Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ne shiyasa ta ?i Waga kai, Bai bar wajen ba sai da ya ga ta shige ciki sannan ya ja dogon tsaki yana cewa, "Ni ban taSa ganin ba?auyiyar yarinya irin wannan ba, a haka ne su Daddy suke tunanin haWa Ni da ita, ta saka hijabi sai ka ce zai ka da ita, no I can't, I can't marry this little girl da babu wayewa a tattare da ita ba, infact ma ba budurwa ba, maza nawa suka santa da za a Wauko saura a bani? No, it's not possible, bata yi min ba, she doesn't have what I want, there's no love for her in my heart." Kamar wani taSaSSe haka ya dinga magana shi kaWai, alamun ransa ne a Sace ya dinga sakin zance, daga karshe ya ciro sigari wanda ya yi wa Soyo cikin motan; ya kunna ya fara zu?a before ya soma jin dai-dai, sai ya ja motan aguje yabar wajen.***** Koda Madina ta shiga gidan, sai da ta Soye ta sha kukanta sosai sannan ta share hawaye ta shiga cikin falon, sai dai tayi ?o?arin Soye halin da take ciki bata bari su Khairiyya sun gane ba, Su sai murnan ganinta suke yi ma tunda sun yi zaton ta tafi, hakan ne yasa basu kula da halin da take ciki ba, itama tayi ?o?arin Soye wa ta saki ranta sosai, Yayinda a zuciyarta abun da Ansar yayi mata ya tsaya mata a rai, ta kasa manta wa, idan ta tuna sai ta ji ?walla sun cika mata ido sabida muzanta ta da yayi A ranan sai dare aka kwaso kowa aka mayar dasu gidan Daddy, A washe gari kuma mutane suka fara raguwa sai dangi na kusa, Tun wannan haWuwar wani abu bai sake hada Madina da Ansar ba, infact ma bata ganin shi sai jefi-jefi daga nesa, Tunda a lokacin duk su Aunty Hafsah suna nan basu tafi ba, sai da suka ?ara kwana biyu sannan suka tafi, sai yazamana gidan an watse babu mutane daga masu aiki sai mutan gidan, Ana gobe Madina zata tafi sai da ta ?ara zuwa gidan Khairiyya tayi mata wuni curr, sannan driver ya maido ta gida Washe gari da safe bayan sun gama karyawa Daddy ya bu?aci ganinta ita kaWai, har falonshi ta bi shi suka zauna, Sai da ya dube ta sannan ya kirayi sunanta, Ta amsa mishi cikin ladabi da biyayya kanta a ?asa, ?an jimm yayi sannan yace, "daughter ina son ki sanar min kin tsayar da wani ne wanda za ki aura a yanzu?" Shiru tayi sabida maganar ta zo mata a bazata ne, sake du?ar da kanta tayi sosai sabida kunyar da ya kama ta, Shi kuma sai yayi murmushi yace, "ba wai za ki zauna kina jin kunyata bane Madina, ai already mun zama Waya Ni tamkar mahaifi ne a gare ki, idan har kin Wauke Ni a matsayin Uba ina son ki bani amsa tsakaninki da Allah." Dakyar ta iya buWe baki tace mishi, "a'a Daddy." "Babu wanda yake sonki ko yake neman aurenki a gida wanda kike tunanin za ki amince mishi?" Girgiza kanta tayi cikin kunya ta sake cewa, "a'a babu kowa Daddy." Shiru yayi kamar yana nazari, sai kuma yace, "ina Wan uwan nan naki da yake son mayar da ke Wakin shi? Har yanzu yana tare da ke kuma ba ki ba shi dama ba? Ko ya janye ne?" Cike da kunya tace, "eh." "Ai ban fahimce ki ba Madina, ki buWe baki kiyi min bayani sosai domin ina so nayi magana da ke mai muhimmanci ne, kuma ba bu?atar in tauye miki ha??inki, idan yana tare da ke har yanzu kuma yana sonki ki yi min bayani in sani?" Batare da tayi tunanin rashin fadan gaskiyar nata zai haifar mata da wata gagarumar damuwa ba; idan da ta san mai zai nema a wajenta da tun farko ta faWa mishi gaskiya; ta yanda zata guje wa maganar nashi, amma sai ta Soye ta nuna mishi babu wannnan zancen a yanzu "Masha Allah alhamdulillah... To dama na ga dacewar in sanar da ke wannan maganar ne wanda mun jima da yin ta, Na tabbata ba ki sani ba, amma Ni yanzu Madina alfarma nake nema in har kin Wauke Ni tamkar mahaifi; ki bani dama in zaSa miki Mijin aure, don Allah." Wani irin yanayi Madina ta shiga wanda sam ta kasa motsi sabida jin kalaman Daddyn, amma kuma ai bata da zaSi a yanzu face ta amince mishi tunda baza ta iya bijire mishi ba, ya fi karfin hakan a gare ta, su ne mutanen da suka fi muhimmanci a rayuwarta idan aka cire iyayenta, kuma mahaifi ne a wurin Mashkur wanda ko bayan idanunshi baza ta taSa bijire mishi ba, bata da zaSi tabbas domin Daddy ya wuce komai a wurin ta, koda bata so idan ya nemi wani abu a gare ta dole ne ta amsa mishi, wannan ne yasa ta Waga mishi kai alamun ta yarda; yayinda idanunta suka cika da hawaye amma ta kasa bari su zubo, kuma ta ?i Wago kanta bare ya ga halin da take ciki, Yayinda daddy kuma ya nuna farin cikinsa tsantsa yana ta sanya mata albarka, yace, "insha Allah zata yi alfahari da zaSin da zai yi mata, ta je ta ci gaba da karatun ta bazai mata tilas a yanzu sai an yi auren ba, don haka ta kwantar da hankalinta ta mayar da hankali wajen karatun ta, daga baya zai sanar mata wanda ya zaSa mata sai a yi auren." Ita dai Madina jin sa kawai take yi amma ta rasa abun da ke mata dad'i, ya nemi abun da ya fi ?arfin shi a wurinta, baza ta iya mishi musu ba dole ne ta amince, amma ita ai bata tashi aure ba, bata son aure domin bata san me zata tsinta a auren ba, sai dai tana ganin dama ita haka Allah ya tsara mata rayuwar, babu wata rayuwar jin dadi a tattare da ita, ita a haka zata ?are rayuwarta daga wannan sai wancan, tana ji a jikinta tamkar wata mummunar ?addaran ne zata kuma fuskanta, duk da ta san Daddy bazai zaSa mata abun cutar wa a gare ta ba, amma ta kasa sukuni, shi auren kanshi shine babban ?alubalen ta tunda bata so, sanadin aure ta ga abubuwa da dama a rayuwarta, idan ta zauna a haka zata fi samun kwanciyar hankali, amma waye zai fahimce ta ya gane abun da take gudu? Tunda ta koma Waki domin ta shirya kayanta, sai ta shige toilet ta dinga rusa kuka gunun tausayi, ta rasa inda zata saka ranta ta ji dad'i, Bata da yanda zata yi haka nan zata jira ta ga mai zai faru a nan gaba, but zuciyarta ta Warsu da wani irin tsoro mai wuyan fassara, Sai da ta ji numfashinta na kokarin Wauke wa sannan ta dena kukan, sai ta fito ta nemi maganinta ta sha sannan ta kwanta na Wan wasu mintina, daga baya kuma sai ta koma toilet Win tayi wanka ta fito ta soma shiri, amma har wannan lokacin zugi zuciyarta take mata Daddy a fannin shi bai sanar da kowa a game da yanda suka yi da Madina ba, yabar maganar ne sai daga baya zai sanar musu; idan ya kira Ummanta ya faWa mata yanda suka yi Ansar aka so ya kaita gida, amma tunda ya ji Mummy ta sanar dashi, sai ya nuna ai yana da aiki mai muhimmanci, hakan ne yasa da sauri yabar gidan tun kafin su haWu da Daddy, kuma ya kashe wayansa don kar ma ya kira shi, Dole sai dai driver ne ya mayar da ita gida, Amma tunda ta koma ta ?i sanar da Umma abun da ya faru, duk da a yanayin da ta koma sam-sam babu karsashi a tattare da ita, tarin damuwa ne ya nuna a kan fuskart????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a duk ta sauya gaba Waya, Umma tayi ?o?arin tambayarta amma ta nuna babu komai, dole ta ?yale ta but tana mata kashedi, "kar ta ?ara ganinta a haka idan baza ta sanar mata abun da ke faruwa ba, ita ta lafiyarta take ji." Wannan ne yasa Madina ta Soye komai a ranta ta saki fuska tana walwala, sai dai maganar ta daWe tana cin ta a zuciya, irin damuwar da ta shiga shi ya haifar mata da zazzaSin dare, wanda ciwonta ne ya so ya tashi haka ta kwana ta wuni babu lafiya, sai da Umma ta dinga mata faWa sabida ta san dole akwai damuwar da ta saka a ranta ya haifar mata da ciwon, Dayake har da zazzaSi ne shiyasa tace ma Umman, "wlh babu komai zazzaSi ne yake damunta, dama tun a can Kaduna take ciwon kai." Yaya Yunus na zuwa yace, "sai an kaita asibiti an duba ta." Hakan kuwa aka yi shi ya Wauke su suka wuce asibiti nan kusa, aka yi mata alluran zazzaSi sannan aka bata magani, tunda ta nuna ita zazzaSi ne kaWai a jikinta, To kwana biyu Madina tana ciwon nan duk da bai yi worst da yawa ba, tana harkokin ta idan dai maganar ta dawo mata ?wa?walwa ne, in ta zauna shiru tana tunani sai ciwon ya dawo sabo, Wannan ne yasa Umma ta dena barin ta tana zama haka nan, koyaushe suna tare bata bari ta zauna shiru ita kaWai, tunda tana iya yin komai har aiki take saka ta idan babu su Hussaina sun je islamiyya, To hayaniyar Khalifa ma kaWai ya ishe ta in yana nan Sati Uku da faruwar hakan suka fara zuwa ABU karatu, duk da su Hassanan ma shekara Waya kenan da gama karatunsu sun riga ta gama wa, yanzu haka suna zuwa makarantar koyon computer ne a nan gomnande ?ofan kibo. Dama shekara Waya ne ake yayewa sun gama da sati biyu kenan suka fara zuwa ABU, but dukkan su ukun kowa fannin karatun ta daban, shiyasa wata rana ma batare suke zuwa ba Fara karatun Madina sai komai ya zo mata da sau?i, yanzu ta dena damuwa da zancen aurenta da suka yi da Daddy, infact ma yanzu ta soma mantawa, sai daga baya ne Umma tayi mata zancen saboda kasancewar Daddy ya sanar mata yanda suka yi, ita kuma ta ji daWin yanda Madinan ta amince mishi bata yi gardama ba, domin ko mai zasu yi musu baza su iya biyansu da irin alkhairan da suka yi musu ba, tabbas tana ganin Daddy ya isa da Madina fiye ma da hakan, duk abun da ya yanke a rayuwarta zasu amsa da ya?inin bazai taSa cutar da ita ba, bare da Ansar za a haWa su auren ya sanar mata da komai, maganar baya ce har yanzu suna neman alfarman a basu aurenta, Umma dai bata da bakin magana tunda dama tun a baya ta amince musu, fatanta Allah yasa a ?ulla alkhairi, ta yiwu shi ne zaSin da Allah yayi mata, basu da abun faWa a yanzu, Sai dai kamar yanda Daddy bai sanar da Madina wane ne zaSin ba? Haka itama Umma tabar zancen sai lokacin yin auren yayi, yayinda take tunanin hanyar da zata bi ta sanar da Yunus wannan al'amarin, domin idan ta ci gaba da Soye mishi ha?i?a zata cuce shi da yawa. [1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 47 of 55