wancan duk dayane abunda ke cikin wannan shi ke cikin wanca, sannan yaja hannun *Deeya* suka shiga dakin ko shima saida ta tsaya tayi addu'a
Sannan tashiga, da gudu lili taje tahaye saman katafaran gadon dake shimfide da lallausan bedsheet tareda wasu manyan pink din teddy guda biyu masu kyau, tsalle murna lili tayi tareda daukar teddy din tana dariya.
Yace *Leemah ta* bari na dauko maku kayan ku ko?... tace to Sannan yafita ita kuma tafara kallon dakin,
wanda yai matun ahankali tanufi gurin mirror mamaki ne yakama ta ganin kayan dake saman mirror duk irin wanda take amfani dasu ne murmushi tayi tareda karasawa gaban mirror.
Saida *Habeeb* yakai ma *Jana* kayanta daki wanda yake komai iri daya ne dana dakin *Deeya*, Sannan yadauko nata yashiga hannun sa dauke da akwatina guda biyu, tsaye ya'iske ta gaban mirror, dasauri tajuyo tace Hmm *Habeeb* kaine ka siya mun duk wannan kayan make up din?..
murmushi yayi tareda cewa yesss! *Leemah ta* I hope you like it?..dariya tayi tace sosai ma, yace to kinga ga kayan kinan bari na dauko sauran saimu jera acikin wedrof ko?..tace to, bayan yadauko sai suka jera harda na lili mama bayan sun gama jerawa sai yace to kishiga kiyi wanka nima zanje nayi idan nagama zan zo saimuje muci abinci da lnna da Hajiyar mu suka bamu ko?..,kai ta gyada alamar "eh, har zaya fita saita tsinci kanta da rike masa hannu dasauri yajuyo tareda ma tsawa kusa da'ita yace ya'akayi ne?.. *Leemah ta,*
Cikin sanyi murya tace thanks, yace for what?.. baki ta turo cike da shagwaba tace for komai ma, dariya yayi tareda kallon gefe da lili take; wacce wasan ta kawai take da baby doll ba tareda tasan suna gurin ba,
Gani hakan ne yasashi sake ma tsawa sosai kusa da ita yaimata rumfa har sunajin bugun zuciyoyi juna, wanda hakan ne yahaifar masu da faduwar gaba, dukka su gaba fuskarsa dauke da annuri yace wato for komai mako?..
Cikin dariya kanta naduke akasa tace
"eh, shima dariyar yayi cike da kaunar ta yasa hannu yadago fuskarta tareda tsura mata ido, itakam tuni ta lumshe idon ta domin bazata jure kallon kwayar idon shiba, Murmushi yayi yace to shikenan Zantafi, amma kafin nan pls *Leemah ta* let me kiss u; dasauri tabude ido tareda zaro su cike da tsoro tace...
*_Pls ku yin hakuri da wannan yau Cikin a ciwo yake dakyar ma nayi typing din, pls I need yours prayers๐_*
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_*(Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐ฝ
๐นMeenart๐น
[7/2, 11:48 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
3โฃ1โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
"A ah Hmm *Habeeb* lili mama tana kallon mu fa, murmushi yayi tareda sake yimata rumfa ta yadda lilin bazata ga abunda sukeyi ba, sannan yasak'a hannusa ta bayanta ya tallabo kunkurun ta sosai, hakan ne yasa ta sake zaro ido cike da tsoro, yayinda jikinta yadauki rawa gaba daya hannuwan ta kuma suka dafa kafad'un sa, murmushi yayi ganin yadda jikinta yake rawa ga kuma waro ido datayi wanda hakan bakaramin kyau ya kara mata ba.
Rad'a yai mata akunne da cewa aibata kallon mu, cikin yanayin tsoro tace "a ah tana kallon mu, yace Allah bata kallon mu kingani fa wasan ta kawai takeyi doll, cike da shagwaba ta makale kafad'a tareda cewa um-umh nida tana kallon mu kuma kasan ta da surutu, cikin lallashi yace pls *Leemah ta* dan kad'an zanyi kinji?..
hannun tafara yarfewa, zatayi magana yayi saurin had'e bakin su wanda hakan ne yasa tazaro ido cike da tsoro.
Can kuma sai ta lumshe ido tana jin yadda yake sucking din bakinta a matukar bukace, tabbas kallo daya zakai masa kagane cewa yadad'e yana son aikata hakan din, saidai bai samu dama bane sai wannan lokacin, saida yadauki tsawon lokaci Sannan yasa kar mata baki tareda sauke numfashi.
Kallon beauty fice din yake zuciyar shi cike da wani irin matsanancin kaunar ta tareda tsantsan farin marar musaltuwa, Murmushi yayi ganin idon ta rufe wanda ya tabbatar tsabar kunya Ce yasa takasa budewa, cikin rad'a yace thanks *Leemah ta* ba tareda tabude idon ba ahankali tace _for what?.._
Cikin matsanancin farin ciki yace for komai maaah๐ *Leemah ta,* _especially sweet mouth_ dinki da kika bani nasha _l really enjoy it_ irin sosai din nan, pls *Leemah ta* kodai nad'an Kara kad'an ne um?..yafadi tareda sake matseta. Dasauri tarufe fuska da hannun daya dayan hannun kuma dake saman ka fad'arshi tana turasa tareda cewa nidai um-umh,
Dariya yayi yace kai *Leemah ta* shine har da tureni; dasauri tasauke hannun tareda cewa to soweey, yace nayi *Leemah ta* wannan din mada aka bani nagode sosai nasan wata rana za'abani more than wannan KO?..yafadi yana dariya tareda lek'en fuskar ta, dasauri tajuya mashi baya tareda cewa pls nidai Hmm *Habeeb* katafi,
Dariya yayi tareda cewa to natafi kuyi wanka kuyi sallah kafin nadawo kinji?..tace hmm Sannan yafita.
Da gudu *Jana* tanufi dakin ta kasan cewar tun lokacin da *Habeeb* yashiga dakin *Deeya* tafito daga nata dakin taje tana lek'en su ta kusurwar kofar, (wato labe kenan abunda baya dakyau ahir dinku mata masu aikata labe wlhy ku daina ba kyau) ta, *Habeeb* kam baki yatabe domin yaga lokacin da take karasa shigewa daki dasauri, kafad'a yad'aga tareda taka benen dasauri-dasauri yasauka kasa yanufi dakin sa zuciyar shi cikeda kaunar *Leemarsa.*
Saida ta tabbatar *Habeeb* yafita dakin sannan ta bude fuska ahankali, murmushi tayi tareda kallon gefen da lili take gani tayi sai wasan ta takeyi, da'alama ma ta manta dasu a dakin, kirji tadafa tareda cewa wai! thank God wannan me surutun bata ganmu ba.
yauwa bari nakira my Sweet *Feeya* tafadi tareda nufar Jakarta dake saman mirror tadauko Sannan tazo ta zauna saman gado, tareda Ciro wayar tafara dialing din no *Feeya* saidai kashe! baije ba don haka taja tsaki mtww! kamar zatayi kuka tareda ajiye wayar tana cewa _l really miss u_ my sweet *Feeya* inason naji muryar ki amman bad network yahana,
sannan tace Lilin Dady tashi muje nayi maki wanka bamusu ta tashi suka shiga toilet, bayanta yimata tafito saita shiryata cikin wata yar doguwar riga me hannun vest, sannan itama shiga tayi tareda dauro alwala tafito, turarukan jiki kawai tashafa sai tasa bakar abaya da hijab milk color Sannan ta shinfida abun sallah tafara gabatarda sallar la'asar,
bayan ta'idar sai tasake daukar wayar ta tahau saman gado ta zauna, tafara kiran layin
*Feeya* Cikin sa'a kiran yashiga Cikin farin ciki tace yesss!.
*_Bauchi_*
*********
Bayan tafiyar su *Deeya* da akyar *Harees* yasamu *Feeya* tayi shuru, wanda itama daga nan bacce yasace ta ganin hakan yasa *Harees* ya gyara mata kwanciya, Sannan yafita zuwa asibiti kasan cewar anata faman kiran sa awaya.
Kodaya dawo ya'isketa tashi tana zaune duk tayi hurjan-jan hannun tarike da waya, tana ganinsa tasaki kuka me cike da shagwaba dasuri yakarasa gurinta yana fadin me Darajata lafiya menene yafaru?..
Cikin kuka tace to bana kiran layin my sweet *"Deeya* bane yanata Kara batada gaba, yanzu kuma nakira ya ki shiga kuma ni gaskiya inason naji muryar tane; _because I miss her alot_ takarashe fadi tareda turo baki hawaye suna sauka afuskar ta.
Murmushi yayi aran shi kuma yana jinjina irin kaunar dake tsakanin *"Deeya* Da *Feeya,* wanda shi tunda yake bai taba ganin aminan Da suke matukar son juna irin suna ba.
Jawota yayi ajikinsa ya rungume tareda cewa ayya me Darajata to yi hakuri maybe network ne shiyasa yaki shiga, kibari anjima saiki sake Kira kinji?.. tace to yace yauwa me Darajata to tashi muje kiyi wanka, kin sallah makuwa?..
tace a ah yace kai! to tashi kinga yanzu 5:30pm, tashi tayi shikuma yakarbi wayar ya'ajiye saman mirror yana cewa na tabbatar itama "Queen of beauty tana can tana nema *Feeyar* ta KO?.., yafadi yana murmushi itama Murmushi tayi tareda gyada Kai alamar eh yace yauwa to shiga kiyi wanka.
Bayan tayi wanka saita dauro alwala tafito ba ta'iske *Harees* ba, hakan koba karamin dadi yai mata ba dama tana tunanin yadda zata saka kaya agaban *"Harees* don haka dasauri tabude wedrof tadauko wata bakar abaya tasa, Sannan tasa farin hijab ta shinfid'a abu sallah tafara gabatar da sallar la'asar, bayan ta'idar tana zaune saman abun sallar saita hango wayarta tana haske kasan cewar tana cikin silet.
Dasuri taje ta dauka gani me kiran ne yasata sakin karar murna, tareda dagawa alokaci guda suka saki ajiyar zuciya me cike da kewar junan su", sai kuma suka kyalkyace da dariya, *Feeya* tace niba ruwana dake tunda inata kiran wayarki tana ta kara amma baki da gaba, *Deeya* tace sorry my sweet yar'uwa nayi bacci ne shiyasa saida natashi naga missed call dinki, kuma nakira ki baije ba kisanfa nayi kewarki dayawa tace to ainima haka, daga nan dai suka balle da fira basu suka tashiba saida sukaji ankira sallah magrib sannan sukayi sallama.
******
*Jana* kam abunda tagani yasa gaba daya takaici ya cikata yayinda taji wani irin mugun kishin *Deeya* yaka mata, don haka ne taketa safa da marwa atsakar daki, jitake kamar tajeta shake *Deeya* saboda tsabar takaici tsaki tayi mtww tareda cewa ni zakuyi ma iskanci?..to wlhy bazan dauka ba, dasauri taje tabude jakarta tadauko kwalbar maganin da mlm dare yabata, wani irin dariya tasaki tareda tura magani cikin zaninta sannan tafita dasuri dakin *Habeeb* tanufa.
Koda tashiga dakin bata iske *Habeeb* ba, shikam yana shiga daki yatube yashiga toilet don yayi wanka, hakan ne yabata damar fitoda magani taje bakin toilet din ta zuba duka kasan cewar kafet din bakin toilet din baki ne, don haka magani bai fito ta yadda za'a gani ba, dasauri tamayar da kwalbar taboye tareda zuwa ta zauna bakin gado tana jiran fitowar sa.
Can sai gashi yafito daure da tawul akugun sa daya kuma yana tsane kai dashi cikin rashin sani ya tsallaka maganin, *Jana* dake kallon sa ta sauke ajiyar zuciya dai-dai lokacin daya karasa bakin gado, yana sakar mata lallausan Murmushi wanda rabon dayai mata irinshi kilan tun tana amarya๐คฃ.
Cikn muryar nan nashime sakar mata kasala yace Dear kin shigo?..saida ta jinjina kalmar Dear tukun Sannan tace "eh nashigo tun dazu kana wanka, yace ayya sorry tareda Shafa fuskarta tace lah! *BB* na ba komai yace to bari nasa kaya sai muje muci abinci ko?.. tace "OK yace au! kinga na manta ban dauro alwala ba bari nashiga nayo alwala nafito tace to,
bai jimaba yafito sannan yasaka jallabiyya brown anan dakin yai salla duk *Jana* tana zaune tana kallonshi, aranta kuma tana godiya da aikin mlm dare domin tuni tafara ganin nasara, bayan yagama yace tashi muje muci abinci yinwa nakeji tace to sannan suka fita zuwa falo.
Dai-dai lokacin da *Jana* tafito kichin hannun ta dauke da abinci a filet guda biyu tanufi saman dining table dake can dan wani kusurwa ta'ajiye, to a dai-dai wannan lokacin ne kuma aka Kira sallah magrib, saida kuma wani abun mamaki shine *Habeeb* koma tsibaiyi ba daniyar tashi yaje yai sallah, sabanin da dayaji kiran sallah yake tashi yaje yayi sallah, ruwa da lemu ta dauko acikin fridge tareda cups tazo ta'ajiye yayinda *Habeeb* yaketa binta da kallo yanajin wani irin sonta yana ratsashi har yana ji aransa komai tace yai mata zaya yimata ne, sannan tace *BB* na bari nakira lili mama da Junior yace to Sannan tanufi sama.
Direct dakin *Deeya* tashiga iskesu tayi suna sallah baki ta tabe tareda jingina da kofa suna sallamewa *Jana* tace lili Dady zo nan, dasauri lili ta tashi taje hannun ta *Jana* takama suka fita.
Itakam *Deeya* tashi tayi tai lafila raka'a biyu sannan tazauna tana lazimi har aka kira sallar isha'i, sannan ta tashi tayi bayanta idar sai ta dauko wayarta takira lnna da Baffa da Hajiya duk ta gaida su Sannan takira su Adda mamu, da su goggo Lanti kaisai data kira yan'uwa sosai suka gaggaisa Sannan daga kashe ta Kira.
*Hafeez* kasan cewar wayar akara tasa inajin shi cikin zolaya yace *KYAUTAR* Bera saida kika gama kiran kowa sannan kika kirani KO?.. ido tazaro cike da mamaki sai kuma ta turo bakin yanayin tana shagwaba tace kai! Him *Hafeez* nidai gaskiya banason kyautar bera, dariya yayi yace to na bari yanzu dasauri tace zaka sake kiran haka wani lokaci kenan?..
yace "eh mana idan kika sake kin kirana dawuri ba, tace to zankira ka yace to shikenan kun isa lafiya ina Hmm *"Habeeb* dasu lili da aunty lukuta?..๐dariya tayi tareda cewa duk suna lafiya, yace to yayi kyau nan dai suka taba fita sannan sukayi sallama.
Koda takalli shigo karfe 10:00pm na dare sai alokacin taji wani irin yin wa, don haka ta sauka kasa don ta sama wa kanta abinci tunda Hmm *Habeeb* bai dawo ba.
*Jana* kam da tafita dakin *Deeya* dakin ta tashiga tada Junior wanda har yafara bacci, bayan su gama cin abinci sannan *Habeeb* yaje yai sallah magrib da isha'i bayan ya'idar sai ya tsaya fira bai dawo ba 9:50pm ya'iske Junior da lili sunyi bacci yakai shi daki ita kuma *Jana* tadauki lili takai dakin *Habeeb* Sannan suka rufe kofa.
Don haka koda *Deeya* tasauko bata iske kowa ba sai kawai tashiga kichin tadebo dambun shinkafa tazo ta zauna taci abinta,
tasha lemo Sannan takoma sama tashiga toilet tayi brush tafito tasaka kayan bacci Riga da wando Sannan tahau gado saida tayi addu'a sannan ta kwanta tareda janbargo tarufe jikinta, sai kuma taji tsoro ya kamata sai tasake jan bargon tarufe harda kai domin wannan shine karo na farko da zata kwanta daki ita kadai ba tareda *Feeyar* taba๐.
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐ฝ
๐นMeenat๐น
[7/2, 11:48 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
3โฃ2โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
"Cike da tsoro take sake karanto addu'a ahaka har bacci yadauke ta, to mu kam saidai muce asuba tagari,๐ *KYAUTAR* lnna da Baffa *HALI DUBUN* Hajiya *Deeyar-Feeya๐.*
*_Bauchi_*
********
Misalin karfe 12:am na dare *Harees* ne keta faman juyi asaman tabkeken gadon shi, sanye yake cikin rigar bacci iya guiwa iri me igiyar nance wacce ake mawa a daure tagefe, bacci yake sanyi amma yakasa, wanda shikadai yasan dalilin dayasa yakasa baccin, ahankali yatashi yafito dakin *Feeya* yanufa, ahankali yatura kofar yashiga.
Kwantace take asaman faffad'an gadon ta wanda yaji lallausan bedsheet, ta sanye cikin kayan bacci riga da wando iya guiwa masu ruwan hoda *Feeya* kenan bacci ta take me cike da mafarkin *Deeya* wai gasu sunata firar su cikin nishad'i kamar yadda suka saba๐.
"A hankali yakara sa bakin gadon yai tsaye tareda kama kudu, kura mata ido yayi yaka kallon kyakkyawar surar ta, kasan cewar bargon data rufa dashi tuni ya yaye yakoma can gefe hakan ne yabashi daman kallon surarta dake cikin kayan bacci, aran shi kuma ba'abun da yake tunani illa diramar dasuka kwasa dazu da ita wai, ita bazasu kwanta tareba saidai yaje dakin shi yakwana.
Murmushi yayi tareda cewa nakasa bacce me Darajata, sannan ya hau saman gadon yakwanta tabayan ta ahankali yajata jikinshi ya rungumeta sosai tareda sauke ajiyar zuciya, ahankali yake shafan ta motsi tayi tareda juyowa sai yakance suna kallon juna,
Cigaba yayi da shafanta cikin bacci taji kamar anata bata ahankali tabude idon ta masu cike da bacci ta sauke su kan *Harees* wanda yake tafaman sakar mata murmushi, cikin yanayin bacci tace pls my sweet *"Deeya* karki sake tafiya kibar nikadai tsoro nakeji, dariya yayi tareda cewa wato ita wannan ina can inafa nan tunanin ta har nakasa bacci amma itakuma tanan tana mafarkin *Deeya* KO?...
Cikin rad'a yace shiyasa nazo tayaki kwana, duk dacewa cikin bacci take hakan bai hanata dan waro idon cike da tsoro ba sai kuma ta tabe baki cike da shagwaba yayinda bacci kafaman fisganta tace shine kadawo ko?..yace to yana'iya me Darajata nakasa bacci ni kadai, idon ta cike da bacci hade da tsoro tace to nidai gaskiya ka koma dakinka ka kwanta,
Cikin yanayin datai maganar shima yayi, yace nidai gaskiya anan dakin zan kwana, tace to idan "Hajiyarmu tasani fa fad'a zatayi mun, janta yayi yadora saman cikin sa tareda sa hannuwan shi duka biyu ya rungumeta Sannan yaimata rad'a akunne da cewa ai bazata sani ba, batace komai ba saidai ta lumshe ido alamar zata koma bacce.
"Ahankali yake Shafa bayanta, can sai kuma ya mirgina ta takoma kasa shikuma yana saman ta ahankali yakai hannun shi saman kirjinta yana Shafa, dasauri tabude ido saitaga yana kokarin balle botur din rigar ta, cike da tsoro zatayi magana yace shittttt! hakan ne yasa tayi saurin rufe bakinta da duka hannun wanta, yayinda gabanta ke faduwa, wani irin yarrrr taji lokacin da hannun shi yasauka a kirjin ta ido yarintse,
ahankali *Harees* yake mata wani irin abu wanda kwata-kwata batasan dashi ba, cike da tsoro tareda rawar murya tace pls Hmm *Harees* kabari banaso, shikam bai san tana yi ba domin tuni yafara sakin layi, itakam tureshi ta farayi daga jikinta tana rokon ya kyale ta, Dasauri yadago Kai yahade bakin su tareda Jan bargo yarufe su, to mukam sai muce asuba ta gari *Harees* da *Feeya*๐.
*****
Kiran sallah farko ne yata da *Deeya* daga daddad'an baccin ta me cike da mafarkin *Feeyar* ta, mika tayi tareda salati Sannan tasauko daga gadon tashiga toilet tadauro alwala tafito, raka'atul fajir tayi Sannan ta zauna tana lazumi.
Tana zaune har saida aka Kira sallah na biyu Sannan ta tashi tayi, bayan ta'idar saita dako al'uranin ta cikin Jaka irin me zif din nan Baffa ne yabata da lokacin da zasu taho.
Na tsuwa tayi sosai tareda fuskan tar alkibila Sannan ta karan ta fatiha dagan kuma sai tafara karan ta suratul bakara cikin zazzak'ar muryar ta, saida ta karanta surori biyar sannan ta tashi alokacin. Karfe 7:30pm toilet tashiga tayi wanka bayan tafito tayi tashafe shafen ta Sannan tasaka wani dogon rigan shadda pink color da'akaiwa aikin stones, bayan ta feshe jikinta da turatuka masu asalin kamshi, sannan ta kashe dauri dan kwali tayi kyau sosai daka ganta kaga amarya๐, Sannan tafito ta sauka.
Tana'isa falon *Habeeb* yana fito cikin shirin zuwa office hannun rikeda lili Junior yana biye dashi yayinda *Jana* take rikeda jakar shi, Lili nagani *Deeya* tasaki hannun *Habeeb* taje da gudu ta rungume ta tareda cewa Aunty *Deeya* shine kika ki kaini dakin kina kwana KO?..
Dariya tayi tareda cewa to kiyi hakuri yau tareda ke zamu kwana kinji?.. cike da murya tace to, Sannan tace Dady ga Aunty *Deeya* tafadi tana jawo hannun *Deeya* zuwa gurin *Habeeb* Wanda tunda yaga *Deeya* yaji wani irin faduwar gaba, Sannan lokaci guda yaji tsanarta yadarsu acikin *ZUCIYAR* shi,
Dasauri ya matsa irin kamar yaga abun tsoro tareda dakama lili tsawa wanda yasa dukan su tsayawa cak! har da *Deeya,* cikin bacin rai yace lili bakida hankali ne wacece wannan kike kokarin hada tada ni?..kallonshi *Deeya* tayi cike da mamaki "aranta kuma fadi take me Hmm. *Habeeb* yake nufi da wacece ita?..
itakam lili shuru tayi kasan cewar bata fahimci me yake nufi ba, saidai tabbas tasan Kalmar wacece don haka dauri tace lah! Dady Aunty *Deeya* din muce, tsaki yayi tareda kallon *Jana* wacce tunda taga *Deeya* taji wani irin faduwar gaba gawani irin shegen kyau data yi mata, take taji wani iri kishi yarufe, saidai kuma can kasan *Zuciyar* ta dadi ya kashe ta ganin abunda *Habeeb* yaima *Deeya.*
Cikin bacin rai yace dear wacece wannan, cike da matsanancin farin ciki tareda da kwarkwasa tace lah?.. *BB* na yi hakuri na manta nafada maka cewa ita ce me aikin damuka zoda ita zata ringayi mana wanke-wanke da shara harda girki duk zata ringayi, cike da matsananin firgici *Deeya* ta kallin *Jana* baki bude tsabar mamaki yasa takasa cewa komai,
Ba *Deeya* Ce kai abun yaba mamaki ba hatta lili da Junior saida suka bude baki, saboda mamakin jin abunda *Jana* tafada domin sun san me ake nufida me aiki, cikin hade fuska *Habeeb* "OK toki fada mata karta sake shigowa falon nan domin ina ganinta naji na tsaneta, so banason nasake ganin ta, yafadi tareda wa tsawa *Deeya* kallon tsana Wanda yasa taji mummunan faduwar gaba,
Dasauri *Jana* tace to shikenan *BB* na muje naraka kada kayi
latti yace ok tareda kama hanyar fita, saida *Jana* ta ballama *Deeya* harara Sannan taja hannun lili tareda bin bayan shi, yayinda Junior ma yabi su yana waiwayen *Deeya* wacce tayi mutuwar tsaye saboda tsabar mamaki.
Can saiga su sun shigo alamar Hmm *Habeeb* din yatafi domin tajiyo karar tashin motocin sa, kallon-kallon ake tsakanin *Deeya* da *Jana* ita *Deeya* kallon mamaki takeyi mata ita kuma *Jana* tana mata kallon tsana take mata, Dariya *Jana* tayi me cike da raini hankali sannan tace kina mamaki ne naki raki me aiki?.. kai *Deeya* ta gyada alamar "eh, dariya *Jana* ta sake yi Sannan tace..
*_Don kuyi hakuri da wannan_*
Muje zuwa
A
*_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya)
Tareda
โ๐ฝ
๐นMeenart๐น
[7/2, 11:48 PM] My Ameena: ๐๐๐๐
๐๐๐
๐๐
๐
_*KYAUTAR ALLAH CE*_
_(Labarin Sadeeya)_
๐
๐๐
๐๐๐
๐๐๐๐
3โฃ3โฃ
WRITTEN
By
๐ *AMEENA UMAR FARUQ*๐
OR
๐ *MEENAT* ๐
SADAUKARWA
*GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)*
___________________
ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_
___________________
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~
โ๐ฝ
_*Bismillahirrahamanirraheem*_
Ummmmmm! *KYAUTA* kike nema kowa?...kidai na jin mamaki don nakira ki me aiki, ai sunan dakika dace dashi kenan aguri na tunda kikai ganganci auran mun miji,
To๐ค readers kuji *Jana* fa wai mijinta๐,
_Nikam nace mijiki kodai mijinta tunda saida aka daura nata aure, sannan aka daura naki._
tace sannan kuma kika biyoni Abuja saboda kiyi zaman kishi dani ko?.. hmm! yarinya kinyi kadan nayi kishi dake wlhy, kuma tunda kikayi kuskuren biyoni nida mijina to kin kad'e har hanjinki, wlhy don sai na gasa maki gyada ahannu kuma daga yau kin tashi daga *Sadeeya* KO *Deeya* dawani *KYAUTA* can kin koma yar aiki kuma idan bakiyi ba nayi maki dukan tsiya agidan nan babu Wanda zaya ceceki ta karashe fadi da eheee!.
Dai-dai lokacin da aka shiga falon tareda fadin excuse, dukkan su suka kalli me shigowar wata mata ce kakkawar doguwa fara saidai kallo daya zakai mata kagane farin bana Allah bane, ma'ana na bilichin ne sannan kuma daganin ta kasan ba musulma bace idan kayi la'akari da suturar dake jikin ta, domin kuwa sanye take dawani Riga iya guiwa don haka duk sharabar ta awaje suke kanta babu dan kwali sai tarin gashi kanti wato attachment, gawani uban make up da tasha (kwalliya) tamkar tsohuwar kilaki wato (karuwa).
Cikin girmamawa tace good morning maaa cike da isa *Jana* tace how are u matar ta amsa da fine maa daga nan taci gaba da magana da turanci tana cewa sunan ta Na'omi itace mai aikin su wacce zata ringayi masu girki da sauran aikaice aikace, tana zaune ne acan bangaran Da ma'aikata suke kwanan yanzu tazo ne tayi masu karin kumallo.
*Deeya* taji abinda Na'omi tace don haka sai tace mata to tareda nuna mata kitchen, sabanin *Jana* da bataji abinda Na'omi tace ba saidai kawai taga tanufi hanyar kitchen, aikam cikin zafin nama *Jana* ta fincikota da karfi tayo baya tareda cewa dakata malama Ina zakije?... Cike da mamaki Na'omi ta kalle ta kasan cewar tana jin Hausa don haka sai tace maaa lafiya, hararan ta *Jana* tayi tareda cewa au! dama kin iya hausa shine kika tsaya kina yimani wani dan iskan turanci da banji abunda kikace ba, cikin girmamawa tace kiyi hakuri ma bansan bakiji ba.
Dasauri *Jana* tace malama Ina ruwan ki da rashin jin da banayi, kinga lafiya kika
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 13 Chapter of 42