Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
wa kansa bukata don tuni ya cire min nawa kayan, ban ma san abin da yake yi ba don gaba Waya babu Ni a cikin duniyar, wani irin barci ne mai nauyin tsiya nake yi har da su munshari, Yanayin sauyi da kuma sabon al'amarin da ya fara afkuwa dani; sama-sama na soma jin azaba yana ratsa Ni wanda har cikin barcina sai da na ji sa, a gigice na farka na samu kaina a wani yanayin da na kasa gane me ke faruwa; sabida nauyin barcin da ke tare da Ni ban iya gane waye a kaina ba, zafi ne kawai ke barazanar tarwatsa min ?wa?walwa, Tun ba na fahimtar abun da ke wakana har na soma wartsake wa, ai kuwa take na fasa kuka ina ?o?arin ceton kaina, Amma ina Alh. Badamasi ya fi ?arfina, da iya ?arfin sa ya je min a nufin ya samu budurwa zai buWe Ni dal a leda, ga maganin da boka ya ba shi wanda ya ?ara mishi kuzari da ?aimi wurin aikin sa, Sai dai a lokacin da ya ratsa Ni a buWe ya ji Ni kamar ya shiga cikin rijiya mai kwalabe, Da Ni dashi gaba Waya muka kurma ihu sabida wani azababben zafi da ya ratsa mu, nan da nan jini da farin Ruwa ya soma zubowa kamar an kunna famfo, Sai dai maganin da ya sha yayi mishi ?arfin da bazai iya ha?ura ba, gaba Waya ya haukace ba shi a cikin natsuwar sa, dalilin da yasa ya ci gaba da aikin gabansa kenan cikin ?arfi da kuzari tamkar doki, sam ba ya gajiya babu alamun zai sauka a kaina, Tun ina ihu da kururuwan ba?in azaban da ke ratsa Ni; wanda tunda uwata ta haife Ni sau Waya na taSa jin irin azabar nan, lokacin da aka yi min kaciya, sai dai wannan raWaWin ya fi wancan, domin ji nake yi kamar an zuba min barkono har cikin ?wa?walwan kaina haka nake jin raWaWin, daga nan ban sake sanin inda nake ba domin Wib numfashina ya Wauke a jikina na koma kamar matacciya Alh. Badamasi ya daWe yana abu Waya daga baya ya samu ya gama biya wa kansa bu?ata, ya mi?e da sauri ya dauki ledan maganin nan da ya shafa a jikinsa, nan ya matsar da Ni a cikin jinin da ke zuba har yanzu ya kasa tsayawa, shi kansa a ruWe yake don bala'i da tsoron ganin yawan jinin da na zubar, shi kansa jikinsa ya Saci da jinin; gadon yayi kaca-kaca, ba ya cikin hayyacinsa hakan ta faru don shi kansa bazai ce ga abun da ya faru ba, Jinin ya samu ya Wiba a ledan sannan ya saka Jallabiyan sa ya fita da sauri, Cikin tsakiyar daren nan ba tare da ya bari kowa ya gansa ba ya durfafi hanyar daji, cikin gudu-gudu sauri-sauri ya nausa cikin dajin nan babu tsoro a tare da shi, tunda ya rigada ya saba fita a irin wannan lokacin, Jikinsa na rawa ya ?arisa wani ?aramin bukka da ke jikin ?atuwar bishiya da tayi wa bukkan ?awa, ba kowa zai iya gane akwai bukkar ba sai wanda ya san da ita, Don haka lokacin da ya isa wurin; shiga Bukkan yayi zuruf, maimakon a ga cikin bukka a'a wani dajin ne kuma daban ya bayyana, haka ya dinga tafiya tsawon lokaci kafin ya iso gaSar ruwa Bokan yana zaune a wurin tare da kayan aikin sa sai surkulle yake yi, ya juya baya amma yana jin takun sahun Alh. Badamasi ya gane sa, don haka ya kira sunan sa yana cewa, "Maraba da zuwa dausayin gagarau." Sai ya ?yal?yale da dariya yana juya hannayensa da ke fita da wal?iya mai haska duhun dajin Gurfana yayi a gabansa cikin ladabi, tare da soma mishi kirarin da ya saba yana fasa mishi kai Shi kuma ya sake kecewa da dariya yana juyawa ya dube sa, hannu yasa a kansa yana shafawa ya rufe idanunsa, duk abun da ya faru da Alh. Badamasi da Madina sai da ya ga komai, daga nan ya buWe ido yana bushe wa da wani dariyan kamar zai tsaga cikin jejin, "Ina jinin; ka kawo min?" "Eh ranka ya dade gagarau, ga shi nan." Ya faWa cikin farin ciki yana mi?a masa jinin Shi kuma ya amsa da hannu yana Wagawa sama, take jinin ya tsaya cak a sama yana shawagi, Shi kuma sai ya kalli Alh. Badamasi yace, "kayi kyan kai, ka taka nasaran arzikin ka, domin babu wanda zai fi ka arziki a wannan ?auyen, sharaWin mu kamar yanda nace ka auri budurwa; sannan wacce ba a taSa amfani da ita ba, hakan ne babu kuskure?" Cikin sauri Alh. Badamasi ya amsa mishi, duk da a zuciyarshi fargaban fallasa mishi yanda ya same ta yake yi, tunda a buWe ya same ta kuma yana da tabbacin wani ya santa kafin shi, amma ganin jinin nan da ta zubar hakan yasa yana kokwanto a zuciyarsa, sai dai ko kusa bazai bari Boka ya sani ba don aikin sa zai iya rushewa, kuma a yanzu dai yanda yayi nisa da aiki ba ya fatan a sake dawowa dashi baya, wannan lokacin ya rigada yayi kuWi ya gama sai burinsa ya cika, dama abun da yake nema kenan wanda sanadin aikin da za a yi masa ne Boka yace mishi ya nemi budurwa wacce bata taSa sanin Namiji ba ya aura, kaddaran kuma ta faWa a kan Madina, Maganar Boka ne ya dawo dashi cikin hayyacinsa sabida tunanin da ya faWa "Ri?e wannan maganin." Ya mi?a masa wani abu a ?o?o mai kama da kwaSaSSen kuSewa mai shegen yau?i, tare da jinin da ya ba shi ya kwaSa shi, nan da nan ya soma yau?i yana fitar da wani manyan tsutsotsi sai yawo suke yi kamar zasu fito waje, ga shegen wari kamar masai, Har sai da Alh. Badamasi ya rufe hancinsa don bala'in wari, Shi kuma ya kece da dariya yana cewa, "wawa sakarai, buWe hancinka ka sha?i arzikin ka." Da sauri Alh. Badamasi ya buWe hancin, amma da?yar ya iya daurewa don har wani amai yake ji yana taso mishi, to amma don cikan burin sa babu abun da bazai iya ba "Wannan maganin zaka je ka ajiye shi, kullum ranan duniya idan ka kusance yarinyar a cikon biyun da zaka yi, babu fashi a lokacin da rana ta fito ta Wauki zafi, to a dai-dai lokacin nan zaka kusance ta bayan ka shafa wannan abun a gabanka, zata fitar da jini kamar yanda ta fitar a yau, kullum zaka ri?a Wibo min jinin kana kawo min da zaran ka gama da ita, idan ka kammala wannan aikin." Sai ya fashe da dariya, "bayan gama aikin ka zaka sha mamakin abun da zai faru da kai, babu mahalukin da zai fi ka kuWi duk faWin ?auyen nan da kewaye, kuWi sai dai ka zubar dashi, duniya zata san da kai, domin ?auyen nan bazai zaunu maka ba, daga ranan hanyoyin samun ka ya buWe." Ya sake bushewa da wata dariyan yana nuna sa da yatsa tare da zare mishi idanu kamar zasu zazzago ?asa don rashin kyan gani, ya ?ara da faWin, "babu kai babu ?addaran zama da yarinyar nan har abada, a kwana na biyu da ka kammala aikinka; zaka yi mata saki uku babu dawowa, shikenan mun kammala aikin mu saura naka, zaka iya tafiya." Godiya ya soma mishi cikin farin ciki da jin daWin sauran ayyukan da ya ba shi ba mai wahala bane, har ya hango ya zama millonia ya koma cikin birnin Abuja ana damawa dashi a cikin manyan ?an ?asa, Bayan ya tashi zai tafi har yayi nisa ya soma jiyo sautin dariyan Bokan yana ce masa "Duk sanda wani ya kusance ta shine ?adarin faWuwar ka, komai naka zai koma baya, babu ita babu aure! Babu ita babu auree!!!!! Hhhh." Daga nan ya ji Wib, sai kansa ya soma juyawa, yana yin tuntuSe ya gansa a bakin gidan sa, Domin hakan ke faruwa in har ya je sai dai a dawo dashi ba ya sanin hanyar dawowa. *** Ashe wani irin rayuwa da mummunar ?addara suna nan tafe a cikin *RAYUWAR MADINA!.* _A yi sallah lafiya my fan's._ [2/2, 9:27 AM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* ???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 8 of 55