Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Madina a gidan nan ba, in har sun ga ta fita gidan nan to ?afarta kafar ?arta ne, idan kuma suka nemi su hana ta fita da ita hukuma zata kira musu." Umma fa ta haukace musu sam ba ta jin maganar su, kuka take yi sosai ta ?an?ame ni a jikinta ta ?i ajiye ni, wadda ba na gane komai a wannan lokacin, Ga Haula itama kukan take yi sabida tashin hankalin da ta ga yana faruwa Baban su Hassana duk yanda ya so ya rarrashi Umma ta ajiye Ni amma furr ta ?i sauraron sa, shi kansa ha?uri yake bama su Baban Sasa sabida yanda ransu yayi mugun Saci a sakamakon abun da Umma take musu, Ya rantse ya maya Baban Sasa, "Umma bata isa ta tafi da Madina ba, kuma idan bata bar musu gida ba sai ya sa Yara sun yi waje da ita." Tsiya fa sosai ake yi, ma?ota sun taru; gida ya cika. Baffa ne kaWai ke nuna sassauci a wurin tunda yana ganin shi ya ja komai, shi ne silan komai, sannan duk abun da Umma take yi yana ganin a kan gaskiyar ta ne, ?arta ce, tana da ?ancin yin duk abun da take so, shi ke tausan Baban Sasa yana ba shi hakuri yana cewa, "don Allah a bi komai a sannu kar a yanke Wanyen hukunci, ya san Asiya halin da take ciki ne na ruWu a game da halin da Madina take ciki; shiyasa ta aikata hakan." But sam Baban Sasa bai saurare shi ba, abun da har yakai da ya yanka wa Umma mari, sabida yanda ta ?wa?ume Ni ta ?i barina sai ta fice da ni a gidan, sun yi sun yi ta sake Ni ta ?i, faWi take yi, "basu isa su ?wace Ni ba ?arta ce, sun yi kaWan wlh." Abun ya sosa wa Baban Sasa rai, kamar shi da girmansa yana faWa Umma tana faWa? Yanda take wula?anta su tana zagin su a gaban jama'a; shiyasa ya zuciya ya wanka mata mari cikin tsananin Sacin rai da tafasasshen zuciya. [2/2, 9:32 AM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ?? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* ???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 11 of 55