Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
tuba yana da yaran shine Nasir yace mu rufa masa asiri". Mommy tace'' kenan ku kuka sa Barira aiki kenan".? "Eh mune muka sata amma daga baya ta zama abin farautar su dan su samu wanda yasakata aikin Saida Nasuru yasa aka d'auke ta agidan ko Dr Hafsa ma dagan gan ya saka aka kulleta duk dan yabata kariya dan sunyi niyar hallakata sabo tasan komai na Fanna shima Baba Nasuru ai ni nasa aka fita dashi dama Nasir ya gaya min Baban Fanna ne amma idan suka gano zasu iya illatashi saboda magajin Mommy ne ita kuma Fanna ta kwashe ta gayawa Kamal shine baban ta shikuma dan hauka aranan yazo kashe Baba Nasuru Wanda adaukan sa mahaukaci ne bayan ya warke ras kuma idan baki man taba ai nashigo aranan nida yaron alk'ali har nace na canza k'aran ai bayan nan nashigo nacewa Baba Nasuru karyayi bacci zai iyayin b'oko cikin dare kuma yanda na zarga din ne Kamal yazo kashe sa Amma aikin mu daga k'arshe yaso ya b'aci saboda rashin Nasir karfin addua ne kawai yasa aka samu nasara Fanna kina da saurin yarda yanzu gashi mun rasa Nasir anyi neman duniya ba a gan Shiba burina yanzu naga Nasir sai mu daukeshi muje wajen kakar sa Emaka muje maiduguri musan asalin Nasuru shima". Dr Hafsa tace'' Hajja Allah ya temaka yanzu ba inda aka samu labarin Nasir ". Hajja ta nuna Aliyu da Ayman tace''kinga agun Wanda nake jin labarin nima Ayman yace'' wllh mamy babu labarin sa amma muna nan muna bincigawa insha Allah za a ganshe". Kotu ta yankewa Baban Izza hukuncin kisa ta hanyan rataya bisa kwararun hujja da Izza ta gabatar shikam bayyi mutuwar salihai ba dan Asher yake ta kutsawa Izza har yacika *Allah kasa k'arshen kalman mu aduniya yazama kalmatus shahada ne Allah kacitan ta aikin mu na alkairi ya rinjayi sherrinmu duniya duniya cike take taf da rud'adi* washe gari dan aike yazo daga prison wai Mama tana son magana da duk yan gidan kafin arataye ta dak'er Abbaty ya lalaba Daddy ya y'arda zai zo haka Ummu da Hajja da Mommy ma dak'er ya shawon kan su Prison Mama zubewa tayi agaban su cikin kuka tace'' Abdulmajid gobe za a ratayeni gobe zan mutu yafiyar ka nake buk'ata duk da ban can canci hakan ba nacuce ka nacuci rayuwar y'arka nacuci rayuwar duk family ku badan komai ba sai son zuciya da hassada da nagina zuciya ta dashi a tunani na zanci riba haka na Gina zuciyar tilon d'ana dashi sai yanzu nagane duk wani mai bin boka da malaman tsubu to burin sa baya taba cika duk inda ka toshe wani b'angare to wani zai balle lalle Gina zuciya da tsoron Allah yafi komai riba yanzu kam na yarda babu meyi sai Allah shi yake yaye matsala kamar yanda Nasrim taji tsoron Allah gashi Allah ya fitar da ita Abdulmajid farkon hassada dana akan d'an uwan kane Abdulsamad tun kuna zuwa zance wajenan na gano dukiyar gidan duk nasane daga nan najuya nace shi nake so babu juyin da bokana bayyi ba yace Sam ba aure atsakanin mu shine na hakura na aure ka Koda nazo gidan naga yanda Halima tafi kowa iko Hajja tafi sonta shima na gayawa K'aura yace zai min maganin ta zata mutu a haifuwar fari alokacin kaura gidan yake zuwa da sunan driven gidan Yaya mairo ne aiko sa take wajena ashe Halima taji duk wannan maganan da mukayi da K'aura amma k'aura ya mata barazana da idan ta fad'a zai kasheta kuma ya kashe mahaukacin uban ta wannan shine dalilin da yasa Halima tabawa Fanna d'anta shine dalilin da yasa tasan zata mutu a haifuwa Sai gashi nida nayi dalilin tafiyar ta lahira amma nima a haihuwa farin aka ciremin mahaifa duk inda nayi mugunta to sai nima naga ba dai-dai ba nayi abu dan Nasir yazama dan iska mashayi Wanda bazai amfani kansa da wani ba ta wani gun nayi nasara tawani gun banyi ba ya shafi d'an shegen yazama mashayin amma nima sai gashi nawa yazama hakan yanzu Kamal ma Yana da y'ar shege nayi nayi Nasrim tazama y'ar isa karuwa ta yanda mutumin kirki bazai aure taba abin ya gagara sai ranan auren ta K'aura yabani babban dama Kamal yasakawa Nasir maganin karfin sha'awa ya kus...... dasaure Mommy tace'' dakata Aisha ya isa". ta kalli Abbaty tace'' Abbaty kafita da Nasrim ka kaita gida kadawo". Nasrim tana kuka tana cewa Mama ki k'arasa amma Abbaty yajata suka fita bayan sun fita Hajja tace'' ai da bari kikayi taji komai da bazata zargi Nasir ba har yaushe zamu cigaba da boye mata wannan babban al'amarin da dole sai taji komin dadewa kwara taji tun yanzu ta hada ciwon dukka ta ciye su". Mama tacigaba " Kamal nasa yasaka masa maganin k'arfin sha'awa dan dama mungano ba maccen da Nasir yake so fiye da Nasir muna saka maganin karfin sha'awa kuma sai mukayi sa'a shed'an ya k'awata masa Nasrim abin ya sauk'a kanta dan duk yanda mukayi da Nasir asiri baya kamashi har ita Nasrim har Fanna K'aura yace suna da k'arfin jini da addua basa sake da addua asiri ko yakamasu baya tasiri akan su nayi asiri dan kar Nasrim tayi haifuwa dayawa sai gashi Humairah matar d'ana ta tsaya a d'an daya duk wani aikin boka k'arya ne tasirin sa kad'an ne sai jiya da yau nayi dogon tunani sannan mai bin boka kullum cikin zargi da rud'ani yake sannan Allah yana dauke masa kwarjini ta yanda mutane bazasu na ganin kamalan saba so dayawa Nasrim tana min nasiha da cewa _Mama ki diga yawaita salatin Annabi yana k'arawa mutum kwarjini_ to Mai bin bokaye kuma k'warjinin sa yana disha shewa duk sai dana makara na gano hakan inama Inada daman k'ara rayuwa dana gyara kuskure na nacuci kaina nacuci rayuwar d'ana kullum Ina burin nawani ya lalace duk yaran gidan ba Wanda banyiwa asiri ba amma yanzu gashi ni nawa d'an zayyi zaman gidan prison na shekara 25 rabin rayuwar sa zai cinyeta a gidan yari dan Allah ku yafemin Dr Fanna keda mijina sai Hajiya Amina da mijin ta sunfi kowa daukan ciwo d'an suna fari nakashe musu Hajiya Amina bani da bak'in neman yafiyar ki ku yakamata ku fara yafemin wllh rabin rabin abin da nayi a gidan ba fada ba wanima idan kukaji tsinemin zakuyi dan Allah ku yafemin". Hajja tace'' Allah ya yafemiki muma muna neman yafiyar Allah duk sukace sun yafe mata dalilin kukan data keyi sosai kamar zata cire ranta haka suka tafi suka barta. *washe gari* haka aka rataye Mama kuka de yan uwanta dasu Hajja sun shata dan Koda za arataye ta ba abinda take ambato sai kalman shahada tanayi tana k'iran sunayin mutane three brother daya bayan daya tana cewa kuyafemin Allah sarki Zahra tasha kuka dan ita Mama tasani a uwa Nasrim Mommy hana ta fitowa wajen zaman makoki tayi dan tana tsoron kar Nasrim taji gaskiyar lamarin akan su Khafulan daga k'arshe de Dr Hafsa ta dauketa zuwa gidan ta bata dawo ba sai bayan sati 2 aranan kuma su daddy suka zo Allah sarki Abu dama ance jinya lokaci daya yake shigar mutum sauk'i sai ahankali amma yana magana sannan idan ya dan dafa kafadan mutum yana dan iya daga da k'afar sa abin ka da Naira har injin din gasa jikin da doctor aka hadasu dashi Wanda zai dinga masa gashin k'ashin Bayan sati Hajja ta tarasu dukka harda baba Nasuru Banda Nasrim data auri d'aki kullum kuka ita tunda tazo jitake kamar za ace mata ga Agrif nan yazo takeji gyaran murya tayi tace'' Ina fatan de kowa yana cigaba da adduar Allah ya bayyana Nasir ko? Duk suka amsa ta Eh "to yayi kyau Allah ya bayyana shi da farko de Abdulmajid kai nake son ka karbowa Humairah takardan sakinta dan Babana yace nan duniya bazai saki matar sa ba nima zuwana firzin yayi ukku amma yaki yabani". Daddy yace'' insha Allah zai bada". Hajja tace'' sai abu na ukku abude company afara aiki kamar yanda aka saba". Daddy yace'' ai Hajja nikam ba wani abin da nasani game da business ga Abbaty nan shi zaici gaba kafin Allah ya bayyana Nasir". Hajja ta kalli Abbaty tace'' Adamu meyasa ba abude company ba".? ajiyar zuciya ya sauk'e yace "Hajja yazanyi ta Ina zan fara aikin Aiban da Kamal da Agrif da Nasir ma Yana musu yawa balle ni daya yanzu shikenan yan uwa dakka hudu ba sanan Hajja ta Ina zan fara dawane k'asa zan fara"? Hajja tace'' Aliyu yana Dubai zai nemi ma'aikatan da suka dace Ayman Yana America shima zai nemi ma'aikata kaga kai Chaina yaka mata ka fuskanta tunda nan de akwai Muhusin zai kula shima ya nemi ma'aikata sannan itama Fanna zata koma bakin aikin ta Izza da Humairah da Nasrim duk zasu temaka mata duk da suna aikin su na lawyer hakan bazai hanasu aikin gida ba ni badan sun nace sai sunyiwa k'asar su aiki bama banga abin wahalar da kai ba". cikin karayar murya Abbaty yace shikenan Hajja amma Muhusin zan tura Chaina ni anan Nigeria zanyi aiki na tun gida ba yaro babba". Hajja tace''to Allah yayi albarka sai batu na gaba wai mutanen gidan matar da zaka aura sun ce tunda ka fasa aure aje adauki kaya hakane".? "Eh Hajja nasamu wata Wanda tamin ne fiyeda wancan amma ai kaya nace na bar musu". Hajja tace''wacece kasamu har ka canza Nabilan taka daka kwallafawa rai".? murmushi yayi yana sosa k'eya yace "zaki santa ai y'ar gida cema". Hajja tace'' gidan three brother nan"?. Abbaty gyad'a mata kai yayi salati Hajja tashiga yi tace "idan Izza ko Nasrim kake nufi ma to kwalelen ka su matan manyane". Abbaty sai da yatashi yaje tsakiyar parlourn yajuyo yace'' Hajiya ni kuma azanin goyo nake ko yayi maganan yana fita da gudu kamar wani yaro Hajja tace'' ashe rikici bai k'areba ni Maryama Abdulrahaman kuyi min maganin matsala nan kunji ni da yaro da shegen ka ranbani". *NASIR* Doctor ya kalli Nasir yace " Muhammad zamu dauki hoton ka mu watsa a Media saboda asamu kudin da za a maka aikin nan idan wannan k'afar taka ta sake kwanaki ukku Wllh saide a yanketa ai kanajin yanda yake wari ko hannun kade normal ya dauru Amma kafa akwai matsala kuma kudi ake buk'ata yanzu kaga kudin asbiti ma ba abiya ba balle na aikin ka". cikin dauriya da hade fuska Nasir yace'' doctor nace a yankemin zanfi son haka amma kada ayadani a media". shima doctor cikin b'acin rain da k'osawa da taurin kai irin na Nasir yace "saboda kai din mai lefine baka son ayada ka duniya ta ganka to nagaji zan saka afitar dakai a watsar a titi mungaji da wannan warin da kake magana anan". yakarashe maganan yana kiran ma'aikatan da suzo su fita dashi". *Prison* Cikin kuka Kamal yace'' Daddy idan sakin Humairah zai saka farin ciki shikenan na saketa amma daddy wllh da son Humairah zan mutu cikin k'ank'ani lokaci wani wahalallen son ta yashigeni". daddy ya kalle shi cikin wani irin tausayi irin na d'a da mahaifi yace'' "Kamaluddeen na yafe maka Ina fadan Allah yabaka shekarun da zaka Kai fita awannan gida kasamu mata Wanda tafi Humairah kuma ka gyara zaman ta k'ewar ka". "cikin kuka tace'' Amin Daddy nagode amma daddy ko kasan *Agrif* bai *mutu* ba".? daddy yace'' ta yaya kasan Bai mutu ba". Daddy ya aikomin da wasika Daddy tambbas wasikan rubutun Agrif ne ko Ina cikin baccin Daddy aka tasheni zan shada writing din sa Daddy wllh yana nan araye wllh bai mutu ba kaga wasikan". ya k'arashe maganan yana mek'awa daddy wasikar Daddy karba yayi yafara karan tawa har yagama yamek'a masa yace'' to yanzu Kai yarda kayi da wannan wasikan kenan". Daddy na yarda ai kaji abinda yace Kuma daddy abinda yasa nima na tabbatar da bai mutum ba ranan da ake wankan sa da idona naga dan yatsan sa yamotsa nayi sauri na danne dan kar mutane sugani Dama kuma Mama tace so biyu tana caka masa wuk'an Yana rikewa wuk'an bai shigeshi Sosai ba Kuma sannan Daddy damu kaje mak'abarta a gaban idon kowa aka binne Khaldum da Fayyat amma Agrif kai da Abu kukace a watse kuma naga shigowar motan asbiti cikin mak'abarta bayan fitan motan bajimawa kuma kuka fito kaida Abu da Baba suleman da Baba Hamza washe gani da nakoma mak'abartan zanyi sheda akan kabarin su sai naga Wanda aka tona dan asa Agrif danyen k'asa ne bai bushe kamar na su Fayyat ba na tambayi mai gadin nace ya akayi wannan dan uwan nawa k'asan har yanzu danye yacemin wai ai yanzu aka kawota kuma macce ce". nide nasa sheda nabar wajen Duk alokacin ban dauki abin da mushin manci ba duk da naga k'afar sa ta motsa amma tunda an binne sa ai zaimutu acikin rami sai yanzu da ya aikomin da tabbacin bai mutu ba". Daddy yace'' Habubakar bana son sake jin wannan abakin ka ko Agrif bai mutu ba ai uwar ka ta kashe Khaldum da Fayyat kuma karikewa Agrif Amana kamar yanda yace idan kasake wannan maganan yafito ban yafe maka ba". "Daddy zan rike Amana dan uwana bazan gayawa kowa ba amma............ *Sorry sis mu hadu a 24* *Humairah an zama bazawara Izza bazawara Nasrim bazawara dir k'ashi muje zuwa* *Wane irin wasika AGRIF ya aiko? Muje zuwa rikicin babban gida* *Bj* *FURUCI NA NE* (```Rikicin Babban Gida```) *NA* *BATUL ADAM JATTKO* ```Marubuciyar``` *DAMA TA* *AMFANIN SOYAYYA* ```NOW``` *FURUCI NA NE* *_________________________________* *🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼* *🇦SSOCIATION🤝🏻* ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}``` https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation *_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻 https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association *_________________________________* *INA GODIYA SOSAI DA COMMENTS* *24* zan reƙe amana Daddy amma dan Allah kasan inda Agrif yake".? daddy yace " idan nasan inda yake menene".? "Daddy ƙiramin shi zakayi ina da abinda zan gaya masa dan Allah daddy". kallon sa daddy yayi sosai ya girgiza kai yace'' bansan inda yake ba sai wani lokacin ka kula da kanka nasa an dauke maka duk wani wahala dan haka kana da lokacin ibada kayi ta istigfari da karatun Qur'an". hannun daddy ya riƙem yana girgiza kai shima daddy bai san sada hawaye ya suraro masa ba ahankali yaja hannun sa yaraba dana kamal yafara takawa da sauri sauri cikin ƙara kamal yace "daddy karka tafi ka barni daddy inason narayu cikin yan uwana daddy daddy....... Daddy a cikin mota sai da yasha kuka yaja tissue yagoge hawayen sa sannan yabawa driver umarnin yaja wai kamar shi justice Abdulmajid ne yau yazo ziyaran ɗansa a prison gyaɗa kai yayi afili yafurta Allah humma'ajirni fimusifati". juyowa driver yayi yace "Alhaji ALLAH de yafito mana da kamal lafiya Allah dan cikar sunayen sa tsarkaka". "Ameen Lamido". jinji Daddy *Nasir asbiti* shigowar wani babban Alhaji wanda da gani yagama taka ƙasa ne ya dakatar sa doctor Ibrashim daga barazanan daga Nasir daga doctor din har nursing din sun kuyar da kai sukayi suka gaidashi cikin ladabi nursing din suka fice suka bar dr da Ahaji a wajen adaidai lokacin wata ƙyakyawar buduwa da bazata wuce shekaru 20 bata shigo cikin taku irin na isassun yan mata wanda gata da kuɗi ya gama ratsasu cikin siririn murya ta tace "dad nafa gaji ko nayi gaba wllh ƙafafuwa na kaman zasu cire nakeji". Alhajin yajuyo yace "haba Mamana kema wannan dogon takalmin haka ai dole ki gaji bana hanaki saka irin wannan takalmin ba". "to dad aini a US bana iya tafiya da wani filet sai nadin ga jina ina sauri na saba da wannan". taƙarashe maganan kamar zata saki kuka murmushi dad din nata yayi yace ai nan ba US bane". cikin shakwaɓa tace "dad wayyo ƙafata". taƙaraahe maganan tana ɗaga doguwar rigan ta har zuwa cinyar ta akan ya tona asirin santala santalan cinyoyin ta farare fat ta dago ta sake cewa" dad ka gani wllh kunbura yay...... maganan ne ya maƙale mata ganin Nasir kwance akan gado idon sa a lumsha cikin sauri tace dad "who ts he ?. ta ƙarashe maganan tana matsawa kusada Nasir din Dad din nata yace patient ne ma na Mamana". "Dad balarabe ne?". doctor Ibrahim ne yace" ranki yadade Hanifa bahaushene sai uban taurin ka wllh ga fadin rai kamar dan wani ni duk ɓaci da shagwaban sa ya ishani gashi wanda suka kawoshi suna gane gaskiya ba shine me lefin ba suka gudu yan sandan ma sun gudu daganan ya kwashe ya fada musu labarin abin da yafaru Nasir ya daura da cewa "satin sa biyu anan aka kama wanda yacire idon yasake komawa anguwar da niyar yacirewa wata aka kamashi dayasha budu yace shi yayi wancen ma shine aka dauko wanda akace yacirewa ido tazo ta sake ganin sa tace ba shi bane aka nuna mata wanda aka kama tace Eh ahine itama yarinyar da akace yayi rapping aka sake kawota tace ba shibane yaran ne kawai suke a gigice alokacin da sukace shine yataka sawon ɓarawo ne kawai". kuka Hanifa ta fahe dashi sosai tana shafa fuskan Nasir tace "Dad kaga kaga abinda sukayi masa wllh Dad bazan yarda ba sai sai nasaka an kama duk wanda suka masa wannan Dad dan Allah kaga ƙafarsa yana fitar da ruwa Dad kasa akula dashi sosai mutafi dashi us kawai dad ". ajiyar zuciya Alhaji Mudansir ya sauƙe yace " dr Ibraahim ya akayi akabar ƙafan ta lalace haka". "sorry sir aikin nashi ne yana bukatar kuɗi sosai kuma yaƙi fada mana family sa". cikin ɓacin rai alhaji Mudansir yace "Ibrashim danme na bude wannan asbitin badan temakon al'uma bane dole sai ya fadi familyn sa zaka temake shi so nawa zan cemaka ni nine familyn marar gata duk tsadan temako kataɓa jin nace yayimin yawa." "sorry sir". Dr yace yana sunkuyar da kai Hanifa tace "Dad yanzu ba lokacin wannan bane atemaƙe shi". Dr yace "sir inaga akai shi india zaifi warewa dawuri bawani bata lokaci aka dauki Nasir aka fita dashi yaja fece mask sosai ya rufe fece din yanda baza agane shiba ******************* *bayan wata shidda* Alhamdulillah anyi aiki kuma ansamu nasara sosai yana takawa da kafarsa sai ɗan abin da ba arasa ba dan yana ɗan ɗingisawa kaɗan har yanzu Hanifa haukane kawai batayi akan Nasir wani irin mahaukacin so take masa shiko ko kalman baki bai taba hadasu ba idan tazo ma tana magana jan idon sa yake yarufe ya hade fuska yazama NASARAN sa sak sosai Hanifa take tsoron sa kuma duk wani wukakancin da yake mata baya hana ta kulashi "Momy ya zan masa nayi duk yanda kikace ko kallona baya yi Momy ko da wasa ban taba kamashi yana kallona ba momy kamar ma yatsane ni wllh Momy bazan iya cigaba da daukan hakan ba Momy ki dafa ƙirjina kiji wllh duk saurin bugawan da yake da sonsa yake bugawa idan yabar Momy nashi ukku". "please my daughter insha Allah zai soki kamar yanda keki son sa amma kici gaba da respect din sa sosai dan kinga da ganin sa ba baɗan ƙananun mutane bane dagani yana da hadi da jinin sarauta ko wani babban gida kin gane irinsu tsadane dasu sai kin dage sosai bakiji Daddyn ku yace zoben hannun sa kaɗai zai iya sayan gidan nan da muke cikin ba balle agogon hannun sa wllh ni bazan ma iya lissafin miliyoyin kuɗin agogon nasa ba duk inda yafito dan wani ne a duniya ni ban yarda ma ba afurike bane ". cikin shagwaba Hanifa tace "ni Mommy bana mason yazama dan wani nafison ɗan talaka dan ai wannan ƙyan nashi kaɗai ya isa jari momy ƙyansa ya fanshi komai". girgiza kai Momy tayi tana murmushi tace "kai my daughter Allah yabaki wannan Ahamed din". "AMEEN Momy na bari na duba ko an gama breakfast na kai masa da kaina". ta ƙarashe maganan tana yin hanyan kitchen masu ai'ki har ukku ne suke biye da ita anshirya abinci kala kala kamar ba mutum dayane zai ciba cikin kadabi suka shige da abincin saida HAnifa ta tsaya ta ɗan gyara pert work din jikin ta sannan ta sake kalon fece dinta a jikin glass ɗin ƙofa murmushi yayi tana ɗagawa kanta gira alamam tayi ba ƙarya tashige ciki tana canza tafiya masu ai'ki suna fita ita tana shiga ahankali ta zube a gaban sa a ƙasa cikin sanyin murya tace " My bro ina maka fatan farka da zuwa Allah ya yarda zaka taka da ƙafafuwar ka am happy". bai ko ɗago ya kalle taba sai ma daukan remote da yayi ya ƙara volume tayiwa kan da alƙawarin ayau sai yayi mata magana kamar yanda dad dinta yace yana magana ita de bai taba mata ba ahankali ta meƙe ta zauna a kan kujerar da yake three'sitter matsawa tayi sosai jikin sa duk da gabanta yana faduwa " my diar how are you feelings". still bai ko kalle taba idon sa akan Tv ajiyan zuciya ta sauke tace " dan Allah ko magana marar daɗine ka gayamin wllh zanji daɗi nasan kasan dani hakan zai iya sani farin ciki ban taba kula wani ba dan Allah ina son jin maganan ka koya yake dan ALLAH idan kana son MANZON ALLAH da ADDININ MU ina haɗaka da kirman Allah kayi magana ni ko zagina ma kayi ". ta karashe maganan tana daura hannun ta akan cinyar sa tacigaba "wllh kome kake so arayuwa zan baka ciki harda kaina ta ƙarashe maganan tana ƙara shige masa sosai har jikin su yana gogan na juna cikin ɓacin rai da tsare gida yace" AL'HAMDULILLAH kince duk abinda da nake so zaki min ko". Hanifa ware idon ta tayi tana control din numfashin ta dan jitake kamar numfashin ta bazai dawo ba cikin wani irin murna da sauri tace " yes yes my love wllh zanyi". "ok bana buƙatar ki sake koda kallon inda nake ki gargadi idon ki sosai idan kika ƙaramin kallon da ya zarce 3 to ki kuka da kanki last woorning ". ya ƙarashe maganan yana meƙewa ya shige bedroom murmushi Hanifa tayi ta tashi dagudu tana ƙwallawa Momyn ta ƙira har ta haye tstep banko ƙofar tayi ba sallama balle knoking momy da dad din nata zaune abakin bed momy tana gyarawa dad sakin hulan sa ta faɗa tsakiyar su tana rungumesu ɗaya bayan ɗaya "wayo dad yamin magana wllh yamin magana dad kaji voice dinsa wllh kamar anyi editing wllh dad guy din yayi very very". dariya dad din nata yayi yace " yawwa my daughter ai sannu sannu fata hana zu ai kina da kyau da duk abin da za asoki". "Dad zan tsaya masa mota waya zan masa hoping masu tsada dad zan nunawa su ZEE ni nawa daban ne yafita daban dad ko a novels ban taba hasaso irin saba wllh dad marubuciya bata isa kwatantashi ba dolen ta tabar wani abun idan ko tace zata kwatan shi gabadaya saide taci pages 100 akan sa dad yahadu ya hadu dad dimple fa akumatun sa duka biyun suke lumewa daga ya motsa bakin sa kamar irin na *RAJBIR* na wani shiri *jamai rajah* ".

Chapter 26 of 40