Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
sannan na zo na kwanta cikin War-War da tunanin Aunty Sharhabila zata iya zuwa ta rufe Ni da duka, tun ina jin tsoro da fargaba har dai barci ya zo ya tafi dani a wannan halin, batare da nayi tunanin neman abun da zan saka a cikina ba, don halin da nake ciki yasa ko yunwan ma ba na ji. Da asuban fari na farka tunda dama na saba tashi a wannan lokacin, sam ban yi barci ishashshe ba sabida halin da nake ciki, ga yunwa da sai yanzu ne yake kartan min ciki kamar zan mutu, amma ban yi wata-wata ba na fita zuwa falo na soma gyara wa a wannan halin don dai kawai kar in kuma yin laifi, don na san laifi na nawa kuma sai dai kar in kuma, dayake akwai hasken glop shiyasa nan da nan na gyara tsab sannan na kwashe kulolin da ke saman daining na nufi dashi kitchen, tun abincin da nayi da rana ne wanda ko loma basu ci ba, sai Wan kaWan da aka tsakura ina tunanin yaran ne suka ci shi, sai kuma kofin tea da na ga an haWa, shiyasa sai da na cika cikina da abincin jiyan sannan na koma yin wanke-wanken, ina jin kamar motsi a falon amma ban fita ba sabida zullumi Ashe Yaya Yunus ne ya dawo daga masallaci, shima ya ji motsi a kitchen Win; wanda ya san cewa bazai wuce Ni ce ba, Waki ya wuce ya kwanta tunda rigima suke yi da Sharhabilan, jiya kwana suka yi suna faWa wanda yayi zuciya ya koma Wakin sa suka raba Waki, Gari na washe wa ya tashi yayi wanka ya kimtsa zuwa wurin aikin sa, A lokacin da ya fito nima tuni na gama musu breakfast har nayi Wa su Sadam wanka na shirya su, Lokacin na koma Wakina ina jiran jin kira daga Sharhabila, amma shiru bata kira Ni ba, ina ta tsumayen kiranta wanda na san bazai zamar min alkhairi ba, gabana sai bugun uku-uku yake yi, har dai na ji ?aran Mota alamun sun fita, Har zan fita kuma na sake jin motsi, ina le?a wa na hangi Aunty Sharhabilan ne da alamun ita yanzu ta fito, tayi shirin ta na zuwa office wanda ta fita daga baya, a cikin motanta daban ta fice a gidan, abun da tun fara aikin nata tare suke fita da Yaya Yunus, Ni dai tunda na ga ta fice na sauke ajiyar zuciya ina mai kama ?irjina tsawon lokaci; a raina ina jin daWin shan da nayi bata yi min komai ba, Sai lokacin nayi wanka na shirya cikin doguwar riga ba?a, bayan na sanya pad Win da aka bani tare da wando, sannan na koma sauran Wakunan su na gyara na kimtsa, har aikin da ta bani jiya wanda ban yi mata ba na gyaran sif Win ta, sai da yau na zauna na goge na mayar mata dasu tsab na shirya, sannan na je na Waura girki tunda yau bata bani abun dafa wa ba, kawai nayi gwanintan sake girka shinkafa da miya tunda akwai raguwar miyan jiya, yau nayi taka-tsan-tsan nayi shi lafiya babu wata matsala, Sannan nakai musu falo na koma na gyara Wakina, domin tun zama na a gidan nan na koya tsabta don dole, tunda idan ma nayi ?azanta cin Ubana take yi Matar gidan, don haka nima na koya, ko don ?ir?iran ma kaina aiki tunda ban saba zama haka nan ba, idan na gama musu nasu sai in koma in gyara nawa Wakin, shiyasa kullum tsab dashi babu wata matsala, Ni kaina ma a yadda na sauya baza ka taSa tunanin Ni ce wannan Madinan ta ?auye ba; bayan na gama gyara wa ne na tsa?ulo kayan da Ummana take kawo min, kayan girki, wasu waWanda na san Aunty Sharhabila tana amfani dasu sai nakai kitchen na ajiye, waWanda na san ba sa amfani dashi ban taSa ganin sun yi amfani dashi ba tun zuwana gidan, kamar kayan miya, su; Kuka da kuSewa, shiyasa sai na fita na zagaya ta bayan gidan na jefar da su, sannan na koma ciki.*** Ashe wasa farin girki ne daga nau'ikan azaban da Sharhabila ta tanadar min, dama na san cewa baza ta taSa bari na nayi walwala da farin ciki a gidan nan ba, domin tun a ranan ta soma hukunta Ni a kan laifin da nayi mata, duk wani fushinta a kaina ta sauke, wani abun ma da gayya take yi domin Yaya Yunus ya tanka ta tunda a kan faWan da suka yi ne, amma tayi tunanin zai iya hana ta dukana ko hukunta Ni; wanda ta shirya masa gadan-zare, don tsab ta yanke shawaran zuwa ta sanar da Dadynta, ta gilla mishi ?aryan da sai ya gane bai da wayau, kuma dole a kore Ni a gidan, amma kamar ya san abun da ke zuciyarta ko uffan bai sake ce mata ba, A gabanshi ta janyo Ni ta dinga kima daga kuskure kaWan, duk tayi min ruWu-ruWu da fuska, amma bai ce mata komai ba, tunda ya ga alamun rigima take ji, Kuma har a ransa sai da ya ji tausayina wanda bai taSa jin irin sa ba, amma ko nuna wa a fuska bai yi ba, Ni dai na Wauke su gaba daya mugaye ne mara su imani, babu mai tausayina a cikin su, tunda shi kansa Yayan nawa yana gani tana min cin mutunci da Wiban albarka bai Sata cewa komai ba, nayi kuka a wannan lokacin har na gode wa Allah, A tsakanin wannan ranakun ba ?aramin wahalan ta na sha ba, idan zan samu sukuni sai idan tabar gidan zuwa wurin aiki, fuskata gaba Waya ta sauya kamanni sabida marukan da nake sha a wurinta, har tara jini idona na dama yayi, dayake abun ka da fara fuskata ta tasa sosai tayi jawur, domin kuskure kaWan ko ban yi mata komai ba sai dai in ji ?aran mari, tun ina jure wa amma inaa kuka sosai nake fashe mata dashi, Kuma ta daka min tsawa tace, "in shiru don ubana." Dole zan shanye in na koma daki in yi mai isana babu mai rarrashina tunda bani da yanda zan yi, a raina har na soma yanke hukuncin barin gidan, amma ina zan je? In na tuna akwai auren Yaya Yunus a kaina raina yana Saci ina shiga cikin wani hali mara misaltuwa, domin na san ko na tafi sai an dawo dani, bani da sauran wani gata kuma a rayuwa, na sallama wa farin ciki, dole a haka zan ?are rayuwata, dalilin da yasa kawai na shanye duk wani cin kashi da Wiban albarkan da take min, na san wata rana komai zai wuce, domin ina ji a jikina lokaci kaWan ne ya rage min in mutu in bar musu duniyar, a yanda nake matu?ar bukatar mutuwata a wannan lokacin domin huta wa daga azabobin da nake fuskanta, tun ban san komai ba a rayuwa amma wahala ta sako Ni a gaba, daga wannan sai wancan, a Wan ?an?anuwa ta har ina tunanin mutuwa a kan rayuwa, to mai ya fi min a yanzu? Sabida kamar a rayuwata munanan ?addara ce suke faruwa daga wannan sai wancan, wani abun tashin hankalin wanda ya ?ara tarwatsa min Wan guntun farin cikina da nake iya rayuwa dashi, ina tunanin komai ya wuce na sallama ce wa zan yi zaman aure a gidan nan, sai sabon abu ya bijiro min, Bayan sati Waya da kwanaki uku da faruwan faWan su Yaya Yunus, ashe har lokacin basu shirya da Sharhabila ba, dayake shi mai sau?in fushi ne bai yi kwanaki uku da faWan ba ya sauko yana mata magana, amma ita sam ta ?i karSan sa, sai ma farfaWan masa maganganu da take yi, tana ce masa, "in har bai kore Ni a gidan ba; shi da zaman lafiya har abada." Ya san halin Sharhabila idan ta kama abu ba ta jin bari, amma sai ya share ta ya ci gaba da jawo ta a jiki sabida shi har ga Allah shi yake cutuwa da irin wannan faWan nasu, domin bazai iya jure har wani lokaci suna ?in haWa shimfiWa ba, duk rarrashin da ya yi wa Sharhabila domin ya samu su dawo dai-dai amma abun ya faskara, yayi-yayi amma abun ya faskara, wanda ya ja su da har sun shafe fiye da sati Waya ana abu Waya, yayi nacin har ya gaji, Ga shi kuma hakurin sa ya gaza duk yanda ya bi da ita ta ?i ba shi haWin kai, kansa yayi zafi ya shiga wani hali mara misaltuwa, bu?ata tayi masa yawa wanda ya ja har ba ya iya samun sukunin kansa, Daga karshe sai da ya koma ya bata hakuri ya du?a har ?asa yana rarrashinta a wannan daren, da?yar da siWin goshi ya samu kanta sai dai ba a yanda yake so ba, don ?iri-?iri ta ?i ba shi haWin kai sai dai yayi wasan sa da sassan jikinta ya gaji shi kaWai yayi kiWan sa yayi rawansa, Wanda hakan ne yasa gaba Waya ya tashi a ranan babu wani sukuni tunda bai samu abun da yake so ba, kamar ma ya ?ara tsokano wa kansa ne, amma ya ya iya? Haka nan ya ha?ura da safe suka shirya suka wuce wajen aiki, shi ya Wauki Yaran ya sauke su a school Win su; tunda tun faWan har yanzu a motanta take tafiya, ta dena bin sa, A haka ya sauke yaran sannan ya wuce wurin aikin, amma sai dai gaba Waya ya kasa sukuni sabida wani irin tarin sha'awa da ya addabi maransa, cikin wannan yanayin ne ya tuno Ni a gida, lokaci guda tunanin aurensa da ke kaina ya faWo masa, ba ?aramin mugun dad'i ya ji ba a lokacin, domin yana ganin wannan babban hanya ce da zai iya yakice matsalarsa, tabbas wannan rana zan yi mishi amfani, ba dai nima Mace bace, kuma a hakan ai ake mana aure a ?auye muke zama, ba ya tunanin zai iya jure wa ya ha?ura ya kawar da kai a kaina batare da gusar da matsalarsa ba, don haka tuni ya zari mukullin mota yayi gida A lokacin ina tsaka da gyara Wakunan su ne, ina cikin Wakin sa ina wanke toilet ya faWo gidan, Kansa tsaye inda Wakina yake ya nufa yana wurwurga ido ya ga ta inda zan fito, amma koda ya shiga ya ga wayam babu kowa, a halin da yake ciki kwata-kwata babu natsuwa a tattare da shi, kawai burinsa ya hango abun harin sa, don har sai da ya le?a toilet Win Wakin bai ganni ba, sannan ya dawo da sauri ya nufi kichen, nan ma ya ga babu Ni sabida ko shiga ban yi ba, ina jiran in gama gyaran ne sai in Waura musu abinci, Hanyar Wakunan su ya nufa yana kwaWa kiran suna na, Ina cikin bayi kamar daga sama na ji ana kiran sunan nawa, wanda tuni na shaida muryansa, ai da gudun gaske na fita har jikina na rawa ina amsa mishi, Lokacin har ya buWe ?ofan Wakin Sharhabila zai shiga; sai kuma ya ji muryata daga cikin Wakin sa, da saurin sa ya juya ya shige muka kusa cin karo a bakin ?ofan, har sai da na buga kaina a ?irjinsa, Sai kawai na ji ya ?an?ame Ni maimakon dukan da zan ji ya diran min, da sauri nayi ?o?arin Wago kaina in dube shi don in tantance shi Win ne ko kuwa wani ne, Amma ina ya hana hakan don tuni ya matse Ni a jikinsa yana mai sauke wani irin numfashi mai wuyan fassara, Nan da nan kuwa jikina ya fara wani irin kerma na fitan hankali, dama ya lafiyar gwiwa bare tayi hauka, wani irin tsarga wa da cikina yayi na tsananin tsoron da ya shige Ni, take nayi saurin ?wace jikina ina matsa wa da baya cikin wani irin yanayi ina zazzaro ido a kansa Shi kuwa wani kallo yake min kamar wani maye ko Zakin da ya ga abincinsa a dawa, amma sabida ganin halin da na shiga sai ya Wan sassauta yanayin sa murya a kasalance ya janyo hannuna; wanda har nayi ?o?arin juyawa in shige ?uryan Wakin sabida daburce wa, Amma ya hana hakan, ri?o Ni sosai yayi yana bi na da kallo, sai kuma ya Wan sassauta murya yace, "ina za ki je kuma? Kiran ki fa nake yi." A daburce cikin rawan murya kamar ana kaWa Ni nace, "dama zuwa zan yi." Ba ?aramin yanayi ya ji ba yau da ya ji saukar muryata a cikin kunnensa, ko don yana cikin wani hali ne oho, don yau sai ya ji kamar an sanya sweet a cikin muryan, yadda take shacking sai ta ?ara haifar mishi da wani irin shau?i, ji yake yi bazai iya Sata lokaci wajen fahimtar dani abun da yake muradi daga gare Ni ba, don haka tuni ya saki hannuna ya juya ya datse ?ofan har da murza mishi key, Juyowan da zai yi tuni idanuna sun shige cikin nasa, haka kawai wani matsanancin tsoro ya rufar min; wanda rabon da in ji irin sa tun abun da Alh. Badamasi yayi min a baya, Ai take na juya da sauri har ina ?o?arin kifa wa; nayi hanyar toilet zan shige zuciyata na wani irin tsinke wa gami da buga wa kamar zata fito, Ko taku biyu ban yi ba; na ji an Waga Ni cakk ban tabbatar da abun da ke faruwa ba sai gani na nayi a saman gado. Innalillahi wa'inna ilaihi taji'un!. Mafarkin da nake tunanin ya shuWe a cikin babin rayuwata; mafarkin da ba na fatan dawowan sa cikin tarihin rayuwata, u?uban da nake tsoron kamanta sake jin irin irinta a rayuwata, ita ce take tunkaro Ni a wannan gaSan; waye zai cece Ni?. _Kuna ganin Yayanta Yunus zai ci galaba a wannan sauyin ?addaran da zai sake faruwa da Madina? Ko kuwa aikin da Boka ya yi wa Alh. Badamasi bazai sake bada damar da wani zai iya sake kusantan ta ba na har abada?=?(? Hmmm amsar na wuri na, ku ci gaba da bi na kawai domin ku sha labari. Tabbas *RAYUWAR MADINA!* akwai tarin ?addara da ?alubale masu ban tausayi da ?unan zuciya._ [2/14, 11:18 AM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ?? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* ? *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 20 of 55