Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
batare da ta damu ba bare ta gane a halin da yayi maganar, sai tace, "ki zo ki kwashe Bags Win yaran nan da suka watsar kikai Wakinsu, ki jira su; su gama cin abinci ki yi musu wanka ki canza musu kaya." Da sauri na amsa mata ina ?o?arin karisa wa wajen kujerun inda suka watsar da takardun su da Jaka, har da takalma, a hankali nake tafiyar sabida yadda nake jin azaba na huro min, amma haka nan na shanye nayi ?o?arin yin abun da ta saka Ni cikin dauriya da Soye raunina, yayinda idanuna tuni sun cika da hawaye, Da gudu Sadam ya biyo NI yana kiran suna na tare da cewa, "jiya bai ganni ba? ya tambayi Mamynsu tace mishi nabar gidan." Ni dai ban kula sa ba haka nayi gaba zuwa Wakin gudun yin laifi, Shima ya take min baya; Mamynsa tana kiran sa amma sam ya ?i dawowa, A haka muka shiga Wakin tare sai surutu yake yi min, yawanci duk a kan shirmen sa ne, amma yau halin da nake ciki na gaza kula sa illa ma share hawaye da nake yi a Soye gudun kar ya gani, Shiyasa koda na gama jera musu kayan sai na kwashe kayan makarantar su na nufi dashi cikin bayin zan wanke musu, a bokiti na zuba sannan na kira sa na fara mishi wankan, na sauya mishi kaya sannan ya fita a Wakin yana kiran sunan Mubashir don shima ya zo a yi masa wankan, Ko kafin ya zo har na fara wanke kayan, Bayan ya zo sai shima nayi masa wankan sannan na ?arisa musu wankin, sai da na ?ara kimtsa Wakin sannan na fice na kwashe kwanukan da suka gama cin abincin, dayake a lokacin sun rigada sun gama, Yaya Yunus ne kawai yake zaune a falo yana cin nasa hankalin sa yana a kan kallo, Nima a kitchen na ci nawa sannan nayi wanke-wanke na koma daki tunda babu sauran aiki, Sau tari wani lokacin sau Waya nake girka abinci, sabida ba koyaushe suke cin abu mai nauyi da dare ba, sai dai su sha tea su kwanta, wani lokacin kuma sai tace, "in girka da yawa in zuba a kula in ajiye musu na dare." Shiyasa aikin yake min sau?i; sai dai idan ta so mugunta ne zata ?ir?iro wani abun ta saka Ni dole in yi Tun wannan abun da ya faru dani da Yaya Yunus bai sake zuwa inda nake ba, tunda ya bani umarnin shan magani kullum sai nake sha gudun saSa masa bare yayi min hukuncin da yace, ha?i?a ina matu?ar tsorace dashi a Wan wannan kwanakin, domin a kullum a fargaba nake kwana nake tashi, sai dai kuma ganin bai sake kula Ni ba sai hankalina ya soma kwanciya har na soma tunanin babu abun da zai ?ara min, amma da zaran na ji muryansa nake lafe wa in Soye ba na son zuwa inda yake, Na fahimci ba sa shiri sosai da Sharhabila don wani lokacin har hayaniyar su nake ji, na rasa mai ke haWa su, sai dai kawai idan fushin ta ya tashi to Ni ce a wahale don a kaina take ?are wa, a yanda take zagina da aibata Ni tana min gori, ina gane cewan ta gaji dani ne, kuma tana son in bar gidan amma alamu ya nuna Mijinta ya ?i bari, shine abun da ke yawan haWa su Tabbas ba don son da yake mata ba da tuni ya ci mata mutunci, sabida yanda take son nuna mishi danginsa ba komai bane a wurin ta, ta rantse, "idan har yana son su zauna lafiya sai ya mayar dani ?auyen mu, don ta gaji da ganina a gidan." Ya rasa yanda zai yi da ita da fitinan ta, A haka suke yau faWa gobe zaman lafiya, Wannan yanayin ne yasa shaf ya manta da Doctor Bilal yace masa, "ya kawo Ni asibiti a fara duba Ni a Waura Ni a magani kan cutan sanyin da ke damuna." Sai da shi da kansa Doctorn ya kira sa yace mishi, "ya ji shiru fa har yanzu bai kawo Ni ba? Ko ya fi son ya kwasa ne tunda dole zamu ri?a mu'amala?" Dayake yayi ta mishi sha?iyanci ne shiyasa yace mishi, "bazai kawo Ni ba." Shima kuma Doctor Bilal sai naci yake mishi yana cewa, "wlh in bai zo ba zai zo har gida ya duba Ni, sannan ya faWa ma Matarsa abun da ke faruwa." Ya san halin Abokinsa shiyasa dole ya yarda ya je da kansa yace, "ya haWa masa magungunan tunda ba dole sai ya kawo Ni ba, idan kuma ya matsa wlh zasu Sata tunda babu dole a ciki, ba ya son ya shiga tsakaninsa da Matarsa." Bilal dai dariya ya dinga masa yana cewa, "kai dai ka sani, nan da lokaci kaWan zaka zo neman shawara a wurina, mu zuba mu gani na san fa irin ku, yarinyar da ka raina ta zo ta tsole maka ido a nan gaba, wlh ka dena cika baki, kai baka godewa Allah ba ma don Allah ya kashe ya baka?" Yaya Yunus uffan bai ce masa ba har ya gama maganganun sa ya Wauki magungunan da ya haWa masa ya fice yana cewa, "ai sai kayi banza, duk ranan da na sake ta zan faWa maka sai ka lallaSa ka je can ka aure ta".***** Kai tsaye gida ya wuce da maganin bai koma office ba, sabida lokacin tashi bai yi ba, Shiyasa yayi amfani da wannan damar ya dawo gida ya bani maganin, ya kuma kafa min sharuWan sha kullum, A yanayin yadda nake ciki babu bakin tambaya, kawai umarnin sa nake bi kamar yanda yake saka Ni dole ina shan maganin da ban san na mene ne ba, amma zuciyata tana tunanin ko don halin da ya saka Ni ne yake nema min magani? Duk da a yanzu na warke garau har tafiyana ta dawo dai-dai, sai dai yawan tunani da nake yi da koke-koken kewan su Umma, shine dalilin da yasa koyaushe da zazzaSi a jikina, ga ciwon kai da ya zame min jiki kullum dashi nake kwana nake tashi, tsoron sa da ya dasa min ne yasa ba na iya masa musu bare in saSa mishi daga umarnin da yake bani, Haka na amshi maganin na dinga sha batare da na san na mene ne ba, Sai dai tunda na fara sha tabbas na soma ganin canji wanda yasa Ni ban gane komai ba, a tunanina irin ciwon da nayi a baya ne ya dawo min, sabida yadda Yaya Haula ta taSa min bayani, kasancewar idan na zu?una a bayi ina tsarki sai in ri?a ganin Ruwa yana fita mai kamar warin ?wai, tabbas na tuna maganganun Yaya Haula dole cutan nan ne da a tunanina ya rabu dani; shine ya sake dawo min, sai dai kuma a nan bani da wannan gatan, bani da wanda zan iya faWa ma lalura na, tabbas a tsorace nake domin na sha kuka ganin halin da nake ciki, har Allah - Allah nake yi Umma ta sake dawowa in sanar mata da halin da nake ciki, Duk da na san zai yi wuya in ganta nan kusa saboda a yanzu bata fi wata Waya da zuwan ta ba, kuma tana jima wa bata zo ba yanzu tunda hankalinta a kwance yake; tana ganina cikin ?oshin lafiya wanda ta ga canji sosai a jikina, bata san cewa da irin wahalan da nake sha ba, don dai kawai sauyin yanayin wurin zama ba kamar ?auye ba a nan Ko kafin in shanye wannan maganin sai ga Yaya Yunus ya sake kawo min makamancin wancan, a ranan ma haka ya dawo gida ya kawo min sabida ba ya son Sharhabila ta zargi wani abu, tunda ya san fitinan ta. domin sai da yayi min gargaWin Soye wa ina sha a Soye, Lokacin ina kichen ina tsaka da aiki na ji diran Motansa, sai da na firgita sabida a tunanina ko Aunty Sharhabila ce ta fara dawowa ban kammala musu abinci ba, amma kuma ai na san lokacin dawowansu bai yi ba, Shiyasa lokaci Waya na soma ruWe wa, Shiru nayi ina ma?e a kitchen din ina jiran in ga wanda zai shigo, sai na ji ana buga ?ofan, shaf na manta na rufe dole sai na buWe, da guduna na nufi bakin ?ofan na buWe ina sauke idona a kan Yaya Yunus da ke tsaye ri?e da ledan maganin, Ai nan nayi saurin ja da baya jikina na ?ar kerma a daburce na soma mishi sannu da zuwa Shi kuwa baki sake yake bi na da ido sabida ganina da yayi babu hijabin da nake yawan saka wa wani lokacin, don yanzu kwanan nan abun da na tsira yi kenan sabida ganin kamar halittar jikina ya soma canza wa, abun ya soma bani tsoro a cikin wata Waya jikina ya soma canza wa, abun da bani dashi sai ga su sun soma fitowa, nan da nan ?irjina suka soma haSSasa wa kamar ana hura balo-balo, da kuwa ko ?irgan dangi babu kamar allon mayu, kunya yasa na soma Wan saka hijabi ko kuma in sa kayan da na san yayi min yawa, Amma yau kuma ina sanye da wata ?aramar riga ne ?ar kanti da wandonta burgujeje, dayake rigan mai taushi ne sai ta lafe a jikina ta fitar min da ?an twagwaye na da suka soma bun?asa gunun sha'awa Shi Yaya Yunus gani yake yi har wani kutuSur-Sur nayi, na ?ara girma a gabansa, kamar ba Ni ba, abun ya matu?ar ba shi mamakin da yasa ya gaza dena kallona idanunsa a zare yana yawo da su a jikina; yana ganin ikon Allah da al'ajabin sauyawa ta kamar almara, don shi gani yake yi ma kamar har wani kyau na ?ara na ?ara haske tarr a ido gunun sha'awa... Tabb! Babbar magana.>?? [2/14, 11:22 AM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* ?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? min akwai abun da ke faruwa, shiyasa nahau tambayarta har ina ce mata, "har yanzu Yaya Haula bata sake zuwa ta duba Ni ba." Tana murmushi tace, "ai ba yanzu ba kuwa sabida har da albishir na zo in faWa miki ma, kwanakin baya Nafisa da Binta sun haihu har sun yi arba'in ma ina tunani, itama Haula ta haihu yau kwana biyar, dalilin da yasa na zo a wannan lokacin ma don in sanar miki ne." Cikin farin ciki nace, "Umma don Allah da gaske yaya Haula itama ta sake haihuwa?" "Kwarai kuwa, ta sake haihuwar Mace, dama fama da ciki take yi shiyasa kika ga bata sake zuwa ba, Ni na hana ta tunda ta so zuwa." Wani irin dad'i ne ya ratsa Ni wanda har sai da hawaye suka tarun min a ido, cikin raunin murya nace, "Umma don Allah ina son in je in ganta, tunda na zo gidan nan ban taSa fita ba, babu wanda ya zo wurina sai ke, don Allah Umma ina son in je in ga Yaya Haula da abun da ta haifa, nayi matu?ar kewarta." Hannuna ta ri?e tana cewa, "to meye na kukan? Idan kin tambayi Mijinki yabar ki ai bazan hana ki zuwa ba, ko shi zai kaiki ai, don haka yana dawowa Sai ki faWa masa ko zai bar ki, amma ina fatan kuna zaune lafiya babu wata matsalar ko?" Shiru nayi ina mai sunkuyar da kaina na kasa cewa komai, don na san ko giyan wake na sha bazan iya tunkaran Yaya Yunus da wannan maganar ba, mutumin da nake jin tsoransa nake shakkar sa taya ya zan iya faWa masa har in ro?e sa ya bar Ni zuwa ?auye? Sabida Umma bata san irin zaman da nake yi na rashin galihu bane shiyasa take furta hakan, Amma koda ta tambaye Ni sabida sauyin yanayina na kasa faWa mata komai, to mai zan ce? Ni kaina jikin nawa ya zame min abun kallo ne, Sai kuma ta koma bani shawarwarin da na kasa fahimtar inda ta dosa, Bata fito tayi min bayanin abin da take hasashe a kaina ba, amma kuma ta zauna tana ta min maganganun da Ni kaina jinta kawai nake yi Ana haka sai ga Yaya Yunus ya dawo gidan, abun ya bani mamaki tunda lokacin ?arfe sha biyu ne na rana Zuwan nan ne yasa suka hadu da Umma, har suka gaisa cikin mutunci, Yace, "Umma ashe ke ce a gidan namu? Tun yaushe kika zo?" Tana murmushi tace, "wlh kuwa, ai ban wani jima da zuwa ba, kuma ina ta zuwa amma muna samun saSani sai dai tace min kuna wurin aiki." "Haka ne Umma." Da haka dai suka Wan taSa hira a tsakaninsu har tana faWa mishi haihuwar Yaya Haula, Sai yace mata, "ai duk ya ji labari tunda Nasir ya kira sa yana faWa masa." Duk hiran da suke yi ina wurin na zauna kamar babu Ni, kaina a ?asa ina jujjuya yatsuna gabana sai faWuwa yake yi sabida irin kallon da nake jin a jikina kamar yana min, ko na Wago ido sai na ga yana bi na da ido hakan ne yasa duk na tsargu na bi na daburce, take kuma hankalina ya koma kan rigan jikina, ganin bani da hijabi sai kunya kuma ta cika Ni, Nayi saurin mike wa zan bar wajen, Amma sai Umma ta tsayar dani tace min, "yanzu ita zata tafi." Ban ji dad'i ba amma bani da yadda zan yi bare in tsayar da ita, ga Yaya Yunus ma a wurin shiyasa na Soye ?wallan da ya cika min ido, Har bakin ?ofa na raka ta sannan na dawo nayi cikin Wakina da sauri na shige, Dama na gama komai shiyasa fargaban ganin Yaya Yunusan yana gidan; sai nayi saurin rufe ?ofan Wakina don hankalina zai fi kwanciya a haka, Amma ko kafin in rufe sai ganinsa nayi ya dakatar dani ta hanyar sanya hannu, yana kallona yace, "me za ki yi kike rufe ?ofa?" A daburce na bi sa da ido, murya na rawa nace masa, "ba..bbu." Tura ?ofan yayi ya shiga ya mayar ya kulle yana wani shan ?amshi kamar ba shi ba Ni kuwa zallan tsoro da firgita yasa na soma sakin fitsari a wando nan take; ina mai kama cikina da ya fara murWa min, Ganin yana soma dumfaro Ni, sai na soma ja da baya ina yarfe hannu cikin tsananin tashin hankali da rawan bakin da ban san sanda maganar ta kufce min ba, nace.... _Juma'at Mubarakh ?an uwa masoyana. Ina muku fatan alkhairi.=?? Ina jin daWin yanda kuke nuna soyayyarku ga wannan littafin. Love =? ? you fan's._ [2/14, 11:24 AM] Oum?ahira: =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? ? ? *RAYUWAR MADINA* =ا? =؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎?=؎? _Writing Story:_ *NAFISAT ISMA'IL* ? ? ? ? ?? _(UMMUDAHIRA)_ *SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>???* *PERFECT WRITER'S ASSOCIATION*

Chapter 22 of 55