Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Uwar gidan ka baza ta kawo maka matsala ba har ka kammala, wannan ya rage naka." Sai ya Wauki jinin nan ya zuba a wani ?warya ya haWa da magani, ya mi?a masa yace, "maza shanye shi." Da sauri Alh. Badamasi ya amsa, duk da cikin ?yama da tashin hankalin ganin abun da aka ba shi zai sha, wato jinin Madina, amma haka nan ya daure ya shanye tas kamar yanda ya umarce shi babu gardama Ya bushe da dariya yana cewa, "ka tafi ka je ka sake cika sauran aikin, ka kuma dawo min da jinin, kar ka kuskure kamar irin wannan lokacin zaka sake kusantan ta." Daga haka sai Bokan ya Sace Sat tun kafin Alh. Badamasi ya tashi a wurin Mi?e wa yayi yabar wurin da saurin sa, kamar yanda aka saba sai ga shi ya tsinci kansa a gidan sa, A lokacin da ya shiga ciki ya tarar da Lantana da Jummai mai magani suna a kan Madina suna gyara Ashe har ta je ta kira ta batare da ta sanar da kowa ba ta zo ta sake duba ta Amma hankalin Jummai ya tashi ganin yanda kamar an ?ara kusantan Madinan, shiyasa ta tambayi Lantanan tana cewa, "wai ya na ganta a haka kamar an kuma hayayya?e mata? Ji be wurin fa yanda ya koma kuma yarinyar a sume? Me ke faruwa ne?" Lantana ta so tayi mata bayani amma sai ta kasa, kawai tayi tunanin Soye sirrin Mijinta, sai ta gilla ?arya tace, "wlh ba abun da ya faru da ita, domin Alhaji ma ba ya nan, ina ganin dai matsala aka samu ko ta ?warjane wurin; jinin ya sake fitowa, Ni dai ihunta kawai na ji na fito na tarar da ita ba ta numfashi." "To Allah ya kyauta, amma yakamata dai ki kula da ita Lantana, don wannan idan danginta suka ji zasu ce an gwada mata rashin imani ne, kuma kamata yayi a ce an mayar da ita gida, amma kuma idan suka ganta a haka hankalin su zai tashi, don Allah ki kula da ita dakyau idan mun samu ta farfaWo, in so samu ne ki mayar da ita Wakinki ta zauna zata fi samun kulawa, wannan abun tausayi ne wlh." "To shikenan, hakan zan yi ma, mu dai Allah ya bata lafiya kar a samu matsala yayi silan mutuwarta." "Baza ta mutu ba ma tunda wuya ba ta kisa, sai dai gaskiya ?aramar yarinya ce dole zata sha wahala tunda an gwada mata rashin imani, akwai magungunan da zan fita zuwa anjima in samo, zan dawo mata dashi a haWa da ruwa a tafasa sai a ri?a saka ta a ciki, ina ga jinin zai fi saurin tsaya wa, amma ji be fa kamar an yanka dabba, don gani nake yi har yanzu jinin fita yake yi, kuma wurin zai fi saurin warke wa idan aka haWa da maganin, ina Mijin naki? Yakamata ki kira sa muyi magana." Lantana tace, "ya fita wlh bai shigo gidan ba, ki taimaka min kawai dai mu gyara ta, bari in je in sakko ruwan zafin in kai bayi." Alh. Badamasi yana jin haka sai ya sa kai ya fice a gidan da saurin sa; batare da ya bari sun gansa ba, a inda ya tafi yana tunanin yanda zai cika sauran aikin sa, amma har zuciyarsa ya ji dadin yanda Lantana bata tona masa asiri ba, kuma duk yanda za a yi bazai bari ta Wauke Madina a Wakin ta ba tunda bazai samu damar cika sauran aikin nasa ba. *** Dayake idan aka yi wa yarinya aure aka mi?a ta Wakin Mijinta, a kan yi sati biyu zuwa uku kafin danginta su le?o gidanta, tunda wannan ya zama al'ada ne don kar yarinya ta ?i zaman gidanta ta soma kawo musu matsala, shiyasa ake Waukar wannan lokacin kafin nan ta saba da sabon rayuwar nata, Daga nan ne fa sai a zo a duba yanda suke zaune a ga babu wata matsalar kuma To dalilin da yasa kenan har wannan lokacin babu wacce ta le?o daga gidan mu don zuwa ta duba halin da nake ciki, Ni dai na san cewa ina raye ne har yanzu amma ban san dalilin da yasa mutuwata ta kasa zuwa ta Wauke Ni har wannan lokacin ba, sabida azabobin da aka gana min a rayuwata, wai meyasa nake raye har yanzu ban mutu ba? Tun lokacin da na farka na tabbatar da ina raye a cikin wannan u?uban, take na fashe da kuka ina kiran sunan Ummana da Yaya Haula, ina jin wani irin raWaWi tamkar za a WaWWake min ?asana, na kasa motsawa daga inda nake kwance ina jan zanin gadon ina kuka sosai cikin wahalar da ke kusanto Ni Da gudu Lantana ta shigo Wakin tana nufo inda nake, cikin tausaya min take bani baki tare da rarrashina tana cewa, "ki yi ha?uri kin ji ko? Kowa da haka ya saba Allah zai ba ki lafiya, ki yi shiru haka nan, Jummai ta je haWo miki magani yanzu zata dawo a sanya miki, za ki ji sau?i insha Allahu." Girgiza kaina nake yi cikin wahala ko ganin Wakin ba na iya yi sabida kukan da nake sharSa, da?yar na bude baki ina ce mata, "Ni Ummana nake son gani, don Allah ki kaini wajen Ummana zai kashe Ni, ba na son sake zama a nan, don Allah ki tausaya min ki kaini wurin Ummana, zai kashe Ni." "To ki yi shiru haka nan zan kaiki, amma sai kin daure kin samu lafiya zan mayar da ke wurin Umman naki, yanzu ki lallaSa ki tashi zaune bari in taimaka miki, sai ki ci abinci ki huta kafin Jummai ta kawo magani a saka miki, wurin zai dena miki zafi kinji? Ki daure ki yi ha?uri kinji ko?" Haka take ta rarrashina amma Ni ba na jin ta, kukan kawai nake yi gaba Waya bakina ya bushe ko haWiyar yawu ba na iyawa, har yanzu a tsorace nake gaba Waya na firgice gani nake yi kawai Alh. Badamasi zai iya shigo wa ya ?ara afka min, shiyasa na kasa yin shiru ina ?ara karfin kukana tare da kiran sunan Ummana da ?arfi Lantana ta kira ?arta Samira, tace, "ta je maza ta amso mata magani wajen Jummai ta kawo mata." Bayan ta tafi sai ta haWa min shayi ta koma cikin dakin da nake kwance, LallaSa Ni ta soma yi tana mai Wago Ni tace, "in daure insha kar yunwa ta kashe Ni, tayi min al?awarin zata Wauke Ni ta kaini wajen Ummana." Amma duk yanda ta lallaSa Ni na ?i yin shiru ta kasa shawo kaina, Ganin a tsorace nake gaba Waya sai ta taimaka min ta mayar da Ni Wakinta don dai hankalina ya kwanta, Da?yar ta samu na sha shayin sannan tace min, "in kwanta." Lokacin ne Surukanta suka shigo Wakin da sallama, Ta amsa su tana kallonsu har suka zauna, sannan suka gaishe ta dukkansu idanunsu a kaina duk da ba sa ganin fuskana sabida na juya baya, Dayake Samira ta je ta faWa musu rashin lafiyar da nake yi shiyasa suka shigo gaishe Ni, suka ce, "ashe bata ji dad'i bane? Samira take faWa mana halin da take ciki, kuma bamu shigo mun duba ta ba." Sai da Lantana ta sauke nimfashi sannan ta amsa su da cewa, "eh wlh bata ji dad'i ba, yanzu ma haka Jummai ta gama duba ta; ta fita ta je ta kawo mata magani." "To Allah ya ?ara lafiya yasa kaffara ne." "Amin Amin." Daga haka sai suka yi shiru suna sake kallon bayan Madina; wacce basu gama sanin ta ba ma, duk da suna mamakin yanda Surukin nasu ya je ya auro ?an?anuwar yarinya haka, wai ita ce Amaryan nashi, tun ranan da aka kawo ta da suka shiga suka ganta basu sake koma wa ba, kasancewar akwai kunya a ce suna zirya a Wakin surukin su, sashin ma basu cika zuwa ba in har ba wani abun ake yi ba, tunda Fulani akwai su da Kunya suna da al'ada da yawa gaskiya Sun Wan yi jim before suka yi mata sallama suka fita suka koma sashin su, bakin su cike fal da gulma da tsegumi, wanda sun ?osa su fita domin su tofa albarkacin bakin su, tunda a hasashen su dai sun san cewa surikin nasu ne yayi wannan aika-aikan da har yarinyar take kwance babu lafiya. *** Bayan an kawo maganin, Lantana ita da kanta ta saka min maganin, sannan ta sake lallaSa Ni bayan tayi abinci ta bani na ci sannan ta sake gasa min jikin, haka ta dinga kula da Ni kamar ?ar cikinta, ko motsi ta ga ina yi sai ta tambaye Ni mene ne? Ni kuwa har lokacin na kasa yin shiru ina kukana wanda ya kasa tsayawa bare hawayena su dena zuba a kwarmin idanuna, a wannan lokacin bani da burin da ya wuce in samu damar guduwa a gidan, sai dai babu halin tafiya tunda bazan iya ba, Ni kuma mugun tsoro da tashin hankalin da ke tattare da Ni bazai bar Ni in ci gaba da zama a gidan nan ba, gwara in gudu duniya da in zauna a wannan u?uban rayuwar, ko buWe idanuna ba na son in yi bare in sake ganin wannan mugun a gabana, ban san wanne irin yanayi zan sake shiga ba muddin na sake ganin sa, hankalina ya kasa kwanciya, tsoro ya cika min zuciya, A wannan yanayin har barci ya Wauke Ni batare da na shirya masa ba, mai cike da wahala da mafarkai kala-kala masu ban tsoro Shiyasa barcin da nayi ne yasa Lantana ta bar Ni a Wakinta har dare, Kuma har wannan lokacin Alh. Badamasi bai dawo ba, Sai can bayan isha'i sannan ya shigo gidan, haka ya fuske ya nuna tamkar babu abun da ke faruwa, ?akin Lantana ya soma shiga; ya hange mu a kwance Ni da Samira har lokacin ina barcin wahalar da ya Wauke Ni, Ajiyar zuciya ya sauke sabida ganina da yayi a kwance babu abun da ya faru dani, har ya juya zai fita sai ga Lantana ta shigo Wakin, Dama bayi ta shiga ta kewaya, Dakata wa yayi bai fita ba yana cewa, "ashe yarinyar nan ta samu sau?i?" Lantana Waure fuska tayi tamau tace, "ai dole ka ce haka tunda kayi aika-aika ka tafi ka bar ni a ciki, a ce ko tausayi baka dashi ka gwada wa ?aramar yarinya rashin imani har haka Alhaji? Yanzu idan yarinyar ta mutu mai zamu ce wa Iyayenta? Wlh tallahi duk abun da ya faru da ita babu ruwana babu tsakina, kuma abun kunya sai dai ya ?are maka amma wlh bazai shafe Ni ba." "Haba Lantana, ki yi hakuri mana ki bar komai ya wuce tunda komai ya rigada ya faru, idan kina Waga murya ai sai mutane su ji, sannan yaran nan ma har zasu iya tashi da wannan hayaniyar naki, wlh sharrin shaiWan ne Ni kaina ban san hakan zata iya faruwa ba." Wani kallon kamar ya raina mata wayau take mishi, sai tace, "ai wannan ba sharrin shaiWan bane tunda ya wuce abun hankali, ga abun da kayi mata a farko kuma ka ga halin da ta shiga, amma kuma don tsaban rashin tausayi ka sake koma mata, to yanzu mai kake nema a jikin yarinyar nan da har baza ka iya ha?ura zuwa wani lokaci ba? Wlh Alhaji ka sauya sosai don ba haka na sanka da rashin tausayi ba, ko Ni da nake Amarya lokacin baka gwada min rashin imani irin haka ba." "Don Allah Lantana mu bar wannan maganar ki rufa min asiri komai ya wuce, ba na son ana dawo da hannun agogo baya, Insha Allahu babu abun da zai faru, yanzu ma akwai maganar da zamu yi da ke shiyasa kika ganni na shigo nan, ki zo mu je Wakina sai muyi maganar kar mu takura wa Yaran nan." Ganin tayi shiru fuskarta a Waure tamau har yanzu, sai yace, "a kan maganar mu na koma wa Abuja ne da na faWa miki, to ina fata yanzu daddaWan labari za ki ji don muna gab da cimma burinmu." Jin hakan yasa ta Wan saki fuskarta kaWan, sai tace, "shikenan, ka je Wakin zan kawo maka abincin ka can." Baki ya washe yana cewa, "to Shikenan ki Wan haWa min da ruwan bunu akwai maganin da zan sha." Ta amsa mishi da to tana yin gaba ta fice zuwa kichen, Shi kuma ya nufi Wakin sa yana saSa malin-malin ransa fess, don yana ji a ransa Insha Allahu gobe uwar haka ya bar garin nan, don da zaran ya cika aikinsa zai fece abun sa, ?arshe sai dai iyalansa su biyo bayansa don bazai zauna ba, bai san da wanne idon zai kalli Abokinsa Baffa ba; a kan abun da ya aikata wa ?ar su. [2/2, 9:30 AM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 9 of 55