hulan nan taba kaji hadisi suman shi ajiqe yake shiyasa ya kwanta kaman na larabawa Allahumma bareek “sai da yaduba triplets bacci suke Sosai yafita yawuce masallaci bai tashe ta ba saboda yasan wannan ne kawai lokacin dazata samu bacci idan gari yawaye house chores kawai ya isheta gakuma rainon yaran nan gashi gobe dole yaje aiki zasuyi surgery “.
AFTER THREE MONTHS
Dulles international airport Washington
Baifi saura 10 mins ba jirgin su yatashi zuwa Nigeria
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 82 Chapter of 83