Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ya je ya zauna ya saka hannu a wurin, murmushin gefen baki yayi yana taSe baki kuma, a ransa yana jinjina irin abun da yake ji a kanta daga jiya zuwa yau, kwata-kwata tsanar da yake ji a ransa a game da ita ya kau, sai yau ya kara tabbatar da irin baiwar kyan da Allah yayi mata; don shi da ba ya gani sai yanzu da barcin nan yayi mata mugun kyau, sai kuma daga baya ya taSe baki yana ciro wayansa ya soma latsa wa, zuciyarsa ne ta ba shi umarnin Waukan ta hoto, haka ya ?esta mata har guda uku, daga bisani ya ci gaba da latsa wayansa, Ya fi minti talatin a zaune a wajen before Madina ta farka, tana ganinsa ta zabura ta mi?e zaune idanunta a ware a kansa, Da sauri ya sanya hannu ya dafe ?afanta, in a cool voice yace, "ki yi a hankali mana, wannan razanan fa?" Wani irin kallo ta watsa mishi tana janye?jajayen idanunta da sauri, sai ta bi jikinta da kallo ganin babu kaya ga bargon ya zame ana ganin ?irjinta a waje, da sauri ta saki ?ara tana raruman bargon ta rufa jikinta; ta mayar da kanta saman gwiwowinta ta ?udundune tana fashe wa da wani irin kuka mai cin rai, Rasa ma abun da zai yi yayi; sai tsayawa yayi yana kallonta tamkar ya samu tv, kukanta na ratsa mishi kunnuwa tana raira shi kamar wa?a, ya ga alamun baza tayi shiru ba kuma shi bai san me zai ce mata ba, Sai ya mi?e zai fice, har yakai bakin ?ofa ya dawo yana kallonta a tsayen, cikin dakewar murya yace, "wai mene ne na kukan nan? Ba ki san halin da kike ciki bane idan kin janyo wani matsalar ace Ni ne? Oya keep quiet ko in saSa miki; I hate nonsense." A yanda yayi maganar ne yasa Madina ta sha jinin jikinta, Allah ya gani a yanzu tsoronsa take ji fiye da yanda take ji a baya; sabida ya gwada mata rashin imani, ga tarin tsanarsa jikinta har rawa yake yi gudun yace zai yi mata wani abun, Shima da ya fahimci hakan sai ya cije baki yana ware mata idanu murya a kausashe ya bata umarnin tashi ta je tayi wanka, Amma sai ta kasa tashi sabida bata da kaya a jikinta "I gave you a little time to go take a shower and get ready, ba na son wannan banzan kukan tunda ban miki komai ba." Sai ya fice bayan ya dauki laptop Win sa; batare da ya sake bi ta kanta ba, A hankali ita kuma ta tashi sabida halin da take ciki, gaba Waya jikinta yayi wani irin mugun tsami ga zafin da ke ratsa ta, ta kasa jurewa sai kuka take yi a ranta tana jin ba?in ciki kamar ta je ta kashe shi, wannan shi ake cewa ga mari ga tsinka jaka, yayi mata abinda baza ta taSa yafe mishi ba, yanzu ta tabbatar ba shi da imani bare tausayi, abun takaicin yanda yayi amfani da ita ya samu abun da yake so; amma kuma ya zo yana gaya mata maganganu ko a jikinsa, meyasa ita take fuskantar matsala a wurin kowanne namiji ne? Meyasa dukkansu halin su Waya ne? Ta tabbata da Mashkur ne bazai mata haka ba, shi kaWai ne ya fita daban a cikin su; kuma yake sonta tsakani da Allah ba don wani abu nata ba, a halin yanzu dole ne tayi kuka, kukan da bazai taSa tsaya wa ba har abada, domin ta san cewa hakan ne zai ta faruwa da ita har ta koma ga mahaliccin ta, babu Sa'a a tattare da ita, a kansu baza ta iya ci gaba da ?untata wa rayuwarta ba, dole ne ta fuskanci rayuwa a duk yadda ta zo mata, wahalar ta isa haka, zafin da take ji a dukkan rayuwarta ya isa haka, dole ne ta tausaya wa kanta, duk abun da zai faru a yanzu already ta haWu da wanda ya fi shi a baya, idan ta ci gaba da ?untata wa kanta zata iya kashe kanta da kanta, ta san matsalar da take fama dashi a yanzu dole ta guje wa Sacin ranta, don haka tayi ?o?arin shanye kukan nata ba don hawayen sun tsaya ba, tunda bata da ikon hakan, Dakyar ta iya tashi ta koma Wakinta tayi wanka ta gasa kanta sosai, a yanda idanuwanta suka sauya kala suka yi wani irin tasa wa na ban mamaki; ta tabbata idan ta je part Win su Mummy sai sun gane halin da take ciki, shiyasa tayi zamanta a Wakinta batare da ta fita ko falo ba, ko karya wa ta kasa yi sabida halin damuwa da take ciki, wanda gaba Waya duniyar tayi mata zafi, ga babu Khalifa kuma bata san waye zata tambaya ba, shima halin da yake ciki ya tsaya mata a rai, Ana haka kiran Falak ya shigo wayanta, sai ta daidaita kanta sannan ta amsa wayan, Tambayar farko rashin ganin ta a school ne tana nuna damuwarta a kan hakan, Amma sai Madina ta Soye mata halin da take ciki, tace mata, "Khalifa ne ya tashi ba lafiya shiyasa bata zo ba tana kula dashi, amma gobe zata iya ganinta." Duk da Falak Win ta nuna zata zo idan an tashi, amma tace mata, "jikin da sau?i ba sai ta zo ba ya samu lafiya." Daga nan suka Wan yi hira mai tsawo, wanda ya janye wa Madinan hankali har ta samu walwala, bayan sun gama ta fita Falo ta karya tunda babu Ansar, Daga nan ta koma Waki tana duba littafan ta jefi-jefi tana tuna abun da ya faru daren jiya, duk da tana son ta yakice amma ta gagara, Ita haka rayuwarta zata kare wurin mazan da basu da tausayi, meyasa har yanzu ta kasa jure wahalhalun nan? Tana cike da tsoron wannan abun, kwata-kwata bata so, in dai shi ne auren ta gummaci ta zauna har abada bata yi aure ba, mene ne abun so a wannan yanayin? Yanzu ya zata yi? Waye zata faWa wa damuwarta? Taya ya zata fito fili ta bayyana abun da ke ranta? Da wannan tunanin ta kasa gane abun da take karantawa, karshe dai ta ha?ura ta kwanta zuciyarta tana mata zafi da suya, a yanda take ji a yanzu dole ne ta mi?e ta Salli maganinta ta sha, amma tsawon lokaci ta kasa dawowa dai-dai har hawaye take yi tsaban zafin da zuciyarta ke ciki, Ta san muddin ta ci gaba da zama a haka komai zai iya faruwa har jikinta ya soma Waukan Wumi, ga shi ba ?warin jiki ne da ita ba gaba Waya jikinta yayi wani irin tsami sakamakon halin da Ansar ya saka ta, tafiya ma ba sosai take yi ba sabida zafin da ke ratsa ta ta ?asa, dauriya kawai take yi, daga karshe haka ta kunna karatun Alkur'ani a wayanta tana bin inda ta iya, jefi-jefi takan shiga toilet tayi tsarki da ruwan zafi don ta samu relief, A yanda take ji sam ba ta son sake tozali da Ansar, shiyasa ta rufe kofarta bata fita ba sai da can yamma tayi, ta gaji da zaman babu motsin kowa shiyasa ta fito cikin dogon hijabinta ta nufi part Win su Mummy, Dayake idanunta sun washe baza ka gane akwai wani abu da ke damunta ba, tunda tayi ?o?arin Soye wa kuma ta daidaita tafiyarta sosai, Su sun Wauka ta je school ne Wazu bata samu damar zuwa gaishe su ba, shiyasa basu kawo komai a rai ba sai tamabyarta school da suka yi? Wannan ne yasa hankalinta ya Wan kwanta har ta saki jikinta suna hira da Hajiya tunda ita ce ?arfin hiransu, ita Mummy bata cika magana ba idan ta saka laptop a gaba tana harkokin ta sai dai ta jefa musu baki, koda bata yin komai zai yi wuya tayi magana mai yawa haka nan, akwai natsuwa da miskilanci a tattare da ita, ba Mace ne mai takura ba rayuwarta so simple, kallon farko ma idan kayi mata baza kayi tunani tana da sau?in hali haka ba, sai ka zauna da ita na Wan kwanaki Madina bata ga Ansar ba sai can daga baya da suka fito daga Wakin sa na part Win, shi da Khalifa, Da gudu Khalifa ya taho ya rungume ta yana mata tambayoyin ina ta je yau bata neme shi sun gaisa ba? Sai duk suka yi dariya saboda yanda Yaron yake magana da shegen wayon sa, Ita kuwa Madina ko dariyan ma ta kasa sabida ganin Ansar ya zauna a wurin, kasa Wago kai tayi bare ta kalli inda yake jikinta har ya soma rawa duk da ba kowa zai fahimta ba, Sam ta kasa sakin jikinta sabida a jikinta ta ji yana kallonta, Kuma hakan ne don ya kafe ta da ido yana son su haWa ido but hakan ya gagara, Shiyasa ya ?ara gyara zama yana Waura ?afa Waya kan Waya ana hiran dashi, ganinsa ne ma yasa Mummy ta mayar da hankali kan hiran nasu, daga karshe suka koma maganar su na companinta da ke can Riyadh wanda ake kula dashi yanzu haka, duk hiran nasu a kan business Win ya tafi, su ma su Hajiya suna nasu daban duk da Madina bata wani bata amsa duk zaman wurin yayi mata ?unci, Har wannan lokacin kuwa bata Wago kanta ta kalli inda yake ba, Ana kiran magriba ita ta fara tashi tabar wajen zuwa Wakin Hajiya Ansar kuma suka yi alwala da Khalifa suka tafi masallaci, shima Daddy a lokacin ya shigo sai yayi alwala ya je masallacin suka dawo tare A nan part Win suka ci abinci tunda sau tari hakan suka saba yi da dare, har yanzu Madina bata shiga kitchen tunda suna da masu aiki birjik a gidan, komai yin musu ake yi, Abincin rana dana safe ana kai musu part Win su, na dare kuma su ci a nan, sai karfe tara zuwa goma suke wuce wa part Win su, Madina duk a fargaba take sabida halin da suke ciki, har bata son ta koma part Win su domin tayi imani da Allah sai Ansar ya sake nemanta da wannann abun da ta fi tsana a duniya, ta kasa gane mene ne dadin sa da dukkan wanda ta aura suke azabtar da ita dashi, Wannan yasa tunda ta ga Khalifa yayi barci sai tayi wayau tace wa Hajiya, "bari ta kwantar dashi a Wakinta ya kwana." Koda suka tashi tafiya kamar ta sani Ansar abun da yake jira kenan; don tunda Daddy yace musu, "su wuce su kwanta." Sai yayi tsam ya tashi ya jira ta har tayi musu sallama suka wuce a tare, tana gaba yana bin ta a baya kamar jela, Sai kallon bayanta yake yi yana kitsima yau wanne hali zasu kasance? Yana tunanin dole ya lallaSa ta saboda ya samu abun da yake so, don bazai iya hakura ba tunda ya soma WanWana wa, ai yayi hakuri tsawon lokaci bai taSa kusantar kowa ba sai ita, idan da ya san haka ne tun farko ma bazai ja lokaci ba, ai ta zama matarsa dole ya dauk????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i hakuri ya sauke mata ha??inta tunda bai da yanda zai yi, Bai san cewa Madina itama tana jiraye su koma part Win ne don ta samu damar tsira, suna shiga kuwa da saurinta ta isa Wakinta ta shige ta rufo ?ofan tare da murWa key; tana sauke numfashin tsoro, cikinta gaba Waya ya Wuru ruwa. [1/30, 5:47 PM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 53 of 55