Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
farin ciki tace, "to Allah yasa ya tabbatar mana da alkhairi, yanzu sai mu fara shiri ko don kar muyi rana, ga shi har goma tayi." Har suka tashi a wurin Mummy bata ce komai ba ita, tunda ba wai Mace bane mai son hayaniya, Shiri suka yi gaba Wayansu suka tafi ban da Ansar da ke Waki ya kulle kansa, bai ma san sun fita ba yana can abun duniya yayi masa yawa, wai kamar shi za a yi wa auren dole abun da bai taSa kawowa a ransa koda wasa ba, komai ya juye masa duniyar tayi masa zafi babu abokin shawara, Wan uwansa guda Waya ya tafi yabarsa shiyasa yake jin kansa wani irin ?unci yayi masa yawa kamar ya mutu, zai bankan sigari yake yi Wakin dukka ya turni?e da haya?i, yana nan yana tunanin mafita da kuma halin da zai shiga idan an yi auren, ina zai kai wannan yarinyar? Already yana da wacce yake so a Riyadh abokiyar aikinsa Samina, kuma yana da burin aurenta don har ya so yayi maganar aurenta bayan auren Mashkur, sai ga shi ?addara ta ratsa; wanda yasa rashin Mashkur Win sun shiga wani hali ya ajiye maganar a gefe, to yanzu ya zai yi? But ko giyan wake ya sha ai bazai yi wa Daddy musu ba amma bai san ta yanda zai guje wa auren nan ba. Tabbas akwai matsala a gabansa ya zai yi? Gaba Waya ba?in ciki ya taru yayi masa yawa haka ya wuni a Wakin ko fita ya ?i yi bare ya nemi abinci, abincin nasa kenan taba da yake ta bankawa cikinsa.***** _____Da suka je wa Umma da maganar auren Ansar da Madina, ita kanta ta kasa cewa komai don bata san me zata ce musu ba, sai hawaye ta soma yi domin tana ganin kamar halaccin nasu yayi yawa, bata san da wanne irin baki zata gode musu ba wanda yasa gaba Waya ta rasa bakin magana, Sai dai Hajiya ta dinga rarrashinta tana kwantar mata da hankali, tana ce mata, "ai sun rigada sun zama daya yanzu, ba tun yanzu ba ta sha faWa mata hakan babu abin da zata nema a wurin su basu yi mata ba, fatan su dai Allah ya ba Madina lafiya". Kuma har kawo wannan lokacin babu abun da ya sauya a halin da Madina take ciki, gaskiya har ga Allah tana jin jiki domin sosai take jinya, Tabbas Allah ya ?addaro wa Madina abubuwa da dama a cikin rayuwarta, ta ga jarabawa iri-iri a rayuwa wanda faWansu ma ba ya da dad'i, idan ka duba rayuwarta tun daga farko abubuwa mara sa dad'i ne suka yi ta faruwa, dukka rayuwar tayi su ne cikin ?unci da ba?in ciki, ?aramar yarinya mai shekaru kamarta ta haWu da ?alubalen rayuwa, mahaifiyarta da ?ar uwanta sun shanye duk wannan ba?in cikin, suna ganin kamar komai lokaci ne, sun yarda da ?addara mai kyau ko mara kyau dole su taya ta kokawa, komai ya faru a rayuwa yin Allah ne, amma Madina tabbas abar tausayi ne domin mai imani ne kawai zai tausaya mata, ta sha wahalar da baki bazai iya misalta shi ba, a sanadin wannan jinyar da tayi hakan ya haifar mata da kamuwa da ciwon damuwa mai tsanani, tunda dama ciwon ya daWe a jikinta, amma yanzu da abun yayi yawa nan take zuciyarta ta kamu da ciwo sabida yanda jininta yahau, su umma sun yi tunanin sun rasa ta na har abada, domin su da kansu fatan mutuwa suke mata sabida samun sau?i gare ta, amma kuma Allah shi ya san gobe, shi yake sanya wa mutum ?addaransa kuma batare da ka kufce masa ba, Bazan so in baku labarin halin da makusantan ta suka shiga a kan irin jinyar da Madina tayi ba, A ?arshe sai da aka haWa da addu'oi da ro?on Allah dabida yanda kamar ta zare bata gane komai da kowa sakamakon Wimuwa da ta shiga, kuma duk a sanadin rashin Mashkur ne, domin har yanzu ta kasa dawowa dai-dai, Ana ta magani da addu'oi kullum su Umma kuka suke mata sabida tashin hankalin da suke ciki, abu ya ?i ci ya ?i cinye wa kamar cin ?wan makauniya, cutan maimakon yayi sau?i but a'a gaba yake yi, kusan wata biyu yanzu Madina tana asibiti amma har yanzu babu sau?i sai na Allah Har kawo wannan lokacin Ansar bai ?ara komawa asibitin ba, a yanzu ya soma mantawa da zancen Madina sabida tun ranan da aka yi mishi maganarta ba a sake ba, a gida komai ya koma masa normal sai dai Daddy ne da ya dena sakin mishi fuska, kuma ya hana shi komawa Riyadh duk nacin shi, yace, "gwara ya nemi aiki a nan ya fiye mishi." Haka nan ya ha?ura ya nemi aikin ya fara zuwa, shi ne fa ya Wan fara samun sau?i komai ya koma mishi normal, amma ya ?udiri aniyar sai ya koma Riyadh don bazai taSa iya zama a nan Nigeria ba, sabida bai saba da nan ba, can ya fi so kuma a can yake son rayuwarsa, sannan ga budurwansa da yake burin zuwa ya ganta sai dai an datse masa hakan, waya kawai suke yi, ko kadan bai damu da halin da Madina take ciki ba, don shi har ga Allah idan aka tsare shi yanzu ya soma mantawa da fuskarta ma, babu mai masa maganarta don ko Hajiya Ummee tayi masa faWan ya shirya su je tare ba ya zuwa, duk nacin ta sai dai yace mata, "yana da abun yi" kwata-kwata ya ?i yarda ya sake komawa sabida haushin cewa za a haWa su aure da ita, Khairiyya ma da ta zo tana ba shi labarin halin da take ciki, yace, "kar ta ?ara mishi maganar, idan ta sake zai ci ubanta." Wani zuwa da zasu yi ne sai da Daddy ya matsa mishi sannan suka tafi tare, A ranan kuwa abun ya basu mamaki domin a lokacin sai ga Madina tana motsa wa tun da ta ganshi, sai hawaye tana nuna shi da yatsa tana kiran sunan Mashkur, bayan kusan sati Waya kenan da ta dena magana komai sai dai a yi mata, Wannan ne yasa Likitan ya ce, "gaskiya da alamun dole Ansar ya taimaka musu, tunda ga shi ganinsa yasa har ta fara zabura tana magana, da alamun ciwonta yana da nasaba dashi." Daddy ne yayi masa bayanin halin da ake ciki, Likitan yace, "to in dai haka ????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ne shi zai taimaka, wata ?ila idan tana ganin shi jikin nata zai yi sau?i tunda ita ta Wauka Mashkur ne." Wannan ne yasa su Daddy suka yanke shawarar Ansar zai zauna a asibitin har na tsawon kwana biyu su ga halin da ake ciki, Shi kansa Ansar Win tayi mugun ba shi tausayi don bai taba tunanin ciwon nata yayi wannan tsananin ba, shi sai da yayi mata kallon tsanaki ne ma sannan ya gane ta, a kallon farko baza ka taSa gane Madina bane sabida yanda ciwo ya ci ya cinye ta babu kyan gani a tattare da ita, fuskarta tayi wani irin tsuke wa ta zama ?ar firit idanun sun zurma sun yi wani irin kore-kore dasu, bakinta a bushi kamar wacce ta shekara Waya tana jinya, ta koma ?ar karama da ita kamar bata taSa yin jiki ba, duk ta tsamure gaskiya duk mai imani dole ya kokawa Madina, Zuciyar Ansar sai da ta karye sabida halin da ya ganta, duk shegen kallon Ansar sai da ya janye ido a kanta sabida wani iri da yake ji a jikinsa; tsigan jikinsa yana tashi gaba Waya ya rasa me ke mishi dad'i, Koda aka ce zai zauna a asibitin; ce ma Daddy yayi, "bazai iya ba, bazai taSa iya zama a asibitin nan ba yana kallon yarinyar nan." Sai da ya ga Daddyn ba da wasa yake mishi ba, kuma yace mishi, "umarni yake ba shi ya zauna yau ya kwana, inyaso kullum sai ya ri?a zuwa in kwanan ne bazai iya yi ba." Sau?in ta ma ba shi zai kula da ita ba tunda akwai Umma, kawai an fi son ne idan ta buWe idanunta ta rika ganin shi a ga yadda hali zai yi, Ba shi da yanda ya iya dole ya zauna suka tafi suka bar shi a asibitin, Sai ya zamana daga shi sai Umma a Wakin, yayinda Madinan take sharan barci sabida alluran da aka yi mata, domin samun sau?in kwakwalwarta ya ri?a huta wa shiyasa koyaushe ake mata alluran don kar halin da take ciki ya ri?a affected yana yawa, Shiru dakin ya Wauka Umma tana gaban gadon tana kallon Madinan tana sharan hawaye, idanunta duk sun yi ja tunda a kodayaushe sai dai hawaye su ri?a zubo mata bata sanin ma suna zuba; muddin ta kalle ta sabida tausayi Ansar yana ganinta amma ya rasa mai zai ce mata tunda ba wai sun saba bane, shi magana ma bata taSa haWa su ba and bai san ma mai zai ce ba koda ya buWe bakin, don haka sai yayi shiru abun sa yana duba wayansa, da ya gaji sai ya fice a Wakin ma, Kasancewar wajen ?arfe biyar da rabi ne a lokacin, don haka bai dawo ba sai da yayi Sallah, Kuma ikon Allah Madinan bata farka ba har can dare, shiyasa yayi wa Umman sallama ya koma dakin kusa dasu wanda babu kowa ya kwanta a can, rashin sabo yasa ya kasa barci yayi ta latse-latsen waya, Can kusan karfe uku ya mike ya fice ya koma Wakin da su Madina suke, Umma na kwance a Waya gadon da ke gefen gadon da Madina take, har tayi barci tuni duk da itama bata samu isasshen barci ba; sakamakon jinyan Madinan don wata rana ko runtsa wa ba tayi sabida kulawa da ita, Zuwa yayi gaban gadon yana kallon Madinan da har yanzu ko motsi bata yi, Sai wani irin minsharin majina da ke fita ta hancin ta, kamar hancin yana li?e numfashi na mata wuya, shiyasa take jan minsharin da karfin tsiya, Tsayuwa yayi wurin ya kafa mata ido yana mata kallon tsab, tunani yake yi kawai a ransa na maganar Daddy da aka ce ita zai aura, sai ya kalli kansa ya kalle ta amma kwata-kwata bai ga haWi ba, musamman yanzu da ta sake zama ?ar ficiciya sai ya ga ai zai iya haihuwarta amma wai ita zai aura, ko kaWan a ransa babu soyayyarta kuma ba ya jin zai iya sonta; don bata da abun da zai iya so a ?ar ?auye kuma ?aramar yarinya wacce bata da wayewa bare ilmi, kawai dai yana jin tausayinta sabida yanda ta zama a halin yanzu sakamakon ciwo, kuma ciwon sanadin dan uwansa, Gaba Waya tunanin yanda zai yi ya kufce wa hadin yake yi duk da yana tunanin wannan dai ba lallai tayi rai ba, maybe ma baza ta wuce kwanaki a duniyar ba a yadda dai take a haka cikin halin ciwo; Don haka yana tunanin zai tausaya mata na iya kwanakin da ya rage mata a duniya, yana jin a ransa baza ta taSa rai ba, wannan sauran gawa ne. [1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 44 of 55