Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
manyan kinshikin aure ba?.. kuma fa shine abu nafarko dayake kara kauna da shakuwa tsakanin ma'aurata *Leemah* ta. Kuka tasaki me cike da shagwaba don har tana shura kafafunta tareda dan dukan shi akirji cike da wauta tace to nidai duk abunda zakayi mun kayimun na yadda amma banda wannan, gaskiya kar kasake yimun shi banason shi akwai zafi sosai, Dariya yayi me cike da nishad'i aranshi kam yanason wauta da shirme irin na *Leemarsa* rungume ta yayi sosai akirjin shi, sannan, yace *Leemah* ta idan har kikace karna sakeyin wannan abun mutuwa zanyi, amatukar firgice tace mutuwa kuma Hmm din na?..yace "eh *Leemah* ta "KO kina son na mutune?..cike da shagwaba tace a ah ni banason ka mutu kabarni, yace to ki yadda na sakeyi tace to aida zafi kuma fa harda ciwo naji ga jikina sai ciwo yake mun, yace kiyi hakuri *Leemah* ta maganin Dana baki zayasa ki dainajin ciwon kuma dama na farko sai kinji zafi, Sannan dama haka ne duk wata mace yar mutunci datarike tarbiyyar da'iyayen ta sukai mata har takai budurcinta gidan mijinta, sai hakan yaka sance da ita saidai gabaya, idan an cigaba dayi bazataji zafi ba, koke idan na cigaba dayi bazakiji zafi ba, ahankali tace da gaske?..yace Allah *Leemah* ta dadima zakiji, Baki ta turo ba tareda ta sake cewa komai ba, saidai tasake shigewa jikinshi ta kwakume shi yayinda ta lumshe idonu ta tana shakar kamshi body spray din shi, hakan ne yasa shi cigaba da manmatsa mata jiki tareda bubbuga bayanta Cikin sigar lallashi yake fada mata dad'ad'an kalamai masu ratsa zuciyar me sauraro aikam sai gashi tana sakin kyakkyawa murmushi, Ahaka har bacci me dadi da nutsuwa yadauke su yayinda kowane zuciyar shi cike da tsananin kaunar Dan'uwan sa, musamman *Habeeb* da yakejin kamar ya maida *Leemarsa* Cikin ciki don tsan-tsanr *KAUNAR* Ta. ***** Su *Jana* kam dasuka tashi basu tsaya ko'ina ba sai wani kauye me suna Liman katagum, Cikin wani surkukun daji suka shiga saida sukayi tafiyar kafa sosai sannan suka isa gurin *Jana* duk tagaji. _Nikam nace dama aisa kai yafi bauta ciwo, nan suka iske batattu irin su, sun buga layi sunajira suma sukabi bayan su._ Sannu ahankali har layin yazokan su *Jana* suka shiga yar bukkan, wani bakin mutun ne zaune akan buzu idon sa jajir kallo daya zakai masa ka fahimci babu imani a tareda shi, domin fuskar nan tashi babu alamar annuri "KO kad'an jikin su narawa suka zauna atakure kamar sunje neman gafara, Har zasu fara zuba gaisuwa sai yai saurin daka musu tsawa tareda d'aga hannu yace bamu bukatar gaisuwa anan gurin, kawai ku fadi bukatar Ku yanzu abiya maku ita batareda bata lokaci ba. Cikin rawar jiki Shafa tace ranka yadad'e wlhy mijina ne narasa gane kanshi kwana biyu nan, wasu yan surkullen shi yayi sannan yace mata "mijinki aure yake nema idan kuma kika bari yayi auren nan.. to keda walakanci kun kulla daga karshe ma sakin zayayi bayan yai maki dukan tsiya, Cikin tsananin tsoro Shafa tace don Allah malam... tsawa yadoka mata tareda cewa karki sake kirana mlm niba mlm bane ni boka ne ka, cikin rawar murya tace Allah ya huci zuciyar boka kayi hakuri ka taimaka ni kar yayi auren nan wlhy na tsani kishiya arayuwata yace baki da matsala. Sannan ya kalli *Jana* yace ke kuma fa meke tafeda ke?..cikin kwanta da murya tace boka nidai so nake aimun abunda zaisa "mijina yasoni dagani sai ya'ya'na fiyeda kowa nashi, na kuma mallakeshi sai yadda nayi dashi ya kasan ce sai abunda nace yayi zaiyi sannan yai ma "kishiya tasaki uku bayan yai mata dukan tsiya. Wata irin mahaukaciyar dariya boka yayi, sannan ya daure fuska sai yace aikinki babbane saboda haka kudin ki dubu darine ciffff kafin kuma ki isa gida bukatar ki tabiya, sannan yakalli Shafa yace ke kuma dubu hamsin ne kudin aikin ki, dasauri tace dubu hamsi boka?.. yace casss kema kafin ki isa gida bukatar ki tabiya. Shafa tace to boka don Allah karaga mana sannan ni dubu ashirin nariko idan muka dawo zanciko dubu talatin kawata, kuma sai mun dawo zata kawo maka kudin ka duka, dariya yakece da'ita sannan yadaure fuska yace aini akina bana ragowa bana kuma lamuni, don haka idan baku shirya ba ma'ana baku da kudi to kutashi kubani guri wasu su shigo, har zasu sake magana yadaka masu tsawa bashiri suka tashi suka fita jikina karrrrma. _Nikam nace tosu Aunty *Janau* tun nan dai ba sa'a don haka sai akoma gida tunda babu harkar alwajudu ko fans??..๐Ÿ˜‚_ Shafa tace wlhy duk inda zanje nasamo kudi sai nasamo nakawa don wlhy ance aikinsa yana mugunci, *Jana* tace nima haka zanje nasaida sarkar gwal dina na had'ada sauran kudin dake hannuna nakawo, don wlhy saina rama walakancin da *BB* yaimun. Gaf daza akira sallar magrib suka isa bakin titi tunda ga nan "ko wacce tashiga motar Unguwar su. Kiran sallah magrib ne yatada su *Deeya* daga dadd'ad'an baccin su, *Habeeb* ne yafara farkawa, ido ya kurama *Deeya* wacce ta kwakume shi sosai kamar za'a kwace mata shi, murmushi yayi yana jin sonta da kunarta nasake bin jinin shi, ahankali yafara shafar kanta tareda hura mata iska akunne motsitayi tareda sake kwakume shi dariya yayi tareda sake cigaba da hura mata iskan, can kuma sai yadan cijeta kad'a akunnan aikam, dasauri ta saki yar k'ara cikin yanayi bacci tace _stop it_ Hmm na, Yace oya *Leemah* ta _wake up_ lokacin sallah magrib yayi kinji?..cike da shagwaba tace Hmm na inajin yinwa, yace nima inajinta sosai *Leemah* ta tashi muyi sallah sai muci abinci KO?..kaita gyad'a tareda juyowa tana mika bakinta daukeda salati, tashi tayi ga mamaki ta duk wani ciwo da jikinta yake yadai sai dan abunda ba'arasa ba dariya ta kyalkyace da shi tareda tashi tsaye tafara tsalle akan gadon tana fadin yeeeeee! Hmm na jikinta yadaina ciwo, Cike da farin ciki yatashi yajawo ta jikin shi yace da gaske *Leemah* ta?... tace Allah yace Kai amma dai naji dadin haka, kin gashi kenan anjima saina sake yin abun nan ya kareshe fadi tareda kashe mata ido daya, baki ta turo tareda yarfe hannun kamar zatayi kuka tace Hmm na banfa warke duka ba, dariya yayi yace Kai *Leemah* ta yanzu fa kikace mun jikin ki yadaina ciwo, tace umh to aiba duka yadaina ba murmushi yayi tareda rungume ta yace to shikenan *Leemah* ta aizai daina duk Insha'allah kinji?..tace to yace to muje muyi alwala yafadi tareda daukar ta suka shiga toilet. Suka dauro alwala suka fito saida ya shinfed'a mata abun sallah yasa mata hijab sannan yace kiyi sallarki nan kinji *Leemah* ta, nizanje masallacin nabi jam'i kinga dazu bansamu jam'im la'asar ba, tace to sai ka dawo yace to tareda fita da sauri jin anafadin a dai-dai sahu. Saida aka idar da sallar isha'i sannan *Habeeb* yafito "KO nace suka fito harda su Abba, kasan cewar sun dawo gaf daza'a kira magrib, Dasauri *Habeeb* ya'isa gurin su ya tsugunna ya gaidasu tareda yimasu sannun da hanya bayan su amsa sannan ya tashi yanufi gurin *Harees* dake tsaye yana jiranshi, fuskar su dauke da murmushi sukai musabiha tareda yin hugging din juna, ahankali *Harees* yace ango kasha kamshi kasha mai shanana, dariya *Habeeb* yayi yace aiko komai manasha *Harees* yace aikam naga alama kai ka ganka kuwa?..sai wani shines kake, yace ba dole bana sha abunda ban taba shan irin saba, yace lallai kam to dafatan anbimun "kanwa ahankali?..yace sosai makuwa yace to ai shikenan sai a cigaba dagashi, *Habeeb* yace suya sai ran sallah ba dariya sukayi tareda tabawa, sun dan tattauna suna kokarin yin sallama sukaji ana kwankwasa karamar kofa get, Wanda hakan ne yadauki hankalin su gurin kallon kofar dai-dai lokacin da baba megadi yafito dasauri yana fadin wane?.. basuji me akace ba sun dai gayana kokarin bud'e kafar, dai-dai lokacin da *Harees* yace Dan'uwa saida safe *Habeeb* ya amsa da to, idon shin akan kofar domin so yake yaga wanda zaya shigo, dai-dai lokacin da *Harees* ya'isa kofar ita kuma *Jana* tashigo harara ta watsama *Harees* din. Yayinda shi kuma yai mata kallon kin dai yi asara tunda da aure akanki kika aikata ZINA maciyiya amanar mata kawai, sanna yafita yana cewa baba megadi saida safe baba yace to yallabai. Ita kuma tanufi ciki kanta kasa kamar munafuka _ashe ita lol,_ kamshin fitinannan turaren shi datajine yasata saurin dago dakai aikam sukai ido hudu da *Habeeb,* Wanda yake watsa mata wani irin mugun kallo me cikeda tsantsar tsana da kyama ido yarintse yana jin tsanar ta yana sake shigarsa ko wacce hudi na jikinsa, a ranshi yake fadin kaico koda yaushe wannan _stupid woman_ din tafita daga gidan nan?.. idon yabud'e tareda sake watsa mata mugun kallo, wanda yasa taji gaban ta yayi mummunan faduwa yayinda wani irin mugun tsoron shi yaka mata, abuga mara gaskiya aikam tuni jikinta yadauki karrrrrma cikin tsawa yace.... Muje zuwa A *_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya) Tareda โœ๐Ÿพ ๐ŸŒนMeenart๐ŸŒน [7/4, 12:24 PM] My Ameena: ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ _*KYAUTAR ALLAH CE*_ _(Labarin Sadeeya)_ ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ 5โƒฃ9โƒฃ WRITTEN By ๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ OR ๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ SADAUKARWA *GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)* ___________________ ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ ___________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ โœ๐Ÿฝ _*Bismillahirrahamanirraheem*_ Daga inaki ke?.. Kuma wanene yabaki izinin fita?...cikin rawar murya tace um-ummh dama dama nashiga gidan "Baffa Al-mustaf...cikin tsawa yace dalla gafara can rufemun baki agurin nan makaryaciyar banza da wofi, ke kam kinji shaushin rayuwar ki wlhy. kuma bari kiji nagaya maki" daga yau daga rana irin ta yau kika sake fita ba tareda izinina ba, wlhy saina yanke sauran alakar dake tsakanina dake idan kuma kina ganin bazan iyaba to bismilla! ki sake fita ba tareda izinina ba kigani. Sannan yaja tsaki mtsww! yanufi part din Hajiyarmu rai bace yana fadin idan ba kaddarawar ubangiji ba taya za'ayi na zauna da mazinaciya fasika, kai! Allah dai ya isa tsakani nadake *Jana* dai-dai lokacin daya isa bakin kofar shiga part din tsayawa yayi ya tabbatar yakoma normal ta yadda baza'a fahimci komai ba sannan yashiga falon bakin sa dauke da sallama. *Jana* kam tunda *Habeeb* yatafi take nan tsaye kamar gunki jikin ta kam sai rawa yake yayinda kirjinta ya cigaba da bugawa, domin wani iri kwarjini yai mata yau sosai ga wani irin mugun tsoron sa data keyi yanzu wanda tarasa dalilin dayasa takejin haka, ahankali ta daga kafa tafara tafiya tamkar kazar da kwai yafashewa acikin, zuciyar ta cike da wani irin mugun tsoron kalaman *Habeeb* dayace idan tasake fita bada izinin shiba saiya yanke sauran alakar dake tsakanin su, cikin sanyi jiki tafurta to me *BB* yake nufi?... _Nikam dake gefe cike da takaicinta nace Oho! maki jeki tambaye shi" mana, tunda ke kwakwalwarki bata tunanin komai sai dambala mtsww._ haka dai ta nufi part din su jiki ba kwari. Bako wa afalon kasa dom haka sai yanufi falon sama da sallama, Lili da Junior ne zaune suna kallon film din cartoon don haka sune suka amsa sallama, yayinda suka tashi DA gudu suka nufi shi suna fadin oyoyo Dady Lili yadauka tareda shafakan Junior cike dafarin ciki yace oyoyo my Lili, kan sannan yace kun dawo yasu Baban?.. _yana nufin gidan su *Jana.*_ Junior yace suna lafiya itakam Lili baki turo tace Dad chine ku katafi anguwa kaida "Aunty *Deeya* shine batade dani ba ko?.. kuma itama "Aunty *Jana* ba tade damu ba, yace am so sorry my Lili tace Dad Ina kuka de?..yace injection, ido ta zaro cike da tsoro tace Dady allula?.. yace "eh bamu da lafiya ne nida *"Leemah* ta shiya yanzu ma zamu koma asake yimuna wata allulan kema zakije KO?.., Dasauri tace no! no!! no!!! Dady nidai badande ba, yace to shi kenan. Dai-dai lokacin da Hajiyarmu ke hauwowa sama da alama daga gurin "Abba tafito, sauke Lili yayi tareda tsugunna wa cikin girmama wa ya gaida ita ta amsa tareda zama shima zaman yayi akasan kafet, Hajiya tace to ku tashi kuje Ku gaida "Abba da sauri sukace to tareda tashi da gudu suka nufi steps din sauka kasa, Dasauri *Habeeb* yace _be carefully_ atare sukace "OK Dady. Cikin sanyi murya *Habeeb* yace Hajiyarmu kunada sauran abinci, Dasauri tace abinci kuma Ina matan ka?.. koda yake naji su" Lili sunce duk ba kunan ko?... keya yasosa kamar mara gaskiya sannan yace humm! nida *"Leemah* ta muna nan adaki na zazzabi ne yarufe ta shiyasa, Dasauri tace ashsha! zazzabi kuma?.. yace "eh wlhy har dani shiyasa bata samu yin abincin dare ba, tace to da sauki dai ko?..yace "eh tace to Allah yasawake akwai abinci bari nasa "Laraba tazubo maku, cike da farin ciki yace tau mun gode Allah yaja kwanan Hajiyar mu ya kareshe fadi tareda sakin kyakkyawa murmushi, itama murmushi tayi ba tareda tace komai bata tashi yanufi kicin. *Deeya* ma bata tashi ba saida tayi sallar issha'i kamar yadda tasa ba sannan ta tashi tanade abun sallar tareda cire hijab, zama tayi agefen gado tareda rike ciki tana yamutsa fuska can sai ta yarfe hannu daya cike da shagwaba tace nidai gaskiya yinwa nakeji, Can kuma sai tamike tafara tafiya ahankali domin jin jikinta take bakwari sosai, kitchen tanufa dai-dai lokacin da *Jana* ta shigo kallon *Deeya* tayi tareda watsa mata harara, tareda Jan tsaki mtsww sannan ta haye sama. itakam *Deeya* "KO kallo *Jana* bata isheta ba asalima baki ta tabe tareda shigewa kitchen abinta, tana fadin Oho! dai saidai harara kam amma bazan dokuwa wlhy, tsaki tayi tareda Kai hannu ta bud'e wata kulo me kyau wacce ke dauke da sauran abinci rana, wato jelof din shinkafa da wake ne da manja dayaji kayan lambu kamshi da kifi sai tashi yake, amma baki *Deeya* ta tura tareda. Fadin d'azufa shi naci yanzu kuma na sake ci?. gaskiya baranci ba salon mutun yaita faman sakin tusa, ta kareshe fadi tana dariya tareda cigaba da cewa ai duk "Hmm na ne da yace" sai ayi jelof din rice and bean, rufe kular tayi sannan tace bari dai nadafa mana indomin idan kuma yace" shinkafar sa zaya sake ci tau gatanan nidai baranci ba, Tana kokarin kunna gas sai ga *Habeeb* yashiga kitchen din dasauri yarike mata hannun, yana fadi *Leemah* ta me zakiyi?..baki ta turo tace Hmm na yinwa nakeji shine zan dafa mana indomi ai kaima kace kanajin yinwa KO?.. yace "eh *Leemah* ta amma yau ba zakiyi girki ba kinga ga abinci can, nasamo gurin Hajiyar mu, tace to da kanshi yadaukar masu flat da spoon ita kuma tadaukar masu drink acikin fridge da cup sannan suka nufi dakin sa. A tsaki yar karamin falon shi suka baje yayinda *Habeeb* ya zaunar da *Deeya* kan cinyar shi, kula uku ne dayan shinkafa dayan kuma miya ne dayaji naman kaza, dayar kular kuma bansan meke ciki ba don be bude naga niba, zuba masu shinkafa da miyar yayi suka faraci kasan cewa spoon daya yadauko don haka sai yabata sannan yaci. Sunyi nisada fara cin abincin sai *Deeya* tace Hmm na meke cikin wannan kular?... yace Oh! sorry I don't know wlhy *Leemah* ta "Hajiyarmu ce tace" na kawo maki, murmushi tayi tareda cewa Allah sarki Hajiya ta bari nagani menene tafadi tareda daukar kulan tabud'e farfesun kayan cikin ragone dayaji, kayan yaji kamshi da surace sai tashi yake, tace Wowww! ya Allah kabarni da Hajiyata. *Habeeb* yace ameen dai-dai lokacin da yad'ebo shinkafa zaya kai bakinta, dasauri tace nakoshi Hmm na my favouring food dina zanci, yace to dan cinye wannan din kinji? cike da shagwaba tace um-umm nidai wannan zanci, yace to shikenan nima barina ajiye sai muci tare ko?.. tace "eh nan suka faracin farfesun suna santi har suka gama suka sha lemon, sannan *Habeeb* yakwashe kayan yakai kitchen sannan yadawo yadauke ta cak! suka nufi cikin bedroom din sa yana fadin zamuje *Leemah* ta kiga Wani abu. ***** Agefen gado ya zaunar da'ita tareda cewa ina zuwa, gurin wedrof yanufa yabud'e yadauko wata leda fara me kyau yadawo saman gadon yahau tareda ce mata matsonan kigani, tayi kamar yadda yace". Cikin ledar yaciro wasu jajayen kwali masu kyau da karami da babba, babban yafara budewa wata sat din dankareriyar sarkar zinare da yan'kune da abun hannu da zobe, har da irin yar sarkar nan tagoshi me asalin kyau da tsada, Kallon *Deeya* yayi wacce ta tsaya tana kallon sarkar data mugun bata sha'awa. Murmushi yayi tareda cewa _do u like_?.. dasauri tace yes l really like it Hmm na, mika mata yayi yace gashi dama ke nasiyowa *Leemah* ta, karba tayi tana godiya sannan yaciro key mota yamika mata takarba tareda cewa wannan key motar fa?..yace nakine nasiya mak... Bata bari yakara sa bata tayi tsalle ta rungume shi cike da farin ciki tace wayyo Hmm na zaka kashe ni da dad'i, cike da zolaya yace Oh! my *Leemah* zaki karyani faaa dariya tayi tana fadin, nagode nagode sosai Jzk khairan Hmm na Allah yatsare munkai, tana fadi ne tareda yimasa kiss agoshi da kumatu har da hanci, Ganiyai batayi masa abakiba yasashi cewa hey my sweety me wannan yayi?.. ya kareshe fadi tareda turo mata bakin shi, dariya tayi tace be yi komai ba, yace to oya shima bashi nashi tukuicin mana, Ai kam dasauri ta had'e bakin su tashiga bashi hot kiss, domin tuni ta zama espart a wannan fagen, ganin yana shirin birkin ce masa ne yasata cire bakin ta daga nashi tareda kwantar da kanta akafadar shi tana sauke numfashi, yayinda hannun ta yake Shafa lallausan sajensa, ahankali tace Hmm na nagode sosai yanzu me makeke son nayi maka?.. Rungumeta yayi sosai ba tareda yace komai ba yadauki karamin kwalin nan yabud'e yafito dawani, kyakkyawan zoben zinare me harafin H guda biyu asaman sa hannun ta yakama yasa mata zoben sannan ya tura hannun cikin kirjinsa cikin rikitacciyar murya yace", *Leemah* ta inason ki Ina KAUNARKI fiyeda kowace ya mace aduniya idan kika cire "Hajiyarmu to babu wata ya'mace datake da matsayi azuciyata irin ki, *Leemah* ta. Don Allah nima inason ki soni ki kaunaceni; azuciyarki fiye da kowani d'a NAMIJI aduniya idan akacire "Baffa bana son kiba wani d'a namiji ma tsaya ZUCIYAR ki idan bani ba kinji?.. *Leemah* ta. Ahankali tace to Hmm na yace yauwa nagode *Leemah* ta, sannan kiyi mun alkawarin bazaki taba ba wani d'a namiji kan kiba kuyi irin abun da mukayi dazu ba, idan ki kai haka mutuwa zanyi *Leemah* ta, Shuru tayi nadan wani lokaci can kuma sai ta tashi dasauri tace Hmm na, dama anayin haka ne?. yace "eh wasu matan nayi ido tazaro ciki da tsoro tace *ZINA* fakenan?..yace "eh *Leemah* ta ai wasu matan da aure akan su suke aikata *ZINA.* Ido ta rintse domin jitayi wani irin abu yasoki zuciyar ta, kasan cewar tarigata san illolin zina wanda ta karanta ta gani kuma ansha fada masu a makarantar islamiyyar su, don haka ne ta kyamace zina da tsanar ta sosai arayuwar ta, take kuma Neman tsari da'ita akoda yaushe. Tunawa da tarin illolin ne yasa tasaki wani irin kuka me cike da bacin rai, dasauri yace *Leemah* ta me yafaru?..Wani irin kallo ta watsa masa wanda yasashi jin muguwar fad'uwar gaba, cike da tsoro yace..... Muje zuwa A *_KYAUTAR ALLAH CE_* (Labarin Sadeeya) Tareda โœ๐Ÿพ ๐ŸŒนMeenart๐ŸŒน [7/4, 12:24 PM] My Ameena: ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ _*KYAUTAR ALLAH CE*_ _(Labarin Sadeeya)_ ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ 5โƒฃ9โƒฃ WRITTEN By ๐ŸŽ *AMEENA UMAR FARUQ*๐ŸŽ OR ๐ŸŽ *MEENAT* ๐ŸŽ SADAUKARWA *GA SADEEYA SADEEQ UMMU (Haidar)* ___________________ ยฎ _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ ___________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ โœ๐Ÿฝ _*Bismillahirrahamanirraheem*_ Daga inaki ke?.. Kuma wanene yabaki izinin fita?...cikin rawar murya tace um-ummh dama dama nashiga gidan "Baffa Al-mustaf...cikin tsawa yace dalla gafara can rufemun baki agurin nan makaryaciyar banza da wofi, ke kam kinji shaushin rayuwar ki wlhy. kuma bari kiji nagaya maki" daga yau daga rana irin ta yau kika sake fita ba tareda izinina ba, wlhy saina yanke sauran alakar dake tsakanina dake idan kuma kina ganin bazan iyaba to bismilla! ki sake fita ba tareda izinina ba kigani. Sannan yaja tsaki mtsww! yanufi part din Hajiyarmu rai bace yana fadin idan ba kaddarawar ubangiji ba taya za'ayi na zauna da mazinaciya fasika, kai! Allah dai ya isa tsakani nadake *Jana* dai-dai lokacin daya isa bakin kofar shiga part din tsayawa yayi ya tabbatar yakoma normal ta yadda baza'a fahimci komai ba sannan yashiga falon bakin sa dauke da sallama. *Jana* kam tunda *Habeeb* yatafi take nan tsaye kamar gunki jikin ta kam sai rawa yake yayinda kirjinta ya cigaba da bugawa, domin wani iri kwarjini yai mata yau sosai ga wani irin mugun tsoron sa data keyi yanzu wanda tarasa dalilin dayasa takejin haka, ahankali ta daga kafa tafara tafiya tamkar kazar da kwai yafashewa acikin, zuciyar ta cike da wani irin mugun tsoron kalaman *Habeeb* dayace idan tasake fita bada izinin shiba saiya yanke sauran alakar dake tsakanin su, cikin sanyi jiki tafurta to me *BB* yake nufi?... _Nikam dake gefe cike da takaicinta nace Oho! maki jeki tambaye shi" mana, tunda ke kwakwalwarki bata tunanin komai sai dambala mtsww._ haka dai ta nufi part din su jiki ba kwari. Bako wa afalon kasa dom haka sai yanufi falon sama da sallama, Lili da Junior ne zaune suna kallon film din cartoon don haka sune suka amsa sallama, yayinda suka tashi DA gudu suka nufi shi suna fadin oyoyo Dady Lili yadauka tareda shafakan Junior cike dafarin ciki yace oyoyo my Lili, kan sannan yace kun dawo yasu Baban?.. _yana nufin gidan su *Jana.*_ Junior yace suna lafiya itakam Lili baki turo tace Dad chine ku katafi anguwa kaida "Aunty *Deeya* shine batade dani ba ko?.. kuma itama "Aunty *Jana* ba tade damu ba, yace am so sorry my Lili tace Dad Ina kuka de?..yace injection, ido ta zaro cike da tsoro tace Dady allula?.. yace "eh bamu da lafiya ne nida *"Leemah* ta shiya yanzu ma zamu koma asake yimuna wata allulan kema zakije KO?.., Dasauri tace no! no!! no!!! Dady nidai badande ba, yace to shi kenan. Dai-dai lokacin da Hajiyarmu ke hauwowa sama da alama daga gurin "Abba tafito, sauke Lili yayi tareda tsugunna wa cikin girmama wa ya gaida ita ta amsa tareda zama shima zaman yayi akasan kafet, Hajiya tace to ku tashi kuje Ku gaida "Abba da sauri sukace to tareda tashi da gudu suka nufi steps din sauka kasa, Dasauri *Habeeb* yace _be carefully_ atare sukace "OK Dady. Cikin sanyi murya *Habeeb* yace Hajiyarmu kunada sauran abinci, Dasauri tace abinci kuma Ina matan ka?.. koda yake naji su" Lili sunce duk ba kunan ko?... keya yasosa kamar mara gaskiya sannan yace humm! nida *"Leemah* ta muna nan adaki na zazzabi ne yarufe ta shiyasa, Dasauri tace ashsha! zazzabi kuma?.. yace "eh wlhy har dani shiyasa bata samu yin abincin dare ba, tace to da sauki dai ko?..yace "eh tace to Allah yasawake akwai abinci bari nasa "Laraba tazubo maku, cike da farin ciki yace tau mun gode Allah yaja kwanan Hajiyar mu ya kareshe fadi tareda sakin kyakkyawa murmushi, itama murmushi tayi ba tareda tace komai bata tashi yanufi kicin. *Deeya* ma bata tashi ba saida tayi sallar issha'i kamar yadda tasa ba sannan ta tashi tanade abun sallar tareda cire hijab, zama tayi agefen gado tareda rike ciki tana yamutsa fuska can sai ta yarfe hannu daya cike da shagwaba tace nidai gaskiya yinwa nakeji, Can kuma sai tamike tafara tafiya ahankali domin jin jikinta take bakwari sosai, kitchen tanufa dai-dai lokacin da *Jana* ta shigo kallon *Deeya* tayi tareda watsa mata harara, tareda Jan tsaki mtsww sannan ta haye sama. itakam *Deeya* "KO kallo *Jana* bata isheta ba asalima baki ta tabe tareda shigewa kitchen abinta, tana fadin Oho! dai saidai harara kam amma bazan dokuwa wlhy, tsaki

Chapter 25 of 42