Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
abubuwan da zata yi, sannan ta ba da saiwowi ta ce a ji?a min, ta faWa duk yanda za'a sha sannan tayi musu sallama ta tafi Haka aka dinga ji?a min magungunan ko abinci ba na iya ci, sai an bani a baki, Yaya Haula tana zaune gefe na ita take min komai Sai da su Baffa suka dawo ne suna ta shigowa gaishe Ni; lokacin ma barcin wahala ya fizge Ni Ban farka ba sai can wajen ?arfe biyar da rabi, duk da haka babu abun da ya sauya daga tsanantawar da jikin nawa yayi. Nan ma Yaya Haula ta bani abinci a baki sannan ta bani maganin nawa, duk jikinta yayi sanyi matu?a musamman da ta ga jikin nawa har yanzu babu sau?i Shiyasa Inna Lami ta dafa ruwan wanka tace, "ta zo tayi min wankan." Haka Yaya Haula ta taimaka min ta cire min kayana tare da Waura min zani, ta ri?e Ni muka je bayi ta cuWa Ni, ina ta kuka saboda sanyin da nake ji, har muka gama aka dawo dani Waki na sake rufe jikina gaba Waya na kwanta, da?yar Yaya Haula ta lallaSa Ni na tashi sai ta saka min kaya, ta Waura kaina a jikinta tana ta rarrashina Shiru nayi ina jinta sabida bazan iya magana ba, idanuna suna a rufe sai hawaye nake zubar wa ina sake shigewa jikinta sabida yanda nake jin sanyi na ?ara shiga cikin ?ashina Duk Yaya Haula ta rasa me ke mata daWi, kamar zata yi kuka tsaban yanda take jin tausayina yana ?ara shiganta, hannunta ta sanya tana share ????      !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?min hawaye yayinda itama ?wallan ne suka cika mata ido, cike da tsantsan damuwa take cewa, "sannu Madina kinji? Don Allah ki dena kukan nan kiyi ha?uri insha Allahu za ki samu lafiya." Cikin rawan jiki tare da sakin hucin zafi mai haWe da sar?ewar numfashi, da?yar nake iya furta, "Yaya zan mutu, mutuwa zan yi ki kira min Ummana don Allah." "Baza ki mutu ba ?anwata, ke kaWai ke gare Ni insha Allahu za ki samu lafiya." Haka Yaya Haula take furtawa cikin hawaye tana ri?e da Ni jikinta sai rawa yake yi Inna Lami ne ta shigo Wakin ta ganmu a haka, sai tace, "ha a, ya haka kuma Haula? Kin tasa ta gaba kina hawaye to da wanne zata ji? Idan baza ki rarrashe ta ba ai bai kamata ki zauna kina saka ta kuka ba." Sai ta ja tsaki tana cewa, "maza tashi ki je kichen idan Nafisa ta gama dama mata kunun sai ki Wauko a bata." Hakan ne yasa Yaya Haula ta ajiye kaina a saman katifan tana tashi da sauri ta fita, zuwa tayi ta Wauko ta dawo dashi Inna Lami tace, "tashi maza ki sha kunun nan da zafi zai taimaka miki a ciki, tashe ta ki bata kar yayi sanyi, saura kuma in dawo inga kin tasa ta gaba kuna ci gaba da kukan kinji ko?" Ta ?are maganar tana hararan Yaya Haula Ita kuma ta amsa mata da, "to." Tana ajiye kofin kunun tare da taimaka min na tashi, a haka ba na son sha ta bani tana lallaSa Ni har na sha kaWan na ?ara rafke wa. Sai dare Yaya Haula ta koma gida, ?arshe kawo mata Ihsan aka yi tun rana tunda tana ta kukan yunwa. Kwata-kwata Yaya Haula bata so tafiya ta bar Ni ba, sabida sosai take jin tsoron yanda ta ga jikin nawa yake a rikice, gani take yi kamar in ta jirga za'a aiko mata na mutu ne, shiyasa duk ta damu, tana komawa gida bayan sun kwanta take ce ma Rabi'u, "don Allah ya gyara mata wayanta saboda tana bu?atar sanar da Ummansu halin da nake ciki, gwara ta zo ta duba Ni kar na mutu." Yanda ta damu ne shiyasa yace, "tayi ha?uri insha Allahu zuwa gobe ko jibi akwai kuWin da yake saka ran samu, zai je har birni ya gyara mata." Daga ?arshe yayi ta rarrashinta sabida ganin hankalinta duk ba a kwance ba, da?yar ya samu tayi barci a ranan sabida yanda duk ta damu ta ?i kwanciya Zan iya cewa ko runtsawa ban yi ba a wannan ranan sabida azaban ciwo, Ni kaina nayi tunanin mutuwa zan yi, haka na kwana a cikin mawuyacin hali gaba Waya na cire rai da rayuwa, ba abun da nake yi sai kuka da kiran Ummana, kukan ne yasa jikin nawa ya daWa rikicewa sosai, ga kuma tunanin auren nan da ya tsaya min a rai ba kaWan ba, ko numfashin kirki ba na iya yi, tamkar bazan rayu ba domin Ni kaina na cire rai da tsammanin zan kai safe, ciwo na ya Waga wa kowa hankali domin maimakon a samu sau?i sai abun gaba yake yi, haka nake fizga da karkarwa sabida yanda zazzaSin yayi min mugun kamu, ko haWiye yawu ba na yi sabida yanda wuyana ya ri?e ma?ogwaro na zafi, abinci ba na iya ci sai kuka. A cikin kwana biyu kacal na canza kamanni na koma kamar ?ar tsana tsaban yanda na tsamure, kullum nema min magani ake yi amma kamar ciwon daWa ?aruwa yake yi A wannan yanayin na ci gaba da rayuwa cikin bak'ar wahala, a haka har aka shafe sati ina cikin wannan halin, duk wucewar rana Waya ?ara tashin hankali nake shiga saboda tunanin aure na, jikina har yayi sauki amma tunda naga an shiga satin da ya kasance za'a yi mana aure sai kuma na ?ara rikicewa Wasu daga cikin matan gidan cewa suke yi, "duk saboda auren nan ne nake yin ciwo, yanzu haka ba na so ne, don sun ga alamu a tattare da Ni so nake yi in bijirewa auren." Haka fa aka yi ta yaWa maganganu har yakai kunnen su Baban sasa, amma babu wanda ya damu da maganar, sai ma jan musu kunne da Baban sasa yayi yace, "kar ya ?ara jin wannan zancen, idan ba haka ba zai saSa musu, don aure babu fashi sai an yi shi, ba'a haifi yarinyar da zata bijire musu ba". [1/30, 5:57 PM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* ???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 4 of 55