Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
shi har yanzu ba ya jin dadin zamanshi a nan, ko Abokai ba shi dashi a nan ya kasa saba wa, sannan ya yarda zai ri?e ta amana bazai taSa saSa al?awarin sa ba." A ganin Daddy Ansar tuni ya sauya Win da gaske, shiyasa yanzu ya sauko, but duk da haka bai ba shi dama ba, yace masa, "dole sai Madina ta gama makarantarta a nan, sai sun fara zama tare dasu sun ga yanayin zamansu, inyaso sai su koma can Madina tayi degree Win ta a can. Sabida yayi mata al?awarin makaranta sai ita da kanta tace ta ha?ura." Babu gardama Ansar ya amince tunda yana ji yana gani ko bai amince ba; Daddy ya nace masa da maganar duk tsawon wannan lokacin, ya rasa yanda zai yi; tun yana ba?in ciki da tunanin halin da zai shiga har dai ya dena jin haushin ta ma, yana ganin ba yanda zai yi ya kauce wa auran ta, amma yasa a ransa dole shi zai nemi matar aurensa idan ya samu ra'ayinsa, auren ta bazai hana sa farin cikinsa ba, dole ya bi su ta yanda suke so ko don shima ya samu abun da yake so Inda maganar ta je wa Madina a bazata, sabida da kansa Daddyn ya sanar mata a lokacin da suka zo gidan tare da su Hajiya Ummee; kuma sun zo ne da ninyar neman auren gaba daya a tsayar da ranan auren nan da sati Uku, bayan sun zauna ana tattaunawa yake faWa mata, "lokacin zaSa mata Mijin da ta ba shi dama yayi, yana nema wa Ansar din sa auren ta". [1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* ?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? to wanne farin ciki zata sake yi? Ina ita ina Ansar? Shiyasa bata ga amfanin ?untata wa kanta ba tunda ta amince domin tana ganin Daddy ya isa da ita; sun yi mata halaccin da baza ta iya musa musu ba, A ganinta zata jure halin da take ciki, but sai da labari ya zo musu an tsayar da ranan auren nan da sati uku masu zuwa; sai ta yanke jiki ta faWi, A lokacin ga Yaya Yunus ya taho cikin tashin hankali; sai ya iske abun da ke faruwa; dole ya nufi asibitin da aka kaita don ya ga halin da take ciki, Tashin hankali sosai Umma ta shiga amma ta kasa kiran su Hajiya ta sanar musu; tunda sun wuce Kaduna, Inda suka jira har Likita ya fito ya sanar musu da halin da Madina take ciki, Kamar dai yanda mai ciwon zuciya bai son abun da zai dame shi bare ya Waga mishi hankali; hakan ne ya faru da ita duba da halin da ta shiga na maganar aurenta; wanda shi yayi sanadin tashin ciwonta; dakyar aka samu ta farfaWo amma Likita ya gargaWi Umma a kan kula wa da lafiyarta; wlh idan suka kuskura ta sake shiga wannan halin tabbas sai zuciyarta ta buga; domin an auna arziki a wannan karon; kuma dole ta cire damuwa na Wan lokacin da za a yi mata aiki; don shi ya fi dacewa idan ba haka ba komai zai faru, An ri?e ta a asibitin har zuwa kwanakin da za a yi mata aiki; kuma sun hana kowa ganinta sabida ba a son ma ta dawo hayyacinta bare wani abu ya damu zuciyarta, Umma kuka ta dinga yi sai Baba ne ya kira su Hajiya ya sanar musu halin da ake ciki, Hankali a tashe suka juyo suka taho Zaria a rikice, dukkansu sun shiga wani hali domin suna kyautata zaton tashin ciwon nata yana da nasaba da haWa auren nan, sai dai yanzu ba ta maganar ake ba ta neman lafiyarta ake yi, Daddy shi ya biya komai na asibitin da magungunan da ake bata, Inda Likitocin suka ce, "zuwa sati za a yi mata aikin bayan sun ga halin da jikin nata zai yi." A wannan kwanakin tana samun kulawa sosai daga likitoci; duk da har lokacin ba a barin kowa ya ganta since koyaushe tana cikin barci domin samun hutun ta, Kullum su Hajiya sai sun zo duba ta duk da ba a barin su shiga, kuma har da Ansar suke zuwa tunda shi ke tu?o su su zo, A washe garin da za a yi mata aiki ne aka basu damar shiga su ganta, babu wanda bai tausaya mata ba a cikin su, su Umma da su Hassana sai ri?e baki suka yi suna zubar da hawayensu, Duk ta sauya a wannan ?an?anin lokacin kamar wacce ta jima tana jinya, Bayan sun fito aka shiga da ita Wakin tiyata, An yi nasara wajen yin aikin sai dai duk da haka matsala ce babba yanzu a gaba; dole sai an ri?a kiyaye wa da Sacin ranta duk da haka, sai dai za a samu sau?in tashin ciwon ne duba da aikin ya zo da sau?i, kuma ana bata magunguna wadanda alhamdulillah sun karSe ta sosai, Kwananta huWu ta farfaWo tana gane kowa sosai, Ana ta zuwa gaishe ta duk ?an kauyen su sun zo sun duba ta, Yaya Haula ma a nan take kwana sai da ta farka sannan ta koma gida; sai ya zamana duk kwana biyu tana zuwa, Ansar kuma suna zuwa tare da su Hajiya; amma tunda ta farka bai samu ya zo ba sai da ta kwana biyu sannan ya biyo su suka je, A ranan koda Madina ta ganshi bata sake kallon inda yake ba; dakyar ta amsa gaisuwar da yayi mata ta kawar da kanta ta kwanta; ko magana bata sake yi ba har ya fice a Wakin, Su Hajiya kuwa sai lallaSa ta suke yi komai su suke mata, Abun da ya Wan basu ?warin gwiwa yanda jikin nata yayi sau?i sosai, tana cika sati biyu aka sallame ta zuwa gida, sai dai duk ta rame ta fita a hayyacinta sabida wahalar ciwo; kwata-kwata yanzu ta dena tunanin wani Ansar bare wani auren sa, ta lafiyarta take yi, Suma basu sake maganar auren ba bare a tayar; sabida sun san cewa dole maganar auren ne ya tayar mata da ciwon, Sai daga baya ne Umma ta dinga mata faWa kamar zata ari baki, tace, "tunda bata son auren ai babu dole ba sai an yi ba, amma ba wai ta dinga jefa kanta cikin masifa kullum tana fama da ciwo tana cutar da kanta ba." Madina dai ta ?i cewa komai tayi shiru abun ta Falak bata san cewa Madina bata da lafiya ba sabida koda ta kira wayanta Hassana ta Wauka; kuma ta ?i sanar mata da gaskiyar maganar sai cewa tayi, "Madinan ta tafi ?auye ne tabar wayan a gida." Jefi-jefi takan kira su gaisa ta tambaye ta ko ta dawo? Amma ta nuna bata dawo ba; tunda already Umma ta gargaWe ta kar ta sanar mata saboda a lokacin da ta kira wayan tana wajen, har da Umman sun gaisa bata sanar mata ba, Sai yanzu da hutun su ya ?are ta dawo Kadunan, ta je school Madina bata zo ba sai ta zo gidan ta tarar da ita a kwance, duk da jikin da sauki amma ta Waga hankalinta, don ma bata san har kwantar da ita a asibiti aka yi ba aka yi mata aiki, Madina ta Soye mata tace mata, "rashin lafiya ne kawai kuma ta ji sauki zata dawo school bada jima wa ba." Falak dai bata ji dadi ba amma duk da haka kullum sai ta zo gidan tana duba ta Yanzu jikin da sauki sosai shiyasa ta matsa zata koma school, Zancen auren ta kuma an dena yi Daddy da kansa ya kira ta yace, "an fasa tunda bata so, amma bai ji daWin da ta ?i sanar mishi ba har sai da ciwon ta ya tashi." Yayi mata faWa sosai yace, "ta kwantar da hankalinta komai ya wuce yanzu babu maganar auren." Amma Madina sai ta nuna mishi ba haka bane, tace, "wlh baza ta ?i mishi biyayya ba ita ba auren bane ya tayar mata da ciwo ba, ita tayi mishi alkawarin zata auri duk wanda ya zaba mata, tana nan a kan bakanta baza ta ?i ba, shi Mahaifi ne a gare ta zata yi masa biyayya gwargwadon iyawanta. Ta amince da auren Ansar da zuciya Waya." Farin ciki ya cika Daddy sosai ya ji dadi, yana ta saka mata albarka yayinda ya gamsu da maganarta sosai Wannan ne dalilin da yasa aka sake tayar da maganar auren su, tunda dama lokacin auren da aka saka a wancan lokacin ya wuce sai aka daura auren kawai tunda yanzu komai alhamdulillah Madina ta amince, dama don ciwon ta ne yasa aka fasa, kuma yanzu da amincewar ta aka Waura auren, Sai dai baza ta tare ba sai ta sake samun ?warin jikinta, Daddy yace, "baza a matsa mata ba kawai ta ci gaba da zuwa makarantar ta, idan an yi mata transfer sai a yi taron bikin ta tare." Da haka aka bar zancen nan da wata mai zuwa za a yi bikin. _Enjoy your weekend my fans._ [1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 50 of 55