Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb  280
2gb.  550
3gb.   840
4gb.    1120
5gb      1400
6gb.     1700
Verlid for 30 days.
















______________ *EPISODE 25*
_____"Wai ina zaka je da ita ne kake shirin fita da ita har da iya Waukan ta?"
Sharhabila ta furta hakan har tana cin tuntuSe wurin zuwa wajen sa

Shi kuma sai ya narka mata wani shegen kallo tamkar idanunsa zasu faWo ™asa,
Ko ™ala bai ce mata ba ya wuce ta zuwa waje yana kiran sunan Mubashir, yace, "ya Wauko masa key din mota."

Ita kuma kallon da yayi mata ne yasa ta kasa cewa komai, sabida bata taSa ganin irin wannan kallon a wurin sa ba; wanda ke nuni da gargaWi ne a gare ta, ta san halin Mijinta bai iya saurin fushi ba, amma idan yayi ba ya yi mata da kyau, tunda ta ga yanayin fuskarsa ta san ransa a Sace yake shiyasa ta ja jikinta bata sake furta komai ba,
Sai ta koma kan kujera fuuuu kamar kububuwa tana cika tana batse wa, ranta itama a Sace ™afa Waya a sama tana karkaWa su, lallai yau watan cin uwar yarinyar nan ta kama, domin dole ne tabar mata gidan su, zamanta ya ™are daga yau, su je duk inda zasu je su dawo zasu zo su tarar da ita

Yayinda Yunus tuni ya saka Ni a cikin mota a baya, ya rufe ya shiga Motan, haka yabar wurin batare da ya bi takan Yaran da suke kukan zasu bi shi ba, kai tsaye wurin gate yayi yana danna horn, mai gadi yana buWe masa ya fice ya nufi asibitin da suke zuwa, tunda private hospital ne babu nisa sosai, kai tsaye can ya nufa dayake akwai likitan da suka saba a can Win, koda ya isa shi da kansa ya Wauke Ni ya wuce dani Office Win sa batare da ya bi takan mutanen da ke faman kallonsa ba,
Ai kuwa ya ci Sa'a Doctorn yana ciki, don haka tun kafin ma yayi masa bayanin abin da ya zo yi, yana ganin sa ya Wauko Ni a hannu ya mi™e da hanzari ya amshe Ni, sai ya Waura Ni a kan gadon office Win yana mai kokarin duba Ni, a lokaci Waya kuma yake tambayar Yaya Yunus abun da ke damuna?
Babu Sata lokaci ya sanar mishi da komai tunda babu Soye - Soye a tsakanin su, bazai iya Soye mishi Matarsa bane ta dake Ni ba, kasancewar Abokai ne

Shi kansa Likitan ya matu™ar tausaya min musamman yanda ya ga jikina ya farfashe, amma ganin jinin da ke fita a ™asana sai ya mayar da hankali wajen duba wurin, don abun ya ba shi mamaki ganin jinin da nake zubar wa

Duk a gaban Yaya Yunus ake yin komai, don ya kasa ya tsare yana kallon abun da ake min

Bayan Likitan ya gano kamar period Wina ne shiyasa ya koma yin min wata allura wacce zata tsayar da jinin, tare da kawo min sau™i batare da na sha wahala ba, sai da ya gama kuma ya duba inda duk shatin bulalan yake yayi treatment inda ya fashe, sannan ya mayar da hankali kan Yaya Yunus yana faWa masa dalilin zubar da jinin, yace, "maybe ta ji wahala ne thats the reason da take zubar da jini, amma ba damuwa bane period Win ta ne ya zo."

Sai lokacin Yaya Yunus ya sauke wani Gwauron numfashi yana godiya a zuciyarsa, but a ransa yana mamakin ya aka yi har na fara Al'ada ´ar ™an™anuwa da Ni haka? Don shi kallon da yake min ban fi ten years ba, koda na girmi Mubashir da kaWan ne, bai taSa kawo wa a yanzu haka nayi 13years ba, amma sai daga baya sai ya taSe bakin sa tuna saurin auren da ake mana a ™auye, a ransa yace, "meye ma baza a gani ba, tunda suna haihuwa koda an kaisu gidan Mijin."
Zama yayi bayan da Doctor yace masa, "su koma su zauna, yabar Ni kamar two or three hours, ina tashi jikin zai yi sauki sosai, inyaso sai mu tafi."
Kallon Doctorn yayi tare da cewa, "amma gaskiya a gyara mata jikinta don bazan iya koma wa da ita gida a haka ba, inyaso ka haWa ta da wata Nurse ta ™ara mata bayanin wannan jinin, don I'm sure bata san komai a kai ba."

Dariya ne ya so suSuce wa Doctorn, but sai ya kanne yana mai zaro idanunsa alamun mamaki yana cewa, "Y. Abubakar wai kana nufin yarinyar bata taSa yi bane sai yanzu, i thought shekarunta zai kai like a 14 or 15years, duk da kamar tana da ™aramin jiki ne?"

Jinjina kansa yayi yace, "lallai ka kai da nisa, wannan bata wuce goma ba wlh, yarinya ce."

Dariya yayi a yanzu yana cewa, "ok, but ™anwarka ce kenan? Don na ga kamar ta Saci? Alamu daga rugar ku ta fito?"

Kansa ya gyaWa masa don ba ya jin daWin zancen,
But sai Doctorn ya ci gaba da masa zancen nata har yana cewa, "ko dai zai ba shi ita ne? Ya ganta fine and innocent girl? Yarinyar kyakkyawa da ita har ta fi shi kyau."
Wani irin kallo ya watsa mishi yana cewa, "kaifa idonka idon Mata ne wlh, ban san zancen nan mu barta kawai."

"A'a wlh, ba maganar wasa bane, da gaske nake Allah, in har zaka bani sai in ™ara ta biyu don na ganta kyakkyawa, dama ina son Mace mai sajen nan akwai su da kyau ne."
Ya ™are maganar yana sake kai kallonsa gare Ni yana kallon yanda nake ta numfashi mai Wan sauti alamun barcin yayi nisa

Yayinda Yunus ya ja tsaki yana cewa, "to an riga ka, ka san ™auyenmu kamar wannan tana Wakin Miji, to yanzu haka ma da Mijinta."

"Haba don Allah? Kamar wannan Win?"

Yaya Yunus dai banza dashi yayi yana mai jan wayansa ya soma latsa wa tare da bijiro masa da wani zancen,
Kamar wasa sai ga shi ya zauna jiran har in farka batare da gundura ba, don shi kansa yayi mamakin zaman da yayi da kuma kulawan da ya bani, don ba ™aramin tausayi na ba shi ba,
A haka har lokacin sallan la'asar yayi suka fita tare da Doctorn suka je suka gabatar, sannan suka dawo a tare kuma har time Win ban farka ba,
Sake zama suka yi suka buWe shafin hira

Sai kusan shida saura sannan na farka,
Dalilin da yasa Doctorn ya tashi kenan ya nufi inda nake; ganin yanda na farka a jigace a kuma tsorace kamar firgicin dukan da Sharhabila tayi min bai sake Ni ba,
Saurin riko Ni yayi yana cewa, "sannu baby, kwantar da hankalinki nan asibiti kike ba a gida ba, babu wacce zata sake dukan ki a nan, natsu ko?"

A nan take kuwa nayi shiru sabida ganin Yaya Yunus a gabana yana kallona, sai na bi Likitan da idanu ina mai sauke numfashin tsoro, daga kallon yanayi na duk na matu™ar tsorata musamman ganin wannan Likitan mai fararen kaya jibgege dashi a gabana, amma ganin har da Yaya Yunus shiyasa na kasa motsi bare in nuna irin tsoratan da nake ciki,
Amma su kansu koda daga kallon yanayina sun san a halin da nake ciki,
Likitan ne ya soma tambayana yanda nake jin jikin nawa?
Da sauri kuwa na amsa mishi da, "babu abin da ke min ciwo." Don a yanda nake jina kamar in tashi in zura a guje tsaban tsoro, Allah yayi Ni mai shegen tsoro da rashin ™aunar mutane, bare tun abun da ya faru da Ni a baya; ba kowanne namiji bane nake yarda dashi, in har zan ga ™aton namiji a gabana sai gabana ya faWi jikina ya fara kerma sabida tsoron sa, har yanzu ruWanin da na shiga yana tare da Ni bai sake Ni ba, tamkar abun ya taSa min ™wa™walwata ne; kwata-kwata sai in rasa natsuwata bazan taSa samun sukuni ba har sai idan na kaWaice ko kuma akwai Ummana da Yaya Haula

Yaya Yunus ne yace mishi, "don Allah Doctor kira wacce zata gyara ta sauri nake yi, ka ga dare ya soma yi."

"Ok to ba damuwa, tunda tace jikin da sau™i ai ba wani damuwar kuma. Amma fa akwai magana a bakina friend."
Ya ™are maganar yana mai nuna masa inda nake da ido alamun a kaina ne

Sai Yaya Yunus yayi kicin-kicin da fuska yana cewa, "dan Allah kar ka ja min raini a nan, ka san ba na son haka fa."

Dariya ya kwashe dashi yana mai sauya harshe saboda a tunanin sa ya san bazan ji kalman turancin ba, sai yace, "don Allah ba maganar wasa ba, wlh yarinyar tana da kyau, musamman yanzu da na ga ta tashi a barcin nan; baka ga yanda kyawunta ya ™ara bayyana ba, kuma tsoron nan da ya nuna a fuskarta ba ™aramin kyau yayi mata ba, idan har zaka bani wlh na yarda zan aure ta don irin waWannan yaran su ake kira da tsuntsu daga sama gasashshe; gam-da-Katar."

Shi kansa Yaya Yunus a yanda Doctorn yayi maganar, sai da ya mayar da ido a kaina yana bi na da kallo ya ga ta inda zahirin maganar sa yake,
Wanda hakan ne ya ™ara tsoratar dani gaba Waya idanuna suka bayyana a waje ina bin su da ido kamar za a ce ™yas na zura a guje, shi kansa yanda nayi da fuska ba ™aramin dariya abun ya so ba shi ba, yayinda sosai ya ga kyawun nawa da Doctorn yake son nuna masa, musamman yadda na dame fuskar kamar zan yi kuka, wanda hakan ne yasa ™asan gemuna ya Wan lotsa kaWan ™wayan idanuna suna yawo a kansu kamar wadda ake kaWa su; sai wani karkaWa su nake yi a kansu in kalli wannan in kalli wancan sai juya wa suke yi, hakan ba ™aramin kyawu ya ™ara min ba,
Shi kansa mamakin yanda ya ga ainihin kamanmu da shi yake yi, zuciyarsa har buga wa take yi wanda lokaci guda ya ji wani yanayi wanda bai san na meye ba, hakan ne yasa da sauri ya janye idanunsa yana juya wa ya nufi wurin zaman sa na Wazu tare da cewa, "wai don Allah Bilal ba na son fa wasting time, I have something to do."

Juyo wa yayi shima ya nufi wurin zaman sa yana cewa, "to baka ce komai ba?"
Banza dashi yayi; wanda hakan ne yasa ya Wauki waya yana mai kiran wata Nurse,
Babu jima wa kuwa sai ga ta cikin office Win, ya dube ta yace, "Sister ku je da yarinyar nan ta gyara jikinta, and ki mata bayani a kan wannan al'adar naku na mata, sai ki bata Pad Win; ki bata package Win."

"Ok Sir."
Ta amsa mishi tana mai nufan inda nake zaune a saman gadon duk na takure kaina,
Ce min tayi, "in sauko." Ta kama hannuna ta taimaka min

Babu yadda na iya haka na sauka ina jin jikina a ji™e kamar zan nutse don kunya, sabida na san meye ya ji™a Ni haka, ga shi nan ma har a ™asan kafafuna ya bi min skirt, kaina a ™asa haka na bi bayanta muka bar office Win

Yayinda doctorn ya mayar da hankali kan Yaya Yunus yana ce mishi, "don Allah muyi maganar gaske Yunus, wai da gaske an bada ita ko zolayana kake yi?"

Šaure fuska yayi yana cewa, "I'm serious an bada ita nace maka, bazan maka ™arya ba."

Kansa ya rausayar alamun bai ji dad'i ba, sai kuma ya Wage kafaWa tare da cewa, "well, dama nayi tunanin in nema ne, amma tunda ka ce haka..."
Sai bai ™arisa maganar nasa ba ya ja numfashi yana taSe baki

Yayinda Yunus ya harare shi yana cewa, "kai dai ban san inda zaka saka kanka da shegen son Mata ba, ka yi wa kanka faWa wlh, maganar da ake faWi a kanku yana son zama gaskiya, ko Matan mutane suka shigo haka kuke kalle su kuna musu maganar banza."

Wata iriyar shegiyar dariya ya fasa har da tafa hannu yana cewa, "oh! Wlh ™arya ne, duk wanda yace maka kawai dai faWa yake yi amma ba gaskiya bane."

"Ba gaskiya bane ga shi na gani da idanuna? Hmm kaima ka san na san halin ka Dacta kawai a yi sha'ani."

Shi dai dariyan kawai yake yi yana ™aryata wa, har da cewa, "wai har da Matan aure ka ce fa? To wa ya fi mu sanin Matan mutane? Wlh ba abun da zamu yi da su, Ni ka ganni nan in ba na ga shila kamar wannan ba Allah yanzu Mata ba sa burge Ni, ai sun yi min hankali, ko zan tashi aure wacce bata san komai ba ita zan aura, Mata hmmm."

Sai kuma abun ya koma basu dariya gaba Waya,
Da haka dai suka ci gaba da hiran su wanda suna tuna baya duk a kan abun da ya faru da Doctor Bilal Win ne

Ni da Nurse Win muka dawo cikin office Win, tana gaba ina bayanta, ta bani wani zani wanda ban san na waye ba na saka, skirt Wina da kuma abun da ta koya min saka wa shi kuma yana cikin ledan da na ri™e a hannuna, har lokacin kaina a ™asa yake don ba ™aramin matsananciyar kunya nake ji ba, musamman da nake tunanin su Yaya Yunus sun san halin da nake ciki, kenan shima ya san ina wannan jinin? Kunya duk ya rufe Ni wanda yasa na kasa magana koda Doctorn yake min wasa cikin raha,
Shiru nayi na kasa Wago kaina ma,
Sai da Yaya Yunus yace, "mu tafi." Sannan na bi bayansa da sauri muka fice,
Kamar jela haka nake bin sa har zuwa wajen motansa,
Ina kallon sanda ya buWe bayan motan ya ga kamar kujerar ta Saci da jini, sai ya buWe gaba kuma yace, "in shiga."
Babu musu na shige da sauri na,
Shima sai ya shiga ya ja Motan muka bar asibitin,
Babu abun da ya ™ara ce min har sanda muka isa cikin gidan,
Wanda Ni kuma kaina yana ™asa jikina sai rawa yake yi, ga tarin kunyarsa na kasa Wagowa

Shi kuwa kamar ya manta da Ni, har sanda muka isa yace min, "za ki iya fita ai ko?"
Yayi maganar da sigan tambaya yana mai kallona

Ni kuma ban yi gigin kallon inda yake ba, tunda na Wago kaina na ga inda muke, sai nayi sauri na saka hannu na tura ™ofan ina son buWe wa,
Ganin ya ™i buWe wa kuma ban fasa tura wa ba

Shi kuwa tsaya wa yayi yana bi na da kallo cike da mamakina, kuma da ya tuna aifa ban iya bane sai ya matso ya saka hannu zai buWe yana mai bi na da ido, a hankali ya furta, "haka ake bude ™ofan a garin ku? Ke wato ´ar ™auye ba ki iya koman ki ba ko?"

Yadda na ji maganar nasa ne da saukar numfashin sa kusa da Ni, dole na Wago ido ina kallonsa; yayinda na waro idanun waje kamar zasu faWo ™asa, lokaci Waya numfashina ya sauya bugu yana barazanar Wauke wa,
Da sauri na janye idanun saboda yanda ya tsare Ni da nashi idanun, wani irin matsanancin faWuwar gaba ya riske Ni wanda ban taSa jin makamancin sa ba, bazan ce ga yanayin ba amma tsoro ne ya bayyana a gaba Waya zahirin jikina, wanda tuni jikina ya ™ara kerma; nayi saurin runtse ido ina mai sake du™ar da kai sosai

Bakin sa ya taSe yana mai yamutsa fuska kamar mai jin wari, sai kuma bai ce komai ba ya buWe min ™ofan batare da ya ™ara bi ta kaina ba

Haka na fice da sauri ri™e da ledan hannuna ŭ˙˙˙ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~na nufi cikin gidan kamar zan faWi ™asa, ban tsaya a ko'ina ba sai a Wakina tunda na ga babu kowa a falon,
Wani irin numfashi na sauke ina mai zame wa a ™asa ina jin yanda jikina ke kaf-kaf-kaf tsaban zullumi da tsananin tsoron da ke tattare da Ni ya haifar min da hakan, na kasa ma wani tunani sabida halin da nake ciki, so nake yi nayi tunanin dalilin da yasa na farka na ganni a asibiti tare da Yaya Yunus? so nake yi na gane mene ne ainihin dalilin abun da ya faru da har ya taimaka min?
Amma ban gano komai ba, wanda tuni na ™ara takure jikina na zauna nayi shiru ina tunani da zullumi; ga zafin ciwo da ke ratsa Ni

Shi kuwa koda ya shigo gidan ganin babu kowa, sai ya nufi Wakin Sharhabila yana yin sallama ya shiga,
Da gudu Sadam ya taso; wanda suna kwance a saman gadonta ne shi da Mubashir suna wasa, ita kuma tana toilet da alamun wanka take yi,
Zuwa yayi wurin sa yana cewa, "Dady sannu da dawowa."

"Yauwa my son." Yayi maganar yana shafa kansa tare da ™o™arin wuce wa bakin gadon ya zauna

"Dady ina Aunty Madina take? Ta ji sau™i ko? Asibiti ku ka je Dady?"
Duk ya jero masa waWannan tambayoyin batare da ya sha™i numfashi ba

Shi kuma ya amsa mishi a takaice, tare da furta, "ina Mamyn naku?"

Mubashir ne yace, "Dady tana wanka, yanzu ta shiga toilet."

While Sadam ya mi™e ya nufi waje batare da ya sake tambayar Dadyn nasu ba, sai ya nufi Wakin da nake

Shima Yaya Yunus jin shiru bata fito ba har yanzu, ga shi har lokacin sallan Magriba ya kusa, kuma shima yana son yin wankan, shiyasa ya tashi ya koma Wakinsa yayi wankan sannan ya Waura alwala, ya saka manyan kaya yadi masu kalan ruwan madara, lokacin da ya fito Falo yayi daidai da fitowar Sharhabila ta ci ado cikin lace mara nauyi mai ja da design Win orange, tayi Wauri mai kyau a saman kanta ya zauna Was, hips Win nan na juya wa a cikin zanin lace Win da ya zauna mata shima,
Kallonta yake yi but ita babu fara'a a kan face Win ta, sai wani turSune fuska take yi,
Shi kuwa tuni ya saki fuska kasancewar ba mai saurin fushi ba, kuma bai da ri™o musamman yanayin yanda yake matukar ™aunar Matarsa, shiyasa ya soma mata magana yana cewa, "Wifey, wannan kwalliya haka? Kin yi kyau."
Wani kallo ta watsa mishi tana sake kicin-kicin da fuska, yayinda cike da zallan kishi tace, "Allah yasa dai baka dawo min da yarinyar nan cikin gidan nan ba? Don wlh sai ta bar min gida tunda ba gidan Ubanta bane."

Šan waro ido yayi ya tsaya yana kallonta da Wan mamaki

Ita kuma sai ta sake turSune fuska tana mai juya wa zuwa Wakin da nake; batare da ta sake bi ta kansa ba

A lokacin ina zaune ina biye wa surutun Sadam da ya saka Ni dole yin sa, don tunda na zauna na kasa tashi ina zaune a wurin, sai kawai na ji an bugo ™ofan an shigo, a firgice na Wago ina kallon Aunty Sharhabila da ta shigo min fuskarta babu Wigon imani,
Tace, "keee! Dan uwarki ki yi maza ki haWa kan kayanki ki zo ki bar min gida, ko in ci miki mutunci in kakkarya ki a gidan nan."

Daga inda yake yana jin muryan Sharhabilan, shine dalilin da yasa ya kasa wuce wa ya taho da sauri shima ya shigo Wakin,
A lokacin na kiWime na ruWe tuni na tashi na nufi kan kayana ina ™o™arin haWa wa,
Kallona yayi sannan ya mayar da kallonsa kan Sharhabila, yau ya san rigima take ji don ya san halin ta ™warai da gaske, shiyasa yace, "a kan me zata tafi tabar gidan Wifey? Ke kika kawo ta ko Ni? Zamanki take yi ko nawa? Shin ko kin manta ita ™anwata ce ina da ikon da zan kawo ta gidana?"

Wani mugun kallo ta sauke mishi, cikin Wagawa da fariya tace, "gidan ka ko gidan Dadyna? Oh! Yaushe ka siya gidan da ban sani ba? Na gani dai tun sanda muka yi aure Dadyna ya baka gidan nan; kuma har yanzu a cikin ta muke bamu sauya gida ba. Da yaushe aka yi yarjejeniyar da ya dan™a maka bani da labari iyee?".

[2/10, 10:49 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb  280
2gb.  550
3gb.   840
4gb.    1120
5gb      1400
6gb.     1700
Verlid for 30 days.
















______________ *EPISODE 26*
_____Tsaye yayi kawai yana bin ta da kallo ya kasa cewa komai, ba wai don ransa bai Saci ba; a'a, don tsananin mamakin irin gorin da take mishi,
Ganin ta ci gaba da cin min mutunci tana zagina a kan, "in zo in bar musu gida."
Sai ya kalle Ni ransa a mugun Sace wanda har a muryansa ya nuna yace, "ki mayar da kayan nan, idan kika bar gidan nan za ki ga abun da zan miki... Ke kuma."
Ya nuna ta da yatsa tare da cewa, "wlh idan har kika kore ta sai dai ku bar gidan tare, bazan tsawaita magana ba amma kina son ki ga Sacin raina ne Sharhabila, kuma bazan ce komai a kan gorin da kika yi min ba cus Ni na ja har kika samu wannan damar..."
Daga haka yayi shiru ya juya ya fice a Wakin, domin a yanda ransa yake a Sace bazai iya ™ara magana a kan abun da ya faWa ba, ya saba idan zai je masallaci in har a gida ne yakan tasa yaran su tafi, amma yau ko bi ta kansu bai yi ba yabar gidan, yayinda zuciyarsa ke ™una da tafarfasa sabida gorin da Matarsa tayi masa, abun da bai saba faruwa bane sai a wannan lokacin, bai taSa tunanin zata yi masa haka ba, har shi yau Sharhabila take kallon tsaban idanunsa tana masa gori a kan gida? Sabida shi ya ja wa kansa, a kan sonta; a kan soyayyarta yabar ahalin sa ya zo ya zauna da nata ahalin don dai ya faranta mata, a kan tsananin soyayyar da yake mata ya zama ba komai ba ya ™as™antar da kansa duk don ita, amma daga ™arshe dole sai ta nuna masa ainihin wane ne shi, tabbas ta tuna masa shi ba komai bane; bai zama komai ba sai da taimakon Mahaifinta, Mahaifinta shi ya zamar da shi Mutum dole ta samu bakin masa gori, hmmm wanne baki kuma yake dashi yanzu da zai iya kare kansa?

Inda yabar Sharhabila cike da ba™in cikin kalamansa, yayinda ta kasa aiwatar da abun da tayi ninya don ba ™aramin shakkar maganarsa tayi ba, sabida fushin sa ba abu bane mai kyau ba, in har yace zai yi tabbas zai yi ne, amma a yanda take matu™ar son Yunus baza ta so su rabu haka ba, sai dai wacce ta haWa abun a kanta zata huce, wlh tallahi sai kowa ya san ranta ya Saci a gidan nan,
Ko bi ta kaina bata yi ba tabar dakin fuuu kamar zata kifa

Yayinda Ni kuma na sauke numfashin tsoro ina mai dafe ™irjina wanda kamar zai fashe tsaban tsoron abun da zai biyo baya, sai kawai na du™e a wurin na fashe da kuka sabida ban san wanne irin ™addara ce zata afka min ba, na san bazan sha ba tunda Matar gidan ta Wauki wannan fushin, haka kawai zan shiga tsakanin su; a kaina ake wannan faWan? Wayyo Allana na shiga uku na lalace! Ni Mace ce mara son fitina, haka kawai hankalina yayi matukar tashi kuka kawai nake yi kamar raina zai fita, wlh gwara in bar gidan da in zauna ina ganin Aunty Sharhabila a wannan yanayin na san bazan ji da daWi ba,
Ko bi takan Sadam ban yi ba; wanda yake ta kiran suna na yana cewa, "in dena kukan." Shima ganin ina kukan ne yasa shi yin kukan sosai,
Shi kuwa Mubashir tuni ya bi bayan Mamynshi tunda shi bai cika shiga harka na ba, shi Wan babu ruwansa ne,
Daga ™arshe shima Sadam Win fita yayi a Wakin yana kukan yana kiran sunan Dadyn su, zai je ya faWa masa halin da nake ciki

Ni kuwa tsoro da firgicin abun da zai biyo baya yasa na kasa ko ™wa™™waran motsi, ina zaune na sake takure kaina ina zubar da ruwan hawaye, ina tunanin abun da zai biyo baya kuma,
Amma shiru-shiru babu motsin mutanen gidan, da haka na mi™e na shiga bayi nayi wanka na sauya pad Win da aka bani a asibiti,

Please Login or Register in order to submit comment