Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
gidan su Mashkur ba tunda ya fi ?arfin shigansa, sai gani sai hange, A wannan lokacin da aka saka mata rana sai ga iyayensa da shi kansa Baban Sasan sun zo ba Umma ha?uri a kan, "ta amince ta ?ara ba Yunus auren Madina." A ranan dama an kawo komai na saka ranan su, dama tana tunanin aika musu can ?auyen ne su raba, daga baya iyayen Mashkur zasu je can gaisuwa, ai kuwa sai ta kwaso kayan tace, "ai aikin gama ya rigada ya gama, yanzu haka an kawo kayan saka ranan auren Madina, a Matsayin ku na iyayenta shiyasa na ga dacewar dole a je can ?auyen a amshi aurenta a wurin ku, amma tunda ga ku kun zo sai ku tafi da kayan a raba, yanzu Madina ta samu wanda zata aura sai dai yayi ha?uri." Dukkansu jikinsu yayi sanyi sabida basu san halin da Yaya Yunus zai shiga ba idan suka sanar dashi wannan maganar, Amma kuma basu da bakin magana tunda komai ya rigada ya faru, don haka suka sanya albarka suka juya takalmansu suka koma, Umma kuwa tayi musu hakan ne don kar su ga laifinta, amma tuni Baba ya shiga gaba an saka ranan auren nan da shekaran, Sai dai daga baya ta je ta sanar da Hajiya Ummee a kan, "iyayen Mashkur su sake zuwa can ?auyen su nemi auren Madinan." Hakan kuwa suka yi suka je can suka sake neman aurenta, kuma kamar yadda aka saka ranan haka aka sanya, Wanda dole Yaya Yunus zai ha?ura tunda Madina ta kufce mishi na har abada, a yanzu tayi nisa a ?aunar Mashkur kuma baza ta taSa jin kira ba, Allah ya bata mai ?aunarta mai son farin cikin ta. _Zamu sha biki fa Masoya=?8? kuyi shirin zuwa Zaria City. =؃?=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?_ [3/5, 9:52 AM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* ???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 40 of 55