Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ta tadamin sha'awana sai na sauke akan Sadiya Nasirm zanyi amfani dake ne kawai saboda ba maccen da nake tunawa sha'awata ta motsa idan bakeba idan kika motsamin sha'awa ta ina da Sadiya wanda wani bai ganta ba murmushi yayi yana ayyana yanda zai dinga yiwa Nasrim tsirara ta motsa shi ya sauƙe akan Sadiya dariya yayi yace *RIBA BIYU* ya sake yiwa kansa murmushi ya kaɗa hannunsa biyu ya meƙe ido a lumshe yana dafa setin zuciyar ya shige bedroom ********************** Nasir ma yau yayi shiren kaiwa Ta soro ziyara a gidan Alhaji Isiya dake nan America dan tafi wata a ƙasan tazo ta kanas saboda shi amma yana busy yasha kira da ƙwarafin ta yaude ya daure zai leka dan yahana tazo gidan sa Nasir yana saka kansa cikin falon Alhaji Isiya cak ya meƙye alaman girmamawa haka Ma'ruf da ƙanin sa Shui'bu ma cak suka meƙe Alhaji zai zube a gaban Nasir ya dafa kafaɗan sa yace "haba Sir". suka zauna still de cikin girmamawan Alhaji ya gaidashe suka zauna M'aruf da Shu'ibu zubewa sukayi suna masa sannu da zuwa Alhaji ya kalli ƙaramin yaron da yake zaune yace kai Mujashid jeka ka kira Hajja ga Maddibon tanan yazo". Mujashid da sauri ya haura sama dakin da Hajjan take tana zaune a kan sallaya yace " sai kifito kiyi welcome din sa gashi yazo". yajuya zai fita tace "kai Amodu magana kayi ban hanaka hadamin magana da kalman da bazan gane ba kaje kayiwa Baban gida ko Fatime". cikin daure fuska bai juyo ba yace baƙon da kika damu mutane a kan sane yazo yana mains parlour na ƙasa...... ai tun kafi Muja ya ƙarasa Hajja ta meƙe tafito tana cawa Maddibo na kamar ta kifa take taka steps din tana cewa "dama sai da nacewa Isiya bana son sama amma ya nace wai yafi rashin hayaniya yo ni a gayan hayaniya nayi zaman soron fada ma gashi yamin asaran fara ganin Moddibo dani zan fara ganin ka kai ɗin ɗan baiwa mai cin RIBA BIYU ne". ~sunan wani littafin JATTKO~ *RIBA BIYA* Nasir ɗaga kai yayi yana murmushi yace "Hajiyar mu sauƙo a hankali yau ina gidan nan har sai kin ce kin gaji". "ni Amina Ta soro zan gaji da ganin Ɗan baiwa ɗan da uwar sa ta haifeshi da Bismillah kai ba bismilla ba harda li'ilafi tayi ta haifoka". ta karashe maganan tana zama aƙasan kilishin da aka shinfiɗa dominta sauƙowa shima yayi yana cigaba da murmushi yace "barka da yamma Hajiyar mu ya zaman jirana"?. "haba Moddibo kabani wahala sosai fa yau satina biyar kenan anan ƙasan nake ta zaman jiranka wllh wai ganin kama wahala ne dashi kai kuma shikenan dagayin kudi sai ka gujemu duk dama ashe kai din ɗane ga dr fanna tiri buroda amma kaje kake mana gadi ranan da aka gano kayi gadi a gidana har da ƴan sanda akaje meman ka ku kuma kun taho nan kaji tambayoyi sai kace nice nace su koraka duniya ko jiya sun zo wai idan kazo na ƙirasu kai Mahadi du bomin number din Hajiya Mariyama tiri boroda". ta karashe maganan tana meƙawa wanda taƙira da Mahadi wayan Nasir yayi saurin cewa "Ah Ah Hajiya kibari shiyasa fa naƙi zuwa miki tun farko kina da yawan magana ni kuma bana son mutum mai yawan magana dan Allah basai kin gaya musu nazo ba". Hajja Ta soro galala tayi tana kallon Nasir tace "kana nufin bakason su san kana nan shikenan na fari bawan da zan gayawa amma dan Allah Maddibo kana yawan zuwa ko idan ni naje kana cewa folisawan ka su na barina ina ganin ka dan Allah kar ka gujeni saboda kayi kudi". ta ƙarashe maganan kamar zata saki kuka tana kamo hannun Nasir tana hadawa da nata ta danƙe Nasir ya sauke numfashi yace" Hajja bazan gujeki ba kawai bana son ne ki fadawa family dina inda nake amma ni bana daga cikin mutanen da suke daukan akwai bam bamci tsakanin mai kudi da talaka ni kawai idan zanyi mu'amullah da mutum ina duba halayen sa ne idan naga ya can canci nayi mu'amullah dashi zanyi ko mai kudi ko talaka asali ma ni duk duniya bayan Mommy na da Agrif da Ayman da Aliyu ba wanda muka shaƙu dashi kamar Baba Yakubu mai gadin gidan mune ina son sa sosai ina zama cikin ma aikatan gidan mu Hajja ni tun kafin na ganki da Baba Jafaru ya bani labarin ki naji ina sonki halayan ki irin daya dana Hajja kakata abin sona a she zaki zame min matakin Nasara a rayuwa ta Hajiya bazan taba mantawa dake ba kin shiga jerin mutanen da bazan taba mantawa dasu ba a rayuwa". sosai Hajja da Nasir da sauran mutanen gidan suke cin fira anan yaci abincin dare Nasir yana kula da Farida da Yusura da suke ta faman yimasa karairaya amma yanuna kamar bai gani ba shi yarasa me yasa yanzu mata suka rainashi in da dane wadan nan matan ko kudi aka masu akace su masa kallo ukku baza suyi ba wani irin kunu yaci ya koma Nasir din sa na ai nishi ya meƙe tsaye yana ajiye (cek) akaman Alhaji da Hajja yace "ba yawa Hajja kinsan yanzu ina tsaka da aikin kudi ne wllh amma insha Allah kudi sun kusa zuwa yanda ko wanka zakiyi dasu". ya ƙarashe maganan yana juyawa Alhaji yana ganin cak din ya wani zaro ido yace "meye haka wannan me zanyi dasu Ah ah dan Allah kabarsu kai da kake da bashin akan ka". murmushi yayi yace "Alhaji ai an biya bashi tun a wancan kuɗin naso na fitar muku Allah yakawo wannan cigaban da in sha Allah duk zai amfane mu kusa Albarka kawai". Ta soro tace "ai Albarka kullum cikinta kake ko baka bamu kuɗin kaba ma cigaba da Isiya yasamu ta dalilin ka awajen aikin su kaɗai ya isa abin Alfahari Allah yamaka jagora ya kare gaban ka da bayan ka". Ma'aruf yace "hakane Sir Daddy ya taka matsayin da bamu taba tsammani ba ta dalilin ka muna godiya sosai mu kanmu a dalilin ka mun haɗu da mutanen da bamu taba tsammanin haduwa dasu ba". haka de sukayi ta godiya har gaban mota suka rako sa Yusura ta zo ta leƙa kanta ta window cikin karairara tace "yallabai zan samu Alfarman number ka tunda kazama yayana ". ɗagowa yayi ya watsa mata wani birkicecen kallon da bata san sanda taja da baya ba shima bai sake kallon inda su Ta soro suke ba ya zige glass din sa driver ya ja *Nigeria Three brother house* Abu ya kalli Hajja da take kuka wiwi ita shikenan ya tabbata bazata sake ganin Nasir ba ido da ido sai de ta hangoshi a tv ni da jikana jikan ma ɗan wajen Abdulsamad ni Maryama". yace" haba Hajja bakiji abinda Ayman yace ba sun dauki duk wani mataki sun shigar da three brother a meeting din da za ayi a wannan watan wanda Dr Fannan zataje kuma nasan In sha Allah zai saurareta duk wannan abin ai bai basu tabayin gaba da gaba dashi bane". "wannne irin gaba da gaba yayi gaba da gaba da kai yanuna bai san kaba yayi gaba da gaba da Abdulmajid ya nuna bai san saba yayi da Aliyu shima yace bai san saba haka Ayman Abbaty kam ma sawa yayi aka wulaƙantashi ashe haka daukaka yake Nasir ya gujemu saboda abin duniya". Mommy tace "Hajja Nasir ba saboda abin duniya ya gujemu ba saide wani dalilin nasa na daban da abin duniya zai ruɗ Nasri da bai bar abinda yake mallakin sa yatafi ya rayu cikin ƙasƙanci ba kawai de dawani dalili amma insha Allah ko bamu hadu awajen meeting ba Mlm Ladan ya min Alƙawarin ganin sa komai rintsi". *************** bayan wana biyu "Abbaty ya haka baka fita bane me yasa kake son wasa da aiki ne da kamar ka fara abin kirki yanzu kuma gashi ka koma shagoɓaɓɓen Abbatyn ka na da can". ɗago da idon sa da yarine yayi jajir yayi yace " Mommy dan Allah ki temaka min rayuwa ta tana cikin matsala Baba Ladan ya nace wai dole sai Ya Nasir ya yarda shi zai bani auren ta Nasir bazai taba bani auren Sadiya ba naga tsanata a fuskan Nasir sosai ranan da muka hadu kuma da na bincika wai shima son Sadiya yake taya zai bani ita Mommy duk duniya bayan Nasrim ban taɓa son macce kamar Sadiya ba Sadiya tana da duk abin da nake so ajikin macce nayiwa su Daddy biyya da sukace na haƙura da Nasrim amma bana jin zan iya hakura da SADIYA Mommy ina jin son Sadiya ne ajalina ina tausayawa Ummu na ta rasa Aiban ta rasa Agrif nima zata rasani". cikin ɓacin rai Mommy tace "baka tausayawa Ummun taka da kana tausaya mata baka jefa kan ka cikin wannan haliba dame Sadiya tafi Zuhuran maiduguri nace kaje ka nemi auren ta kaƙi". "Mommy kin manta itafa Zuhura babban abokina Shamsu ne yake neman ta kuma dalilina suka hadu bai kamata na zame nace ina son taba kumama Mommy kiyi hakuri ziciyata Sadiya kawai take so". "to cigaba daso ko kuma ka kwana a office din". ta ƙarashe maganan tana ficewa kwantar da kansa Abbaty yayi yana lumshe ido america Nasir zaune a ƙayataccen office din nashi sai juya takardan da secretary sa yabashi yake meyasa tun randa aka kawo takardan bai duba yagani ba da yasan yanda yayi yacire ~three brother~ azaman amma gashi yanzu ya makara saboda yanzun nan za ayi zaman meetingn din ɗaga kansa yayi ya kalli agogo lokaci yayi yanzu haka shi kadai ake jira gashi shi kuma shine jaroran taron dole sai yaje za afara ba halin canzawa ta kowacce ƙafa dade ba ashiga bane da sai canza amma yanzu ai kin gama ya gama a fili yace "Allah yasa ma Mommy bace". kallo daya ya yiwa inda take yaji gaban sa yayi wani irin faduwa ganin shi take kallo sun kuyar da kan sa yayi cikin hanzarin sa yake takawa har zuwa inda aka tanada domin sa cikin kwarewa yafara zayyano jawabai game da kasuwancin ƙasa da ƙasa da yanda za a gyara mu'amullah da cigaban kasuwancin ƙasa da ƙasa na duniya ya nisa gyada kai kawai ƴan kasuwan suke wanda cikin su turawa da larabawa da chanis sunfi yawa kansa a ƙasa har ya gama tafi sosai suke masa tare da jijinawa baiwa da basiran NASURUDIN bayan an tashi Nasir bai tsaya gaisawa da mutanen da suke tason su gaisa ba hanyar zamewa ma yake nema amma ta ko ina mutane ne suke tun karoshi da sauri ya juya inda scuritys dinsa suke ya musu alama da kada su bari mutane su zo kusa dashi juyawan da zayyi jiyayi hannun sa ya hade da tattaurar hannun da bazai taba man tawa dashi ba sake ƙasa yayi da kansa ƙafanta yazubawa ido jikin sa yana rawa sosai da sauri ya dakatar da wani scurity din sa dayayi kan Mommy ga dan gadan da hannu amma bai ɗago kai ba Mommy tasa hannu ta ɗago haɓar sa ta seta Fece din sa da nata da sauri yayi ƙasa da idon sa bai bari sun haɗa ido ba cikin ɓacin rai ta ja hannun sa ta fara tafiya dashi da sauri wani bodyguard din sa ya sake yun ƙurin zai shiga gaban su a hankali Nasir ya girgiza masa kai yana masa alama da yabari su wuce kuma kar yayi gigin bin su yawanci mutatan cikin mamaki suke binsu da kallon duk da wasu dayawa sun san MOMMYN sace direct motan ta ta wuce dashi jefashi tayi a back seat ta rufe ta zaga ta shiga gefin nasa da sauri driver shima ya faɗa yaja bodyguard din Mommyn suka rufa musu baya gidan mommyn suka nufa basuyi wani tafiya mai nisaba yacusa hancin motan wani ƙayataccen gida fitowa tayi ganin bashi da niyar fitowa yasa ta zaga ta bude masa a taƙaice tace "zaka iya fitowa ko". sake ƙasa da kai yayi ya zura ƙafar sa daya yasake zuro ɗayan sai kuma yafito da gan ganjikin gaba daya Momny kama hannun sa tayi suka nufi falon sai da suka je tsakiyar Parlour ta saki hannun sa ta kalleshi sama da ƙasa tace "ba shakka komai yayi maka dai-dai dolle ka manta da wacece Fanna Nasir ni zan dinga turawa ana baka baki ana roƙon ka dan ina so na ganka za ka dinga wulaƙan tani Nasir har kayi kudin da zaka min haka?". cikin rawar murya yace "Mommy ki gafir ceni inason bin umarnin kine Mommy bayan umarnin Allah bana wanda ya can canci nabi umarnin sa sai ke Mommy zuciya ta ta a zabtu da rashin ganin ki Mommy idan natuna kalaman ki akaina sai naji duk na tsani kaina Mommy nayi sanadiyar jefaki cikin ɓacin rai Mommy amma Mommy bayin kaina bane SO ne na yarda SO masifa ne na yarda dan Allah Mommy ki ya femin ban gujeki dan kaina ba saidan umarnin ki kince bakya son ganina nikuma duk abinda bakya so bana fatan yinsa Mommy na azabtu Mommy dan Allah ki bani umarnin ɗaga kaina koda kallo daya ne namiki Mommy idona yana son ganin ki gan gan jikina ya azabtu dan Allah Mommy na kalleki koda shine abu na ƙarshe da zanyi aduniya ninason ganin ki Mommy ko duniya na mallaka bai kai rabin farin cikin kiba ba abinda zan mallaka aduniya wanda zai.......... bai ƙarasa ba tajashi ta mannasa da jikin ta ta saki kuka sosai cikin kuka tace "Nasir me yasa me yasa me yasa kayiwa ƴar uwar ka haka Nasir ka jefa rayuwar NASRIM a garari me yasa bakayi duba da Nasrim jini na bace". a hankali ya zame ya zube a gabanta "yace Mommy so ne nayar da so masifa ne Mommy Son Nasrim shi yake sarrafa rayuwata Mommy tun tana ciki na sha gaya miki macce zaki haifa kuma ni zaki haifawa kuma idan kika haifeta ni zan fara daukan ta sai kawai na ganta a hannun Agrif mai makon naji haushin Agrif sai naji haushin Nasrim Mommy a duk sanda nayi yunƙurin zan nuna ni nake son Nasrim sai AGRIF yayi min wani abin haushin da zanji sai kawai na huce akan Nasrim da farko Mommy wllh ƙuruciya ce daga baya kuma borin kunya ne ban gayawa kowa ina son Nasrim ba amma ina gayawa Allah nasha zuwa hajji da umara ina DAWAFI a ɗakin Allah dan na samu NaNa ta cikin sauƙi har aka saka ranan auren su da Agrif Mommy nasha yiwa Nasrim kyauta ba tare da sanin taba nasha turamata kalaman soyayya Mommy ki bani dama akwai abubuwan da zai gaskanta wannan abin da nake gaya miki Mommy ki yarda dani nasha bawa Nasirm kyauta cikin shikima ba tare da kowa ya gane ba dalilin yi mata rapping a tunanin na Agrif zai hakura da ita yabar ta ne sai kuma cikin yaran nan ya shiga Allah yagani ban soba amma na dauka na yarda nayi babban kuskure ki yanke min ko wane irin hukunci amma Mommy dan Allah ki janye kalmanki na bakya son sake ganina kar na sake dosan inda kike nasha wahala Mommy nasha ruwan da cikina ya kasa karɓan sa naci abincin da ban zaji zan cishi ba na kwanta a inda ban zaci ɗan adam yana ƙwanciya ba Mommy ki yafemin nayi kuskure ki hukunta ni zan zama bai biyayya da umarnin ki. zama itama tayi damar a wajen ta ɗago haɓar sa murmushi tayi tace "to na baka umarnin ka kalleni.... da sauri ya ɗaga ya suba mata idanuwan sa da suka rune kalan ja tana masa murmushi shima murmushi yayi ga hawaye yana sauko masa saida yasha kalon ta yakamo hannun ta biyu yace "Mommy dan Allah karki sake cewa na barki nasha wahala na azabtu kullum addua ta Allah ya kawo min wannan rana da zaki janye kalman na baƙya son gani na Mommy bani da komai bani da kowa sai ke Mommy dan Allah ki cigaba da daukana a Nasir din ki na da wanda kike so da kauna Mommy ba kwanciyar hankali da farin ciki a cikin rayuwata idan ba sanya idon ki da Albarkan ki Mommy a bin barin ciki da yasameni banyi farin ciki ba sabida banida uwar da zan runguma muyi farin cikin tare tasa kamin albarka Mommy ban san uwar da akace ita ta haifeni ba amma Mommy nasan Abbana nafi son ki akan Abbana Mommy daukar ki a matsayin uwa danayi ne yajamin nauyin bakin da narasa Nasrim ina son daukan ta tamkar wanda muka fito ciki daya amma so baya shawara baya kuma duba can canta ~SO~ hatsarine Mommy So mugune so baya adalci Mommy nayi nayi na daure masa saida ya a zabtar dani yarayu acikin jini na Mommy bansan tunani ba sai na NaNa ta bansan mafarki ba sai da ita mommy nayi kukuren rashin furtashi har na rasata a karo na farko Mommy ki bani NaNa na gyara kuskurena kar na rasa ta akaro na biyu bazan iya daukan da amatsayin ƙanwa kamar yanda nake yaudaran kaina ba a matsayin matar aure na nake son ta". "ai ko karasa ta dan saura sati biyu auren Nasrim da Izza da Humaira". arazane ya meƙe yace "Mommy tunda har nariga na furta bazan rasata akaro na biyu ba saide ayi duk rikicin da za ayi mommy wllh bazan yarda wani ya auri NASRIM ba Mommy ki tausaya min ni namiji ne ma buƙaci inason kasan cewa da macce sosai amma zuciyata Nana kaɗai take ƙayatamin sai Sadiyan Malam Ladan da nake ganin zan iya maneji da ita saboda ita ma tana da duk abinda nake so ajikin macce amma idan ban samu Nasrim ba itama bazan iya auren taba saboda nasan banida nusuwar da zan mata adalci nafison na fara auren Nasrim kafin Sadiya Mommy mata biyu nake sonyi mace daya bazata iya dauka na ba ". taɓe baki Mommy tayi tace "Nasir ba kunya ba rufi to itama sadiyar ta Abbaty ce saide ka nemi wasu kai.... katse ta yayi da cewa "ummm Mommy za ayi rigima kenan ki sa a ran ki Nasrim da Sadiya matane ne tunda ina dake bani da damuwa mommy na ta saba bani duk abinda nake so". Mommy tace " duk abinda kake so wanda nake da iko akai ba amma wanda bani da iko saide hakuri kacire son auren Nasrim aran ka Nasir a bune da bazai taba yuwuwa ba Nasrim bata son ka bazata taba zaman aure da kai ba takawo wanda take so HABIB ɗan gidan shugaban ƙasa ". wani irin dariya Nasir ya kece dashi yace "Mommy idan za ki iya temakona ki temakeni idan bazaki iya ba ki samin albarka wllh a wannan karan bazan bari ba na farko ma na barine saboda Agrif dan uwana ne amma yanzu zan bawa kowa mamaki ita kuma Nasrim kwana ukku kawai zaki bani bayan an daura aure sai ki tambayeta idan tace bata sona na miki alkawarin sakin ta ". "Nasir ni kuma ban baka daman neman auren Nasrim ba saboda wasu dalilai amma ada tana budurwa nafi kowa son hakan yanzu ka makara Nasir idan kaje three brother kayi FURUCIN kana son Nasrim bazan yafi maka ba". a wani irin tsorace yake binta da kallo a hankali ya meƙe tsaye yana dafa setin zuciyar sa "Mommy da gaske kike serious baki yafemin na auri Nasrim ba ". gyada masa kai tayi cikin wani irin amon rauni wanda bata dama tsammannin nasir a izzar sa yana dashima yace "Mommy koda hakan zai zama sanadinyar da ƙushewar rayuwata ne zaki rasani Mommy NASRIM ce farin ciki na". "Nasir ka koyi samu da rashi kayi hankali ba komai mutum yake so zanyi ko yake samu ba idan ka rasa Nasrim bazaka rasa wata ba kabarwa Allah kaji". karasa me ƙewar yayi yace "MOMMY na bari ne saboda umarnin ki ita ma Sadiya na barwa Abbaty ita zanjira naka abin da ALLAH zanyi dani". ya ƙarashe maganan yana sake danƙe setin zuciyar sa kamar zai fisgoshi *masoya mu hadu a pg 31 danjin yanda zata kaya shi burin Nasir na ya maida Nasrrim garkuwar tada sha'awar sa zai cika ita Nasrim zata yarda da auren sa* *Batul Jattko* [4/8, 1:49 PM] Batul Adam Jattako: *FURUCINA NE* ( _rikicin babban gida_ ) *NA* *BATUL ADAM JATTKO* *31* Mommy ma meƙewar tayi ta reƙe hannun sa tace" ina zuwa".? "Mommy gidana". yayi maganan cikin shagwaɓan sa irin wanda ya sabayi mata juyo dashi tayi suna fuskan tan juna tace Nasir bakayi missing dina ba in da dane sai mun kusa kwana muna fira duk da bamu taba jimawa bamu hadu ba kamar na wannan karan shekara guda bamuga juna ba ba waya". "Mommy kafin ki tafi zan dawo inason na dan hutane". girgiza masa kai tayi tace"Nasir yanzu zamu tafi gida yanzu haka Aliyu ya gama duk wani shirin tafiyar mu a yau zamu tafi idan akwai abinda zaka dauka agidan naka ƙafata ƙafar ka muje ka dauka mu wuce airport". "Mommy zan iya binku zuwa next week dan Allah ina da uzuri"?. girgiza kai tayi tace " Nasir tare dakai zan tafi inason ganin Mama Emaka kuma Baba ya kafe wai sai da kai zamu tafi inason neman gafaran Mama." Mommy tana shiga falon gidan Nasir tacikaro da hotunan su wani tabkeke na ita dashi ta zubawa ido ya dafa kafaɗan ta duk suna murmushi baza ta man taba ran birthday din Zeenat ne saina shida su Fayya ya rungumo Fayyat da Khaldum a gefe da gefen sa sai Khaflan da ya lanƙayo wuyan sa ta baya duk kansu dariya suke kamar ka ƙirasu su amsa ƙarasawa tayi wajen ta shafa fuskan Khaldum da Fayyat afilin tace "Allah yajikan ku". tana ɗaga kanta taci karo da tafkeken pic din Mama Emaka da shiganta na Igbo tana tsaye a haraban coci farinta yananan sai de ta tsufa sosai agefen nata na Hajjane ta hakince a tsaƙiyar Parlour ta cikin tum'tum sai wani hoton family har su abu da su Muwadda Izza da Humaira da Nasrim ne kawai babu a ciki sai Aiban da tana tunanin alokacin yarasu dan ga Aiban Ƙarami a ciyar Agrif da sauri ta juya zata tambayeshi ina yasamu pic din Emaka taga ya haura sama zama tayi acikin kujera tana bin hotunan da kallo harda wanda sukayi da Baba Nasuru sunyi kyau dagani a india ne inda yake kai shi ganin doctor ta shagala da kallon hofunan ya futo tana son tambayar sa in da ya samu hoton Mama Emaka da kuma yanda akayi ya musu hoto ba da sanin suba dan su adaukan su Nasir baya hoto amma taga yawani sha kunu ba wasa taɓe baki tayi ta meƙe tace "muje Aliyu na jiran mu". haka de Mommy ta sako Nasir agaba har nigeria nasir acikin girji ƙin kula Aliyu yayi nunawa ma yayi bai san dashi ba Mommy da Aliyu suna hada ido zasuyi murmushi suna mamakin fushin Nasir kamar bashi yayi lefiba daga ƙarshema fito da laptop din sa yayi yafara aiki Mommy ko jakar ta ta zuge ta dauko Qura'anin ta tafara karantawa Motoci ne sukaje taryansu airport dare da bodyguard sai faman fuɗawa Nasir ake shiko cikin Izzar sa yake takawa idan kagan shi zakace baƙin cikin zuwan yake nan ko farin cikine fal aransa ayau zayyi arba da Nasrim Khafalan Abdul da su Ummda drive yanayin parking scurity sukayi kan motan da Nasir yake bude masa sukayi Nasir ajiyan zuciya ya sauke yana ƙarewa haraban gidan nasu kallo shekara guda rabon sa da gidan uban sa shikenan yanzu yadawo cikin ta gyara zaman black glass din sa yayi yana dan sakin fuskan sa hango Baba Yakubu dayayi yana ta zuba masa kirari ahankali yafito da ƙafarsa ya fito yana dan sakin murmushi Baba yakubu yace " garo da garo sai rabo duk wani babba sai Babba wanda yagaji bai saba ba ai ai'kin da wuyar sabawa sai ɗan gado arziƙi jini yake bi NASARA KO GANI KAFI MUTUM

Chapter 32 of 40