Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
har sanda suka shiga cikin Wakin, Kai tsaye wurina suka nufa, yayinda doctorn yake bi na da kallo yana kallon yanda nake ta jijjiga kamar wacce ranta zai fita, Shi kansa ya Wan shiga confused, tare da tambayarsa, "anya ba Aljanu take dashi ba yarinyar nan?" Sai ya kama hannuna ya taSa ya koma yana Gwale min ido yana duba wa Yaya Yunus ba ya son wata matsala ta faru, shiyasa kai tsaye yayi masa bayanin abun da ya haifar min da matsalar tun farko Da mamaki Doctor Bilal yake kallonsa baki sake, a rikice kuma yace, "kuma ka ce min ?anwarka ce? Taya ya wannan al'amarin ya faru Yunus? I don't understand what you said?" "Hmm Dacta baza ka gane ba, but zan yi maka explain daga baya, amma zaman da ka ga tana yi a gidan nan akwai aurena a kanta, kawai na Soye ne wanda ko Sharhabila ban sanar mata da ainihin wace ce ita a gare Ni ba." "What!" Yayi maganar baki a hangame yana bin sa da ido kamar wani sabon halitta, domin ya kasa ma wata magana sabida mamakin wai Matarsa ce "Don Allah doctor ka duba ta, yanzu ba wannan ce a gabana ba, yarinyar zubar da jini fa take yi har yanzu." Yayi maganar yana mai Wago Ni tare da ?o?arin nuna mishi jinin da nake zubar wa Shi kuma sai ya gyaWa kansa yana cewa, "to fa; Allah yasa dai ba raping Win ta kayi ba, wannan ?aramar yarinyar haka da jibgege irin ka ai dole komai ma zai faru wlh." Ya ?are maganar da ?ar dariya sabida yayi don tsokana ne Shi kuma sai ya ja mishi tsaki yana cewa, "wannan fa ba maganar wasa bace, ka duba ta Please doctor kafin Sharhabila ta dawo ta gane mai muke ciki." Dole Doctor ya shanye maganar da ke ransa ya soma ?o?arin duba lafiyata, A gaban Yaya Yunus yake yin komai tunda ya kasa jirga wa ko nan da can ne, sai da ya gama duba Ni tsab wanda har sai da numfashina ya dawo jikina, Sai yayi min wata allura nan take kuma na fara barci cikin wani yanayi, Shi kuma sai ya kalli Yunusan yace, "but ban ga ka ji mata ciwo ba ai; amma na yi mamakin wannan jinin da take fitarwa?" Cike da damuwa yace, "Yes Ni kaina abun da ke rikita Ni kenan, cus Ni Ko two minutes wlh ban yi ba nabar jikinta sabida azaban da ke ratsa Ni." "Azaba? Yi min bayani yanda zan gane cus akwai abun da nake hasashe dama musamman wannan ruwan da na gani yana fita kuma." A cewar doctor Bilal Win yana bin sa da ido Nan Yaya Yunus ya bayyanar masa da halin da ya shiga tun a sanda ya kusance Ni, da raWaWin da ya ji batare da ya aiwatar da komai ba "Gaskiya ina tunanin akwai cutan nan a jikinta na sanyi, ina tunanin yayi mata mugun kamu wanda yasa wurin ya bushe har ka iya jin zafi haka, dama hakan na faruwa, idan mace bata da ni'ima wurin a bushe yake, da zaran namiji ya kusance ta daga shi har ita baza su ji dadin sex Win ba, and both Win su zasu sha wahala, wasu ma yakan haifar musu da fitan jini cus wurin a bushe yake, hakan na faruwa gaskiya, ita kanta halin da take ciki na ga alamun da tsoro ne na rashin sabo, sai kuma wannan azaban da zata sha, since shi ne na farko shiyasa ko?" Ya ?are maganar da sigan tambaya don ya ji mai zai ce But sai Yaya Yunus ya gyaWa masa kai don bazai iya ce masa yarinyar ta taSa aure ba, kuma bai da tabbacin ma an taSa kusantan ta baya ga shi yanzu, haka kawai ya ji yana son Soye masa, cike da damuwa yake cewa, "kenan nima zan iya kwasa tunda ga abun da ya faru?" "Eh too.. ba lallai ba, ka san Mace ita ce ta fi saurin kwasan cuta nan take, amma namiji gaskiya abun da wahala, sai dai kawai ka nema mata magani ko za a dace sabida gudun gaba; tunda ka ce da aure a tsakaninku, but don Allah yanzu ka bani labarin yanda aka yi ta zama Matarka ina Abokinka bani da labari, ka saka Ni a tunani wlh na kasa yarda, in fact ma har Matarka bata sani ba, to ya hakan ta faru?" Dole Yaya Yunus ya zayyane masa komai na cewan iyayensa ne suka Wau??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ra mishi aure da ita, shi kuma da aka kawo ta sai ya nuna wa Matarsa cewan ?ar aiki ce, bata taSa sani ba har kawo iyanzu Dariya ne ya suSuce wa Bilal, yace, "lallai akwai kallon daru duk sanda Sharhabila ta san cewa wannan yarinyar Matarka ce, kutt." Sai ya ri?e baki yana bin sa da kallo tare da murmushi a face Win sa Shi kuma jan tsaki yayi yace, "babu magungunan da za a rubuta mata?" "Akwai zan rubuta mata, inyaso sai ka bayar a siyo, zazzaSin zai sauka ma da zaran ta farka insha Allahu, sai dai ka kula da ita don tana bukatar kulawa, kuma yakamata ka zo da ita asibiti a duba lafiyarta sabida a Waura ta a kan maganin cutan nan da take fama dashi, domin mugun ciwo ne mai shegen naci musamman in ba a kula da ita ba, and zai hana ka rawan gaban hantsinka Malam, kaii! Gaskiya na taya ka murna, ka samu tsuntsu daga sama gasashshe Alaji." Sai ya fashe da dariya yace, "oh! Ashe shiyasa kake min wani jan ido kwanakin baya ashe da dalili? sai yanzu na kula kishi ne." "Bilal ba na son wannan wasan don Allah, in ban da ?addara ba abun da zai sa in kawo kaina wajen wannan yarinyar, sai ka ce ban da tausayi? ji be ta ?waila ba abun da take dashi sai kawai in rasa wajen wacce zan je sai ita? Ai abun da kunya." "Ohohh! Amma meyasa zuciyarka ta baka shawaran ka je wurin ta a yanzu after ka san cewa ?wailan ce? Kai Malam wlh irin su kabar raina su zaka sha mamaki in ta ?ara wayau, haka halittarsu take ka ganta nan ?ar firit sai ta baka mamaki da zaran ta fara nuna kayan ni'imarta a fili." Mike wa Yaya Yunus yayi yana cewa, "don Allah mu je falo mu ?arisa magana don ba na son ci gaba da biye maka, amma ka dena min irin wannan abun don wlh ba abun da zan yi da wannan halittar, hakan ma baza ta sake faruwa ba an yi na farko da ?arshe, wannan ma ?addara ce, Kodayake maybe ta silan hakan in taimaka mata tunda na ga alamun lalura ne da ita, amma ko giyan wake na sha bazan sake bibiyan ta in kwashi lalura ba." Ba ?aramin dariya Doctor Bilal yake masa ba, Amma shi ko kula sa bai yi ba, Sai tsokanarsa yake yi a haka suka fita falo yana sake ce masa, "ban da dai cika baki, ai ?addaran da ya kawo sa wurin ta yau ya nemi bu?ata; ita ?addaran zata sake haWa su wajen game zuciyarsu ya ji in ba ita ba; sai rijiya...." A haka dai yayi ta mishi sha?iyanci har yabar gidan Shi kuma Yaya Yunus ya fita ya aiki mai gadi siyo mishi maganin da aka rubuta, Koda ya dawo a falo ya tarar da shi, amsan maganin yayi yakai Wakin da nake kwance wanda har lokacin barci nake yi, Ajiye wa kawai yayi ya fita yana rufo min ?ofan, Sanan ya koma falo yana tunanin abun da zai ce ma Sharhabila in ta dawo, ?arshe a wurin ya Sata lokaci ya kasa koma wa wurin aiki, ana kiran sallah ya je yayi ya dawo ya ci gaba da zama, ya rasa mai ke mishi daWi don yanda yake ta ?ullawa da kwance wa Ana haka kuwa sai ga Sharhabila ta dawo gidan, ita kaWai ta shigo gidan tunda bata kwaso yaran a makaranta ba, dama shi yake kwaso su yau kuma kansa yayi zafi ya manta shaf yana zaune a gida, Sai da ma ya ji shigowar motanta gabansa ya soma buga wa yana fatan kar ta gane komai a kan yarinyar; kar asirin sa ya tonu. [2/14, 11:20 AM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 21 of 55