An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
DA SO KAMANE
Cikin rayuwa da akwae abubuwa daban daban ita rayuwa ana tsarata bisa ga yarda Allah ya rubutawa bawansa saidai kashh!! A cikin irin wannan rayuwa mai ciki da darasi daban daban abubuwa na faruwa wasu na shudewa duk yarda Allah ya tsarawa bawanshi toh hakan ke faruwa dashi to amma abun dubawa ana shine wani irin abu muke aikatawa shi haramci abun ne wanda Mahalicinmu ya Hana miyasa muke kokarin jawoshi jikin ? Miye laifin mai fada maka gaskiya miye mai baka shawara Akan daidai? Miye laifin wanda ke sonka tsakani ga Allah?
Duk A cikin rayuwar nan babu abunda ke tabbas, Allah shine masanin daidai.
DA SO KAMA LITTAFINE WANDA WATA BAIWAR ALLAH TA RUBUTA SHI DOMIN ALLAH DOMIN FADAKARWA NISHADANTARWA
Ban fara rubutun littafin nan ba sai dana tabbatar inada interest akai littafi wanda marbuciyarshi da kanta bata san iyakar inda labarin zai tsaya bah labari wanda gama su fahimta da son kara sanin makama da darasin rayuwa Sam bazasu gajiya dashi bah saidai Allah yasani banyi alkawarin typing kullum bah
Kubiyo ni domin ji abunda ke kunshi A labarin
Bismillahir rahamanur rahim
ADAMAWA YOLA
Kamar yarda kowa yasan adamawa ta kasance babbar jaha a Nigeria inda mutane masu banbancin yare kabilu da addinai suke rayuwa tamkar abu guda a jahar haka zalika mutane masu kudi da akasin haka ke rayuwa. G.R.A
Anguwa ci da ta hada mutane yan siyasa da kuma yan kasuwa inda mafi yawa daga ciki masu hannu da shuni sun fi rayuwa a anguwa kasancewar lokaci ne na sanya ko ina shuru yake babu kara ko sautin komai face precious air dake kadawa a ko wani road na anguwr wani babban mansion house ne wanda tsayawa fadin tsaruwar gidan kan iya zama wani babban aiki gareni but iyakar kudi an kashe zabarsu wajen kira ginin gidan tamkar ba a mutuwa mutunan dake tsaye sanyi da white iron uniform yayi hanzarin wangale babban mint green din gadin yah illahi warabul ka’abah zanyi yarda da cewa alummar dake cikin wannan gida basu taba sanin cewa da akawai wani bil adam dake kwana bai da kwayar hatsi ta sama cikin shi bah domin kuwa ko nayi rantsuwa babu batun kaffara cewa ginin gida zayi irin ginin White House na kasar UNITED STATE (America USA) hankali nake bin jerin motocin dake pake a parking lot din gidan sunyi 30 kowace aka baka zata isheka karasa rayuwar duniya da yarda Allah ( gamu talakawa kenan)
Babban parlor ne wanda ke cike da abun duniya wanda za,a iya kira da aljannar duniya wata mashiyar mace ce zaune cikin daya daga cikin cushions din parlor kallo daya nayi take bakina ya furta kamalar tsarki ya kara tabbata ga Allah daya halice wannan halitar sanyi take cikin wata dakakiyar sequences atampha ash and maroon dinki kaftan sosai dinki ya karbi jikinta kasancewarta fara irin farin nan mai haske mai daukar ido wanda hutune kawai ke magana wurin duk dacewa shekarun ta zasuyi talatin da tara zuwa arba’in hakan bai hana zalar kyau da haibatar bayana bah yarda take sarafa waya zaka iya cewa her life depends on it wani irin sirin kamshi ke fita daga jikinta wanda ya haade da kamshin turaran wutar dake fita daga cikin burner hade da dumin da room heater tasa parlor ya dauka sosai ta shagala da kallon pictures din Kayan da tayi order daga Cyprus wanda aka turo ma ta su turo mail dinta tana kallo rising head dinta tayi so masha Allah manya white eyes dinta sun sha kajal a hankali take motsa bakinta tana karanto addua kafin ta mike tsaya nabi bayanta da kallo yarda take tafiya kace jinin saurata ce tsayawa tayi daidai kofar wani daki dake tsakiyar jerin dakunan har ta kai white fingers dinta kan handle din sai kuma tafasa ta nufi hanyar dakin ta toilet tashiga tayi tafito jikinta da lema alamar sallarh zatayi carpet ta shimfida ta kabara sallarh cikin natsuwa takeyi har ta kammala zuhur prayer tayi azkar ringing din da wayar tayi yasa ta maida hankali kan wayar lumshe ido tayi tareda murmushi wanda har saida beauty points dinta ya luma cikin sanyi murya tareda natsar da kanta ta dauka daga can ajiyar zuciya aka sauke wannan na daya daga cikin halayan da yasa yake son zarah saboda duk fadan ta indae kanshi ne maida kanta take wata irin kamila salaha amincin Allah ya tabbata a gareki tare dakai ta amsa tana mai fitar da sautin murmushinta Ina daughter na kira wayarta switch off while so nake na fada mata munyi waya da dr Sam yace resumption din su next week ajiyar zuciya ta sauke tare da kira sunanshi ABBAN BABY daga bangaran shima cewa yayi OUMMUN BABY cigaba da magana tayi abban baby ina bukatar ka dawo cikin gagawa please domin kullum AYDAH abunta gaba yakeyi please do it for my sake ta fada tare mayar da muryar ta zuwa harshen da tafi kwarewa wato Arab cus she is Arab woman while ABBAN ayda bafulatani ne na asali tafiye tafiyen kasuwancin shi ya hada shi da ita a kasar sudan kullum ayda kara salon take wurin tozarta rayuwar na kasa da ita wanda kasani nasani cewa ubangijin sammai da kassai ya karrama bil ADAM amma Sam ayda bata gani ko fahimtar haka lokaci yayi da ya kamata ta shiga hankalinta cikin fushi da gajiyar dayayi na complain din oummun aydah kanta yace enough zarah just be quite wae miyasa kike neman takurawa rayuwar baby she is still young habah har ynx bata san what’s wrong or what’s right bah habah cikin zallar mamaki oummun aydah ta waro ido tace man anya kasan abunda bakin ka ke furtawa aydah you just called her a kid kokuwa my eyes had that? Man kasan age din aydah ynx aydah is 22 pah and you are calling her a teen yarinya da ta isa aure ta isa daukar ciki har ka ke kiranta da young murmushi tayi mai ciwo tace it wouldn’t hurts me anymore cus duk abunda aydah tayi gaada tayi man aydah duk wasu halaya naka ta dauko cikin tsawa yace zarahhhhhhh ya isa haka let it be billahi don’t treat my gurl wrong if not kit ya kashe wayar ba karamin tashi hankalin hajiya zarah yayi bah yau Alhaji habib ne ke fada mata irin wannan hurts words din kan yarsu yar cikinsu yar dasu ka haifa with loads of love with much caring tsakanin su inalilahi wa’ina illahil raj’iun da wani yafada mata akwai ranar da habib zai daga mata murya har haka bazata taba yarda bah amma gashi yau da kunnan ta taji yarda yake mata mgn saboda soyayyar yarinya shi ganin tunani bazai haifar mata da komai bah kuma ko rantsuwa tayi bazata yi kaffara bah aydah batayi sallarh bah tashi tayi ta nufi hanyar dakin aydah anan ta hadu maids nata jiran fitowar ta cus sun gama lunch kuma su fada mata still aydah bata fito bah dakatar dasu tayi tare da basu umarnin an gama komai zasu iya komawa part dinsu su huta godiya sukayi mata tareda juyawa suka fita direct dakin ayda tashiga.
Babban bedroom ne mai dauke da closet da toilet aciki mai na bedroom din sky blue ne da baby pink bakaramin kyau dakin yayi bah komai na daki killace yake a wurin daya dace dashi ga kamshin wasu mayun oud na tashi a dakin babu abunda ke tashi dakin sai sounds din girgiza anklet da mamalakiyar dakin keyi zaune ta a kan sofa ta tayi crossing white legs dinta masu matukar kyau da daukar ido sanye right leg dinta take da wasu hadadun gold chain anklets masu stone mai masifar haske sai shining yake duba na nakai zuwa fuskarta OMG this lady fine finish Allahuma this innocent gurl ake faman magana kan halinta she is that much beauty tafi kyawu kyau sanyi take da red long sleeve shirt da milk palazzo dasauri ta mike ganin yarda oum ke jifarta dawani kallo she is well shaped lady yah illahi mace wadda ko a cikin thousandths of ladies babu irinta sosai ta tsorata da ganin Oum haka cikin nuna umarni oum tace aydah ki tashi kiyi sallarh kuma ina jiranki down stairs hope u get gyada kai ayda tayi har Oum ta juya tace words aydah nasha fada maki kar ina maki magana kina man body language jikin ki zai gaya maki dasauri tace toh tana turo baki tayi hanyar toilet zame hular kanta tayi nan take long black silk hair dinta ya bayana tsawon shi har gadon baya shafa shafa tayi ta fito cikin three minutes ta gama sallarh zuhur ( fake fake kenan lol) ko hijab din bata cire bah ta nufi hanyar dining
Duniya na dauke abun so da abun ki lokacin da wasu ke cikin daula wasu kuwa kwana suke basu ci bah tunda kofar dan maidaidaicin gidan zaka gane cewa masu wannan gidan masu karamin karfe ne sautin wata irin zakakar muyar wanda sautin ta yayi amsa kuwa ya karade duk harabar karamin gidan dake shafe da cement amon muryar na bin iskan da ke kadawa hakan ya taimaka wurin saurin isar da sakon sautin karatun littafi mai girma da mamalakin muryar ke rerawa sosai yake ba kowani harafi hakkin shi cikin dakuna uku da ke jera a cikin gidan muryar nan ke fito daga dakin dake karshe wanda duk yafi saura dakuna karanta share yake tass madaidaiciyar katifar na a gyare komai na dakin ya shirye yake kamar ba dakin matashi bah zaune yake saman prayer mat abun mamaki duk karatun nan da akeyi daka akeyin shi sosai na zuba saurayin ido farine tass saje ya zagaye kyakyawar fuskarshi yana cikin irin karfafan mazan nan masu kwar jini game da cikar kamala shekarun shi baza su fi 32 bah yayi nisa a cikin karatun shi duk yarda yake jiyu muryar ummin shi na fama yi ma kannanshi fada saboda makarar da sukayi na tafiya makaranta yasan cewa mudun yafita Allah.
May Allah bless all the ladies
My love for women’s is endless ♥
Yafita abun bazaiyi kyau bah domin Allah ya halice shi wani irin murdadan mutun miskilli ne na bugawa a jarida baya raina kowa cus bai son raini talakka ne amma mai wadatar zuciya wani sa’ilin har Abbyn su kan kira shi da mai girman kai tawani bangaran mutun ne shi mai matukar mutunci da son mutane ko da yaushe Faran faran yake most especially idan yana tare da abokananshi yauma kamar kullum bayan ya karasa karatunshi mikewa yayi tareda shirya kanshi cikin wani yadi mai saukin kudi kasancewar tsabta ta zauna jikinshi sosai yadin ya karbi shi sai kamshin oil perfume ( real xx ta’iba) bude wata karamar ghana yayi tareda fito da envelope yayi mai dauke da cv shi fita yayi ya tarar da ummi da abby zaune suna magana ganin shi yasa sukayi shiru domin magana ce da tashafi su asirinsu ne baza su so suyi involved yara ciki bah sallama yayi masu ya wuce fatan nasara sukayi mashi ya fice kasancewar gidan ya rage daga ummi sai abby yasa Abby cewa Asiya ba nayi wannan maganar bane da niyyar cewa na yanke wata alaqa dake tsakanina da dan uwana habib bah aaa Sam kawae dai ban san ta inda zan cigaba da rayuwa da mutunan da dan yayi kudi zaiyi watsi dani da mahaifinmu bah mahaifinmu shi kadae ya rage manah amma habib haka ya tsallake shi ya tafi cikin halin ciwo hawayene ke gangarowa daga idon abby girgiza kai yayi tareda da tashi ya shiga daki domin bazai iya cigaba da wannan maganar bah saboda wani irin tsanar habib da halin shi ke nasarar sukar har kasan zuciyar shi.
Bayan fitar ABDULMALIK yayi yawo ma ‘aikatu daban daban amma babu inada aka dace ko ina zai je basu daukar mai matakin karatu irin nashi ( degree) sosai ya sha bakar wahala a haka yadawo gida kasa domin duk ya karar da kudin shi wajen hau acaba haka yadawo gida kasa shiga ma yayi yazauna nan bakin dakalin gidan ya mayarda ajiyar zuciya yah Malik sunan shi da aka ambata yasa shi da’go kai ya kai duban shi zuwa fararan yan matan masu kama da shi sosai murmushi yayi masu tare da cewa welcome sister’s aysha tace big broose ya baka shiga gida ba ware manyan idon shi ya tare da tabe fuska yace ummi bata nan kuma baku nan gidan was so bored yarda yayi ba karamin dariya ya basu bah halimai tace oyyah lets enter now little boyyyyyyyyy yarda taja sunan ya sa su sakin dariya sosai suka shiga cikin gidan batareda bata lokaci bah suka zage da aikin gida aysha itace babba sai halimai maryam the lastborn sai shine first born sosai suke son junan su wanda ko ina tare suke zuwa suna da illimi but boko da Islamic uwa uba tarbbiya ko aikin gida zasuyi tareda Malik suke yin shi danwake da salat aysha ta masu cikin tray babba ta zuba suka zagaye duka su hudun suna ci so peaceful cikin haka ne ummi ta dawo har rige rigen mata welcome suke murmushi tayi tare da amsa masu itama abincin ta zuba ta zauna side dinsu suna ci suna fira
My love for women’s is endless ♥
AYDAH
Bayan ta sauko dining din lokacin har Oum tafara cin abincin ya mutsa fuska tayi tareda turo baki tana ma abincin wani irin kallo Oum na kallon ta but bata ce mata kanzil bah daukar warms din abincin tayi ta nufe hanyar waje Oum na kallo tayi mata banza fita tayi tana tak’o tamkar bata son taka kasa sai da ta fito cikin haske naga wannan baiwar kyauwun na ta ya kara bayana har tsoro zata baga kayi tunanin ba mutun baci kasancewar sanyi ne abayar bin jikinta sai karewa take da hannu daya domin a duniya tana mugun Jin kunyar wani yaga surarta ko da Oum ce ( akwae da yawa mata da basu san akwae rayuwar aure bah most especially yaran dake sangartawa da kudi da gata uwa uba a Hana su karatun addini ana tura su kasashe domin western education toh Aydah na daya daga ciki) sosai ta daure fuska ganin ta karaso part din maids din cikin daga yar karamar baby voice dinta tace who cooks this? Ba karamin firgici sukayi bah kowa na zullum mata magana Gudun kar kayi laifi cikin dan daga murya tace don’t let me repeat myself da sauri wata mata wace zatayi sa’ar Oum tace nice ASEEYARH ( her real name is ASEEYARH) wani irin dauke ta da mari ayda tayi takara mata ta Dayan side din tareda bude warms din jallof spaghetti ta kefa mata a fuska wani irin zabura sukayi kowa shock ya kamashi duk da cewa ba yau ba ne na farko da aydah ta fara irin haka amma bata taba makamancin hakan bah dasauri rufaida da ta kasance aminiyar Oum wadda Oum ta dauke ta kamar kanwa wace suke uwa daya uba daya kasar su daya tun da tayi aure mahaifin Oum ya hadu su tare domin su basu baka ya sai da mai mata hidima tun suna yara suka saba da Oum cikin yar tsawa tsawa ta ce aydah kina da hankali kuwa aydah da Sam ta zage wurin abunda take yasa rufaida yin saurin nufar part dinsu ( ita ba a part din maids take tanadae shiga su gaisa) dasauri ta ware murya tana kiran Oum oummun aydah dasauri Oum ta tashi tace habah ruffyy is this fair da kinsa nafadi pah girgiza kai rufaida tayi tace Aseeyarh zatayi kisan kai lets go kawae zaki ga komai wani irin jiri ke kwasar Oum Allah ne kawae ya kai su part din maids lafiya daidai nan aydah ta kara daga soft smooth hand din ta zata zagba gawa ladi su Oum ta rike idon Oum tamkar zaiyi aman wuta ta dafe saitin zuciyar ta tana wani irin kallon aydah
Cyprus
Zaune yake cikin suit wani babban dakin taro yana sauraron bayanin da wani bature ke masu dangane da kasuwanci su duk sun maida hankali wurin sauraron abunda yake fada Alhaji habib kowa sosai yake jin dadin yarda kayansu ke samon karbowa a lungu da sakon countries kallo daya zaka yi mashi kaga tsananin kamar shi da malik
(To pah Malik ko aydah)
My love for women’s is endless ♥
Yah Allah bless guide protect each and every woman in this world ❤
Kamar su da malik har yabace sosai yake fahimtar abunda suke gudanarwa duk bayan yan seconds sai ya duba wayarshi ko yaga missed call ko sms na oummun aydah amma shiru kasa hakura yayi har saida ya nemi uzuri ya fita ahankali yake sauko wa daga stairs din har ya karaso wani babban Parking lot da motoci ke a fake ajiyar zuciya ya sauke tareda nemo number ta da akayi saving da heart desire ringing take har ta tsinke ba a daga ba sake kwatanta kiran yayi Still no answer lumshe ido yayi tareda shafa kwantaciyar sajen shi a ranshi yana adduar Allah yasa ba fushi zaran shi tayi bah komawa yayi suka daura daga inda aka tsaya
AYDAH
Kallon ta oum keyi cikin tuhuma sosai tasha jini jikinta duk da bata nuna a fuska ba ta daure saboda maids din dake tsaye suna kallon sarautar Allah rufaida tace aydah abunda kikayi kinyi daidai nace kinyi daidai? Habah aydah when where yaushe zaki daina sa mahaifiyarki cikin damuwa yaushe zaki daina halin da alummar duniya zasu dinga zagin parents dinki habah ASEEYARH abunda kikeyi aldaci ne ko daidai ? Aseeyarh miyasa a kullum baki kokarin ganin kin gyara halinki miyasa a kullum kike son ganin mahaifiyar ki cikin wani hali Aydah idan babanki na da kudi kinada tabbacin cewa zaki kasance cikin arziki har Abadan? Kina da tabbacin cewa zakiyi aure cikin daula? Ki Sani pah ke mace ce aure babu idan bazai kaiki bah aydah bamu san abunda Allah ya tanadar maki bah nan gaba ya kamata ki san ciwon kanki hakan nan aydah shirune ya biyo bayan kaf maganganun da rufaida tayi babu abunda Oum keyi sai ajiyar zuciya saboda sosai hankalinta ke tashi da irin wannan muguwar dabi’a ta aydah Oum nada wani hali duk irin laifin da aydah zata aikata bazata taban yi mata fada bah ko kadan rufaida ce kawae ke iya fito fili tayi wa aydar fada cikin bacin rai aydah tace enough anty rufaida ya isa haka wani irin kallon mamaki gaba daya maids din da rufaida kewa aydah harda Oum kanta duk brain din ya kulle babu abunda zuciyar ta keyi face bugawa da matsanancin karfe da hasaso mata irin hukunci daya dace ta dauka kan tarbiyyar yarta kwaya daya tal domin gudun abunda zai iya faruwa gaba ya kamata aydah ta san miye rayuwa ya kamata ta fuskanci abubuwa biyu dake a duniya wato arziki da talauci amma taya? Yaushe? Ta wace hanya lumshe idonta tayi gam dasuka tara kwalla ta bude su ta zuba su akan mafi soyuwa halita a wurin ta abu mafi kyau da kwarjini a idonta abunda zata iya sayar da rayuwarta wurin ganin rayuwar yarta ta gyaru sosai rufaida ta tausaya mata saboda tasan irin wahala da kuncin data ke ciki aydah kuwa fau tayi kamar zata tashi sama ta nufe hanyar part dinta tana shiga tayi wurge da hijab din direct bedroom dinta ta wuce zuciyar ta na wani irin zafi kwantaciyyar sumar kanta dake nan har gaban kai tayi luf baka sidiq wani watsi ta fara da kayan kan dress mirror kwallaban perfumes sai bada sautin kass kass kass suke kuka take sosai white eyes dinta sunyi reddish hanci ta yi jazur har sai tayi nasarar fasa duk wani abunda ke kan mirror din wanda suka kasance masu matukar kyau da tsada dafe kanta dake masifar sarawa tayi idan akwae abunda ta tsana ya biyo bayan yi mata fada shiyasa a duniya kullum take ganin oum da anty rufaida basa sonta abba kawae ke sonta cikin zallar kuruciya da ta daurawa kanta da sangarta tace wllh swears I most informed abba last time sunyi sun gama ban fada mashi bah Allah this time basuyi wa banza bah ahaka ta cigaba da kukan ta harsai da wayarta ta dau kara tadauka tayi sanin duk duniya daga oum,sai abba da anty rufaida da salma kawae take da number su su kawae ke kiranta tasan cikin su biyun dole daya ne ko salma ko abba ganin saving din world best dady yafito yasa ta jin wani sanyi a ranta wani irin murmushi tayi mai sanyi wanda ya fito da zallar white cute face dinta ta kara kyau dimples dinta suka loma jeren whitewash teethes dinta suka bayana at this time sai naga zamu iya kiran aydah da milky domin she is beauty beginning dauka tayi tareda turo wannan karamin bakin nata tace abbanah ciki kuwa Alhaji habib yace babynah abba ina wuni yah aiki lpy lau and you hope kinci abinci baby rolling eyes dinta tayi tamkar tana gabanshi dandanan idonta ya cika da kwalla cikin sanyi murya tace abba miyasa Oum da anty rufaida basa sona miyasa kullum suke man fada how dare her ta hadani da wani abu wai shi poor har tana cewa wai zan
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Chapter 63
Chapter 64
Chapter 65
Chapter 66
Chapter 67
Chapter 68
Chapter 69
Chapter 70
Chapter 71
Chapter 72
Chapter 73
Chapter 74
Chapter 75
Chapter 76
Chapter 77
Chapter 78
Chapter 79
Chapter 80
Chapter 81
Chapter 82
Chapter 83
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 83