Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kawai don kalaman da Hajiya Ummee tayi mata, sannan ta ha?ura ne kawai don bata da yanda zata yi, bata da wata hanyar da zata nema don ?wato ?arta, shiyasa ta ha?ura ta ba wa zuciyarta hakuri ta mi?a komai zuwa ga Allah, ta san Allah shi zai tsare mata Wiyarta tunda an rigada an gama cutar ta, sosai take Soye tashin hankalin ta musamman kasancewar Baba yana ?ara bata baki, tare kuma da ganin halin da nake ciki shiyasa take ta kwantar min da hankali tana faWa min, "tana tare da Ni a koyaushe, ina nan anguwan ?aya; ina low-cost? Tunda ina kusa dasu baza ta taSa bari a cutar da Ni ba, da ikon Allah Allah zai jiSanci lamarina." Ta kuma ?ara kwantar min da hankali tana faWa min, "gwara in koma wajen Yayana a nan birni, da in zauna a can ?auye, ta san bazan taSa shan wahala kamar yanda na sha a baya ba." Amma kawai jin Umma nake yi, Ni kaWai na san azaban da na sha a baya, Ni kaWai nake iya tantance u?uba da ?uncin da ke cikin raina, walwalata ta tafi gaba Waya, bani da sauran wani farin ciki, hawayena masu zafi suna kwaranya min wanda ban san ranan tsayawar su ba, ba na son auren har cikin raina, ji nake yi tamkar zan mutu amma na kasa bayyana yadda nake ji, Ina ji ina gani a washe gari su Baffa suka zo tafiya dani, Har da kayana waWanda Alh. Badamasi yayi min su cikin akwati biyu na aure, aka zuba a guda Waya aka cika su, Daga Baffa sai Baba Haruna da Baba Mamuda, sai kuma Tukur ?aramin Wan Baba Iro wanda bai wuce sa'an Yaya Haula ba, shi ne wanda ya ri?e akwatin ma, Ina ji ina gani ina kuka da hawaye da majina aka rabo Ni da Ummana da ?an uwana aka tafi dani gidan Yaya Yunus, wanda babu irin rarrashin da Baffa bai yi min ba amma na kasa shiru, sai da Baba Mamuda ya daka min tsawa sannan na natsu har na bi su cikin tashin hankali, sai kukan zuci da nake yi jikina na rawa da tunanin abun da zan je in tarar a sabuwar rayuwar da zan yi; a gidan wanda aka ce shi ne Mijina. ***** ***** ***** ***** _____Yayinda tun sanda Baban Sasa ya sanar da Yunus auren da aka yi masa, ya koma gida cikin tsananin tashin hankali da tunanin bala'in da ke son kunno masa, ya san cewa Matarsa Sharhabila Mace ce mai tsananin kishi da tsananin ?aunar da take mishi, haka shi kansa irin ?aunar da yake mata ba ya tunanin zai iya haWa ta da wata a duniyar nan, sai ga shi iyayensa sun shiga rayuwarsa sun yi masa karan tsaye suna son rusa mishi jin daWin sa, Iya Sacin rai da tsananin takaicin Mahaifin nasa; yasa hankalin sa yayi mugun tashi, wanda nan take duk da bazai ce ga yarinyar da aka aura mishi ba; bai kuma san wacce yarinya bace tunda bai san yaran gidan ba, amma ya ji ya tsane ta matu?a, yayinda sabida tunanin kar hankalin Matarsa ya tashi ya kasa sanar mata da abun da ke faruwa, domin ya dauki alkawarin bazai taSa sanar mata da auren ba, ya shirya yarinyar ta zo gidan sa, but zata yi rayuwar ?as?anci wanda ya shirya mata ko don samun farin ciki a gidan sa, kuma daga ?arshe idan ya samu yanda yake so ya sake ta ya mayar musu da ita kamar yanda suka aura mishi, tabbas zasu ga abun da zai aikata musu, don a yanda ya Wauki fushi da tsananin Sacin rai komai zai iya yi A ranan da ya tabbatar zasu zo kawo ?arinyar kamar yanda aka sanar masa, sai ya Wauki Matarsa da ya'yansa suka wuce gidan surukan sa ya bar su a can suyi musu wuni, shi kuma ya dawo gida yana jiran zuwan su ransa a Sace cike da tunanin abubuwan da zai aikata, don bazai yarda Sharhabila ta san da maganar auren ba, zai Soye mata iya tsawon lokutan da ya Wiba wa yarinyar ta bar masa gida, dole zai Soye mata gaskiya a wannan gaSar, dole zai yi mata ?arya wanda bai taSa yin mata ba. _Hmm! Wasa Farin girki._ [2/2, 9:41 AM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* ???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 15 of 55