Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tayi tareda Kai hannu ta bud'e wata kulo me kyau wacce ke dauke da sauran abinci rana, wato jelof din shinkafa da wake ne da manja dayaji kayan lambu kamshi da kifi sai tashi yake, amma baki *Deeya* ta tura tareda. Fadin d'azufa shi naci yanzu kuma na sake ci?. gaskiya baranci ba salon mutun yaita faman sakin tusa, ta kareshe fadi tana dariya tareda cigaba da cewa ai duk "Hmm na ne da yace" sai ayi jelof din rice and bean, rufe kular tayi sannan tace bari dai nadafa mana indomin idan kuma yace" shinkafar sa zaya sake ci tau gatanan nidai baranci ba, Tana kokarin kunna gas sai ga *Habeeb* yashiga kitchen din dasauri yarike mata hannun, yana fadi *Leemah* ta me zakiyi?..baki ta turo tace Hmm na yinwa nakeji shine zan dafa mana indomi ai kaima kace kanajin yinwa KO?.. yace "eh *Leemah* ta amma yau ba zakiyi girki ba kinga ga abinci can, nasamo gurin Hajiyar mu, tace to da kanshi yadaukar masu flat da spoon ita kuma tadaukar masu drink acikin fridge da cup sannan suka nufi dakin sa. A tsaki yar karamin falon shi suka baje yayinda *Habeeb* ya zaunar da *Deeya* kan cinyar shi, kula uku ne dayan shinkafa dayan kuma miya ne dayaji naman kaza, dayar kular kuma bansan meke ciki ba don be bude naga niba, zuba masu shinkafa da miyar yayi suka faraci kasan cewa spoon daya yadauko don haka sai yabata sannan yaci. Sunyi nisada fara cin abincin sai *Deeya* tace Hmm na meke cikin wannan kular?... yace Oh! sorry I don't know wlhy *Leemah* ta "Hajiyarmu ce tace" na kawo maki, murmushi tayi tareda cewa Allah sarki Hajiya ta bari nagani menene tafadi tareda daukar kulan tabud'e farfesun kayan cikin ragone dayaji, kayan yaji kamshi da surace sai tashi yake, tace Wowww! ya Allah kabarni da Hajiyata. *Habeeb* yace ameen dai-dai lokacin da yad'ebo shinkafa zaya kai bakinta, dasauri tace nakoshi Hmm na my favouring food dina zanci, yace to dan cinye wannan din kinji? cike da shagwaba tace um-umm nidai wannan zanci, yace to shikenan nima barina ajiye sai muci tare ko?.. tace "eh nan suka faracin farfesun suna santi har suka gama suka sha lemon, sannan *Habeeb* yakwashe kayan yakai kitchen sannan yadawo yadauke ta cak! suka nufi cikin bedroom din sa yana fadin zamuje *Leemah* ta kiga Wani abu. ***** Agefen gado ya zaunar da'ita tareda cewa ina zuwa, gurin wedrof yanufa yabud'e yadauko wata leda fara me kyau yadawo saman gadon yahau tareda ce mata matsonan kigani, tayi kamar yadda yace". Cikin ledar yaciro wasu jajayen kwali masu kyau da karami da babba, babban yafara budewa wata sat din dankareriyar sarkar zinare da yan'kune da abun hannu da zobe, har da irin yar sarkar nan tagoshi me asalin kyau da tsada, Kallon *Deeya* yayi wacce ta tsaya tana kallon sarkar data mugun bata sha'awa. Murmushi yayi tareda cewa _do u like_?.. dasauri tace yes l really like it Hmm na, mika mata yayi yace gashi dama ke nasiyowa *Leemah* ta, karba tayi tana godiya sannan yaciro key mota yamika mata takarba tareda cewa wannan key motar fa?..yace nakine nasiya mak... Bata bari yakara sa bata tayi tsalle ta rungume shi cike da farin ciki tace wayyo Hmm na zaka kashe ni da dad'i, cike da zolaya yace Oh! my *Leemah* zaki karyani faaa dariya tayi tana fadin, nagode nagode sosai Jzk khairan Hmm na Allah yatsare munkai, tana fadi ne tareda yimasa kiss agoshi da kumatu har da hanci, Ganiyai batayi masa abakiba yasashi cewa hey my sweety me wannan yayi?.. ya kareshe fadi tareda turo mata bakin shi, dariya tayi tace be yi komai ba, yace to oya shima bashi nashi tukuicin mana, Ai kam dasauri ta had'e bakin su tashiga bashi hot kiss, domin tuni ta zama espart a wannan fagen, ganin yana shirin birkin ce masa ne yasata cire bakin ta daga nashi tareda kwantar da kanta akafadar shi tana sauke numfashi, yayinda hannun ta yake Shafa lallausan sajensa, ahankali tace Hmm na nagode sosai yanzu me makeke son nayi maka?.. Rungumeta yayi sosai ba tareda yace komai ba yadauki karamin kwalin nan yabud'e yafito dawani, kyakkyawan zoben zinare me harafin H guda biyu asaman sa hannun ta yakama yasa mata zoben sannan ya tura hannun cikin kirjinsa cikin rikitacciyar murya yace", *Leemah* ta inason ki Ina KAUNARKI fiyeda kowace ya mace aduniya idan kika cire "Hajiyarmu to babu wata ya'mace datake da matsayi azuciyata irin ki, *Leemah* ta. Don Allah nima inason ki soni ki kaunaceni; azuciyarki fiye da kowani d'a NAMIJI aduniya idan akacire "Baffa bana son kiba wani d'a namiji ma tsaya ZUCIYAR ki idan bani ba kinji?.. *Leemah* ta. Ahankali tace to Hmm na yace yauwa nagode *Leemah* ta, sannan kiyi mun alkawarin bazaki taba ba wani d'a namiji kan kiba kuyi irin abun da mukayi dazu ba, idan ki kai haka mutuwa zanyi *Leemah* ta, Shuru tayi nadan wani lokaci can kuma sai ta tashi dasauri tace Hmm na, dama anayin haka ne?. yace "eh wasu matan nayi ido tazaro ciki da tsoro tace *ZINA* fakenan?..yace "eh *Leemah* ta ai wasu matan da aure akan su suke aikata *ZINA.* Ido ta rintse domin jitayi wani irin abu yasoki zuciyar ta, kasan cewar tarigata san illolin zina wanda ta karanta ta gani kuma ansha fada masu a makarantar islamiyyar su, don haka ne ta kyamace zina da tsanar ta sosai arayuwar ta, take kuma Neman tsari da'ita akoda yaushe. Tunawa da tarin illolin ne yasa tasaki wani irin kuka me cike da bacin rai, dasauri yace *Leemah* ta me yafaru?..Wani irin kallo ta watsa masa wanda yasashi jin muguwar fad'uwar gaba, cike da tsoro yace..... Muje zuwa A *_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya) Tareda โœ๐Ÿพ ๐ŸŒนMeenart๐ŸŒน [7/4, 12:24 PM] My Ameena: ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ _*KYAUTAR ALLAH CE*_ _(Labarin Sadeeya)_ ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ 6โƒฃ0โƒฃ WRITTEN By ๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ OR ๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ SADAUKARWA *GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)* ___________________ ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ ___________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ โœ๐Ÿฝ _*Bismillahirrahamanirraheem*_ _NOT EDITS_ *Leemah* ta wai me yafaru ne?..Cikin kuka tace to bakai bane kayi tunanin Zan aikata ZINA da aure akai na ba, Dakarfi yace no! *Leemah* ta banyi tunanin haka daga gareki ba yafadi yana kokari janta zuwa jikinsa. Da sauri ta matsa cike dajin haushi tace karka tabani kaji ko?.. ido yazaro cike da tsoro yace wa _what?.._ *Leemah* ta Karna tab'a kifa kikace?.. tace "eh kuma aikayi tunani tunda har kace karna aikata wannan abin da mukayi kai da wani d'a namiji, wanda ni sai yanzu ma na tuna ansha fada mana a islamiyya cewa wannan abun mata da mijine kad'ai Allah ya halasta suyi shi, idan ba mata da mijiba to duk wayanda zasuyi shi to zina ce haka ne ko?.. Da sauri yace "eh *Leemah* ta. Ta cigaba da cewa sannan kace wasu "matan auren sunayin zina da auren su", ko?.. Da sauri yace wlhy *Leemah* ta sosai wasu "matan auren suke aikata zina da auren su, Wani kuka ne yasake kwace mata me cike da tsan-tsan bacin rai, tace shine kayi tunani nima Ina daya daga cikin su ko?...Hmm na shin ka matan illolin da ke tattare da zina ne?... tareda azabobin da Allah yata nadarwa masu aikata zini?...da sauri yace "a ah ban manta ba, tace shine kake alakan tani da ita?.. yace "a ah *Leemah* ta wlhy ban alakantaki da'ita ba, tace kayi don haka baruwa na dakai, ta kareshe fadi tareda kokarin sauka daga gadon yayinda hawaye ke bin kumatun ta sosai. Cike da tashin hankali yajata jikinsa ya rungume ta tareda cewa "a ah, *Leemah* ta karkice haka nan wlhy ban fadi hakan da wata manufa ba to tayaya maza'ayi na alakanta *Leemah* ta, da wannan mugun abun ZINA fa... haba *Leemah* ta.. Cikin kuka tareda kokarin kwace kanta daga karesa tace kace!" kace!! kace!!! kuma kasan Allah yace" _Latakrabul zina kada ku kusanci zina,_ shiyasa natsani ZINA arayuwata kullun nake rokon Allah yatsari da aikata ta, nake kuma rokon Allah yashirya masu aikata ta, Dasauri yace wlhy *Leemah* ta nima matsani ZINA arayuwata tร ce amma shine yau da kanka kร ke alakantani da'ita KO?...ta kareshe fadi cike da matsanancin kuka. gaba daya fa *Deeya* tabirkicewa *Habeeb,* sosai take kuka tareda son kwace kanta daga gareshi amma ina takasa hakan saboda yariketa sosai, yayinda hankali shi idan yakai miliyan to duk sun tashi musamman kukan ta dayake taba masa zuciya, Cike da tashin hankali yace to Don Allah *Leemah* ta kidaina kukan nan haka wlhy yana taba zuciyata sosai, bata saurare shiba itadai burinta kawai ya kyaleta tafita daga dakin domin wani irin haushin sa takeji. "Ganin taki sauraren shine yasashi had'de bakin su guri daya, sosai take kokarin kwace kanta amma takasa domin sosai yake shan bakinta, yayinda hannun shi daya yake rikeda ita gam dayan kuma yake shafa bayanta alamar lallashi, tun *Deeya* tana kucekucen kwace kanta harta gaji tabari karshema saita fara mayar masada martani, Wanda hakan ne yabashi damar sakin asirtatcen ajiyar zuciya, tareda sake janta jikinsa ya rungume ta sosai yayinda yacigaba da shan bakinta cikin wani irin yanayi me cike da zallar kaunar ta, tsawon wani lokaci suka dauka itace fara tacire bakinta daga nashi tana sauke ajiyar zuciya tareda turo bakin. Numfashi yasauke akasalce sannan yace *Leemah* ta don girman Allah kiyi hakuri, wlhy ban fadi hakan danufin b'ata maki RAI ba, sai don tsawatarwa akan wani abuda yafaru wanda idan na tunashi sai naji Wani irin mugun bakinci tareda Wani irin tsoro wanda har nakanji zuciya ta nacewa idan kayi wasa wannan abun zaya iya FARUWA dakai. Dasauri tace sai kuma akace akaina hakan zaya faru KO?...Da sauri yace no *Leemah* ta Insha'allah hakan baya taba faruwa akan kiba, nan dai yayita lallashin ta hartayi shuru daga karshe ma yaga tana kokarin yin bacci Don haka yace *Leemah* ta muje muyi wanka sai mu zo mu kwanta ko?.. Kai ta gyada masa cak! yadauke ta suka nufi toilet a ranshi yana fadi wai! *Leemah* ta rigima kai irin wannan rikici haka hmmm! kร dร  ร€llah ya maimaita. _Ni kam nace kai kaji Hmm *Habeeb* din nanfa๐Ÿ™„ *Deeya* aikinyi mun dai-dai dakika rikice masa, kinga hakan zaya sake tabbatar masa dacewa aike ba irin *"Jana* bace KO readers.?._ Bayan kwana biyu *Deeya* taji sauki sosai duk inda takejin yanai mata ciwo yadaina, Da misalin karfe 11:30pm *Habeeb* ne zaune akaramin falon sa yana aiki akan computer, saidai da alama yagama don naga yana kokarin kulle computer ta, Sanye yake da wata rigar bacci me bud'and'an gaba, Don har ana hango lallausan suman dake kwance luffff afaffad'an kirjinsa rigar iya guiwa take. *Deeya* Ce naga tashigo dakin bakinta dauke da slm sanye take da kayan bacci farare irin masu tasushin nan, riga me guntu hannun da wando iya guiwa kanta saye dawata hula me gara, gurin *Habeeb* tanufa kwanta wa tayi a bayan sa tareda tura hannun ta duka biyu acikin kirjin sa ahankali tafara wasa da lallausan suman dake kwance lufff, kirjinsa sannan ta dora kanta akafad'arsa, Ahankali tafara goga fuskarta asajen sa, cikin cool voice din me dadi wacce ke cike da bacci tace Hmm na sannu da aiki. Cikin sarkakk'iyar murya yace yauwa *Leemah* ta aina gama dai-dai lokacin da yakarasa kulle computer, yatashi tareda juyota gaban sa yace *Leemah* ta bakiyi bacci ba?... tace "eh yace why?.. baki ta turo tareda cewa to bakai bane kasa bamun da kwanciya anan takareshe fadi tareda d'an dukan sa akirji. Murmushi yayi me Cike da shaukin kaunar ta yace to am sorry *Leemah* ta, zomuje ki kwanta a nan din dama kuma aikirjin naki ne, dai-dai lokacin da yadagata yana fadin yauwa mujema kiji wani labari me dad'i. Tsaki yar gado yazaunar da'ita shi kuma yana tsaye sai yace kinaji KO?..Kai ta gyada alamar "eh, yace" wata beautiful Lady ce mijinta zanyi Making Love da'ita, idon tazaro tareda cewa Kai! Hmm na taya akayi to kai kasani?.., yace hmmm kedai tsaya kiji, dama already shi Mijin yayanta harma tana kiransa Hmm dinta kamar yadda kike kirana, lokacin da zaya fara making Love da'ita kinsan me tace"?.. tace a ah. Kan gadon yahau yakwanta kansa yana kan filo sannan yace kina kallona?..kaita gyada masa alamar "eh aranta kuma tana fadin toshi Hmm na taya akai yasan abinda yafaru tsakanin mata da miji?.., ido taga ya lumshe tareda fara jujjuya Kansa akan filon, sai kuma taji yafara fadin wayyo "Inna ta wayyo "Baffa na wayyo Hajiyar mu pls my sweet *Feeya* kuzo kiceceni Hmm *Habeeb* zaya kashe ni, sannan yabud'e idon yana mata dariya me Cike da zolaya. itakam baki da hanci ta bud'e tana kallon sa cike da mamaki wato da'ita yako?..,aikam dasauri tahaye ruwan cikin sa tareda daukar filo tana dukan shi Cike da shagwaba tace Hmm na Dani kake fa...cikin dariya yace "eh dake nake koba haka kikace ba?. yakareshe fadi tareda kashe mata ido daya. Baki ta turo sannan tace to aida gaske ne kakusa kashe ni, murmushi tayi tareda rike hannun ta yakarb'e filon datake dukansa dashi yaijifa dashi sannan yace, *Leemah* ta idan na kasheki to narayu dawa?.. tace ah! ga "Aunty *Jana* nan, had'e fuska yayi. Aaikam dasauri ta waske da fadin Lah! aikai manaji abunda ka fadi ranan cike da zumud'in sonji abinda yafad'a aranan, yace mata me nafad'a *Leemah* ta gaya mun kinji"?..cikin da zolaya tace cewa kayi wayyo *Leemah* ta wayyo my Honey inason ki u are so sweet *Leemah* ta pls don't left me kinji?.. if u left me l will die l will die *Leemah* ta Kuma kanata maimaita wa. Dariya yake sosai sannan yajawo ta ya rungume sai kuma ya mirginata takoma kasa shi kuma yana saman ta mean yai mata runfa, cike da shaukin kaunar ta yace Allah da gaske ne *Leemah* ta idan kika bar ni mutuwa zanyi domin kaunarki ma had'in rayuwata ne, Sannan kuma ked'in aita dabance *Leemah*, domin kina dauke da wata irin ni'ima me dad'i dasauri tace kai Hmm na sai kace nid'i wata sweet ce ko honey, yace ai kinfi sweet da zuma. Pls *Leemah* ta taimaka mun manayi abin nan dayasa naketa zuba maki subad'i, ido tazaro cike da tsoro tace wayyo Hmm na abin nan fa akwai zafi sosai, yace l promise u yau bazaki jizafi ba har zata sakeyin magana ya had'e bakin su. _Nikam ganin haka yasa nafece ๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€domin bazan iya ganin abun nan ba lol_. *_Bayan sati biyu_* ***** Duk yadda *Jana* taso fita Don ta aikata mugun nufin ta, abin yagagara domin duk *Habeeb* yabi yatoshe hanyar hatta da bakin get yace" idan tasake zuwa ba tareda izinin shiba abakin auren ta, ita kuma idan akwai abunda ta tsana arayuwata to be wuce rabuwa da *Habeeb* ba. _Nikam nace rabuwa ta nawa kuma KO readas_? Don haka dole ta hakura gashi dai babu rashin ci babu rashin sha, amma tayi wani irin mugun ramewa tayi dubu tamkar ba *Jana* ba kasan cewar abubuwan sunyi mata yawa musamman rashin samun abun nan๐Ÿ˜ da batayi. Kasan cewar tuni ta fahimci *Habeeb* da *Deeya* sunayin abin, hakan ne yasata sake shiga wani irin ya nayi, domin bataga fuska ba balle tace itama aimata abin asalima yanzu wani irin mugun tsoron sa take ji data gashi sai taji gaban yafadi gawani azababben kwarjini dayake mata wanda kotasoyi masa magana akan abubuwan dayake ta wayanda suke mugun kona mata rai sai takasa, gashi itaba ma'abociya ibada ba balle tayi kokarin kai kukanta ga Allah ba don yaimata maganin matsalarta saidai ma tasake tura kanta ga halaka, wato ta cigaba da biyama kanta bukata kamar yadda tasa ba. Aban garen *Habeeb* da *Deeya* kam cikin sati biyun nan kuwa sun murji amarcin su son ransu, wanda ta dalilin hakan ne shak'uwa me karfi yasake shiga tsakanin su, idan kaga su sunyi kyau sunyi kiba musamman *Habeeb* da ya kasan ce yanzu bashi da wata matsala, daga b'angaren cikin sa har shimfid'ar sa, yana samun yadda yake so agurin *Leemarsa* wanda hakan ne yasata sake samun wani irin matsayi me girma a ZUCIYAR sa. **** Yau lahadi kuma yaune *Habeeb* zaya koma gurin aiki, kamar kullum idan suka tashi sai sun shiga part by part sun gaida iyayan su, KO yanzu masun shiga sun gaida su tareda sallamar su akan zaya koma gurin aiki. Ahankali suke tafiya tamkar marasa lafiya makale suke dajuna kamar zasu shiga jikin juna *Habeeb* da *Deeya* kenan, sanye yake dawani blue suit me a sakin kyau da tsada wanda yasake fito masa Da kyausa da kwarjinsa. Ita kuma tana sanye dawani blue material wanda tayi masa dinkin riga da siket, dinkin yad'an kama jikinta kad'an don haka yai mata kyau sosai saita kashe daurin zahra buhari sosai tayi kyau fuskarta sai wani annuri yake fitarwa, hannun ta rikeda _briefcase_ dinsa sunyi kyau sosai saidai kallo daya zakai masu ka fahimci sam basusan rabuwa dajuna. Saida suka isa dai-dai bakin kofar fita babban falo sannan suka tsaya, jantayayi ya rungume tsam akirjinsa yana jin SONTA da kaunar suna ratsa jini da bargon sa, yayinda yakeji kamar karya tafi yabar ta cikin sanyi murya *Habeeb* yace *Leemah* ta l will miss u so muรงhhh!, ahankali tace me twooo Hmm na pls come back soon kaji?..yace l will Insha'allah *Leemah* ta kiyi mun addu'a kinji, ahankali tace Allah yakareka dakare warsa yabaka abinda kaje nema na alkhairi, ya kuma dawo mana dakai lafiya yace ameen *Leemah* ta nagode Allah yaimaki albarka pls ki kulamun dakaki kinji?., Tace to ni maka kula mun da kan ka sosai pls karka kula kowace "mace idanka kula wata" Allah babu ruwa na dakai takareshe fadi tareda turo pink mouth dinta, dariya yayi cike da shaukin kaunarta yakama bakin ya tsotsa sosai sannan, yace karki damu *Leemah* ta ai babu macen datake da matsayin da zan kulata, yace oya we started our sing sake kwantarda kanta tayi akirjinsa yayinda hannun ta daya yake shafa lallausan sajensa, shikam sai lumshe ido yake domin yana matukar son haka ahankali tafara fadin. _Zan rayu dakai zan mutu dakai abadan Dani dakai zamu zauna, idan nace ni; ina nufin kai" idan nace kai Ina nufin ni;_ Ahankali shima yace _zan rayu dake! zan mutu dake! abadan dani; dake! zamu zauna idan nace ni; ina nufin ke! idan nace ke! ina nufin ni_; Dariya sukayi gaba daya sannan suka daga wa juna babbar yatsa, tareda fadin yessss! sannan yakarbi jakar yana fadi byeee *Leemah* ta itama tace byeee Hmm na sannan yanufi gurin mota, Dasauri Saminu yazo yakarbi jakar tareda bud'e masa kofar motar yashiga tareda sa jakar sannan ya rufe, sannan yaje yashiga tasu motar suka fita daga harabar gidan da gudu abuja tayi Kira, to mu kam sai muce asauka lafiya *Habee-Leemat*. Jiki bakwari *Deeya* tajuya zuwa cikin gida kamar zatayi kuka zuciyar ta cike dakewar Hmm dinta, takai tsakiyar falo kawai sai taga *Jana* k'idis agabanta Wanda hakan ba karami tsora ta da razanata yayiba, gawani irin muguwar fad'uwa da gaban ta yayi dasauri tafara karan to addu'ar neman tsari, sannan ta kalli *Jana* wacce ke tsaye rik'e da k'ugu sai cika take tana ba tsewa, tareda watsama *Deeya* harara. Tsaki *Deeya* tayi tareda watsa mata wani mugun kallo domin yanzu wani irin haushin ta takeji wanda tarasa dalilin dayasa takejin haka, _nikam nace kishine๐Ÿ˜_ cikin had'e fuska *Deeya* tace... *_Tau fa ๐Ÿ˜ณsaida Habeeb yatafi ๐Ÿค”to ko wata wainar kuma za'atoya tsakanin Deeya da Jana Oho!_* Muje zuwa A _*KYAUTAR ALLAH CE*_ (Labarin Sadeeya) Tareda โœ๐Ÿพ ๐ŸŒนMeenart๐ŸŒน[7/6, 6:49 PM] My Ameena: ๓ฐผ๓ฐผ๓ฐผ๓ฐผ๓ฐŠ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ _*KYAUTAR ALLAH CE*_ _(Labarin Sadeeya)_ ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ 6โƒฃ1โƒฃ WRITTEN By ๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ OR ๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ SADAUKARWA *GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)* ___________________ ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ ___________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ โœ๐Ÿฝ _*Bismillahirrahamanirraheem*_ _NOT EDITS_ Lafiya zaki tare mun hanya?..cikin masifa *Jana* tace antare maki hanyar dan ubanki, ido *Deeya* tazaro cike da mamaki jin yadda *Jana* ta k'unduma mata zagi, cikin bala'in dayake cinta tace dan ubanki natare hanyar kiyi abinda zaki shegiya aljana tunda aka likawa "mijina ke shikenan narasa gane kansa saboda asirin da shegen uban.... takasa karasawa saboda kyakkyawan marin da *Deeya* tazuba mata, Wanda ya gigita yasata rike kumatu cike da kwantena kwantena na mamaki take kallon *Deeya*. Cikin tsananin bacin rai *Deeyar* ta nunata da yatsa tareda fadin duk abinda zaki fad'a kifad'a akaina zan iya dauka, amman banda "iyayena domin "sud'in mutane ne masu matukar kima da daraja agurin, Don haka bazan taba yadda wani mahaluki yaci musu mutunci inaji da gani banyi magana ba, wlhy bazan yadda ba KO kad'an kinji. Cikin masifa *Jana* tace kutumar uba ni kika Mara?..cikin bacin rai *Deeya* tace "eh domin kigane iyayena ba abokanan wasan ki bane, inafatan kin fahimta ai?. Cikin masifa *Jana* tace kan uba tunda kika mareni yau sai nayi maki dukan tsiya agidan nan, Gaban *Deeya* ne yafad'di jin zancen duka, amma sai bata nunaba asalima tsaki tayi tareda kokarin bita gefen ta zata wuci still kirjinta yana dukan uku, cikin wani irin mahaukacin masifa *Jana* ta finciko *Deeya* tareda cewa dun ubanki dawo ke har kin iyasa ki mareni, sannan ki wuce tab!.yariyan baki isaba wlhy ai yau sai na lahiri yafikin jin dadi agidan nan. Wani irin razanannen tsawa *Deeya* ta dokawa *Jana* tareda fadin dalla gafara mlm sakar mun riga ki naji ko?.., aikam dasauri *Jana* tasaki rigar cike da razana jikinta har yana kerrrrrrrma! lokaci daya kuma sai tsoron *Deeya* yad'arsu mata gawani irin mugun kwarjini datayi mata, *Deeya* kam ita tayi tsawar amma saida tsawar tabata mugun tsoro wanda tayi mamaki har tana fadi aranta wai itace ta doka wannan tsawar haka?.., ranta amatukar bace yayinda kirjinta yake cigaba da matsanancin bugawa, ta kalli *Jana* tareda nuna kanta da yatsa tace kinga nayi maki kama da wacce zaki taba fatar jikinta?.. Shuru *Jana* tayi takasa cewa komai domin gaba daya *Deeya* tayi mata kwarjini gawani mugun tsoron ta da yakamata, tsaki *Deeyar* tayi tareda fadin mlm kije kinemi wacce zakiyiwa dukan tsiya amma bani ba domin tab'ani dai-dai yakeda samun matsala arayuwarki, tana kaiwa nan tawuce sama zuwa dakinta hankalita kwance abinta. Yayinda tabar *Jana* tsaye sake da baki da hanci, zama tayi akan kushin jabar tareda tura hannu ta acikin wannan uban attachment din da batasa lokacin cire shi ba, abu sai tashin tsami yake mtsww kai Allah dai yarabu da kazaman mata ameen. Wani irin iska me zafi tafesar daga bakin ta tana hura hanci rainta amatukar bace tace kan uba ai wlhy tunda kikayi kuskure marina yarinya sai naci ubanki agidan nan, KO bayau ba dama *BB* kike takama dashi to yawuce Don haka kwanan nan zakigane kuren ki tadan dad'e tana sakawa da warware wa, can saita tashi ta nufi sama buguzun-buguzun. *Deeya* kam tana shiga daki tayi sauri ta kulle kofa taje ta zauna agefen gado tareda dafa kirjinta tana sauke numfashi kamar wacce tayi tseren gudu, sannan tad'aga hannun ta tana kallon kyakkyawa tafin hannun ta me dauke da zanen fulawa ja, cike da tsoro tace kai! yau nice namari "Aunty *Jana* har da yimata tsawa Kai!...amman nimafa naji tsoron tsawar nan. Can kuma sai ta kyalkyace da dariya saka makon tunowa da reaction din da *Jana* tashiga lokacin da tayi mata tsawa, cikin dariya tace Kai! Ashe nima dai *BOSS* Ce, can kuma sai tamike zumbur tareda cewa Kai! wlhy bari nazo na bar gidan nan kar tayi mun duka kamar yadda ta fada tunda taga Hmm na baya nan, kafi azo aceceni naji jiki. tana fadin haka ne tareda daukar gyalen ta yafa sannan tadauki wayar ta dake kan gado da jakarta da kuma hand out sannan tabude kofar ahankali, gaban ta yana d'an faduwa kadan tafita tareda kulle kofar ta sauka kasa atunananin ta zataga *Janar* saidai kuma bata ganta ba, Don haka tasaki ajiyar

Chapter 26 of 42