Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Umar Farouk, don dukkansu suna Wakin Mijinsu da iyalansu, Hafsah wacce suke kira Aunty Hafsah har ta aurar da babban ?arta, sai kuma budurwa Waya da ke gabanta da sauran ?anninsu, Itama Aunty Yusra dayake ta samu jinkirin haihuwa, yanzu haka tana da budurwan ?a sa'an Khairiyya autan Alh. Umar, Bayan nan Alh. Umar Farouk ya auri wata mata sunanta Luwaira, but ta fita batare da ta haihu ba, sai dai tana da yarinya daya mai suna Shamsuna wacce a yanzu take tare da Ansar batare da ya san wace ce ita ba, yayinda ita kuma ta shiga jikinsa ne a bisa burin mahaifiyarta, tun sanda Alh. Umar Farouk ya sake ta ta Wauki alwashin koma wa gidansa saboda mugun son da take masa, amma hakan bai faru ba, wanda tayi yawon duniyarta da ?ulaficin komawa gidansa amma ta gagara samun Sa'a, a wannan halin ne ta samu cikin Shamsuna ta haife ta batare da aure ba, kuma ta raini abunta har kawo yanzu da yarinyar tayi wayau ta tusa mata ?iyayyar iyayen Mashkur a ranta, tare da nuna mata cewan, "Momynsu Mashkur ita ce ummul aba'isin kasancewar su a haka cikin talauchi da wahalar rayuwa, ita tayi sanadin gurSata musu rayuwa, don haka ita ce zata daukar mata fansa domin so take yi sai ta ruguza dukkan farin cikin su." Wannan burin da shi suka tashi amma har gobe basu samu galaba a kansu ba, wanda a irin wannan rayuwar nasu ne har Shamsuna itama ta zama tanbaWaWWiya tunda sai ta bada kanta kamar yanda ta ga Ummanta tana yi sannan zasu samu abun da zasu ci, wannan ne yasa har ta je ta samu cutan H.I.V, kuma take son ta gurSata rayuwar Ansar a kan hakan tunda ta ga shine mai son ?an mata, ta san cikin sau?i zata samu nasara a kansa har tayi mu'amala dashi, sannan tayi amfani da wannan damar wajen Waukan bidiyon su cikin hotel su yaWa wa duniya domin Sata wa Alh. Umar Farouk suna, su ruguza masa tarihinsa mai kyau a baynar jama'a, Sai dai kuma kallon kitse take yi wa rogo, don Ansar ya wuce tunaninta nesa ba kusa ba, tabbas mutum ne shi mai son Mata, domin idonshi idon mata ne, sai dai tunda yake bai taSa aikata zina da kowacce yarinya ba, yana dai hulWa dasu idan yarinya tayi masa zai iya romance Win ta, ya kuma bata kulawa na musamman, sai dai duk wannan abun ba yayi a nan sai can a Riyadh don ?an matansa ma Allah yayi yawa dasu, kuma a gidan da yake zaune suke kwana har faWa suke yi sabida tsaban haWa Mata da yake yi, shi hakan nishaWi yake ba shi, don sai ya koma gefe yayi ta kallon dramansu yana sipping drinks, har sai sun gaji sun yi ladab don kansu sannan zai kula su, thats why ?an matan nasa ma yanzu sun saba basu cika faWa ba sai dai idan kishi ya motsa, kasancewar shi kowaccen su ce mata yake yi, "zai aure ta." To sun saka a ransu tabbas auren su zai yi, amma har yau babu labarin suna ta zuba ido su ji yace ga lokacin aure, amma yayi musu shiru, soyayyar da suke masa shiyasa ko sun yi fushi sai sun dawo sun sake jonewa dashi Shamsuna ita ce Macen da ta ma?ale mishi tun sanda ta samu damar shiga jikinsa, don haka ita take bibiyansa amma ko kaWan ba ta a cikin ransa, kawai dai yana kula ta ne don ya ga yarinyar wayayyiya ce irin Macen da yake bu?ata, amma kuma har yanzu ya kasa bata time Win da zasu keSe kamar yanda take bu?ata, ya mayar da ita kamar wawiya bai san me take nufi ba Mashkur shi ne Wa na uku wajen Alh. Umar Farouk, kuma shi ne na farko wajen Mommynsu wato Meema, sunan Dadynsu ya ci shima Umar Farouk, kuma sunan Kakansu mahaifin Mommy, sannan sai Ansar wanda ya ci sunan ?anin Hajiya Ummee, Kawun Mommynsu kenan, shi ne Uncle Hashim da ke Abuja, soja ne amma yayi ritaya, daga shi sai Naja'at da aka yi aurenta kwanan nan, sannan sai Autansu Khairiyya, Nabeela ita ce yarinyar da suka ri?e tun tana tsumman goyonta, Mahaifiyarta Sharifatu ita ce mai aikin Mommy wanda har tayi aure a ?ar?ashin su, bayan ta haifi Wanta na farko wajen haihuwar Nabeela ne Allah yayi mata rasuwa, shine dalilin da yasa Mommy tace a bata Nabeelan su rike ta, don haka ta dawo hannun su tamkar su suka haife ta, yanzu haka shekarunsu Waya da Khairiyya duk da ta girme ta da watanni, suna karatun su a KASU suna level two, Tun tashin Nabeela Allah ya Waura mata ?aunar Mashkur tunda dashi ta buWe ido kasancewar yanda yake ?aunarta, ta fi saba wa da shi fiye da kowa, a lokacin da ta fahimci ba su Mommy suka haife ta ba sai yazamana ta kamu da ?aunar Mashkur, sai dai ta kasa faWa masa har wannan lokacin, Wanda su dama iyayen Mashkur tunda suka ga sha?uwar su tayi yawa sai suka yi tunanin haWa su aure a nan gaba, sai dai har wannan lokacin basu taSa faWa musu ba, sun yi shiru ne su gani ko zasu haWa kansu da kansu, amma shiru har yanzu, amma suna da wannan burin a ransu suna jiran lokacin da Yakamata su aurar da Nabeelan inyaso sai su fito da ainahin abun da ke ransu.**** _____Tunda suka fito ma'aikatan gidan suke zuwa suna mi?a musu gaisuwa cikin girmamawa, sai dai Mashkur kaWai ke amsawa cike da fara'a a kan face Win sa, While shi kuma Ansar ko bi ta kansu bai yi ba kai tsaye hanyar da zai sada shi da cikin gidan ya nufa, duk da yana jin gaisuwar da suke mishi amma hakan bai dame shi ba, haka zalika suma halin da ya nuna musu na ko in kula bai sa sun kasa ci gaba da gaisuwar ba, domin idan da sabo ya ci ace sun saba da halin sa, Gaisuwar da Mashkur ya tsaya amsa musu ne; yasa har Ansar yayi gaba batare da ya jira shi ba ya shige cikin gidan, Babban falon nasu akwai mutum uku ma'aikata da suke gyare-gyaren su, while Khairiyya da Nabeela sun haWe kai a saman sofa suna danna laptop, dukkansu sanye da kaya iri Waya riga da skirt na material mai kyau mai tsada kalan fari da followers mai zanen maroon, BuWe ?ofan da yayi ne yasa suka Wan Wago suna dubansa, sai kuma dukkansu suka washe baki a jere suke faWin, "Laa Uncle Ansar." Tahowa yayi cikin ?asaita hannu Waya cikin aljihu yana nufo inda suke, sai da ya zauna ya Waura ?afa Waya kan Waya sannan ya soma amsa gaisuwar su, Cikin farin ciki Khairiyya tace, "but Uncle you didn't tell us you would come, we just saw you. Allah yasa zaka jima baka tafi ba cus mun yi kewarka?" "To iya magana, kar ki dame Ni." Yayi maganar yana yatsina face Win sa Even before she answered him, Mashkur came in, wani ma'aikaci na biye dashi a baya; tare da trulleyn Ansar Win, Nabeela da ke yi wa Khairiyya dariya, ai tuni ta tashi ta nufe sa tana masa Oyoyo, Itama sai Khairiyyan ta mi?e ta bi bayanta tunda shi ne Wan gidansu dama, sun fi saba wa dashi fiye da Ansar, idan shi ne bazai gwasale su haka ba Har gabansa securityn ya ajiye masa Jakan nasa, but sai ya ba shi umarnin, "yakai mishi Wakinsa." A lokacin kansa a ?asa yana latsa wayansa still har yanzu ?afansa kan Waya yana girgiza wa, Muryan Mommyn su da ya ji ne yasa ya Waga manyan idanunsa yana kallon ta inda take tahowa, sai kawai ya mi?e ya nufi inda take yana mai kiran sunanta, kyakkyawar balarabiyyar Matar da ya isa gare ta; hannu ta mi?a mishi tana sakar mishi murmushinta mai kyau mai bayyana tsantsan kwarjinin ta da kamalanta, Sai da ya sumbaci hannun before yayi mata a gefe da gefen kumatun ta kamar yanda al'adan su ne hakan, "Mommy I miss you!" Ya furta yana janye jikinsa daga gare ta, Murmushi ita kuma tayi tana jan mishi hanci tare da faWin, "shi ne zuwa ba sanar wa?" Ko kafin ya bata amsa sai Mashkur ya iso wurin yana mata Barka da gida, tare da Wan rusuna wa kaWan ya gaishe ta. Still murmushi tayi tana bin sa da ido tace, "lafiya ?alau Mashkur, will you come back today? You are together with Uncle, you didn't tell me?" "Yes Mommy. A kan case Win nan ne da yarinyar nan Madina, I didn't inform you that her lawyer had an accident, that's why I need Ansar to come back and help us." "Oh ya salam. Ok mu je mu zauna sai a shirya muku abinci." Sai kuma ta koma kwaWa kiran sunan Khairiyya da suke zaune a kan sofa sun ci gaba da aikin gabansu, "Khairiyya zo ki je ki kira daddynku a upstairs." Tayi maganar tana ri?e hannun Uncle Ansar tare da yin gaba zuwa kan sofan, While Mashkur ma ya bi bayansu suka zauna suka sanya Mommyn nasu a tsakiya After a while, Khairiyyan came back, daddy was following her behind. Kamilallen Mutum ne da suffan manyanta, fuskarsa a sake take a kallon farko zaka gane hakan, kuma a kewaye da ?asumba wanda ya haWe da furfura alamun girma ya fara kama shi. Tsab idan ka kalle shi zaka ga zallan kamannin Mashkur a kan face Win sa, don kamar yayi kaki ya tofar ne. Alh. Umar Farouk Aliyu Bature kenan, yana sanye a cikin dogon jallabiya fara ?al, kansa babu hula hannunsa Waya akwai agogo Waure, A natse cike da takun ?aisata ya taho yana sake sakin fuskarsa sosai koda ya hango zaratan yaran nasa, tun kafin ya isa ma yace, "Oh! Ashe dai Khairiyya ba ?arya tayi min ba; dukkanku ne ku ka zo?" "Daddy." Ansar ya furta yana mai mi?e wa ya tarbe shi har suka rungume juna, Before ya ja jikinsa Daddyn yana bubbuga bayansa tare da furta, "your welcome My friend." "Thank you daddy." Shima Mashkur mi?ewa yayi ya rungume sa yana gaishe shi at the same time, Ya amsa shi cike da fara'a yana Wan jansa da hira cikin barkwanci, Before suka zauna a tare dukka, The Nabeelas focused their attention on each other kowanne su yana smile cike da annurin ganin ?an uwan nasu Daddy ya dubi Ansar yace, "I was surprised to see you at the same time, whether you had a holiday that's why you came to spend two days with us here?" Mommy ne ta ba shi amsa da cewan, "yanzu Mashkur yake faWa min a kan case Win yarinyar nan ne da ake yi, shi ne ya kira sa ya taimaka wai lauyan yayi accident." "Eyya. Abu ba dad'i, but hakan ma is good ai, since duk aikin lada ne, tun farko ma da shi yayi handling case Win zai fi." Sai ya Wan ja tsaiko tare da kallon Mashkur yana ci gaba da furta, "but Mashkur ina jinjina maka da wannan namijin ?o?arin naka, dama duk wani bawa musulmi ana son ya zama mai zuciyar imani a koyaushe, idan ya ga na ?asa dashi yana neman taimako ya taimaka mishi, hakika na yi farin ciki lokacin da Hajiya Ummee ta zo min da labarin da kuma irin taimakon da kake musu, kuma na tausaya wa yarinyar that's why har na kokarta na shiga maganar, domin gaskiya wannan case Win ba ?aramin wahala zai bayar ba don ba don ina da hanya ba zasu sha wahala. Allah dai ya fitar da ita ya baku ikon ceton ta, Gaskiya na ji dad'i kuma zan fi so kuyi aikin ladan gaba Waya kun ji ko?" "Insha Allah Dad." A cewar Mashkur kenan cikin girmamawa Sai Daddyn ya kalli Ansar da bai ce komai ba yace, "Hashim." ?ago kai Ansar yayi tunda bai saba jin Daddyn yana kiran sunan shi haka ba, ganin kallon da yake masa shiyasa ya amsa yana mayar da attention Win sa gare sa "Don Allah kar kayi wasa da zai bada damar da za a ci zalun yarinyar nan, na san ko baka ji labarin ta ba Wan uwanka zai sanar maka, since case Win ya dawo gare ka, Please I beg you ka kokarta ka taya shi taimaka musu sabida na ji dadin taimakon nan da yake yi, domin a raina ina jin kamar ya gaje Ni ne zai yi koyi da abubuwan da nake yi." Mommy tace, "ai ba kama bane, zahiri Abee na kai ya biyo, zanen ka shine nashi kamar yanda kamanni da komai bai bar ka ba. " Murmushi Daddy yayi yana girgiza kansa before yace, "ai sai dai a yi Magaji mafiyi a nan wurin, fatana ku yi koyi da fiye da abun da nake yi, a kullum nasiha na gare ku gaba Waya ku kasance inuwa ga na ?asa da ku masu bu?atar taimako, idan ku ka basu wannan shine naku, domin wannan abun da kuke gani a ranan ?iyama shi zai zama ayyukanku mafi kyawu da ku ka aikata, don haka ku zama masu hannun bayarwa a koyaushe. Ku kasance masu taimako kar ku gajiya, musamman ma kai Ansar don ba na son irin wannan halayyar naka, zuba maka ido kawai nake yi a tunanina zak????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  a iya sauya wa. But alhamdulillah ina ganin kamar ka soma hankali since har yanzu bamu sake kama ka da wani laifi makamancin na baya ba. Allah ya yi muku albarka." Gaba dayansu suka amsa har Mommy da su Khairiyya da suka natsu sosai, Ansar kuwa sai ?ara du?ar da kai yayi yana mirza idanu kamar na Allah, ya san har yanzu iyayensa basu san cewa yana shan taba ba, baya ga smoker har rayuwar da yake yi a can wanda Wan uwansa Mashkur kawai ya sani, shan taba ne kaWai Daddy ya taSa kama shi yana yi wanda ya ja mishi Sacin rai mai tsanani, don ma Daddyn yana yin sa sosai since ya Wauke sa like a Abokinsa ne, cus Uncle Hashim wanda Ansar ya ci sunansa Abokin Daddy ne na ?ut da ?ut, shiyasa yake sonsa da nuna masa kulawa komai yace, "My friend." amma duk da haka bai hana ya ?untata mishi yayi mishi mugun jan kunne, wanda ya gargaWe sa, "idan har ya sake kama shi yana shan wannan Abar to zai cire hannunsa a kansa gaba Waya, tunda wannan ba tarbiyyar da ya basa bane, kuma inda ya tafin ma zai dawo dashi kusa dashi ya ga ta tsiya." Shiyasa Ansar ya nuna musu cewan ya bari wanda har wannan lokacin ya kasa dena wa, kuma zamansa a Riyadh ne ya koya since har club yana zuwa ya sha?ata, yau da gobe kuma abokansa na can suka koya masa, sai dai iya abin da yake sha kenan bai taSa shan giya ba koda wasa, Mashkur ya san cewa bai dena ba tunda ya sha kama shi ba sau Waya ba; ba sau biyu ba, wanda har ya so ya sanar da Daddyn nasu tunda yayi masa faWan har ya gaji, shi kuma sai yayi mishi kwanton Sauna ya nuna kamar ya bari, sai ya zamana in har ya zo Nigeria ba ya sha in har ba ya zamar masa dole bane ba yanda zai yi, ko kuma ya tafi inda baza a taSa ganin sa ba. *** *** *** *** **** **** _____A ranan da za a shiga kotu. Tun safe su Hajiya Ummee suka kamo hanyar Abuja. Driver ke tu?a su da ita da Umma sannan sai Yaya Haula, tunda tun a jiya ta zo gidan sabida su tafi tare, Ashe suma can ?auyen sun shirya zasu taho tunda wancan zaman basu samu zuwa ba; sai Baffa shi kaWai, wannan kuwa sun shirya zuwa ko domin su je su ga halin da ake ciki domin a halin yanzu suna matukar nadamar abun da suka aikata, ?atuwar mota suka yi hayanta suka cika ta gaba Wayansu iyayen Maza, hatta da su Yaya Shamsu, Yaya Nasiru, Yaya Ahmadi da Yaya Manniru, suma wata Motan suka samo suka biyo bayansu Dayake Shari'an ?arfe sha Waya ne na safe, shiyasa da wuri-wuri duk wanda ya san zai halarta sai da yayi sammakon da ya zo kafin lokacin, Wurin fa ya cika ma?il sabida labarin dama ya karaWe ko'ina, musamman kasancewar akwai ?an jarida, so sun yaWa maganar domin ko rediyo ka kunna sai ka ji ana zancen, "wata ta caka wa Mijinta wu?a a daren aurenta." Hatta da social media sai da labarin ya bazu, don ma wai ba a samu hoton Madina bane shiyasa ba a yaWa ta sosai ba, amma duk da haka sai da aka samu wani munafukin mutum da yayi mata hoto Waya lokacin da ake shari'ar, sabida a wancan lokacin yan jarida basu samu damar ganin Shari'an bane sai da aka kammala aka wuce da ita, daga baya ne labarin yake bazuwa har wannan lokacin suka bazamo don Waukan rahoto, to a wancan an samu mutum Waya yayi nasaran Waukan ta hoto shi kuma ya yaWa a social media duk da shi ba Wan jarida bane, kuma a sannu labarinta da hoton ya soma bazuwa, duk da an fi jin labarin fiye da ganinta a hoton Abun mamakin har da Yaya Yunus sai da ya halacci wannan zaman, shi kaWai ya zo wanda su kansu ?an uwansa sun yi mamakin ganin nasa, sai dai basu samu zarafin tambayarsa ba tunda a lokacin ana ta shiga cikin Wakin Shari'an, kuma har wannan lokacin ba a kawo Madina wurin ba, Sai dai suma su Mashkur har sun iso don suna a wajen; har Ansar da ya sanya kayan aikinsa, suit ne wando ba?i da farar riga, haka itama necktie Win wuyansa, bak'ar rigan saman tana ri?e a hannunsa mai guntun hannu, kansa babu hula sai wata uwar glasses da ya ?wama ya rufe rabin fuskarsa dashi, ko alamun fara'a babu a fuskarsa don yana mota ma ya ?i fitowa tunda ya fahimci al?alin bai iso ba. [3/2, 9:06 AM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 33 of 55