Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
duniya mijinki da iyayenki sun shiga, wanda dama inason hakan ne shi yasa na tun ranan ko flashing ban sake yi mashi ba, Saida yau zan sa daki da shegen katon mijin naki me dan banzan karfi kamar doki, amma sai yabani miliyon ashirin tukun na idan kuma ba haka ba saina farke cikin nan naki naga abinda shegen ya kunsa maki, sai kuma ya saki wata mahaukaciyar dariya sannan yace Kai! mangal mijinta kamar irin mutanan nan nada yanema sunan su?... Dasauri mangal yace Oga samudawa, cikin dariya mugun ta yace hakane to bari mu kira me kirar samudawa yakawo mana dalaaaa! mubashi aljanar matar shi yakareshe fadi yana sake sakin wata dariyar da karanta yacika kangon, Sannan yaciro wayar shi ya kuna yalalibo lambar *Habeeb.* ****** Aban garen *Habeeb* kam ba'a cewa komai duk yanda kuke tsamanin shigan shi tashin hankali yawuce hakan, hakama *Feeya* da Hajiyarmu su kam harda kwanciya agadon asibiti abin gwanin tausayi sosai rashin *Deeyar* ya taba su, saidai basu kai *Habeeb* ba, itama inna kam har da zazzabi tayi saidai kaf family babu wanda yasani daga baffa sai *Hafeez.* Addu'a kam sosai suke yin ta musamman *Habeeb* da Baffa wani kusan kullum sai yayi istahara, dan gani halin datake ciki shin tana arayene kota mutu saidai kuma duk lokacin da yayi yana ganin ta araye saidai cikin dubu tana tsananin kuka alamar tana cikin matsananci hali, Amma yau dayayi istaharan ya ganta cikin haske wanda hakan yana nufin Allah yakusa kubutar da'ita daga hannun mugayen mutanan don haka suka tsananta da addu'a. *Habeeb* suna zaune afalon kasa dake part din su Abba shida *Harees,* tun bayan da akagama mitin din dasukayi duka family wanda anyishi ne akan sace *Deeya,* to bayan kowa yafita har dasu abban sai su biyu suka rage suna sake tattaunawa ne akan yanda zasu bullowa ado, aduk lokacin daya kira dan akawo mashi kudi domin suna da tabbacin zaya kira tunda yau sati daya kenan, Aikam suna cikin haka saiga daya daga cikin wayoyin *Habeeb* dake zube akan tebur tana kara, da kamar bazaya dubaba saida *Harees* yace dan'uwa duba kagani ko "shine, tsaki yayi tareda dubawa sai yaga wata lamba tsaki yasake yi ganin ba lambar ado bane har zayayi rejecte kenan, sai *Harees* yace "a ah kar kayi haka ka dauka muji ko wanene. daukan yayi tareda kannu karan wayar yanda za'aji magana, aikam saiga dariyar ado ta bayyana dasauri yarintse ido domin jiyayi kamar ya watsa mashi garwashin wuta a zuciyar sa, yanajin sa yanata dariya saidai yayi me isarshi Sannan ya tsaya, yace abokina yakake cikin kasaita *Habeeb* yace.... *_Duk me son cigaban KYAUTAR ALLAH CE don yaji yanda za'a kaftaaa wasa tsakanin Habeeb da ado, tofa sai yabiya kudi naira nagugan naira dari uku da hamsin kacal๐Ÿ˜‰ Kai! ๐Ÿ˜ณto yaseeeen wasa nakayi ๐Ÿ˜‚, labarin KYAUTAR ALLAH ai KYAUTA CE babu KO kwandalla ina nufin kosisi aha! ๐Ÿ˜œdon kar wata taza geni eheeeee_*๐Ÿ˜. Muje zuwa *_Don jin yanda za'a kafta wasan wanda zatayi matukar kayatar wa, ga Habeeb ga ado kuttt haduwar zata bada kalaaaa._*๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ A *_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya) Tareda โœ๐Ÿพ ๐ŸŒนmeenat Lufhat๐ŸŒน [11/9, 10:13 PM] My Ameena: ๓ฐผ๓ฐผ๓ฐผ๓ฐผ๓ฐŠ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ _*KYAUTAR ALLAH CE*_ _(Labarin Sadeeya)_ ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ 8โƒฃ0โƒฃ WRITTEN By ๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ OR ๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ SADAUKARWA *GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)* ___________________ ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ ___________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ โœ๐Ÿฝ _*Bismillahirrahamanirraheem*_ _NOT EDITS_ Yanda kake haka nake, dariya ado yayi yace Kai! abokina bazaka taba zama yanda nake baka ba, aranshi yace Insha'allah har abada bazan taba zama irin kaba, afilin kuma yace saboda me kace haka?...yace saboda nasan kai kam kana cikin matsanancin bakinci datashi hankali na rashin sanin inda nakai maka matar ka naboye, yayinda nikuma nake cikin tsananin farin ciki saidai kasan me?... Cike da takaicin shi yace saika fada, dariya yasake yi sannan yace farin ciki danake ciki yau yafi na kullun, saboda zaka bani dalaaaah! ni kuma zan baka matar ka. Wani miskilin murmushi *Habeeb* yayi, wanda harsai dayaba *Harees* mamaki, sannan yace anzo gurin shiyasa nace maka yanda kake haka nake, Kai kana farin cikin zan baka dalaaaa! nikuma Ina farin cikin zaka bani matata hakane KO?...yace "eh haka ne yace to yanzu yaza'ayi?... yace na yanke shawaran yanzu miliyon ashirin zaka bani, idan kuma bazaka bani ba Zan kashe matar ka ta hanyar farke mata wannan katon cikin nata, koba komai naga abinda ka kunsa mata yakareshe fadi tareda sakin dariya sannan yace to yah! me kace?... ahankali *Habeeb* yasaki wani asirtattacen ajiyar zuciya wanda KO" *Harees* dake kusada shi bejiba to balle Oga ado. Sannan yace baka da matsala indai dalaaah! kake so kasamu fadamun inda kake sai nakawo maka ko?. Yace zan fada maka amma karkayi kuskuren zuwa dakowa musamman yan'sanda, muddun kazo dasu to zan kashe matar ka. Jiyayi kirjinsa yai wani irin mugun bugawa amma saiya basar ta hanya fadin Kai! haba ai wasan daga ni; sai "kai muke bugawa, saboda haka ba abinda zaya kawo yan'sanda ciki.. dariya yayi yace Kai! abokina *BB* smarter ashe dai kanada matuka wayo... _Oh!๐Ÿค” readers kuji ado da renin hankali๐Ÿ™„_ Dariyar kasan lebe *Habeeb* yayi sannan cikin turonci yace jaki to ai ma'anar smarter din kenan, dasauri adon yace "eh me kace?...cikin turanci yasake cewa Oh! ashefa da jahili nake magana, afili kuma yace nace" ne Kai kayi wayo balle ni yanzu dai fadamun inda kake. yace kasan hanyar liman katagum KO?...yace "eh nasani, nan dai yai mashi kwatance tareda sake gargadin shi kar yakira yan'sanda sannan yasake sakin dariyar mugun ta tareda kashe wayar. Zumbur *Habeeb* yamike wanda kusan lokaci daya suka mike da *Harees,* yace kai amman wannan akwai shege, *Habeeb* yace humm aini tunda nake ban taba ganin dankwalin mutun jakin irin shiba, yace gaskiya kam jakine wlhy yace barshi ai yau sai yagane yayi kuskuren shiga gonata yanzu bari naje na shirya. *Harees* yace to yanzu yaza'ayi gashi yace kar kazo da kowa to balle police?.. Murmushi yayi tareda dafa kafadar shi yace alhamdulillahi mukam mun godema Allah, da ya azirta mu da ilimi yace kwarai kuwa, yace to da ilimin mu zamuyi aiki zanje zansa wannan yar karamar kwanfutan nan wacce take nuna maka ta'inda mutun yake, so kaima sai kasa taka kabiyo ni sannan kazo da yan'sanda bana bukatar yan jarida kosu yan'asanda saboda sutafi dashi, su'ajiye mun shi bayan naci uban shi sannan nabasu umarni suyi ta dukan shege har saiya fadi uban dayace" yasake shigowa rayuwata akaro na biyu. Yace to shikenan tareda fita da sauri, yayinda shikuma yahaye sama da gudu-gudu inda ya'iske Hajiya da su adda mamu kasan cewar basu tafi gida ba, nan yafada masu yanda sukai da ado da kuma yanda suka tsara tun karan shi shida *Harees,* murna sukayi tareda yimashi fatan nasara. Cikin lokacin kan-ya yashirya cikin kananan kaya Riga brown wando black da takalmi boot, har da hulla face cap da'alama bayason agane shine, kasan cewar yabar kasumba buzu-buzu don haka ba kowa zaya gane shidin bane. Dasauri yafito hannun shi rike da bakar jaka katuwa wacce yazuba kudin, *Hafeez* yace hmm nabiyo ka?..yace "a ah kadaije kutaho tareda dan'uwa yace to shikuma yafita da sauri. Zaune ya'iske su Abba tsugun nawa yayi yai masu bayanin komai, nan suma sukai farin ciki tareda yimashi Addu'an fatan samun nasara, sannan yace ma saminu su tafi kasan cewar dama yakira shi a waya yace yacire uniform din shi yasa wasu, don haka shima kana nan kayan yasa suka hau mashin Saminu ne yaja mashin din, suka tafi bakin *Habeeb* dauke da Addu'a cin galaba akan makiya. ****** Ado kam yana gama waya da *Habeeb* yace mangal yau zamuyi kudi sosai, yace haka ne oga, yanzu kaje gurin wannan mutumin yaka baka kudin motar dama aiyace" sai yauko?... _motar *Deeya* suka cire mata lambar suka kai siyarwa, shine zasuje karban kudin._ mangal yace "eh haka, to kayi sauri kafin ba samuden can yazo yace to tareda fita da sauri. Saida su *Habeeb* sukayi tafiya sosai sannan suka kai isa inda ado yai mashi kwatance, sannan suka tsaya yace ma saminu ya tsaya shizaya karasa ciki yace OK sir. Yayinda shikuma ya nausa cikin dajin rataye dajakar kudin, yanayin yana kiran lambar adon saidai bai shiga ba saboda matsalar sabis, saida yayi tafiya me nisa sannan yasa meshi yana dauka yace ya'iso yace to yakara yin tafiya zayaga wani kango to nan zaya shiga yace to, haka KO" akayi yana shiga ya'iske su tsaye sunsa *Deeya* tsakiya yayinda ado yadora mata bindiga akai. Dasauri *Habeeb* yanufe su saidai ado yahana shi karasowa ta hanyar cewa yana karasowa gurin zaya har beta, don haka ya tsaya cak! idon shi yana kan *Deeya* wacce itama idon ta yana kanshi yayinda hawaye ke ta gangarowa ahankali yake girgiza mata Kai! alamar tayi shuru tunda gashi yazo. Dariyar da ado yasaki ne yasa *Habeeb* daga kai ya kalle shi aikam tuni idon shi suyin jajir tsabar bacin rai, yayinda yaji kamar yaje yashake shege harsai ya mutu, Saida ado yayi dariya sosai sannan yace barka da zuwa abokina ina fatan ka'iso lafiya?...kai ya gyada mashi cike da bakin ciki aran shikuma yana tunanin irin hukunci da zayayi mashi, yahuce takaicin abinda yai mashi. sannan yace yayi kyau to bude jakar mugani, haka yabude ado nagani kudi yan naira dubu dubu yasaki dariya yace aikin ka yayi kyau ka tabbatar suncika miliyon ashir din?..kai ya gyada, sai yace to daga hannun ka sama ahankali yadaga hannu yayinda ado ya kalli wanda yake kusa dashi. yace jaga, yace yah Oga?..yace jeka chage shi idan yazo da makami ka karbo mun, yace Ok" Ogo zuwa yayi ya chaje *Habeeb* amma baiga komai ba don haka yajuya yace Oga banga komai ba fa, yace to dauko kudin dauka yayi tareda kallon *Habeeb* wanda shidima kallon shiyake cike da tsana, yayinda jaga ya juya yakai wa ado kudin. Saida ya karba sannan yasaki dariya tareda kallon *Deeya* cikin tsawa yace keee! tashi kibi mijinki, ahankali tamike dakyar tasa takalmin tareda daukar dan kwalinta dake shinfide akasa, tayi tafiya daya biyu ana uku jiri ya kwasheta ta tafi luuuuu! zata zube kasa, aikam tuni *Habeeb* yayi Wani irin mahaukacin tsalle yatare ta tafada kirjinshi, lokaci daya suka sauke ajiyar zuciya sai kuma ka tasaki kuka yayinda, shi kuma yace yah! ilahee my honey *Leemah* ta kece kika zama haka?. Dai-dai lokacin da yan'sanda su kaima kangon diran mikiya har dasu *Harees* kasan cewar tuni sun karaso, dasauri wani dan sanda ya bige hannun ado bindigar tafadi kasa kasan cewar ya shagala da kallon kudi, yayinda wani dan sandan yai saurin dauke bindigar. Sannan cikin tsawa yace masu you're under arrested, hakan neyasa suka saki jakar tareda daga hannuwa sama, da sauri wasu yan sandan biyu sukaje suka ka masu, Dasauri su *Harees* suka isa gurin su *Habeeb* yana rugume da'ita yana fadi it's Ok" my honey *Leemah* ina tareda ke kinji?..cikin kuka tace pls sweet hmm na mutafi gida banason sake ganin wannan mutuni shi mugu ne yanata bani wahala, cikin bacin rai yace kiyi hakuri Laifi na ne da ban kilallace kiba har hakan tafaru, amma daga yau hakan bazaya sa kefa ruwa ba insha'allahu kinji?..kaita gyada tana sake tura kanta a kirjinshi. Dai-dai lokacin da wani dan sanda yakara so gurin su, hannun shi dauke dajakar kudin yace Sir gashi *Hafeez* yakarba sannan yace zamu tafi dasu, dasauri *Habeeb* yace ina zuwa kallon *Deeya* yayi yace pls honey *Leemah* ta bani minti biyu kinji?. Cike da shagwaba tace nidai sweet Hmm na mutafi gida banason sake zama anan gurin inajin tsoro sosai, yace yanzu zamu tafi insha'allahu amma kiyi hakuri kibani minti biyun da nace kinji zanyi wani abune kadan, tace to tareda zare jikinta daga nashi, dasauri yamike yanufi inda su ado suke tsaye. Kallon police din dake rikeda adon yayi yace sake shi ka matsa baya sakin shi yayi tareda matsawa, Wani mugun kallo *Habeeb* yawa tsawa ado me cike da tsana, sannan ya kalli sandar shi ai kam cikin bacin rai yai bal da sandar hakan ne yasa ado yai taga-taga zaya fadi, Dasauri *Habeeb* yata tareshi tareda zuba mashi lafiyayyan naushi a fuska aikam take jini da majina suka fara ambaliya, sannan yaci kwalar rigarshi dasauri yan'sanda suka nufesu tareda fadin Sir" kabarshi zamu hukunta shi a station..tsawan yadaka masu suka tsaya cak! domin wani mugun kwarjini yai masu, cikin bacin rai yace sai nafara hukunci tashi akan abinda yaimun, wanda dama nace ranan damuka hadu sai yagane bashi dawayo dukan shiya shigayi tako'ina, yana fadi yausai kasan kashiga gonata akaro na biyu jaki kawai har ni zakakira abokinka?... for how dazanyi abota da jahili fasikin mutuni rinka...tirrrrr, Allah yaimu tsari da aboki mazinaci shege shine harda sace mun matata ka boyeta awannan mugun dajin kanata bata wahala ko?..,to yau sainayi maka illla akaro na biyu jaki kawai.. Duk yanda yansadan suka so kwatar ado ahannun *Habeeb* sunkasa don haka suka kyale shi saida yaimasa lilis, sannan yabarshi kwance yace sutafi dashi. Dasauri yaje yadaga *Deeya* tareda fadin sorry *Leemah* ta tashi mu tafi asibiti dan'uwa yadubaki kinji?..ahankali tace to dakyar ta'iya mikewa tsaye saboda Wani irin mugun rikewa da maranta yayi, dasauri tarike maran da hannun daya, yayinda damki hannun *Habeeb* Da daya hannun cikin tsanani azaba, tace wayyo Hmm na ka taimake ni marata zata fashe, cike da tsoro yace "a ah *Leemah* ta bazata fasheba Insha'allah yakareshe fadi tareda kokarin daukar ta, sai yaga jini yana gangarowa ta kafarta. Cike da tsoro yace yah! ilahee *Leemah* ta bleeding kike?..dasauri *Harees* yace Dan'uwa dauke ta mutafi asibiti cak! ya dauke ta suka fita, dasauri *Hafeez* yabude mashi kofar bayan mota yasata tareda shiga ya rungumeta sai zuba mata miliyonin sannu yake, *Harees* yaja suka nufi asibitin. Suna isa asibintin direct dakin haihuwa *Harees* yace akai ta domin tuni yaga ne haihu wa zatayi, wanda tsabar wahala da tashin hankali zaisa ta haihuwa ta wata bakwai, Adakin haihu wa kuwa sai gumurzu wahala *Deeya* take, sosai take shan wahala, wanda haka ba karamin tayarda hankalin *Habeeb* yayi ba gaba daya yafita hayyacin sa, kamar yanda itama tafita hayyacin ta, rike yakeda hannun ta gam sai zuba mata sannun yake tareda goge mata gumi kamar zayayi kuka, sai addu'a yake zuba mata, yayinda *Harees* da wasu nurse biyu suke ta faman kokarin ganin ta haihu. Bayan bakar wahalan data kwashe tsawon lokaci tanasha sannan, cikin ikon allah tahaifo yaranta maza biyu kyawawa masu kama da *Habeeb* sak!, saidai kallo daya zakai masu kagane su din bakwaini ne. Saidai da'alamar suna cikin ko shi lafiya, domin suna kuka saida uwar su kam tana gama sambalo su tafara wani irin jijjiga can kuma sai numfashi ta ya tsaya cak! jikinta yasaki hannun ta dake cikin na *Habeeb* yasaki. Cike da tsoro had'e da tashin hankali yasake damke hannun ta yana kiran sunan ta tareda girgiza ta saida ina bata amsa ba, hakan ne yasashi dakama *Harees* tsawa dafadin dalla gafara mlm ka'ajiye yaron nan, kazo Kaduba mun *Leemah* ta kaji KO?...dasauri yakima wa wata nurse yaron,yaje yafara bata taimakon gaggawa saidai kuma duk iya yinsa numfashi ta bai dawo ba, hakan yasa yashare gumi cike da tsoro hade da tashin hankali yace... *_Washhhh!๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€ readers nagaji kai ku cemun sannu mana๐Ÿ˜žyaseee_* *_dakyar nayi maku wannan dogon typing din, saboda matsalar da wayata_* ๐Ÿ“ฑ *kebani* *_Pls readers kuyi addu'a_* ๐Ÿคฒ๐Ÿฝ *_sosai_* *Allah _yakawo_* *_sabuwar waya๐Ÿ˜€_* *_sai naji dadin kara tsawon_ _typing kamar_ _yanda_ _wasu suka bukata๐Ÿ˜‰._* Muje zuwa A *_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya) Tareda โœ๐Ÿพ ๐ŸŒนmeenat Lufhat๐ŸŒน [11/9, 10:17 PM] My Ameena: ๓ฐผ๓ฐผ๓ฐผ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ _*KYAUTAR ALLAH CE*_ _(Labarin Sadeeya)_ ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ 8โƒฃ1โƒฃ WRITTEN By ๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ OR ๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ SADAUKARWA *GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)* ___________________ ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ ___________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ โœ๐Ÿฝ _*Bismillahirrahamanirraheem*_ _NOT EDITS_ Innalillahi'wa'inna'ilaihirraju'un, wanda tare suka karasa fadi da *Habeeb.* Sai kuma yai shuru...jikinsa yai sanyi cike da tsoro *Habeeb* yace me yafaru?.. Ahankali *Harees* yadago kai gumi nasake tsatsufo mashi ya girgiza kai tareda dafa kafadar shi, cikin wani irin yanayi me cike da fargabar abinda zaya fada... wandan haka ne yasa *Habeeb* cike da tashin hankali fadi wai mene ne kafada mun mana meyasa me ta ne?...cikin tsoro yace am sorry to say dan'uwa Ina ganin fa Queen of beauty ta cika, jikinsa ne yadauki karrrrrma dasauri yace kamar ya?.. yace Ina nufin taras.... Kasa karasawa yayi saka makon wani irin mahaukaciya tsawa da yadoka masa, sannan yachakumi rigar shi cike da tsananin tashin hankali yace karya kake! karya kake!!, bakasan aikin kaba amma wlhy *Leemah* ta bata mutu ba, sai kuma ya ture shi ya dagata dasauri ya rungume akirjinshi, yayinda jikinshi yana sake daukar karrrrrma cikin tsananin tashin hankali had'e da firgici, yace yah! ilahee! "a ah *Leemah* ta bata mutu ba karya kake dan'uwa nasan *Leemah* bazata tafi tabarni ba, KO *Leemah* ta?..shurun dayaji ne yashi dago dakanta ya kalli fuskar datayi jajir ga hawaya da gumi sunyi mata cabe-cabe, cikin tsoro yace *Leemah* ta ki bude idon ki dan'uwa yagane karya yake baki mutu ba ko?..aikin ce zaki rayu dani kuma zaki mutu dani KO?... yace yes nima nace Zan rayu dake Zan mutu dake ko?.. to *Leemah* ta tashi mu rayu tare kinji?..,sosai *Habeeb* yake surutai wanda kanaji zaka gane baya cikin hayyacin sa, saidai duk abin nan dayake ko yar yatsarta bai motsa ba balle numfashi ta yadawo gangar jikinta, hakan ne yabashi wani irin firgitattacen tsoro da sauri ya ajiyeta tareda mikewa arazane tamkar mahaukaci sabon kamu, yana kallon ta yana girgiza Kai yana kuma jada baya cike da tsoro, Yace "a ah *Leemah* ta karkiyi mun haka zuciya ta bazata iya jure *RASHIN* kiba, dasauri *Harees* yanufe shi yana fadin pls dan'uwa ka nutsu kaji?.., Kai ya girgiza tareda rintse ido sai kuma yabude aikam take yafara ganin dishi-dishi yayinda yaga dakin najuya mashi, kafin *Harees* yakarasa gurin shi tuni yazube kasa sumamme. Cikin tsananin tashin hankali *Harees* ya'isa yadaga shi ya rungume, tareda fadin haba dan'uwa ta yakake tunanin zuciyoyin mu zasu iya dauka?.. bakai ba "Queen of beauty alokaci "a ah, hakan bazaya taba faruwa ba insha'allahu so pls tashi itama naji jikina yabani bata mutu ba, kaji Dan"uwa na?... sosai *Harees* yaga tashin hankali irin wanda beta nagani arayuwar shiba, yana ciki wannan halin sai ga wani likita yashiga dakin dasauri yace Dr u need help?.. yace yes pls Dr David mu dorashi abed, dasauri suka dorashi sannan suka shiga bashi taimakon gaggawa, sun dan sauki lokaci kafin su samu numfashin shi yadawo. Dai-dai lokacin da yatsar *Deeya* tafara motsi sannu ahankali kuma sai duk hannun yacigaba da motsawa sosai, can kuma sai tafara fisgo numfashi dakarfi har kirjinta yanayin sama dasauri dasauri, gani hakan yasa wata nurse tanufi gurin ta dasauri. Tana fadin Sir she is still a live dasauri yace ok am coming, sannan yace pls Dr David ka karasa dubashi bari naje nabata taimako yace Ok" dasauri yake yafara bata taimako, aikam cikin yandar Allah sai ga numfashi ta yadawo saidai baya tafiya dai-dai, don haka yasa mata oxygen sannan yakoma gurin *Habeeb.* inda ya'iske Dr David ya gama yimashi duk abinda yadace har da daura mashi ruwa yayi, kallon *Harees* din yayi tareda dafa kafadar shi cikin turani yace karka damu dan'uwanka zaya farka lafiya Insha'allah, amma saika daurashi akan magunguna masu kyau wanda suza su taimaka mashi gurin dawo da lafiyar shi, kaga ulcer shita tashi sosai saboda rashi cin abinci ga jininsa yahau sosai saboda yawan tunani da kuma rashin ishashshan bacci da baya samu, hakan ne yahaifar masa da zazzabi sosai amma kar kadamu komai zayai daidai, Kai ya gyada tareda zama yace Insha'allah itama matar shi abinda naga yana damun ta kenan sai kuma ga haihuwa yazo wata bakwai, yace eyya Allah ya basu lafiya ameen Dr nagode sannan Dr David din yafita. Yayinda shikuma ya kurawa *Habeeb* ido yana kallon shi cike da tausayi shi, ahankali yasauke ajiyar zuciya, aran shi kuma yana jinjina irin son da *Habeeb* din yakema *Deeya ,* wanda bai taba tunani yakai haka ba, Dasauri yamike yasa aka maida su wani lafiyayyan daki, inda ga bed din *Deeya* gana *Habeeb* yayinda bed din twice ke tsakiyar su, sannan ya zauna kusada bed di *Habeeb* yana kallon shi. ******** *Jana* kam dakyar tatashi tayi Wanka ta nayi tana zubawa ado zagi ta uwa ta uba, tareda yi masa fatan allah yahada shida bala'i da masifa arayuwar shi, *_Nikam nace aikam yana ce ya hadu dasu_* inda takareshe fadi dacewa shege mugu, kuma dole sai yadawo mata da 'dan ta duk gidan uban da yakai shi. Aban garen kaka ma haka abin ya kasan ce ganin shuru ado bai dawo ba, har ruwan da aka sawa Junior yakare yasa take tafaman dura masa zagi musamman da likita yace yakawo kudi za'a kara siyo wani ruwan adaura masa, aikam nan tadinga masifa tana fadin to ita ina ta ga kudin me yasa da ubanshi yana nan basu tambaye shiba, sai ita da naira dari kawai tafi karfi kuma wlhy bazata bayar ba wata nurse tace yabayar bai isa bane tace to ai sai su sannan nayi, likitan yace to shikenan sutafi gida an sallame su haka tadauki Junior tagoya shi dakyar don baya iya tafiya suka fito. Sai masifa take ta tare adaidaita suka hau, koda suka isa gida taciro naira dari taba me mashi yace hajiya kudin fa saura naira dari, cike da masifa tace to sai kazo kakwata wannan din ma ai dolece tasa na baka saboda kar ya hanani kwanciyar kabari, tashige gida tana masifa, Kai ya girgiza tareda fadin Kai Allah yara ba mu da jarabbun tsofaffi sannan yaja mashin din shi yatafi. Ado kam koda suka isa station dasu basu kyale shi ba, saida suka kara dukan shi shida jaga sukai masu Lilis sannan suka kyale su jaga dayaji wuya yace basu kadai bane, daya yana can yaje karbo kudin motar dasuka sace tadashi, Nan yafada masu gurin dasuke yayinda kwamishi yasa aje kamo mangal tareda mutumin dazaya siya motar. Alokaci numfashin ado ko fita sosai ba yayi saboda tsabar azaba amma aranshi jiyayi kamar ya tashi yashake jaga, saboda bakin cikin fada masu inda mangal yake cikin sa'a aka iske mangal gurin shida mutumin, aka damkosu aka tafi dasu station suma dukan akayi masu sannan aka watsa su asell har sai Oga *Habeeb* yaje. ********** *Harees* kam yadade zaune yana kallon *Habeeb* sannan yamike yafita yanufi office din shi, dasauri *Hafeez* yajuyo kasan cewar nan kusa bar shi, cike da tashin hankali yace Hmm ta haihu?.. kai ya gyada masa ajiyar zuciya yayi tareda fadin alhamdulillahi me aka samu suna lafiya itada baby?.. nan yafada masa duk abinda yafaru jikinsa asanyaye yace yanzu duk sun kwance?.., yace "eh amma Insha'allah zasu farfado lafiya, yace Allah yasa yakuma basu lafiya yace ameen yanzu katafi gida kasanar dasu kasan basun muna asibiti ba yace haka ne fa, to bari naje, yace Ok sai kadawo tare suka fita shi yanufi gida shi kuma yanufi dakin da su *Deeya* suke kwance. Yana shiga dakin ya'iske *Habeeb* yafarka yana kokarin fisge Karin ruwan da aka sa mashi, dasauri ya karasa gurin shi yana fadi. Dan'uwa me kake shirin yine haka?...dagokai yayi yazuba mashi kyawawan idon shi dasu kayi jajir, sannan yamayar da idon kan hannu shiya fisge igiyar aikam saiga jini sharrrr yana suna kasa. Dasauri *Harees* yakama hannun ya danne inda jinin ke zuba, tareda fadin innalilahi! haba don allah meye haka ne?.. to waima ina zakaje ne?. kai bakaga baka da lafiya ba ne... Cike da'isa da masifa yace wai me ka karanta ne ma?.. cike da mamaki yace ban gane me na karanta ba?..tsaki yayi cike da takaici yace naji kamar ana kiran ka wai Dr *Harees* KO?.. baki da hanci yasaki yana kallon shi sai kuma ya watsa mashi harara yace au dama abinda kake nufi kenan dame na karanta?..,to ban saniba dan raini hankali kawai dama Kai Wani lokacin iskancin ka yawane dashi wlh dalla

Chapter 38 of 42