Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
nan baza ta sake faruwa ba." Sai ya fashe da dariya kamar zai tsaga cikin dajin, Wanda shi Alh. Badamasi har ya soma jin sanyi a ransa sabida ganin yanda Bokan yace, "komai mai sau?i ne." "Yanzu zaka koma ba zamu iya maka aiki ba har sai ta haihu, domin na duba na gani cikin nan sai ya fita da ransa, kuma babu sharaWin yin aurenku da ciki a jikinta, don haka idan ta haihu ka dawo a sake sabon aiki." Godiya sosai Alh. Badamasi yayi masa cike da jin dadi, sannan ya zuba masa duk kuWaWen da ya zo dashi a cikin wata bak'ar jaka, Yayi masa sallama yabar wurin cike da tunanin yanda burinsa zai cika, yana ganin kamar abun zai yi wuya wurin sake auren ta, amma dai zai zuba ido kamar yanda Bokan ya faWa masa ya san tunda yace masa zai taimaka masa, to zai iya ne, yanzu dai dole ya saka idanu a kan yarinyar koda hayan mutane ne sai yayi suna bincika masa rayuwarta, har sanda zata haihu, abun da zai fara yanzu inda take da zama, Kafin ma yabar ?auyen dole sai ya fara ganowa idan tana cikin kauyen; tunda Boka yace masa, "auren ta ya mutu." To dole zai kasance tana gidan iyayenta ne. _Kuyi ha?uri masu korafi a kan rashin update kullum. Gaskiya a wannan littafin tun farko na rigada na faWa three days a week zan ri?a yin update, sabida bani da time ina school kullum, shiyasa na zaSi Friday, Saturday and Sunday, kuma na faWa tun farko kar ku ri?a jin shiru, idan ma kun ga nayi post saSanin haka to ina free ne, I'm sorry bazan iya sauya wa a kan hakan ba ranakun kawai zaku ji Ni Insha Allahu. Nagode da nuna kulawa da soyayyarku ga wannan littafin, don ban zaci haka ba._ [2/26, 9:25 PM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ?? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 26 of 55