Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
"in biyo sa." A haka na dinga bin sa kamar wata muna-fuka don ko ganin hanya ba na yi sabida yadda na cukwikwiye jikina da hijabi har fuskata, Ina biye dashi a baya har muka isa cikin office Win sa, Duk maganar da nake jin suna yi da wasu suna gaisa wa amma na gagara buWe fuska, Sai da muka shiga ya nuna min wuri yace, "in zauna yana zuwa." Daga nan ya fice yabar Ni a cikin office Win sa kusan mintina sha biyar bai shigo ba, tun ina War-War a tsorace sakamakon abun da ya faru a motan, har dai na soma dawowa dai-dai hawayen da ke zuban min tuni sun Wauke, ina zaune a kan kujerar na Waura kaina a saman cinyoyina nayi shiru ina tunani ina jiran shigowansa, Can sai ga shi ya shigo tare da wata nurse ya kira suna na, ?ago kai nayi ina kallonsu, sai dai ban sake bari mun haWa ido dashi ba don ba ?aramin kwarjini yake min ba, ga tarin tsoron sa da ke raina, gabana sai yayi ta faWuwa, ba na jin zan iya sakin jiki dashi duk da irin abubuwan da Umma take faWa min a kansa, Nurse din ya nuna min yace, "in bi bayanta akwai gwaje-gwajen da zata yi min." Ban yi musu ba haka na bi bayanta muka fita a office Win Shi kuma ya zauna a nan ya soma duba patients waWanda suke bin layi zai gansu Mun jima kusan minti talatin da tafiyan mu, sannan Nurse Win ta dawo dani ita ta tafi, Ya dube Ni yace, "in zauna a kan kujera in jira ya gama duba marasa lafiya." Kujeran da ya nuna min waWanda suke can gefe na hutawa, a can na zauna na ?ara ?udundune kaina a wurin nayi shiru kamar babu Ni, sai numfarfashi da nake sauke wa wanda a yanzu ya zame min jiki, duk wanda ya kalle Ni ya san ba na lafiya bane, sabida yadda nake sauke numfashin a jajjere Wanda shi kuma yana aikin ne amma hankalin sa rabi yana a kaina, shi kansa yana mamakin irin yadda ya kasa Wauke hankalin sa a kaina, meyasa yake jin ya damu dani da yawa haka? Meyasa komai nawa burge sa yake yi? Shi mutum ne da ba kowacce Mace take burge sa ba, abun da yasa har yanzu ya kasa fiddo Mace yayi aure, sabida babu tsarin ma zancen a ransa, amma kuma haWuwar shi da Ni yana son sauya mishi al?ibla, zuciyarsa tana hautsinewa ta kasa natsuwa wuri Waya da tunanin ta, yana son sanin mene ne dalilin da yasa Ni na fita daban a zuciyarsa?? Yana son sanin wannan amsoshin. Tabbas kuwa. [2/26, 9:27 PM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ?? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* ???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 27 of 55