Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
masu ji da kansu, babu mai shiga harkan wani bare ma a bi ta kanta, bare har wannan lokacin akwai ?auyanci a tattare da ita, komai nata ya fita daban da nasu, takan zauna ita kaWai a seat Win da aka ajiye ta har a tashi baza tayi wani motsi ba, ko bata gane komai ba baza ta tambaya ba har sai idan ta dawo sannan ta tambayi Khairiyya, bata da abokiyar hira bare magana tunda kowa seat Win sa daban ne, kuma idan aka je tun safe sai karfe huWu da rabi za a dawo, wannan rayuwar shi Madina take fuskanta wanda ya soma sauya mata gaba Waya rayuwarta, sai dai su Umma su ce Alhamdulillah don da suka zo suka ganta cikin kwanciyar hankali har wani Sul-Sul tayi, ba ?aramin daWi suka ji ba, Shi kansa Khalifa tamkar ya sha yis Yaron yayi wani irin girma naban mamaki ga shegen wayau, watannin shi shida ne yanzu haka amma har zama da rarrafe yana yi, sai wani irin kyau da yayi kowa na son yaron gunin sha'awa don yana da shiga rai matu?a, kamanninsa da Mamansa sai ?ara fitowa yake yi, ita kanta Madina da ta samu sauyi yanzu ta ?ara kyau sosai tayi wani irin Sul-Sul da na jin daWi, tamkar bata taSa shiga wani matsala ba, A duk weekend idan Mashkur ya samu dama yana zuwa ganinta kuma tana jin dadin hakan, don a yanzu bata da kamar shi, Wannan yasa Nabeela ranta yake mugun Saci, wanda yasa ta kasa Soye halin da take ciki ta tare shi gaba da gaba tayi masa furucin da ya ba shi mamaki, Sai dai tsayawa yayi yana kallonta kamar an dasa shi, sai kuma yayi saurin tsayar da ita ganin zata mi?e ta fita daga Wakin nasa, yace, "Nabeela dawo ki zauna." Ta tsaya amma ta kasa juyowa sabida hawayen da suka wanke mata fuska, Mi?ewa yayi da kansa ya je har gabanta yana kallonta, wanda ba ?aramin mamakin ganin tana hawaye yayi ba, yace, "Nabeela mai aka yi miki ne?" Kasa magana tayi sai kuka, "Subhanallah..!" Ya furta hakan yana kama hannunta suka koma suka zauna, "Share hawayen ki; ki faWa min mene ne dalilin kukan naki? Sam Ni ban fahimci mai kike nufi da kalamanki ba?" Kallonsa tayi ido cikin ido still tana zubar da hawaye, tace, "kana nufin baka gane cewan ina sonka ba? Ko kana nufin duk tsawon wannan lokacin da na dulmiya a ?aunarka duk baka san cewa ina sonka ba? Why would you do this to me? I've been waiting for you in my life with the desire to marry you, but don't you all know what I'm doing, don't you know that I love you?" Kuka sosai ta fashe dashi tana mi?e wa tayi hanyar ?ofa zata fice, Sai da ta bude kofan sannan ya kamo ta da saurin sa yana janyo ta, sai ga shi ta faWo jikinsa, A wannan lokacin ne Madina ta iso Wakin nasa da Khalifa a hannunta, tunda shi yace, "ta je ta Wauko shi, zai ba shi tsaraban shi da ya zo mishi da ita." Sai kawai ta zo ta tarar da su a wannan halin. [3/4, 8:57 PM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFE????                         ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? CT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* ???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 38 of 55